Showing 33001 words to 36000 words out of 186400 words

Chapter 12 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt

20 Jan 2025

18803

"kin tsaneni ne?" girgixa mai kai tayi tace "a'a, niban tsani kowaba" dan lumshe ido yayi yabude yace "kin kasheni but ban mutuba, kumfa nafita daga bakina my God wat if kumfan brush ne na toothpaste kinyi tunanin hakan?" yakara kyalkyacewa dawata yar karaman dariya, yanda yake dariyan bakaramin burgeta yakeba hakan yasa tadanyi murmushi, dan shiru yayi yace "worried not, is just a dream kinji Boldest" gyadamai kai tayi ahankali kafin da sauri tace "waye Boldest?" murmushi yayi yace "you mana my friend, Aneesah the fearless lady maima mutum zanen mage a fuska" dariya tayi mai sauti kafin tai shiru shima shiru yayi yana listening to the sound of her laughter kafin chan murya chan kasa yace "inzo gobe?" ware ido tayi tace "kazo kayi mene? Ni Ammi bata barina fita naje wurin kowa, banda hakaba gobe bananan" dan shiru yayi hakanan yaji baiji dadin maganan datayi ba, baiso taje ko ina yafison yaga koda yaushe tana gida akillace, ahankali yace "ina zaki friend?" "zanje shagon danake aiki sanan zandau permission naje nai registration din jamb" da sauri tarufe bakinta tace "laaaa banfa sanka ba inata maka surutu and is not good kaitama strenger surutu?" girgiza kai yayi yace "am not strenger, kin sanni, and I know you, you helped my sister once, and am your friend, your brother dabaki dashi from today, so allow me to do my duty okay" gyadamai kai tayi ta kwanta tareda lumshe ido, ahankali yace "inzo gobe? Inaso na sake ganin kine" ahankali tace "to bari mugani goben to idan Allah yakaimu, saida safe" takatse wayar da sauri, zaro wayar yayi daga kunenshi yana kallo jiyayi kaman ta katse zuciyarshi baiso ko kadan yadena jin muryanta, fuzar da iska yayi ya ijiye wayan ya kwanta yay shiru yana kallon saman dakinshi tunanin Aneesa yake banawasa ba, he really like the girl, yanason everything about her, he just wanna be her friend and take care of her and always support her kaman yar kanwar shi, tunanin Aneesa ya dinga yi har bacci yay awon gaba dashi.








