Showing 117001 words to 120000 words out of 186400 words
Chapter 40 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt
Maman su Rauda yayi, bude falon yayi batare dayay knocking ba, babu kowa falon sai cartoon din dake aiki a TV, sama yayi bodyguards din biyeda shi har zuwa dakin CCTV, kasan cewan yaga password din da Dady yasaka dazu yasa ya daddanna yashiga kofar tabudu ya shiga dakin, laptop's din ya shiga disconnecting nasu daga fuse sanan ya nunama bodyguards din yace "ku kaimin su dakina" kwasa suka shiga yi shima yadau kwara daya suka fito daidai Maman su Rauda tafito daga dakinta jin motsi ganin Aliyu da bodyguards sun dau computer yasa tace "kai lafiya zaka shigo flat dina without taking an excuse" batare daya daya kalleta ba yace " I came for this" yanuna mata laptop din da baki sanan yay gaba abinshi Maman su Rauda tabishi da kallo gabanta na faduwa, a falonshi aka sausauke computers din yashiga hada connections dinsu, in less than 15minutes yagama ya kunna komi yadauki aiki, kowani computer da flat and side din dayake kamawa, tashi yayi yakulle kofar falonshi sanan yawuce bedroom ya watso ruwa yafito da only boxer ganin yunwa yakeji sosai yasa yawuce kitchen dinshi yabude fridge kwali dayan farmfresh yogurt yadauko da cup yafito yadawo falon throw pillows ya jejjefa akasa yazauna akai ya bude yogurt din ya tsiyaya yacika cup sanan ya ijiye yasha sosai kafin ya ijiye cup din ya shiga aiki he just promised kanshi Aneesa is Innocent he must find the prove this night kodan Ammi tadawo mai da Aneesa sanan tadena fushi dashi.
In kika karanta baki biyaba ina binki bashi ban yafe miki ba.
Footage din ranan yaje ya gyara zama da kyau tareda daukan pen da paper sanan yadawo da video daidai lokacin da Aneesa ta shigo dakinshi which was 2:25pm, tana rike da tray din ta shigo dakin but a daidai lokacin datai tsakiyan falonshi ta sauke tray kan center table saiyaga time din ya dauke, da sauri yay pursing video kafin yakara komawa baya tabbas lokacin data shigo akwai time jikin footage din amma tana zuwa tsakiyan falon time ya dauke, gyara zama yayi yacigaba da kallon anatse baya ko blinking idanu. Inkika fitarmin da wanan littafin waje Allah ya isa.
Bayanta yake gani baya ganin gaba yadaiga kaman tana bude haban zani, da sauri yakara komar da video farko Aneesa gown ne a jikinta da zani ba, point 2, yay maza maza yarubuta, kafin yacigaba da kallon video, nagani yaga ta ciro ta jefamai a coffee sanan ta barbazadayan kan pancake din daganan ba'a nuna inda taboye maganin ba camera kawai yanuna tadau tray tai hanyar bedroom da sauri yace "hint three" da sauri yarubuta sanan yacigaba da kallon video tai bedroom dinshi saikuma tafito da gudu which he believe sabida abinda yamata ne dan hartana goge hawaye, pursing video yayi base on all this hints yanada every right to believe this video is fake amman yanason verification from real source.
Cutting video yayi yatura da sauri a wayanshi sanan ya shiga watsapp yaturama abokin shi na C.A Bash sanan yakira shi, ringing kusan uku Bash yadauka zai faramai surutu yace "Bash please come online I need serious help, banda any CCTV guru kawai kai, sanan banda videographer kaman kai, I want you to check a video I sent for you and confirm for me if it is a genuine video or fake video saikamin highlighting every single detail ASAP" da sauri Bash yace "Alright Man am on it, give me just 30min will call you back, karkai bacci nasanka fa" da sauri Aliyu yace "ina jiran ka" katse wayan Aliyu yayi yasake playing video yana kallo yana tunani, yasake playing, yasake playing, he don't even need Bash to confirm this for him, is video is fucking fake, someone do it, someone manipulated these footage, tabbas someone tried to kill him but koma waye he used Aneesa against him.
