Showing 111001 words to 114000 words out of 148334 words

Chapter 38 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2908

7?? -2?? 8??

Bismillahir Rahmanir Rahim

A firgice yace"daga Ghana aka kirani Wai a ce Ina biyan makud'an kudi amma kofi ya kasa rike min kasuwanci"

Yace"ai mutane sai hakuri,kayi ta hakuri,Bari in je in huta Kaina ya Fara Ciro ga Kuma kafana dake zugi wanan wawiyar yariyar ta bamu wahala"

Be jira cewar shi ba ya fita Yana sauri "Yana tafiya a balcony ya hango hanan ta leko Kai tana leke

Tafi yayi yace"heeey" sai ta tsorata ta koma ciki da sauri ta tura kofar yace"ke wawiya ce In kina haka zai gane ai

Tace"ni gaskiya Yaya tsoro Nike ji zan had'an kayana in tafi Saudi wajen su anty afeeya in komin ya lafa sai in dawo tunda muna hutu"

Yace"hakan ma yayi "

Komawa yayi part dinshi cike da kewar zeenat ya Kira wayarta taki d'auka

Yayi murmushi yace"yariyar nan Ina gan Bata da hankali"

Washe gari da safe Mami ta shirya ta je har d'ankin sameer tare da Kai me breakfast tayi mamakin ganin shi cikin Shirin zuwa aiki tace"ba dai aiki zaka ba,Kuma ya na gan ka cire bandage din "

Yace"Mami aikin zanje na gaji da Zama a gida,hanun ai da sauki da Zan Shiga wanka ne na cire kin gan har kumburin ya rage"

Tace"Mashaallahu haka ake so ga dai abinci ka tabbatar kayi breakfast Kan ka fita in bazaka iya tuki ba ka bi balarabe ni Zan fita ne da officer zai kaini wajen uwargidanshi mu gaisa"

Yace"ok Mami,Kamar naji ance d'an shi ma jami'in tsaro ne ko?"

Tace"Junaid ba babban d'an sa kenan wani Abu ne?"

Shafa Kai yayi yace"ba komai kawai na ji ana Fadi ne shiyasa na tambaya"

Kama hanyar kofa tayi tace"take good care of yourself son don't stress yourself "har ta Kama handle din yace"Mami"

Juyowa tayi cikin dakiya nan ko kirjinta mugun bugu yake yi

Yace"you are the best kin maye Mana gurbin iyaye "

Tayi murmushi tace"thanks ta bude ta shiga "

Wani kallo ya bi ta dashi ya Kuma Kara yarda Basu yarda da maganar zeenat ba

Mami na fita ta Shiga motar Abba ya ja Suka bar gidan

Sanda ya gan fitar su ya bar gindin window"

Shaheed ne ya shigo falon ya tarar da Hanan na fito da Kaya tace"Yaya an samu ticket din?"

Dariya yayi yace"sarkin zumud'in sai jibi"

Yi tayi Kamar zatayi kuka a Haka Sameer ya fito ya same su yace"Ina zata je?"

Yace"Wai Saudi nace ta tafi ta amso min file din ownership na company na wajen anty afeeya Ina son in baka 30% share just In nunawa zeenat how much I love you Kuma inyi showing apreciation na risky life dinka da kayi kaje ka ceto ni"

Sameer ya shagwab'e fuska yace"bro is that necessary?"

Shaheed yace"Karka ce komai is a gift from me in ka ce bazaka amsa ba bazanji Dadi ba,please accept it from me please"


Sameer yace"if you insist "

Shaheed na murmushi yace"I insist"duk sukayi dariya harda Hanan da za a iya cewa dariyar karfin hali ne

Shaheed yace'muje ko ba office zaka ba?"