Da kyar Ammi ta tadata da asuba tazo tai salla sanan tai karatun Al 'Qur'ani, saida gari yawaye sanan ta wuce tadauko tsintsiya ta gyaro dakunoni ta sharo tafito da sharan waje sanan ta wuce kitchen tahura wuta tasa ruwan wanka awuta sanan tadau tsintsiyan ta sharo tsakar gidan, ta gyara ko ina sanan ta koma kitchen ruwan wankan tahada ta daura shinkafar da Ammi ta dafa jiya jiya dan dumamawa tawuce tafita daga kitchen din dauke da bucket din ruwan zafi taja ruwa daga rijiya tahada tawuce daki tacire kaya tafito tadau bucket din tai bayi bata wani jimaba tai wanka tafito sanan ta shiga kitchen ta sauke abincin ta daurama Ammi ruwan wanka tazuba nata abincin a plate sanan tafito tawuce kitchen afalo ta ijiye abincin kusada Ammi sanan tawuce dakinta ta shafa mai, shiryawa tayi cikin Riga da skirt nawata maroon atampa dayay mata kyau sosai ajiki sanan taciro gogagen hijabinta maroon tafito falo kafeta da idanu Ammi tayi tanabin kayan jikinta da kallo harta karaso wajen zama kusada Ammi tayi dake kan dadduma tace "Ammi na bazaki yi karin yanzu ba muyi tare" girgiza mata kai Ammi tayi tanajan charbi hakan yasa ta shiga cin abincin cikin yan mintoci kalilan tagama ta tashi takai plate din kitchen sanan tadawo daki tadau hijabin ta tasaka ba karamin kyau maroon din yamata ba ta dau jakanta ta sagala tana kallon agogo karfe bakwai da minti arba'in da biyar tace "Ammi natafi" gyadamata kai Ammi tayi dan bataso ta katse zikirin datakeyi juyawa tayi tai hanyar fita daga dakin harta sa kafa zata fita saikuma tadawo a shagwabe tafada jikin Ammin tace "nikimin addu'a Ammi" shafa addu'a Ammi tayi ta ijiye charbin tadan buge bayanta tace "inkin karyani aisaiki nemo wata Ammin ko" dariya tasaki tana tashi daga jikin Ammin tace "Ammi nifa banida nauyi fa" hararan ta Ammi tayi takama habarta takai yatsarta gefen idonta tace "jibi kwansa a ido, bakisan idan zakisa kwalli zaki ciccire kwansa bako" turo baki tayi Ammi takarasa cire mata harda na dayan idon sanan tasaki fuskarta tace "saikin dawo to, Allah ubangiji yabada sa'a, Allah ya tsaremin ke" wani irin cute smile dake mugun karama fuskarta kyau tasakin ma Ammi tace "Ameen Ammi na, nagode natafi" tashi tashi ta wuce tafita Ammi tabita da kallo zaure tayi tabude kofar gidansu tafita tana tafiya anatse as usual tana kallon hanya tana fatan Allah ya kado wani mai keke napep danyau jinkanta take bata da karfin daddarawa har express road da kafa.
Bata wani yi nisa da tafiya ba saiga keke napep tsareshi tayi ta shiga tace "express road Malam" kunna keken yayi yace "dari da hamsin ne Hajiya" "to muje" Jan keken yayi sukai gaba har gaban shagon su yasauketa tun kafin ta sauko Yusuf security dake bakin kofa ya tsareta da ido kaman zai hadiyeta dauke kai tayi ta sauko taciro kudi ta bashi sanan ta rataya jakanta back tafara tafiya tana dosan gaban shagon nasu, washe mata baki Yusuf yayi yana binta da kallo tundaga kan kafafun ta dake sanye da black socks har zuwa kan hulan hijabin ta daya kwanta akan fuskanta, numfashin shi har neman daukewa yake sabida tsananin bugawa da zuciyanshi keyi sabida ganin ta dayayi karasawa tayi jikin kofan kafin ma ta gaidashi yarigata. "barka da zuwa Aneesa gimbiyan mata, sarauniya mai farin jini" bayabo ba fallasa tace "ina kwana" tasa hannu zata bude kofan da kanta da sauri ya tare yace "tsaya nizan bude miki Gimbiya ai ba'a barin gimbiyoyi suyi aiki da kansu baki saniba?" Yay maganan yana lashe baki yana kallonta cikeda da dan masifa tace "kabude min zanje naga Madam ne Yusuf" da sauri yace "karki damu Madam batariga tazo ba akwai abinda nakeso nafada miki ne" jitayi kaman ta kwasa mishi mari mugun haushi Yusuf yake bata hakan yasa ta kawad da kanta gefe, ko damuwa baiyiba yacigaba yace "Aneesah dan Allah sonake kibani dama naturo gidanku wlh ina bala'in sonki, wlh matukar burgeni wlh narasa yazanyi da raina kiwa Allah kibani dama naturo" juyowa tayi tamai wani irin mugun kallo tace "Yusuf kaga ina baka girman ka ko to kakama kanka, babu wani na shagon nan dabaisan kana soyayya da Fatima ba, banson rigima kadena shigar dani harkan ku kuma kacire hanunka ka matsamin na shiga shago inba hakaba idan madam tazo tace maisa banfara aikiba zancen mata kaine kahanani shiga shago tun dazu" washe mata baki yayi yana wani irin mahaukacin murmushi masifan Aneesa na masifar burgeshi dan matsawa gefe yayi yace "Allah huci zuciyar gimbiyar raina ki......" bude kofar Fatima tayi daga ciki da fushi tana ma Aneesa wani matsiyacin kallo.




