Showing 90001 words to 93000 words out of 148334 words

Chapter 31 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2905

bad news sun tafi dashi"

A fusace yace"officer ya za ayi tunda na Baki aiki ko so d'aya baki kawo min goodnews ba what do you mean by sun tafi dashi?ke kina haka Suka tafi dashi?"

Tasleem tace"with dew respect sir ina iya kokarina and ko kad'an ban kawo zasu d'auke shi ba ,and kaima saboda kwazo na yasa ka d'auko ni daga division Dina please karka b'ata min aiki,iam a expect

Suna Gama waya ta shige mota ta zauna tana murmushi

tab dinta ta d'auko sai ta Fara tracking dinsu Ashe lokacin da suke dambe ta saka musu wani na'ura a mota intentionally ta Bari suka tafi da shaheed

Murmushi tayi ta ajiye tab din tace"this will lead me to u Mr *camelion* "

Jan motar tayi a guje ta koma gidanta

Toilet tayi direct ta watsa ruwa ta fito tana kallon tab dinta

_______________

Zeenat na zaune a part din su Mami ta Sha kwaliya cikin atamfa rike da skirt sai kallon agogo takeyi

Mami tace"ki kwantar da hankalin kowa fa yasan Shaheed da bakar yawo zai dawo ai

Tace"ni nasan bazai barni in yi ta jira ba is after 6 fa Mami sai dai in wani Abu ne ya same shi

Mami tace"subhannallah ni saratu,balarabe fa haka yake in kikayi hakuri zai dawo "

Zeenat ta fashe da kuka tace"nidai Ina Jin ba lafiya Mami ki taimakeni,shifa ya ajiye min note yace zamu fita 4pm ni nasan wallahi ko mitin take dashi zai cancelling dinshi balle wani mitin ne da yamma nan"

Mami dai tayi shiru sai Kuma ta mike ta d'auko waya ta Kira Sameer tace"Dan Allah babangida balarabe na office kuwa?"

Yace"ban san ko ya dawo ba Amma d'anzu na tambaya Zan Kai me file an ce ya fita"

Mami tace"Dan Allah duba min ga matarshi ta sani gaba tana min kuka "

Yace"ok Zan duba Amma ai ya Saba be dawowa da wuri "

Abu kamar Wasa har 8pm ba labarin shaheeda tun zeenat na yawo da d'an kwalli har ta Fara yawo ba d'ankwali tayi ta kuka,Mami dai ko a jikinta domin tasan Halin shaheed ya Saba yawon shi Amma ganin zeenat na kuka yasa ta Kiran mijinta ta sanar dashi

Pretending yayi kamar besan an sace shaheed ba yace"gashi Nan zuwa Daman kwana Mami be Kara ba

Yana zuwa shima ya Fara lallashin zeenat

Da zeenat ta ji karar an bude gate sai ta mike ta fita sai ta gan bashi bane

Kuka sosai takeyi tana cewa"Kar ka min Haka baby wallahi mutuwa zanyi,kukan da takeyi tana fad'an kalmomin soyayyaya yasa jikin Sameer yin sanyi yace"kiyi hakuri za a ganshi "

A fusace ta mike ta shake shi tana me wani kallo idanunta sun canza kala ta nuna me yasa manuniya tace"in mijina ya dawo da ko scratch ne wallahi sai na baka mamaki,who are you trying to fool here,I know who you are just cut the pretence"

Mami tace"ki sawa zuciyarki salama zai dawo"

Da mamaki Sameer ya kalleta ya cire hanunta a wuyar rigarshi yace"how is it my fault mijinki ya tafi yawo ya barki you are just looking for someone da Zaki sauke faustration d'inki akanshi so ki nimi wani ba ni ba??"

