Showing 105001 words to 108000 words out of 186400 words
Chapter 36 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt
asibiti suka wuce karban shi akayi sanan sukace sutafi hakan yasa Dady yawuce da Momma da Ammi zuwa gidan shi na California inda Aliyu ke zama Momma tawuce dakinta shikuma Dady da Ammi suka wuce dakinshi, sosai jikinta ke mata ciwo hakan yasa ta kwanta batada karfi ko kadan bacci yya gaba da ita, cikin ruwan zafi kawai tajita da sauri tabude ido ganin Dady ne ahankali yace "sannu ajiyata ke saki gajiya haka duk bakida kwari yanzu sai uban dadi da zaki a wurin" dan bude ido da kyau Ammi tayi tana kallonshi, kiss yamata akumatu ahankali yace "yes u are pregnant Rukayya" da sauri Ammi ta daura hannunta kan cikinta kaman wacce tadan zare, hannunshi Dady yadaura akan nata yace "I can't wait naga kin haifamai yara kyawawa Rukayya" wani hawaye ne ya gangaro daga idanun Ammi cikin fushi Ammi tace "nice ke dauke da cikin ka, bazan taba barin cikinka ajikina ba, bana sonka banson duk wani abu dazai hadani da mutum irinka, I hate you, I hate koma menene ke cikin cikin nan, saikuma na lalatas...." hannu Dady yadaga zai wanka mata mari cikin fushi saikuma yafasa cikin fushi Ammi tace "ka daken mana kaman yanda kama y'ata, wat is stopping u? Ka daken mana wawwanka mini mari nima naji dadin abinda ke damuna" fashewa kawai tai da kuka Dady baikara cemata komiba yamata wanka ganin cikin kaman harda masifa yasaka ma Ammi ya shiryata sukai salla snan yakawo musu abinci da rigima taci sanan yasa ta tai bacci batare dayamata komiba dan yaga tagaji kaman ma zazzabi ne ke shirin lullubeta.
Inkika karanta batare dakin biyaba Allah ya isa, banyafe miki ba wlh.
_Bayan kwana uku_
Yau shine the forth day dasuke California, sosai ake samin cigaba a condition din Aliyu, dan bakinshi da organs din cikin nashi sun soma warkewa sosai shine kawai yanzu ake samai rai da farkawa yauko gobe.
Sosai Dady kewani irin kula da Ammi da sonda yake mata yanzu yama linka nada, kullum cikin masifa takemai wani zubin kotai shiru shike tonenta dan masifan bala'in kyau yake mata tana mugun burgeshi intana mai dan bata iyaba ko kadan, shi kanshi yarasa mesa bayajin haushinta dudda yarta ce ta halakamai Aliyu, sosai in yana tareda ita yake dannewa ya mantar da kanshi dan baiso yana tuna abinda zaisa yaji yanajin haushinta, kullum cikin bata magunguna yake na pregnant care yana lissfin kwanakin cikin, babu daren da baya moreta dudda ta karfi yake amsa wani zubin ma da rana tsaka saiya baro asibiti yadawo gida yazo ya tsotseta tass Ammi tai kuka idanunta tun suna kumbura har sun dena bata taba sanin zatai nadaman auran Dady datake looking up to him like her hero ba sai yanzu ko maganan Aneesa takawo mai saiya balbaleta da masifa, wani zubin har addu'a take Allah yadauki ranta kawai dan Dady yanuna mata yafi karfinta tako ina, mutumin daya kulle mata y'a awata duniyan be yake zaune da ita kullum sai kwalulanta yake kaman tadawo kifin gwangwani, ko daga daki zuwa bakin kofa yahanata fita yama zuba masu tsareta ne, ta fawallama Allah komi domin tasan Allah baya bacci.
