Showing 108001 words to 111000 words out of 186400 words

Chapter 37 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt

20 Jan 2025

18821

menene? Talk to me meke faruwa eh, ina Aneesah? Ina Fateema take? Why haven't I seen her" kafa Ammi ta shiga girgiza wa tana cizan lebe inka ganta zaka iya mata kuka she looks so pained and hurt, kokarin danne zuciyarta take tace "Aliyu banda abin fadamaka all I know shine Allah ne yasan gaskiyan komi kuma watarana zai bayyanata, amma ni Uwa ce nakuma san abinda nahaifa ciki da bai, Aneesa na nada zafi tanada fada amma hakan baitaba subjecting nata to being a murderer ba, Fateema na ko kaza bazata iya kashewa ba balle kai, amman akace itace tabaka guba sabida itace ta dafa maka pancake da coffee, akace ita ta hallaka ka, baba....baban....ka yamata.....yamata....du..." takasa magana sabida kukan dayazo mata lumshe ido Aliyu yayi zuciyan shi na tafarfasa sama da d'a, sosai Ammi ke kuka kafin da kyar ta tsayar da kukan tanajan hanci tace "mahaifinka daya bani assurance yamin alkawari zai kasance mahaifi, uba ga Aneesa, zai tsaremin ita sa'an nan yakare min itane yadaga hannu yamata shegen duka sanan yasaka polisawa sukai gaba da ita, su....su Baffan ta sunzo Susan inda take yahanani ganinsu yahanasu ganin Aneesan har.....har....yau babu wanda yasan inda Aneesa take, I don't know inda yarinya na take, yau sati hudu da kwana shidda bansaka Aneesa a ido ba, bansan inda takeba, Aliyu am so hurt, kaman na kashe kaina, I hate my self, I couldn't help my daughter, bantaba sanin haka masu kudi suke nuna fin karfi ba sai akan mahaifinka, mahaifinka ya....." takasa karasa maganan sabida tsabagen yanda kuka yaci karfinta kasa daurewa Aliyu yayi yamike tsaye da sauri yajuya yafita daga dakin dan bazai iya jure yanda Ammi ke kuka sosai agabanshi ba direct flat din Dady yawuce yana wani irin tafiya kaman zaki ya daki kofar Dady da kafa.....












Duk wacce takaranta batare data biyan dari uku ba Allah ya isa banyafe miki ba.
Afirgice Maman Rauda databiyo Dady ciki yanzun nan daga dawowan shi tajuyo daga ita har Dady, ganin Aliyu ne yasa tai shiru batare datai magana ba dan bataso Dady yahanata kudin dayazo nema, Dady ne dayaga yanayin fuskan Aliyu yace "menene Gadanga na lafiya you look somehow" daga kafa yayi yataho direct har gaban Dady cikin wani irin yanayi na seriousness yace "Where do you take Aneesa to Dad?" kallonshi Dady yayi zaiyi magana Maman Rauda tace "me kake tambayar wacce taso kash....." cikin wani irin fushi Aliyu yadaga mata hannu strictly yace "am not talking to you Woman!" ya kalli Dad cikin daga murya da tsananin zuciya sabida yanda ranshi ya masifar baci yace "I said where is Aneesa Dad?" cikin dakewa da daurewan fuska Dady yace "tana inda yakamata paying for her crime attempt murder da aka kamata red handed" cikin daurewan fuska Aliyu yace "ba abinda na tambayeka kenan ba, I asked you Dad ina Aneesah?" "babu wanda zan fadamawa domin bazan taba yafema yarinyar dataso kashemin d'a ba harsai ranan da aka gama hukunta ta daidai da yanda constitution of Nigeria yafada" Kallonshi kawai Aliyu yake cikeda mamaki yace "Dad how can you even believe, tayaya ma zaka yarda cewan Aneesa can poison me eh? Daddd" tashi Dady yayi azuciye shima yaja hannunshi yace "muje kagani da idanunka angayamaka nima dafarko na yarda cewa small Aneesa zata iya hakane saida nagani da idanuna".
[07/04, 07:51] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_










