Showing 135001 words to 138000 words out of 186400 words

Chapter 46 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt

20 Jan 2025

18835

dai harsuka kai gida, wanka yayi da ruwan dumi a bathroom sanan yafito ya shirya cikin sport wears yasaka sport shoe na Nike yafito compound yahau kan exercise machine dinshi, baida lafiya fa amma saiyayi koya dena tunanin Aneesah, daga window falonshi Dady yahago Aliyun yafara yahau kan extention machine yanayin da sauri Dady yabude kofa yafito yana tafiya da sauri yazo wajen ya tsaya akanshi yace "lafiyan ka Gadanga, off this thing and come down, kadaisan wanan exercise dinan kan affect ur heart ko dan zai dinga racing and pumping more and more, wai mesa kakeson exercise haka?" batare daya dena abinda yakeyin ba yace "because Aneesah naso" shiru Dady yayi kafin ahankali ya matso kusada Aliyun sosai hannunshi yamika ya danna power button din machine din yakashe machine kafin ahankali yakai hannunshi yadaura kan kafadar Aliyun dake kallonshi, anatse yace "Gadanga na, zan fadama what am about to tell you now bawaidan ka shiga tashin hankali bane dan banson inga iska na wahalar dame kwasan kara ne, Aliyu na listen" Dady yay maganan muryanshi na karaya dan yasan he will hurt Aliyun more, ahankali yace "son Baffan Aneesah yacemini ansama Aneesah rana wata daya da sati biyu, as of now am talking to you bikinta baifi nan da sati biyu da yan kwanaki ba, no need to be suffering yourself doing all this kaji Aliyu na" wani irin sanyi kafafun Aliyu yayi baimasan lokacin daya zube a kasan wajen ba yazauna dabas yana wani irin numfashi kirjinshi na sama da kasa, da sauri Dady yazauna kusada shi tareda daura hannunshi kan kirjinshi yace "kai Aliyu menene haka, calm down, calm down" girgiza ma Dady kai yayi cikin wani irin rudewa yace "Dady but I love her" gyadamai kai Dady yayi yace "yes Son, I know you love her" wasu irin hawaye masu zafinne suka gangaro mai akumatu kafin da sauri ya shige jikin Dady yana numfashi sama sama, rungume shi Dady yayi shima so tight kaman zaiyi kuka yace "am so sorry Son, is all my fault, laifinane Aliyu, dukni najama my actions and deed crippled your love life, am sorry Son kayafe min kaji, I regret my actions wlh Aliyu, nai nadama nai nadama sosai, am so sorry my son" gyadama Dady kai yayi ahankali inka gansu gwanin ban tausayi kaman ba Dady senate president na mai shegen kudi da dan gaban goshinshi, ahankali Aliyu yasaki Dad yamike tsaye hannu yasa ya goge hawayen shi tareda juyawa yay flat dinshi, binshi da kallo Dady yayi yanda yake tafiya ahankali yaji kuka yazomai yadade zaune awurin kafin yatashi yawuce flat dinshi dan yasan koya shiga na Ammi koroshi zatayi dan cikin nan yasamata masifan dahar tsoron ta yakeji wani zubin, saisa ma yama kasa tunkaranta da maganan yana bukatanta dudda sha'awanta kaman zata kasheshi amma ya shanye lallabata yake yanzu.
[19/04, 08:05] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_










_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤








_✍🏿M Shakur_






6️⃣6️⃣






_how to subscribe_


_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to my WhatsApp number 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa account can also send katin MTN_




_in kinsan bakida dari ukun biya karma ki karanta littafi na dan ban yafema duk wacce ta karanta batare data biyaba_


