Showing 90001 words to 93000 words out of 186400 words
Chapter 31 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt
sosai gabanta yafadi kasa magana tayi, wani irin kallon da Ammi tamata yasa batasan lokacin datace ai uhn jiyane da ina assignment anan falo ya shigo yace namai coffee idanunshi sunyi ja sun kumbura shine namai naga yanata tula uban zuma ciki fa" wani irin kallo Ammi tamata saikuma bata karacewa komiba tace "tashi ki kwashe kayan nan kikai kitchen kibar wanke wanken kije ki sako proper hijabi kizo kutafi wajen jamb registration din" tashi tayi ta shiga hade plates din takai kitchen sanan tadawo takarasa kwashe sauran tawuce sama, wani baby pink hijabi tajawo har kasa tasaka sanan tazauna bakin gado tasa safa tadau Jakarta tasa wayanta da kudin datake dashi dubu ta jefa ajakan tadau jakan ta rataya she looks damn cute dudda babu kwalliya akan fuskanta banda mai kadai data shafa, fitowa tayi tawuce dakin Ammi a kwance taga Ammi da alamun kaman bacci takeso tayi ganin Aneesa yasa ta tashi zaune tace "harkin shirya?" "hijabi kawai nasa da safa" gyadamata kai Ammi tayi tajawo Jakarta yan dubu daidai tajawo tabata guda uku tace "gashinan kirike incase, ki kama kanki banda rawan kai, inkin dawo kitunamin yau zamu kira su Baffan ki kinji" murmushi tayi tace "to Ammi na, Ammi yaushe zanje hutu gidansu Ihsan din Momma" idanu Ammi ta ware tace "tooo su Anty Aneesa manya, yaushe kika fara islamiyyan da zaki fara fashi? Keda kije koda nan da chan ne sai kunyi hutun islamiyya da hadda, so nake ki natsu ki haddace Al Qur'ani kinji Aneesa kafin tsayayyen miji yafito" akunyace tarufe fuska murmushi Ammi tayi tace "kunyan gulma tashi kije Aliyu na jiranki awaje saikin dawo" gyadama Ammi kai tayi tatura kudin ajaka tawuce tafita.
Ahankali tabude kofar flat dinsu daidai lokacin Aliyu yabude kofar flat dinshi yana sanye dawani dark blue fitted jumper data mugun haska farin fatanshi, hannunshi rikeda wayanshi kiran iPhone 11 sai key motar shi, kallon juna sukayi na almost a minute kafin Aneesa tafara dauke kai, wani sabon loafers dinta dake kan shoe rag din bakin kofansu ne tadauka tazauna ahankali kan dakalin tasaka takalman dasuka ma dan karamin kafarta kyau, mikewa tayi tafara tafiya anatse tana saukowa Aliyu daya tsaya agaban motan yabude bangaren dazata shiga ya tsaya yana jiran takaraso, hardewa kafafun ta suka shiga yi tsabagen yanda yake kallonta, karasowa tayi har inda yake atsaye dagokai tayi ta kalleshi tareda turomai baki tace "nikadena kallona saikasa ka nafadi" tai maganan tana shiga motan ta zauna akan kujera, ahankali yasa hannunshi ya tattare hijabin nata yace "ke kadai idanuna suke gani, haka kuma kece abincin su, barka da zuwa gimbiyar zuciyata, the only woman that owns Ali Gadanga Gusar Yaki, I can't wait to make this yummy yummy barkono girl mine" da sauri tadago kai ta kallai zatai magana kuma saita dauke kai sabida yanda yacika mata ido, dan murmushi yayi yazagayo yanadan yatsine fuska sabida yanda hannunshi kemai ciwo sosai, shiga motan yayi ya kunna duk yana murmushi, ahankali batare daya kalleta ba yace "kin tuna ranan dakika fara shiga motan nan kina kuka wiwi kaman ba Aneesa barkono ba" da sauri tadago kai ta kallai jan motan yayi yafita daga Gate din gidansu da aka bude, ahankali tace "waye barkono?" kyalkyacewa da dariya yayi ya kalli fuskanta gani yayi tadaure fuska, ahankali yace "you are my barkono, tunda kikama motana wankan kasa nace toooo fah" murmushi tayi ta dauke kai tana kallon hanya, bata kara cemai komiba harsuka kai wajen wani babban cafe ne acikin baze University, parking yayi yaciro wayanshi yakira wani number ba'a dadeba saiga wani mata shi yafito yazo har wajen motan Aliyu.
_duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_
[30/03, 11:41] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
4️⃣2️⃣
Not edited
Knocking glass din yayi Aliyu ya saukar da glass din kasa cikeda girmamawa matashin yadan dukar dakai yace "barka da zuwa Ya Aliyu, ya hanyar saukar yaushe agarin" dan murmushi Aliyu yayi yace "nadan kwana biyu, ya Umma?" "tananan lpy" dan ajiyan zuciya Aliyu yasauke yace "I brought Hajiyata, jamb registration mukeso muyi" da sauri guy din yace "masha Allah mu shiga daga ciki amata Ya Aliyu shine harsai katambaya wlh kafi haka muje ciki" yay maganan yana budema Aliyu kofan fitowa ahankali Aliyun yayi yazagaya yabude ma Aneesa murya chan kasa yace "let's go" gyadamai kai tayi tasanya kafa ahankali tafito gaba mutumin yayi Aliyu da ita suka bishi abaya suna tafiya dai dai looking sweet, sai kallonsu student dasuka cika wajen suke wani special daki mutumin yakaisu yabasu waje suka zazzauna sanan yakawo form din yabama Aliyu da byro cikemata komi Aliyu yafara tana fadimai saida yakai wajen date of birth da gangan yadago kai ya kalli fuskanta yace "your date of birth" dauke kai tayi ta shiga wasa da yatsunta ahankali tace "20yrs, march 1st aka haifan" wani irin murmushi yayi mai sauti dahar ita saida taji kunya taji shikenan yanzu zai dinga mata kallon wata yar yarinya, ko 1 hour cikakke basu bata awurin ba suka gama komi aka bata slip dinta ya karba sanan suka fito yabude mata mota ta shiga tana daure fuska sabida yanda taga anata kallon Aliyun shiga motan shima yayi yana yatsine fuska jikinshi namai ciwo bana wasaba, zama yayi sanan yatada motar sukabar wajen, agaban wani babba super market yay parking, kashe motan yayi yazagayo ta inda take yabude mata fitowa tayi ahankali tana kallon wajen hannunshi yamika mata hararanshi tayi akunyace hakan yasa yay gaba tana biyeda shi suka shige ciki, siyayya yadingayi harta dinga mamaki wayake ma siyayya haka, ya kwashi gowns na yan gayu da idan vatai mistake din lissafi ba zasu kai 16 ya kwashi kayan bacci da kayan kwalama sanan yabiya kudin komi aka kwashe musu suka dawo mota yatada motar gyangyadi tafara ya girgixa kai kawai yacigaba da driving a binshi har gida horn yayi aka bude musu ya shiga Maman su Rauda ce agaban flat dinta da Rauda agefenta dake mata rubuce rubuce, bin motan sukayi da kallo, parking yayi yafito yazagayo yabude side din Aneesa yana murmushi, ahankali tafito da kafafun ta, turomai baki tayi tace "to ka matsa so kake nabuge ka" dan shiru yayi yana kallon fuskanta, murya chan kasa yace "kinsan wani abu?" da sauri ta girgixa mai kai tace "menene" murya chan kasa kaman maison yin gulma yace "ina sonki sosai Aneesa, yau zan fadama Dady, nakosa na