Showing 99001 words to 102000 words out of 186400 words
Chapter 34 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt
da dukanku nan nake, na rantse da girman Allah, na rantse muku da girman Allah duk wanda yace shi da marayan d'ana zaiyi, yaron da baida mahaifiya, baida kani ko kanwa dasuka fito tajini daya, yaro shikadai, abin tausayin yarona, wlh duk wanda yace Aliyu zai taba zan iya ganin bayan mutum aduniyan nan, nida mutum zamu iya zuwa karshen duniya" Dady yay shiru sabida yanda zuciyar shi ke tafarfasa cikin wani irin tone kaman na wanda is about to cry yace "Aliyu was poison!" "innalillahi wa innailaihi raji'un! Poison kuma Alhaji" cewan matayen nashi da duk sunbi sun rude, cikin wani irin yanayin Dady yace "yes Aliyu was poison, idan kunga ruwan poison din da aka tsotso daga cikinshi saikun tsorata, Aliyu gadaishi nanne rai a hannun Allah baimasan inda kanshi yakeba, baima gane kowa, bakinshi gabaki daya yay jajir poison din yabata mai baki yarona na wahala rai a hannun Allah abinda kukeso kuji kenan ko?" Dady ya tambaye su yana kallon fuskokin su yace "dama kun tsaneshi so kuke ku kashe shi ko?" wani irin murmushi Dady yayi yace "to bari kuji kunga wayan nan yan sandan kusan su goma sha bakwai? Kowani dayansu na dauke da poison detector zasu bincika min kowani daki da lungu da sako na gidan nan, kusani, Allah kana shaida wlh kowaye kowaye yay niyyan kashemin d'a I mean kowaye billahillazi bazan barshi ba sai inda karfina yakare aduniyan nan, bazan taba yafema wanda yay niyyan kashemin Aliyu ba, hmmm" ya saukar da wata irin ajiyan zuciya sanan ya kalli yan sandan yace "kufara aikinku officer" cikeda girmanawa babban su yace "yes sir" sanan ya rarraba yaran nashi kowani yana turasu flat daban daban dan bincika ko ina nagidana, sosai gaban Mama ke faduwa tana kara tunani a inama tasaka katin maganin poison din badai tabarshi dakinta ba kaman kuma ta yarda abolan gaban kitchen din su Aneesa bolansu kai she's contemplating dan tsabagen rudewa tarasa inda tasa daurewa dai tayi ta cije kar wani yagane matsalolinta duk suna tsaye kowanne da abinda ke running azukatan su har wajen minti talatin sanan saiga polisawan from various flat wanda suka fito daga part din Aliyu suka fito dauke da tray da pancake ke kai, sai mug din coffee.
Officer ne yanunama Dady mug da tray dasuka saka a forensic Bag yace "Sir he was poison ta wayanan abincin biyu, coffee akwai high level a poison a coffee nan sanan akwai a pancake dinan bari kaga" kallon daya daga cikin ma'aikatan yayi yace "get me water" da sauri mai aikin yatafi dauko ruwa officer kuma ya tsugunna ahankali yay unzipping bag din already da safan hannu a hannunshi yaciro mug din sanan yaciro pancake din daidai Gardner yakawo ruwa a babban buta karba officer yayi, ahankali Officer ya tsiyaya ruwa kan empty coffee mug din chaaaa ruwan yahau kumfa amma ba sosai ba sabida babu coffee saiya tsiyaya ruwa kan pancake din saiga kumfa shima nan wurin yadauki hayaniya, mikewa tsaye officer yayi ya kalli Abba daya tsaya yana kallon ikon Allah yace "waye yabashi abincin nan?" cikeda mamaki Dady yace "Aneesah nace tamai pancake da coffee but ai Aneesa can't do this" da sauri officer yace "waye Aneesa" juyawa Ammi da gabanta kewani irin faduwa tayi takira Anessa dake gaban flat