Showing 75001 words to 78000 words out of 186400 words

Chapter 26 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt

20 Jan 2025

18807

tayi tana nazarin fuskanshi kafin tace "okay let's do this" tai maganan ta yanda daga ita sai Aliyun zasu ji, hakanan takeson yaron sanan yana bata tausayi ganin yanda yakeyi, komi babanshi, komi babanshi, ahankali tace "anama iyaye biyayya ne dan asami albarka right" gyadamata kai yayi tai murmushi tace "gud, give it a chance, idan tazo kaganta bakasan wazaka gani ba kuyi gaisuwa na mutunci koba komi kanwar kace itama ai ko, so karkaji komi inhar ina gidan nan you get to marry wacce kakeso, am your Mummy I will always stand by you against all odd, are we gud now" tunda Ammi take maganan yake kallonta ta bala'in burgeshi kawai ya girma ne da baiga mezai hanashi rungume ta ba maganganun ta sunmai dadi sosai, wani irin cute gamshashen smile yasakin mata tareda gyada mata kai yace "Alright Mum" murmushi itama Ammi tamai tace "ga abincin ka, bari naje naji da baban ka" da sauri yamika hannu ya karbi abincin yafara ci murmushi kowa na dining din sukayi dan hankalin su na kansu kuma tsaf sukaji abinda Ammi tafadin mai dudda bada karfi take maganganun ba, Dady karkada kafa kawai yake yana tunanin mezema Ammi, shi inhar mutum zaiso Aliyun nan nashi to wlh zaima iya bama mutumin kanshi ta hanyar zama bawa agreshi, Aliyu is his life so duk wanda zaizo Aliyu yagamamai komi aduniya, kujeran kusada shi da Ammi taja ta zauna yasa ya yadaga kai ya kalleta itama kallonshi tayi cikeda so da kauna, abincinshi yadeba da spoon yakai bakinta akunyace ta bude baki ta karba batason tai turning nashi down but she's shy ga yara awurin kuma saisa kawai ta karba, sosa keya Abdul yayi ganin soyayyan tsofaffi kafin yaja plate dinshi ya sauka daga kan dining table din yakoma kan kujera wurin Aliyu, daga Momma har Ihsan sukai murmushi duk aka cigaba dacin abincin.










