Showing 81001 words to 84000 words out of 148334 words

Chapter 28 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2928

San da petient ba itadai a bata abincinta kyautatawa"

Zeenat ta kwabe Baki tana gyra d'aurin towel dinta gyara d'aurin towel dinta tace'har yanzu dai ba a isar da sakon ba"

Wani irin killer smile yayi da ya narkar Mata da zuciya Bata San lokacin data manne a bango ba tana me wani kallo me cike da sakwanni shima Haka

Bude Mata hanun yayi da gudu ta karasa ta rungumeshi da hanun d'anya ya sakar musu shower Yana sauka jikinsu

Suman zeenat ya jike shakaf

Shima Haka cikin ruwa suke kallon juna cike da bege

Zeenat ta shige jikinshi tace"why are you queit "

Sauke towel din jikinta yayi ya rage babu Kaya jikinsu

Kallonshi tayi sai ya d'ange Mata gira"

Hancinshi ta ja tace"balaraben zamani"

Murmushi yayi yace"miye son ranki"

Wasa Suka Fara yi da ruwan har suka makara sallah asuba

Wanka dai ya Zama shiririta domin an b'ata lokaci

Fitowa sukayi tare ya saka jallabiya

Zata sa Riga yace"yauwa zee Ina kayan da Kika sa randa muka Fara had'uwa"

Rufe fuska tayi tace"dariya zaka min ko Dan nasa slippers da jallabiya na had'an da d'ankwalin atamfa"

Yace"ni shi Nike so ki Sa min yau"

Tace"but why?"

Yace"baby sakon na zuciya ne?"

Tayi murmushi sanan ta d'aura zani tace"ka kawo min kayana please daga can b'angaren,wanan sun min kad'an

Ya langwab'a kai yace"ban kyauta Miki ba har yau Baki gan d'ankin na ki ba "

Tace"ai nace bazan ce ma komai ba"

Sallah sukayi suna idarwa ya kwanta ya aza kanshi a saman cinyarta tana Wasa da jikaken kanshi tace"in maka kitso boy"
Kallon ta yayi yace"kin Raina ni girl nine boy?"

Tace"daman Kai boy ne nasan in kayi wuta baka 27 ba"

Yace"hmmm kin kusan tantancewa "

Sosai suke Hira har gari yayi haske yace"Ina Jin yunwa "

Tace"Kai fa ka Hana in fita inyi girki Kuma wallahi kunya Nike ji ayi in zauna in ci"

Yace"ni d'an iska ne in Bari kiyi girki wanan katon ya ci"

Sosai tayi dariya tace"Kai din ma Kato ne ai,ehmmmm yauwa baby Daman Ina son in tambaye ka miye alakar ka da Sameer"

Ya juyo ya kalleta domin gaban wardrobe yake har hotunan sun zubo daga ciki yace"miye Kuma kike son sani nida Sameer cousins ne uncle Kabir ya haifeshi kin san fa alhaji fulani su uku ya Haifa matar shi d'anya maimuna uncle Kabir shine babba,sai abbana sai mami"

Tace"hmmm that alhaji fulani the name sound familiar"

