Showing 162001 words to 165000 words out of 186400 words

Chapter 55 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt

20 Jan 2025

18827

awuyanta yana shinshina ta kaman sabon vampire yasa azuciye tace "uku" wani irin kai hannuwanta tayi ta both side din gefen cikin Aliyu ta shiga yimai chakulkuli, wani irin dariya Aliyu ya shiga yi yana birgima yace "auuuuhuuu Daddd, Dadd, zan bari, zan sauka to kidena pls" yawani irin bankare yafada gefenta a gadon yana ihu yana dariya, fashewa da dariya itama Aneesah tayi abin na mugun yimata dadi yanda yake ihu yana dariya kaman sabon mahaukaci yana kiran Dad yana rokonta data bari, hawa kanshi tayi ta zauna akan ruwan cikinshi itama still tana dariya sosai dan dariyanshi sa dariyanta dariya yake, he is laughing like a small boy irin sangartattun yaran nan dan baisaba dariya ba saidai murmushi, ganin yana haki kaman zai suma tsabagen dariya yasa while still doing the chakulkuli for him tace "zaka kara hawa kaina kawani kwanta like a baby, zaka kara?" girgixa mata kai yayi yana dariya sosai yace "please stop wife, wayyo Daddd save me from Barkono" wani mugun chakulkuli Aneesah tamai sama danada tace "au ninema Barkono ko?" girgiza mata kai yayi yana dariya sosai yana ihu kaman su kadai ne agidan yace "No bake bane" da sauri tana dariya sosai ganin yanda tasamo maganinshi tace "to wayene Barkonon?" da sauri yace "nine, nine, nine wife, yakuri" dariya Aneesah tayi tace "okay to zaka kara hawa kan jikina?" girgiza mata kai yayi yana dariya sosai, da sauri tace "oh nizaka ma wayau give me answer yes or no, zaka kara?" girgixa mata kai yayi da sauri yana dariya kaman zai mutu yadau pillow gadon batare dayabari ta luraba ya jefa mata afuska da sauri Aneesah tasa hannu ta kabar kafin ta maida hannun tacigaba da yimai chakulkuli, yawani irin kifar da ita kan gadon yakama hannunta yarike yahau kanta shima, ihu Aneesah tayi tace "wayyo Allah na, yakuri to kasakeni" dariya yayi sosai kaman bashine maijin yunwa ba yaga Aneesah yakoshi cikinshi ya cika, cikin dariya sosai yace "ai wlh tunda kikamin chakulkuli I must suck my madara, danayi niyyan na kyaleki saikinzo kwana a shashina amma yanzu banga abinda zai hanani shansu to my content ba, sainai biji biji da Mr Milk" ihu tayi tana wani zabura amma ko ajikinshi rike hannuwanta yayi gam tana wunwuntsila kafa yawani kafa kanshi akan boobs dinta kaman mayunwacin yawani zuko, ihu Aneesah tayi da duka karfinta wawwyoo Allah Ammi na kinganshi ko jitayi kaman yasa mata ice akan nippy dinta, wani irin vibrating nipple dinta yafara saitaji kaman ma abu na fitowa tsabagen yanda yakesha......