Ganin yagaji da zama yasa ahankali yamike tsaye yafara tafiya kafin yabude kofa yafito gaban flat dinshi ya tsaya yana kallon machine din exercises dinshi yana tuna Aneesa kirjinshi namai zafi, lumshe ido yayi kafin ahankali yabude su karap idanunshi suka sauka akan CCTV camera compound dinsu, da sauri yafito ya shiga bin gidan dasu yana tracing camera one by one har zuwa backyard sanan yadawo flat dinshi da sauri ya zauna ya kunna duka laptops din sanan yasake gyara zama yana kallon CCTV footage din flat 4 wanda yake flat din Ammi, Aneesan dake ranshi ne yashiga pulling dinshi towards flat 4 footage, soyake yaganta da sauri ya shiga flat 4 yana duba previous saved footage, har zuwa footage din ranan da Dady yacema Aneesan jekima yayanki pancake da coffee gashinan zuwa, har inda Dady yafita Aneesan kuma tawuce kitchen yabita dawani irin kallo, da sauri ya shiga camera kitchen din, yadau throw pillow yawani irin rungume tsam tsam yana kallonta yana admiring everything about her, yanda take kwaba pancake din very neat girl yasa yaji hawaye yataru a idanunshi lumshe ido yayi da sauri kaman daga sama yaji muryan Maman su Rauda, bude ido yayi da sauri ydan waiwaga dan yamazaci adakin take kafin idanunshi su sauka kan screen din laptop din, Mum Rauda! Yawani irin kira sunanta surprisingly, wayarshi datadau kuka yasa da sauri yay pause din video yadau kiran ganin Bash ne. "Leo, dat video only d entrance and lokacin da yarinyar tafito da gudu ne real, d rest of the video everthing is fake, I must say koma waye yay aikin nan yanada ilimin yin fake video da ilimin Animation and the rest, nabaka full highlight of everything a WhatsApp go through it, none of that was real".
[11/04, 08:49] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
5️⃣6️⃣
_Allah ya isa ba? Yanzu kuka faracin karo dashi masu karatun bati, da masu fitarwa_
_duk wacce ta karanta batare data biyaba banyafe mata ba, duk kuma wacce ta fitar kema banyafe mikiba_
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461, sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya_
I have to go to the club now, bye Leo, cikeda sanyin jiki Aliyu yace "bye, thanks Man!" katse wayan Aliyu yayi yacigaba da playing video kitchen din tundaga lokacin da Maman Rauda ta shigo kirjinshi na bugawa da sauri da sauri har zuwa lokacin data tura Aneesa ta debo mata kunun gyada a kitchen, sai gashi taciro magani ta jefa a coffee shi, faduwa gaban Aliyu yayi heart dinshi ya shiga racing da gudu da gudu, yana kallo da yanda ta zuba maganin cikin kullin pancake dinshi ta maida maganin zani saiga Aneesa, ta karbi coffee ta fita daga kitchen din da sauri Aliyu yace "backyard camera" shiga footage din backyard yayi yay tracing zuwa ranan da abinda yafaru yay fast forwarding, aiko saiga maman Rauda tana murmushi harta karasa wajen bin ta zuba pancake din da coffee ciki, sanan tawuce flat dinta, wani irin faduwa gaban Aliyu ya shiga yi, da sauri yasaka footage din flat 1, dakin maman su Rauda kenan na ranan, yafara kallo daga inda Maman su ke yawan tsayawa ta jikin window har zuwa lokacin data shigo tareda Nazif, da sauri yace "Nazif!" saikuma yaga tacema Rauda ta tashi yana kiranta, he could see how shock Rauda ke kallonta dan tasan maman ta bazata taba cemata taje bangaren Aliyu ba kafin yaga Rauda ta tashi da gudu tafita, sai maman tacema a Hajar tai gadi tacema Nazif suje sama akwai wani aiki datake so yamata sukai sama kasan cewan babu camera asama yasa Aliyu yakoma part dinshi yabi Rauda, chan yaga tafito da gudu tana ihun kiran Dady, sai chan ga Dady shi kadai yazo part dinshi, bayan andan dade saiga Ammi, sai chan yaga Ammi tafito hankalinta atashe takira su bodyguard tareda Rauda, saikuma yaga anfito dashi aka saahi a mota bakinahi na fitar da kumfa aka tafi asibiti.
