Showing 75001 words to 78000 words out of 148334 words

Chapter 26 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

5830

yace"karki Sosa baby zaiyi worst "

Office dinshi ya kaita cikin d'ankin ciki ya shimfid'e ta a gado ya Mata rumfa

Shagwab'a take zuba me tana cewa ni bana so ka d'angani gadon da ka Gama Zina da Yan Mata zaka wani ajiyeni"

Magana zaiyi aka wani turo kofa juyawa yayi ya ga ko waye ne shaheeda ce tasa hanun a kugu tace"shaheed me hakan ke nufi?*

Yace"ni na mance fa kina Nan je gida in na dawo zamuyi magana

Cike da matsifa ta karasa shiga tace"wallahi baka Isa ba na rantse ai ce min kayi baka sonta auren dole akayi maka sakinta ma zakayi Kuma fitsari take a jiki me zakayi da ita watoh shine zaka zaga kana wani d'aukarta

Zeenat ta tureshi ta mike ta d'au wayarta ta bar musu d'anki zai bita shaheeda ya rike me Riga ta fashe da kuka sai ya ji tausayinta ko ba komai childhood friend dinshi ce"

Lallashinta ya farayi yace"taje gida in ya dawo zasuyi magana"

Da k'yar ta amince

Zeenat ko na fita ta Danna elevator sai so take ta gwada ko zaiyi ta gaji da hawar stair ga kafarta na ciwo

Yana budewa taji an wani jata ciki an rufe ihu tayi Kuma an kashe wuta

Ihu take tana niman taimako sai dafa banko take ta Danna ko Ina yaki buduwa kuka ta fashe dashi

Kawai sai taji muryar Sameer yace"me kike nufi?"

Tasleem ce ta Kira shaheed tace"sir elevator ya rufe yaki buduwa Kuma zeenat na ciki

Yace"what "

Tace"na Kai file wa sir Sameer ne Ina fitowa na gan shigar zeenat Kuma na Danna yakiyi na Kira maintains sunce lalacewa yayi

Da gudu ya karasa ya gan suna fama

Cikin tashin hankali yace

Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=???=???=???=???=???=???
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"can someone tell what the hell is going on here meyasa sai zeenat zatayi stocking a ciki"

Chief maintenance din yace"sorry sir wallahi d'anzu muka sami labarin ya lalace but lokacin ana ta zirga zirga shiyasa na sha'afa sir but inshallah zai budu

Shaheed yayi kamar zaiyi hauka sai hargitsa suman kanshi yake,rufe bakinshi yayi da tafin hanunshi ya Kai wani d'an rami yace"hold on girl za abude

____________

Ciki kuwa, Sameer jawo zeenat yayi yace"me kike nufi da kika wani li ke me this days you don't even want to look at my face"

A fusace zeenat ta janye kanta tace"that is because bana son ganinka,the sight of you irritate me,how can you sameer?how can you stoop so low ka nime ganin downfall din d'an uwanka"

Sausauta rikon da yayi Mata yayi yace"me kike nufi,don't tell me kina zargina akan abinda ya faru?"

Cikin ihu tace"Ina maka abinda yafi zargin Sameer I saw those code a wanan gidan naka a cikin system dinka,I thought you are different ashe you are worst than a beast "

Ji yayi duk karfin shi ya Kare kamar an yanke me jijiyoyin dake guiwar shi,meyasa zeenat zata zarge shi akan abinda shi bazai iya ba,yes yasan ya tab'a d'aukan code din a laptop din shaheed a ranar da sukayi fad'an which is common tsakaninsu ya so ne yayi wani abinda zai koyawa shaheed hankali ya daina controling dinshi a gaban staff dinsu but not for once ya tab'a tunanin cutar da d'an uwanshi,meyasa zata zargeshi akan abinda shi be tab'a kawowa ranshi ba yes yasan shi da shaheed basa shiri,but he is still his blood brother,gaskiya yau zeenat tayi hurting dinshi,ji yayi zuciyar shi na zafi ya kasa rike takaicin shi kawai sai ya fashe da wani irin kuka,meyasa Wanda yake ganin zata yarda dashi itace zata fad'an me magana

Cikin duhu zeenat ke kallonshi sai ya kunna wutar wayarshi yace"a rayuwa ban tab'a son mace ba irin ki zeenat na so ki ko Allah ya San na so ki,zeenat bani da kowa, no Yaya ba kani,Kuma na baki dukkan yarda na kin bani hope a lokacin da Nike jimamin rashin iyayena kin Kuma sa na ji a jiki na ke din tawa ce.na soki fiye da tunani Mai tunani ,yanzu zeenat har kin manta alkawarin da Kika min?ki tuna a first time din da muka had'u na Baki aiki kin ce min in Fadi duk abinda Nike so Zaki min,toh lokaci yayi da Zaki cika wanan alkawarin,Ina son ki Kai shaheed kotu akan ya sake ki Baki sonshi,zeenat iam not bad but rashin ki zai iya sawa in Zama bad,ki Soni dan girman Allah zuciyata bazata juri ganin ki da d'an uwana ba,ni bani da kowa shi Yana da Hanan Kuma Yana da Mami ga shaheeda,Mami tafi sonshi nasan zata taya shi jinyar zuciyarshi in ma Yana sonki ,zeenat ni kaina I hate to do this but ke din ce tawa,ki taimakeni zeenat 'ya Kare cikin matsananci kuka Yana zubewa kneel dinshi biyu a kasa

Sosai zeenat ta ji ba dadi sai ta ji Kamar itace sanadin wanan yanayin da ya tsinci kanshi ita yanzu ya zatayi dashi a gaskiya bazata iya Kai shaheed kotu ba for reason best known to her"

Tashi yayi ya rungumeta gam' a jikinta tana kokarin tureshi yaki barin ta

Wani karfi ne ya Zo Mata ta wani irin tureshi ta wanka me Mari "tana huci tace"mantawa kake ni matar wani ne?meyasa kullum Kai so kake kayi ta tab'a jikina what do you take me for?"

