Showing 138001 words to 141000 words out of 159134 words
Chapter 47 - YAR TSANAR ZINARI BOOK COMPELET BY JIDDA UMAR.txt
ne,kuma aboki ga mijin ki sai dai ganin hanyar daya zaɓa ne yasa bama shiri dashi,
Cikin kuka nace ya taimaka min na gudu na koma garin mu,bana son zama dashi,
Dariya yayi sannan yace lallai ashe so kike ki mutu ke da dan ki,domin duk in da kika shiga a wannan duniyar sai sun nimo ku saboda wannan takardar,sai dai daki tura makiyin ki nisa ai gara ki jawoshi kusa,ki zauna tare dashi ta hakan ne kawai zaki iya tsira,idan har kin amince zan taimake ki"
Da wannan shawarar na yarda domin ba ni da hanyar daya wuce haka,a kuma wannan ranar na samu labarin mutuwar su da fadawar Ummi doguwar suna,
Nayi kuka na tashin hankali wanda naji kamar na kashe kaina nima,sai dai idan na tuna Suraj dole nake dakatawa,ni ce silar komai,ni najawo komai,idan da ace ban amince da waɗannan hotunan da na gani ba kula da hakan bata faru ba,
Habib shi ya bani shawara kar na ce zan je na zauna tare da Ummi in zauna tare da Safwan kin dinga bibiyar rayuwar shi ina tara hujjoji ta yanda zan san duk wani mai hannu a ciki,in kuma raini dana,
Ana cikin haka ne wata rana ya kira ni akan nazo wani wurin hutawa na same shi,to anan ne na iske shi da wata mata da yarinya yar shekara biyar suna zaune,gaisawa muka yi da matar har na dauki yarinyar ina mata wasa da tambayar me sunan ta,nan matar wacce daga gani kasan yar duniya ce ta bani amsa da Salma,ko minti biyar basu kara ba naji tace mai su sun tafi Minna sai ya zo,
Bayan wucewar ta ne nake tambayar shi me haɗin shi da irin waɗannan matar,shine yake bani labari a kan matar matar aure ce,sai dai shi ya aikata babban kuskuren da bai taɓa ɗauka zai yi shi ba a rayuwar shi,ita taja hankalin shi suna tarayya tare,sannan wannan yarinyar da nake gani yar shice,sunan ta Ummi Salma,anan ya bani Address din garinsu da gidan da suke,
Cikin jin haushin abinda ya aikata nace masa me yake buƙata nayi da wannan address din,a lokacin murmushin yayi mai tattare da damu yace,kawai dai na baki ne saboda wata rana,ko da bana nan komai daɗewa dan Allah ki duba ta,ba sai ta san komai ba game dani,amma dai bana son tayi rayuwa irin na mahaifiyarta,daganan ya bani wani karamin Envelop,wannan duk wani abinda na bincika ne na kuma samu,sai dai kina iya ci gaba da bincike daga in da na tsaya,
Ko godiya ban mai ba tsabar haushin tarayya da matar aure da ya fadamin yayi na wuce,wannan shine gani na dashi na karshe shima domin tun daga lokaci shima aka ni me shi aka rasa,wasu suce ya gudu ne saboda matar shi,wasu suce ya mutu me a wani wuri,Allah kadai yasan abinda ya faru dashi,
Bayan faruwar haka dole na ajiye duk wasu makamaina na mai da hankali wurin ganin na inganta rayuwar Dana ta yanda zai zamo jajirtacce,domin ba zan iya faɗan ni kaɗai ba,ina bukatar matayi,sai dai kowa ba abun yarda ba ne,