[07/04, 07:47] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
5️⃣0️⃣
_Listen GGM, all of you anan babu wacce tasai littafina, kowacce tai subscribing ne in other to have access na karanta littafin, so kidena mistaking kinsai littafinane kinada iko akai, Allah ya kyauta na sayar da wanan dumbin ilimi a dari uku, dan haka duk wacce ta fitar mini da book bada izininaba ban yafe mataba wlh sanan duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba ban yafeba, Allah kuma ya isa, in baki da kudi am not begging u to read o, I have more than enough subscribers uwa uba ga VIPs dina💃🏼_
_how to subscribe to having access to reading ATSAKANKANIN SOYAYYA_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsap number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting, marasa account you guys can send MTN card dari uku to WhatsApp number na 07012181461_
_I run advert for masu business idan kina neman customers sanan kinaso asandake a duniyan kasuwan ci, chat me up for any business deal 07012181461_
_don't forget follow me on Wattpad *mamanshakur* and vote for all my stories, thank you muah😘_
_for those asking for my email account sunason turamin personal message, here we go sarauniyaaishat2k@gmail.com_
Wajajen 4 Dady na rike da Ammi wayanshi ya shiga rure bude ido yayi ahankali ya mika hannunshi yadau wayar ya danna boturin mute gudun kar karan wayan yatada Ammi, zareta yayi daga jikinshi ahankali yatashi zaune sanan yadau wayar yakara akunne da sauri ganin Dr Aliyu ne wanda shike kula da Aliyu a hospital din dasuke. "Hello Dr" daga ta dayan bangaren Dr yace "come to the hospital right now sir" da sauri Dr yace "subhanallah, is everything okay Dr?" "yeah, everything is fine, just come" ya katse wayan tashi Dady yayi da sauri ya shiga bayi yay wanka agurguje ya tsaftace jikinshi sanan yafito yasa wasu simple english wears irin na magidanta maza dinan yadan duko ya sumbaci fuskan Ammi sanan yawuce yatafi.
Wuraren 5 ya isa hospital din da sauri sauri yake tafiya gabanshi na faduwa har zuwa gaban dakin da Aliyu ke kwance, ahankali yatura kofan wani irin faduwa gabanshi yayi ganin Aliyu zaune kan gado an chanza mai rigan asibitin jikinshi daga fari zuwa blue mai zanen flowers, duk abubuwan da aka makalamai an ciremai an zaunar dashi kusan Doctors guda hudu akanshi suna duddubashi.
Bakin Dady har rawa yake yace "Ga....Gad....Gadanga na" Dr's dinne duk suka juyo suka kallai jin muryan Dady, da sauri daya daga cikin likitocin ne wanda yakira Dady yazo da sauri yarike Dady yana murmushi yace "come and say hello to your Son muga kozai magana tunda yatashi baiyi magana ba" shiga ciki sukayi har gaban gadon yaje kusada Aliyun dake kallonshi da idanunshi dasukai kala dana mara lafiya sosai, ahankali yamika hannunshi dake rawa sosai idanunshi nata ruwada kwalla yadaura kan kumatun shi murya chan kasa cikeda wani irin harshe yace "Gadanga na" hannunshi daya yazare daga kan kumatun nashi ya sharce hawayen dake zubomai ahankali yace "Aliyu na, my Hydar, Son, katashi talk to me mekake so meke maka ciwo eh? Are you okay are you fine, how are you feeling now, Aliyu na yimin magana" dan lumshe ido yayi yabude da muryanshi da bata fita sosai yana kallon fuskan Dady yace "Dad" wani irin hamdallah Dady yayi ya shiga kissing ko ina a fuskanshi tsabagen murna, dariyan da likitocin suka shiga yi yasa Dady yasaki Aliyu yajuyo ya kallesu yace "Dr tun yaushe yafarka?" "around 2:30 na dare, haryay brush, yya wanka, likitan abinci yazo yabashi yaci, munmai running scan komi lafiya lau I must admit yaronka is strong, matsala daya muka gano shine for now zaidan dinga dingishi sabida gefen abdomen dinshi da poison din yaci shima with the help of medication nan da one month zai warware yadena dingishin, yanzu dai zamu ajiyeshi muyi observing nashi for 12 hours inhar babu wani abu zamuyi discharging naku" hannu Dady yamika Dr cikin tsananin farin ciki yace "thank you Dr, thank you, thank you so much" gyadamai kai Dr yayi suka wuce suka fita daga dakin, zama Dady yayi kusada Aliyun yasake rungume shi jiyake kaman yahadiye shi sabida tsan tsan so sai godema Allah yake waya yadauka zai kira Momma saikuma yafasa yafison sugansu tare kawai surprisingly. Matse hannunshi da Aliyu yasa da sauri ya kalli fuskanshi yace "menene Son, mekake so eh?" lumshe ido yayi yabude dan drip din da aka samai yana sashi jin bacci sosai murya chan kasa yace "Dad An....Anee..s...." da sauri Daddy cikin fushi ya girgiza mai kai yana shafa gefen fuskanshi cikeda lallashi yace "is not time to be remembering the past, I know everthing Son, nasan komi Gadanga, nasan komi karka damu yanzu kahuta, u need to be back on your feet sabida nan da jibi mubar garin nan mukoma naija ana nemana a office sosai, karka damu I know everything" lamo Aliyun yayi ajikin Dady jin yasan komi ya lumshe ido yana ganin fuskar Aneesan ahaka har bacci yay gaba dashi.