Wani irin zabura Ammi tayi daga kan kujeran datake tai hanyar fita daga flat din kaman ana ingizata wanan rashin kunyan da ubanme yay kama eh na yaran nan? abinda Aliyu zai zamaar mata da Aneesah kenan yanzu dan iskanci, dan gidansu yanzun nan yagama kiran ubanshi yanzu kuma yasa mata y'a tana kiranta to suzo sumusu me kaga iskanci da kakide, bude kofa tayi har karo sukaci da Dady dake tahowa tsabagen saurin datake, da sauri Dady yakoma baya yana kallonta yace "lafiya menene adakin kike fitowa da sauri haka?" dauke kai tayi tareda ballamai harara batace komiba tafice gabaki daya abinta taja wani plastic kujera dake gaban flat dinta ta zauna, ganin yanda ta zauna yasa Dady ya tabbatar abune yakorota haka waje dan Ammi batada zaman tsakar gida ko kadan, da sauri yafada dakin yana dube dube, dariyan Aliyu dana Aneesah dayaji daga sama suna ihu sosai, Aneesah na wayyo Ammi kicema Ya Aliyu yabari, Aliyu na dariya sosai dariyan da shi kanshi Dady rabon dayaji Aliyu na kyalkyace da irin dariyan haka tun yana dan yaro yaji yana dariya yana cewa bazan bariba wayace kimin chakulkuli eh. Wani irin salati Dady yabuga yace "La'ilaha illalahu" da sauri yajuya yafito yasami Ammi a inda take zaune kan plastic chair tai kini kini darai tana bubbuga kafa, dan dariya yayi kadan kafin ya danne dariyan kar abin yazaman musu bala'i ganin yanda take kallonshi yamiko mata hannu yace "taso muje shashina tunda abinda yaran namu suka zama kenan, yan tselan uwa kuma sai kiranmu suke kome zamuzo mu musu oho" Dady ya kece dawani irin dariya kana ganin dariyan kasan na farin cikine, tsayawa kallonshi Ammi tayi ganin yanda yake dariya looking so happy, bazatai karyaba Dady is such a handsome man dudda yay aging yanzu but he is super handsome and always looking muah like a snack pack, dan murmushi tayi ta mike tsaye fuuu tai hanyar flat dinshi tana juyamai baya cikeda rangwada, wani irin tahowa Dady yayi da sauri yadan kalli tsakar gidan ganin babu kowa a compound din yasa yabama bombom din Ammi pap, yay spanking nasu in a very naughty way, da sauri Ammi tajuyo ta kallai, kashe mata ido daya yayi yace "basu da manners ne saisa nadan musu pap sau daya, they keep calling my name" dan murmushi Ammi tayi tana danne dariyan dake cinta ganin iskancin da Dady kemata saisa tace like father like son dazu, tajuya tai flat dinshi tanaji ajikinta yanda Dady yakafe ass dinta da idanu kaman zai cinyesu da ido.
[01/05, 20:47] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_