aureki" murmushi tayi tarufe fuskanta da hannayenta tace "nidai ka matsa na wuce" ahankali yace "bakice kina sona ba yau?" batare data bude fuskanta ba tace "kai da kake ta ihu ne kanka dan dauki dan karfe ne zance inaso hu'um, nisai kadawo mai karfi kaman zaki sanan zance ina sonka" ahankali ta zare hannunta daga fuskanta tadan kalli fuskanshi yanda yake kallonta da shagwababbun idanun nan tace "inaso kazama my lion, Boldest and bravest saida aji tsoranka badai ka kajiba, baka ganni ba, kataba ganin power na kuwa?" da sauri ya girgiza mata kai yana danne dariyan dayake ji, kyawawan idanunta tadazan zaro tace "kai namiji ne dana nunama, amma inada babban power, kaga ko a bakery mu in a day sainai baking su meat pie da cakes na buhu data saisa nakeda karfi, ranan nan nakusan yima Fatima duka" da zaro ido yayi surprisingly gyadamai kai tayi tace "yes tsokana take takan Yusuf security saurayinta namin magana toni mai ruwana dashi ninace yazo yamin magana aiba nibane ko?" ta kalleshi tana jiran amsa, gyadamata kai yayi tacigaba da zuba tace "shine tazo aiko nadau babban bowl nabita da gudu tafita daga bakery" ta kyalkyace da dariya harda tafi, this is the first time take sakin mai surutu haka ta masifan burgeshi ahankali yakira sunanta. "Aneesah" tsayar da dariyan tayi tadago kai ta kalleshi, wani irin luu yamata da ido ahankali yace "I love you so much, I will tell Dady about our love yau" ta gefenshi tayi tai hanyar flat dinsu da gudu tana murmushi ko lura dasu Mama daketa kallonsu batayi ta shiga flat dinsu, Booth Aliyu yabude ya kwalama mai sharan tsakar gidansu kira kayan daya saima Aneesa yanunamai flat dinsu yacemai yakai shikuma yawuce flat dinshi dan bacci yakeji sosai.
Kayan da Ammi taga an shigo dashi yasa ta kalli Aneesa tace "wanan kayan fa" dan zaro ido tayi kaman wata mara gaskiya tace "nima bansani ba Ammi nadaiga yanata siyansu dazu" ajiyan zuciya Ammi ta sauke tana tunani saikuma ta kawad da tunanin hala Alhaji yace yadingayin haka, koma bahakaba yaron nada hankali danya saima Aneesa abu bawani abu bane dukansu Dady yarike a matsayin y'ay'a a yanzu.
Karfe hudu driver ya kwashe su zuwa islamiyya koda daddare data dawo batama iya tsayawa taci abinci ba sai bacci, da Ammi ma ta shigo tadata suzo suci abinci kasa tashi tayi tai nisa a baccin haka Ammi tafito tafadi ma Dady da Aliyu, abincin da Aliyu bai iyaci da kyau ba kenan sabida bata a wurin yaso yaga fuskarta kafin yay bacci amma baiganta ba, ture abincin yayi yamike tsaye da sauri Ammi tace "ina zaka bakaci komiba ai" murmushi ya kakalo ma Ammi yace "na koshi ne Mum, ban wani jin yunwa, saida safe ku" "say your prayer before sleeping okay" gyadama Dady kai yayi yawuce yafita.
