Showing 117001 words to 120000 words out of 148334 words

Chapter 40 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2886

Shi ya nuna Mata wani kofar baya Suka bi a hankali yana hanunta suka fita dashi, a kofar karshe Suka tarar da wani tsaye ya basu baya,kawai ta ajiye mai kanti a hankali ta karasa ta rufe me fuska da wani hanky sai yayi slum

.. ta d'auki mai kanti ta fita dashi bakin hanya dai'dai isowar Yan sanda suka iso ta bawa Paul key dinta domin ta yarda dashi tace"ka kaishi asibiti karka bar asibitin sai na Kira ka

Yace"ok"


Komawa sukayi tasleem tayi ta Shaka musu hanky wasu Kuma murd'e musu wuya take har ta shiga palorn Basu sani ba

. Sameer na zaune yayi crossing legs da buba,buba yace"ko dai rival dinku ne na campus kasan ita mamin ba ganewa zatayi ba,I think ba Yan sanda bane

Yace"ai kanana cultist ne Basu da gut din Bina har gida,but ko wanene yasanni is very close to me
Ni yau ma komai ya tab'arb'are min ga yariya da nike d'auka wawiya ta bani mamaki "

Buba zaiyi magana Suka ji wani officer yace"your hands on your head,you are under arrest you have every right to remain silent cause anything you said or do shall be or can be use against you in the court of law

Buba ne ya tashi jikinshi na rawa amma Sameer ko motsawa beyi ba sai ma latse waya da yike Yi dukda a tsorace yake he never saw this coming

James ya karasa wajen shi a zafafe Sameer ya mike in a second ya Ciro wuka a aljihu ya caka me a gefen ciki

Tasleem na ganin Haka tayi tsalle ta Kai kafarta bango ta dira akan wani kujera

Ai wani tsalle tasleem tayi ta


Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Ta Kama pillar buba na kokarin Ciro bindaga ta halbeshi abinda ya Bata mamaki har yanzu sauran officer din basu shigo ba Kuma tace"su shigo in 3minit amma shiru what the hell is happening, "

Ganin da gaske fa halbin take Kuma in ya tsaya Yi mata kallon mace kashe shi zatayi shi fuskarta yake son gani Yana son ya gan wace officer ce take da gut din zuwa hide out dinshi

Seta bindiga shi yayi tasleem na ganin haka tayi ta docewa har ta haye saman benen

Bullet dinshi ne ya Kare,tasleem na ganin haka tayi tsalle ta sauko daman bindigan ta ya Fadi kokarin d'aukawa yake yaji ta d'ane kafad'anshi naushi tayi ta kaima a wuya Yana sakin kara gashi ta hana yayi kwakwaran motsi

Wani irin tunkude ta yayi ta fadi kasa ya dunkule hanun shi yace"you wanna fight?"

Itama ready tayi Babu b'ata lokaci suka fara dambe tana Kai me bugu Yana Kai Mata,ta mugun wahala sai dai bata bashi chance ba shima mamaki yake yasan ko wacece wanan ba anan ta samu training ba kafa take kaima,shima ya mugun gajiya Amma tasleem taki give up ga duk fuskarta na fidda jini,

Wani naushi ya Kuma Kai Mata a fuska tasleem ta jishi sosai domin sanda ta fadi kasa ya karaso inda take yana goge hancinshi dake fidda jini ya d'ango ta yace"Ina son in gan fuskar me karfin halin ja da camelion,manne ta yayi da jikinshi yana tsinsinata,Yana wani murmushi shakiyanci yace"I know you must be wordering Ina collegues d'inki suke toh in baki sani ba ki sani nasa sun koma because mu ke da gomnati they recieve order from above sun koma,kin San fa manya kasan Bazasu Bari a ga bayana ba because they know if I go down we are going down together but dole in yaba Miki saboda kedin ta daban ce your blow is something else bazan barki Haka ba kafin in kashe ki I will like to have a taste of you I want to feel you domin kedin jaruma ce "

Tasleem na kokarin kwace kanta yaki sakinta gashi Yana son unmask dinta

Ta baya ta me kafa yayi murmushi sai suka Fara kokuwa

James dake kwance cikin jini ya gan ana kokarin kashe me oga sai yayi ta rarrafawa har ya Kai inda bindigata ke ajiye

Ya d'auka cikin dauriya ya mike sai dai kafin yayi halbin ya ji

Ignore any error sauri Nike zani islamiya

Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Ji sukayi anyi halbi,Amma Basu gan ko waye ba hakan shi ya tabbatarwa Sameer wani ya shigo,karamar wuka ya Ciro a takalminshi ya cakawa tasleem a hanun ta saki Kara

James ko sai halbi yake amma Baya samun Sameer domin Yana lura dashi har jiri ya d'ibeshi ya fadi sumamme

Tasleem cikin karfin hali ta Kai me naushi da guiwar hanunta ta baya ya ji zafi ya saki Kara

D'an sakinta da yayi shi ya bata Daman kurce me ta Kama hanyar fita da gudu kawai sai ya d'auki bindigar da James ya ajiye ya halbi kafarta wani ihu tayi na azaba

Ta juyo ta gan Yana dariya yace"miye wish dinki na karshe?"