Sameer ya dafe kunci shi yace"zeenat dan kawai kin daina Sona kike niman excuse din guje min?da meyasa baki hana ni rungumar ki sai yanzu, zeenat I can see it clearly that you have fallen for shaheed and zakiyi nadama because I know shaheed like the palm of my hands he is trying to play you he is selfish an....."

Katseshi tayi ta hade hannayenta tace"sorry if ni ce matsalan ka,sorry if na jefa ka a cikin damuwa iam sorry for what iam making you go through but Sameer there is different between *SO DA ABOTA* cikin kwanakin nan I realize that what I felt for you then was nothing but friendship,please forgive me for giving you high hopes I can't do this bazan iya Kai shaheed kotu ba please"

Ya jinjina Kai sai Kuma ya zube guiwowinsa a kasa yace"Dan allah badan ni ba ki bani chance Zan koya miki sona please forgive me,zeenat karki bari shaheed ya kusance ki dan Allah zeenat Zan mutu,zeenat ki taimaka nima iam handsome I have fair skin and hair ki so ni please zeenat"

Zeenat ta ja baya tace"it doesn't work that way"

Tashi yayi Yana magiya,ganin beda niyyar bude su yasa tace"na ji Zan kaishi kotun "

Wani murmushi yayi ya Kama hanunta yace"thank you"dai dai Nan aka bude kofar

Wani fadiwar gaba zeenat ta ji ta kalli shaheed dake zufa alamu sun nuna ba karamin wahala ya Sha ba wajen Bude kofa

Kallon Ido cikin Ido sukayi sai zeenat ta janye hanunta ta fito

Jikinta na mugun rawa fitsari na kokarin kufce Mata

Fitowa shima Sameer zaiyi kawai sai shaheed ya

Hmm Wai meyasa kuke haramta auren tsakanin zeenat da Sameer ne?>?#?har kun sa team Shaheed sunyi relax suna ganin sun ci gari=??=??=??

Maman Nur[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?

Wani murmushi yayi ya Kama hanunta yace"thank you"dai dai Nan aka b??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ude kofar

Wani fadiwar gaba zeenat ta ji ta kalli shaheed dake zufa alamu sun nuna ba karamin wahala ya Sha ba wajen Bude kofa

Kallon Ido cikin Ido sukayi sai zeenat ta janye hanunta ta fito

Jikinta na mugun rawa fitsari na kokarin kufce Mata

Fitowa shima Sameer zaiyi kawai sai shaheed ya

Hmm Wai meyasa kuke haramta auren tsakanin zeenat da Sameer ne?>?#?har kun sa team Shaheed sunyi relax suna ganin sun ci gari=??=??=??

Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=???=???=???=???=???=???
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Masoyana naji korafe korafen ku akan ni bana sauke farashin littafi watoh bonus ko Bonanza Kamar inda sauran writers keyi na d'an lokaci,Kai jama'a>??yo ya za ayi wasu su biya 300 wasu Kuma a rage musu ai Babu adalci ko,in kun gan na sauke toh hajiya ce ta biya tace a ragewa mutane Darin duk Wanda yake paid group Dina yasan da wanan ragin,sai dai Kash wanan karon hajiya Bata kasar tayi jisan kiwo,kamar Kuma duk Wanda take paid group dina sun San a littafin samha ba dayawa biya musu akayi,kauyawa ma akwai wacce ta biyawa mutum goma but this time babu wanan ragin shiyasa kuke ta tambaya nace babu,but bisa korafin ku na duba na gan Nima ya kamata in bonus din Nan so Ina Mai sanar muku daga yau zuwa jibi zaku iya turo 200 domin Shiga group a dama da ku domin ko kana karanta Bari baka more ba domin baka Jin inda Kuran ke tashi Kuma ga hakkina a kanku so nayi ragin d'ari 200 ta account number dake sama ko katin mtn ta d'ari biyu,Bonanza zaiyi lasting ne for 3days

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ya jawo sameer baya yace"what the hell kakeyi da Matata ?"

Sameer da kanshi ke bugawa yace"as you can see lalacewa yayi muna ciki"

Naushi shaheed ya Kai me yace"don't lie to me na ganka kana rike da hanun matata and you are telling me rubbish"

Sameer yace"shaheed bani da lokacin dambe da Kai ka barni in tafi"

Zeenat ta karaso tace"please sir ka barshi kana niman creating scene"

A fusace Shaheed yace"oh iam the one creating a sin,when you are holding his hand you are not creating a scene then,but girl yanzu nine me creating sin "

Zeenat ta kalli mutane tace"shaheed zargina kake"

Wani tura ta yayi yace"wallahi I will create abinda yafi scene,Wawa kuka maidani ya addabe rayuwata Yana chart dake ban ce komai ba,ranan ya Kira ki a waya yace"ki fito da daddare I still kept quiet for peace to reighn,because kowa yasan Iam always a peace maker bana son fitina ,now ya Fara binki meyasa elevator be kulle kowa ba sai ku biyu??"

Zeenat tace"please sir don't add to my stress "

Rai b'ace yace"oh

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login