Showing 171001 words to 174000 words out of 186400 words

Chapter 58 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt

20 Jan 2025

18829

dan dazaran ta zauna saidai taji tajike har skirt din data saka, abin yamata yawa itama, ko muryan Aliyu taji in suna waya saitaji tafara having goosebumps hakan ma yasa tadena daukan wayanshi at all.


_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_


Yau jumma'a yaune Walima, Waliman da iyaye both maza da mata, abokan ango, ango, dakuma mata iyaye, da yara da kawayen Amarya.
Wani dankareren Hall aka kama Transcorp Hilton Abuja, inda wanan shahararriyar event planning company na Zeebabyo event planning company na Zainab Babayo aka bama contract din, aiko she killed din dan duk wanda ya shiga Hall din gani zaiyi kaman ya shiga heaven, gawasu hadaddun small chops da aka jejjera akan tables din da Gafaiya's kitchen aka bama contract din and yar mutan Gafai kam executed the work perfectly, sosai manya manyan jama'a yan siyasa suka cika Hall din, in bamaka da gate pass don't even come close, wani irin hadadden Abaya specially customise for Aneesah tasaka wanan hadadden International designer din base in dubai mai suna Walid Atallah ne yamata, shi kanshi Aliyu he couldn't take his eyes off his wife, zaunar da ita akayi kusada Aliyu akan wani hadadden kujera kafin manya manyan Malamai both na Nigeria da kasar waje sufara wa'azi. The first speaker was Mufti Menk yay magana on how to love and what is love aiko ya dagargaza topic din. Second speaker wata babbar malama ce mace mai suna Maryam Lemu tai magana akan patience in Marriage, sai third speaker wani babban malami ne dan Nigeria mai Suna Dr Aliyu Abu Dujana yay magana akan Love making in Islam, so far so good shine best speaker Aliyu dan yay magana sosai filla filla abunku da Dr ya koyar da Love making abubuwan dayakamata kayi itama tayi, harda su kafin ka koma second round inda hali kayi fitsari sanan ka dauro alwala, mutane dayawa koma Ince kusan kowa na wurin walimar nan sun natsu sunajin bayani kuma sun ilmantu sosai, sanan aka fara cin abinci serve yourself kome kakeso kaci abinci sunfi kala hamsin, sai bayan sallan isha'i aka tashi motoci komar da mutane har sunma yi yawa, Aneesah bata yarda tabi Aliyu ba, tana ganin Dady ya kirashi tabi Abdul da Ihsan sukai tahowansu danta lura Aliyu naso yadanyi practice din wa'azin dayaji awurin walimar da itane.
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_




Yau Saturday yau aka tashi da gagarumin biki dudda babu daurin aure, Siddiqatuya Culinary art and school aka bama contract din abinci, saiga su Siddiqa anci chief uniform da dalibanta harda su suka ledan hannu na girki wayaga iyayen tsafta suna girki, su Aisha Humaira itace prefect, su Bara Bara Bara'atu kuma mai rubuta noise maker wai su a Culinary school dinsu in ana girki ba'a magana dan ba'aso kawoyin bakinka su shiga cikin abincin kokuma yawu, aiko sai rubuta su sunayen su suke, Nucy ce number 1, sai Rahima, da Mumy Ramlat.


Chan tsakar gida kuma an kira Lubs wato Lubabatu koroso dancing school, inda suketa wassanni suna rawan koroso antaru ana kallonsu, dayan kanopi tsakar gidan kuma M Yara kidan kwarya center ne yanda tana buga kwarya tana wake su Asiya Mu'azu na amshi saidai kawai kiji kugunki na motsi kika kalla saikiga ashe rawa kike tsabagen dadin wakan, ga Habiba Zilani zaune gefen M Yara sai M Yara tai nisa da kidan kwarya da waka sai kiji Habiba Zilani ta kece dawani matsiyacin guda da wanan mininin hancin nata kaman nawa ke kyazaci wusul aka makala a hancin nan tsabagen dadin gudan, hancin nan duk yay zufa tsabagen aikin gudan dayakeyi, su Sumayya, Fateema, da Faidris ne yan tattara kudin liki suna chusama M Yara a lalita wanan lalita yay birjik da kudi yay kato kya zaci kan yarone a lalitar nan duk kudine, ina kallon Fateema na soke yar dubu a acucu mazan kanta 🤣