Tasleem ta ja kafarta da k'yar ta b'oye b?yan wani blocks da aka Tara yayi ta Kai halbi Yana karasowa

Mikewa tayi tana son guduwa

Sai ta ji anyi halbi ta juya ta gan an halbeshi a hanun zaro Ido tayi shima juyawa yayi ya kalli Wanda yayi halbin Junaid ne tsaye ya Kara me a kafa

Fadiwa yayi da guiwawonshi Junaid ya karaso ya duka zai d'auke bindigan hanunshi da hanky kafin ya d'ango Ashe ya d'inbi kasa ya watsa me a Ido ya mike Yana Jan kafarshi da k'yar hanunshi d'anya na rike da inda ya halbeshi


Har ya samu ya fita Junaid be ganin wuri itakuma tasleem ba halin binshi da alamu sun nuna karfi ya Fara karewa tana dai tsaye ne tana kallon wuri d'anya jikinta duk jini

Shiko motarshi ya shiga ya ja ta da hanun d'anya Yana yatmusa fuska cikin azaba Yana waya da d'anyar wayar shi da ya Bari a mota
.

Karasawa Junaid ya wankawa tasleem Mari cikin matsifa yace"wanan wani irin sakarci ne hajara Zaki Zo babu backup ba rigar kariya(bullet proof)ke kina ganin kinfi kowa jarumta ne in bandan da naji ana Hira a office ba da yanzu kin Zama gawa dole zanyiwa Abba magana a canja ki a sa wani you are two careless"matsifa yake sosai sanda ya gan ta zube kasa da guiwowinta sanan ta Fadi sumamiya wani Ihu yayi da yasa gidan amsa kuwa ya dango ta ya rungumeta a jikinshi

D'aukarta yayi ya Kai mota sanan yayi waya ba a jima ba sai ga ambulance da motar police

D'aukar James akayi aka saka a ambulance sanan aka kwashi yaran Sameer wasu sun mutu wasu Kuma a sume suke

Yace Wanda Suka mutu a kaisu inda ake ajiye su Wanda Kuma suka sume a kaisu division Alhaji buba Kuma akaishi mutuary na division din"

Paul yace" itafa baza a kaita asibiti ba?"

Hararanshi yayi yace"do as I said bana son tambayoyi "

Murmushi Jamal yayi Yana Susa Kai Suka bar wajen shi Kuma ya kaita wani private hospitale ya nuna musu idcard dinshi babu b'ata lokaci Suka Fara Bata kulawa

____________

Alhamdulilahi a kai Mai kanti asibiti Kuma an sanar dasu appa duk sun je sai dai ba a bari sun ganshi ba ana bashi kulawa domin bashi da lafiya sosai Kuma likito na kokarin ganin ya Samu lafiya

Zeenatu ta kalli Shaheed dake zaune a kujerun wajen emergency ward din tace"har yanzu tasleem shiru Allah yasa dai ba wani abu yayi Mata ba"

Yace"Nima fa hankalina ya tashi amma bari dai Abba ya karaso muji, na Kira shi Wai yana hanya

Ta jinjina kai,appa ma da su mama na zaune a gefe suna godewa Allah daya dawo musu da mahaifinsu lafiya Inna kuka take Wanda za a iya Kiran shi dana farin ciki"

------------------


Sai kusan 3:40 na dare tasleem ta tashi daga dogon suman da tayi wani irin zafi taji a arms dinta sai ta kalli hanun ta gan drip

Kokarin tashi take ta kasa motsinta yasa Junaid bude Ido ya kunna wutan ward din yace"Sannu Bari in Kira Dr "

Be jira cewarta ba yayi waje ta bishi da kallo in 5minit ya dawo da Dr

Dr ya duba ta Yana Mata tambayoyi ya take ji?"

Tace"iam feeling headache and dizzyness

Ya bude idonta yace"that because you lost a lot of blood all thank to your colleagues daya baki jini jiya leda d'anya if not the story would have been different "

Satar kallonshi tayi ta tabe Baki Dr ya Mata allura sanan ya rubuta magani ya bawa Junaid yaje phamacy ya siyo

Fita yayi ya dawo lokacin Dr ya wuce yace"bari in had'an Miki tea yace"a tabbatar kinci abinci kafin ki Sha magani"

Budan bakinta sai yaji tace"please ka bani account details dinka Zan tura maka transfer abinda ka kashe bana son in Zama indebted to mutum suyi ta gani kamar suna da iko Dani "

Sake Baki yayi Yana kallonta kafin yace"like seriously,ko for once bazaki iya cewa thank you ba,I risk my life my job to save you,ba tare da an bani daman zuwa ba na je wanan daji,saboda commander yace"Basu Baki order ba shiyasa yace su danlami su dawo but I still go t........"