Zeenat ta nuna shi tace"just pray"

Babu Wanda ya runtsa suna zaune har 11:03pm number shaheed be shiga ba, sallah kawai ke tada su

Zeenat na zaune text ya shigo ta bude

Check your watsaap I have a surprise for you"

Jiki na rawa ta bude watsaap ta kunna data ta Fara bude videon

Shaheed ne d'aure a kujera da alamu ma a sume take fuskarshi duk bruises d'ankin da akwai duhu sosai da alamu wuta ma Suka kunna akayi videon

Mikewa tayi tana kuka tace"na fad'an muku wani Abu ne ya faru

Mami ta fisge wayar tana kallo

Kawai ji hanan tayi zeenat ta

Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846



Bismillahir Rahmanir Rahim

Hanan ta ji ta jikinta sumamiya

Mami dake cikin tashin hankali tace"subhannallah zeenatu"

Abba(mijin Mami D P O)yace"taimaka Mana da ruwa Sameer"

Wani kallo Sameer yayi me kafin ya d'auko ruwa

Mami ta watsawa zeenat,wani ajiyar zuciya ta ja ta saki kuka tace"me yayi musu,kawai saboda zalunci zasu d'auke min shi nidai a dawo min da mijina"

Tabe Baki Sameer yayi zeenat na ganinshi ta mike ta wanka me Mari,zaiyi magana ta Kara me,a fusace Mami tace"Wai miye haka,meya tare Miki zeenatu ?"

Cikin kuka zeenat tace"Mami Dan Baki San halin mutumin Nan bane,mugu ne wallahi ni nasan Yana da hanun a sace shaheed,Mami ki fad'an me ya dawo min da mijina in ba Haka ba zan kashe shi"

Mami tace"ke ko kin Fara haukacewa ne?Sameer bazai tab'a sace shaheed ba dama dai shaheed ne sai in ce karamin aikinsa ne zaiyi fiye da Haka"

Zeenat tace"Mami shine your eyes, ya kamata ki gane Sameer is a pretender,he is a *camelion* that changes colour whenever he want,Mami mugu ne ki Gane,meyasa mutane basa Gane cewa"mugu bashi da kama"

Fuska d'aure Mami ta nuna ta da yatsa tace"not a word against Sameer karki shiga tsakanin Yan uwa why are trying to complicate things"

Sameer yace"Mami kyaleta wawanci ya rufe Mata Ido ta kasa diffrecianting between right and wrong,wayasan ko shaheed din ya gaji da ita ne yake niman tricking dinta kowa yasan zai iya sa a sace shi Dan ya rabu da ita,zata wani Zo tana niman who to be blame in Banda wawanci someone who trick your entire family just to get for you for silly revenge miye bazai Yi ba"

Cikin kuka zeenat tace"you can say what ever you want to say bazan yi blaming dinka ba because bana expecting wani d'anbi'u mutane kirki tattare da kai,what should I expect from Wanda ya sakawa Wanda Suka me hallaci da sharri just kawai to get there wealth you think we don't know you,you nothing than ........"

Tsawa Mami ta daka Mata tace"enough that enough zeenatu"

Sameer yayi Mata wani kallo ya girgiza Kai yace"Mami if she insist Ina da hanun a sace shaheed a bani Nan da 24hrs Zan nimo shi ko da Haka na nufin Zan rasa Raina ne just to clear myself Zan nimo shi"fuuuuuu ya shige ciki,zeenat tace"ka dai ce zaka fito dashi kowa yasan Daman Yana wajen ka and by doing that you are not going to win any body trust so a fito min da mijina kafin rayuka su b'ace,Kuma in na gan ciwo a jikin mijina ko da scratch ne wallahi I will unmask that your ugly face for the world to see the beast you are made up try me,Wawa kawai Mara asali you think we don't know"

Duk Yana juyota Kuma ranshi ya b'ace,me take nufi?wani murmushi yayi yace"the battle line have just been drawn "

Waya ya Ciro yayi latse latse ya Kara a kunni ya dade Yana waya ya Kare da cewa zuwa dai gobe haka"

Tasleem batayi bacci ba tana ta duba ko motar ta bar wurin but a erena take har yanzu

Murmushi tayi tace"the *camelion* Bari in Yi Wasa da brain dinka yanzu

Kiran d p o tayi Yana d'angawa tace'in Kana kusa da jama'a ka matsa gefe please "

Yace"ok"

Fita yayi parking space yace"ya dai?"