Daga tsakar gidan kuwa wajajen gate Ummajaga wato jagajaga Yoruba gang ne ke nasu, sun saka kaya buba and iro sun sassaka igiyan ganga awuya suna buga gangan suna rawa. Ummajaga na waka Wali na amshi. Jaga na buga ganga tace "Baba lawoo mowabebe" sai Wali tai wani irin juyi tana kaiwa kasa tace "alubiri, ohni Mama fesabelu alubiri" yanda suke wakan suna juyawa yasa da sauri Abdul yaje ya shiga zuba musu manni, Jaga na ganin haka ta share zufa ta shiga reramai sabon waka. "abokin ango abokin ango, yes sir, abokin ango eboyi, yes sir, abokin ango babatunde yes sir, abokin ango babawa, yes sir, abokin ango waeje wooo" washe baki Abdul yayi shidai baisan me ake cewaba banda abokin ango dayaji amma wakar tamai dadi ya cigaba da manni.


_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_




Gaban flat din Ammi kuma yan maiduguri ne kanuri people, sunyi lapaya suna rawa ga turaren wuta sun kukkunna Fauzy ce ajjagora tana wani lankwasa Mum Unais na kada kugu tana wani walwala lapayan su adole yan indiyan nijeriya, su Murja da Zeena da Tang na girgixa, bala'in burge wata babbar kawar Ammi Hajiya Fateema Abdullahi sukayi batasan lokacin data sauko daga flat din Ammi ta shiga watsa musu yan dollars ba, ture Fauzy Mum Unais tayi tazo gaban layin rawan nasu dan Hajiya tafi ganinta ta manna mata tana kadama hajiya gyalenta, dariya hajiya tayi ta watsa mata mum Unais tai ihu Fauzy dasu Zeena suka balla mata mugun kallon nan irin wlh shima sai an rabashi daidai shima atoh.
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_


Raye Raye akeyi a tsakar gida, su Bara'atu atu na dauko abinci a tray suna kaiwa mutane anaci anasha, Marisupermarket kuma musamman sukazo tattara gorunan ruwa dana drinks dan tana sayarwa da masu yin zobo da kunun aya.






Haka aka ci biki karfe takwas na dare aka tafi dina inda Fancy makeover ne tama Amarya Aneesah makeup na kece raini tai shiga cikin white gown dinta da still Walid Atallah ne designer, awurin dinner dasu Abdul ne suka shiryama Aliyu anyi barin kudi ajebo children gang wedding, duka abokanan Leo harda na C.A saida sukazo, sunyi rawa a karshe kasa daurewa Aliyu yayi agaban kowa ya shiga kissing din Aneesah zokaji ihu suka shiga buga table ana kiran sunanshi. "Leo! Leo!! Leo!! ! Leo!!!! Leooooo" Aneesah jitayi kaman zata suma da sabida kunya yana sakinta tafada jikinshi rungume ta yayi yana murmushi yaja hannunta suka fita daga hall din yasa ta amota sukai gida abinsu baimata komiba yakai ta har flat dinsu ya kashe mata ido yajuya shi kadai yasan plans dinshi na gobe.


_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_




Washegari aka shirya Aneesah aka mata wankan turare takasa dena kuka tun asuba yau zata rabu da Ammin ta da kowa sai bata baki ake, saida Ammi tai da gaske sanan aka samu tasha tea, karfe goma Daddy ya shigo da kanshi yafito da ita yakaita flat dinshi Aliyu tagani zaune kanshi akasa, wa'azi Dady yamusu mai kashe jiki sanan yabama Aliyu amanar ta yace inhar yaci amanar Aneesah to yasani nashi yaci, aure hakuri ne, saida yamusu waa'zi tatas sanan yafito da su yasasu amota ya shiga yan gida da yan uwa harda Ammi aka shi shiga mota aka rakasu har Airport Aneesah kuka kaman zata sume suka sauka, fitowa tayi ta rungume Ammi sosai saida Ammi ta shiga kuka itama hakan yasa Inna tace "me haka maman Aneesah keda zaki mata fada tabi mijinta su tafi kike kuka kuma?" rungumeta Ammi tayi tsam batare data saketa ba sosai Aliyu yaji sun bashi tausayi, saida Dady yasa baki sanan Ammi tasaketa yakama hannunta tana kuka tana kiran Ammi yasaka a hannun Aliyu yace "kutafi" juyawa ahankali Aliyu yayi rikeda hannunta tana kuka sosai bodyguards din da Dad yahada shi dasu suka bisu su biyu suka shiga Airport din, saida Aliyu ya juyo yaga su Dad sun shiga motocin su sun tafi sanan ya kalli bodyguards din yace "kuje ku amshi tickets dinku na C.A, am taking my wife somewhere else and not a word of this to my parents" cikeda girmamawa sukace yes sir sukai inda zasuyi checking in da luggage dinsu Aliyun danya basu yace sutafi da komi.