[08/03, 07:28] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_










_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤








_✍🏿M Shakur_






1️⃣8️⃣ & 1️⃣9️⃣




_how to pay your access fee to IN BETWEEN THE LOVE_


_*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting. Zaku iya turo katin 300 MTN for those dabasu da account*_












Yana tafiya kaman wani bijimin zaki tsabagen yanda zuciya yazomai wuya. Wani mutumi ne yafito daga cikin cafe da dan gudunshi rike da adaptor a hanunshi yazo wajen Mazimaziz yace "Malam Auwal you have to come with me akwai matsala babba, systems din row 2 are crashing wlh" da sauri yace "wat?!" mikama Aneesa wayan yayi yace "sorry Fateema, sai gobe zamuyi magana kinji, make sure you come early" yay maganan yanabin bayan mutumin da sauri suka shiga cikin cafe daidai lokacin Aliyu yawani iso gabanta yana wani irin kallonta tacikin black glasses din kan idanunshi, dudda bata iya ganin fuskarshi sosai amma saida gabanta yay wani mummunan faduwa, rawa lips dinta suka shiga yi tana kallon fuskarshi ganin yanda yake kallonta kaman zai wani watsa mata kyawawan mari yasa tafara komawa baya ahankali tana kallonshi kafin tajuya da sauri zata koma cikin cafe hanunta ya fizgo chak yarike gam, da sauri tajuyo tana zaro ido ta kallai, hanunshi sanyin bala'i ga taushin tsiya kaman baya aikin wahala, kokarin fizge hanunta tashiga yi tana kallon fuskarshi amma ko gezau baiyiba saima wani irin fizganta dayayi takusa faduwa yay wajen premises din da ita jama'a na kallon su, wani irin bugata yay da jikin mota saida tai kara yasa kafanshi ya daki gefen datake tsaye ajikin motan, jiyake kaman zai mutu da bakin ciki kafin yasa hannu yay punching motan da karfi with all his heart saida wurin yadan lotsa aciki yace "damn it!" sake daukan motan yayi da karfi dahar saida ta tsorata idanunta sukai ja, cikin ihu yace "who was that Man Aneesa? Who is he?" ya daka mata mugun tsawan da saida yasa duka idanun mutanen dake cikin cafe din yadawo kansu, ganin yanda mutane ke kallonsu yasa ta daure sosai tahana kanta kukan dayake shirin zuwan mata, ganin yanda kirjinshi ke tafarfasa hartana hango bugawan heart dinshi tagaban riga yasa tace "c...calm d...dow..." sake buga motan yayi dayasa ta runtse ido da sauri tsabagen tsoro dan har kwakwalwanta takejin karan buga motan, yace "don't tell me to f**king calm down, uban waye wanan katon dakike ta yima murmushi eh?" yasake dukan motan kaman da motan yake fada, shigewa jikin motan tayi jikinta ko ina rawa yake kaman zata tsaga motan ta shige gabaki daya ta kame kamar wata yar sanda, ahankali tadan bude ido ta kallai numfashinta nafita da sauri da sauri, ahankali bakinta na rawa sosai tace "kaga