Be karasa ba tace"malam I only ask for your account details not to tell me tails by moonlight I mean it simple ka bani details dinka in tura maka kudi with interest Amma ka cikani da surutu Kamar ni na tambaye help from the begining"

Baki bude yake kallonta ya ma kasa cewa komai sai kallonta yake tana zuba me matsifa

A zuciye yayi wurgi da glass cup din yace"you know what?ki had'an shayin da kanki"

Tsaki tayi ta harareshi sanda dai ya gan ba iya tashin zatayi ba ya d'auki wani cup din ya had'an Mata ya mika mata

Tabe Baki tayi tace"kamar na sashi "

Yace"kawo Mana in baki so karyar rashin kunya kike"

D'anga hanci tayi ta Shanye shayin b?yan ta gama ta wurga me cup din ta Sha magani ta kwanta ta juya me baya

Washe gari alhamdullilah jikin me kanti da sauki a maida shi ward yana samun kulawa inda ya kamata har an Fara Shiga ana ganinshi

Zuri'a sa sunyi farin cikin ganinsa shima haka yaji Dadi da Allah ya sake bashi Daman kasancewar tare dasu

Duk sun cika asibitin su Yaya yusif ma sun dawo ana ta Hira a ward din,sai dai be ji dadin ganin hafsat a inda ya same ta ba dukda yanzu jikin da sauki babban burinshi shine Allah ya bashi lafiya daya tashi shima zai bada gudumawa wajen nema Mata magani

A Haka su zeenat Suka shigo suka samesu shaheed ya gaishe shi

Mama tace"Wai har yanzu tasleem shiru?"

Abba yace"tana Nan but ya halbeta da hanun tana asibiti "

Hankali tashe zeenat tace" wani asibiti ne abba_

Ya fad'a Mata ta sallamesu da k'yar mummy ta hakura ta bari taje domin kuka tasa zata bita Kama baby

Zeenat tana zuwa ta tarar da Junaid na Bata abinci sai fad'an sukeyi

Rungumeta tayi tasleem na murmushi tace"da sauki fa "
Zeenat tace"Allah ya baki lafiya "

Tasleem tace"amin,nagode"

Junaid yace"Ashe bakin ki na fad'in wanan kalman "

Ta harareshi

Tasleem ta gyra Zama hanunta a kirjinta ya Sha bandage tace"get ready for our next move"

Tace"kina ganin Zan iya"

Tasleem na kallon wani gefe tace"soyyaya ya Kan iya Zama strength din mutum and ya Kan Zama weakness he loves you,and wanan soyyayar da yake Miki shi zamuyi amfani dashi wajen ganin mu kawo shi kasa all you need is to be strong and focus"

Zeenat ta jinjina Kai

Junaid yace"this time iam in, a plan dinku ba ke kadai bane"

Tasleem tayi kamar bata ji shi ba tace"Dana bar asibitin nan office Zan koma in binciki Wanda ya bada order Kar a bani backup Ina son in san who is that from above that is sopporting evil I want to know"

Junaid yace"da wuya ki samu wanan damar domin yanzu Haka Abba ya sanar min suna kokarin mayar dake inda Kika fito ne "

Tasleem tayi murmushi tace"

Maman nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"hmmm Allah ya bawa commander din sa'a,wallahi I will disgrace him Daman na dade Ina pakonshi watoh a kasar Nan na mu manya sai suyi ta daurewa karya gindi ,mu zuba mu gani"

Junaid yace"how? Ya zakiyi domin na ji suna cewa zasu d'aura danlami a case din"

Tace"till date bamu kawo press lamarin ba toh I will use Yan jarida,but....."

Sai Kuma tayi shiru,Suka ce but what?"

Tace"forget it"

Yace"kawai ki fito fili ki ce you need my help"

Tace"in ka sani miye na tambayata ta?"

Yace"Zan taimaka badan halinki ba Ina da friend Yana aiki a BBC Kuma akwai wani bloger da yake samun interest akan irin wanan case din,let me call him"

Tace"ok "ban Aran wayar ka in Kira friend dina a Lagos nasan zata sanar da sir kunle kafin ma su turani za a tura musu signal su barni ka gan in bloger yasa a media da laifukan da camelion ya aikata nasan a Lagos din duk wasu Wanda ya tab'a musu family zasu fito fili su Fara voicing out and in sun fito people will pick interest akan magana"

Zeenat tace"good if you need financial help kiyi Mana magana"

Tasleem tace"don't worry money is not my problem "


A take Junaid yayiwa abokin shi Abdul waya ai yana ji ya kasa Zama yace"ai shi irin news din nan yake so

Itama ta Kira friend dinta tosin ta had'an ta da wani d'an jarida me zaman kanshi

A take ya Fara typing news din tasleem na fad'an me a ambaci sunan commander na area commander din nan garin, that ana niman explanation dinshi akan dalilin son cire ta bayan tana kokarin ganin bayan criminal

Tasleem tace"yaushe news din zai fito "

Aka ce gobe da safe

Abdul na zuwa shima ya kwashi nata bayanin yayi typing a take ya d'aura a bog dinshi

Kafin 2hr an samu likes ga comment da shares

Washe gari da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login