Showing 27001 words to 30000 words out of 148334 words

Chapter 10 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2912

haka nike ji "
. Yace"kin Saba min kwana biyunan shiyasa yau nike jina wani iri wallahi but Dan Allah yau ki fito zuwa 5pm akwai sak'on da Nike son Baki is important Ina son in sanar dake wani muhimiyar magana Wanda kema nasan Haka ne a gunki"

. Zeenat tace" kasan fa ba a Bari mu fita balle Wai da yamma"

Yace"zeenat na yau ne kawai fa da munyi magana ni zanyi ta zuwa gidan ku,ku bi duk wata hanyar da zaki bi ki fito please"

Tace"ok zanyi iya kokarina a Ina Zan same ka?"

Yace"I will text you my darling "
. Tace"darling Kuma why do you call me that?"

Yace"Bari sai mun had'u"
. A wanan lokacin da za a tsaga jikin shaheed wallahi na tabbata baza a ga jini ba,tab Daman soyewarsu suke da baya nan,kenan ya daki banza?shifa alkawari ne duk wani abinda yasan shine farin cikin Sameer sai ya ruguza shi

Sameer na yanke wayar ya kalli direction dinshi sai ya gan kamar bacci yake

Murmushi yayi yace"Bari in tafi in Fara making arangement yau zanyi confessing feelings dina"
. Yana fita shaheed ya mike ya kwashi wayoyinshi da keyn motar mami ya fita Yana sauri

Bin Sameer yayi tayi har ya gan ya shiga wani eatry shima ya shiga ya samu wuri ya labe Yana Jin abinda Sameer ke Fadi da waiter din

Sameer yace"please do make ita romantic,Zan biya ko nawa ne iam reserving the hole place I mean upstairs

Waiter yace"no prob sir zamuyi abinda ya dace"

Da sauri shaheed ya bar wurin

Be tafi gida ba ya tafi wani b'oyayen pent house dinshi ya zauna ya rike Kai yace"me zanyi,me ya kamata inyi wallahi Yar iskan yariyar nan bazata samu farin cikin da take so ba ta zageni Kuma in kyaleta "

Yace"toh meya kamata inyi?"

Rasa abinda zaiyi yayi kawai ya shiga bayi ya fito yayi ta zuge zuge sa Yana shaye shayensa bacci me nauyi y???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a d'aukesa

Da misalin karfe 4:50 zeenat ta shirya saf cikin doguwar Riga jallabiya tayi make up sanan ta d'aura hijabi

Ko da ta fito sakar gida ta gan ana ta Kai kawo aikin abinci ake

Anty Jamila tace"ba dai fita Zaki ba?"

Tace"tun d'anzu Inna ta aikeni in kaiwa ba'ba zulai sak'o shine bacci ya d'aukeni yanzu na tuna"

Mama tace"da yamma nan kema kin San appa zaiyi fad'a"

Tace"wallahi mancewa nayi Kuma Inna zatayi fad'an shiyasa bazan dade ba"

Umma tace"karki dade"

Tayi murmushi ta fita rike da bakar leda sanda ta fita babba titi ta Kira Sameer ya fad'a Mata inda zata sameshi ta tare napep

Tana shiga eatry din yace ki hauro sama Zaki ganni

Tace"ok "

Haurawa tayi da sauri

B'angaren shaheed ko


Maman Nur
[6/23, 1:09 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Inshaallahu a 32 free page zai Kare gobe da safe


Bismillahir Rahmanir Rahim

Sai 5:07pm ya farka ya waro Ido domin beso yayi bacci haka ba Yana kallon agogo ya mike a guje ya Shiga toilet yayi brush ya fito yasa kaya wajen sa wando ma har fadiwa yake yau ko gyaran suman ba a tsaya Yi ba ya d'auki key din mota ya fita Yana sauri be zarce ko Ina ba sai eatry din

Ko da yayi yunkurin hawa sai suka ce me anyi reserving saman

Kiran waiter yayi gefe ya bashi kudi masu yawa

Waiter ya duba ya gan babu Wanda ya lura yace"kaje ta baya akwai wata hanya yanzu zanje in bude maka but I beg you sir karka Bari su ganka please"