Footage din compound yadawo yaciga da kallon shiga da fitan compound din har zuwa lokacin da Ammi tadawo daga asibiti Maman su Rauda ta jefa mata nama tace kwana biyu ne murmushin nan zai bace, ahankali yace "sabida kinsan what u plotted against her ba" sanan yacigaba da kallo har zuwa ranan da Dady yadawo tareda police ya shiga kwalama matayen kira, da lokacin da polisawa suka shiga flat din kowa saiga police sun dawo da poison daga flat din Ammi maman su Rauda tafara accusing Aneesa, hardai aka dunguma zuwa flat din flat 1, flat din Maman Rauda, da sauri yasa CCTV dakin but saisukai sama, tsaki yayi dan babu CCTV a camera room wanda he's sure nan zasu, but bai duba ba Dady zai iya yasaka camera a dakin computer, dubawa ya shiga yi aiko sai gashi computer room, nan yafara kallon footage din tundaga farko, daga lokacin da Maman Rauda ta shigo da Nazif dakin, saiga Nazif yabude jaka yaciro laptop dinshi yay connecting to computers din yahada fake video Mamna Rauda na cheering nashi up. "my guru guru, my computer Analyst, shegen kwaron yarona, kyankyason computer" har yagama yahada da CCTV footage din yatafi da yamma liss, saikuma lokacin da Dady ya shigo dakin da polisawa da kowa na gidan aka fara kallon footage din har aka gama Dady ya juyo ya daddage ya daurama Aneesah mari da saida Aliyu yadafa fuskarshi hawaye suka gangaro mai, kafin Dady ya shiga dukanta da duka karfin shi Maman Rauda na zigi kasa kallon yanda Dady ke dukan Aneesa Aliyu yayi ya kawad dakai yana share hawaye kaman zuciyar shi zata fashe Aliyu yakeji tsabagen bakin ciki, saida yaji police nacewa u are under arrest sanan yajuyo yaga sunsa mata ankwa sun jata sun fita sauran matan suka bishi Dady zai fita yaga Ammi ta tsugunna ta hanyar saka guiwanta akasa tana rokanshi, oh lord! Aliyu couldn't hold back his tears ya shiga kuka sosai Ammi tabashi tausayi sosai bana wasaba, kashe all the systems yayi ya shiga kuka sosai kafin yafito dawani irin sauri yaje wajen exercise machine dinshi ya hau kan treadmill yafara gudu na hauka not minding pains din dayake ji ajiki, yahau gudu kaman mahaukaci yana nishi sosai sosai kaman numfashinshi zai dauke so kawai yake memory yanda Dady ya dakan mai Aneesa yafita daga brain dinshi, yakai almost 2hrs cikin daren nan yana gudu yay zufan hauka sanan yasauka ganin numfashin shi na neman daukewa, yazauna akasa dabas ya kifa kanshi akan kafafunshi yana kuka sosai, he's so pained, This is the first time in his life Dady yamai abun da baijin zai iya yafemai ba sai in Aneesa ce ta yafemai, as for Maman su Rauda she will pay for what she did to him dan shi da kanshi zai kira mata police he is going to sue her against attempt murder, sanan zaiyi charging nata akan shairi defamation of character datama Aneesa, and saiya cita taran zaman prison da Aneesa tayi na one months and the rest, he will never forgive her, yadade zaune awurin sanan yatashi yawuce daki idanunshi sunyi ja na jaraba.
