Showing 135001 words to 138000 words out of 148334 words

Chapter 46 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2927

Officer ya kalli zeenat yace"madam ki samu huto you are just imagining things but wanan mijin ki"

Zeenat ta dinga bin b?yansu tace"officer why can't you understand wanan ba mijina bane,nasan mijina, and believe me when I said ba mijina bane"
. Basu kulata Suka shige Hilux dinsu,suka bar asibitin

Zeenat ta koma wani dakali ta zauna tana kuka,tana cewa"why?my shaheed why?Ina ka shiga ne b?yan kasan I can't live without you,please come back for the sake of our baby,I love you my shaheed nayi maka alkawarin zanyi ta wanka so goma a Rana

Sameer dake tsaye a ranshi yace"meyasa ni bazata so ni ba?,ko da 10% ne d'aga cikin son da takewa wanan banza,Ina sonta sosai,Wanda ma ya rikeni na girma a wajenshi be gane ni ba sai ita,wanan wani irin so ne haka"

Dafa ta yayi cikin marairaicewa yace"baby yanzu kin tabbatar nine shaheed d'inki?"

Ta ture hanunshi tace"bazaka tab'a Zama shaheed Dina ba, nasan shaheed dina"

Yace"toh muje gida please"

Tace"bazan tab'a Zama inuwa d'anya da Kai ba nasan Kaine Sameer amma ba komai akwai Allah"tana fad'in haka ta bar wurin,da k'yar ta samu napep ya kaita gida,tace"ya jirata ta d'auko kudi shiga tayi ta d'auko me kudi ta sallameshi,

tana komawa ciki sukayi Karo da Abba da Mami


Yace"daughter what wrong with you"

Cikin sanyi ta Kama hanun shi tace"Abba all my kife you are not there to sopport me,please Ina rokon ka,kayi sopporting dina please,wallahi ba shaheed bane ba believe me"

Mami tace"na yarda zeenat ta samu matsala"

Abba yace"but daughter shaheed ne wh ..... "

Be karasa ba ta janye hanunta tace"I should have known better than to think you will sopport me"tana Gama magana ta shi ciki ta kulle kofa,sulalewa tayi jikin kofa ta saki kuka tana Kiran shaheed dinta,ta dade a Haka kafin ta bar wurin ta mike da gudu ta haura sama

Toilet ta shiga ta d'au rigar shaheed dake laundry basket ta Kai hanci tana shakar kamshin tace"the smell is different?shaheed Dina nada Suma a kirji,suman mijina is silky irin na foreighner,the height is different,ni nasan ba hauka Nike ba wanan ba Kai bane ba,ta dade tana Kuka da surutai kafin ta

Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Ta fito daga toilet hoton shaheed dake saman mirrow ta d'anga tana kallo sai tayi kissing ta ajiye ta koma bakin gado tana shafa cikinta


______________

Rai b'ace ya bar asibitin ya rasa meyasa yariyar Nan ke kaunar shaheed haka Wanda ma ya girma hanunshi be gane shi ba Amma ita ta gane shi toh dole ya ci kaniyarta wallahi '

Inda yasa a b'oye mishi shaheed yaje wani wirehouse ne Kuma ba laifi wurin akwai tsaro

Shiga yayi yaran Suka d'anga me hanun suna hailing dinshi "the kapon" ko kallonsu beyi ba ya karasa inda shaheed ke zaune a d'aure duk jikin shi jini, da alamu ma a sume yake

Yace"bk kwanceshi "

Kwanceshi bk yayi sai yayi gefe ya Fadi kamar mutatce

Wani katon sanda Sameer ya d'auka yayi ta Kai me bugu zafin bugu ya dawo da shaheed,yayi ta ihu tun ihun na fita har ya kasa motsi shi kanshi Sameer ya gaji"

Zama yayi a kujera yace"ku ladabtar min dashi let him be on his kneels

Bk ya dukar da shaheed da jikinshi ke fitar jini numfashi ma da k'yar

Sameer yace"ka tuna abinda ka min ranan har da cewa ni d'an iyamuri ne

Ai na fad'an maka Zan dawo,ya mike ya Bude hanun yace"because iam the camelion,I get what I want,burina shine in gan b?yan ka Kuma in mallaki zeenat Kuma Zan samu Haka nan bada dadewa ba"

Ganin Kamar ma a sume yake yace"bk zuba me ruwa"

Bk ya d'ibo 1bucket of water ya zuba me daga Kai

Firgita shaheed yayi Yana kallon Sameer dake da fuskarshi

A hankali yace"wh....o.hhhh.....are you?'

