Showing 66001 words to 69000 words out of 148334 words

Chapter 23 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2898

suka Kama hanyar ciki suna shiga d'ankin yace"ki shiga toilet ki wanke fuska"

Tace"muje tare"

Yace"kiyi sauri Zan fa wuce"

Tace"toh Dan Allah ka jirani"

Yace"toh"
Tafiya take tana waigawa tana shiga ya fita da gudu ya kulle kofa ya zare key

Zeenat naji ya fita ta fito da gudu sai dai ya rigada yasa key kuka ta fashe dashi tana dire kafa

Yana fita falon yace"let go shaheeda"

Sameer na ganin Haka ya fita ya zaga baya yasan Mami na falo ta Kan Kai 10 kafin ta Shiga Kuma da alamu magana me muhimmanci suke da alhaji buba Hanan kuma tayi bacci a falo

Ladder ya samu ya ajiye dai'dai window bayan d'ankin shaheed ya hau

Yayi sa'a window na bude saidai akwai buklary

Tsaki yayi ya rasa inda zaiyi,labulen ya ja gefe sai ya hango zeenat zaune a bakin kofa tana kuka

A hankali yace"zeenat "Bata ji ba sanda ya Kira kusan so biyar ta mike"

Da hanun ya kirata,da Kamar bazata je ba sai Kuma ta mike ta karasa

Fuska d'aure yace"what wrong with you?"Ina ruwanki da fitar shi why did i feel as if kina kishin shaheed"

Ita dai kallonshi take da idanuwanta da Suka sauya kala

A fusace yace"why"

Itama a fusace tace"because mijina na shi ko bana sonshi dole zanji ba Dadi in Yana mingleling da wata"

Sameer ya saki Baki Yana kallonta,ta rike Kai tace"sorry bana good mood ka tafi Zan Nime ka when iam calm*

Yace"since when Kika Fara son Shaheed"

Zeenat tace"what?me kake nufi"

Cikin tsawa yace"my friend answer the darm questions before I chock you to death for how long "

Zeenat ta Masa baya tace"I don't know what you are talking about"

Yace"zeenat you should be ashamed of your self for having feelings for someone who doesn't care about you ,someone who always been cruel to you,someone who lie and make the mockry of you and your parent to marry you just for a stupid revenge *

Zeenat ta juya baya tace"you can said what ever you wish I don't care a rayuwa kowa is entitled to his/her opinion I can't remember telling you I have feelings for shaheed"

Yace"ai ba sai kin Fadi ba your action says it all but bare this in mind ba zanyi give up ba and ki sani the battle line has just been drawn domin I will go to any extend to have you Kuma ki fito da daddare yau I want to feel you d'ankina shine ta wancan luby don't keep me waiting "

Zatayi magana ya sauka"

Dai-dai zai Shiga falon yaji alhaji buba na cewa hajiya ya kamata ki bani dama Ina son ki aureni in maye gurbin jibo"

Mami tace"alhaji da ka hakura ka gan duk Shirin Nan da kuke da shaheed in ya gane niman aurena ke kawo ka zai b'ata da Kai and ni bazan iya aurewa Jamila Miji ba anyi zaman mutunci bazai yiwu ba gaskiya


Komawa Sameer yayi Yana tsaki daman duk wanan sitirin son mami yake?*

Motarshi na fita na d p o na shigowa da mamaki Sameer ya bi motar da kallo domin kamar an San da zuwan shi tunda security Basu tsaya bincike ba"

D p o ya paka ya fito Yana kallon gidan karasawa tayi ta tarar da alhaji buba zai fita,gaisawa sukayi sai dai ko wanne da abinda yake sakawa D P O na mamakin zuciyarshi taki aminta da alhaji buba

Shi Kuma alhaji bubaYana mamakin meya kawo d p o gidan

Haka dai buba ya wuce cike da mamaki ko dai Mami na son bincike mutuwar mijinta ne

Shikuma D P o Zama yayi Mami ta Kira Yar aikinta aka kawo mishi abin motsa Baki domin tasan da zuwanshi lokacin da shaheed ya Kai Sameer kotu ya amshi numberta

Alhaji buba na fita ya d'au waya yayi dialling number

ana d'angawa yace" *camelion* ya kamata ka shigo yau akwai magana "

*Camelion* yace"sorry Ina da aikin Yi bazan samu zuwa wanan kauyen ba"

Buba yace"iam sorry akwai matsala ne dole mu had'u Nima yanzu Zan Kama hanya mu had'u kawai a gidan gona"

*Camelion* yace"ok Zan bar cikin gari yanzu su babcy su ajiye min abinda zai nishad'antar Dani"

Buba yace"ok"

Sai kusan 11:40 Suka isa erena

*Camelion* ya zauna yayi crossing legs yace"Ina Jin ka buba"

Alhaji buba yace"nafa gan d p o ya Fara shiga gidan "

*Camelion* na Wasa da zoben shi yace"me kake tunanin ya kawo shi"

Buba yace"shiyasa na Kira ka ka bincika min shi wani kallo yayi min da ban gane ba Kuma shegiyar matan taki yarda in aureta"

*Camelion* yace ni duk ba wanan ba bana tsoron wani police yanzu kaima ka sani,yanzu dai Ina son mu hanzarta a Shirin mu,na farko Ina son mu kwace nagarta builders Ina son gobe ayi hacking account din company kafin ayi fixing mu kwashe kudin ciki tas na Gama arranging din komai na samo computers guru yau da daddare zamu Fara aiki akwai bvn din company account din na samu,da Kuma bank details din da za a bukata Ina son ayi hacking din account din a kwashe komai that number 1 plan b Kuna shine......"

