Showing 159001 words to 162000 words out of 186400 words
Chapter 54 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt
all because of you Aliyu, wayace kasato ni, why did I even meet you in this life eh? To wlh bari kaji baruwanka dani dagayau sai yau, kadai aureni ba toni ban aureka ba, and bazan zau....." wani irin fizgota Aliyu yayi cikin fushi harsaida tafada jikinshi fuskarta yay cupping idanunta sunyi ja, cikin wani irin yanayin fushi yace "this should be the very last time kike dagamin murya kina magana, watch your tongue, and duk randa kika karamin maganan wani namiji ko wani ma at all that will be the first time I will so punish you da saikin raina kanki, you are my wife my property a yanzu duk duniyan nan ko Ammin ki batakaini iko dake ba, and am your husband give me my respect, the next time you talk to me in this manner I will show you who the man is" yafada cikin wani irin fushi da saida gabanta yafara faduwa, sakinta yayi cikin rashin wasa dan mugun haushin yanda tazo tanama wani kato kuka yake yanuna mata kofar fada yace "let's go" dudda yanda bakinta ke kumfan tamai tsiwa kasawa tayi danji tayi tana wani irin shakkan shi, ahankali tadaga kafa tafara tafiya yana biyeda ita abaya kaman ance za'a sacemishi ita, bude kofan yayi tareda rikemata hannu suka shiga ciki suka koma inda suke zaune tana kuka.
Gyaran murya Mai Martaba yayi yace "Alhamdulillah sun dawo, Fateema" yakira Aneesa da kanta ke kasa tana goge hawaye.
Ahankali Mai Martaba yace "inaso ki yafema baban mijinki, yay kuskure, ya cutar dake dakuma rayuwanki, mahaifinki ne mahaifinki will always be mahaifinka no matter what, kuskuren dayayi kuskure ne da kowa anan cikin mu kan iya aikata shi and am sure yanzu yay nadama sanan yadau darussa da dama game da lamarin sa'an nan wayanda suka hada miki wanan shairin suna chan gidan yari suna biyan bashi, sunyi hakane dansu raba kawunan ku ku tsani juna ku yanzu inaso you people should shame devil ku koma Abuja as one big family, kiyakuri kinji Fateema" gyadama mai Martaba kai tayi tana goge hawaye, Mai Martaba ya kalli Ammi datake share hawaye yace "kiyakuri Rukayya kiyafe ma yayanki ki sanya ma auransu albarka, ki koma gidanki kicigaba da bautan aure Allah kuma ya saukeki lpy" da sauri Dady yace "Ameen" Baffa da Inna ya kalla yay murmushi yace "Baffan Aneesah yanzu lokaci yayi dazaka ce wani abu dukkan abubuwan nan nada fadi nafadesu ne amatsayin na sarki wanan dole ne kuma hakkina ne na tabbatar da zaman lafiya a alumman dasuke karkashina kaine mahaifin Aneesah kace wani abu" murmushi Baffa yayi irin tasu ta manya yace "ai kariga kagama komi Allah ya taimaki mai Martaba, wlh dama tun farko ban riki mahaifin Aliyu dakomi ba sabida ni nasaka kaina amatsayin shi na kimanta Al amarin da ace nine shi still abinda yayi shine zanyi, makircin mata babu abinda baya haddasawa saidai kawai anemi tsarin Allah daga hakan, zancen auren Aliyu da Aneesah kuma banda wani ja da lamarin ubangiji shi rabo dakake gani har kissa yana iyayi dan haka muna addu'a ubangiji Allah yawa auren albarka yakuma basu zaman lpy, nasan halin Rukayya tun kafin ta haifo Fateema mace ce mai hakuri shiru shiru batada fushi amma intai fushi abin bakyau, Rukayya inaso kaman yanda mai Martaba yace kiyakuri babu wanda ya isa ya ketare abinda Allah yace zai faru, ki manta dakomi sanan kitashi daga nan fada, dake