Showing 174001 words to 177000 words out of 186400 words

Chapter 59 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt

20 Jan 2025

18831

da zatazo wurin yanda gabanta ke faduwa hmm rayuwa kenan.
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_




Ahankali tasa hannu tai knocking kofar, daga ciki Madam tace "come in" bude kofan ahankali Aneesah tayi ta shiga Ihsan biyeda ita, chak madam ta tsaya tana kallonta tayi mugun mamakin ganin Aneesah, baki Aneesah tabude zatai magana cikeda masifa Madam tace "karma kifara kicemin kinzo karban salary kine dakika bari baki karba ba talauci ya koroki, wlh bazan barki ba, baneman daban miki ba Aneesah, har Yusuf security nasa yajemin gidan zuwanshi na farko yacemin yaganki rashin lafiya kikayi, zuwanshi na biyu aka fadamia cewa maman ki tai aure kun koma garin Abuja hala rashin kudi yasa kika dawo toki koma bana bukatan ki, kin zaci dan kinbar shagona zai mutu ne ba gashi yanzu kin ganiba still going smooth and alive, meya kawoki office dina?" murmushi Aneesah tamata dan yanzu ko kadan bataji tsoro ko dare din datasabaji ba in Madam namata bala'i, murmushi tasakeyi ta ijiyema Madam hadadden katin bikin ta tace "Madam katin bikina daman na kawo miki" da sauri Madam tabude katin bikin tana karanta content din ciki senate president of Nigeria datagani da tambarin eagles din Nigeria datagani a jikin invitation card din yasa tawani irin mike daga kan kujera takasa dena mamaki tadafe kirjinta tace "Aneesah dandan senate president zaki aura na Nigeria?" shiru tayi Aneesah bata amsata ba, Ihsan da Madam tagama bata haushi ne tace "eh shi zata aura, the only male child of the senate president of Nigeria ma for that matter" wani irin zubewa Madam tayi kan kujera tace "chineka e chidimandara, alobidani, Lord you are the most high alobidani, Indeed you are father to the fatherless" kallon Aneesah tasakeyi tace "chaiiiiii Aneesah you this black gurl na you senate president pikin talk say he wan marry jesus christ of Lord chaiii, why he no see my pikin naaaa chaiii" baki Ihsan ta tabe ta kalli Aneesah tace "dalla chan mutafi mesa kika kawomu nan, wuce mutafi" ahankali Aneesah ta rataya jakarta back tace "okay muje" bude kofa sukayi sukafito Madam sumbatu kawai take tana mamaki dama yaran masu kudin nan naganin bakake suce sunaso, jibi fa Aneesah baka kirin, yar talakawa da sauransu, why he no see her fine pikin now, yellow paw paw da ita Chioma.
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_


Daidai sun fara saukowa daga stairs wayar Aneesah ya shiga kara irin ringing din iPhone dinan kafin ma Aneesah taciro wayar daga jaka Fatima tadago kai dan taga daga ina takejin ringing din iPhone, wayar Aneesah taciro ganin Snuggles ajiki yasa tadanyi murmushi, ahankali tai picking call din takara akunne daidai sun karasa saukowa kasa sunyi hanyar fita daga eatry.




Daga ta dayan bangaren cikin fushi sosai Aliyu yace "wa kika tambaya izini kafin kifita eh? Waya baki izinin fita?" yanda Aneesah taji yana maganan azafafe kanaji kasan ranshi yabaci yasa gabanta yafadi sosai to ita taga su Abba sun riga sun bata izinin tafiya me zatawani cemai zata fita banda hakama an hanashi ya ganta, daidai sun karasa wajen kofa da sauri Yusuf Security yabude musu kofa yana kallonta kaman tsohon maye yace "dan Allah Aneesah minti daya, inada magana dake mudan kebe maganan mai mahimmanci ne" cikin wani irin tsawa Aliyu jin muryan namiji yace "where the heck are you wife? And who is that man danakeji a background talking to" jin yanda Aliyu ke mata fada bataso tai magana agane fada yake mata yasa takatse wayan da sauri batare data kalli Yusuf dinba tafita da sauri itada Ihsan sukai wurin motarsu, da gudu Yusuf Security yabita yace "haba Aneesah magana fa nake" kafin ma tamai magana wayar hannunta ya shiga ruri ganin Aliyune yasa gabanta ya shiga faduwa da sauri tai picking tace "Snuggles I will call you back" Yusuf dake tsaye gabanta yace "Aneesah magana fa nake miki shine kike wulakanta ni, is it a crime nasoki, sabida kinga kin dawo yar gayu, mai sonka fa ka girmama shi Aneesah dan Allah kizo mu kebe muyi magana" tsawa Aliyu yadaka mata. "who is that stupid man talking to you Coco eh?" katse wayan tayi da sauri sabida yanda Aliyu ke ihu wanda ke kusada ita zai iya jinshi, kallon Yusuf tayi cikin daure fuska tace "kai Yusuf ni matan aure ce yanzu, kaje chan kanemi wacce kakeso nabarka lafiya" tawuce ta shiga mota da sauri Ihsan tabita ta shiga tana ballama Yusuf din harara, glass din motar Yusuf ya bubbuga yace "Aneesah kiwa Allah kifito ki saurareni, wlh ina mutuwar sonki, dan Allah karkimin haka" tsaki Aneesah taja tacema driver muje driban yaja motan da gudu sukai gida.












