Showing 12001 words to 15000 words out of 186400 words
Chapter 5 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt
inya gani aike zai aura ballema Khamis baida kallon nan, wuce muje" ta tasata agaba sukai falo kanta akasa, wani kyakyawan farin guy ne zaune akan daya daga kujerun dake jere a hadadden falon yana sanye da farin shadda dake kyalli taji guga da bugu, ganin Mama yasa ya saukar da kanshi kasa cikeda kunya yana murmushi, dan dariya Mama tayi tace "kagamun dan banzan yaro ni ake kunya kuma yanzu Khimis, lallai duniya ashedai da gaske ne yaro akace za'amai aure natsuwa yake" tai murmushi tace "kaga ga kanwar taka nan tashi kutafi, dan Allah Khamis sai dare kaji zaku dawo ka kaita yawon bude ido, nariga nafadama Babanta zaka kaita wujen Yaya ne, so ba matsala, sai darefa karka manta banso taje wajen shegen Aliyun nan ne, neman hanyar rabata dashi nake ido rufe, tashi kuje adawo lpy, akwai kudi hanunka enough kona kara maka?" tashi yayi yace "akwai Small Mum" gyadakai tayi tace "yauwa saikun dawo to" ta tura kan Raudan dake tsaye gefenta tace "kutafi sai anjiman ku" bude kofa yayi ya fita tabishi ahankali, rakasu Mama tayi har bakin kofa tana murmushi harda sauke ajiyan, tasamu inda ta tura mai taurin kan, taga ta inda Aliyun zai ganta yau, maida kofa tayi tarufe takoma daki.
Tafiya suke a tsakar gidansu da babu kowa sai ma'aikata dake watering plant, Khamis na gaba ita tana baya tana waige ganin Mama takoma daki yasa tajuyo tace "Ya Khamis kaje mota bari nazo" kallon so yamata zaiyi magana tace "please kaji wlh yanzun nan zanzo" gyada mata kai yayi yace "okay" yay gaba, sake kallon dakinsu tayi ganin kofar a kulle yasa ta kwasa da gudu tai shashin Ya Aliyu kafin akamata, bude kofan tayi ta shiga da gudu ta mayar tarufe ganin baya palor yasa tai hanyar bedroom dinshi, knocking kofar tayi ahankali cikin tattausan muryanshi yace "come in" bude kofan tayi ta shiga yana zaune kan gadonshi sanye da white bathrobe yasaka white bathroom slippers rikeda wayarshi yana daddannawa ga cream dinshi agefenshi daya ajiye, murmushi tayi takarasa kusadashi da sauri ta zauna tace "good morning Ya Aliyu" ajiye wayan hanunshi yayi a gefe yadago kai ya kalleta zai amsa sai yay shiru yana kallon fuskarta, dauke kai tayi da sauri dan tasan yanzun nan zai gane tai kuka, hanun yasa yadago fuskarta, Kallonta yayi ahankali yace "wat made u cry?" juyar da kanta tayi da sauri ta mike tsaye tace "dazu ne dazanyi alwalan safe wani kwaro ya shigan min ido, nazo nafadama zan fita ne Yayan mu" kallo yabita dashi ko kadan bai yarda da maganan ta ba yasan dukanta akayi dan tazo wajenshi jiya amma saiya share, ahankali yace "where are you going?" shiru tayi tana dan zaro ido bataso tamishi karya kuma kunya takeji tacemai itada dandan yayar Mama zasu fita. "where are you going?" yasake jefomata tambayan akaro nabiyu kanta tadan sosa tace "uhmm Mama ta aikeni gidan yarta Anty Hauwa ne" dan yatsine fuska yayi yanuna kayan datasaka da yatsa yace "like this?" gyadamai kai tayi tace "Mama tace dole saina sasu" tashi yayi daga kan gadon yamike tsaye, gyalen dake kan kafadarta yaja ya warware gyalen ahankali ya yafamata ya lullube tundaga wuyanta har zuwa cikinta yace "leave the veil like this, cover yourself, your clothes are too expose, be safe okay" gyadamai kai tayi ahankali, sai alokacin yadan sakin mata murmushi yace "saikin dawo nima am going out yanzun nan, take care Angel" murmushi tayi yaja hancinta yace "now go" juyawa tayi da gudu tafita shikuma yacigaba da shiryawa so yake yaje gidan kanwar Dad Momman Suleja.
