Showing 60001 words to 63000 words out of 148334 words

Chapter 21 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2897

zeenat abin ya bude

Murmushi yayi ya Shiga watsaap ya Fara bin WhatsApp chat din da sukayi da Sameer murmushi yayi ya ajiye wayar domin lokacin har an Fara Kiran sallah magrib

Toilet ya Shiga yayi alwala ya fito yasa jallabiya ya fita

A falo ya tarar da mami tame kallo d'aya ta d'auke kai murmushi yayi yace"Mami ko kin gan min matata?"

Hararshi tayi sai taje kicin inda take Jin hayaniya ya hango zeenat tsaye da Hanan sai larai me aikinsu

Shafa sajensa yayi yace"aiki ake"

A razane zeenat dake rike da wani plate ta juyo sai ko ta saki plate din ya Fadi

Hanan ta turo Baki tace"na uku kenan fa Kika fadsa tunda Kika zo kicin din Nan"

Murmushi yayi yace"b'arna gareta ai"

Zeenat ko kunya taji,ya fita ya tafi massalaci itama zeenat ta fito tanawa Mami Sannu da Zama ta ansa ba yabo ba fallasa

Ciki ta koma tayi wanka tayi sallah sanan ta zauna gaban mirrow ta Fara tsansara kwaliya tana mikewa ya shigo d'ankin

Kallonta yayi yace"Zaki fita ne?"

Tace"ah'ah "
. Yace"na gan kinyi kwaliya ne ai"

Tace"urhmm muje muyi dinner ko?_

Yace"ok but ki Fara shiga toilet ki wanke wanan kwaliyar "

Tace"but why"

Wani kallo yayi mata da yasa kayan cikinta kad'anwa ta shige yayi kwafa ,tana fitowa yace"sa hijab"

Sawa tayi ya Kama hanunta Koda suka fito sun gan kowa a dining su ake jira

Zeenat ta kwace hanunta ta sawa Mami tuwon shinkafa da Miya egusi zata sawa Hanan hanan tace"haba dai I will serve my self just serve your brother in law"

Ba tare da ta kalli Sameer ba ta d'auki tuwo zata same sai kawai shaheed ya take mata kafa da karfi ta saki Kara tuwon ya fad'in

Sameer ya mike zai rikota sai kawai shaheed ya

Akwai Kura

Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Please don't read if you did not pay


Bismillahir Rahmanir Rahim

D'anga me hanun shaheed yayi yace"she is my wife so it my responsibility to take care of her don't make the mistake of torching her because I won't tolerate it"

Take tuwon yayi da kafa ta baje ya jawo zeenat jikinshi ya rungume Yana kallon Sameer da ya d'auke Kai da gefen Ido yace"baby talk to me Baki ji ciwo ba??"

Zeenat ta girgiza me Kai tace"ok Bari in je ciki in d'auko me wani turon guda d'anya ya rage"

Jan kumatun ta yayi yace"Kai baby toh ni wanne Zan ci in kin bashi d'anyan da ya rage?"
Kallonshi tayi Shima kallonta yake sai ta dukar da Kai tace"kad'an mukayi ance baka cin tuwo yanzu ma nasa a dafa maka jellouf rice"

A ranshi yace"ah lallai shi Kin me tuwo ni kin sa kazamai Yan aiki su dafa min jellouf"kama hanunta yayi yace"for you zan koya kije ki d'auko min sai shi ya ci jellouf din'

Mikewa Sameer yayi ya bar wurin cike da b'acin rai ya Lura yaron nan ya Fara kaishi iyaka zai ko bashi mamaki wallahi"kwanciya yayi yana tunanin moment dinsu da zeenat da a ce wani abu ne da ya hakura but heyyyy zeenat nashi ne sai ya kwace ta cikin ruwan Sanyi thank God shi take so ba Shaheed ba,what if ta Fara son Shaheed??wani fad'iwar gaba yaji zubur ya mike yace"no zeenat don't make the mistake of fallen in love with Shaheed please you are my life"