Tace"Kai Zaki ma sanshi ko a labarai duk da nasan ya dade da rasuwa,kila ba haifeki ba domin Nima Ina yaro ne bazan wuce 7 ko ma in ce Miki 5 ya rasu,yayi suna a kasar nan domin attajiri ne sosai ya gaji dukiya Mai tarin yawa,Kuma kasuwancin na tafiya inda ya kamata,karki ji nace Miki Kaka na ne ki dau bagidaje ne,thou beyi karatu ba but Yana da nasibi duk wani abinda yasa hanun sai ta hab'aka da farko dai business din shanaye yake a jalingo kafin ya had'u da wani alhaji Bashir mahaifin alhaji buba wanan mutumin Mai zuwa nan,shi ya rinjayi shi ya zuba dukiya a kasuwancinshi na sayarda gwala-gwalai sai ya zamana Kakana Yana da shares a duk wani kasuwancinsu sai dai fa baya ganewa ko an cuceshi tunda baiyi boko ba hakan ne yasa ya d'aura uncle Kabir Yana duba me komai sai ko aka gano alhaji cutar shi yake,wanan dalili ne yasa yayi fushi ya kwace dukiyarshi ya damkawa abbana yace"shi yayi ta kula dashi,wanan shine abinda ya Kai abbana Saudi ya Fara kasuwanci shi na sayar da gwala-gwalai Nan ya had'u da sahibarsa ummina,a Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya sai Kuma harkar wanan rashin tsaro da ta shigo kasar Nan ta mu aka kashewa Kakana Yan uwa wanan dalilin shiyasa Suka baro can gida jalingo Suka dawo Niger anan sukayi gida babba,mahaifina beda wani aboki a nan d'in sai wani Mai kanti Nan yake fita Hira ya zauna a shagonshi ya Lura Mai kanti Yana da amana abokansu yayi karfi sosai,ana cikin Haka ne sai kamfanin malam Bashir ya fuskanci karayar arziki domin ya ci bashi a banki gashi anata tuhumar shi da laifuka hakan yasa akayi auctioning kamfaninshi da kayan ciki harda wani diamond da yasa aka kyarashi daga Dubai shi kadai keda wanan diamond din Kuma ba karamin diamond bane,zakiyi mamaki in na ce Miki kasashe da dama suna niman wanan diamond din Kuma zasu bada ko nawa kasancewar diamond din babu kamarta shima be samu diamond din ba sanda ya bi ta wani hanyar da be dace ba,Wanda aka alakanta Haka da fraud

Kakana ne ya siyi wanan diamond din da kamfanin b?yan duk an sayar da kayan aka Kama shi for fraud domin Don ne ya aikata abubuwa da dama

Duk wanan abin ba a haife ni ba lokaci,saidai an bamu labari,b?yan wasu shekaru ya fito a prison sai Kuma dukiyarshi ya dawo ya nace sai Kaka ya sayar me da diamond dinshi Amma Kaka yaki bisa shawaran yaranshi domin uncle Kabir nada ilimi professor ne fa ya dai ki aiki kawai sai business, babu inda beyi ba Amma yaki daga karshe ya hakura,

Zeenat tace"Sannu zubairu ni alakar ka kawai na tambaya tsakanin ka da Sameer Amma ka tafi bani wata labari

Yace"ok zubaida,Sameer shi kadai aka haifa,sai dai fa iyayenshi sun dade Basu sameshi ba tun abbana beyi aure ba suke niman haihuwa da k'yar dai aka sameshi lokacin suna Zama ne a UK anan aka haifeshi ya girme ni fa sosai he should be 32,meyasa kike so ki sani?"

Tace" kiyyayar ku na bani mamaki domin gidan mu baka gane waye d'an wani amma ku Baku shiri har Ina zarginshi akan abinda ya faru jiya"

Shaheed ya juya yace"haba no dukda bama shiri nasan Sameer bashi da wanan halin

Tasowa tayin ta karaso gabanshi tana tayashi kwashe hotunan da Suka zubo daga wardrobe sai ga hoton uncle Kabir

D'auka tayi tana ta kallon hoton tsintar kanta tayi da jin wani yanayi tace"shine uncle Kabir din"

Yace"eh zeenat"

Tace"yanzu Ina diamond din yake?"

Yace"oho?honestly zeenat bana son zancen wanan diamond din,I feel as if akan shi aka kashe Mana iyaye"

Tace"but ai na gan kin Zama friend da familyn dinsu buba"

Yace"eh buba abokin uncle Kabir ne ai an Zo an Zama family friends ai but ai kin San mutane dayawa na son diamond din"

Tace


Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin he na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

=؁?
@&?=؁?
@&?=؁?
@&?=؁?
@&?suprise


Bismillahir Rahmanir Rahim

Toh meyasa baka sa anyi bincike ba "

Yace"zeenat ai wani hisabi sai a lahira ba komai Nike gudu ba kamar Kar in jefa rayuwar su Hanan a had'ari zeenat na rasa iyayena a lokacin da banyi zato ba Kamar fa da Wasa daga a d'auko su a airport sukayi accident babu Wanda ya rayu har driver zeenat shi uncle Kabir ma fuskarshi yayi damage domin motar ta tashi da wuta,mum dina was pregnant then gefen jikinta ya kone but abin mamaki gawan mahaifina was fresh Kai zeenat it was a plan murder"