_Agurguje kunce nawuce muku nan🤣_
Sai wuraren karfe biyar Dr suka gama komi ganin he's fully back on his feet yasa akai discharging dinsu bayan yasayo duka magungunan shi suka fito yana tafiya ahankali yanadan dingishi suka fito Dad yasashi a mota sanan yakoma gaba yaja motan har gida.
Parking Dady yayi yafito da sauri yabude ma Aliyu baya sanan yariko hannunshi ahankali Aliyun yafito yanadan dingisawa sukai ciki babu kowa a hadadden palor yana kwalama Momma kira, Ammi na kwance akan gado taji hayaniya muryan Dady dana Momma Aliyu yadawo an sallameshi, lumshe ido tayi ahankali tareda jan bargo tacigaba da karatun littafin azkar ta, bude kofan da akayi aka shigo yasa ta lumshe ido, akanta Dady ya tsaya yana kallon fuskanta ahankali yace "an sallamo Aliyu da yarki taso ta kaishi lahira sabida bakin zuciya, muje ki ganshi" bude ido Ammi tayi tai kaman bataji shi ba tacigaba da karatun ta, bargon data lulluba dashi Dady yaja ya yaye yace "bakiji menace bane Rukayya ko bakinciki kikeda farkawan shi" ahankali Ammi ta ijiye littafin koba komi she don't have anything against Aliyu dan Allah kuma zata badan mahaifinshi ba tashi tayi ahankali Dady yabi jikinta da kallo yana hadiye miyau yanda cikinnan ke karamata wani extraordinary kyau, hijabi tadauka tadaura kan riga da skirt din jikinta tazo zata wuce ta gabanshi batare data kalleshi ba yarike hannunta fizge hannunta tayi tajuya tafita har zuwa falon inda Aliyu ke zaune kan kujera ya rame sai Momma gefenshi, alamun tafiya dasukaji yasa ahankali Aliyu yadago kanshi har wani irin sauke ajiyan zuciya yayi ganin Ammi, wani irin murmushi Ammi tamai batare data iso wajenshi ba ahankali tace "Aliyu masha Allah, ya karfin jiki?" ahankali yace "Mum" murmushi Ammi tamai tana danne zuciyanta tace "na'am Aliyu na, Allah kara sauki, Allah yabaka lafiya gabaki daya, sanni kaji" gyadamata kai yayi yana kallon fuskanta juyawa tayi takoma ciki tabi ta gefen Dady dake bayanta ta wuce bedroom dinta batare data kalleshi ba.
Kwana uku suka kara agarin tunda Aliyu yaga Ammi ranan bai kara ganinta ba dan bata fitowa ko kadan koya tambayi Dad ina take sai Dady yacemai batada lafiya saisa bai kawo komi a ranshi ba, damun Dady ya dinga yi su dawo Nigeria dan wani irin kosawa yayi yasa Aneesa a ido, dudda Dady yaso sudan kara ko sati dayane dan yaso yama Aliyun siyayya suje shopping amma cemai yayi bayaso inyaje Nigeria zaisai kome yake bukata yakoma yay resuming office da gym dan wanna karan yanason yanuna ma Aneesa he's not that lazy Aliyu dahar take gani tafishi karfi, dahar ta raina he promise she will the new and the strong side of her Aliyu.