Sosai yake Jin fadinwar gaba sai ma kawai zazzab'i ya rufe shi

Ko da aka kawo tuwon Wasa dashi Shaheed yayi tayi,Mami dai ko kallonshi batayi ba,jawo hanun zeenat yayi ya zaunar da ita yace"ke bazaki ci tuwon ba"oya bude Baki in baki"

Zeenat tace"Zan ci da Kai na"

D'inba tuwon yayi ya saka a Miya yace"oyah"

Iya kunya zeenat ta ji tana kad'a me kai tana satar kallon Mami

Kallon Mami yayi shima ya tabe Baki yace"ke in Zaki ci ki ci in fad'an miki Mami ba wacce za a ji kunyarta bace lokacin da mijinta ke raye ke kin gan irin soyewa da sukayi kuwa?sai ma tayi me kis......."

Wani tsawa Mami ta daka me tace"Zan ci gidan ku fa balarabe Wai yaushe na Zama kaka ka?"

Tabe Baki yayi yace"oyah feed yourself kafin Mami ta Kai mu gidan radio munyi abin kunya"

Zeenat ta ja plate din tuwon tana ci tana Jin haushin Sameer be samu ya ci ba Kuma tun rana yace tame tuwo shiyasa tacewa Hanan suyi tuwo gashi Shaheed ya b'ata musu plan"

Bata wani ci me yawa ba ta tattara kayan ta Kai kicin a hankali gudun kar plate din su tarwatse tana fitowa ta tarar babu Shaheed sai ta ji wani dadi a zaton ta ya fita ne kawai sai ta wuce d'anki da sauri tana had'awa da gudu ta d'au wayarta ta Shiga watsaap ta rubutawa Sameer Salam domin ta ganshi online"

Beyi reply ba Kuma ya duba sai ta tura me sorry sweetheart Nima ka min adalci ba laifina bane ya kake so inyi?"

Sai a sanan ya rubuto Mata my heart is burning please in yayi bacci ki fito we need to see"

Ta rubuta me ok inshaallah Zan fito tunda ka ce Yana da nauyin bacci"

Ya turo Mata emojis din dariya>?#?>?#?>?#? "kin San fa kafin ya kwanta sai yayi shaye shayen shi yake kwanciya ko sace shi zakiyi bazai sani ba"

Emojis=?? din murgud'a baki ta tura me tace"whatever ai yafi ka,Kai da kullum Cikin jan numfashi kake Kamar me Shan cocaine "

,Sameer: what do you mean zeenat by defending him miye had'in ki dashi"

Zeenat:he is my husband"

Sameer:are you stupid?don't try that nonesense with me "

Zeenat:>?#?>?#?>?#?>?#?>?#?just joking baby "

Sameer that an expensive joke, I don't buy it,so don't ever try that nonesense with me"

Zatayi replying sai taji an sako numfashi ta wuyarta a firgice ta juya

Shaheed yace"easy babe meya firgita ki Haka?"

"Ba komai just that banyi expecting kana d'ankin ba"

Ya juya zuwa wajen madubi Yana goge jiki da towel yace"I understand, charting kike ne?"

Tace"eh'......ah'ah Ina son in Kira mama ne"

Yace"ok ki Kira ta ki Shiga kiyi wanka"

Tace"d'anzu fa nayi wanka Kan mu fita cin abinci "

Be Kuma magana ba ya shirya cikin Riga polo maroon da blue jeans ya b'ata lokaci gaban mirrow Yana gyra hairstyle dinshi Aiko yayi kyau ba karya daman Kuma me kyau ne shi

Tace"zaka fita ne?"

Yace"eh zani club ne akwai magana ne"

A take ya gan fara'a a fuskarta tana murmushi tace"ba komai sai ka dawo Allah ya tsare"

Ya jinjina Kai ya tako inda hijabin da tayi sallah yake ajiye ya d'auka ya sa Mata

Gani tayi ya bude bedside ya ciro wani farar leda ya bude Ashe nikab ne ya Mika Mata yace"d'aura tare zamu je"

Cikin tashin hankali tace"Ina??"