Dady ne yafara gama cin abincin dayamai shegen dadi yajuyo ya kalli Aliyu dahar yanzu baiyi rabin plate ba shi dama bai iyacin abinci da sauri sauri ba, baikuma iyacin abinci mai zafi sosai ba, bai kuma iyacin mai yaji ba yawuce yabude kofa yafita waje daidai lokacin yaga anbude gate wata mota ne ta danno kai cikin gidan hakan yasa yarage saurin dayake yanabin motan da kallo awajen parking space motar tai parking sanan aka bude kofa wata fine farar kafa ce dake sanye da prada hill mai ruwan gold, dayan kafar aka fitoda kafin wata yarinya tafito gabaki daya daga cikin motar, kyakkyawan yarinya ce fara tana sanye dawani riga da sket na Black lace yanada flawa mai ruwan gold tana sanye da takalmi Hill sosai mai ruwan gold tayafa wani siririn mayafi mai ruwan gold gold sai yar jakanta na Monalisa itama gold tasa wani sunshade a idanunta, zare glases din tayi fuskarta dauke dawani fine makeup an mata carving eye brows masu kyau sosai, da sauri Dady yace "oh Nafisa ce!" yay wurin motan maida kofan motar tayi tarufe da sauri tajuyo ganin Dady tana murmushi itama ta nufoshi, adan kunyace kanta akasa tace "Dady ina yini" cikeda fara'a Dady yace "sannu da zuwa Nafisa ke kadai kikazo, dakanki kikai driving?" gyadama Dady kai tayi, Dady yace "oh is risky, nafadama babanki fa ya dinga hadaki da bodyguard amma bayaji" murmushi tayi a shagwabe tana make kafada tace "Dady ni banaso fa" tabe baki Dady yayi yace "ahhh lallai taku kam tazo daya da Aliyun, ai yaron nan baya bari su bishi yanzu banma sanin lokacin dayake sabewa yafice daga gidan sabida karnace su rakashi, yara bakujin magana ba kusan kome mukeyi sabida kare lafiyanku bane" dariya tayi zatai magana Dady yace "common bance ki cikani da surutu ba, muje ki gaida matata, maman Aliyu, sai Momma shi my sister duk sunzo suna ciki" suna tafe suna hira da Dady har part din Ammi ahankali Dady yabude kofan tareda yin sallama hakan yasa dukansu suka dagokai, shigowa Dady yayi yana kallon waje yace "shigo Nafisa ki gaida iyayen ki" matsawa gefe Dady yayi ahankali ta shigo dakin batare data cire hills dinta ba, kallo daya tamusu ta sunnar dakai kasa ganin mutane cike adakin, tundaga kafa Aliyu yake kallonta har zuwa kai daidai da abu daya baigani tattare da itaba daya burgeshi, dauke kai yayi yacigaba dacin abincin shi Abdul na mintsilin shi tabaya amma yay kaman bayaji, tahowa Ammi da Momma sukayi ganin ta tsaya gefen Dady bata gaishe su ba bakuma takaraso ba yasa
Ammi tace "barka da zuwa Nafisa" dagokai tayi ta kalli Ammi da Momma murmushi tayi tace "ina yinin ku" duk murmushi suka mata sukace lafiya lau, dining Momma tanuna mata tace "kinzo adaidai muje dining kici abinci" da sauri Dady yace "No, fita zasuyi da Aliyu" ya kalli Aliyu dayay kaman baimasan da zuwan waniba yace "Gadanga na tashi kuje bukka ku zauna Ihsan zata taho muku da abin tabawa abaki" dago kai Aliyu yayi ya kalli Dady zaiyi magana Ammi ta girgiza mai kai wani irin nauyin Ammi yaji yamaida kanshi kasa, ahankali Ammi tace "taso kutafi kabarta atsaye Son" dan murmushi Nafisa tayi tadan dagokai ta saci kallon Aliyun dat she's seeing for the first time da Hajar tasha bata labarin shi cewa Dady su yafison shi agidan, oh wow dama haka yake da kyau, kawar da tunanin tayi ganin yataso tai kaman bata kallonshi nanko tsaf take kallon komi nashi bamashi kadaiba "my God he's so f*cking handsome, look at how tall he is, ohhh God, very very tall, My Gaint!" tafada aranta tana wani irin murna tanadan gyara tsayuwa tana addu'a Allah yasa yasota dan gayen yahadu to the extreme, yanda yake dan wawware kafa cikeda isa da izza yana tafiya ta kalla taji numfashinta na barazanan daukewa "my fevorite part, I think he has big machine gun, Ohh, wayyo Allah na kalli yanda yake tafiya fa, my Spartacus, My Gladiator, he's so f**king sexy and super hot, uuhuhu" duk ita kadai take zancen zucin nan tana kallonshi ta gefen ido harya karaso wajen, lumshe ido tayi while taking a deep breath, he smells damn gooood! Mai sifili hudu baimai biyu ba, "awesome perfume" tana jiran yamata magana yabi ta gefenta yay hanyar kofan fita, murmushi Dady yayi yace "bishi kuje Nafisa" gyadama Dady kai tayi tajuya ta kalli bayan Aliyun daidai yabude kofa yafita tabishi itama tasakai tafice tareda rufo musu kofa, hanyar bukkan Aliyu yayi, hadadden bukka ne dake compound din nasu akwai table sai kujeru masu kyau dasuka zagaye table din saikuma wani white flower verse da flowers jajaye ke tsakiya akan table din wurin so neat, irin wurin shakatawan nan na gidan yan gayu, zama yayi akan daya daga cikin kujerun, ahankali ta zauna kan kujeran dake facing dinshi wearing a smile tana kallonshi, ko 3sec basuyi da zama ba saiga Ihsan dauke da babban tray da kayan sha ke ciki sallama tayi sanan halin Ya Aliyu karya disgata, da hannu yamata alamu data shigo, shigowa tayi ahankali ta sauke tray kan table ta ciro drinks din ta ijiye musu sanan ta ijiye plate din dake dauke dasu samosa and spring rolls da Momma takawoma Ammi, ta ijiye dambun nama sanan ta dau tray ta kalli Ya Aliyu dake dan daddanna waya abinshi tace "intafi Ya Aliyu" gyadamata kai yayi tajuya tafice, kusan 15min suka bata sai kallonshi take shikuma Aliyu na taba waya abinshi dagokai yayi ahankali hada ido sukayi, da yatsa yanuna mata abubuwan dake gabansu yace "have something" murmushi tayi tace "sure" juice ta tsiyaya a glass cup din tana kallon Aliyu kaman yanda shima yake kallonta kallon dabazaka taba gane na miyeba cika glass cup din tayi da drink bama tasaniba tsabagen yanda take kallon Aliyun tacigaba da zubawa har juice din yafara zuba akasa yana gangarawa kasa wasu na zuba ajikinta, dan yatsine fuska yayi yay smirking yamata pointing glass cup din da yatsan shi} da sauri ta janye idanunta daga kanshi ta kalli gabanta da sauri ta daga juice din datake tsiyayawa a cup saura dan kadan aciki ta ijiye kan table din tamike da sauri kunya ya lullubeta looking at the mess datayi sabida kallon Aliyu yanzu yaganota, dan tsaki tayi tana kallon yanda lace dinta yajike da juice ta kasan riganta da skirt dinta tace "sh**t" tana yarfe hannu murmushi yayi daidai lokacin an bude gate din gidansu babban motan kai yara makaranta ne ya shigo juyar dakai yayi ya kalleta yanda take yarfe hannu dukya bata mata jiki ahankali yazaro white handkerchief daga aljihun shi yamika mata, bama ta lura dashiba sabida yanda take kallon skirt din, cikin husky voice dinshi yace "use this" da sauri ta kallai, ganin yana miko mata handkerchief dinshi yasa wani dadi yakasheta, ahankali tamika hanunta takama handkerchief din zata karba taji yarike baisakin mataba yana kallon fuskanta kaman yanda take kallon nashi, ahankali yace "ki rage kallon mutane okay" subhanallah wani irin kunya taji kaman zata nitse kasa, hayaniyan yara dayaji yasa ya sakin mata handkerchief din yajuya yana kallon yaran gidansu dasuke gudu kowa nayin hanyan shashin su itakuma Nafisa ta tsugunna tana goge kayanta.