Tun da suka shigo layin idanunta suka sauka kan Aliyu dake tsaye akofar gidansu yana sanye da 3quater dawata white shirt yay folding hannunshi akirji yana kallon motan saida motan tazo daidai kofar gidan da hannu Aliyu yama driver alamun yay parking driver yay parking yafito, zagayawa Aliyu yayi fuskarnan a daure yabude marfin bayan mota wani mugun kallon dayama Ihsan yasa sum sum sum tafito daga motar kaman munafuka tace "sannu Ya Aliyu" tai hanyar Gate batare data jira amsan shiba, motar ya shiga yana kallon yanda ta sunnar da kanta kasa tana wasa da yatsun ta, maida kofar motar yayi yarufe ya matsa kusada ita sosai, rai abace yace "ina kikaje batare dakin sanar daniba and waye namijin danaji yana miki magana?" ahankali tadago kanta ta kallai gabanta na faduwa, yanda taga har idanunshi sun chanza kala yazuba matasu yasa taji tsoro ma takeji, fadawa jikinshi tayi ahankali tasaki kuka tana chusa fuskarta sosai akan kirjinshi tana shakan mayen kamshin dayake yi, cikin kuka tace "am sorry daban fadamaka ba kaji ka yakuri, naje raba katin bikine chan Suleja sai na biya bakery danai aiki da nakaima madam katin bikin, shine Yusuf Security yabiyoni yakemin magana amman wlh ban kulashi ba katambayi Ihsan kaji, dan Allah ka yakuri" tai karashe maganan tana sakin mishi wani sabon kukan, duk yanda ranshi yakai ga baci ji yayi yay sanyi sabida jin yanda takemai kuka shiru yayi baice mata komiba dago kanta tai ahankali ta kallai, wani irin lankwashe mai kai tayi ashgawbe tana kallon fuskarshi tace "kahakura?" dan lumshe ido yayi yabude yadaura akanta yanda wasu hawaye ke zararowa daga idanunta masu kama da madara ji yayi ya manta da fushin dayakeyi, turo mata baki yayi tareda make mata kafada alamun bai hakuraba da sauri tace "sorry haba mijina, fadamin mezan maka kahakura" murya chan kasa yace "kiss, kiss me" washe mai fararen hakoran ta tayi tana danewa jikinshi ta dungure mai hanci tace "kiss haba Snuggles, kabari sai ankawoni kaji dan babyna" turo baki yayi ya makemata kafada shi adole baby yace "nooo ni kiss me, I've missed you, hug me and kiss me" wani irin tight hug tabashi kaman dan yaronta tana murmushi tana shafamai kai, Murya chan kasa kaman tana kunyan fada tace "I've missed you too, I've missed my husband too, mijina dan kyakkyawa, Snuggles kasan ko kafini kyau" dan ware manyan fararen idanunshi yayi ya kalleta yace "No, kinfini kyau Fragolina, you are beautiful, oya kiss me nidai kona......" da sauri ta manna mai kiss a lips. _how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_
[03/05, 20:17] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_