da mijinki da yaranku kutafiyan ku gidan ku a Abuja aje asha biki y'ay'a, Allah ya gafartama magabatanmu sanan Allah ya yafemana kurakuran mu, iyakan abinda zance kenan" ahankali Mai Martaba yace "Alhamdulillah, daga yanzu ninace komi yawuce matsala yakare ko Rukayya" yay maganan yana kallon Ammi da kanta ke kasa, dago kai Ammi tayi ahankali idanunta sunyi ja, ahankali tace "hakane Mai Martaba yawuce in sha Allah" murmushi yayi yace "zansa akaiku har Airport, kai Aliyu kabisu inyaso zansa a aiko da motarka gida, Allah yamuku albarka gabaki dayanku, sanan Allah yamaida ku gida lafiya" sanan yarufe taron da addu'an da annabi ya koyar sanan yakira wasu fadawa aka fito da wani jeep sanan Mai Martaba yace sufito, karasawa kusada Ammi Dady yayi da sauri yana kallon fuskanta, ahankali yamika mata hannu alamun ta rikeshi ta tashi batare data kalleshi ba takama hannun har wani irin ajiyan zuciya ya sauke ganin takama hannunshi alamun ta hakura kenan sanan sukayo waje, Baffa dasu Nasani ne suka shiga motarsu bayan Mai Martaba yasa ancika musu mota da tsaraban zazzau sanan Dady da Aliyu da Ammi da Aneesah suka shiga babban jeep din da Mai Martaba yabasu inda fadawa ke tukasu har Airport din kaduna.
Kafin Aliyu yasai musu ticket din first class na Air peace airlines dayake 2 za'a tashi yasa sukaje sukayo salla Aneesah takasa yarda su hada ido da Ammi Ammi kuma na lurada ita amma ta share ta koma menene saisun koma gida, karfe 2 daidai jirgin su yadaga zuwa Abuja.
Koda suka sauka Airport din Abuja babu mai cema wani abu kowa yay shiru Aliyu ya fuske kodan kunyan Ammi yaje ya sace yarta ya aure bayaji saima wani nishadi yake yana saton kallon fuskan Aneesah dayaga taki daga kai balle yasaran zasu hada ido.
Gaban tangamrmen gidansu bodyguard din yay horn sujojin suka bude musu shiga motar yayi yay parking kafin ma sufito su bude Aliyu harya sauko yabude fuskar Ammi ya kalla yana murmushi yace "Mum mun iso" saukowa Ammi tayi batare datace uppan ba tai gaba Dady ma yasauko yana binta abaya, ganin Aneesah taki tashi yasa yana tsaye daga wurin yace "sai nazo nadauki wife ne zata fito" jin haka yasa Aneesah tafito dan tasan bakaramin ajikinshi ba zai iya shigowa yadauketa, ahankali ta sauko zatabi ta gefenshi tawuce da sauri yatare gabanta, komawa tafarayi da baya da baya harta jingina da motar idanunta akasa, ahankali ya shige jikinta dan har cikinta da nashi na gogan juna, arude ta kallai kaman zatai kuka tace "mehaka Ya Aliyu sai Ammi taganmu dan Allah kadena" hancinshi ya goga kan nata yana dan cijan lips yana kallonta yace "to inta ganmu menene ba mijinki bane ba ni, magana zanyi dakene but before then tsaya I need your passport" yay maganan yana kara mannewa da jikinta yasaka hannu a aljihunshi yaciro wayarshi ya shiga Camera ya dauketa hoto sanan ya kalli hoton yay murmushi yace "I love My Barkono" harara ta ballamai da manyan idanunta tace "nine barkono?" dan murmushi yayi yana maida wayan Aljihu dama so yake tamai magana yace "nima ai badake nakeba da hoto nake" da sauri tace "bani ne a hoton ba nine kakecema barkono?" tai maganan cikeda masifa kaman zata dakeshi tana zaremai ido, ahankali kaman zaiyi kuka awani irin shagwabe ya shige jikinta yace "wife am tired ni muje part dina kimin wanka" da sauri ta turashi jikinta har rawa yake tace "M....mehaka Ya Aliyu? Dan Allah kasakeni naje daki Ammi