Wani irin Uban harara Hajar tama Aneesa dake gefenta tace "aisai afita ko Malama tunda ba motan ubanki bane" ko kallonta Aneesa batayiba dama tun dazu take mata surutai bata tanka taba dan bataso tabatama Ammi rai da wlh dudda tafita girma saita lallasata karfi ba ajiki bane fess zata fasamata baki, ahankali tasa hannu tadau lunch box dinta da bottle din ruwanta ta tattara uban littatafan da aka bata kusan guda goma sha shida a hannu dan bataje da jakaba ta sauko daga motan da kyar kaman zata fadi abubuwan hannunta duk sun mata yawa, wani irin faduwa gabanta yayi dabata San mesa ba, kodai ciwon kirji ke neman damunta ne tana yawan having faduwa gaba this days, dan gajeren tsaki taja batason zagin da Hajar tamata yabata mata rai tafara tafiya ahankali zuwa shashin su, tunda motar tai parking Aliyu yake bin masu fitowa daga motan dai dai da kallo ganin Aneesa ta sauko ahankali daga motar yasa yawani irin mike tsaye yana kallonta ganin still ita yake gani tana tafiya ahankali as usual yasa yarufe ido da sauri yasake budewa yadaurasu akanta, still Aneesa yagani as usual da wanan dogon hijabin nata da safa akafafunta yasa yaji zuciyar shi na bugawa is he dreaming or what? Is he okay kodai yasoma samin matsalan kwakwalwa kaman yanda Abdul yake cewa? Is this his Aneesa ko idanunshi gizo sukemai?.....


Duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa, duk wacce tafitar min da book Allah ya isa.