Zeenat ta Kuma kallon hoton tace" you mean wanan mutumin ya mutu,ban San meyasa ba Nike Jin d'anci a Raina but dole mu kawo culprit to book"

Yace"how"

Ta juya baya tana kallon hoton tace"duk Wanda yayi wanan abin yayi ne da had'in guiwa d'an gida dole akwai munafuki a cikin makusanta ku"

Fisge hoton yayi yace"zeenat no,bana son surutu mu tafi kawai mu karya"

Kama hanunta yayi suka tafi falo domin cin abinci

Zeenat ta duka ta gaida Mami,Mami ta amsa cikin sakin fuska tace"ya jikin?"

Zeenat tace"da sauki Mami"

Zama tayi ta zubawa Shaheed sanan ta zuba nata

Shaheed yace"Ina Sam yake?"

Mami tace"ya tafi aiki ba inda banyi dashi ba ya zauna ya ci abinci yaki Wai Yana da aiki"

Tabe Baki Shaheed yayi Yana kallo Mami yace"Mami me ke kawo wanan d'an sanda Yana Mana sintiri a gida"

Hanan da fitowarta kenan daga d'anki ta kyakyale da dariya tace"ai Mami yake so da aure"

Kallon Mami yayi Yana fidda Irish din daya saka a Baki yace"aure?"

Mami na hararanshi tace"eh aure,Kai iya uwar me kake min anan in Banda sani magana da zaka hanani aure

Buga tebu yayi ya mike yace"Babu wani aure da zakiyi wallahi wa zai duba mu"

Mami ta me wani kallo tace"eyah sannu balarabe kar inyi aure in tsaya ka kasheni da hawan jini toh in baka sani ba ka sani da karfe hud'u za a d'aura ban dai fad'an maka bane Amma baba ya sani,shima dai ya bani mamaki domin nunawa yayi baya son in auri d'an sanda"

Tsaki yayi ya tashi fuuu kamar zai tashi sama,zeenat ta bi bayanshi,Mami ta rakashi da harara,ta kalli Hanan tace"sarkin gulma ni da so Nike sai an d'aura in sanar dashi shine Kika fad'a me"

Dariya Hanan tayi

______________

Jalingo

Misalin 6:40am

Tent (,bukka)ne madaidaici Wanda kallo d'anya zaka mishi ka gane na fulani ne domin rugga ne


Kowa harkar gabanshi yake,akwai masu Shirin fita gona,wasu Kuma kiwo wasu Kuma suna tatse nonon shanaye,matan ma na Shirin fita talla

Kamar kullum ya fito Yana Taya matar shi hanne aiki

Kallonta nayi yariya ce da bazata wuce shekaru ashirin da biyar ba,sanye take cikin kayan su na fulani kyakyawa ce ajin farko sai dai babu wayewa

Kallon shi nayi dattijo ne da a kalla zaiyi shekaru hamsun shima cikin irin shigan tasu,sai dai abin mamaki kallo d'anya zaka mishi ka gan tsansan wayewa Kuma ka gane me ilimi ne"

Kallonta yayi tana kokarin Ciro d'umamen tuwon shinkafa yace"hanne har tayi zafi kenan?"

Cikin maganar su ta Fulani tace"eh wallahi tayi zafi kasan fa aikin dayawa"

Yace"Amma dai yau bazaki fita tallah ki barni bako?"

Tace"haba Ina mun Gama magana ai,ka gan ai ba fita Noma kake ba ka ce bazaka iya ba toh in ban fita na Nima ba me zamu ci in na zauna nauyi zaiyiwa baffa yawa"

Kallonta yayi ga mamakin ta sai ta ji yayi yaren da Bata tab'a ji ba yace"I don't like it pl......"