Wani dariya Sameer ya kyalkyale dashi yace"har ka manta ni,ban tab'a tunanin ko me na canza zaka manta ni ba,Sameer ne Kuma nayi surgery ne dan in koma gida a matsayin ka Kuma alhamdullilah Ina samun inda Nike so most expecially a wurin matar ka,Daman Ashe haka take nuna maka s....o"

Shaheed yayi wani ihu yace"nooooooo ka fad'an min karya kake baka kusanci matata ba please ka fad'a min "

Sameer ya kyalkyale da dariya yace"na nawa kuma ai matar ka tana warming bed Dina yanzu ma Zan koma in cigaba daga inda na tsaya"

Shaheed da har hawaye ya Fara zubo me komai ya tuna sai yace"ni nasan zeenat zata gane ka domin,abinda take feeling in Ina kusa da ita bazata ji shi ba ,Sameer me Muka maka a rayuwa da kake son ganin b?yan mu "

Wani bugu ya Kai me yace"asiri ka mata kenan Bata ganin kowa sai Kai"

Murmushi karfin hali shaheed yayi yace"Taki ka ne?"

Wani naushi sameer ya Kai me a Baki tuni bakin shi ya fashe

Sameer yace"ko ta karfin ne sai na samu abinda Nike so try me and see"

Shaheed yace"good"

Bk yace"Wai Kai bakin ka be motuwa ne"

Shaheed yace"tun a lokacin da zeenat ke shirmen tana son ka,muke da connection because so ne Mai karfin a tsakanin mu ga Kuma jini daya had'an mu wallahi baza ka Samu inda kake so ba,domin ko kashe ni kayi zeenat bazata so wani namiji ba Nima haka"

Tsaki yayi yace"bk ku ci min kaniyarshi Zan koma in tabbatar me Ni din camellion ne Kuma Zan me videon komai ya gani"

Fuuuuh ya wuce Kamar zai tashi sama ya bar wurin

Sai dai Yana komawa gida babu inda beyi ba zeenat ta ki bude kofa har su Mami sun sa baki Amma Taki "

Mami tace"ka Zo muje wancan d'ankin ka kwanta zuwa gobe zamu San abinyi"

Badan ya so ba ya bi bayansu a ranshi yace"na barki a gidane kike inda Kika so"

____________


Washe gari da asuba zeenat tayi sallah asuba ta dade tana addu'a tana kuka kafin ta mike tayi wanka ta zura doguwar Rigar jallabiya ta cigaba da Kiran tasleem Amma shiru baya shiga ta Kira Junaid yace"ya dai zeenat

Tace"kalau,please kunyi waya da tasleem "

Yace"jiya da daddare tayi min text zata u's Wai ance akwai matsala a result dinta har ana niman a Kore ta aiki shine aka had'a ta da wani Suka tafi for verification tafiyar gaggawa ne"tunda ta bar kasar number ta be je ba Kuma Bata Kira ba nima yanzu kebbi zanje akwai aikin da zai kaini"

Zeenat tace"kana jina akwai matsala Junaid"

Sai hello take cewa ita tana jinshi shi be jinta har ta gaji ta yanke ta sake Kira be Shiga ba

Key kawai ta d'auka ta saka hijabi ta tafi gida wajen mama ,tayiwa mama bayani abinda ke faruwa"

Mama tace"zeenat shine fa shaheed yanzu ya bar Nan"

Zeenat ta rasa me zata ce ta mike ta shiga d'ankin mama ta kwanta

Mama tace"mutum sai shirme ta fita ta Bata wuri

Zeenat na ganin haka ta d'auki key na wani save ta koma ta kulle kofa jiki na rawa ta bude har ta hango wani d'an akwati ta bude diamond ne "

A gurguje ta rufe ta b'oye cikin hijabi ta Kai b'angaren Inna

Inna tace"lafiya da asuba Haka?"

Jan inna tayi d'anki tace"ko waye ya Zo Inna karki bashi Amana na Baki"

Inna tace"ke Ina Zaki?"