Private jet Dady yakara musu booking dan sosai Ammi batada lafiya laulayi take bana wasaba kodan tadade batai ciki bane saisa cikin kemata kaman cikin fari oho, shikanshi Dady tausayi take bashi, ko ajirgi tai amai yafi sau biyar dudda Momma batamata wani maganan kirki amma saida tamata sannu Ammi ta amsa da Ammi, Aliyu sai sannu Mum yake mata tamai murmushi, da kyar daga baya bacci ya kwashe ta, Dady ya kwantar da kanta akan kafadarshi.
Karfe sha dayan dare jirgin su ya sauka a Nigeria already bodyguard din Dady suna Airport suka kwashe su sai gida, Aliyu was so anxious yakosa yaga Aneesa, sai kallon hanya yake kaman yarufe ido yabude ya ganshi agaban Aneesa.
Gate aka bude musu suka shiga, babu kowa a tsakar gidan Ammi bamata tsaya jiran su ba tai flat dinta tabude, falon yay dan kura bedroom dinta ta wuce dan gyare gyare tayi dan batason datti sanan tawuce bayi tai wanka tafito tai salla shima adaddafe sanan ta kwanta sai bacci shima rabi rabi daga baya tashi tayi ta buga tagumi saikuma tafashe da kuku. "Aneesa, Fateema na kina ina? Oh am here ni mahaifiyan ki am helpless narasa ta yanda zan kwatoki amma bazan gaji da gayama Allah ba, Aneesa Allah zai saka miki kinji komawa ye yamiki wanan abin, Allah baya bacci ko kadan, nasan yana kallon kome yake faruwa" surutai Ammi tayi kaman wacce tazare kafin daga baya tadauro alwala tazo taita salla har bacci ya kwashe ta akan dadduman.
Hasken rana dataji akan fuskanta yasa tabude ido, Dady ne tsaye a jikin window ya yaye labulen, murmushi yamata yana ganin yanda take mussike ido yace "ajiyata nasaki bacci sosai, tashi kije ki dauro alwala kizo kiyi sal...." ko tsayawa jin meyakecewa ma batayi ba tawuce ta shiga bayi murmushi Dady yawuce ya sauka kasa kitchen ya shiga yasa ruwan zafi ya fasa kwai soyamata yayi dan yasan bazata iya girki ba ya hadamata tea mai kauri sanan ya dauro a tray yafito yay sama, dakinta yabude daidai ta idar da salla zama yayi kusada ita yana murmushi yace "ina kwana tunda yau baza'a gaisheni ba" dauke kai Ammi tayi, murmushi yasake yi yace "yau gaba akedani bazama amin dan masifan ba, to zokiyi breakfast nabaki maganin ki kisha" tashi Ammi tayi zata shiga bayi yakamota hakanan da karfi da yaji yadaura mata abincin taci bayan da ta iya sanan yatashi yafitar da plate din yadawo ya shiga bathroom dinta ya wanke hannu sanan yafito ya kalleta yanda take goge kwalla yace "zan dan fita, karki yi aikin komi mai aikin ki zatazo anjima ta gyara ko ina, tai mopping duka kuran, nima bazan wani dade ba, signing kawai zanje nama wani bill a chamber saina dawo" sanin bazata kulashi ba yasa yarufo mata kofan, tashi Ammi ta shiga wanka tafito ta shirya cikin wani atampa ganin tagaji d zaman daki yasa tafito falo.
_bangaren Aliyu_
Dayake yanzu kowaccen su shigema Dady take sabida abinda yafaru yasa kowacce ta shirya yaranta tsaf harda fesa turare sukace sutafi side din Ya Aliyu sumai yajiki murmushi Dady dayaci karo dasu lokacin daya fito daga flat din Ammi yay gaba.
In bazaki biyaba karma ki karanta dan wlh in kika karanta banyafe miki ba.