_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤








_✍🏿M Shakur_






8️⃣0️⃣








Ganin ta sakinmai kuka sosai yasa ahankali yasaki Boobs din yana matsawa yadaura kanshi kan fuskarta yana lashe hawayen dake zubomata, ahankali yace "wat why are you crying?" hannunshi dake squeezing boobs dinta dashi ta kabar tace "nika dena shamin uhm.....it hurts" murmushi yayi yanason yay kissing dinta da ta kawad da fuska, murya chan kasa yana wani irin shinshinata yace "serious? Bari na kunna wuta naduba naga mesa yake miki ciwo" da sauri tarikeshi ganin yana neman tashi tai ihu tace "a'a nika bari, Ya Allah dan Allah kadena min haka banso Ammi zatamin fada karka kara shigowa dakina" make mata kafada yayi ashgawbe yace "oh'oh ni saina shigo wlh, kuma ni kidena cimin Ya Aliyu, give me a love name" dan murmushi tayi ganin yanda yake mata shagawaba akan jikinta sake shagala tayi taja kunnenshi duka biyun, ihu yayi ashawabe. "auuch it's hurts wife" sakin kunen tai ahankali tareda shafa fuskarshi ahankali in a loving way, wani irin sanyi yaji hakan yasa ahankali yamaida kanshi kan kirjinta yay lamo tareda kankameta feeling kaman let this moment not end at all kaman they should remain like this forever, ahankali take shafa bayanshi har zuwa keyanshi tana sauraron yanda zuciyoyinsu ke bugawa atare, murya chan kasa cikin wani irin yanayin na shaukin so tace "zan samaka suna guda four, English Name, Hindi Name, Hausa Name, Arabic Name, and a Naughty name" takarashe maganan tana murmushi sosai, da sauri cikin wani irin farin ciki yadago kanshi ya kalleta dudda baya ganin fuskarta but yana ganinta a zuciyan shi da sauri yace "super excited, yay am happy, wife is going to give me names" murmushi tayi kafin ahankali tana turo baki tace "to ka kwanta kadena kallona" da sauri ya maida kanshi kan kirjinta yadaura hannunta ahankali saman boobs dinta ba tace mai komiba ganin bai matseshi ba, ajiyan zuciya tadan sauke kafin ahankali tace "English name dinka is SNUGGLES kasan mesa nasamaka snuggles sabida kafiye son shiga jikin mutum, kacika son cuddling all the time" wani irin murmushi Aliyu yayi yawani kara shigewa jikinta yana sauraronta, ahankali tace "I will name you a Hindi that is indiyanci as LADDU" wani irin ihu Aliyu yayi yace "may nayyyyy wife Laddu kuma it sounds like strong tusa" dariya sukayi dukansu atare kafin ahankali tace "Laddu is a very delicious sweet da indiyawa can not live without it, I name you Laddu cus to me you are more than a delicious sweet to me" cikin wani irin yanayi Aliyu yace "okay okay now am super emotional wife, I wanna cry" girgiza mai kai tayi tana shafa kanshi tace "no don't kaji Snuggles" gyadamata kai yayi ahankali, murmushi tayi tace "يا قمر that's my moon, you are just some dake haska min acikin duhu, ni zarah kaikuma wata agareni" murmushi yayi yawani kankameta tareda manna mata kiss awuya, ahankali tace "sunan dazan saka maka kuma a Hausan ce shine TSIGAN JIKINA, you are some one da any slight touch of yours nasa TSIGAN JIKINA TASHI now your naughty name" wani irin jijjiga yafara a jikinta yana cizan lips dinshi yace "say it please gurl, eager" murmushi tadanyi tareda juya idanunta dan kunya takeji, jijjigata yayi cikeda kosawa yace "please wife kifadamini inji" da sauri tace "to nika barni ai zan fada" da sauri yace "okay fada to" cikin wani irin murya chan kasan makoshi tace "your naughty name is HOT STUFF" tana fada tawani irin tura shi aguje zata tashi ihu Aliyu yayi ya fizgota ya kwanta wanan karan tareda daura ta kan jikinshi ya daura hannunshi kan waist dinta, yace "Lorddddddd I fucking love this naughty name HOT STUFF" rufe fuskarta tayi da hannayenta cikeda kunya tana murmushi, hannunta yakama yasauke kasa ahankali yajawo fuskarta daidai fuskarshi murya chan kasa yace "kin iya sama mutum suna wife, your husby is really a hot stuff, dan ma baki ganni tsirara ba, I got some goody goody abubuwa install on this your Leo's body, am really a Hot Stuff baby zan nuna miki tonight, I will stripe my self naked right in front of your ey......." hannunta ta daura akan bakinshi tana dariyan kuka.
