Ban yafema duk wacce ta karanta batare data biyaba.
Ganin yanda zuciyan shi kemai wani irin bugu yasa yawuce bathroom yay wanka ya dauro alwala yafara salla, har aka kira asuba yawuce masallaci koda aka idar baibi takan Dady daya gani a masallacin yana binshi da kallo ba tsabagen haushin Dady da yakeji yawuce gida dama yariga yadauko car key motarshi ya shiga yay warming daidai Dady zai shigo gidan aka budemai Gate yaja motar ko kallon Dad baiyiba yawuce Dady yabishi da kallo jikinshi yay sanyi sosai.
Kika fitarmin da book waje, Allah zai sakamin.
Around karfe 11:30Am anguwan su yadauki kukan motocin police har zuwa gidansu, Ammi na zaune kan dinning taji karan motan police saida gabanta yafadi dan ta tuna da ranan da aka kama Aneesa, jikinta ya shiga rawa.......
Ban yafema duk wacce ta karanta batare data biyaba.
Dady na kishingide akan kujera yana kallon yanda Maman su Rauda ke kadamai shayi yaji karan motocin police da sauri ya yunkuro jin ana bude gate din gidan, da sauri Maman su Rauda ma ta tashi tace "to lafiya Alhaji ko Aneesa ta tona cewa uwarta ce tasata tasama Aliyu guba a abinci" wani mugun kallo Dady yamata yay hanyar fita daga dakin cikeda jin dadi maman Rauda tace "bari nabiyoka nabama idanuna abinci Alhaji, nima nasha kallo" tai shewa tana fita daga dakin Dady tai tsakar gidan inda polisawan harsunyi parking sun fito su kusan goma sha daya, sojoji guda uku, sai Aliyu dake tsaye agefensu, daidaya ake fiffitowa, ahankali Ammi tabude dakinta tafito sabida yanda jikinta kemata ruwa Aliyu ya zuba mata idanu yanda ta rame sosai tai zuru zuru ga mugun laulayin ciki ga damuwa, zama tayi akan dakalin bakin kofanta da bazata iya tsayuwa ba, tana mamaki dame kuma Alhaji yazo yau? Ko ita zaisa akama yau tunda Aliyu yasa yasaki Aneesa.kin karanta ko to wlh Allah zai tambaye ki akan hakkina.
Baki da kudi to karma ki karanta dan wlh banyafe mikiba harsai kinbiya kudinshi. Karasawa gabansu Dady yayi yamika musu hannu yana satan kallon Aliyu ta gefen idanu yace "barka da zuwa officer, ince dai lafiya meya kawoku nan? Karan motan ku duk ya dagama iyalina hankali jibi yanda yayana da mataye na sukai zuru zuru ince dai lafiya ko? Meke tafe daku?" Dady yay maganan yana gyara tsayuwa yana kallon su Rauda dasukai zuru zuru suna kallon polusawan. Murmushi officer yayi yakalli sojan gefenshi yace "bring him out sajent" da sauri sojan yabude bayan mota kafin ya fizgo wani saurayi da bayanshi kawai suke gani sanan yawani irin juyo dashi da sauri Hajar da Rauda atare sukace "Ya Nazif" ganin yanda dagashi sai dogon wando fuskarshi afarfashe idanunshi sun kumbura tsabagen dukan da akamai Sajent ya kawoshi gaban Dady ya tsayar dashi, cikeda mamaki Dady yace "Nazif, mekayi haka? officer kuje kusami babanshi Nazif bayajin magana ai yaron yayan matata ce, me yayi haka? Allah dai ya kyauta" Dady yafada cikin bacin rai dan bai manta yanda yaso yay raping Rauda ba haryana yunkurin dukanmai Aliyu.