Tunda tafito ya tsareta da ido harta karaso wajen motan tabude ta zauna tada motar yayi yay horn sojan yabude musu gate suka fita sukadau hanya saida yay dan nisa yana tuki sanan ya kalleta yace "mesa kika chanza yanayin gyalenki?" kallonshi tayi cikeda murmushi tace "yayan mu yace nasa ahaka yafi" tabe baki yayi ya maida hankalin shi kan tukinshi yace "ayanda yake da yafi kyau, kin wani lullube ko ina saikace matar aure, nidai gaskiya kicire baby" kin cirewa tayi ta kalli hanya tace "wai ina zamuje?" lashe lips dinshi yayi yace "Mama tace nakaiki yawon bude ido so zamuje yawone muci soyayyan mu ko yar kanwa ta" dan murmushi tayi batare datai magana ba, suna shiri sosai da Khamis wanda yake cousin dinta bata taba sanin su Mama na shirin hada auren subane sai ranan baban Khamis da yan uwa shi sukazo, tasaba dashi but har yanzu zance soyayyan su namata wani iri but koba komi yana sonta sosai kuma yanaji da ita, hanyar Suleja dataga sun dauka yasa tace "Suleja zamu? Naganmu ahanyan" gyada matakai yayi yace "yes babyna, Suleja zamu" gudu yacigaba da shararawa har suka karasa cikin Sulejan suna hira jefi jefi agaban wani dan gida madaidaici yay parking yabude motan yafita tabishi da kallo, key yaciro daga aljihun shi yabude gidan ya shiga yabude gate din sanan yadawo ya shigar da motar cikin compound din sanan yafito ya rufe gate din yadawo ta side dinta yabude mata marfin motan fitowa tayi tana kara gyara gyalenta tana kallon ko'ina, hanunta yakama yace "nakawo ki gidan dazamu zauna bayan auren mu, inkin gama gani zan kaiki company danake aiki dashi kiga office dina, do you like the house Baby? Koda yake muje kiga cikin gidan" yaja hanunta da take kokarin karba sukai ciki, dan madaidaicin falone dake dauke da manyan kujeru zaunar da ita yayi akan daya daga cikin kujerun yace "sit bari nakawo miki water" yay hanyar kitchen bin gidan tayi da kallo ganin kaman ana zama ciki saikuma ta kawar da tunanin dan anan Suleja yake aiki hala yana yawan zuwa gidan, fitowa yayi dauke da tray da two bottle water kekai sai farm fresh yogurt ya ajiye agabanta yace "baby wanan ne kawai agidan, bari namana order abinci online" girgiza mai kai tayi tace "no banajin yunwa nai breakfast fa" ruwan ya nuna mata yace "to ruwan fa" murmushi tayi tace "shima sai anjima zansha Ya Khamis" dauke tray yayi ya ijiye akasa ya matso kusada ita.