Kan kujera Aliyu ya zauna tareda zaunar da ita ahankali, hannunshi yasa yaja gyalenta baya, sanan yasa handky ya goge mata hawaye, kaman zaiyi kuka yace "stop crying baby".


_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_






Ahankali yace "stop crying Ma Choupette please" cikeda son tamai magana yace "kinsan mesa na kada bodyguards dinan su su tafi California?" ahankali cikin kuka ta kadamai kai, hannunshi yasa cikin Black jacket din dake kan white t - shirt dinshi yaciro emirate business class tickets guda biyu yace "tadaaaa!" yana murmushi yashiga kadamata tickets din a fuska dantai murmushi yace "we are going for our honeymoon a Maldives Coco, just me and you saisa na kadasu, by 12 noon zamuyi boarding daganan naija zuwa Dubai, zamuyi 7hrs 20 or 30min, maybe 8hrs self to dubai, zamuyi 2hrs 20min transit a dubai, sanan saimu tashi daga Dubai to Maldives kuma is 4hrs5min flights, yau zamuyi 13 zuwa 14hrs tafiya, stop crying okay please My love, please smile for me mufa ango da Amarya ne eh amarisco chasco rere" dan murmushi tayi sabida yanda yay maganan cikeda so ya shafa dimples dinta yace "that's my wife, tashi mutafi, just me and you Coco, I love you very much" hannunshi takama ahankali tace "I love you too dan yarona" hahahah dariya yayi yace "sai mun fara honey moon za'aga waye yaron wani nida ke dama gashi naga kin waniyi bulbul dake" dariya tayi ya rungume ta ta kafada sukai upstairs.








_*Oh Hello GGM, please daga wanan page din you can kindly rufe karanta littafin nan dan as of next page, har sama are freaking hot pages, sex lifestyle, sex education, new adventure da sauran su, in kinaso kiji saiki gyara zama and learn freaking new knowledge*_










_MALE AIRPORT, MALDIVES🇲🇻_
[03/05, 20:17] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_










_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤








_✍🏿M Shakur_






8️⃣5️⃣


_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_






Ammi tadade jikin kofar dakinta tanajin draman Abba da Aneesah, Aliyu data hango ta hole din kofarta yasa bata fitoba tana kallon yanda yake goge hawaye sosai taji gabaki dayansu sun bata tausayi, Alhamdulillah komi yawuce yanzu sai new life, yanzu zata fara planning gagarumin bikin yayanta guda biyu, ganin Aliyu yatafi yasa itama takoma kan gado tazauna saikuma ta tashi ta shiga bayi ta watso ruwa tana fitowa ta chanza kaya tareda kwanciya ko minti biyu batayiba wani bacci mai nauyin gaske yay awon gaba da ita abunku damai ciki kaman ba itane tagama bacci dazun nan ba, ko cikin bacci taji anyi cuddling nata saidai takara shigewa jikin Dady batare data tashiba dan mugun bacci takeji.
Inkika karanta baki biyaba banyafe mikiba