A lokacin da Suraj ya kammala karatu a lokacin muka soma fuskantar wani matsalar domin ta ko'ina aiko mana da yan leken asiri ake yi,sai dai ina saka shi yana iya baƙin ƙoƙarin shi wurin kauce masu,
Ana haka wata rana za shi wa'azin Niger State na roki alfarman akan ya duba min Yar Habib na bashi Address din da ya bani,
Bayan yaje da kwana biyu sai gashi ya dawo min da labarin sun tashi daga wannan Address din amma yayi ƙoƙarin ganin ya same su,kuma a ranar aka ɗaura ma yarinyar aure,har ma ya taho min da hoton ta,nayi farin ciki sosai,sai lokacin ya tambaye ni wacece ita,ban faɗa mashi komai ba na dai ce mashi wata ce,ganin ban son faɗa mashi ne ya bar maganar,
Bayan wani lokaci sai gashi wata rana ya kawomin wani post da su ATM card sai kwalin sigari,cikin yanayin kokonto ya nuna min,Ammi wannan kamar yarinyar da kika sa nayi bincike a kanta,
Amsa nayi na duba,tabbas ita ce,sai dai ganin wannan sunan ta Biba yasa na ni ma na shiga kokonto,na dai karɓi kayan na bar maganar,
Na samu labarin cewa suna ƙoƙarin kawo mana wani mai aikin dana bincika sai na gane ita din ce zata shigo,a nan ne nasa shi ya fara min bincike akan ka,har na gano tabbas ita ce,
Ta gefe ɗaya kuma na gane ba kowa bane yake turo su face Abbu Safwan,shi ne VIP,shine ke saka su komai,sai dai shima kuma yana da Oga,sannan da haɗin bakin danshi Shamsuddeen,dashi aka haɗa baki wurin yi ma Suraj sharrin kisa a legos,sannan da taimakon shi wurin yin munakisa Suraj ya auri Biba,duk da saka hannun shi,sannan Abbu Safwan yana tare da matar shi mahaifiyar Shamsuddeen,amma a idanun duniya gani ake sun rabu,yanzun haka duk wani shaida daya kamata mu haɗa mun haɗa har da na hatsarin daya faru da Ummi,na gode.
Kara_kara_kara,ai kuwa zan so kuga yanda koto ya rikice,kowa kallon dan uwan shi yake hankali tashe,yayin da dage gefe ɗaya kuma zufa ya shiga jika wasu,wannan ba kamar koton Nigeria bane,wannan suna amfani ne da karfin hujja da dokoki,
Ta gefe ɗaya kuma tunda ta dukar da kai take hawaye,domin tabbatar bata taba tsammanin kaddara zai kai ta nan ba,mahaifinta shine mijin goggon yara,sannan Abbu shine VIP sannan shi ya kashe Ummi ta,tabbas sai yanzun ta tuna shine ya buga mata ƙarfe a kai,sakamakon haka yasa ta manta komai daya faru a wancan ranar sai wayarta wanda tace Suraj ya nima,
Dago kai tayi ta kalli in da yake........
🦂🧸YAR TSANAR ZINARI🧸🦂
Story & Writing
By
JIDDARH UMAR
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/
*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~
*Ban yarda wani ko wata su saka min littafi a shafin su ko su mai da min littafi Audio ba tare da izini na ba*
*84*
*Paid book*
*300₦*
*Hauwa Umar, Zenith Bank,2284905309*
*mai buƙata sai ya tuntuɓe ni ta wannan number domin turo shaidar biya, 08141644865*
"Daya daga cikin Alkalan ne yace ko zamu iya ganin shaidun da kuke dasu?