_masu fitarmin da book ban yaheba_










Sallama yayi tareda turo kofar falon Ammi ahankali, kallo daya Ammi tamai saida gabanta yafadi sabida yanda idanunshi sukai ja sosai tadauke kai tacigaba da karatun littafin azkar din datake karantawa, maida kofan ahankali Aliyu yayi ya shigo dakin ahankali yana tafiya har jiri jiri yake gani dan rabon shi da abinci 3days kenan, yanajin yunwan fa amma baya iyacine ko kadan, ko Dady yakawo mai abinci saidai ya zubar yacemai yaci Dady yay ta jin dadi, ahankali ya shigo falon yazo har gaban Ammi yazauna tareda lankwashe kafa kaman dalibin dayazo bayar da karatu, cikin wani irin muryan na wanda baida karfi ko kadan dinan yace "Mum yau kwanana uku da aka sallamoni a asibiti bakizo kin dubani ba, Mummy mena miki dayasa dakika tsaneni haka? Mesa bakisona? Mesa ko kallona bakison yi, Mummy tunda mahaifiyata tarasu u were the first person dana bata position din mahaifiyata, because u are everthing I want as a mother and even more, Mum Dady yacemin ansama Aneesah rana k....k....ko?" yakara she maganan muryan shi narawa sosai kaman zai fashe da kuka, dan murmushi yayi irin mai ciwon nan yace "Mummy I know you are doing duk abinda kikeyi sabida abinda Dady yama Aneesah, Mum Dady is very very sorry, yay nadaman abinda yayi, he regretted his actions, Mum nima nai fushi da Dady sosai but nahakura yanzu dan nasan yay nadama" yasake yin shiru kafin ahankali yace "rana tafarko da son Aneesah yafara shiga zuciyata shine ranan data fara taimakon Rauda a Suleja da Nazif yaso yamata fiyade, aranan nafara jin ina sonta sabida Aneesah prove to me cewa she is a helper and a woman's keeper, the day dat I fell in love with her more shine ranan da she was crying because tayi dare a inda taje lalle, I understand daga yanayin ta cewa yarinya ce that was well trained and brought up at home batasaba yin dare a gida ba, one of the major elements dayasa naso Aneesah was she is always on hijab harda safan kafa, gatada natsuwa, akan Aneesah nasan cewa hijabiya sister's are also outspoken, they know their right, and they can fight for their right, Mum inason Aneesah dayawa" dan shiru yayi yace "Mum kin tsaneni kin tsani Dad, bazaki bani auran Aneesah bako?" yasake maimaita kalman nan akaro nabiyu da saida yataba Ammi dan magana yake kaman maraya, sake gyara zaman littafin data rike a hannu tayi kaman karatun ta take danbataso yagane komi, ahankali ya sauke ajiyan zuciyan daya sauka akan kafafun ta tajishi zafi sosai, murya chan kasa yace "shikenan, nahakura Mum, kowani hukunci kika yanke na dauka, Ke mahaifiyata ce inkin tsaneni is okay, inkin bani abu is okay, hakama inkin hanani is okay, Allah yabasu zaman lafiya dama abinda nazo nafada miki kenan" yasa hannu yadafa hannun kujeran sabida jirin dayake gani yamike tsaye, sanan yaja kafa ahankali yajuya yacigaba da tafiya yana expecting Ammi ta kirashi, ahankali Ammi ta janye littafin daga fuskarta tasa hannu.










Ahankali ta sharo hawayen daya taru a idanunta ya mugun bata tausayi bana wasaba har kasan zuciyanta tanason Aliyu but she can not do anything bikin da duka duka saura sati kadan ne mezatayi.