Yace"office zani ai"

Shaheed yace"ai na sani bazaka so kayi missing office ba wokerholic kana son cigaba company nan Allah ya taimaka"

Fita sukayi Suka bar Hanan da tsoron gida

Shaheed na tuki text din Mami ya shigo,karantawa yayi ya gan :muna jira fa"

Yace"Bros sauke ka ma zanyi zanje bayan gari in amshi s'ako kasan bamu iyawa ba weed '

Yace"Allah dai ya shirye ka"

Shaheed ya shafa kanshi daya Sha gyara yace"Amin"

Yana saukeshi yayi gidansu zeenat da gudu ya tarar su umma sun shirya harda zeenatu za a je asibiti gaban ta sai fadiwa yakeyi zata gun real mahaifiyarta

Su Mami Suka Shiga motar Yaya jafar

Umma tace"ke Kuma ki bi mijinki "

Sanda tayi Jim kafin ta bude ta shiga ta rufe har suka hau titi ko uhrmmm be had'asu ba sai satar kallonta yake itako ta hade rai

Sanda Suka kusan Kai asibitin yace"Ina kwana anty zeenat"

Sai taji kunyar amsawa kusan ance taburmar kunya da hauka ake nad'e ta sai kawai ta kau da Kai

Murmushi yayi ya cigaba da tuki har suka shiga asibitin akayi musu jagora zuwa inda take

Suna shiga suka hango ta kwance an d'aure ta da chain idanun shaheed ya canza kala dukda alamu sun nuna tana samun kulawa Kuma word din speacial ne

Zeenat ta kasa rike kukanta ta rungumeta gam' tana wani irin kuka Mai cin rai sai duk jikinsu yayi sanyi Mami harda kuka sudai su jafar da umma ba sabon abu bane sun saba zuwa

Ance uwa uwace,a hankali hafsat ta bude idanunta ta sauke a Kan zeenat da Bata ganin fuskarta

Kokarin d'anga hanunta take amma an d'aure da chain harda padluck

Cikin wani irin murya shaheed ya kalli Dr yace"meyasa kuke daureta?"

Yace'kokarin guduwa takeyi Kuma in ciwon ya tasar Mata sai a hankali mutane 5 Basa iya rike ta"

Yace"toh a kwance ta"

Dr yace"zatayi rinkorin guduwa"

Wani tsawa ya dakawa Dr yace"nace a kwance ta "

Ita kanta hafsat ta firgita

Zuwa yayi ya d'auko key ya Zo ya kwance ta ga mamakinsu sai Suka gan ta Kai hanun kan zeenat tana shafawa

Da sauri zeenat ta d'ango ta kalleta tana kuka

Sai ta goge Mata hawaye tana girgiza Mata Kai"

Shaheed yace"Bata magana ne?"

Yace"tanayi but ta kanyi kwana biyar Bata ce uffan ba"

Yace"miye annihin matsalarta ne Wai da aka kasa curing for years"

Yace"muna iya kokarin mu but nafi kyautata zaton ciwon bana asibiti ne"

Zeenat tace"mu maidata gida kawai"

Jafar yace"ai kula da ita ne aiki kin San muma bada son ranmu muka barta nan ba a gidan yunkurin guduwa take"

Mami tace"Nima na goyi b?yan a d'auketa akwai wani malamin da mijina nada yayi karatu dashi Zan Kira Amira ta turo min number shi domin ko lokacin da take da lalurar iska shi yake ta Mata magani cikin sa'a mun dace kin gan sai ya Zo ya duba ta"

Umma dai Bata ce komai ba

Shaheed yace"Dr zamu maida ta gida "

Dr yace"a gaskiya bazai yiwu yau ba akwai wasu process da ake bi , zaku saka hanun cewa ku kuka bukaci a Baku ita Kuma sai malam Musa ya zo yasa hanun domin shine a matsayin guardian dinta"

Shaheed yace"kuyi preparing papers inshaallah gobe zamu zo"

Hafsat ko sai tafi take tana Kama kumatun zeenatu tana dariya

Zeenat ta fashe da kuka sai ta fara tambayarta da hanun meya sameta take kuka"

Zeenat ta girgiza Mata Kai

Ko da zasu wuce zeenat kin tafiya tayi ta zauna tana bata abinci da Suka taho dashi itama tana Bata in zeenat taki ci sai ta juya Mata baya