_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤








_✍🏿M Shakur_






5️⃣1️⃣ & 5️⃣2️⃣




_how to subscribe_
_zaki turo 300 to account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to WhatsApp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting_










Sukai flat din Maman su Rauda, agaban dakin CCTV Dady ya tsaya yasaka password sanan yashiga ciki Aliyu biye dashi da sauri Dady yay gaban laptop din kafin yatabe tabe ya kunna footage din ranan, ya tariyo har zuwa daidai inda Aneesa ta shigo part dinshi yace "gashinan ka kalla da idanunka" rungume hannu Aliyu yayi akirji yana kallon footage din tundaga yanda ta tsaya ta kwance zani ta zuba poison din takaimai har zuwa inda tafito da gudu daga flat din, pursing video Dady yayi ya kalli Aliyun dake kallon system din har lokacin rungume da hannayenshi akirji yace "you believe me now, ka yarda da magana ta ko, Aneesa wanted to kill you, taso takaika lahira and listen Aliyu kowaye yace zai tabaka a duniyan nan wlh sainaga bayanshi, Aneesa ba sai randa tagama biyan bashin offense dinta tsaf sanan zaku kara ganinta, I can't forgive yarinyar datasa dana yaje hell yadawo ba, pois......." hannu Aliyu yadaga ma Dady yana juyar dakai tsabagen yanda ya tsani Dady na ambaton Aneesa na neman kashe shi, yace "listen Dad, lemme even turn the table around na fuskance ka ta yanda ka fuskanci zancen" yay dan shiru trying to calm kanshi down danjiyake kaman zai kama da wuta yace "yes, na jika nakumaji dukkan bayanan ka naji yes Aneesa poison me and she tries to kill me and CCTV Camera ya kamata ta hanyar recording komi naji nakuma yarda" yay dan shiru yana sauke ajiyan zuciya kafin ya kalli Dady yanuna kanshi yace "Dady ni Aneesa taso takashe ko? And I think nine dindai yau standing right in front of you alive and healthy harma nake maganan nan dakai kaga koma miye abinda tasoyi bata cimma anniyanta ba, Dad ka saurareni da kyau" yasake yin shiru kafin cikin kakkausar murya yace "ni aka cuta ko nine nai going through all the pains of the poison, so Dad inhar hakane ni dinan da Aneesa taso takashe injika tabani poison na janye maganan, na yafemata sanan koma ina kasa aka kaita ka kira a saketa let Aneesa be reunited da mahaifiyar ta yauyau dinan" wani irin kallo Dady yamai yace "you must be very very silly Aliyu dahar zakai tunani zan iya sakin Aneesa sabida kace, I know the kind of pain you went through Aliyu, nine nasan wahalan dakasha, ikon Allah ne yasa kawai baka mutuba, Gadanga bazan yafema Aneesa ba wlh tunda taso cutar dakai saita biya bashin dataci sanan karka karamin maganan nasa asaketa dan hakan bazai iya faruwa ba" cikin wani irin murya Aliyu yace "Dady you are so cruel, so mean, so heartless and Dad you are so wicked!" dawani irin fushi Dady yadaga hannu zai zubama Aliyu mari. "Aliyu!" saikuma ya tsaya batare daya saukemai marinba, cikin mugun fushi Aliyu yace "slap me Dad, hit me kaman yanda kama Aneesa dayafimini dan u are not that man I use to look at as my hero, mutumin danake ma kallo as the best father in the world, u are not Dad, you are nothing but a heartless wicked Man with no any compassion" da yatsa Dady yanuna Aliyu yace "watch your tongue Aliyu sabida nasoka da yawa na lalataka doesn't mean u are the father am the son dazaka dinga gayamin magana ba, I did what I did to fight for you, sabida kai nai hakan, abinda nayi was for love and justice, bana zalunci she tries to kill you and polisawa sukai arresting nata for attempt murder" wani irin ihu Aliyu yayi kaman zai fasa gidan yace "how can you believe what you saw on CCTV footage Dad? I tot u are way smarter than this? Visuals can be deceptive Dad, sau nawa mukasha gani a movies anyi video dashi wanda