Dakata *camelion* a Gama na farkon tukkuna kan ayi magana plan b,Kuma fa na gan wata baby a gidan ta min ko latsi ne a ban......"

Wani kallo *camelion* yayi me ya dunkule hanun sai buba yace"ai ban San kaima kana ciki ba da banyi subu'tar Baki ba,Amma kasan me??yariya yanayi take min da Hanan dangin su ne?"

" *Camelion* ya kalleshi yace"yanayi Kuma?"

Buba yace"eh wallahi suna yanayi harda ita saratun *

Hasko fuskansu *camelion* yayi ya ko gan hakane

Gyra zama yayi yace"something is fishy,wacece ita????akwai b'oyayen kulli,meyasa ban tab'a ganowa ba,ko dai turo ta akayi gidan,but meyasa da iyayenta sukayi find out ind......"sai Kuma yayi shiru ya mike ya haura sama sai d'ankin da Suka ajiye Mai kanti
Wani naushi ya kai me a baki yace"wacece zeenat "

Nima maimatawa nayi nace wacece zeenatS'S'

Cant wait in San wacece zeenat Allah Allah Nike gobe yayi,>?#?>?#?>?#?as we are going deep into the story as the story is becoming tougher,suspence din zaiyi ta karuwa domin every page is a bomb,mu kwana da sanin cewa nagarta building company is under attack who is *camelion* what does he want miye next plan dinshi ??

Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Pls don't read if you did not pay


Bismillahir Rahmanir Rahim

Mai kanti yayi murmushi yace"au Daman can binciken naka be Kai nan ba?hmm ai dama duk duniya babu Wanda zai fad'a maka wanene zeenatu ko da kuwa ubanta ne"

A zuciye ya Kai me bugu Yana huci yace"yau Zan kawo karshen ka dan kawai ka gan ana binka a hakanli Kana niman Rainawa mutane wayau "

Wani murmushi Mai kanti yayi yace"me kake jira ka kasheni d'in Mana Amma ka sani ita zeenatu zata kwatarwa kanta yanci me kake tunanin?zata kyaleku azzalumai ni nasan duk inda take yanzu ta girma ta mallaki hankalin kanta addu'a na shine Allah ya......."

Naushi ya Kuma kaime Amma bakin me kanti be mutu ba sai magana yake

*Camelion* ya shake shi yace"Ina diamond din suke"

Yayi murmushi yace"suna wurin Yan Amana diamond na inda ya dac......"

Be karasa ba *camelion* ya kaime wani naushi Kuma abinka da tsoho sai Mai kanti ya Fadi sumamme

Buba yace"wanan zuciyar taka tayi yawa ka rageta in ka kashe shi toh baxamu samu abinda muke so ba ya kamata ka gane shine kadai hope din mu shi kadai yasan inda diamond suke please control your anger

*Camelion* yace"mutumin bazai tab'a yin magana ba cikin sauki,a Kira likita ya duba shi"

Yana gama magana ya fita buba yabi byanshi suna sauka kasa yace"nifa yau komai dare zan wuce zuwa asuba na kai cikin gari bana son a farka bana nan,Amma kai ka tsaya saboda scammers din anan zasu tsaya suyi aikin su zasu iso zuwa safe

Buba yace"ok zamuyi magana Zan tsaya in jira su,Kai Kuma kayi bincike akan wanan yariyar

_____________

Tun daren jiya zeenat bata rintse ba tayi ta sa idon dawowar su shaheed amma shiru,safa da marwa tayi tayi da ta gan 2am yayi Basu dawo ba ta dawo ta zauna bakin gado sai ta fashe da kuka

Sosai take jin zafi a zuciyarta b?yan tayi kuka ta gaji ta kwanta tana latse waya

Sai kusan asuba suka dawo

Tana jin ana kokarin bude kofa ta mike ta karasa"

Shigowa yayi ya kalleta da mamaki yace"bakiyi bacci ba"cikim maye yayi maganar

Zeenat ta matsa baya ya shige ya fad'a gado

Dukawa tayi ta kwance me takalmi ta Fara kokarin rage me kayan jikinshi Bata Sha wahala ba wajen cire me Riga Amma a wando ta Sha wuya domin yayi bacci

Vest da boxers kawai ta bar me tana d'aukan wando sai wallet ya fado da kwalin condom

Ta duka ta d'au wallet din da comdom tana dubawa

Wani numfashi ta ja ta ajiye wando sanan ta ajiye wallet din da comdom

Zama tayi ta rike kai hawaye na bin kuncinta watoh iskanci yaje Yi da shaheeda shiyasa ya kulleta

Mikewa tayi ta Shiga toilet ta d'auro alwala ta shimfid'an sallaya tana sallah

Har akayi sallah asuba tana zaune

Sai 5:40pm ya bude Ido zubur ya Mike ganin ai gari ya waye ya rike Kai Yana kallon inda take zaune Wanda ko kallonshi batayi ba

Shafa kanshi yayi yace"meyasa baki tashe Ni nayi sallah ba"

Sai a sanan ta d'ango ta kalleshi tace"akan me Zan tashe ka na sani ko bakayi wanka janaba ba"

Gabanshi yaji ta fadin yace"what do you mean?"