ana kallonmu please kadena dukan motan nan, am so scared, kadena ana kallon mu" punching motan yayi da hannu kaman wanda ya zare yadaki motan da kafa cikin tsananin zuciya dashi kanshi baisan daga ina zuciyan takeba yace "who d f*ck is dat Man?! I said who is he? Talk!" yadaka mata wani mahaukacin tsawan da saida tasake firgita ta runtse ido da sauri jikinta ko ina narawa takasa magana, buga motar ya shigayi ganin takimai magana yace "damn it, damn it, dammmmnnnn it" hanunshi dasukai jajir tsabagen yanda yake punching motar suka shiga rawa kaman wanda ke farfadiya yana kallonta. "I've been calling you, so you are here with this stupid man eh Aneesa" yay ihu kaman zai shige jikinta, buga mota yayi ganin tama maidashi mahaukaci taki cemai komi yace "who is he? Who is he Aneesa kifadamin karkija ma mutumin nan dan he talking to you could cost him alot, tell me who the fuck is he" yasake buga motan, at this point kuka sosai yazoma Aneesa makogoro, bude ido tayi ahankali ganin yanda dalibai duk suka fito wajen Gate din cafe ana kallonsu kaman sun dawo film yasa ta kalli Aliyun dake kallonta bakinta narawa sosai tana kokarin hana kanta kukan dake zuwan mata tace "please please Ya Aliyu stop this you are embarrassing me, ana kallon mu, dan Allah kadena you are embarrassing me" glass din dake kan idanunshi yazare saida taji tsoro dataga idanunshi sunyi masifaffen ja, cikin fushi yanuna cafe da yatsa yace "because saurayin ki na nan shine nake baki kunya eh? Are you telling me this Aneesa, how dare you talk to that man? How dare you?" yanda yake mata ihu yana tozarta ta yasa taji she can not take it anymore, danne faduwan da gabanta yakeyi tayi, ta dake iya dakewa ta kallai tace "to wai meruwanka eh? Meruwan ka dani? Koma dawa nai magana ina ruwanka? Ka sanni ne? Mena hada dakai? Sai bala'i kakemin kaman wata yarka, anyi magana dashi din do you wor....." "Aneesah!" ya daga hannu zai kai mata wani irin wawan mari da sauri ta kawad dakai tareda rufe fuskarta da hijabi gabanta na faduwa gabaki dayan jikinta yadau bari, tsayar da hannun daya daga zai mareta dashi yayi yana kallon yanda tarufe fuskan jikinta narawa sosai kaman an jonata da transformer, ahankali yace "just thank God I love you dasaikin yi nadaman fadamin kalaman nan dakikayi" yamaida hanunshi kasa tareda wucewa azuciye ya shige mota yaja motar d masifar gudu yay reverse da sauri daliban dake gaban gate suka koma ciki danyi yayi kaman zai kadesu yaja motar yabar wajen da masifan gudu zuciyarshi har ciwo takemai tsabagen fushi, ruwan dayaji akan fuskarshi yasa yakai hannu yataba fuskar hawaye ne masu mugun dumi suka gangaro daga idanunshi, da sauri ya share fuskar da bayan hannu yakarama motar gudu.