Yau gudun kar Ammi tamata fada da sassafe ta tashi tai salla tai karatun Al 'Qurani saida gari yay haske sosai sanan ta shiga gyaran gidan har zuwa kasa, a kitchen taga Ammi na hada breakfast ahankali tace "ina kwana Ammi na" "kin tashi lpy yi sauri kikarasa gyara falon da baranda sai kizo muhada breakfast inaso kiyi wanki kyau kayan wankin mu sundan taru" gyadama Ammi kai tayi tacigaba da gyara falon harta fitar da sharan waje Aliyu tagani kan 34 degree hyper extension yana excerise yanda taga yana nishi saida hawaye yatarun mata a idanu, he's doing all this sabida ita, lumshe idanu tayi ahankali tace "ina sonka sosai Ya Aliyu na, I love you wlh" tsince yan datti gaban dakin tayi dan bataso ma yaganta tabude kofa tadawo daki, kitchen ta shiga alalen gwangwani taga Ammi nahadawa shidai Dady bai cika wani son abincin yan gayun nan as breakfast ba yafiso yaci lafiyayyen abinci a gida wanda koyaje office bazai damu dawani abinci ba, shi dama aka'ida sai biyu yakecin abinci safe da dare bayacin na rana awurin aiki, yau shida kanshi yacema Ammi tamai alale na gwangwani yana bala'in jin dadin girkin Ammi shidai he's so lucky Ammi is just good takowani fanni in bed hulala Ammi is a killer, a girki kuma wuhuhu she's a murderer, dan she murder anything she cook karyane kace kaci bai hadu ba, wuraren 10 suka gama Aneesa ta jera komi a dinning lafiyayyen alalen manja ne na gwangwani da akayi da kifi sai kunun gyada mai kauri, sai ruwan sanyi irin abincin nan ba'a hadashi da juice, sama Aneesa takoma dantai wanka Ammi kuma tadau waya takira Dady, ba'a wani jimaba Dady ya shigo sanye da suit necktie dinshi a hannu rungume Ammi yayi a kunnenta yarada mata "I will miss you yau da daddare, Ina kaunar ki yallabiyata, kin gamamini alalen?" gyadamai kai Ammi tayi takama hannunshi takaishi kan table zama tayi ta zauna a gefenshi ahankali yace "ina yaranmu suke?" daidai lokacin Aliyu ya shigo ya watso ruwa yasa jeans da riga murmushi Dady yayi yace "oh jama'a Gadanga na yadage, yaro duk yabi yanabama kanshi wahala iyye" murmushi yayi yaja kujera yazauna yana kallon Ammi yace "good morning Mum" "morning Aliyu, sannu kaji, Son anya baza'a rage excerise dinan ba kuwan yamaka yawa?" girgixa mata kai yayi yace "Mum ni inaso nayi please karki hanani" cikeda so Ammi tace "don't worry, kacigaba but saisa saisa okay" "sure Mum" murmushi Dady yayi yana sama Ammi albarka a ranshi, ahankali Aneesa ke saukowa maroon hijabi tasa har kasa, kafeta da ido Dady yayi for the first time hakanan saiyaji yama Aliyu sha'awan yarinyan, Aneesa nada natsuwa gata ustaziya, har cikin gida yawo take da hijabi, karasowa tayi akunyace ganin kowa na kallonta tace "ina kwana Abba na" cikeda fara'a Dady yace "kin tashi lafiya yarinyar Abban ta" Aliyu tadan kalla kafin ta dauke kai tace "ina kwana Ya Aliyu" myrya chan kasa yace "how was your night little sis" murmushi daga Ammi har Dady sukayi jin sunan daya kira Aneesa dashi kafin Ammi tamike tai serving kowa sanan aka shiga cin abincin Aliyu da Dady santi kawai sukeyi, Dady ne yagama yafara musu sallama yatafi office sai Aliyu shima sallama yama Ammi yatafi flat dinshi soyake yasake wanka da ruwan zafi dan jikinshi ciwo yakemai na bala'i.
_duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, in kinason book dinan kimin magana ta watsap 07012181461_
Clearing dinning Aneesa tayi ta shiga kitchen dinsu tai wanke wanke ta gyara ko ina tsaf sanan ta shiga dakin Ammi kayan Ammi dasukai datti ta kwashe a basket sanan tawuce nata dakin ta kwaso nata kayan tsaf sanan tafito tazura hijabi, afalo taga Ammi zaune tana duba wani littafin azkar tace "Ammi natafi wanki a laundry" kallan kayan wankin Ammi tayi tace "banda neman tsokana kowa kika gani a laundry ki gaidashi banson hayaniya nasan halinki Aneesa banda neman tsokana" dariya tayi tace "Ammi aini baruwana dasu" tabe baki Ammi tayi tace "ki