Tace"sir nasan location da yake"

Cikin farin ciki yace"then what are we waiting for bari in tura Yara"

Tace"no sir za a dawo dashi but ba mu ba"

Yace"how do you mean?"

Tace"kana shiga ciki ka fad'an musu an gano inda aka kaishi gobe za a tura I want to see there reaction,and the most wicked among them will try to be Mr good "

Yace"ok "

Tace"keep me updated sir"

Duk abinda yakeyi Sameer na kallonshi ta window sai dai baya Jin abinda yake Fadi

Abba na Shiga falon ya tarar har Sameer ya fito falo yayi murmushin gefe Baki

Yace"daughter kiyi hakuri please inshaallah zuwa gobe za a dawo dashi an gano inda yake b'oye"

Zabura zeenat tayi tace"a Ina yake dan ku fad'an min in je"

Kafin Abba yayi magana Sameer yace"Ina ne? ni zanje in ceto shi ko Zan fita daga zargi"

Abba ya kunna wayar shi yace"a report din da aka turo min an gano suna erena gidan gona after an tsallake ruwa"

Gaban Sameer ne ya Fadi how comes Suka sani yace"Mami ki min addu'a zanje in dawo dashi"

Mami tace"ah'ah bazai yiwu ba ka Bari yallab'ai suje"

A fusace yace"Mami karki damu Zan dawo da shaheed safe and sound ko Zan fita daga zargi wanan mahaukaciyar matar nashi da bata da alkibila"

Mami ta kalli Abba tace"ku meyasa bazaku je ba yanzu"

Yace"saratu ai sai mun shirya Kuma ba abune me yiwuwa ba a daren Nan kalli agogo 12 ta wuce kema kin San ruwan erena ai


Sameer yace"nidai zanje i don't care Ina son brother na ya dawo lafiya"

Be jira cewarsu ba ya Kara gaba Yana sauri Mami na kiranshi yaki kulata

Rai b'ace ya shiga mota Yana tuki Yana latsa waya
Ana d'angawa yace"alhaji a canzawa tsoho wuri Yaran sunyi fuck up"

Yankewa yayi ya Fara tuki a guje

Sai 2;30 na dare ya Isa gidan gona

Yana shiga ciki ya paka ya fito ya shige falon suna zaune duk sunyi libis da?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? cocaine

Suna ganinshi suka mike da hanun ya Kira babcy babcy ya karaso gabanshi

Wanka me Mari yayi yace"

Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Forgive me team sameer=?O?=?O?=?O?=??=??=??=??=??=?A?9&?=?)?=?+?=??=?#?


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"waye ya biku a lokacin da kuka sace shi"

Jiki na rawa bk yace"wata ta biyo mu amma munyi nasarar guduwa"labarin komai Suka bashi ya kaiwa babcy Mari yace"ku wasu irin jakunane tunda kuka lura agent ce da baku kawo shi nan ba Kuma internationaly ta Bari kukayi excaping dole akwai abinda tasa a jikin ku ko mota dashi akayi tracking dinmu"

Babcy yace"sorry sir "

Yace"kun gan fuskarta?"