_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤








_✍🏿M Shakur_






8️⃣4️⃣




_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_


Kankameta back Dady yayi yana bubbuga bayanta yana girgiza mata kai cikin wani irin tone na rarrashi yace "am sorry daughter, is okay, ya isa" yana bubbuga bayanta, tadade tana kuka a jikin Dady kafin ahankali yacirota daga jikinshi handkerchief dinshi yazaro daga aljihu ya sharemata fuska tass harda hancin, hannunta itama takai ahankali kan fuskarshi ta gogemai hawayen dasuka zobomai, Murya chan kasa tace "na yafema Abba na, karka kara zubda hawayen ka sabida ni kokuma wani abu dakamin, dudda abinda kamin har kasan zuciyana wlh ban tsaneka ba Abba sabida ina sonka sosai starting from rana na farko dana bude ido naganka da bani da lafiya, you are a good man Abba ko soyayyan dakake ma Ammi na kadai abune agareni da bazan iya rikeka dashi ba, Abba am sorry too kayafemin I was not nice to you kuma na yarda da kaddara zuwana gidan yari kaddara ce dakoda bakai la kaini ba still sainaje sabida Allah yariga ya kaddara saina je gidan yari, kuma shairi kayan kwalba ne ai yanzu da kwalban yafashe bagashi wacce tayi asirinta ya tonu ba, Komi yawuce Abba na karka sake zubar da hawaye akaina na yafema nima kayafemin kaji Abbana" tai maganan wasu sababbin hawaye na zubo mata sharemata su Abba yayi da sauri kafin ahankali ya ijiye handkerchief din yay cupping fuskarta, ahankali ya daura bakinshi kan goshinta ya sumbaci goshinta tareda janye bakinshi ahankali yace "Allah yamiki albarka, bakimin komiba dudda haka na yafemiki duniya wa lahira, yanda kika yafemin dinan ubangiji Allah ya yafemiki duka kura kiran dakikamai, Allah yamiki albarka Aneesah ya kyautata rayuwanki sanan ya azurtaki da wadatan zuci thank you daughter na" murmushi tayi hawaye na bulbulowa ahankali tace "Ameen Abba na" murmushi yamata yace "No more crying" gyadamai kai tayi da sauri tasa hannu ta goge hawayen dasuka zubo mata, Teddy bear daya shigo dashi yadauka yamika mata, ahankali tasa hannu takarba tana murmushi ba'a taba siyamata Teddy bear ba saiyau, tana yawan sonsu datana yarinya intacema Ammi ta saimata sai Ammi tace babu kyau ranan lahira ana kiranka ka huramusu rai, rungume Teddy tayi tana murmushi, murmushi shima Dady yayi ya zauna da kyau yajawo jakan daya shigo dashi yana cicciro abubuwan daya siyomata wanda almost duka kayan kwalama ne, kafin yadauko wani red box da aka rubuta am sorry aciki yace "kinsan menene acikin nan daughter?" girgixa mai kai tayi tana kallon cute box din, Dady yace "kinsan sushi?" girgiza mai kai tayi da sauri tace "a'a Abba" gefenshi ya nuna mata akasan yace "zauna nan yau zamuci sushi tare, asalin Sushi abincin yan Japanese ne da akeyi da shinkafa, garnish with vegetables dakuma raw sea food dinan dakuma veniger, abinda yasa Sushi keda farin jini sabida shapes dinsu ne, they was this saying da ake cewa idan kaima mutum laifi to always apologise with sushi no matter yanda wanda kema laifin ke fushi dakai just a glance at Sushi zaisa yay murmushi, so are you ready daughter let's verify this saying are u in?" Dady ya daga mata hannu alamun high 5 cikeda so, hannu Aneesah ta bashi cikeda murmushi danta kosa taga ya Sushi yake tace "yes Abba am ready" bude box din Dady yay ahankali wasu hadaddun Sushi ne guda 8 sai gefe guda kuma chopsticks ne da ake amfani dashi aci, sai wasu bottles guda uku daya na ketchup, daya na soy sauce, daya na mayonnaise wanda zakaci dasu, wani irin murmushi Aneesah tayi dan Shushi looks super good to the ears yan micil micil dasu looking so adorable and takeaway, wani irin murmushi Dady yayi yana clapping yace "yayyyy the saying is absolutely right kema kina murmushi" dariya Aneesah tayi tace "Abba nakosa naci" da sauri Dady yace "okay wait, bari na zubamiki soy sauce yafi dadi dashi" yay maganan yana daukan bottle din soy sauce bedewa yayi yazuba kan sushi sanan yadau chopsticks 🥢 yadauko Sushi daya yakai bakinta, bude bakinta tayi ahankali ta karba Dady ya tsaya yana kallonta, ahankali take taunawa dudda yama bakinta wani iri dan this is the first time she is eating the food, but is testy she must admit cinyewa tayi tass tace "Abba another one" dariya Dady yayi looking so happy ganin she likes it yakara dauko na biyu zaikai bakinta.