dinsu alamun tazo fara zuwa tayi gabanta na dukn uku uku daidai nan wasu polisawa guda biyu suka fito daga part din Ammi, wani katin nagani suka mikama ogan nasu daidai Aneesa ta iso wajen ahankali tace "gani" da hannu officer yadaga mata yace "tsaya tukunna" ya kalli Dady yamai pointing flat din su Ammi yace "wacece mai flat dinchan" da sauri Dady yace "amarya tace gatanan" yamai pointing Ammi dake kallonsu, dan ajiyan zuciya officer ya sauke yamikama Dady katin maganin yace "ga poison din da aka sama Aliyu a abinci nan, a bolan gaban kitchen din flat din amaryan ka aka gani" da sauri Ammi tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, Allahumma ajirni fi musibati wakhlifni khairan minha" taron jama'an yadauki kara kaman jira ake akira sunan ta Maman su Rauda tace "Allahu akbar ana zaton aga wuta tamakera sai akaga akasin hakan" cha cha cha sukahau yada kananun zancen duk Dady najinsu amma idanunshi nakan Ammi ne dayaga hankalinta yatashi and zuciyar shi bataso ta yadda itace no she can't betray him like that, kallon officer yayi yace "officer are you sure wanan poison ne sanan are you sure a bolansu aka gani?" ahankali officer yace "gasunan daga shashinta suka fito ai bari kaga" tsugunnawa yasake yi duk aka bishi da kallo akai shiru ballo kwaya daya yayi yajefa a ruwan mug din kofin wani iri chichi hi ruwan yayi yafara komawa bakin kirin salati aka dauka ana tafi da sauri Ammi tace "Alhaji me zamuyi da irin wanan maganin, tunda nazo gidan nan ko ciwon kai bamu yiba bamamu da nagani balle har munsami wanan za....." hannu officer yadaga mata yace "excuse me Madam ban katse kiba saura abu na karshe" wani karamin leda yamikama Dady da dan kunne kwaya daya keciki yace "wanan earing din kwaya daya munganshi akasan uwar dakan Aliyu ne" da sauri Dady yaciro dankunnen daga leda yadaga sama yace "dan kunen waye wanan?" faduwa gaban Aneesa yayi da sauri tasa hannunta ta taba dayan kunnenta aiko babu dayan da kunnenta, kafe dan kunen Ammi tayi da ido kirjinta na bugawa ganin dan kunen Aneesa ne tama kasa magana, ahankali Aneesa tadaga hannunta bakinta na rawa tace "n....n...nawane Abba" shewa Mama tadauka tace "ahayye nanaye idan baka mutuba zakaga abu aduniya" cikin fushi Dady yanuna Mama da yatsa yace "wlh kika sake cewa wani abu anan saina katseki da mari wawiya kawai" yajuya ya kalli Aneesa anatse yace "meyakai dan kunenki dakin Aliyu?" rawa jikinta yahauyi datama rasa dalili dawowa tayi kaman wacce bata iya magana ba kodan sabida yanda kowa na wurin kallonta ne oho bakinta narawa tace "y....ya... Aliyu yace nakawomai abincin bangaren shi cikinshi na ciwo bazai iya zuwa ba" da sauri officer yace "ta ina ya ganki yafada miki hakan?" bakinta narawa sosai tace "w....wa...ya" gyadakai officer yayi yace "ke kika dafa abinci ko kawai baki akayi ki kaimai?" ahankali tace "nina d...afa" "okay keda waye a shashin dakika dafa abincin" "n...ni kadai ne Ammi na wurin Abba?" "tun yaushe Ammi naki ta tafi wurin Abba? Kin fara abinci ko baki faraba?" muryanta narawa sosai tace "ban faraba....l...okacin" dan murmushi officer yayi yanuna mata katin maganin poison din yace "Aneesah sunan ki ko?" da sauri ta gyadamai kai, ahankali yace "kigayamin gaskiya, ni inhar mutum yafadamin gaskiya to komi na zuwan mai ta sauki inyamin