Yace"club"

Kuka ta fashe dashi tace"kayi hakuri ka barni a gida wallahi bazan iya zuwa club ba"

Wani tsawa ya daka Mata daya sata natsuwa yace"oya muje"

Cikin kuka tayi gaba ya bita a baya "

Mami na zaune falo ta gan sun fito zeenat na kuka fuska sanye da nikab tace"balarabe kashe ta zakayi?"

Cikin kuka zeenat tace"dan girman Allah Mami ki taimakeni Wai club zai kaini"

Mami tace"club Kuma?Kai balarabe ba ka da Kai ne zaka Kai Yar mutane club'

Yace"nifa Mami bana son ana Shiga tsakanina da iyalina,kawai na gan zani club ne Kuma in na Barta a gida hankalina bazai kwanta ba zanyi ta gani kamar za ayi ta latsa min mata kin fa San duniya ba gaskiya sai a had'an baki da d'an uwanka a cuce Ka Mami ko d'an uwanka sai ya cuce ka,Kuma ni kin San ban da Kai wallahi in na gane ko charting anayi da Matata zanyi hauka, Mami Zan haukace irin Wanda ban tab'ayi ba wallahi gomma in anayi a Bari"

Zeenat ta Sha jinin jikinta,Mami tace"toh Allah ya shirye ka Amma ka bar Yar mutane "

Kama hanun zeenat yayi yace"babu ruwanki toh,ke muje"ya Kare da Jan hanun Mami"

Mami tasa hanun a hab'a tace"Yaya Mohammed ka haiho matsifa Allah ya kyauta "

Gaban mota ya saka zeenat sai wani babban club ya kwace wayarta shaheed be yarda ya Sha wani abinda zaisa hankalinshi gushewa ba ya Shiga yayi ta rawa tana tsaye a gefe tana kukan zuci duk abinda yake Yana Lura da ita

Kowa ya Zo sai ya kalleta domin batayi kalar su ba

Iya takaici zeenat ta kwasa tun tana kuka har ta hakura

Wuri ta samu ta zauna tafi 2hrs sai kawai taji an

Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Don't read if you did not pay


Bismillahir Rahmanir Rahim

Ta ji ihu a gefenta kallon wurin tayi sai ta gan shaheed ana hailing dinshi ana cewa shi zai iya da serah

Mayar da hankalinta tayi wurin sai ta gan wasu maza na cewa an Basu d'anki ya Shiga ya nunawa serah karyar iskanci take domin shi kadai zai iya da ita"

Shaheed yayi ta dariya yace"like seriously Kuna nufin yariya na ganin ita wata ce a iskanci?"

Suka ce yes cewa tayi iskancin ka beyi nisa ba tunda ka kasa kebewa da ita"

Shaheed yayi wani murmushi me tsada,zeenat ta ji wani Abu ya taso mata ganin zai tafin da gaske ya sata mikewa da sauri ta Sha gabanshi fuska cikin nikab shima kwayar idonta yake kallo

Yace"no wallahi bazan yarda ka shiga ba,wanan ai cin fuska ne ka kawo ni club ka ajiye ni Kuma ka ce zaka Shiga yin iskaci da wata"

Wani kallo yayi Mata yace"kefa Kika fassara shi da iskanci so sai ki barshi a Haka,beside babu wani Abu tsakanin mu that gave you the right kiyi quesioning dina it my life and I will enjoy it to the fallest Kuma ko me zakiyi kiyi ta tunawa cewa you are dealling with shaheed Mohammed Fulani a k a balarabe a k a the *camelion* in kina tunanin Zaki Kai karana gidanku ki sani Zan iya canza colour a ki yarda Zan iya yin abinda nayi sai a Baki laifi "be jira tayi magana ba yayi tafiyarshi

Zeenat ta dawo ta zauna tana kuka me ban tausayi ta mance Randa tayi irin wanan kukan ko da ta gane shine mijinta ba Sameer ba bata ji abinda ta ji yau ba

Sai goge hawaye takeyi da majina har imagining dinshi take suna lalata da wata

Wanan thought din na zuwa mind dinta ta saki wani kuka tana toshe baki sai kad'an kafarta take tana Jin wani zafi a zuciya