Suraj dake zaune a gefe ne ya tashi ya mika kudi mai dauke da duk wani baya nai da suke buƙata,video din shi sakawa a kayi yayin da komai ya fara baiyana kamar film,duk wani shiri da suka gabatar da abinda Pa ya shiya,shi ne silar komai shi kuma ya Daura su akan hanyar da suke,
Kotu ne ta bukaci in akwai mai magana acikin su sai yayi,
Abbu Sufyan ne ya fito cikin hawaye ya fara magana,tabbas nasan son zuciya shi ya kai ni ga wannan halin da nake ciki,Pa abokina ne tare dashi muka yi karatu a can Sauth Africa,shi ya nime taimakona tare da nuna min hoton Hafsat,ni kuma tunda na ganta da kuma jin irin kudin da zan samu na amince da aikin,tabbas na aikata kuskure wanda nasan baza taba yafe min ba,nasan da zaran mun koma ba ni da damar da zan sake ganin ta har na nime tafiyarta duk da nasan ba yafe min zata yi ba,ina rokon gafaran ku"
Cewa akayi ko Pa yana da magana,
Shi babu alamun dana sani ko dar tare dashi,sai cewa yayi"ai Baba shi ya ja maki domin shi yara nuna banbanci tsakanin ni da ke,ni da nake namiji ne yasa bai Bani wannan kyautar ba sai ke,dan haka ko yanzu na fito sai na ga bayanki,kuma Diamond yana wuri na ba zan taba fadar inda yake ba"ya karasa faɗa yana nuna Grandma,
Cikin kuka Nadiya ta mike"ni na San inda yake zan faɗa komai zan fada maku in da yake,Pa na yi dana sanin kasancewar ka mahaifi a gare ni,tana gama fadar haka tabar Koton da gudu tana kuka,
Mai shari'ar ne ya buga wannan sandar yana fadin a natsu,
Ganin yanda Pa ke kiran sunan Nadiya da fadin sai ya kashe ta idan ta faɗi wani abu,
Sai da aka natsu sannan yaci gaba da faɗin "abisa ƙwararrun hujjoji wannan Koton ta yanke ma Pa hukuncin rataya,tare da mukarrabansa,
Shi kuma Abbu Sufyan saboda haɗa hannu dashi zamu mika shi ga hukumar kasar shi domin ta zartar masu da hunci shi da Danshi,
Sannan hukuma zata yi ƙoƙari wurin ganin ta dawo ma da Dr Aisha dutsen Diamond din ta na gado,
Daga Su Nurudeen dasu Dady duk kuka suke yi ganin yanda aka saka ma Abbu Sufyan sarka,babu tonon asiri da yafi wannan,
Da sauri Dady ya karasa in da Ammi ke tsaye" Dan Allah Ammi ki yi hakuri a sassauta ma Dan uwan mu,ki yafe masa"
Kallo data taimasa ta kauda kai,"ku bari idan na dawo Nijeriya zamu magana "
Tana gama fadae haka ta shiga tura Grandma a keken ta suka bar wurin yayin da Biba ke biye dasu a baya.
Tunda suka isa gida ta shiga daki kulle kofa ta kwanta tana faman rusa kuka,zuciyar ta zafi yake yi,ji take kamar ta samu wani abu wanda zai gusar mata da hankali ta sha,ba tada komai sai dai kuma ta riga ta tuba ga Allah,ranar haka ta yini idanun ta sun kumbura saboda kuka gaba ɗaya bata cikin walwala,ko da Ammi ta aiko akan ta sauko su ci Abinci cewa tayi ta ko shi,ganin har yamma bata fito bane yasa ta shigo dakin da kanta,
Zama tayi a bakin gado in da take kwance,sai dai ba bacci take yi ba,
Shafa kanta tayi"kina fushi ne a kan kin faɗa maki da nayi?
Girgiza kai tayi hawaye na sake saukowa daga cikin ramin idanun ta,
"To faɗa min menene?
Dafe kirjinta tayi" Ammi zuciyata zafi take yi,gani nake kuma kamar ba zan iya yafe ma Baba da Mama ba,saboda shi ya gefe ta acikin wannan halin,ita kuma a maimakon ta bar shi sai ta zabi hanyar da ya bata,wani irin zunubi ne wannan,sun bata mana rayuwa,wanda duniya take ma kallon mahaifinmu da ban asalin iyayen mu daban,ta yaya zuciya zata ta ba daukar haka,ji nake kamar na mutu"
Cikin sauri ta rufe mata baki,tana girgiza mata kai "ko wani dan Adam da kika gani yana da nashi tarihin,wanda idan aka tambaye shi da za'a mai da lokaci baya me zaka goge a rayuwar ka,zai fada maki nashi kuskuren,
Na tabbatar da mahaifiyarki ma haka yake a gare ta,kamar dai ni,idan da ace lokaci na komawa baya,da babu a binda zai raba ni da Abdul basit,kome yayi ba zan taba rabuwa dashi ba,kinsan wani abu dake min ciyo?