yake video yasan baitaba yin abu makamancin abu hakaba, menene computer bayayi? The only thing da computer bayayi shine ya busama dan Adam numfashi, how can you believe this eh?" ahankali ya sassauta murya yace "okay Dad am sorry for yelling at you, kasa asaki Aneesa yau and I promise you cikin just 2 days two days kadai zaka bani I will prove to you cewa this is not a real video is just a set up I promise Dad amma kafara sa asaki Aneesan, Dad Aneesa bazata taba iya kasheni ba, bazata taba iya samin poison a abinci ba I promise you Dad, kasa asaketa kaji Dady" wani kallo Dady yamai cikeda taurin zuciya dakuma tsatsauran ra'ayi yace "No one breaks my policy easily Aliyu inhar akanka ne, batun yau nasha fadaba any body dat dares comes for you will definitely sees my other side, bazan taba sakin Aneesa ba Gadanga harsai tai paying for her crimes and that's final" wani irin kallo Aliyu yakema Dady kaman yanda Dady ke kallonshi kafin yawani irin juya yafita daga dakin azuciye da sauri Dady ya bishi yace "kai Gadanga ina zaka eh? Wai mesa kacika bakin zuciya ne, Gadanga" generator house dinsu Aliyu yayi Dady na binshi da gudu yana kwalamai kira har hakan yasa aka fara fitowa ana kallonsu, jarkan petrol Aliyu ya dauko da sauri Dady yamika hannu zai karba yace "lafiyan ka Gadanga ka haukace ne?" cikin ihu sosai Aliyu kaman wanda zai hadiye zuciya yamutu ya fizge jarkan yace "leave me alone" ya bude jarkan ya shiga antayama kanshi petrol din yana kallon Dady dake kallonshi a mugun rude saida yagama juye fuel din ajikinshi sanan yawani irin jefar da gallon din yatura hannunshi a aljihu yaciro wata sabuwar lighter, ihu Dady yayi yace "kai Aliyu ka haukace ne" yay kanshi cikin wani irin yanayi na kaman zarewa Aliyu yace "don't come here Dad ka tsaya a inda kake, yace badai nine matsalan kaba takaina kake azabtar da yarinya yau zan kona kaina, na kashe kaina, in mutu right in front of your two eyes Dad then you will understand the pain Mum is going through na rabata da yarta dakayi ka kaita chan wata duniyan da babu wanda yasani, Dad Aneesa ita kadaice macen da zuciyan danka ke bugun mawa, I love her, I love Aneesa Dad, how dare you ka kulle min wacce nakeso for a month plus eh Dad" Dad dayadawo kaman zararre yamikama Aliyu hannu cikeda lallashi yace "kaga Gadanga na kayakuri, calm down, kar wanan zuciyan naka yakaika ga halaka Hydar, ka kashe kanka wuta zaka, calm down okay, bani lighter kayakuri" girgiza mai kai Aliyu yayi cikin tsananin fushi yace "kasa ayi realising Aneesa right now Dad, right now Dad kona kashe kaina" da sauri Dad yana girgiza kai yace "to, to to naji, zansa" ya shiga laluben wayanshi dake aljihu yaciro yashiga dannawa dukya rude kaman zararre yace "don't do anything stupid Aliyu kanajina ko, zan kira yanzu" "Hello officer, I.....i...." yana maganan yana kallon Aliyu alamun kyasta lighter Aliyu yayi yace "now Dad" da sauri Dady yace "I withdraw the case against Fateema Aneesa Maikwato, ku saketa re...release her" katse wayan yayi yana maidawa aljihu ya kalli Aliyu yana mikamai hannu yace "done nafada zasu saketa, oya oya bani lighter, bani Gadanga kaji" wani irin kallon Dady yake kafin ahankali yace "ka azabtar da Aneesa right in front of her Mother's eye, Your pregnant wife the woman that was bearing your child in her womb suffered, got sick, always crying pleading kasaki Aneesa kaki, yan uwan baban Aneesa they all came sun rokeka kaki, Dad duk sabida ni wanan Aliyun daba komin komiba kake wulakanta mutane haka, akaina bakasan menene yafiya da hakuri da tausayi ba all this 3 u lost them, Dad now watch kasan Yaya mahaifiya keji idan taga abinda ta haifa nashan azaba" yana maganan ya kyasta lighter.................