Tace "nika denamin maganan iskanci sani jin kunya yake wlh, ashe haka kakeda surutu dako gaka shiru shiru kaman bawan Allah" bude bakinshi yayi ya dan cije hannunta data rufe bakinshi dashi da gudu ta janye hannunta tafada kan gadon tana "wayyo Allah Ammi hannuna" dariya yayi yabata side cuddle tareda daura fuskarshi kan gefen fuskarta ya shigar da ita jikinshi sosai duk sukai shiru suna sauraron ajiyan zuciyan juna, Murya chan chan kasa Aneesah tace "Laddu" ahankali shima yace "yes wife" murya chan kasa tace "don't ever leave me" da sauri yace "I wouldn't do that for anything in this world" shiru duk sukayi , almost 5min sunyi shiru ahankali yace "are you there wife" gyadamai kai tayi tace "yes I am يا قمر" wani irin cute smile yayi yace "nima zan saka miki sunaye na yarurrukan dana iya, English name, Arabic name, Hausa name, Hindi name, Italian name, Korean name, Russian name, French name, saikuma Tsokana name" murmushi dukansu sukayi atare, hannunshi dake kan cikinta ta kama ahankali tareda lumshe ido tace "uhn start" lips dinshi yadan lasa tareda sauke asirtaccen ajiyan zuciya yace "English name" dan shiru yayi kafin ahankali yace "wife do you know that I have three good English names for you dan one yamiki kadan" wani irin murmushi tayi cikeda jin dadi da sauri tace "fadamin inji nakosa wlh" yanda tai sounding so excited yasa yace "okay" yadan gyara murya ahankali yace "English names din dana saka miki are Tiger Toes" zaro ido tayi da sauri ta juyo tai facing nashi kaman zatai kuka tace "nine Tiger Toes" dan dariya yayi ya rungume ta tsam ajikinshi tareda lumshe ido ahankali yace "I call you TIGER TOES because you are such a short-tempered girl, kin tuna ranan dakika zubamin mari kika zageni?" da sauri tabude ido zatai magana ya girgixa mata kai yace "nayy I don't want you to talk I've forgiven you okay, mucigaba" yay murmushi tareda jan hancinta iskan dake kadawa sabida yayyafin da aka fara yafara kadawa, lumshe ido yayi yana shakan kamshin kasa dake shigowa dakin sanan yay murmushi yace "your second english name is MY FIGHTER" kaman zatai kuka ta turo baki tace "Snuggles this is cheating nine fighter" gyadamata kai yayi yace "Tiger Toes you are My fighter because you fight with me all the time, and the first time dana fara ganinki fada naga kinayi kina tsiwa, I love your fights it attracted my heart wlh" yay murmushi itama murmushi tayi tana tuna ranan datai fadan harda yima Nazeef zanen lalle a fuska, murya chan kasa yace "english name din dana saka miki na uku is MY Coco" wani irin murmushi tayi dan sunan sounds sweet to the ear, murmushi shima yayi yace "you are brown skin so is Coco beans, banda haka am completely addicted to you and I feel bazan taba iya rayuwa babu ke ba that's why you are My COCO" murmushi tayi sosai har yana jin sautin murmushi, shima murmushi yayi ganin he is making her happy with the names, sanan yace "Arabic name din dazan samiki is حياتي, My Life, u are my life Coco, without you life is meaningless" kankameshi tayi sosai tama kasa magana tsabagen farin ciki, ahankali yace "Hausa name dinki is FURE that's flower, my flower girl, so beautiful ga kama idanun, if you look you must relook that's how My Tiger Toes is" dariya dukansu sukayi atare kiri kiri Laddu ya rada mata suna yatsun Tiger hmmm, murya chan kasa yace "Hindi name dinki is MERA PYAAR yana nufin My Love, if you ain't My Love what are you then?" yatambayi kanshi kafin ahankali yace "You are the love of my life Mera Pyaar" shiru tayi tanajin wani irin sonshi na shiga bloodstream dinta bata taba sanin haka soyayya keda dadi hakaba sai tsakanin jiya da yau dinan.