Wani gagarumin shirye shiryen biki aka shigayi, fess Ammi tahana Aliyu shigowa part dinta Aliyu tsabagen rashin kunya harda kai karan Ammi wurin Dady, Dady ma yagoyama Ammi baya yace shida ran Saturday zasu tafi C.A shida Aneesah me abun damuwa, yahakura yanzu abun mata ake kuma dama haka yake a al'ada ba'a bari ango yaga amarya sai ranan biki ranan bakin ciki kaman ya kashe Aliyu. Tuni Momma da Abdul zunzo sun bama Ammi hakuri, Ihsan tadawo best friend din Aneesah, aka shirya aka manta komi, tunda Ammi ta lura Nani Dady ya kwasoma yaranshi tanunamai fushinta sosai akan hakan nan tasa akabar Nani daya sauran aka sallemesu ta karbe yaran duka tana bamu tarbiya mai kyau tana lura dasu kuma alhamdulillah yaran suna sonta saidai yan matsalan da ba'a rasaba yau da gobe, Dady na bala'in alfahari da ita, ga ciki ga nauyin yaranshi sanan ga hidimar biki duk ita kadai, duk in yatuna abinda yama Aneesah dudda sun riga sun nunamai komi yawuce sai yaji kunya yakamashi, hakama saida Ammi tasa baki sanan Daddy ya yafema Hajar dan taso ta rokesu gafara, a lokacin da Ammi tanunama Dady tanaso tadawo da Hajar flat dinta nuna mata yayi ina, a barta a flat din uwarta tacigaba da zama anan amma bazai taba bari tadawo flat dinta ba sai tazo ta kashe su wata rana inaaa.




Yau Thursday dayake gobe Friday za'a fara sha'anin biki tun safe Aneesah tafadama Dady cewa zatace tarabama kawayen ta yan Suleja katin aurenta, Dady yace to shikenan yabata driver dazai kaita itada Ihsan, Ammi tace "kidawo dawo dawuri karfe uku yar Malaysia zatazo" murmushi tayi tana kama hannun Ihsan tace "saimun dawo Ammi da Abba" adawo lpy Dady da Ammi dake zaune falo suka mata suka fito tsakar gida, sosai Aneesah take kallon hanyar flat din ya Aliyu dantai mugun kewanshi rabonta dashi tun ranan da akai ruwan saman nan iyakanta dashi test messages da wayarshi iPhone 11 dake hannunta, bangaje mata kafada Ihsan tayi cikin zolaya tace "dalla zomuje part din Ya Aliyu kusoye abunku wlh Ammi ce tahana shi shigowa bangaren ku, dazun nan ma suka gama workout shida Ya Abdul keda mijinki dalla muje" hararan ta Aneesah tayi tace "nidai muyi sauri banmaso ya ganni wlh" da sauri Ihsan tace "wlh kam dan wanan kyau da kikayi Aneesah in Ya Aliyu ya ganki saidai yakira waya yacema Dady kuna California" fashewa da dariya sukayi atare suka shiga mota driver yajasu har tsohuwar anguwan su Suleja saida tabi gidajen kawayen ta duka da wayanda tasan su tasanadin lalle duk ta kaimusu hadadden invitation card dinta sanan hakanan kawai taji tanaso takaima Madam katin biki hakan yasa tacema driver suje express road.




_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_




Agaban bakery dinsu driver yay parking wurin Ihsan ta kalla tace "inane nan Aneesah kinsan wani ne?" dan murmushi Aneesah tayi tana kallon wajen tace "nai aiki anan da, Madam zan kaima katin biki, muje" tai maganan tana bude motar suka fito atare, tundaga mesa Yusuf Security ke kallon Aneesah yakasa yarda cewan itane yaje gidansu Aneesah kaman zai haukace yana neman ta saidai makota suka cemai maman Aneesah tai aure sun koma cikin Abuja yanzu, karasawa har wajen kofa sukayi tashi Yusuf yayi yana kallonta ahankali yace "Aneesah kece ko idanuna ne" yay maganan yana kallonta tundaga kasa har sama, dudda dai Aneesah ce haryau da wanan hijabin daya sani Amman takara wani mahaukacin kyau tadawo wata yar gayu, wani hadadden takalmi ne na tomford akafarta tana rike da jakan Keith and Charles, fuskarta babu makeup amma fatarta har haska fuska yake tsabagen yanda yake kyalli, lips dinta sunyi jajir gashin goshinta sun kwanta lubbbb alamun tasha hutu, na giranta sunyi baki sidik suna shining, cikin wani irin yanayi na mamaki yace "Aneesah kece" dan murmushi Aneesah tayi tana daura hannunta kan kofan ganin baida niyyan budemusu sai kallonta yake tace "nine Yusuf" ta tura kofan itada Ihsan suka shiga, gani tayi babu ko customer daya a shagon sai Fatima dake bayan kanta tana taunan cingum tana danna waya, ganin Aneesah yasa itama ta saki baki ta tashi daga kan kujeran datake zaune tana kallonta, murmushi Aneesah tamata ba tace komiba sukai sama har gaban office din Madam, tunawa tayi da duk lokacin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login