Showing 114001 words to 117000 words out of 186400 words
Chapter 39 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt
itane ansallame ta tun dazu about 30-38min ago ma kam" dukan wajen yayi cikeda cinrai zaijuya yawuce tace "Sir excuse?" dan juyowa yayi ya kalleta, murmushi tayi tace "don't be offended zan dan yimaka personal tambaya ne" gira daya yadaga mata batare dayay magana ba alamun go on am all ear, murmushi tayi tace "Sir you are so cute wlh, please wats your relationship da Aneesah" dan tabe baki yayi ganin tambayan gulma ce yace "am her husband to be, and Aneesah is Cutie than I" da sauri tace "no way wlh, kai kaga kyan ka kuwa gaka fari kaman jinin bature, kafita kyau" ahankali yace "I will take that as a compliment, as 4 me tunda nake I've never set an eye on a lady that is as beauty as Aneesah ba in my life, she is the definition of Queen of heart, excuse me" yajuya yafice daga wurin da saurinshi ya shige mota yana duba agogon wayanshi maybe hala to takai gidama, dawani irin sauri yaja motar baida burin daya wuce yadaura idanunshi akanta and apologise to her on his father's behalf.
Ahankali sallan la'asar takama shi ya tsaya yayi sanan yakoma mota gabanshi na faduwa yakosa yaga Aneesan, parking yayi a compound dinsu ysauko daga motan yana dingisawa yay flat din Ammi, sallama yayi tareda bude kofan falon, Ammi ce kadai zaune kan kujera sai bowl dake dauke da sliced fruit masu sanyi da fork ta tasa agaba tana kallo takasa ci tadago kai tana kallon Aliyun, da sauri Aliyu yamaida kofan yarufe yakaraso gabanta tareda tsugunnawa yadafa hannun kujeran yace "Mum am just coming back from the prison ance tuntuni aka sallamota inkika fitarmin da novel waje Allah ya isa ban yafemikiba
Ina take Mum ta iso ne? Yay maganan yana waige waige ko ina kozai ganta kafin ahankali yajuyo da kanshi ya kalli Ammin kaman yanda take kallonshi yace "Mum tadawo? Kodai Dad baisa asaketa bane? Bari naje nasame shi" yay maganan yana mikewa tsaye zaitafi yaji ankama hannunshi, ahankali yajuyo ya kalli Ammin, ganin yanda take kallonshi yasa ahankali ya tsugunna yace "Mum, menene Mum? Baisakota bako kibari naje nasame shi" girgiza mai kai Ammi tayi ahankali tace "yasaketa Aliyu, amman Aneesa da gidan nan har abada tagama zaman shi" wani irin faduwa gaban Aliyu yayi yace "wat! Mum! Ina kikasa taje? Mum bazan iya rayuwa babu Aneesa ba, am sorry Mum bangaya miki ba, I love Aneesa sosai, I want to marry her, please Mum kisata dawo gida I promise you zan wanke Aneesa agaban kowa I will prove her innocent" tunda ya ambaci kalman so Ammi ke kallonshi jitayi kaman ya sosa mata inda ke mata kaikayi ko kadan bataso ta tsaneshi but idan tacigaba da zama tana tuna abubuwan da mahaifinshi yamata zata gaggasamai maganganune hakan yasa tamike tsaye ahankali tareda daukan bowl din fruits dinta zata wuce da sauri Aliyu dayakeji kaman zai zare yace "Mum dan Allah ki tsaya, please just tell me ina kikasa Aneesan taje? Mum dan girman Allah kifadamin wlh Mum kaman zuciyata zata fashe dan Allah karki rabamu, I love Aneesa and she loves me too, Mum aure zamuyi, Mum inason Aneesa sosa......." "Aliyu!!!" Ammi tawani irin juyowa tareda kiran sunanshi ta hanyar dakamai tsawa, da yatsa ta nunashi tace "karna karajin, karna karajin ka furta kanason y'ata, karna sakejin kace y'ata na sonka, Aneesah bazata taba aurenka ba har abada, bazan taba bada y'ata ga yaron wanda ya kulle min itaba, Aneesah tama barmuku garin gabaki daya bazaku kara ganinta ba that I promise, sanan ka tashi kafita daga flat dinan kafin raina ya mugun baci, get out! " Ammi ta dakamai tsawa tareda mai pointing kofa, ja idanun Aliyu sukayi kallo daya zakamai saiya baka tausayi kaman kamishi kuka, baki yabude zaiyi magana Ammi tace "I said out Aliyu" juyawa ahankali Aliyu yayi saida yakai bakin kofa ya tsaya yajuyo ya kalleta yace "nasan kina fushi Mum, and you have the to be, no body wish yaga an kulle mai da agaidan yari bama police station ba, Mum kisani ko banyi danke ba nothing is going to stop me daga wanke abin sona Aneesa, I will prove to everyone that Aneesah na is very very innocent someone putted everything, saina wanke Aneesah, and flat dinki kike korana ko saina dinga zuwa Mum, saidai in kiyita korana kullum" yay maza ya share hawayen daya zubomai yajuya yafita.