Tashi tayi taje d'ankin da ta gan ya Shiga ta Kai kunni amma Bata jiyo komai ba saboda kid'an dake tashi,bugu tayi tayi tana kuka,harta gaji ta zube a wurin

Can sai gashi ya fito rike da belt dinshi a hanunshi Yana kokarin sa zip da mamaki ya tsaya Yana kallonta yace"girl me kike anan"

Mikewa tayi tana kallonshi suna had'an Ido sai yayi kasa da nashi ko meyasa oho

Murmushi takaici tayi tace" it past 11 gida zamu ko anan zamu kwana sai ka Shiga in jira ka a waje"Yanayin inda tayi magana zaka San ranta a b'ace yake domin babu wanan tsoron

Shi kanshi yaji wani iri domin gatse tayi me,hanun ya Kai zai Kama hanunta ta fisge tana nuna me yatsa manuni magana take sonyi ta kasa sai kawai ta sauke ajiyar zuciya

Gaba yayi ta bi bayanshi ya Shiga mota itama ta Shiga ya ja mota,so yake yayi mata magana amma bakinshi yayi nauyin har suka Kai gida zeenat Bata kalle inda yake ba

Yana parking ta bude ta fita,Sameer dake safa da marwa a balcony yayi saurin karasowa zai Mata magana ya gan ta wuceshi kamar Bata ganshi ba ta shige ciki"

Shaheed yayi mamaki shima sai ya shige ba tare da yayiwa Sameer magana ba

Sameer yayi ta mamaki hankalinshi ya tashi meke damunta,shima shigewa yayi ya rufe kofa

Shaheed na Shiga ya Tarar da zeenat kwance tana kuka yace"what wrong?meya same ki? Labari Kika samu Zan mutu da zakiyi wanan kukan?"

Zeenat ta juyo ta kalleshi zatayi magana wayarta tayi Kara ta duba ta gan 2/4(watoh my love)kun San my 2letter ne shi Kuma love 4,letter danna power tayi shima ya gani sai be ce komai ba ya maida duba gunta

Yace"bafa wani Abu ne ya faru ba kawai yariyar cewa tayi ita Yar iska ce shine nace gani tayi min komai da take so Nima Zan mata,shine fa ta cire min wando a ganinta ta kware a iskanci,Ina nufin Banda boxers fa,shine da ta gama ni kuma na rama,kin San me nayi mata?"

Zeenat ta zuba mishi Ido yayi murmushi yace"cakumo nono ta nayi"

Zeenat tace"ka cakumo mata nono"

Yanayin da ya gan tayi da fuska yasa dariyar fuskarshi gushewa,mikewa tayi ta shiga toilet,zai bita ta banko me kofa a fuska,rufe fuskar yayi da tafin hanunshi domin yaji zafi yace"me Kuma nayi?"

Zeenat ko zubewa tayi ta saki kuka Kai ka ce mama ce ta rasu

Turawa yayi ya jita Gam shidai yasan kofar ba key yace"ke lafiyar ki meya same ki??"

Zeenat dake zaune jingine da kofar ta mike ta je ta kunna shower ta tsaya ta sakarwa kanta ruwa

Shiga yayi ya ganta tsaye yace"kina da lafiya kuwa zakiyi mura fa"

Bata kula shi ba hakan yasa ya karasa zai kamo hanunta tayi baya cikin rashin sa'a ta taka sabulu luuuuu tayi baya zata Fadi ya taro ta hanunshi d'anya na waist dinta d'anya a bayanta ita Kuma ta kwant??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a ta Kama wuyanshi Dan samun waiji

Kallon idanun juna suke kowa da abinda yake ji a ranshi sun dade a haka kafin zeenat ta cire me hanun yayi saurin saketa,Bata kalleshi ba tace"thank you sir"

Sai Kuma yaji wani banbarakwai Wai sir

Binta yayi da kallo har ta fita shiko kamar an shuka shi ya kasa motsi

Ya dade Kan ya fita ko da ya fita ya tarar har cire kayan jikints tasa wasu Riga da wando ta kwanta Amma ba bacci take ba sai karkad'an kafa takeyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login