Da idanu officer yama Sajent wani signal hakan yasa sajen yadaga kafarshi dake sanye da wanan makeken booth din sojojin.
Booth din sojojin nan ya daki bayan guiwan kafarshi daidai saitin jijiyoyinshi wani irin ihu Nazif yayi na azaba har majina nafitowa tsabagen wahala yana ihu, wani irin tausayi yabama Maman su Rauda da gabanta ke faduwa tace ubanme kuma yaron nan yayi ko ankamashi yana shaye shayenshi ne.
Cikin wani irin ihu officer yace "kafadi abinda kafada mana a station ko in datse kafar nan gabaki daya" da sauri kirjinshi na bugawa bim bim bim yace "wlh zan fada, wlh zan fada, kuwa Allah karku sake dukana wlh zan fada" officer yace "ohon go on muna jinka" zufan wahala Nazif ya share yakalli Dady dake kallonshi yace "ranan uku ga watan April ina zaune agida, Maman su Hajar takirani" wani irin masifaffen faduwa gaban Maman Rauda yayi take wani fitsari yatarun mata a mara. Yace "ina zaune agida takirani tace na shiryo nazo idan zan taho nazo da laptop din aikina yanzun nanfa, nace mata to, nazo ina zuwa tajani zuwa sama gaban wani daki nagga tasa password tabude muna shiga naga computer ne dayawa na CCTV aciki, tacemin dakin Aliyu nada CCTV tatabaji kafada so tanaso nahada mata fake video Aneesa tazuba poison a abincin Aliyu, cikin yan awanni kadan nahada mata shi tsaya nasaka a CCTV footage din sanan tabani kudi dayawa natafi" innalillahi kawai Dady yake ambata a ranshi bairiga yakaiga magana ba Officer yace "karfe bakwai tama danka a police station Alhaji yabamu labari daga A zuwa Z binciken dayayi jiya (yabama Dady labarin komi da Aliyu yayi) after munyi verifying footage din duka daya nunamana ta wayanshi muka kira specialist ya tantance mana da tabbas wanan video karyane, sanan Aliyu yanuna mana asalin video gaskiyan inda matarka ta shigo har kitchen dinsu Aneesa lokacin datake girki ta tura yarinyar kawo mata kunun gyada tazuba guvan a abincin ka, specialist dinmu yaduba video ya shaida mana da cewa wanan ba fake video bane, ga videos din ka kalla da idanunka" Officer yamikama Dady babban police ipad da video ke ciki, Dady hannunshi har rawa yake ya karbi video ya shiga kallo kasa tsayuwa yayi ya zauna a kasan tsakar gidan matayenshi suka taru da yaranshi suna kallo banda Maman su Rauda da gabanta ke faduwan da tunda aka haifota batajin yataba irin faduwan nanba.
_*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
5️⃣7️⃣
*_Bonus_*
Tun Dady na kallon video yana salati a ranshi harya farayi abayyane yace "innalillahi wa innailaihi raji'un, innalillahi wa innailaihi raji'un, Innailaihi wa innailaihi" he could not believe what his eyes is seeing right now, is he dreaming or what. "lahaula wala quwata illabillahil Aliyul azeeem" zama kawai Rauda tai akasa kusada Dady ta kifa kanta aguiwa tana kuka sosai, all this while tana tsitsinema Aneesa dataso kashemata Yayanta ashe mahaifiyarta ce, Hajar kam idanunta yay jajir ta juyo ta kalli maman tasu irin kallon nan na bana fadamiki ba, kome zakiyi kiyi banda kissa, banda kissa, akwai wani abu da kisan kai da no matter how long it takes asirin ka natonuwa one day one day. Hawaye ne yataru a idanunta sosai, sauran matayen Dady ma jikinsu yay sanyi iya sanyi, sun tsani Aliyu suma