Da sauri Ammi tajuya tai sama maganganun Aliyu sun tabata ba kadan ba, takusa kuka daurewa tayi ta zauna akan gadonta tana goge kwalla.
Duk wacce ta karanta batare data biyaba Allah ya isa, duk wacce ta fitar da book dinan waje Allah ya isa ban yafeba.
Tunda yay nisa a tafiya take bacci, har Baffa yakira sukai magana yacemai a express road zai tsaya ya jirasu dan gidansu na danaba ne duk batasani ba bacci take kaman wacce tai shekaru batai bacci ba, taji dadin AC sosai, sosai yake gudu ana kiran sallan magrib ya shigo kaduna-Abuja express road, wayarshi yaciro yay dialing number Baffa, ringing daya Baffa ya dauka yace "sannu Malam, sannu da kokari kun shigo express road dinne?" "eh Abba mun shigo" da sauri Baffa yace "to shikenan ka karaso ina tsaye bakin titin zaka ganni nasaka jallabiya mai ruwan goro da bakar hula, akwai carbi a hannuna dan daga masallaci nake" "to" ya katse wayan yacigaba da tukin yana kallon gefen titi, yay tafiyan kusan minti uku sanan yahango Baffa dattijon kirki yana tsaye bakin titi yanajan charbi yanabin kowacce mota daya wuce da kallo, horn ya danna mai hakan yasa Baffa yadaga hannu da sauri, yadan karyo kwana ya parking daidai baki bakin anguwan da Baffa ke tsaye ya kashe motan tareda fitowa, Baffa da sauri yamikamai hannu yace "sannu danan, Allah yasaka da alhairi" kasa karban hannun Baffa yayi saidai ya tsugunna yace "barka da warhaka Abba daftan mun sameku lpy" murmushi Baffa yayi yace "Alhamdulillah, tashi, tashi, Allah shi albarka" tashi tsaye yayi yace "bacci take tunda muka shiga hanya gatanan" yay maganan yana bude dayan door din Baffa biyeda shi abaya, Aneesa yagani babu ko dankwali akai gashin nan yarufe fuskanta yabar kadan, tana sanye dawata koriyar riga tagidan yari da koriyan dogon wando, sai kambas fari daya dawo brown shima duk na gidan yarin ta takure jikin kujera tana bacci wani irin tausayi data bama Baffa ko baisan lokacin daya tsugunna gaban motar ba, ahankali yakai hannunshi ya yaye gashin fuskar nata yadaura hannunshi kan fuskanta zafi rau yaji kaman wacce ke zazzabi, murya chan kasa yakira sunanta "Aneesah, Fateema, Fateema" ahankali take motsi da ido jin ana kiranta kafin tabude idanunta duka ta saukesu kan Dr zaid dake bayan Baffa tsaye ya rungume hannu a kirji yana kallonta. "Aneesah" kiranta dataji an sakeyi yasa tasauko da kanta kasa ta kalli gabanta, Baffan ta tagani a tsugunne yadaura hannu kan fuskarta kaman yau yafara ganinta yama kasa cewa komi, ahankali tace "Baffa" kallonta Baffa ya tsaya yi yakai almost 2min abubuwa da dama nakai komo a zuciyan shi kafin yamike tsaye yamika mata hannu yace "sauko mutafi gida wanda yakawo ki karmu tsareshi dare nayi" yunkurin tashi tafito tayi taji kanta kaman zai cire sabida ciwo, tashi tayi ahankali tana dafa kujera idanunta na jujuyawa cikeda karfin hali tafito daga motar, kafafunta ne suka fara rawa kafin tasa hannunta ana Baffa tai baya luuu zata zube da sauri Baffa yatareta yana salati. "innalillahi wa innailaihi raji'un Aneesa" da sauri Dr yazo wurin yatsun shi biyu yadaura kan wuyanta yace "ta sume batada lafiya, Inane gidanku Abba" da sauri Baffa yace "kasan layin nanne kadan" "shigo mota da