Girgiza kai tayi,
"Ko lokacin da suka zo sunan Amira ban yarda na haɗu dashi ba,saboda har lokacin haushin shi naje ji,rabon da in ga fuskarsa tun zuwansa Nijeriya na farko duba Suraj wanda suka zo da Ummi,ba zan taɓa manta murmushin shi ba,mai dauke da ma'anoni" Dan shiru tayi ita ma tana goge hawayen idon ta tare da sauke ajiyar zuciya mai ƙarfi,
"Sai dai babu ta yanda zamu mai da hannun agogo baya,dole ne mu karɓi kaddara,mu ajiye aikin dana sani da muka yi ta hanyar kyautatawa,karmu bari damuwa da dana sani su runjaye rayuwar mu,muna bukatar cigaba,na san ba zamu taba mantawa ba,sai dai ina fatan ya zamo lokaci-lokaci zamu dinga tunawa saboda ya zamo izina a gare mu"hannun ta tari ko "tashi mu je ki ci abinci" Tashi tayi ta rungyme ta gaba ɗaya "na gode,da kika bari na zauna tare dake bayan kin san ki ni wacece,na gode da kika bani damar auren ɗan ki duk da kinsan irin abinda nake aikatawa,"
Shafa kanta tayi"ke din Amana ta ce"
Dagowa tayi "amma banji kun ce komai ba game dashi,ko dai ya mutu ne?
Girgiza kai tayi" Bai mutu ba,sun boye shi ne suna ta azabtar dashi tsayin waɗannan shekarun,yanzun haka yana Asibiti a Nigeria,in nuna maki hoton shi ne?
Da sauri ta ce "a'a" Tana sauka daga kan gadon.
Ita ma bata ƙara ce mata komai ba ta biyo bayan ta,ita ta zuba mata abinci sai dai kaɗan ta iya ci saboda rashin daɗin baki,dole Ammi ta kyale ta,tunda ko ba komai ta danci kaɗan ɗin.
Sai da tayi sallah Isha'i wanda ta jima tana kai kukanta a wurin Allah sannan ta tashi ta yaɗa ruwan wanka,da kalolin turaren da Ammi ta bata,tana matukar son kamshi har balle idan zuciyarta babu dadi,hakan yasa ta zuwa ruwan turaren da yawa a cikin ruwan wanka,ita karan kanta tana jin yanda yake hawa mata kai,amma hakan bai dake ta ba,in da zata samu Relief kawai take nima,haka ma ha turaraw jiki,magungunanta ta diba ta sha,na ruwan ma kaɗan ya rage shine ta juye ra shanye,
Tana kammalawa hawa tayi kan gado ta kwanta tana dunkulewa,so take tayi bacci amma ta kasa,tunani ne yake zuwa mata ta ko ina daki daki,kafin kuma a hankali ciyon mara ya fara,domin bata san illar Overdose da tayi na turaruka da kuma magani ba,a tunanin ta ai normal ne,
Tun tana ɗaukar abin da wasa har taji yana so yafi ƙarfinta,ganin juyeyuye ba zai mata ba,yasa dole ta sauko ta nufi kicin domin haɗa ruwan lifton ko Allah zai sa ya sake,
Kallon agogo falo na daya tayi da ya buga ƙarfe goma,
Da kyar ta ita zuba ruwan zafi a cup daga cikin ƙaramin fulas,tsugunnawa tayi a wurin tana dafe mara,ji take kamar ana karta mata wani abu,wani irin yanayi take jin kanta wanda bata isa tace meke damunta ba,
Tun shigowar ta kicin din yana zaune,dan haka duk nurkususun da take yi yana kallon ta,
Mikewa yayi ya karaso inda take ya tsunguna tare da kiran sunan ta,
Jin muryar shi ne yasa ta gado kai tana zuba mashi rikitattun idanun ta,
"Me ke damun ki? Ya tambaya,
Sai da ta lumshe ido ta bude kafin a hankali ta fusta"Mara"
"Kin ci wani abu ne?
Bata ba shi amsa ba sai ma mikewa da tayi dafe da ciki tana kokarin barin wurin,da Allah kaɗai yasan yanda take ji,
Rikota yayi ta dawo daf dashi,kare mata kallo yake yi daga tsayen da suke,ringa bacci mai kauri ne a jikin ta na doguwar riga,sai dai babu komai na siglate a cikin ta domin yana iya ganin kan nipple din ta daga cikin rigar,dauke idon shi yayi daga nan,
Shi ba yaro ba ne,ko ba komai zai girme mata da kusan shekara biyar ko bakwai,
"Kina bukatar taimako na?