Yanda ya matso kusa kusada ita yasa gabanta yafadi sosai da sauri ta matsa gefe, sake matsowa shima yayi zata sake matsawa ya fizgota yace "me haka? Common baby ninefa, me kike wani guduna kaman dodo" girgiza mai kai tayi gabanta nadan faduwa tace "a'a ka matsa, ka matso kusadani da yawa babu kyau, Allah yahana" dan rungumota yayi yace "comeee onnn babyna, am your husband to be fa, meto dan natabaki kokuma na matso kusadake? Mama tasanni, Dady ya sanni kowa ya san da maganan mu, Mama ta bamu go ahead muyi yawon Bude ido, yausai dare zamu dawo tacefa, is opportunity baby muji dadin mu mu more, now give me a kiss" yay maganan yana pulling dinta da karfi da yaji zuwa jikinshi, fizge kanta tayi arude tace "me haka Ya Khamis, kadena, wlh zan hadaka da Maman mu, ni katashi ka maidani gida nafasa fitan" tai maganan tana kokarin tashi daga kan kujera tana gyara gyalenta da kyau, sosai maganganun ta suka bakanta mai rai sosai tashi shima yayi yace "okay mutafin" da sauri tai gaba saida yabari takai wajen bakin kofa sanan yawani dauketa yay sama da ita yace "wlh sainai yanda naga dama dake after all u are my wife to be" yay hanyar bedroom da ita, ihu ta kurma tana wuntsila kafa. "Ya Khamis me haka na shiga uku, mezakamin?" jefata yay kan gado kafin ta tashi yafada kanta ya fizge gyalen da karfi da yaji ya cillar akasa da sauri tasa hannu ta rufe kirjinta tafashe da kuka sosai, cikin jin haushin kauyancin ta ya dafata yace "wai me haka baby? Bakisanni bane?" kabar da hanunshi tayi cikin ihu tace "stop touching me Ya Khamis, kadena" cikin fushi yakara dafata yace "baza'a denan ba, waiba auren mu za'ayiba" sake kabar da hanun tayi tace "in as much as ba'ayi auren ba u do not gave any right, kadena tabani nafadama wlh zan hadaka da Maman mu" cikin fushi ganin yanda takemai ihu kaman ta girmeshi yace "kihadani da Baban kuma ba Maman ku kadaiba, koyau na dirka miki ciki babu abinda zai faru saidai arufa asiri ayi auren mu yan uwan jini ne idan aka tona kanmu aka tonama asiri" rarrafawa tayi zata sauka daga gadon ya janyota yasake wurgata da karfi yahau kanta yakai hanunxhi yana kokarin taba kirjinta, fashewa tayi da kuka sosai dan gani tayi fuskarshi ma ta chanza kaman ba Ya Khamis din dasuke firan soyayya mai dadi ba amota, rike hanunshi tayi gam ta ganna mai cizo buge mata baki yayi ya fizge hanunshi yana cizan lebenshi sabida zafin cizon datamai yace "shit dan ubanki nikika ciza haka, to wlh saina taba nonon kimutu ai nawane" yasake kai hannu zai taba suka shiga dambe, marin bakinta datake ta ihu dashi yayi yasa hannu ya barka gaban rigan yasa hannu zai taba boobs din hanunta daya kamo wani waya kaman ta chaza ta fizgo ta shaudamai da duka karfin ta ihu yayi yasaketa, dirkowa tayi daga kan gadon ta kwasa da mugun gudu ta tsugunna taja gyalenta daya yar tabude kofa tafita daga dakin, tashi yayi da gudu yabita yana kwala mata kira. "Rauda, Rauda ina zaki? Bakisan ko ina a Suleja ba ina zaki?" yafa gyalen tayi tarufe barkakken riganta kanta ko dan kwali babu tafito tsakar gidan tana kuka tana waigen bayanta tai wajen gate, bude gate tayi tana waigen baya tafita da mugun gudunta tana waigen baya fadawa tayi kan mutum daga ita har wanda tafada kai sukai baya suka zube.