ita na sauke ku inada kayan aiki mukaje saina dubata" adan rude Baffa yace "kai likita ne?" gyadamai kai yayi Baffa ya shiga motar ahankali rike da ita yarufo musu kofan ya zagaya ya shiga yatada motan Baffa na nunamai harsuka karasa wani gida dakeda dogon dakali agaban gidan, sai wata yar Honda da tayoyin gabaki daya sukai less pake a kofar gidan, parking yayi yafito Baffa yafito rikeda ita yace "mushiga ciki likita" boot Dr Zaid yabude yaciro wani akwatin aiki sanan yabiyo bayan Baffa shiga gidan sukayi babban gidane sosai mai fili daga ta wuraren zauren kiwo ake awurin shanaye da awakai ne da aka garkame su dayawa, sai kuma tsakar gidan sai dakunan dakenan ajera guda shiga, sallama Baffa yadoka yana kwalama matarshi kira yabude wani daki dababu komi ciki saiyar katifa akan gado maidan kyau ahankali ya kwantar da Aneesah ya kalli Dr Zaid dake tsaye yace "zoka dubata likita" karasowa Dr yayi yana sanya stethoscope a kunne yazo yadubata sanan ya dago kai yace "abani ruwa Abba" da sauri Baffa yafita, ganin Baffa yafita yasa da sauri Dr Zaid yaje wurin kafarta wando nta yaja sama nan yahango wukake har guda biyu a jikin safanta kwashesu yayi duka yajefa cikin aljihun wando shi hakanan yaji bayaso susan tana yawo da wukake ko ahaka ma jibi yanda tsohom nan da mahaifiyar ta suka dawo ai zasu shiga damuwa sukaga abinda tazama, drip yadauko da allurai yay aciki sanan yamakala mata yana cikin makala mata Baffa ya shigo tareda matarshi datadan mayyanta rikeda ruwan tace "subhallahi Aneesa ce haka, Allah yabaki lpy" takaraso tace "ga ruwan likita salla nakeyi ne dazu dakika shigo" karban ruwan yayi bayan yagama samata drip din sanan yay dipping hand dinshi inside the water yaciro yakai kan fuskarta yana shafawa wani irin ajiyan zuciya ta sauke kafin ahankali tabude idanun dasuka kankance ta daura akanshi, wani irin faduwa gabanshi yayi da sauri yatashi tareda rufe akwatin shi yadauka tareda juyowa ya kalli Baffa yace "zan tafi Baffa jikin zai sauka dan nai allurai a ruwan danake karamata, inhar jikin bai saukaba ka kirani gobe da safe saika kawota asibitin danake aiki, amma yanzu abata abinci taci sanan tai wanka ta tsaftace ko ina harda wanan gashin nata zataji dadin jikinta" "baza'a yiba din m we ruwan ka dani eh?" cewan Aneesa data farka cikeda karfin hali, dukansu juyowa sukayi suna kallonta barinma Baffa daida gabanshi yay mummunan faduwa dayaji yanda tai magana, tashi tayi ta zauna cikeda karfin hali tana kallon drip din cikin fushi tace "kazo kacire abunan ko wlh na tashi saina fedeka" ahankali Zaid yajuyo yazuba mata idanu kallo daya yamata yagane dudda uban karfin halinta inta tashi tafiya biyuma sunmata yawa saita sake zubewa ta sume dan babu abinci acikinta, Baffa daya kasa magana yana kallonta Zaid ya kalla yace "abata abinci Abba da madara tasha, saida safen ku" wani irin yunkurin tashi Aneesa tayi da sauri inna tace "a'a mutuniyata ihakuri zauna bakiga bakida lafiya ba" ta kalli Baffa cikeda saiyasa tace "Mai gida aje asayomata madaran, likitan mu gode" "niban godeba wlh" Aneesa tafada tana ballamai harara juyowa yayi ya kalleta kafin yadauke kai tafice daga dakin yana mamakin masifan yarinyar.