Bk yace"no bamu gani ba,ta rufe shi"

Zama yayi a royal chair ya aza kafa d'anya Kan d'anya ya jawo shisha ya Fara zuka

Wani murmushi yayi yace"suprise!surprise!!suprise!!!nasan na baku mamaki but ba abin mamaki bane domin ni na kasance me son abin duniya Kuma in Ina son abu sai na sameshi by all means,nine *camelion*,ni Sameer Kabir fulani nine camelion,I changes colour duk lokacin da na so,abu na biyu da zai Baku mamaki Kuma shine ni na tura Hamza yayi soyyaya da tasleem Kuma nasa yayi inviting tasleem birthday just to get zeenat"dariya yayi Yana goge hanci yace"nayi fooling mutane pretending to be good,which iam not,infact iam dangerous,dariya yayi yace"I never loved zeenat anyways kawai Ina da sha'awarta ne,I wanted to get her by all means ranan dana kaita eatry to confess my love the plan was to drug her but beyi yiwu ba domin na gan shaheed,I mean his shadow"dariya ya Kuma kecewa dashi yace"ku dama an ce muku *MUGU YANA DA KAMA NE*?(sunan da nasa wa littafin kenan tun farko Amma during fasting Dana sa a status sai mom fareesa tace"ai anyi littafin me wanan suna dole yasa na canza>?#?)but kusan me banji dadin auren shaheed da zeenat ba ya shanmaceni domin daga baya Dana gane ita jikar Mai kanti ne na so in aureta Dan inyi amfani da ita wajen gano inda diamond suke but shegen yaron ya b'ata min plan and da ya aureta na gano Ina sonta da gaske itace rayuwata,now Ina son zeenat ta dawo hanuna' ko ta karfin tsiya nd ko da kuwa Zan kashe shaheed ne Dan in mallaketa,wawiyar yariyar itakuma sai ta fara sonsa ta b'ata min plan na ganin na mallaki nagarta builders but yanzu zan Fara nuna muku the real Sameer the *camelion*,hhhhhhhhhhhhh,mikewa yayi Yana Bude hanun yace"yes nine camelion iam the camelion

Yanzu babcy kuje kusa ya saketa ta karfin tsiya mu tura Mata takarda Ina son abin yayi looking Kamar shi ya sace kansa dan baya sonta

Babcy yace"toh oga

Suna barin wurin ya Kira buba yace"ka Kira commissioner ayi delaying shigowar su gobe

Suna zuwa suka bude d'akin a sume yake bk ya watsa me ruwa me sanyi a gora

Shaheed ya firgita ya ja numfashi ya kallesu

Yace"su waye ku me nayi muku"

Bk yace"ba komai so mukeyi ka sake matar ka
. Shaheed yayi musu wani kallo sai ya kyalkyale da dariya yace"haba guys meyasa baza ku fad'an min na weed kuke so ba Nima fa d'an hanun ne matata ce ta canza ni Amma Ina d'an tab'awa a b'oye,Baku kyauta min ba wallahi Baku kyauta min ba today of all days ni da Nike ango kun hanani shakatawa Ina kuke last year ko last week da Baku saceni ba sai a weak din honey moon dina haba meyasa kuka yi haka yanzu dai ku fad'a min nawa Zan baku ku barni in tafi gun matata Ina kewart......."

Be karasa ba babcy yace"munyi muku Kama da abokan wasarka ga paper nan da takarda ka rubuta saki Kan mu Yi kasa kasa da Kai"

Wanan karon ya tsorata Amma bazai saki zeenat ba

Cikin harshen larabci ya Fara musu magana wanda ba jinshi suke

Black yace"ka rubuta aka ce,domin sun kwance me hanun

Cikin wani irin murya yace"karfe nawa?"

Kallon juna sukayi

Sai d'anya yace"uku na dare ta wuce"

Shaheed yace"yanzu asuba ta gabato ko"

Kallon juna sukayi a fusace black ya kaime naushi yace"ka rubuta kawai mu sake ka"

Shaheed ya fashe kuka yace"ni banji me kuka ce ba bana Jin hausa da asuba,but ku taimaka in Kuna dukana kuyi ta videon in na koma Zan nunawa zeenat Dan ta Kara Sona nasan zata Kara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login