karyane yakecin bakar wuya, a ina kika sami katin maganin nan? Kowani yabaki kisa karkimin karya bazan miki komiba, fadamin a ina kika sami katin nan? Wayabaki kisakama Aliyu a abinci?" girgixa kai Aneesa tayi hawaye ya gangaro tace "wlh, wlh nibansan katin maganin nanba, ni wlh banma taba ganinshi arayuwata ba wlh kuwan" hawaye suka zubo sharrr ta share da bayan hannu, murmushi Officer yasake yi yace "kin tsani Aliyu kin tsani Aliyu, luckily sai jiya babanshi yace kidafa mai abinci, sai abin yazama babu kowa adakin shine kika ciro magani kika samai danyaci yamutu hakane Aneesa?" fashewa da kuka tayi sosai tazo kusada Ammi tarike Ammi gam cikeda tsoro tace "Ammi kicemusu ni wlh bansan maganin nanba, ni bazan taba kashe Ya Aliyu ba wlh wlh kuwan" tafashe dawani irin kuka ajikin Ammi ahankali Ammi ke kallon Dady dayay shiru yana kallon Aneesan dake kuka girgiza kai yayi yace "No officer kubar yarinyar nan trust me something happen, Aneesa bazata iya kisa ba, dan ita tadafa abinci doesn't mean ita tasaka poison, banda haka ba itakadai ne agidan nanba sanan kowa anan can enter bangaren Aliyu" cikeda rashin kunya da rashin mutunci Maman su Rauda tace "me kake nufi Alhaji Aneesa bazata iya kisa ba to mune kenan zamu iya? Sonkai kiri kiri sabida yar gaban goshin kace, mukake zargi kenan mune zamu iya ko, nagadai akwai CCTV agidan aje aduba mana hakanan nifa na tsani zargi koba hakaba Amina" da sauri sukace hakane wlh, officer ne ya kalli Dady yace "Sir akwai CCTV agidan nanne?" gyadamai kai Dady yayi yace "akwai a compound dinan, banda haka akwai CCTV a bangaren Aliyu dashi kanshi baisani dashi ba, CCTV tareda kwan lantarkin dakinshi yake, nasaka ne sabida nasan matayena sun tsaneshi zasu iya komi akanshi saisa nasaka?" da sauri officer yace "ina zamuga footage din" "muje yana secret room dina" ya kalli matan yace "kar wacce ta tafi daki kujiramu anan" hanyar flat din Mama Dady yayi da Officer, wani irin murmushi Mama tayi zuciyata tai sanyi dama takira CCTV ne sabida tasa aduba, Dady yazaci shi kadai ysan password din shiga dakin baisani batun yauba tasan.
Dakin Mama sukayi sukai sama, agaban wani daki ya tsaya da handle din kenan kaman waya ga boturan dannawa, password din yasaka saiga dakin yabudu computers ne wurin shiga adakin, straight computer bangaren Aliyu Dady yanuna musu, officer ya zauna gaban computer yay rewinding back har zuwa footage din jiya, rewinding sosai yayi har zuwa daidai inda Aneesa tazo part dinshi ahankali yace "got it" tsayawa Dady yay akanshi ya shiga kallo kirjinshi na bugawa shigowa part din tayi rike da tray ta kalli ko ina kaman tana neman wani abu kafin suga tai tafiya da sauri ta shiga falon ta sauke tray din kan center table tana kalle kalle, sai sukaga ta chusa hannunta agefen zaninta basuga metayi ba sundaiga tafito da kwaya daya ta jefa a mug saikuma tadauko daya ta dagargaza kaman yanda ake dagargaza magi da hannu ta barbaza kan saman pancake ta kakkabe hannunta tadauka da sauri tai hanyar bedroom dinshi tabude kofa ta shiga dayake babu CCTV a bedroom dinshi basusan meya faru ba sundaiga chan tafito daga dakin aguje, baya Dady yayi zai fadi tsabagen yanda heartbeat dinshi yay weak polisawan suka tareshi suna salati wani irin fincike kanshi Dady yayi yafita daga dakin da mugun zuciya.