"Auzubillahi, wayyo Allah na Ammi na" Aneesa dake tafiya taji an fado kanta kaman aljani ya diro daga sama tai ihu, arude Rauda dake kuka sosai batare data dagata ba ta juyo ta kalleta, ware ido Aneesa tayi cikin tsananin wahala tace "dagani zaki karyani" tai maganan kaman zatai kuka dagata take shirin yi daidai lokacin Khamis yabude Gate din zai fito a mugun tsorace Rauda tafada jikin Aneesa tararrike ta sumewa ne kawai Aneesa batayiba dan Rauda nada nauyi wlh, sakin kuka Rauda tayi tace "dan Allah kitaimake ni wanan mutumin wants to r...." daidai lokacin Khamis yakaraso ya fincikota yace "ke mahaukaciyan inane zaki kashe yar mutane ne, jibi yanda kika fada kan mutum?" ya kalli Aneesa dahar hawayen wahala sun fito daga idanunta dasuka fiffito yace "sannu tashi, Rauda bata da natsuwa" tashi zaune Aneesa tayi da kyar tana tattara kayan lallenta data siyo daga kasuwa tana zubawa a ledan su, ganin haka yasa ya fizgi Rauda zai shiga da ita cikin gidan, fashewa da kuka Rauda tayi tana kokarin kwace kanta daidai lokacin idanun Aneesa suka sauka akan barkewan rigan jikin Rauda sabida iskan daya daga gyalen sama wani irin kallo datake binshi dashi yasa cikeda rashin gaskiya yasa hannu ya gyara gyalen ya rufe bakin Raudan da hanunshi yadanyi dariyan rashin gaskiya yace "don't mind this girl kanwata ce, laifi tayi Maman mu tace nakamota shine hartana neman kaiki lahira" ya fizgeta zai shigar da ita cikin gidan, yanda Rauda ke ihu tana so tai magana hawaye na bulbulowa ta idanunta tana dukan hanunshi daya rufe mata bakida shi tana kallonta yasa ranta yabata wani abu, wani karfine yazo mata tashi tayi tsaye ta sauri tasha gabansu ta bubbude hanunta gaban gate din tace "saketa ina zakakai yar mutane, saketa wlh kona taro maka jama'a amaka dan banzan duka" wani matsiyacin kallo yamata yace "tashi mana daga hanya ke, meruwanki da family matter, tashin mana daga hanya kona kakkaryaki" sosai taji bataji tsoranshi ba kodaya, daure fuska tayi tace "saika saken mata baki naji daga bakinta kai yayan tane ko Family matter ne inba hakaba wlh bazaka shiga gidan nan ba, ita mamar taku dake cikin gida tafito dakanta tamin bayani cewa ita tace ka kamota sainai tafiyata, barima kaga wani abu" bakin jan hijabin ta takama ta tsugunna takamo bakin skirt din Rauda ta dauresu tare gam gam ta mike tsaye tace "shaida tabiyu bazan bar wurin nanba, ka saketa wlh tamin magana da kanta inba hakaba zan maka jina jina bar ganinka babba kaci yeast kabude dagadaga zanma" dudda dai yaga Aneesa na neman tonamai asiri dan tsirarrun jama'a anguwan daketa wucewa sai kallonsu suke amma saida yay dan murmushi ganin yar yarinyar dazata mai dagadaga. "au murmushi kake ko, nace kasaketa tamin bayani da kanta" tai maganan tana fizgo hanun Raudan dake kuka har lokacin mara sauti, cikin fushi yasaki bakin Raudan yace "gata, ke fada musu muba Wa da kanwa bane?" azatonshi yanda yayi Rauda bazatai maganaba fashewa Rauda tai da kuka talabe abayan Aneesa tariketa gamgam tace "help me, rap...." kansu yayo da sauri Aneesa tajata suna neman faduwa sukai gefe suna neman faduwa sabida yanda ta daure kayansu tana hararan shi, cikin muryanta dake rawa sosai tace "inane gidanku ki kira yan gidanku to" ta juya tana kallon layin tabuga uban ihu. "ihu jama'a" ta cigaba da komawa baya tana kare Raudan dake bayanta tana hararan Khamis din tana kalle kallen anguwan dabataga kowa ba kaman an dauke mutane, dan murmushi yayi shi mamaki ma Aneesa kebashi ganin fizga daya zai mata ya karairayata take mai wani tsiwa.
[03/03, 08:58] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
7️⃣ & 8️⃣
_how to pay your subscription fee_
_*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461, sainai adding dinki a group din danake posting*_
_*you can also send MTN card ta WhatsApp number na 07012181461 in baki da banki, sainai adding naki a group din danake posting*_
_Free Page_
Dan kallon ko ina yayi a anguwan ganin ba mutane yasa yaji dadi lemme just kill two birds with one stone, taku daya yayi ya fizgo hijabin Aneesa hakan yasa Rauda tai mugun faduwa sabida kayansu data kulle atare, bugawa kirjin Aneesa yashiga yi hakan yasa ta shiga kiran sunayen Allah a ranta, cikin karfin hali ta take kafarshi cikeda tsiwa tace "kasakeni" girgiza mata kai yayi yana kallon kwayan idanunta yace "saikinyi daga daga dani as you said Hajiya, thank God babu kowa a layin amfanin unguwan masu kudi kenan, oya fara" ya mika mata jikinshi jiran tadake shi, ganin hankalinshi baya kanta yasa Rauda data zube akasa ta mika hannu ahankali taja wayar Aneesa touch light phone dayadan zamo daga jakanta dake kwance akasan wajen, hannu tamika taja wayan tsabagen yanda tarude batasan lokacin data shiga saka number Ya Aliyu na Nigeria ba tana addu'a Allah yasa yasaka layin tai dialing, kaman ance yadaga kai yaga Rauda rikeda waya, ganin waya a hanunta yasa Khamis yawani irin ture Aneesa da karfi hartana buge gate yay kan Raudan cikeda bacin rai, fizgo bayan riganshi Aneesa tayi tace "kin kira, yi sauri an dauka?" komawa baya Rauda tayi tana sake dailing number Ya Aliyu daya gama ringing bai dauka ba tana kuka sosai tana kallon Khamis dake kokarin fizge riganshi daga rikon da Aneesa tamai....