_Agurguje_


_Kaduna_
Yau asabar gabaki daya bikin Aneesah saura sati daya dan asabar me zuwane bikin, yau she's very happy dudda the past few days has been hectic dan har yau bata sake ganin Hafiz ba tadaiji Baffa da Inna na hira suna yana Sudan yamace satin nan zai dawo, bala'in farin ciki take sabida Ammi tagaya mata in sha Allah gobe zatazo abinda ke mugun sata farin ciki kenan dan tai kewan Ammi kaman ba gobe. Tana kwance kan gado tana danne dannen awayan ya Khaleelu touching screen ne Mubarak yadaga labulen taredayin sallama yace "kije falon Abba kinyi banko" yana fadin haka yajuya dan sauri yake yaje yabuga kwallo, ahankali ta tashi harwani taja hijabin data dinka shekaran jiyan nan da kudin da Inna tabata, mustard ne har kasa ga hula, zura hijabin tayi kan tsifaffen gashinta data wanke tai parking saiyay acucu maza gashin gaban goshinta kuma suka kwanta lublub gana granta dasuka kara cika da baki hijabin saiyay mata kyau sosai sai kamshi take tsabagen turarantan da Inna keyi tafito tana sanya silipas dinta, tundaga nesa take hango wani hadadden half cover shoe na maza fari saikuma takalmi maidan tudu da igiya ta baya irin na yara dinan karami mai kyau, gabanta ne yafadi ahankali takarasa gaban bakin kofan tai sallama chan kasa batare data daga labulen ba, muryan Inna taji tace "shigo mana yarinyar Ammin ta" dan murmushi tayi kiran Ammin da Inna tayi ta yaye labulen ahankali ta shiga idanunta ne suka sauka akan Hafiz yana sanye dawani jumper na farar bugaggiyar shadda dayaji aiki sai kamshi dakin yake saikuma Inna dake zaune akan kujera rikeda wata yar yarinya dake sanye da blouse irin na yara fari da pink an mata kitso da ake cema love come down dayasha bid yarinyar tai kyau sosai sai surutu take tana taotsan minti mai tsinke lollipop, kallo daya tama yarinyar tagane itace yar Hafiz dantai kama da babanta, karasawa ciki tayi ahankali ta zauna wajen kafar Inna tace "gani Inna" tashi inna tayi tana rike da hannun Fareeda tace "kagamini yarinya da gulma wurina kikazo, kinga yar wajena muje kinji nabaki biscuit" tsalle yarinyar tayi tasake rirrike Inna suka wuce suka fita daga dakin dakin yay shiru sai karan fankan sama dake hurawa, ahankali Hafiz cikin dadaddiyar muryanshi yace "ina yini Anty Aneesah" dan kunya taji yanda shiya fara gaisheta saikuma ta share murya chan kasa tace "ina yini" murmushi yayi yanajin wani irin sonta yace "Alhamdulillah, ya kike, nai kewanki sosai Aneesah na" yafada ahankali yana kallon yanda take wasa da kyawawan yatsunta, murmushi yayi ganin batace komiba dan yasan fushi take dashi, murya chan kasa yace "kiyakuri nai tafiya ban gayamiki ba dafatan an gafarce ni gimbiyata" gyadamai kai tayi ahankali batare data kalleshi ba. "Aneesah" yakira sunanta ahankali hakan yasa tadago kai ta kallai, ahankali yace "ina Sonki sosai Aneesah" da sauri ta sunnar dakai dan duk inyace yana sonta sai gabanta yafadi, ahankali yace "da kyar Mama tabarni na ganki wai in ana saura sati daya biki ba'a ganin amarya, anbani minti goma kacal, gaskiya koni naga mesa ba'ason na ganki danji nake kaman na dauke ki nagudu dake wanan kyau haka Love" dan shiru yayi yana kallonta tundaga sama har kasa har wani shining fuskarta yake dudda babu komi akai, ahankali yace "me kike bukata na biki amaryata?" girgixa mai kai tayi tace "bakomi" shiru yayi ganin duk yanda tayi kaman ba ita datakemai surutu sosai ba sai wani kunya kunyanshi takeji yau yasa yasake murmushi yamike tsaye tareda zura hannu a aljihu, rapas din yan dubu daidai yaciro guda biyu sababbi kal yatako har zuwa gabanta tsugunnawa yayi hakan yasa da sauri ta dago kai ta kallai hada ido sukayi yana wani irin kallonta ahankali ya ijiye mata kudin kan cinyarta batare dayabari idanunsu sun rabuba yace "ga kudin lalle da fatin amaryata" sanan yawani irin kashe murya yana kallon pink lips dinta dake dan rawa rawa tana kallonshi, ahankali yace "I love you" mikewa tsaye yayi yajuya yafice daga dakin yawuce waje.