Tundaga yanda Ammi taga fuskarshi gabanta ya shiga faduwa ta shiga ambaton Allah, dawani irin zuciya Dady ke dumfaro su harya karaso inda suke tsaye hannu yasa yawani irin fizgo Aneesa dake tsaye kusada Ammi jikinta na rawa Dady baiyi wata wataba ya daga hannu ya watsa mata lafiyayyen mari "tass!" runste ido Ammi tayi dan har kashinta taji marin da Dady ya dauke Aneesa dashi, fashewa da kuka sosai Aneesa tayi tsabagen tsoro tamika hannunta tana kokarin kamo Ammi tace "wayyo Allah na Ammi, Ammi, Ammi, Ammi n...." zuba mata wani marin Dady yayi akaro na biyu da saita yasa tai shiru tai gum tama kasa magana sai dubu datake gani a idanunta cikin ihu da daga murya Dady ya jijjigata yace "me Aliyu yamiki? Meya miki kikeso kiashi lahira? Ubanwa yasaki kikashe min d'a??" yakara daga hannu zaikai mata mari na uku Ammi ta kirashi. "Alhaji" dago kai yayi ya kalli Ammi idanunta sunyi jajir suna shirin tsiyayar da hawaye, cikin raunin zuciya Ammi tace "kayakuri Alhaji ka kwantar da zuciyan ka abi komi ahankali, Aneesa bazata iya kisa ba, nasan abinda na haifa" cikin wani irin fushi Dady yace "nine makaryaci ko, kina zaton shiri nama yarki? Okay naji shairi namata a CCTV baya shairi ko to muje kigani" ya finciki Aneesa dahar lokacin bata gani sosai yay flat din Mama Ammi tabisu da sauri su Rauda dake kuka sosai da sauran matan Dady ma suka bisu har dakin cameran, shiga dakin Dady yayi rikeda Aneesa kaman wacce tai sata sauran matan ma da Ammi ma ta shigo cikin tsananin fushi Dady yace "play d footage back officer" dan bude idanu Aneesa tayi ta kafe computer da ido, wani irin faduwa gaban Ammi keyi lokacin da sukaga Aneesa ta jefa kwayar a mug da lokacin data dagargaza daya ta zuba akan pancake dakin yadau salati Mama tace "ga irinta nan ai, aure aure yau munga ranan aure aure, ka aurosu karufa mata asiri ka kawota gidanan da ita da agolan yarta, kahada yarta da namu gashinan suke son kashemaka d'a muda muke gidan nan shekara da shekaru ko kurjewa bamu tabasa Aliyu yayi ba amma gasunan dududu satinsu nawa a gidan just sati biyu da kwana daya" tajuya ta kalli Ammi tana mata tafi a fuska tace "to Allah yatona asirin ku, Allah yatona asirin ku kinyi amfani da yarki ta kashe Aliyu an kamaku, Allah saiya sakama Aliyu, butulu kawai murders, Aliyu daya dauke ku a matsayin uwa, andaiji kunya anji kunya, wlh hukuma ce zata rabamu daku, mutumin daya miki komi yafi fitaki kanmu harda siyamiki mota ne zaki kashema da" Dady jiyayi kirjinshi na tafarfasa kan maganganun Mama dan kaman tana sosamai inda kemai ciwone, cikin fushi Dady yajijjiga Aneesa dake kuka sosai yace "me dana yamiki Aneesa zaki kasheahi tell me the truth" fashewa da kuka sosai tayi tace "Abba wlh wlh, na rantse maka da girman Allah bani bane wlh, wlh kuw......" wani irin mari Dady ya kifa mata abaki saijini cikin ihu yace "stop lying! Stop lying kifadamin gaskiya, Maman ki tasa ki kashemin Aliyu kowane?" da sauri ta girgixa kai muryanta harbaya fita da kyau tsabagen kuka tace "wlh Abba banine ba, banine ba na rantse maka da girman Allah" cikin wani irin fushi ganin yanda take karya bayan ankamata dumu dumu yasa Dady yarufe ta da duka baji bagani tun Aneesa na ihu tana kiran Ammi hartazo takasa ihu ganin yana neman sumar da ita yasa officer da yaranshi suka rikeshi, yaciro ankwa daga aljihu yakama hannun Aneesa yasamata yace "with all the evidence damuka samu a kanki malama Aneesa, you are under arrest for attempt murder of Aliyu Muhammad Ibrahim you have the right to remain silent anything you say will be used against you" yajuya ya kalli Ammi dake kallon Aneesan dako numfashi bata iyayi yace "ki gayama yarki tafadi gaskiyan duk inda