Ikon Allah ne yamayar dashi gida Gate aka budemai ya shiga Dady na tsaye a tsakar gida sanye da suit yana daura necktie dake hanunshi yanama gardeners dinsu magana, ganin motan Aliyu ya shigo yasa yabi motar da kallo, parking motar Aliyu yayi yafito daga motar a mugun zuciye ko tsayawa rufe motar baiyiba yay hanyar part dinshi batare daya kalli inda Dady ma yakeba yawuce part dinshi, bedroom dinshi yayi ya shiga yarufo kofar da key dan yasan sai Dady yabiyoshi yafada kan gado ya chusa kanshi a pillow, he's boiling internally kaman zai mutu haka yakeji. Knocking kofar da akayi yasa yace "go away Dad, I wanna be alone" cikeda damuwa Dady yace "Gadangana open the door kaji yaron kirki, meya sameka? Bakada lafiya ne?" chusa kanshi yayi acikin filo da kyar muryan shi ya iya yafito yace "am fine Dad, I wanna be alone" da sauri Dady ya girgiza kai cikin tsananin damuwa yace "a'a son karmuyi haka dakai, remember am your best friend, open the door let's talk kaji, tell me what's d matter Aliyu na, I don't want you to be alone, please open the door" dukan gadon yashiga yi da hannu yana tura fuskarshi a filo da sauri Dady yace "kai Aliyu kabude min kofa dan Allah karkasa hawan jini na yatashi, Gadanga open this door" daga murya yayi yace "go away Dadd, I said g...go aw....ay" yanda Dady yaji muryan Aliyu na breaking sosai yasa hankalinshi yatashi ainun, cikin tsatsauran murya yace "open this door Aliyu inba hakaba zanyi mummunan saba maka, katashi kabude kofan nan nace" jin shiru baice komiba yasa yace "wlh kaja na kira aka budemin kofan nan saina mugun sabama, open the door Aliyu, one! Two! Thre...." bude kofan da akayi yasa Dady yay shiru yana kallon kofan, idanun Aliyu yaga sunyi jajir sunyi ruwa-ruwa, da sauri Aliyun yajuya hakan yasa Dady yabishi ciki yace "Aliyu, Aliyu are you crying?" kifa kanshi a filo Aliyu yayi da sauri for the first time in his life baiso Dady yasan yay kuka dan yariga yacema Dady he's not a baby kuma baiso Dady yafara maidashi kaman baby, kifa kanshi yayi akan pilo yana share fuskarshi da filo, da sauri Dady yazauna abakin gadon yadago shi cikin tsantsan tashin hankali yace "innalillahi wa innailaihi raji'un Aliyu, Gadanga na, boy menene? Menene eh why are you crying?" Dady yay maganan yana cupping fuskarshi cikeda tsananin son tsakanin uba da d'a da affection yace "menene boy?" girgiza kai Aliyu yayi yana trying his best ya danne zuciyar shi yace "bakomi Dad" da sauri Dady yace "is a lie Aliyu, tell me the truth meke damunka? Wani abun aka maka? Maiya faru daka fita bakacemin Suleja zakaba gidan su Abdul bakaje gidan bane? Wani abu yasameka ahanya ne? Aliyu bakaji, bakaji, kabari bodyguard su dinga rakaka duk inda zaka kaki Nigeria is not safe boy when will you understand that? Now tell me what happened to you? Wani abun kakeso ne? So kake kakoma California? Are you tired of here?" girgiza ma Dady kai ahankali yayi yama kasa magana, shafa kwantaccen sajenshi Dady yayi yace "to menene eh Aliyu? Am your father bakada kamanni aduk duniyan nan tell me menene, Aliyu" Dady takira shi cikin kwantacciyar muryan lallashi, daga kai yayi ya kalli Dady ahankali, Murya chan kasa Dady yace "tell me menene, meke damunka?" hawaye ne ya gangaro daga idanunshi sharrr da sauri Dady yakai yatsa yataba hawayen yace "subhanallah tears, Aliyu you are crying" lumshe ido yayi da sauri tareda cije lips dinshi in so much pain wasu hawayen na fitowa baimasan kuka yakeba, rungumshi Dady yayi yace "come here Son" Dady ya rungumshi tsamtsam yana bubbuga bayanshi yace "don't cry, stop crying Aliyu komi maganin shi Allah, calm down, just calm down, relax your heart dan is beating way too much, calm down Gadanga na, Gadangan baban shi" rungume Dady yayi tight yana sauke ajiyan zuciya, shafa kanshi Dady yakeyi ahankali trying to calm him down dan yadade rabon dayaga Aliyu yay wanan fushi tun yana yaro, ahankali yace "katuna wakan danake maka dakana karami? Bari namaka kaji" Dady yay murmushi ahankali looking sad, ahankali yace " _Baba Ali-li mangyada baya bacci, ranan haihuwarshi ba wahala kodaya, yafado turus kaman namijin tarwada, tashi inganka tun makiya na bacci"_ murmushi yayi ahankali, duk in Dady yamai wakan nan saiya sashi murmushi, Dady is such a funny and sweet father, murmushi yasakeyi tareda kankame Dady tsamtsam murya chan kasa yace "I love you Daddddd" peck Dady yamai a forehead dinshi yace "I love you too Gadanga na, Ali Gadanga gusar yaki" kwanciya yayi ahankali yadaura kanshi kan cinyar Dady yay shiru, ganin yanda yayi yasa Dady bai karamai wani tambayan ba bari yabarshi, Aliyu is now a Man is not everything he have to tell him, maybe he feels he can solve it on his own, bari yabishi ahankali, amma dai koma menene ke damunshi haka Allah ya yaye mai, jin yana saukar da numfashi ahankali yasa ya kallai yaga yay bacci, daga kai Dady yayi yaja tattausan bargon kan gadon yakawo zai lullubeshi dashi idanunshi suka sauka kan hanun Aliyun dayay jajir some part ma na fitar da jini kadan kadan kaman wanda ya kurkurje, salati Dady yayi. "innalillahi, Aliyu!" saikuma yay shiru yana tunani Maiya sami danshi dambe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login