Wani irin ihu Dady yayi kaman zai haukace. "Aliiiiyuuuuu......" chak ya tsaya yay shiru ganin hannun daya chape lighter tun kafin wutan yafito daga ciki, hannu Ammi tasa ta mareshi hawaye na zubowa daga idanunta tace "are you mad Aliyu kashe kanka kakeso kayi kamutu kafiri?" fashewa da kuka sosai Aliyu yayi yafada jikin Ammi for the first time yarugumeta. "am sorry Mum, am sorry mum, Mummy forgive me" da goshi tayi daga jikinshi tasa hannu ta sharemai hawaye tareda girgizamai kai tace "never in your life try such things again, Aliyu don't ever go this extreme sabida kanaso amaka abu, wuce kaje kai wanka ka chanza kayan nan" gyadamata kai Aliyu yayi yajuya yanadan dingishi yay hanyar flat dinshi batare daya kalli Dad ba, itama Ammi ta juya da sauri dan yanda ya shafamata petrol warinshi nasata jin amai sosai da sauri ta shiga bathroom dinta tana kaiwa flat dinta.














*_ZILANIOUS PRISON HOME AND CONFINEMENT_*


_Theatre_
Wutan theatre da aka chanza daga Red zuwa fari ne yanuna alamun angama operation din, bude kofa akayi wasu likitoci ne guda uku mata biyu saikuma namijin Dr dasuka saka a tsakiyan su dake rike da folder, folder yamika ma Dr dake gefenshi yace "hold this Dr Farida, write on the surgical procedure, I gat to go now, My Mum has been calling batajin dadi sosai" karban folder tayi tace "ayyah Allah kara sauki Dr Zaid" handglove din hannunshi yacire yazuba a abin sharan dake gaban theater sanan ya wanke hannunshi a wash hand basin din dake wurin ya cire lab coat dinshi yarike hakan ya bayyanar da cooperate dress din dake jikinshi na riga da wando blue da black yay zanzaro, ga neck tie, hannu yadaga musu alamun bye yajuya yafita, masu gadi dake bubbude mai kofa namai sallama harya fita wajen prison din inda ake parking motoci yashiga cikin wata fine jeep yarufo, yana kokarin tada motar ne wayarshi yashiga kara hakan yasa yadauka yakara akunne........