Yace"don't worried zan kiyaye "

Haka ko akayi bude me waiter yayi ya Shiga ya samu wani wuri ya lafe duhu ne sosai a wajen


Zeenat tace"friend ka kunna wuta Mana bana ganin wuri miye amfanin kasheta

Sameer ya Kama hanunta yace"trust me sweet heart,Ina da surprised ne but before in fad'a Miki ga wanan kayan ki shiga washroom din can ki canza"

Zeenat ta amshi ledar ta haska wutar wayarta ta Shiga washroom ta canzo

Wata had'aden roba gown ne ya lafe a Surar jikinta yayi bala'in kyau
. D'an gyra sumanta da ba a kitse ba tayi sanan ta fito

Yana Jin ta budo kofa ya kunna wuta discolight suka Fara displaying I love you zeenat

Wani miyau shaheed dake lab'e ya had'iye yace"Kan bura uba in na kyale ku Allah ya tsine min wallahi"

Zeenat dai mamaki take tana bin ko ina da kallo tace"friend meke faruwa ne?"

Kama hanunta yayi yace"yes is true zeenat iam in love with you I love you dear da fatan kina Sona

Zeenat tayi baya har zata Fadi tana maimaita kalman love sai Kuma ta juya me baya tana cewa"Daman ba Abota bane so ne?"

Ji yayi jikinshi yayi sanyi cike da rauni yace"zeenat I thought you love me too zeenat na d'au feeling iri d'aya mukewa juna ban tab'a tunanin bazaki so ni ba iam sorry in na b'ata Miki rai zanyi kokarin na yakice son ki a zuciyata zeenat "

Wani murmushi shaheed yayi a ranshi yace"I don't have to waiste my time ko da wanan ta barshi ta barshi da wahala ai ba abinda yafi ciwo kamar ka Gane Wanda kake ma zazzafan so,shi a zuciyarshi ba Haka bane,girl yau kin biya ni,but ban ji kin ce no ba,common say no to his ugly face"

Zama Sameer yayi cike da disappointment jikinshi yayi mugun sanyi

Zeenat tace"friend"da sauri ya d'ago Kai Yana kallonta

Shaheed a ranshi yace"yauwa say no girl,denied the fool"

Zeenat tayi murmushi tace"waye yace Nima bana son ka,yes I love you my hero iam in love with you wallahi so ne ba Abota ba"

Wani irin rintse Ido shaheed yayi cike da haushi yace"cheap,wawiya zaku ci ubanki wallahi wanan soyyayar da bazata Kai ku ko Ina ba sai na ruguzata
.
Mikewa Shahid yayi ya bude Mata hanun taje da gudu ta rungumeshi tana murmushi

Kissing goshinta yayi yace"I love you zeenat please marry me,bana son auren mu ya wuce Nan da wata d'aya Zan zo in gan iyayen ki,wallahi Ina sonki"sai sambatu yake zeenat na dariya

Shaheed yaja tsaki ya mike zai bar wurin sai yaji ansa cool music dawowa yayi ya duka

Sameer ya Kama hanun zeenat tayi wani juyi ta rataye hanunwanta a wuyanshi suna rawa

Shahid besan lokacin da yace"eyah ba"abin ya bashi mamaki ashe yariyar nan pretender ce? Toh zata ci ubanta ai

Rawa sosai zeenat keyi bayan sunyi me isarsu Sameer ya kashe kid'an da remote yace"I love you"

Yace" I love u more dear"

Kawai ji tayi ya cafke bakinta Yana kissing dinta passionatly

Shaheed ya rintse Ido ya d'auke Kai

Jiki zeenat ya Fara rawa tana hawaye

Sameer ya saketa yace"matsorociya kawai"

. Tace"karka Kara min wanan abin bana so"

Shaheed yace"kun ji munafuka ko?"