Takai almost 5min tana kallon kudin daya ijiyemata ajiki sanan tamike tsaye rikeda kudin tafito ta shiga dakin Inna tana kallon Fareeda tace "Inna zai tafi" da sauri Inna tace "to kwaso biscuits ki kullama yar taki a leda mana" ajiye kudin tayi ta fita dakinta taje ta kwaso duka biscuits din datake dashi da sweet a leda sanan tazo har gaban Fareeda datai mata kyau sosai ta sakin mata murmushi tareda mikamata ledan tace "ga biscuit kiyitaci agida" karba yarinyar tayi tareda yin tsalle tace "thank you Anty yay" da sauri Inna tace "to kaimai ita karku batamai lokaci" kama hannun Fareeda tayi suka fito har kwar gida yana tsaye jikin motarshi tundaga nesa yake kallonsu yanda sukai kyau kaman wasu ya da kanwa dan murmushi tayi tadagama Fareedan hannu tace cbye hannu Fareeda itama tadaga mata tace "bye Anty, zakizo gidanmu gobe?" gyadamata kai Aneesah tayi tana murmushi shima Hafiz yay murmushi sanan yabude mata mota ta shiga da sauri Aneesa tajuya takoma ciki abinta.












*****
_Abuja_
Dady na zaune afalonshi abin duniya ya ishe shi yarame sosai sabida tunanin Aliyu, dan Aliyu gashinan gashinan ne baya iyacin komi, sai uban exercise duk yabi ya murde kaman wani gwaska yarame a wuya da idanu, sallaman Ammi dayaji yasa da sauri ya kalli kofar dan kara gasgata kunnuwanshi, itane tana sanye dawata doguwan riga taci gayu sosai kaman da gangan tayi ta yafo gyalen doguwan rigan ga cikinta daya fito sosai kaman cikin wata takwas, ganin Dady yakasa amsama sallaman tsabagen mamakin dayake ciki yasa tace "kodai najuya ne Alhaji" da sauri Dady har yana i'i'na yace "s...shi...shigo" shigowa tayi tana tafiya daidai murna take sosai sabida zataga yarta gobe, ahankali takaraso zama tayi kusada kujeran da Dady kekai tareda mikar da kafafun ta tace "wash" sanan tadan yatsine fuska tareda cire gyalen data yafo ta ijiye a gefe nan kitson shaden dake kanta da Maman yar aikin ta tamata jiya na biki yafito, kitson yay mugun kyau dama gatada gashi dan ita Aneesa tabiyo da gashi, tundaga kai Dady ke binta da kallo har zuwa kafafunta dasuka sha Jan lallen gargajiya ya kura Ammi nason lalle dan dazaran yafita takeyin wani kuma hakan na masifan burgeshi sai wani kamshi ketashi daga jikinta,. "Alhaji wai tunanin mekake haka ina kiranka baka amsawa saikace ba magana nake makaba" yaji maganan Ammi yanacikin tunani, da sauri dan yasan yanzun nan zata faramai masifa dan cikin nan yasamata masifa kaman jira take, da sauri yace "yakuri" tabe baki tayi tana fifita kanta da dankwalin data cire dudda sanyin da dakin yayi na AC zafi takeji sabida ciki, ahankali Dady yakama hannunta gently gudun kartamai masifa kaman mai tsoronta yazare dan kwalin yace "kawo namiki fifitan" da sauri tace "banso" cike da lallabawa yace "yakuri kibari nayi dan Allah" yanda yake kallonta yana maganan ahankali yasa taji jikinta yay wani yarrr dauke kai tayi tareda dan tureshi bataso yana hada jikinta da nashi ta sakinmai dan kwalin yafara fufitata da dankwalin, yatsine fuska tayi tace "nazo ne nafada maka ranan asabar ne bikin y'ata in sha Allah, gobe nakeso natafi kaduna gidan Baffan ta anan za'ayi komi" dudda Dady yaji wani irin kaman yasaki kuka amma sai yace "shikenan Allah yakaimu goben, Allah kuma ya sanya alheri" tabe baki tayi irin ko ajikinta nan tace "Ameen" Dady yazaci zata tashi ta tafine saiyaga ta gyara zama tana kallon dining dinshi dake dauke dawani fine bowl da jajayen apples kekai, ahankali yace "inkawo miki Apple zakici" gyadamai kai tayi batare data kalleshi ba wani irin dadi Dady yaji ganin yau sai kulashi take yaushe rabo harya manta, da sauri yaje dining din Apple din ya dauka ya shiga kitchen dinshi ya wanko mata sanan yafito yasameta zaune inda yabarta ahankali yazauna kusa kusada ita sosai ya mikamata apple din yace "gashi" hannu tamikamai ahankali takarba takai bakinta ta gatsa da bismillah tanaci cikinta Dady ya kalla sosai yakeso yataba cikin, ahankali yakai hanunshi kan saman cikin ya shafa gently, tsayar da taunan apple din tayi ta kallai cikeda masifa tace "me haka kake tabani" ahankali ya girgiza mata kai tareda daura fuskanshi kan gefen fuskarta yahade jikinshi da nata gently yace "shiii" kasa koda magana tayi yawani irin kashe mata jiki, sosai yake shafa cikin da hannunshi yana lumshe ido duk sukai shiru tana sauraron yanda heart beat dinshi ke fita ahankali, murya chan kasa yace "I miss you alot Rukayya, wlh ina mugun sonki, kin horani dayawa bazaki yafemini ba" make mai kafada tayi tana gyara kwanciya akan kirjinshi, dan murmushi Dady yayi yanajin wani irin sonta ganin yanda yau tawani saki dashi, janye hannunshi yayi daga kan cikin nata yakai hannunshi kan habbanta tareda juyo da fuskarta ta fuskance shi, bude idanunta dasuka kankance tayi ahankali ta kallai itama, kaman yanda yake kallonta hands dinshi na running abayanta har zuwa kan duwaiwanta dasukai taushi sosai, harshen shi yafito dashi ahankali ya shafi kan lips dinta da sauri tawani irin chapke harshen da bakinshi suka shiga kissing juna suna sauke ajiyan zuciya da sauri da sauri, batare daya raba bakinsu ba Dady yamike tsaye dauke da ita yay hanyar bedroom dinshi bude kofa yay while still kissing each other ahankali ya kwantar da ita akan gado yana tattare riganta sama Ammi ma na tattare nashi sama, sakin bakinta Dady yayi da sauri ya zare doguwan rigan daga jikinta itama ta zare jallabiya shi daga jikinshi, wani irin kallonta Dady yake barinma kirjinta dasuka ciko sabida ciki, baisan lokacin dayasake dry rungume ta ba, ko iya tsayawa cire pant dinta baiyiba ya matsar da pant dinta gefe ya danna bananar shi ciki, wani irin nishi Ammi tayi tamugun zauce nan suka shiga kwakular juna suna faranta ma kansu rai.




