Showing 129001 words to 129098 words out of 129098 words

Chapter 44 - AMNA DA SAFNA Book Complete Hausa Novels by Aisha G Umar.docx

18 Sep 2025

38

yake, saboda tsabar tunanin Safna da ya tsananta yanzu a zuciyarsa.

Hhmmm, Amna ta amince da cigaba da zama Safna.

Kuna ganin wani abu bai fara giftawa tsakanin Shuraim da Amna ba?

Wata sabuwa, Ruki na son haɗa aurenta tare da saurayinta me kuɗi Jaiz, Hajiya kuma amince saboda shegen son kuɗinta, shin kuna ganin Hajiya zata ci nasarar haɗa wannan auren rana ɗaya dana Marwan ba tare da Dady ya sani ba?

And then! Ga Yazeed ya iso, to ko ya haɗuwarsa da Amna zai kasance?.

Mu haɗu a next part in sha Allah.

___________________________________________________________________________________________________________

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login