Aliyu na zaune afalo ya jingina da pillow yana kallon TV yana sanye da white singlet da 3quater yana shan yogurt aka bude kofa da sauri yajuya duk idan yaji anbude kofa yake juyawa dandauka yake Aneesa ce, yakosa yaga ta shigo gaidashi, kanninshi yaga suna shigowa daya bayan daya harda Hajar, ahankali yasaki murmushi yana kallon kofa yanajira yaga Aneesa ta shigo saibai gantaba, karasowa sukayi suna gaidashi. "Ya Aliyu ya jiki, Ya Aliyu Ya jiki" murmushi yayi ahankali yace "da sauki" atare duk sukace "Allah kara sauki" sanan suka juya suna fita kaman iya abinda akace su fadamai kenan su fice, Rauda ce kawai taki fita suna fita tadawo kusada shi hannunshi tarike mai tana kallon fuskanshi kaman zatai kuka tace "Ya Aliyu sorry meke maka ciwo yanzu?" hannunshi yadaura akan gefen cikinshi, ahankali tadaura hannunta awurin tana kallon fuskarshi hawaye yataru a idanunta sosai ahankali kaman zatai kuka tace "sannu kaji Ya Aliyu, Allah zai sakama, bantaba sanin haka Aneesa takeba, bazan taba yafemana ba wlh" tunda takira sunan Aneesa yake kallon fuskanta surprisingly harta gama sanan ahankali yace "Aneesah?! Me Aneesah tayi?" hawaye Rauda ta share kafin ahankali cikin gunjin kuka tace "yunkurin kasheka tayi amma Allah yatona mata asiri shine Dady yakira police sukai arresting nata" wani irin dukan kirjinshi da maganganun Rauda yayi saida yasa ya zauna da kyau yana kallonta kaman mai tuhuma yace "yunkurin kasheni how?" fashewa da kuka sosai Rauda tayi tace "poison tabaka Ya Aliyu, poison fa, nazaci tanada kirki sabida taimakona datayi ashe bakar muguwa ce makira" tafashe da kuka sosai, tashi Aliyu yayi dawani irin sauri yazura slippers yana dingishi yawuce yafita kaman ba shine mai jinyaba yay flat din Ammi bude kofan flat din yayi kai tsaye ya shiga Ammi na zaune kan dinning tana kallon yar aikin dake goge TV daga gani kasan tunani take, jin karan bude kofa yasa tadago kai hada ido sukayi da Aliyu ahankali tadauke kai, maida kofan Aliyu yayi ya shigo dakin shidama tun suna C.A from yanda Ammi keyi yaji ajikinshi kaman something is wrong ahankali yake tahowa harya karaso gaban Ammi, ganin yanda ta kawar dakai kaman ma ta tsani tasashi a ido yasa ahankali ya tsugunna agabanta, hannu yadaura kan guiwan kafanta yana kallon fuskanta murya chan kasa yace "Mum" kasa daurewa Ammi tayi saida tajuyo ta kalleshi danjin kiran tayi kaman Aneesan tace takirata, kallonshi tayi batare data cemai uppan ba, cikin wani irin low calm tone yace "ina Aneesa Mum? Where is Aneesa?" hannunshi Ammi
ta ture daga kan gwuiwanta kaman wanda ya soso mata inda ke mata kaikayi ta mike da sauri dan bataso tasaki kuka agabanshi tace "ka tambayi mahaifinka Aliyu, ka tambaye ni" tai maganan tana kokarin wucewa da sauri Aliyu ya chapke hannunta, cikeda masifa Ammi tajuyo saikuma tafashe da kuka sosai gwanin ban tausayi tace "Aliyu ka sakenmini hannu, mahaifinka yana azabtar dani kaima kazo kamin nakane, nagaji, nagaji, da ace zan fadi namutu dayafiye min da zaman gidan nan" yanda Ammi ke maganganun tana kuka sosai yasa Aliyu yaji hankalin shi ya masifan tashi irin tashin hankalin nan da d'a yakeji idan yaga mahaifiyarshi namai kuka, tashi yayi ahankali yajawo Ammi yazaunar da ita akan kujera tareda kneeling agabanta yasa hannunshi ahankali ya share mata hawayen datake yi kaman zaiyi kuka yana girgiza mata kai yace "kidena kuka mahaifiyata, stop crying Mum kidena kuka" bottle water dayagani kusa da ita yadauka yabude ahankali yamika mata, karba tayi ta kurbi kadan ta ijiye, hannunta yakama yarike gam yana kallon fuskanta, Murya chan kasa yace "Mummy