Kafin ta bashi amsa sai ji tayi ya ɗauke ta tamkar wata ƴar tsana yayi sama da ita,kwantar da kanta tayi a saman faffadan kinjinshi,tana shakan kamshin shi,
Ita dai bata san a wani daki suka shiga ba,ta daiji ya kwantar da ita saman gado sannan ya rufu a kanta,
Tsira tama ido yayi yana kallon fuskar ta dake daf da nashi,yanda take ta faman lumshe ido da buɗewa,tana kuma sauke numfashi da dan sauri_sauri,
Ba zata iya jurewa ba,yau in ma ya kama ta mai FYAƊE ne sai taimasa,
Dan haka ba tare da tunanin komai ba ta cire hannun shi daya masu rumfa ta mirgina,sai gashi ya dawo kasa ita kuma tana saman shi,
Idanun shi dake cikin nata take kokarin janyewa,sai dai yaki bata dama,
Cikin sanyi murya ta fuska"i am Sorry "
"Can you do it?
Wannan tambayar ne kuma bata gane in da ya dosa ba,dan haka ba tare data damu data sanin ba ta hade bakin su wuri daya,ta san ba zai taba respond ba,dan haka a hankali take sumbatar shi,yana tsutsan duk wani lungu da sako na cikin bakin in da ta san kai tsaye zai iya ta da masa da nashi fitinar,
Kokarin cire bakinta take cikin nashi,sai dai ga nata mamakin sai ji tayi lokaci ɗaya ya juye da ita ta dawo kasa shi kuma ya dawo sama,wannan shi ake kira da kallo ya koma sama,domin wani irin sumbatar ta ya shiga shi yana tsotson harshenta,
Lokaci yada ya dogo yaga cire rigar dake jikin shi,daga in da take wance ya zame rigar dake jikin ta,tana kallon yanda jikin shi ke rawa,
Hmmm abune da bata taba zata ba,domin kuwa a wannan daren ta shayar da ita abunda bata taba tsammani ba,ya kuma tabbatar mata da maza suna suka tara,domin tun tana daukar lamarin shi da wasa tana ganin zata iya,sai gashi cikin abinda bai wuce awa daya ba ta fara rokon ya sauka ta gaji,domin yasa tayi release har sau uku a lokaci ɗaya,duk wani gaba na jikin ta ya saki,
Ganin yanda tayi laushi ne yasa ya duko ta saitin kunnen ta"Bebin "
Da kyar ta iya buɗe idanun ta da suka yi laushi a kanshi,
Murmushi ya sakar mata "ban goshi ba"
Wani irin zaro idanun tayi tana kokarin zabura,"dame?
"Dake"
Ganin shirin sauka take daga kan gadon yasa ya maida ita ya kwantar,yana kwantawa a gefenta tare da yasha maranta da ɗayan hannun shi,"sai da na tambaye can you don it,kina nuna zaki iya,ni kuma matsalar ban idan na fara ban san abinda ake kira gajiya ba,kin ga nj ko sau daya ban gamsu ba,amma ke gar kin yi uku,this is not fear,ni dai sai nayi"
Kuka ta fashe dashi tana kai masa duka a kirji "ai ban taba sanin kai mugu bane sai yau Suraj,so kake na mutu?
Light kiss ya sakar mata a lip,yana share mata ƴan hawayen da suka sauko" Kefa da kanki kike ikirarin ke Harija ce,ko dai dama baki samu dai-dai dake ba ne "rungumeta yayi tsam a jikin shi yana murmushi," Abar ma wannan maganar"
Daga haka da salo ya ƙara sauyawa,domin duk yanda taso ta noke taki ba da haɗin kai sai da yasan yanda yayi ya tasar mata da wani sabon sha'awar ta hanyan wasanni,
Ranar taga fitina wanda ya zarta tunanin ta,dan sai da ya kaita makura,tayi roƙo tayi kuka akan ta gaji ya kyale ta amma bai saurara mata ba sai da ya tabbatar da shi kanshi ya gamsu iya gamsu ta yanda sai da ya siyaye duk wani abunda ke dankare a mararsa,
Dariya ne ya nime subuce masa a lokacin da ya kalle ta yaga yanda tayi rashe rashe tana sauke numfashin wahala,ko yatsarta bata iya dagawa,
Ban daki ya shiga ya haɗa masu ruwan dumi,sannan