[11/04, 08:42] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
5️⃣5️⃣
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to WhatsApp number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa bank can also send MTN card na dari uku zuwa watsap number na_
_dari ukun ki ba siyan novel dina kikayi dashiba, dari ukun ki kin biya access fee ne danki sami daman karanta book dinan, so mai cewa tasai littafi u buy nothing, sa'an nan bakida any iko na ki fitarmin da novel waje danba abinki bane, haka kuma duk wacce ta fitar dashi banyafe mataba_
Sosai Baffa yaji kunyan abinda Aneesa tayi, mutumin daya taimaka miki tundaga Abuja yarage miki hanya har kaduna, sanan baki da lafiya yadubaki ya samiki ruwa da sauran su shine zatace ita bata godeba, haba dan Allah. Har kofar gida Baffa yarakoshi yace "dan Allah kayakuri, wlh Aneesa yarinya ce mai tarbiyya da natsuwa situation ne da circumstances yamaida ta haka amma wlh bahaka takeba, dan Allah kayakuri karkakai maganan ta zuci yasa nan gaba ko kanada halin taimako kaki bahaka takeba, ka yakuri dan Allah" akunyace Zaid yace "babu komi Abba, wlh bakomi wlh, ai Aneesa tazama kanwata yanzu" murmushi Baffa yayi cikeda yabawa da natsuwan yaron yace "shiga mota iyali na gida suna jiranka, Allah yamaida kai lpy, mun gode kaji, Allah yayi maka albarka, nagode nagode, kakai gida ka kirani ko hankalina ya kwanta, Allah ya tsare" ahankali yace "Ameen nagode Abba" sanan ya shiga mota Baffa yadagamai hannu yaja motar, saida Baffa yadena hangoshi sanan yawuce masallaci isha'i yayo sanan ya tsaya a shago yasayo madara da milo yadawo ya shigo gidan, matar shi yagani gaban Aneesan da plate din tuwo da miyan kubewa busassa taji kifi tayi tagumi tana kallon Aneesan data dauke kai tana hararan karin ruwan da ake mata.
Sallama Baffa yayi yakarasa shigowa dakin yana kallon Aneesan yadaure fuska yace "meya faru bazata ci abicin bane Maman Hamma?" tagumin datayi Inna ta janye ta sauke numfashi tace "nayi nayi taci wai bazata ci tuwo ba Mai gida" zama Baffa yayi abakin gado baice komiba yace "kawomin ruwan zafi akofi nahada mata shayi" fita Inna tayi Baffa ya kalli Aneesa cikin kakkausar murya danya lura tana bukatan hakan yanzu yanuna mata tuwon dake gabanta yace "dauka kici kona sabamiki, ruwan nan nakarewa zansa acire miki kiyi wanka wanan dauda dakikayi tai yawa, dauka kici nace" yadan daka mata tsawa ahankali tadau ruwan wanke hannun ta wanke hannunta sanan tadau tuwon tafara ci da kyar da kyar kaman tanacin magani Baffa yasamu taci rabi da kyar sanan yahada mata tea yabata tashanye duka, tanacin abincin babu abinda yakeyi sai kallonta Allah ma yaga abinda yagani yaturo Aneesa nan batare data je wurin uwarta ba, da ace Ammi zataga Aneesa ahalin yanzu babu abinda zai hanata kuka, ayanda yake ganinta ma kaman tunda aka kulleta batai wanka ba dan dattin datayi yay over, zufan dake gangarowa daga goshinta yanabi ta gefen fuskar ta ne yake kallo yanda zufan tai dauda, ruwan baki ne tsabagen datti instead of farin ruwan zufa, tashi yayi ahankali yafita waje, wata nurse din anguwan su yakira tabiyoshi abaya, ruwan Baffa yasa tacire mata sanan yasa tawuce bayi wanka tayo tafito batare data wanke gashin kanta ba Baffa yakadata yasa inna tabita bayin, duk kumbure kumburen datake yi saida aka wanke gashin kanan tass ita kanta saida taji dadi sanan Inna tadauko mata wata yar doguwan riga cikin kayanta dan batada mace yaranta hudu dukansu maza, nurse din ta maida mata da karin ruwan ko, minti daya bata karaba wani bacci mai nauyi yay awon gaba da ita, sai munshari take saukewa.