gayama wanda baisan halinki ba masifaffa, wuce kitafi" fita tayi daga dakin tana dariya tai hanyar laundry da Dady yanuna musu yace "anan zasu dinga wanki" shiga laundry tayi babu kowa sai manya manyan washing machines har guda uku na LG, girgiza kai tayi tace "masu kudi na sha'ani ahaka still yan wanki ke zuwa suyi, inada wanan agidana ai bana bukatan masu wanki" tsayawa tayi agaban washing machine din tana kalle kallen neman yanda ake kunnawa dan wlh bata iyaba, wani button ta danna wani irin kara da washing machine din yayi batasan lokacin data saki wani irin ihu tarugo da gudu gab taci akaro da mutum atare daga ita har Aliyun data bangaje suka saki ihu. "auhhhh" rike ciki Aliyu yayi kaman zaiyi kuka yace "wayyo Allah na marana, ta tayarmini da ciwon mara na" dudda tana fama dajin zafin bigewan datayi amma bai hana yanda Aliyu yay kaman zaiyi kuka yana cewa wayyo Allah ta famamai ciwon mara bata dariya ba, wani irin fashewa tai da dariya hakan yasa yay shiru yana dafe maranshi yana kallonta yay kaman zaiyi kuka yay kini kini da fuska murya chan kasa yace "ni kin fama min ciwon marana sanan kuma kinamin dariya" sake ware manyan idanunta Aneesa tayi cikeda dariya tace "to maza na ciwon mara ne" tasake kyalkyacewa da dariya, ganin yanda take dariya gwanin ban sha'awayasa a shagwabe yace "ai is because of sit up din danake yi na exercise ne yasamin serious abdominal pain, its hurt badly" tsayar da dariyan tayi tana kallonshi yanda yay maganan ya mugun bata tausayi ahankali tace "sorry kaji" gyadamata kai yayi yana kallon fuskanta kafin kaman sun hada baki atare sukace "what are you doing here?" dariya dukansu sukayi ganin sunyi magana iri daya atare, da sauri Aneesa tace "I go first, nazo nai wanki ne kaifa?" dan yatsine fuska yayi yana kokarin mikewa tsaye yace "Dady yace nazo nadubamai wani necktie anan" kallonta yayi yace "mesaki gudu haka?" washing machine din data kunna ta nunamai dake kara har lokacin, karasawa wajen yayi ya saita mata komi ya kalli kayan data kwaso a basket ya juye a washing machine din sanan yarufe yana kallon fuskanta kaman yau yafara ganinta, murguda mai baki tayi tace "nika dena kallona"
_duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_
Matsowa yayi kusa da ita yakawo bakinshi daidai saitin kunnenta ahankali yace "I wish I can, I love you so much Anebaby, bakice min kinasona ba" murmushi tayi tareda juyamai baya ahankali tace "mesa baka zuwa aiki kullum kullum kana gida eh?" ahankali shima kaman yanda tai magana yace "gajiya nakeyi, saina kara girma zan fara aiki" dan kallonshi tayi saikuma ta dauke kai tace "ni kadinga zuwa aiki, I want you to be my strong working class Man, inta kallonka inajin dadi".
[30/03, 11:45] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
4️⃣3️⃣
Dan shiru yayi na yan seconds kafin ahankali yace "is that all you want namiki koda wasu abubuwan kuma?" da sauri tajuyo tai facing nashi tace "kaga ko inaso da asuba idan katashi kaje mosque kai sallan ka a jam'i bayan ka idar kai azkar kai karatun Al 'Qur' ani saika dawo gida ka chanza kaya kazo gym kai training sosai harsai zufa ya wanke ka sanan saikaje kayi wanka, dazaran kayi wanka saika shirya office saika shigo flat dinmu na ganka naji dadi araina sai muyi breakfast tare, bayan munyi breakfast tare saiku fita tareda Dady katafi office, around 4 idan kadawo kai wanka ka chanza kaya saika fita ball irin yanda samari sukeyi da yamma sai bayan magrib saika dawo gida kasake yin wanka kahuta shikenan abinda nakeso" tamai wani irin murmushi tana kallon fuskanshi, shidai inhar zai dinga ganin wanan murmushi a fuskanta always inkuma har abinda takeso kenan zai iya mata kome takeso aduniyan nan, he love he has for Aneesa knows no boundary, lumshe ido yayi yabude yace "shikenan I will do anything for you Fateema na" murmushi tayi akunyace tana boye fuska murya chan kasa yace "kinsan ni menake so