Da sauri Officer police din ke shiga prison din matan wasu mata masu ma'aikatan prison din matan biye dashi harzuwa gaban wani daki da aka rubuta _dark room_ ajiki, yawanci dakine da ake saka wayanda sukai laifi suyi kwana da Kwanaki aciki, makulli officer ya karba daga hannun daya daga cikin guards din dasuka biyoshi yabude kofan kafin yatura kofan da karfi dan tsakurkurin dakin ya bayyana da sauri wacce ke ciki tasa duka hannayenta tarufe fuskanta dan jitayi hasken kaman anzuba mata yaji a idanu takasa bude ido, da sauri officer yace "kufito da ita ku kaita waje an sallameta" daya daga cikin guard dinne tace "wai munhuta da jaraban _Barkono_ kenan" suka shiga kafin suwani irin fizgota gashinta ya barbaje ya rufemata fuskanta sukajata suka fito da ita kaman sun dauko mattacen rago har zuwa gaban kanta prison inda kake karban abubuwan da mutum yazo dashi prison yasaka yabasu kayansu, officer dake bayansu ne yace "kai yarinyar nan case din senate president ne yace ai release nata with immediate effect banda lokacin dazan jiraku nemo mata kayanta ku fitar da ita ahaka ta tafi da kayan gidan yarin mun bata, ku fitar da ita ta nemi hanyan gidan ubanta" da sauri sukace "yes sir" janta suka sakeyi kaman wata kayan wanki suka fito daga prison din......
Kika fitarmin da book waje? To banyafe miki ba
Yanacikin waya kaman ance yadaga kai yaga ya hango some security guard harsu hudu sunajan wata da baya iya hango fuskanta sabida gashi daya rufe kanta gabaki daya har wuyanta kaman wata animal, shi in his life he hates inhumane treatment daidai sunzo zasu wuce ta gaban motarshi yabude yafito da sauri duk suka tsaya sukace "sannu Dr" bai tsaya amsa gaisuwan suba yace "why are you people treating a prisoner like an animal jibi yanda kuka janta, by the way ina zaku kaita?" daya daga cikinsu ne tace "Sir an sallameta dama tuntuni ta addabemu a prison mun daketa mun daketa kaman jaka she's so violence shine daga baya muka kulleta a dark room dan ita tafasama yarinyar dakama surgery dazu ciki da karfe which anyi hani da sharp object a prison shine take receiving serious punishment, yanzu kuma kawai oga yazo yace ansallameta mufitar da ita waje ta nemi hanyar gidan ubanta" ahankali ya girgiza kai yace "kuji tsoron Allah no matter what, no matter how she is she's entitled to her constitutional right, wanan abin kuma is maltreatment, look at her condition how do u people expect her taje gida dakanta tamasan inda kanta yakene?" tabe baki daya daga cikin matan tayi tace "pls sir we are only doing our job, kai u are just a per-term doctor bakasan how things run in this school ba, kuma yarda ita mukoma ciki pls" sukabi ta gefenshi sukadanyi nesa kadan da inda yake suka wani irin jefar da ita kaman wata mushe sanan suka koma ciki batare dasun kalli ko inda yakeba.


Tsayawa yayi yana kallon yanda yarinyar ke akulle he took an oath a proffesion dinshi yay protecting life and to help anyone that is in need of medical attention bari yadauke ta yakaita asibiti inta warke properly saita koma gidansu kokuma yatayata kiran iyayenta suzo su dauke ta, tunanin hakan yasa ya shiga mota yatada yaja harzuwa inda suka jefar da ita sanan ya kashe motan yafito yazo inda take ahankali ya tsugunna yay bismillah yadauketa ko kadan batada nauyi sanan yabude bayan motan shi ya sakata yamaida kofan yarufe sanan yakoma gaba ya shiga yaja motar yana kallonta ta glass din gaban motar har lokacin fuskanta arufe da gashi.
In kika karanta batare dakin biyaba Allah ya isa.










Kaman wacce aka tsungulla tadaga hannu ahankali tadaura kan gashin dasuka rufe mata idanu tajasu ta matsar dasu gefe fuskar Aneesa ya bayyana, idanunta sunyi bakinkirin ta labka wani irin uban kwalli kaman wata yar daba, fuskarta yay baki, pink lips dinta ne yakenan jajir kaman fresh meat, ahankali take bude ido dayake glass din motar tinted ne motan babu wani haske sosai yasa ta iya bude idanun kadan kafin ahankali tabude idanun duka fuskarta babu alamun ko digin dariya, idanunta sunyi wani iri kaman bana Aneesa ba ahankali take kallon saman motan zuwa ko ina na motan ahankali har idanunta suka sauka akan mutumin dake tuki abinshi hankalinshi akan tukin da yakeyi wani soft music natashi, wani irin daga kafanta tayi ahankali tajawoshi ta daidai inda hannunta zaikai ahankali tasa hannu taja wando ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login