Kiran wayan Ammi daya shigo wayanshi yafargar dashi daga dogon tunanin dayaje, da sauri yadaga kai tareda zaro wayan daga aljihun shi yakara akunne yana gyara zama ganin Aneesa tai juyi ya kara wayan akunne yace "Assalamu Alaykum Maman Aneesah" cikeda damuwa daga ta dayan bangaren Ammi tace "kunhadu Baffa? Kaganta? Ta iso?" "eh naganta, gamata nan taci abinci tai wanka bacci ma take yanzu" ajiyan zuciya Ammi ta sauke, ahankali tace "Baffa yakaganta? Karkamin karya koka boyemin wani abu Baffa kaji dan Allah, nida kaina nariga naji hakan ajikina, kafadamin gaskiya Baffa yakaga Aneesah? Yaya take? How is she coping?" kallon Aneesan yayi kafin ahankali yatashi yafita daga dakin, kofar gida yafita ya zauna kan dakali, anatse yace "kawai kidage da mata addu'a, addu'an uwa bata faduwa kasa, Allah na amsan addu'a uwa nan da nan, Aneesah ta chanza, chanzawa ma na muraran karara kike ganinta, abu na farko yanzu dana lura tanada shi shine taurin kai, ga rashin kunya, dakuma mugun fushi da fada kaman jira take, but karki damu all this hallayan tunda dai Allah yayi tafito daga gidan yarin nan da sati duk zata zubar da dabi'un banzan, karki damu kinji" gyadamai kai Ammi tayi murya chan kasa tace "tom" "to ya batun jamb dinta tayi kokuwa date din yawuce?" ahankali Ammi tace "last week ne date din tariga tai missing" da sauri Baffa ganin yanda Muryan Ammi yay kasa kaman mai shirin yin kuka yace "karki damu next year tayi wani, haka Allah ya tsarama rayuwanta bazata taba iya gujema hakan ba, yanzu kawai kidage da mata addu'a Allah yafito mata da miji nagari, aure nakeso tayi, tunda dai yanzu tariga tai missing jamb din batada wani abu daya rage datake yi agida, bata zuwa shago anan babu komi kinga gwara tai aurenta ko" ahankali Ammi tace "hakane Baffa" dan murmushi yayi yace "karki wani damu duk zata zubar da dabi'un nanne within a short period of time, yanzu abinda take bukata shine soyayyan mu agareta da kauna , sanan mujata ajikinmu mununa mata hanya mai kyau, zakiga tadawo daidai sak Aneesan d'a" fira sukayi sosai da Ammi yanata kwantar mata da hankali yaki fadamata batada lafiya harsukai sallama Ammi ta katse wayan kika fitar dashi waje Allah ya sakamin ban yafemiki ba.
Ajiyan zuciya Ammi tasauke sanan ta tashi ta shiga bayi ta dauro alwala tazo tafara nafilfili, Aneesa takema addu'a dan hankalinta yatashi dataji muryanta, me akeyi da mace yar daba? Addu'a tadage da mata bana wasaba, Allah yasaka mata, Allah ya kawo mata miji nagari wanda zai sota tsakani ga Allah tai aurenta tahuta Aneesa taga rayuwa dayawa, ahaka bacci yay awon gaba da ita akan dadduma tana tunanin Aneesah.
Duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba Allah ya isa.
Aliyu yaci kuka yay kuka saida yaji gefen cikinshi namai ciwo sosai sanan yadena kukan shi kanshi baisan haka son Aneesa yamai illa ba saida Ammi tacemai har abada bazasu kara ganinta ba da kyar yatashi ya dauro alwala yay salla sanan yafito, bodyguard din Dady yakira suka biyoshi kai tsaye flat din