_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya, marasa banki can also send MTN card 300_




_duk wacce ta karanta min wanan littafin batare data biyaba ban yafe mataba, in bakidashi don't even read_


_masu fitarmin da book waje kuda Allah wlh_


Ahankali Aliyu ya share hawayen daya zubomai yajuya ahankali dan baiso su ganshi yay hanyar stairs sauka yayi kasa, nauyin da zuciyan shi kemai ne ya sauka sosai he is super happy Aneesah ta yafema mahaifin shi, bude kofar falon yayi yafita ya wuce part dinshi zuciyar shi wasai, ahankali yabude kofar falonshi ya shiga Hajar daya gani atsaye a tsakar falonshi yasa ya tsaya chak daga wurin kofa ya mugun daure fuska yana kallonta, kafin ma yay magana da sauri ta saukar da duka kafafun ta kasa ta hade hannayenta batare data dago kantaba cikin wani irin cool murya tace "Ya Aliyu dan girman Allah badan niba bakima dan halina dana Mamata ba kadubi son dakake ma Rauda yau naci darajan marigayiya Rauda karka koran ka saurareni dan Allah wlh kainazo nema" Allah data kira dakuma darajan Rauda da takira taci yasa Aliyu bai kadataba, shigowa dakin yayi batare daya ko kalleta ba yawuce kitchen dinshi yogurt ya tittilo a kofi yafito rikeda shi yadawo kan kujera shi yazauna yana kallon TV dake aiki, kurban Yogurt din yayi sanan yadago kai ya kalleta from head to toe, tarame iya rama tai duhu dudda dama Rauda ce kadai mai haske adakin dan Dady tabiyo Hajar namanta tabiyo dan bakace ita daman amma bakin datayi yay yawa ga shegiyan rama tausayi sosai yaji tabashi ya kafe kafafun ta da kallo yanda suke rawa danta gaji da kneeling, da yatsa yamata alamu data tashi ya nunamata kujeran dake facing wanda take kai, tashi tayi ahankali sum sum taje ta zauna tana kallonshi yogurt dinshi yasake kurba sanan ya kalleta yace "ina jinki talk" shiru tayi gabanta nafaduwa kafin ahankali tace "Ya Aliyu zan fara da kaina, dan Allah Ya Aliyu ka yahakuri da dukkannin abubuwan danamaka abaya, sai yanzu da babu Mama babu Rauda nagane no matter yyaya kai wanmu ne duk inda za'aje adawo kai wanmu ne Ya Aliyu no body can deny this, I never knew a day like this was coming" tai shiru dan bakinta na rawa tace "Ya Aliyu dan Allah kacema Dady ya yakuri ya yafemin, baya amsa gaisuwana sanan gabaki daya ya kwashe kannina ya gyara flat din Amarya dama yariga yasa an fitar da kayansu an kai musu gidansu yamaida flat din dakin yara duka yaran suna flat din yakawo musu Nany kusan guda shidda kullum a musu girki amusu wanka a tafi dasu school da yamma haka sutafi islamiyya, ya Aliyu rabona danaga kainaina kona rike musu hannu na manta sainai na hangosu ana shiga mota dasu, Dady yace karya sake yaji labari nama shiga flat din so yake ya hada kan yaranshi bayason na batamishi su da mugun halina wai ni kadai naita zama a flat din Mamana ya barmin flight din, Ya Aliyu Dady ya tsaneni banda abinci baya bani komi yanzu baimason ganina nasan kawai sabida babu yanda zaiyi ne da wlh har korana zai iyayi, ni banda saurayi har yanzu danai aurena nahuta nima da wanan tsanar ta Dady, Ya Aliyu bansan mesa Dady ta tsaneni ba, wlh wlh Ya Aliyu katuba CCTV camera kaga na laundry ranan da Mama tacemin zata kasheka har fada munkusa yi saida nace mata kome zatayi tayi banda kissa, kisa babban abune dudda nasan banasonka den but I felt somehow da Mama tai wishing dead akanka, to Yaya zanyi? Nasan ba Aneesah tasama gubaba amma Inna tona Mama zata iya tsinemin albarka Yaya zanyi?" tafashe da kuka sosai kurban yogurt Aliyu yayi batare daya kalleta ba yace "inda Rauda ce ba tsinuwaba ko tsireta maman ku zatayi Rauda saita fadi gaskiya, Rauda is such a brave good sister, sometimes I use to wish dameke uwarki ta kashe ba Raudana ba" yay shiru zuciyar shi na zafi baiso yana tuna rasuwan Rauda dan injury din dawomai fresh yake he just wish tana alive, shiru yayi yana sauraron yanda Hajar ke kuka, in a very bitter manner yace "an bakin halinki ne yasa haryau baki da mashinshine, as small as u Are Hajar ur mind is so evil, am at the point of Death ga baiwar Allah dat has noting to do with evil dunku kukaja taje prison for selfish reason naku tayaya mace irinki zata sami miji eh? Ko my enemy I will never wish for him ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login