zatamin fada" kaman zaiyi kuka yana turamata baki yace "to zakizo mu kwana tare a flat dina muyi kaman irin abun jiya da daddare?" yay maganan yana murmushi yana kallon fuskarta, awani irin kunyace ta dauke kai kaman zata nitse akasa tana turashi tace "nibansan mekake cewaba" unexpectedly yasakin mata kiss akumatu sanan yakai bakinshi saitin kunnenta yace "baby we haven't had our first kiss yet, am dying to kiss those yummy lips of yours dakike snoring dasu" tureshi tayi sosai wanan karan da duka karfinta zata gudu yarike hannunta yana dariya wanan karan kaman zata saki kuka tace "dan Allah ya Aliyu kasakeni kaji" ganin kaman zata fashe da kuka yasa yace "okay, peck me and tell me you love me" yay maganan yana zuwa kusada ita batare daya saki hannunta ba, ahankali akuma rude tace "peck" gyadamata kai yayi tareda bata kumatun shi yace "uhm peck me anan" kallon part dinsu tayi da duka flats din gidan ganin bataga ko mahaluki dayaba yasa ahankali tajuyo ta kulle idanunta kam tadaura bakinta kan kumatun shi dake dauke da soft saje, awani irin hankali tasakin mai cool peck da saida numfashin shi yakusa daukewa sanan ta janye fuskarta tajuya da sauri zata tafi yakara riketa da sauri ta shiga kokarin fizge hannun ta, da muryanshi datadan chanza yanayi murya chan kasa yace "tell me you love me first" makemishi kafada tayi batare data kallai ba tace "ni bana sonka ba fada kaketa min dazuba ai mun bata, dama jiya kawai ne nake sonka dan bakada lafiya yanzu kuma oh'oh" dan dariya yayi yace "bakisona kimanin kiss" murgudamai baki tayi tace "niba kiss bane peck ne ai" dan ware ido yayi yace "oohh I see, okay baki sonane...." dan shiru yayi yawani irin jawota cikin jikinshi tana tureshi amma saida yasata a kirjinshi yace "bakisona ne shine u were screaming in pleasure wen I was giving nonuwan nan nawa the first ever suck of their life" yay maganan yana kai hannunshi zai tabamata nono da tuntuni yake kallonsu tacikin hijabi, ihu tayi da karfi tsabagen tsoron dataji takoma baya da sauri dan karya tabamata ciwo suke sanan ta fizge hannunta da karfi taruga da gudu ta tafi flat dinsu Aliyu mezaiyi inba dariya ba sai dariya yake kaman bashine mara lafiya ba, when love is real is just so sweet and warm to the soul, jibidai kaman ba dazunan suka bataba amma daga ita harshi sun manta sun shirya, anytime they are together they create magic, he just believe shi da Aneesah can overcome anything in this life.
Ahankali tabude kofar flat dinsu Ammi data gani afalo ta daura kafafunta dasuka dan kumbura kan center table yasa gabanta yafadi sosai dat means taji ihun dataji, cikeda masifa Ammi tace "ki wangale kofan kinji duka kusan duniya su cikamin daki dama ban nemeki ba ai kibi mijinki ki tafi flat dinshi saikiji dadin yin ihu da kyau" rawa gabanta ya shiga yi tsabagen tsoro da sauri ta maida kofar ta rufe takasa shigowa dakin ta tsaya anan wurin kofa, remote Ammi ta dauka ta shiga chanza Channel ita kanta tarasa mesa takejin wanan shegiyar masifa da fushi tasan deep, deep, deep down tahakura but she feels dolene tai punishing Aneesah da Aliyu dakuma ubansu babban goron, Aneesah kuma wani shegen haushi take bata, tun dazu kuka take tazaci kukan gaskene, ashe jira take itada Aliyu su kebe itane takejin ihun Aneesah tundaga tsakar gida harnan daki, lallai yarinyar tafa tai aure itama tasan dadin miji, zataci kaniyar tane.