Kuka kawai Mami ta fashe dashi shi shaheed dama tuni yayi waje ya zauna a mota Yana sharan kwalan tausayinsu

Suna wucewa zeenat ta bude Mata d'an kwali ta Fara safe Mata Kai sai wasa suke suna dariya duk Wanda ya gansu sai dau zeenat din zararriyar ce domin kulata take suna Wasa

Sai after isha'i shaheed ya Zo d'aukar zeenat Nan fa aka Fara drama domin hafsat Kin Bari ta tafi tayi tana ta kuka zeenat nayi

Shi kanshi ya tausaya musu,zeenat tace"ko zaka barni in kwana"

Yace"zeenat bazai yiwu ba is against the hospital rules,ko d'anzu sun dai barmu ne kawai Kuma su Suka dame ni da Kira in zo In d'auke ki'

Zeenat ta goge hawaye ganin mahaifiyarta na hauka katti na dainne ta ana niman sa Mata chain

Kuka hafsat keyi sosai,zeenat tayi saurin barin wurin da gudu ta karasa mota ta saki wani irin kuka

Har suka Kai gida kuka take Shaheed na pakawa ya rungumeta Yana lallashi da k'yar tayi shiru sanan suka fito ya Shiga ya gaida su mama, ta amsa tana kallon zeenat da idanuwata suka kumbura rungumeta tayi a tare suka saki kuka da mama

Shima shaheed kwailla sun cika idonshi,sai kawai ya fita ya barsu yayi shiyar Inna sukayi ta Hira itama dai kamar ba Lafiya tunda ta ji labarin mijinta hawan jinin ta ya tashi

Tace"balarabe ashe dai ka gan Mai kanti na"

Jikin shi duk yayi sanyi sai ya Fara Bata labari yace"karki damu inshaallah za a dawo dashi abba da yaranshi suna ganin kokarin ganin anyi haka_

Ta jinjina Mai kai,har ya wuce zeenat bata fito ba

Zeenat ko kwanciya tayi zazzab'i ya rufeta kasancewar tun safe ta gan period shiyasa batayi sallah ba a ranan ko rintsawa batayi ba tana tunanin mamanta,mahaifinta ya Kan fad'o Mata a rai lokaci zuwa lokaci

Washe gari

Da safe shaheed ya Zo Suka tafi asibiti da zeenat appa ya bisu a baya

Suna zuwa yasa hanun aka kwance hafsat da kallo d'anya zaka Mata kasan tana Shan wahala

Tana ganin zeenat ta juya baya alamun tayi fushi zeenat ta rungumeta sai tayi ta dariya tana shafata ta tuge Mata d'ankwali ta saka Mata hanun a baki zeenat dai na tsaye Kamar an dasa ta

Da shaheed yaje sai ta Kore shi zeenat tayi murmushi ta Ka???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ma hanunta suka fito

Sai tafi take harda rawa tana nunawa zeenat hanunta da yayi layin chain

Zeenat tace"ai shiyasa Zan gudu dake ko"

Sai tace"eh"Suka kalleta

Gida suka kaita aka bude Mata wani d'anki ta zauna zeenat ta shiga ciki ta d'auko abinci ta ajiye ta saka hanun ta d'ibo Irish sai zeenat tace"no Bari in baki "

Inda ta gan zeenat nayi Haka itama tayi suka Gama zeenat ta had'an ruwa ta kaita bayi babu kunya tayi Mata wanka ta wanke Mata Kai ta fito da ita handryer ta kunna sai hafsat ta Ruga da gudu ta b'oye b?yan kujera

Zeenat tayi dariya ta kashe ta karasa ta fitar da ita ta sa Mata Kaya harda kwaliya sukayi selfie

Kwana biyar zeenat tayi tana bawa mahaifiyarta kulawa Kuma kowa yayi mamakin Bata wanan haukan Bata yarda da kowa sai zeenat

Zeenat ce zaune tana bawa mama abinci sai Rabi'a ta shigo tace"Wai ki zo in ji appa