_inasu Wali yan APC, to PDP sunci, ancedai tsakanin mata da miji sai Allah, Ammi da kanta takawo kanta dan tai kewan bindin Dady, tazo amata service_
[19/04, 18:20] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_










_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤








_✍🏿M Shakur_






6️⃣7️⃣






*Bonus just because am happy, so kumin addu'a dan Allah*








Daren ranan nan daga Ammi har Dady kaman mahaukata, Dady kuka sosai yadingayi dan ni'iman da Ammi takara yawuce tunanin shi, kaman zai zauce yakeji, bakaramin natsuwa yasamu ba sosai yaji part of his matsala ya ragu ashedai hakane mace kan baka natsuwa, tsabagen yanda yasha nonuwan Ammi harsaida suka soma mata zafi ita kanta tasan yay kewanta wata daya dayan Kwanaki wasane gashi bbu wata matar balle yaje wurinta itama sosai taji dadin yanda ya sarrafata barinma yanda yake mata ihu ta gamsu sosai, sosai suka rukunkumi juna sukai bacci ahaka Dady na murza kan nipple dinta, ahaka shima yay bacci.
Karfe hudun asuba yabude ido so yake yau yamore yasan kafin takara bashi kuma sai in Allah ya yarda shafata ya shiga yi har saida ta tashi, hannunta yakama ahankali yakai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login