Saka Channel din hausa tayi tajuyo dakai ta kalli Aneesah data kasa barin wajen kanta akasa tace "bance ki tsayamin akaba wuce kije ki daura abinci aci" ahankali Aneesah ta wuce kitchen hijabin jikinta tacire ahankali ta daura kan kofar kitchen din ta shiga girki, cikin one and the half hour tahada white rice da za'aci da Irish and kidney sauce, samin kanta tayi da hada spaghetti na sea food wanda Aliyu ne a zuciyan ta data dafa, saida tagama tass sanan tajuye a wani hadadden bowl ta zuba mozzarella cheese asama tasa a oven 2min yayi ta ciro sanan tadau bowl din tasamai marfinshi takai dining ta jera komi sanan takoma tahada simple juice na apple and Banana dansu kadaine a fridge dinsu shima takai dinning sanan tawuce sama dan watso ruwa.
Ammi tana zaune kan kujera tana kallon aka bude kofa, da sauri ta kalli kofan ganin Aliyu ne yasa ta dauke kai tacigaba da kallonta, karasowa falon Aliyu yayi yazo har inda Ammi take ya tsugunna a gabanta kaman zai mata kuka yace "Mum wlh am hungry sosai, binci komiba tun jiya" juyowa Ammi tayi ta kallai zata rufeshi da masifa amma takasa sabida fuskar tausayin daya mata, dauke kai tayi kaman bazatai maganaba saikuma tace "abinci na dining jekaci" dan murmushi yayi cikeda jin dadi takulashi, ahankali yace "Aneesah taci nata Mum?" juyowa Ammi tayi da sauri ta kallai ganin yanda Aliyu ko kunyan ta bayaji, shiyay tambayan itakejin kunya, dauke kai tayi tace "bansani ba ka tambayeta mana" mikewa yayi kaman dama jira yake tace haka yace "bari naje na kirata Mum tazo muci abincin tare" da gudunshi harwani doki yake ya ganta yay hanyar stairs, juyowa Ammi tayi tabishi da kallo yanda yahau kan stairs din da gudu, haba takama tace "hmmm ba shakka, bazan bari yaran nan sujamin abin kunya ba" tsaki taja tadau remote tana kokarin chanza tasha tace "like father like son, hmmm".
[30/04, 21:06] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
7️⃣9️⃣
Da gudu Aliyu yakarasa hawa stairs din yana kallon dakunan wajen, baitaba hayowa saman ba tunda suka shigo flat din this is the first time dayake hayowa, baima doshi dakin Ammi ba dan yasan dakin master bedroom ne, dakin dake facing nata yawuce, ahankali yasa hannu yabude dakin, babu kowa adakin sai ko ina adakin dayake agyare ga turare an kunna a burner dake wani hadadden kamshi da alamu yanzu aka gama gyaran dakin, atampan dake jikin Aneesan dayagani akan gado yasa yagane dakin Aneesah ne nan, shigowa dakin yayi da kyau yamaida kofan yarufe ahankali gudun kar yay kara yana kallon dakinta yanda komi yake so neat agyare tsaf tsaf, yajuya yay hanyar bayi yana tafiya ahankali ya tsaya gaban bayin knocking kofar yayi batare dayay magana ba dan katasan shine, Aneesah dake ciki tana wanka ne jin anbuga kofar bayin tadaga murya adan tsorace tace "ganinan fitowa Ammi" wani irin makirin murmushi Aliyu yayi yajuya da sauri yay wurin window dakin, da sauri yasaukar da labulayen yana kallon yanda hadari yahadu awaje, karasawa yayi wurin switch din wutan dakin ya kashe, dakin yay wani irin duhu ta yanda koshi kanshi baima gani sosai, lallabawa yayi yaje ya tsaya gaban bayin hannunshi yadaura kan switch din wutan dake gaban bayin ya kashe yakafa kunnenshi jikin kofan bayin yanajin sound din da Aneesah tai making irin na laaaa sun dauke wuta, wani irin thumbs up yayi irin perfect dinan sanan yakoma baya ya makale jikin bango yana jiran fitowar ta.