Zeenat tace ki ce muna zuwa"

Tana mikewa mummy(hafsat )ta mike sai tasa hijabi tasa Mata ta Kama hanunta suka fita

Suna zuwa Suka tarar da tasleem zaune da shaheed

Appa ya Mika Mata takkardun yace"komai ya kamallu gobe zamu Fara executing plan dinmu "

Tasleem tace" gashi cikin dabara nasa yasa hanun a takkadun komai ya koma sunanki gobe Zaki iya zuwa"

Tace"ok"

Shaheed ya Mika Mata ledar Kaya takalmi ne da jaka da sabon d'inki da Kuma sabon waya,data Mika hanun ya gan har tayi lalli yayi mugun kyau yayi murmushi


Ta mike tace"in ka je gida ka cewa Mami malamin ya zo da safe har ya Fara Mata rubutu da safe ya bata,Ina son dan Allah ta me magana ya dawo gidan mu da Zama tunda akwai wuri a zaure zanfi Jin dadi"

Yace"haba hajiya zeenat kabiru fulanin ki min magana da fara'a mana"

Mikewa appa yayi ya bar musu wuri shaheed na ganin haka ya rungumeta

Mummy tayi ta tafi tasleem taji ba Dadi

Kuka ta fashe dashi tace"baby Ina cikin damuwa bana son ganin mummy a Haka"

Yace"kiyi ta Mata addu'a zata ji sauki"

Tasleem tace'ni Zan tafi akwai aikin da zanyi muna son zuwa jibi mu dawo da me kanti"

Yace"ok",

Zama zeenat tayi Suka Yi ta Hira sanda ya tabbata ta saki jikinta ya sallameta

Washe gari da misalin karfe 10:30 na safe

Sameer ne a office din shaheed yana bashi hakuri akan ya dawo da zeenat Kar a ce saboda shi suka rabu

Shaheed zaiyi magana sai ga kunle ya shigo da gudu yace"sir akwai matsala ga wata hajiya ta zo da securities Wai ita ta company tana mota securities sun shigo suna korar mutane

Mikewa sukayi a tare suka ce


Maman Nur[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Juyawa tayi ta gan wani saurayi da bazai wuce shekaru 30 ba fari ne Sol Kuma da alamu jami'i ne shima

D'auke Kai tayi ta mike ta jona shocking machine din da kanta tana kokarin saka me ya karaso ya kashe

A fusace tace"miye Haka"

Yace"ke Wai me Kika d'auki kanki ne,kina ta abu Isa Isa,a division din Nan ba me fad'an Miki kiji"

Kunnawa ta kumayi tace"the last time I checked ni ke handleling case din,Ina ruwanka da abinda nikeyi"

Yace"matsalan ki kenan jijji da Kai Baki niman shawaran na gaba dake kafin kiyi komai"

A zafafe tace"who are you please? meyasa kake interupting aikina?"

Zuwa yayi ya Kama suman kanta ya murd'e yace"sunana officer junaid zaiyyan Kuma Ina baki umurnin da ki barsa Haka gobe a cigaba Amma you just can't ajiye mutum kiyi ta azabtar dashi irin Haka"

Cikin azaba ta Kama hanunshi ta murd'e baya cikin azaba yayi saurin sakinta tace"this should be the last time da zaka min shishige a aikina bana son iya shege"

Tana Gama magana ta ture shi ya manne Mata jikin tebu

Murmushi yayi a ranshi Yana jinjina karfi hali irin nata itako tuni ta mannewa babcy shocking ya saki ihun azaba

Manne me take babu d'igon Imani

Ganin still ya ki bayani ta d'auki bindiga ta halbe kafarshi

Wani irin karar azaba ya saki ashe Suma ma wuri yake samu domin ya so a ce ya sumen ko zai huta da radadin da ake ji

A wahalce yace zanyi bayani kiyi hakuri please

Gyra Zama Junaid yayi ya fito da wayarshi ya Fara d'aukan abinda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login