"kinsan wani Italian name nasaka miki?" da sauri ta girgiza kai, murmushi yayi yace "Italian name dinki is FRAGOLINA yana nufin Little strawberry 🍓, kin taba ganin yanda strawberry ke girma?" da sauri ta girgixa mai kai alamun a'a, ahankali yace "Little Strawberries are very cute to the extend idan kagansu sai kaga kaman ka sace ka gudu dasu tsabagen kyawun su you are just like one Fragolina Aneesah" murmushi tayi wani irin bala'in dadi takeji en bana wasaba duk itace mai wayan nan sunan maganan shi dataji ya katse mata tunani yace "Korean name dinki" da sauri tace "sunan yan Chinese irinsu Jackie Chan" dariya yayi yace "naki yafi dadi Hayati infadamiki kiji?" murya chan kasa tace "Yes Hot stuff" baisan lokacin daya saki murmushi ba data kirashi da Hot Stuff ba, ahankali yace "your Korean 🇽🇰 name is NAE SARANG yana nufin masoyiyata my love in Korea" wani irin shigewa jikinshi tayi tana rasa mezata cemishi tsabagen dadin datake ji, ahankali yace "saura sunanki na yaren French dakuma Russian 🇷🇺, wanne kikeso kifara ji cikin su?" da sauri tace "French" gyadamai kai yayi yana goga hancinshi kan hancinta, ahankali yace "your French name is MA CHOUPETTE....." wani irin ihu tayi tace "wayyo My Moon this suna is too wuya wlh, Choupemene?" dan dariya yayi yace "MA CHOUPETTE yana nufin My cabbage, su Aneesa kabejina" yawani irin fashe da mugun dariya itama tana tayashi, cikin dariya sosai tace "mine choupate kace komene" cikin dariya sosai yace "I said MA CHOUPETTE Mera pyaar ha'a" dariya dukansu sukeyi da kyar ita tafara tsayar da nata sanan tace "okay okay mudena dariyan saina karshen, tell me my Russian name" tsayar da dariyan yayi yasa hannunshi akan kunnenta yana shafa helix dinta ahankali, ahankali yace "your Russian name is SOLNISHKA yana nufin Sunshine, kin tuna dazu kin kirani ur Moon, nikuma you are my sunshine" wani irin rungume shi tayi tana murmushi tace "Sona mene kace sunan?" murmushi yayi yana shafa gashin kanta yace "SOLNISHKA sunshine, sai last but not the least sunan tsokanan ki" da sauri ta chunno mai baki tace "mene?" shiru yayi kaman bazaiyi magana ba sai yace "BARKONO" ihu tayi kaman zatafashe da kuka tace "oh'oh ni wlh ba barkono bane" dariya ya shiga yi sosai Aneesah is just everything he ever wanted with a plus, fuskarta ya shafa ahankali yace "do you love your names" rungume shi sosai tayi tace "yes I love it banda Barkonon nan, thank you Snuggles" hancinta yay kissing ahankali yana sauraron yanda ruwa yafara sauka da karfinshi, kafin yasaki hancin ahankali yace "you are welcome Tiger Toes" shiru sukayi suna kallon junansu tacikin duhun, ahankali Aliyu ya zura hannunshi cikin aljihun bayan wandonshi wayanshi yaciro yawani irin kunna hasken, ihu tayi da sauri taja bargo tana lullube jikinta, wani irin tuo baki yayi ashgawbe yace "niki denamin haka Ma Choupette bana aureki ba, ai am ur husband wlh kinbarni naganki" makemai kafada tayi tace "huum, ankawo ni dakinka ne, laaaaa nabani Ammi Tsigan jikina, tashi tashi kafita, taganka daka shigo?" gyadamata kai yayi cikin halin ko Inkula yace "tana falo nahayo stairs nataho dakinki" cikeda tashin hankali Aneesah ta turashi jikinta har rawa yake dan sai yanzu ta tuna da Ammi, tace "na shiga uku, Laddu go katafi please natashi nasaka kaya na sauka kasa Ammi zatamin fada" make mata kafada yayi tanajan bargon kaman wani jariri yace "Fragolina I want to suck my Madara feed me like your little one" wani irin daure fuska tayi ta kalleshi kaman ba itane tagama rokonshi yanzun nanba tace "Snuggles wlh banson iskanci kadena min haka, kama denamin irin maganan nan banso, tashi kafita" ahankali yasake make mata kafada yace "wlh koki bani kona sha, am stronger than you kin sani ko" turomai baki tayi tace "kai dinne kafini karfi chab, hu'um, infa kadaki mutum hannunka ciwo yake, nika dagani kona gwadamaka power na Snuggles" dariyan dake cinshi ya danne yawani irin fizge bargon jikinta da hannu daya ya yar akasa zatai ihu ya kama bakinta ya shiga kissing.
[01/05, 21:24] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_










_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤








_✍🏿M Shakur_






8️⃣1️⃣






Ahankali ya shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login