Be karasa ba yayi shiru rike da kanshi da tayi me mugun nauyi

Kallonshi tayi tace"mijina wani yare kayi?"ganin Yana rike da kanshi yasa ta fito ta dafa shi Aiko a take ya Fadi summame wanan fad'iwar tashi ita ta ja hankalin jama'a duk suka Zo aka zagayeshi

Kuka hanne take rike da yar'ta me Kama da zeenatu sak tayi ta lallashi tana rokon baffa ya tada shi, addu'arta shine Kar Allah yasa ya tuna komai ,in ko ya tuna komai ta Shiga uku tasan cewa zaiyi baya sonta tunda ba a cikin hayyacinshi akayi auren ba,tasan yafi karfinta shi wayyaye ne d'an boko ita Kuma Yar kauye bagidajiya,sosai take kuka tana cewa kayi hakuri daga yau na daina tallah tunda baka so mijina

Fillantaci kawai sukeyi aka d'aukeshi aka shigar dashi d'ankin baffa,shi kanshi baffa ya rasa yanayin da yake ciki farin ciki zaiyi in ya tuna komai kodai bakin ciki zaiyi na barinsu da zaiyi sun ruga da sun saba dashi shekaru biyar da aka kawoshi cikin fita hayyaci baya tuna komai kamar Ma ya Fara zarewa su sukayi fama dashi na shekaru,bazai tab"a mantawa Wanda ya kawo shi yace sunanshi jibo shima yace zai dawo sai Basu sake ganin shi ba

Magunguna irin nasu na gargajiya ya Fara bashi taimakon gaggawa

A hankali Abba Wanda suke Kira iro ya Fara bude Ido

Hotona mutane yake gani Amma is not clear budan bakin shi sai yace

Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah
Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"khadijat ai Daman na fad'an Miki tsintaciyar mage Bata mage"wasu hotuna yake gani kamar a mafalki Amma is not clear,ganin sameer yayi a wani yanayi sai Kuma ya firgita yace"shaheed"

Duk wanan abin baffa ya Hana kowa yayi magana,tun Yana ganin hoton clearly har abin ya Fara dishi-dishi sai Kuma ya rike kanshi dake bugawa itadai hanne kuka takeyi Allah ya gani tana son iro Allah yasa shima ya sota in ya dawo hayyacinshi

Ganin kokarin tuna komai da yake zai iya jawo mishi matsala yasa baffa Kiran sunanshi so uku sai ya bude Ido ya kalleshi rike Kai yayi Yana son tuna mafalkin daya Gama yanzu Amma ya mance

Murmushi ya sakar musu yace"kaina ne ke ciwo baffa Ina ganin wasu hoto da mutane ni ban san su ba "

Baffa yace"ka dage da addu'a inshaallah zaka tuna "
. Ya jinjina Kai ya mikawa hanne hanun Wai ta bashi maimuna

Bashi yariyar tayi da zata wuci shekaru biyu ba yace"Ina Mohammed?"

Tace"ka manta ya bi Yaya rabe kiwo

Ya jinjina Kai Yana Wasa da yariyar

_____________

Rai b'ace ya koma d'anki shifa Mami na bashi mamaki me zatayi da aure Kuma bayan ta manyata
. Zeenat ta shigo tace"Wai meyasa baka son tayi aurene?"


Haka kawai ni ban so tayi aure Ina Jin haushi"

Zeenat ta tabe Baki tace"please ka barta babu kyau zaman ta Haka Kuma kasan lalurartane in me yawan bukata ce zaka shiga hakkin ta please baby ka Bari tayi mana"

Wani murmushi yayi yace"baby?ai ko Dan wanan sunan dole in Bari tayi aure Amma gaskiya anan zata zauna"

Ja me hanci tayi tace"ko kaifa mijina

Murmushi yayi yace"toh mu fa bamu da bukatar ne?na gan har yanzu bamu Shiga daga ciki ba"

Shigewa toilet tayi tana murmushi

B?yan ta fito ta shirya cikin Riga da zani Yana kwance tace"baby zani gidan mu"

D'angowa yayi yace"ka ji min Mata da gulma saboda ke fa na ki zuwa aiki shine Zaki fita ki bari gobe muje tare in gaida Inna"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login