Ganin sun dauke wuta yasa Aneesah taja towel dinta brown color tadaura sanan tabude kofan tafito ahankali tana sharce ruwan goshinta da yatsa tana daddafa bango da dayan hannun sabida yanda dakin yay duhu, dan tsaki taja tace "ashe ana dauke wuta awanan gidan"
Wani Murmushi Aliyu yayi kafin ahankali yadaga kafa yafara tafiya sadaf-sadaf without making any sound sanan yawani irin rungumota tabaya cikin wani irin bala'in tsorata Aneesah tabude baki zatai ihu yawani irin juyo da ita tahadu da jikinshi kafin ya chabke bakinta kaman wani mayunwacin zaki ya shiga kissing dinta kaman zai cinye mata baki, sosai Aneesah jikinta kerawa danta bala'in tsorata inda ita mai hawan jini ne dasaiya tashi, jin kamshin turaren Aliyu yasa tagane shine, wani irin haushine yazo mata wuya ganin yanda yake kissing dinta gabanta na faduwa ta shiga kokarin kwace bakinta amma baya barinta baima bata chance din, wani irin fizge towel dinta dayayi yay cilli dashi yasa tai kasa zata tsugunna tana kokarin fizge lips dinta, daukanta yayi chak da karfi tana wunwuntsila kafa batare daya saki bakinta ba yawani irin kwantar da ita kan gado yasaki bakinta yasa fuskarshi awuyanta yarugumeta soo soo tight yana sauke ajiyan zuciya murya chan kasa yace "our very first kiss wife, and it feels incredibly good" wani irin haushi Aneesah taji yabata dan iskanci saidai kawai yafado daga sama all of a sudden yana fizge kayan jikinta yana yanda yaga dama da ita daga ta taimakamai ta aurai jiya shikenan zai maida ita wani gida ko abinci ma zatace haka ake auren wanan ai iskanci alalan gwangwani ne.
Tureshi tayi daga jikinta tanaso ta tashi, make mata kafada yayi batare dayako matsa ba, cikida masifa tace "wlh kadenamin irin abin nan, kuma ni kadaga ni" makemata kafada yayi yana karayin lamo ajikinta, cikin wani irin dan iskan murya yace "ni, ni, ni I want to suck, kibani madara na" wani irin bushewa miyan bakin Aneesah yayi, da sauri ta daga hannun tana kokarin kare boobs dinta dayariga ya kwanta a kansu kirjinta na dukan uku uku, cikin wani irin fushi da jin haushi kaman ta kwadeshi da duka takeji tace "wai me haka? Aliyu kagadai banson irin iskancin nan, kadagani inba hakaba wlh kome namaka kaikaja" sake make mata kafada yayi ashgawbe yace "ni kike kira da Aliyu kai tsaye ni tsaran wasan kine kin rainani ko?" dan murmushi tayi mai hade da dariya daya lobar da dimple dinta, cikeda kunya tace "sorry to kaine kabata min rai shine na manta nafadi sunan kai tsaye, to dan dagani kaji Ya Aliyu na" sake make mata kafada yayi yana wani jin dadin yanda tacemai Aliyuna yace "anki adagaki din Barkono" dariya sosai tayi hartana kyalkyace wa, cikin dariya sosai tace "niba Barkono bane wlh, sunana Fateema Zara, Fateema Bintu, Fateema Aneesah, haaaaashhh, wayyo, wayyo Ya Aliyu kanada nauyi nika dagani I can't feel my body anymore" dudda yasan ko kadan bai sakin mata nauyiba amma saiyace "bari lemme make you feel it back" ihu tayi da sauri tace "wlh to inaji, I can feel my body, Ya Aliyu kaga tashi daga jikina am telling you for the last time" wani irin murmushi Aliyu yayi yace "oh'oh ni I want to suck madara, feed me harsaina koshi sanan na dagaki" cikin wani irin takaici dajin haushi Aneesah tace "wlh ka dagani ko namaka wani abu" make mata kafada yayi yana gyara kwanciya dan he really wants to make his wife his best friend and playing buddy, soyake yasaba mata dashi ta yanda ko kwana daya zatayi bata ganshiba sai taji ajikinta tsabagen yanda zatai kewan shi, cikin fushi tace "kafin na kirga uku kadaga ni inba hakaba zakaga abinda zan maka, daya! Biyu!" ganin ko gezau baiyiba saima kara tusa hancinshi yayi