tasamo wanan poison din inba hakaba gidan yari ne makomarta" yaja Aneesan kaman yanajan kare sukai hanyar fita daga dakin Ammi ta tsaya still tana ma Dady wani irin kallo, duk fita akayi daga dakin akabi su officer dan aga inda zasuyi da Aneesa yarage daga Ammi sai Dady adakin, ko kallonta Dady baiyiba azuciye yazo zaibi tagefenta yawuce takama hannunshi tarike lumshe ido Dady yayi Allah kadai yasan iyason dayake ma Ammi dan tabashin nan datayi har brain dinshi yaji, kasa juyowa yayi hakan yasa ahankali Ammi ta zagayo ta gabanshi tasan Dady nacikin tashin hankali, ya acikin matsala saisa dudda uban dukan dayama Aneesa still tamai uzuri batason ko kadan taga bakinshi, ahankali tana kallon fuskan shi tai kneeling akasa ta hade hannayenta ta danne zuciyata sosai dan bata so ta karaya she needs to be strong and fight this battle for her daughter a yanzu Aneesa batada kowa sai ita she's all alone, Murya chan kasa tace "Alhaji nasan kana cikin tsananin fushi da bacin rai amma dan girman Allah ka sauraren" tadanyi shiru tana sauke ajiyan zuciya tadaga fuskanta ta kallai har yanzu idanunshi a lumshe kaman bayamason ganinta ne, Murya chan kasa tace "Alhaji bantabajin daidai da atom of hatred towards Aliyu ba, na rantse maka da Allah ubangijin mu, ubangijin Al arshi wanda ya busamana numfashi, ubangijin sammai bakwai, wanda ya halicce ni ya hallice ka ya hallici duwatsu da dabboni Alhaji bazan taba tunanin bama Aliyu wani abu danna halaka shi ko kokuma wani abu mai kama da hakan, haka zalika zan iya rantsemaka Aneesa ma bazata iya hakanba, am not justifying abinda Aneesa tayi bakuma kokarin kareta nakeba, but dan Allah ka yakuri, ka sauko da zuciyan ka, dan girman Allah kasaka asaki Aneesa she is too small tazata san rayuwan gidan yari kokuma rayuwan police station the trauma bazai taba barinta ba, Allah kayakuri ka janye case dinan kasa asaki Aneesa tadawo gida let's solve matsalan nan maturely, matsalan gidane let's solve it at home dan girman Allah kaji".
_follow me lemme walk on the journey of visuals can be deceptive wlh_
[05/04, 06:50] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
4️⃣8️⃣
_hello Fanmily, follow me on Wattpad at *mamanshakur* dan samin all littafai nai harda tsofaffin💃🏼_
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461, sainai adding dinki a group din a tsakanin soyyayya. For those dabasu da banki zaku iya turo katin MTN ta watsap number na 07012181461_
_Inkika karanta batare dakin biyaba keda Allah, ina binki bashi, kuma Allah ya isa_
_masu fitarmin da littafi waje, kuda Allah_
....
Bude idanu Dady yayi yadaura su kan Ammi saida taji tsoron yanda idanunshi yayi ja, ahankali yace "nafada kaman bakijini da kyau ba yanzu zan kara maimaita miki kiji da kyau, duk wanda yace zai tabamin yaro to wlh sai inda karfina yakare aduniyan nan, sanan kikace bincike? Binciken uban me za'ayi bayan ke dakanki kinga lokacin da shaidaniyar yarki ta barbadama yarona poison a abinci binciken uban me zanyi eh? Listen to me and listen very well Aneesa will pay for wahalan dayarona yakeyi mercilessly, dukan danamata anan kadan ne azaban dazansa amata saita gwammace dama mutuwa tayi da wanan azaban, kema kidage da addu'a Allah tashi kafadun Aliyu idan yarona yamutu banga abinda zai hanani karna saka arataya Aneesa harta mutuba, sanan banga abinda zaisa na withdrawing case dinan ba your daughter must be charged for attempt murder of my son" yana fadin haka ya kabar da hannun Ammi dake kan guiwanshi yay gaba zai wuce da sauri Ammi tabishi tasake rike guiwanshi tasa hannu daya ta share kwallan daya zubomata zatai magana saikuma tafashe da kuka sosai at this point takasa rike kukan