Sameer ya Kama kunninshi yace"iam sorry my zeenat Yi hakuri inshaallah Zan zo gidanku muyi magana da iyayenki"

Da k'yar ta hakura ya jata Suka zauna Yana Bata abinci cike da farin ciki take karb'a

Yace"yaufa naje na gaida shaheed "

Ta b'ata rai tace"please karka b'ata min rai Mana Ina cikin farin ciki ka Kira min sunan wani d'an iska da bai san mutunci ba Wawa banza nifa inna zauna Ina tunanin sai in gan macen da ta aureshi Bata San ciwon kanta ba Kuma wawiya ce,da hankalina bazan auri d'an iska ba mutum kamar salansa nifa sometimes ji Nike kamar in kwad'awa shege Mari matsiyaci banza me suffan Yan iska"

Shaheed ya gyra tsayuwa yace"ah lallai ashe na Baki Grace dayawa kallon da kike min kenan yanzu za a fara wasan "

Sameer yayi murmushi yace"brother na kike zagi?"

Tace"yo ai shi din ne Dan Guguwa "

Sameer yace"ke da Kike tsoronsa har Kika me fitsari a jiki shine kike zaginsa"

Zeenat ta Kai juice Baki tace"fad'a me zakayi?"

Yace"ah'ah nidai ki daina wanan fitsarin in kina son mu shirya"

Tace"ai kamawa take yanzu dai fadamin ya kuke dashi?"

Yace"mahaifina da mahaifinsa uwasu d'anya ubansu d'anya, mahaifina shine babba ni kadai ya Haifa sai mahaifinsa su biyu aka haifesu da Hanan mahaifiyar shaheed balarabiyar ce a makaranta suka had'u da ita,shaheed da kike gani d'an gatane ajin farko domin mummynshi ta me gata besan ya nimi abu ya rasa ba,mummy irin matan Nan ne masu kyaman talaka Kuma akan shaheed zata iyayiwa kowa rashin mutunci,shi achitect ne a u k yayi karatu anan ya kwaso halin turawa shaye shaye da sauransu,"

Zeenat ta tabe Baki tace"Aiko ta cuceshi Dan ba komai mutum ke Nima yake samu ba komin kudin mutum kuwa"

Shaheed yace"Zaki ci uwarki ai gama surutunki "

Zeenat tace"yanzu ai nasan tayi nadamar Sagar tashi ayi mutu yayi ta busa hayaki kamar tipa"

Sameer yace"ta rasu ai shekaru bakwai da Suka wuce,Rana d'anya suka rasu da iyayena a mota d'anya suke sun dawo daga Dubai driver yaje daukansu a airport sukayi hatsari babu Wanda ya fita a motar har driver daya je kwaso su daga airport"yanzu bamu da kowa sai Mami Daman itace autansu

Zeenat tace"Allah sarki Allah ya jikan su da rahama"

Yace"Amin Nima tell me about your family

Zeenat tace"gidan mu babban gidane Kakana b'ata yayi Amma innata na nan,gidanmu gidan yawa ne domin munfi mun talatin ga nishad'i,Nima cikin gatan na taso domin nice babba a Mata Kuma ina da sunan innata,watoh innata wata irin macece murd'adiya ga kwadayin matsifa Akan balagun ba abinda bazatayi ba,ka gan fanta tana sonsa sosai Kamar ranta"ai labarin komai zeenat ta bashi Yana dariya Inna da dramarsu most expecially da tace tana b'arna gadonta tayi

Duk wanan abin shaheed na jinsu,ya jinjina Kai yace"I see"

Tashi Sameer yayi yace"let dance"

Sake kunna wakar yayi sai shaheed ya fito da camera ya Fara videoring dinsu

Beyi aune ba call ya shigo wayarshi Mami ce

Saurin danne wayar yayi ya matse su sameer suka juya ya toshe bakinshi Yana ja da baya

Sameer yace"who is there??"

Sai waiter yayi saurin shigowa Yana latsa waya yace"nine na Zo in duba ko Kuna bukatar wani Abu"

Yace"not at all but kayi packaging kaji guda biyu take away a kaiwa Inna "

Shaheed ya samu ya gudu sanda yayi nisa ya d'angawa waiter hanun

Tuki yake ya rasa meke me Dadi,yace"me zanyi yanzu miye zanyi ni shaheed Mohammed Fulani me zanyi??