Kwasan lunch box Hajar keyi agaban motar tana kallon Aneesa yanda take tafiya ahankali, jitake kaman ta kasheta tsaki taja tace "tana mana tafiya cikin gidanmu agadarance kaman gidan ubanta ne, agola kawai" daukan bottle water dinta tayi da sauri tafara tafiya tace "zakici ubanki ne yanda kikazo gidan nan saikin gudu da kafafun ki kinbarshi munafuka" dawani irin sauri tahau tafiya harta cimma Aneesa, wani irin bangaje Aneesan tayi tasa hannu tawani irin turata, wani irin juyi juyi sau biyu Aneesa tayi tsabagen yanda tajuyata kafin tayi wani irin mugun faduwa tai wani irin ihun azaba lunch box da littatafan hannunta suka wawwatse a compound din hijabinta yadaga yarufe mata fuska tabuge gefen bakinta sosai da mandibular bone dinta, dawani irin sauri Aliyu yafito daga bukkan ganin abinda Hajar tayi, ganin Ya Aliyu yasa Hajar ta kwasa da gudu tai flat dinsu dan bamata luradashi ba tabude kofa ta shige tareda garkamewa da key, karasowa inda take Aliyu yayi tana kokarin tashi takasa, ahankali ya tsugunna batare daya tadata ba danso yake yakara tantancema idanunshi cewa Aneesa ce yagani ba daya daga cikin kanninshi ba dan zuciyar shi nacemai gizo idanunshi kemai, hannu yasa gently yadaura kan hijabin daya rufe mata fuska yanaja ahankali kaman wanda baiso yaja, ahankali hijabin kezamowa kasa tundaga kwantaccen gashin goshinta dake nan a kwance yakebi da kallo heart dinshi nawani irin racing har zuwa kan eyebrows dinta dake nan acike har inbetween dinsu gasu so dark kaman ta kwabasu da kwalli, gently yacigaba dajan hijabin kasa ahankali karan hancinta da idanunta dakenan alumshe suka bayyana dogayen zara zaran gashin idanunta suka bayyana, wani irin gasping yayi iskan daya fitar suka sauka akan fuskarta kadan kadan ta shiga bude idanunta dakatar dajan hijabin kasa yayi yana kallon yanda kwayan idanunta kerawa tana shirin budesu kadan kadan take bude idanun, dishi dishi take gani dan tabugu sosai barin ma bakinta dataji yana mata zafi sosai saikuma goshinta kaman an bugamata guduma, dukda dishi dishin datake gani bai hanata ganin wani farin halitta da fuskan shi ke dab da nataba yana sanye da fararen kaya, bakin sajemshi da pink lips dinshi ta take kallo suna shining kaman ya shafa mai, tun ganin dishi dishi harta karasa bude idanun tass tana kallonshi kaman yanda shima yake kallonta har idanunta suka washe sukai clear. "you!" tafada da sauri akuma dan tsorace ganin masifaffen nan maima mutane ihu kaman yayan shi ne, tashi tayi da sauri daga kwancen datake akasa tana yatsine fuska sabida ciwo da jikinta keyi tana kallonshi kaman yauta fara ganinshi shima haka yake kallonta danko kyafta ido bayayi, akaro na biyu tace "you!" hannu tasa ahankali ta goge idanunta dan gani tayi kaman gizo suke mata ya akayi wanan mutumin yabiyota gidan Abban ta lallai wanan mayene kodai gizo idanunta kemata, ahankali tabude idanun danta kara tantancewa, ganin har lokacin shine dai yatasata agaba yana kallonta surprisingly yasa ta juyar da kai tana bin ko ina na gidan da kallo dan takara tabbatarwa da cewa gidan Abban ta take, cgidan Abba na nake tafada azuciyan ta, da sauri tajuyo ta kalleshi tareda daure fuska tamau tace "me kakeyi a gidan Abba na?" shiru yayi yana kallonta sai yanzu datamai magana yasake yarda da cewa itane, Aneesan shice, she's the one, but me takeyi a gidan nan together da kanninshi? "wayace kabiyoni gidan Abba na eh? Kokatashi kafita konakira maka Abba na yanzun nan asa sojojin chan su fitar dakai nagayam...." kasa karasa maganan tayi dan kallon dayake mata yay yawa gashi ya mugun cika mata ido, yay kyau bana wasaba, dauke kai tayi tajuya tana kallon flat din Ammin ta sotake tamike tsaye amma kafafun ta zafi suke mata ganinshi datayi ne yasa ta daure da wlh saitai kuka dan hadadden faduwa tayi, ganin har lokacin ko motsi baiyiba yasa ta juyo ta kallai cikeda tsiwa tace "nace katashi kabarmana gidan mu, I don't need your sorry kuma koma waye yabarka ka shigo gidanmu saina hadashi da Abba na, ka tashi kafita I don't wanna see you ever again, nan gidanmu ne kamin masifa anan sainasaka wayan chan sojojin Gate din chan su kulle ka, katashi kabar mana gidanmu kafin nakira maka Abba na" dan murmushi yayi zuciyar shi tamai wani irin sanyi dan from the way Aneesa is talking yagane cewa itace yarinyar new Mum, wacce Dady yacemai zaije yasa ta a makarantan su Rauda yau, no wonder dayaji muryan Ammi yaji kaman yataba jin muryan dayake ranan kanshi na kasa bai ganeta ba. "dariya ma kake ko, okay saina kirama Abba na ko katashi katafi kona kirashi" wani irin murmushin yayi ko Allah yasan he just love this pretty girl, Aneesah is perfect, Mesmeric, charming, alluring, beautiful and above all she's courageous this her boldness kills him gaba daya, cikin muryan shi mai bala'in dadi yana kallon kwayan idanunta yace "please call him dama shinazo gani yabani auren ki" wani irin kallo tamai saikuma ta dauke kai tana turomai baki tace "huu'um Allah kyauta na aureka" kaman zaimata kuka a mugun shagwabe yace "but whyyyyy?" sakin cute mouth dinta tayi wide open cikeda mamaki tana kallonshi ganin yanda yawani yimata magana a shagwabe kaman zai mata kuka yana kallonta, da sauri ta dauke kai gabanta na mugun faduwa dan yanda yamata har cikin kasan ranta tajishi, bakinta nadan rawa dan jitayi batada natsuwa kuma tace "k....ka w...ka wuce katafi kafin nakira maka Abba na, zaisa a kulle kafa" murmushi yayi yana kallon yanda take magana dimples dinta na lotsawa yace "inhar akanki ne zan iya jure komi, zaki aure ni?" makemai kafada tayi batare data kalleshi ba dan bataso ta kallai wani iri takeji tace "a'a" , Murya chan kasa yace "please Anebabyyy!" yanda yakirata dawani sabon suna da ba'a taba kiranta dashiba yasa taji kirjinta yakara bugawa, kin kallonshi tayi saima kokarin tashi datayi tana gyara hijabinta hannunta dako ina na jikinta na rawa.