Ta Kai dubar ta Kan wayarta tace"me ka ji,nidai shawara da zan baka ka bani takkada ta in tafi gidanmu bazan yarda da cin fuska ba,nasan baka Sona Kuma ka nunawa dukiya hakan ka taimaka ka sallameni Kar mu shiga hakkin juna in hana ka holewa kai Kuma ka hana zuciyata sukuni please na yarda Zan cigaba da yi maka aiki har lokacin da na biya ka kudinka but please free me,Kai yanzu ka min adalci kenan ka aureni for a stupid revenge ka rabani da masoyina nima Ina sonshi and kana fita da wata right under my nose miye na maka a rayuwa da ka zab'i kayiwa zuciyata illah haka,you don't love me,and you will never do which u make it clear and I understand,meyasa toh bazaka Bari in so Wanda ke sona ba shima ya son......"

Karasawa yayi inda take tayi saurin mikewa domin a zaton ta dukanta zaiyi

Hanun ya Kai wuyarta ya kalli cikin kwayar idonta yace"you are sick ki Sha magani"Yana Gama magana ya shige toilet yayi wanka ya fito d'aure da towel

Tana ganin kanshi a jike tace"watoh iam right Zina yayi shiyasa bazaiyi sallah ba sai yayi wanka "

Wani numfashi ta ja ta rintse Ido ya juyo ya kalleta ya gan tanayin baya"

Tsaki yayi yace"Zaki kashe kanki ba ruwana Kuma Kika min kazafi sai Allah ya tambaye ki"

Bata ce komai ba ta shige toilet tayi wanka ko da ta fito ta gan ya idar da sallah taje gaban mirrow ta zauna tana shafa cream a hankali

Cinyarta yake kallo amma ya Lura duk bata da walwala ta d'aurawa kanta wahalal duniya Kuma zata ji dashi wallahi

Wayarta tayi Kara tana kokarin Kai hanun ya rigata dubawa yayi ya gan my mum

D'aukawa yayi yace"Ina kwana mama"

Mama tace"lafiya Lau kun tashi lafiya?"

Yace"yes ma"

Tace"Bata tashi bane?"

Yace"ta tashi gata ma"

Mika Mata yayi ta kalleshi ta Kau da Kai

Mama tace"hello kina jina ?"

Sai kawai zeenat ta fashe da kuka kiris dama take jira

Mama tayi shiru na wasu mintuna kafin tace"lafiya meya faru?'

Zeenat tace"mama kece da kanki Kika kirani yau ko dai kuskure kikayi??"

Mama ta d'an ji ba dadi gaskiya Bata kyauta ba

Tace"Kuna Lafiya?"

Cikin kuka zeenat tace"mama ku Zo ku d'auke ni I don't like it here "

Mama tace"wani abin yake Miki na rashin kyautatawa?"

Cikin kuka zeenat tace"wallahi baya Sona "

Mama tace"ok zamuyi magana yaushe Zaki Zo gida?"

Zeenat ta ji dadin inda maman ta bata amsa tace"sai weekend zamuyi resuming aiki yau"

Mama tace"why not in zo in duba daughter na a office I can't wait har weekend gaskiya"

Zeenat tayi dariya tace"da gaske mama Zaki Zo"

Mama tace"ba zuwa kadai ba Zan kawo miki abinci kiyi lunch me Dadi specially made for you "

Zeenat ta mike ta daka tsalle ta rungume shaheed

Sai kuma ta janye tace" sorry sir"

Wani numfashi ya ja ya lumshe Ido,ya jawota ya manna a jikinshi yace"in da nine ke da bazan wahalal da zuciyata wajen sake sake ba,domin ke din.....sai Kuma ya girgiza Kai ya lumshe Ido yace"in tambaye ki Mana"

Zuba me Ido tayi yace"waye masoyin naki in had'an ku I want to free you"

Maganar tashi ta Bata haushi ta turashi ta zauna ta cigaba da shafe shafenta zata shafa humra yace"in Zaki fita na haramta Miki sa wanan tularai ki bude wan can drawar na taho Miki da masu sanyin kamshi wan can tayi karfi"

Zeenat ta me banza ta shafa humra yace"wuni zakiyi a gida domin ni ba d'an iska bane da Zan bar matata tayi ta yawo da wanan kamshi kowa yaji"

Zeenat ta mike tana zuwa wajen wardrobe tace"da a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login