A lokacin dasu zeenat suka fito dare yayi domin 7:55 ne zeenat ta shagwab'e fuska tace"na shiga uku ni zeenat dare yayi Yaya jafar zai ci ubana"

Yace"shi Yaya jafar din sonki yake?a labarin da Kika bani sai nike ganin kamar sonki yake"

Tace"Allah shi kiyaye in aure Mai Mata niko ko aure nayi mijina yace zai Kara min kishiya wallahi munyi hanun Riga na tsani kishiya duk gidan mu ba me kishiya "

Yace"ki ce Ina da aiki kenan"

Tace"sosai kuwa"

Har gida ya kaita sanda yayi kissing hanunta kafin ya Bari ta fita

Tana shiga gida ta gan har an Gama cin abinci hira ake

Komawa tayi da baya ta b'oye ledar kazan da aka siya Mata a zaure sanan ta Shiga ta gaida su Abba fad'an sosai suka Mata akan tayi dare

Hakuri ta Basu taje gun Inna ta zauna

Kasa kasa Inna tace tun d'anzu sai yanzu Ina Kika biya Kuma fa na kirata tace"Baki Kai sak'on ba"

Zeenat tace"na biya ne in siyo Mana kaza Yana zaure na b'oye "

Inna ta had'iye yawu tace" Kai yau akwai rakashewa

Kallonsu jafar yake yasan yawo zeenat taje Amma Ina taje!?"

Inna ta d'anga murya tace"Wai Ina sak'on da ta Baki ki kawo min tace ta Baki Dadi domin Yasir na gari
Zeenat tace"kaza ne Kuma na cinye"

Tace"kin me???da anyi karamin yaki wallahi"


A fusace baba yace"ke ina sakonta?"

Zeenat tace"Yana fa zaure tsokananta Nike "

Inna tace"tunda kin rainani maza dauko min abita"
. Zeenat taje ta d'auko sak'on kafin ta dawo Inna ta mike sukayi part dinta

Jafar yace"kunyi fooling mutane meke faruwa ko Inna na niman ajiye ni a gefe ne ni nasan babu wurin ba'ba zulai da zeenat taje domin naje gidan da muka fito daga sallahn magrib toh Ina taje?"duk a zuciyarshi yake magana ya mike ya bi b?yan su

Anty Maryam tace"iska na wahalal da Mai kayan Kara"

Babu Wanda ya kulata mama ta mike ita kanta tasan karya su Inna suke gashi kunya Yar fari bazai bari ta tambaye ta ba Amma fa lamarin zeenat ya fara Bata tsoro this days duk tana Lura da Haka"

Suna zuwa suka bude kazar Yana turiri

Inna tace"har miyau na ya tsinke ni zeenatu Daman zan Kara ganin irin wanan kazar??

Zeenat tace"ai kuwa sai kici ni Zan boye nawa sai gobe ki ci d'ayan naki ne ga Kuma Fanta Amma fa ban samu zuwa wajen ba'ba zulai ba"

Tace"manta da wata zulai Dan Allah gobe zansa aminu ya kaini"

Kwanciya zeenat tayi a kujera tana charting da abin kaunarta

Jafar ya shigo yace"ke kinyi sallah?"
. Tace"lah yanzu zanyi "

Ya jinjina Kai ya bita da kallo har ta Shiga toilet ta d'auro alwala ta tada sallah


Hankalin Mami ya mugun tashi da dawo ta tarar da d'ankin wayam ta duba toilet shiru ta fita tana tambaya kowa yace be gansu ba,a zatonsu dambe suka Kuma yi domin tasan Halin balarabe yanzu Haka fitar ta ya zagi Sameer ne*

Zama tayi tana ta jira har aka Kira mangrib ta gaji ta tattara kayanta ta koma gida babu shaheed

Zama tayi tana kuka tace"kila ma ya kashe shi"

Hanan tace"ki kwantar da hankalinki kin fa San halin ya balarabe kila ya tafi shaye shayen sa ne"

Sameer ya dawo ya ganta tana kuka yace"lafiya?"

Tace"Ina ka kaishi? Ina ka Kai balarabe?"

Yace"shaheed Kuma?na barshi a asibiti ai Ni nayi tafiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login