How to subscribe
Zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to WhatsApp Number na 07012181461, sainai adding dinki a group din a tsakanin soyyayya.
[24/03, 10:24] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_










_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤








_✍🏿M Shakur_






3️⃣6️⃣






Gabaki tayi tayi loosing control bama tasan metakeyiba kokarin tashi take takasa, kalaman shi nada wani irin asirtaccen power akanta data kasa fassawara, ganin yanda takeyi takasa tashi jikinta sai rawa yake yasa cikin wani low voice yana kallon fuskarta yace "in dagaki wife?" ko kallonshi batayiba saima wani karfi dataji yazo mata ta mike tsaye da kyar daidai lokacin Dady yabude kofan flat din Ammi yafito, wani irin murmushi tayi tajuyo ta kalli Aliyun dake kallonta tace "kagani ko zakajama kanka, ga Abba nanan yafito yau sunanka sorry banga abinda zai hana Abba na karya kulleka ba, bazaka tashi katafi ba" make mata kafada yayi a shagwabe yace "uhm'uh jiran shi nake yazo yabani auren ki inba hakaba zan mutu" dauke kai tayi da sauri ita yanda yakemata shgawaba ma wani bambaran yake mata but she must admit he looks damn handsome idan yanayin, harara ta watsa mai tace "chab Allah kyauta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login