Uban gudu yake shararawa kan titi ya kunna waka dake tashi kadan kadan, shi kadai a motar da kamshin ciki yahadu da kamshin jikinshi sai abin ya gauraye yabada wani d'adadden kamshi mai melting zuciya, sai murmushi yake rabonshi daya fita alone, sanan rabonshi daya rike starring mota yay tukoi harya manta wlh, yauma bakaramin rigima sukai da Dad ba kafin ya yarda yafito shi kadaiba dan saidama yace yafasa zuwa gidan Momma, ganin bakuwar number yasake kiranshi yasa yay dan tsaki tareda yatsine fuska yadau wayar yakara kunne batare dayace komiba. "Y...Ya Aliyu I...is me, me, me ne, Rauda, ka...g..kaga Ya Kham...Khamis is trying to ra...p..pe me" yanda Rauda tai maganan tana kuka sosai muryanta na breaking baima gane kan zancenta ba sai kalmar karshen rape dayaji yasa yaji kirjinshi yabuga sosai, gangarawa gefen titi yayi yaci brake cikin tsawa yakira sunanta. "Rauda, calm down, tell me who is Khamis and where are you? Keda waye ne, where are you?" arude ta kalli layin tace "Suleja bansan inane anguwan ba" da sauri Aneesa data rike bayan rigan Khamis da duka karfin ta ta bude murya tace "layin yan gayu a Suleja" baki Rauda tabude zatai magana danta fadamai sunan layin yasa kafa cikeda fushi ya bugi hanunta da kunenta data kara wayan hakan yasa wayar tai tsalle tawani irin tarwatse a gefe, yanda takalmin shi yadaki gefen kunenta saida idanun ta suka juya tai baya kaman wacce ke shirin sumewa kunenta yay wani irin dummmm bamataji jinta yadauke duka. "dan uwarki sabida tuntuni banso na dakeki angayamiki kin gagareni ne" arude Aneesa data rike bayan riganshi ta sakeshi ta rarrafo da sauri tana kallonta tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, kai mugu ne wlh Allah ya saka mata, kunenta" tamika hannu zata taro Raudan datai baya zata zube akasa, wani irin fizgo Aneesan yay da hannu daya zatai magana yasa hannu ya dauketa da lafiyayyen mari mai kyau yace "you had your chance kitafi amma kika tsaya" bude Gate din gidan yayi ya wani irin tura Aneesan ciki da duka karfinshi tafadi akasa da sauri ta mike zata fito ya finciko Rauda datai kasa ya shigo da ita hakan yasa Aneesa tace "kabarmu mutafi Malam ga gidan nan babu kowa ciki, dama nafada tun dazu karya kake, kallo daya za'amaka agane kai irin yan iskan mazan nanne masu lalata yaran al'umma,
Parking motar Aliyu yayi d'an almajirin dake zaune yace "nan ne layin yan gayun yallabai" kudi Aliyu yaciro dabaisan adadin yawansu ba yamikama dan almajirin yaron, yaron ya karba tareda washemai baki yana rike robar almajirin cinshi da kyau yace "nagode, Allah yabiya" yay maganan yanataba kofan motan yace "taki buduwa" matsowa yayi kaman matsoraci yabude