Zeenat ta kwashe labarin komai ta Bata "

Bata bawa Inna daman Yi Mata tambayoyi ba ta d'au waya ta Kira ?ccount officers dinsu na different banks tace"bana son ko wani kudi ya fita sai kun ji daga gareni"

Barin gidan tayi ta tafi office ta bi hanyar da duk wani hanyar da kudin kamfanin bazai fita ba

Ta canzawa computer shaheed code sanan ta Kira account ta ja me kunni tace"Kar ko wani kudi ya fita sai da izininta"

Ya jinjina Mata Kai"Kiran anty afeeya tayi tace"please anty afeeya Ina son ki fad'awa mijinki wani me fuskar shaheed zai iya zuwa yace ku bashi kudi ko gold please anty afeeya karku bashi sai in Ni na Kira ki"

Anty affeya tace"me ke faruwa"

Zeenat ta kwashe komai ta fad'a mata"

B?yan ta Gama waya dasu ta Kira Kofi shima ta ja me kunni"

Ta dade a office tana ayyukan daya kamata shaheed yayi a yau monday Daman yanzu kamfani ya Zama nasu in baya nan ita ke representing dinshi

Cikin dauriya ta shiga meeting Kuma Allah ya Basu sa'a sun samu contract din

A gajiye ta fito ta koma gida lokacin 4:03pm

Ta bude d'ankin ta duk wani abu Mai muhimmanci a d'ankin zeenat ta kwashe ta fito ta shiga d'ankin Mami ta samu wuri ta b'oyesu inda ko Mami bazata San inda yake ba ta koma

Ganinshi tayi a falo tace"malam tashi ka fita"

Mikewa yayi da dariya a fuskanshi ya karasa ya kulle kofa yace"baby tunda kinyi recognizing Dina me zai hana ki bani farin ciki"

Zeenat ta d'an ga hanun zata kaime Mari ya rike hanun yace"zab'i Zan Baki ko kiyi sighning takkadun Nan ko Kuma ki bani kanki Dan mijinki ya rayu inki ki' amincewa in kashe shi in Kuma kaiki asibitin mahaukatai Kuma bazai hana In Miki na karfi ba"

Zeenat ta taro miyau bakinta ta watsa me a fuska tace"go to hell wallahi ko kasheni zakayi bazan amince da kai ba"

Yayi dariya yace",karki dau Kuna da Mai taimako this time domin wacce ke taimaka muku na tura ta kasan waje it all my plan nasa an Mata sharri da fake result sun tafi verification "

Zeenat tayi tsaki tace'ai akwai Allah"

Jawota yayi ta janye hanunta

Ai da zuciya ya dibeshi ya Kai Mata Mari ya Fara kokarin b'arka Mata Kaya,kokuwa Suka farayi zeenat tace"sai dai ka kashe ni"

Duka sosai yakewa zeenat ya tura ta ta Fadi kanta ya bugi center table jini ya Fara zuba

Kuka zeenat takeyi yace"na fasa ba anan ba sai an kaiki asibitin zanyi inda naso gudun zargi"

Kalli nan ya Kare da latse wayarshi ya Kai kunni yace"babcy turo min videon"

B?yan 15minit video ya shigo wayar ya bude ya nuna Mata

Gani tayi anawa shaheed azaba mafi Muni sun daureshi jikin wani karfe hannu da kafa suna dukanshi da alamu ko motsi bayayi,fuskarshi sun kumbura ga ringan jikinshi ya b'ace da jini"

Wani ihu tayi tace"no please kayi hakuri na tuba,ku barshi Haka"

Yayi murmushi yace"yanzu kike son muyi sulhu ai"

Zeenat tayi kneeling down tace"kayi hakuri"

Yace"da farko dai Ina son ki d'and'ana kwanciyar da nayi a gidan mahaukatai saboda ku,sauran sai na biyo ki can
Ki jiyar Dani Dadi,yanzu Zan kirasu in Kika kuskura kikayi wani abu da zaisa a gane kina da lafiya Zan kashe shaheed'

Tana wani irin kuka tace"toh"

Tv ya d'auka ya fasa sanan ya birgita d'ankin ya Ciro wani abu a d'an kwalba ya shafa a fuska tuni ya Fara hawaye ya fita da gudu yaje b'angaren su Mami ya tarar da Abba zaune da mijin Mami"

Kuka ya fashe dashi yace"Abba ya tabbata zeenat ta haukace,tun d'anzu muke fama ta fasa tv duk d'anki ta hargitse tana ta banging kanta a bango Abba ka taimaka"

Mami da mummy suka fito Hanan ta kalleshi Kamar me son gano wani Abu sai ya rungume Mami Yana kuka Mai cin rai"

Mami tasa hijab Suka fita

Zeenat na zauna ta hade Kai da guiwa tana kuka

Mami ta karasa ta tab'ata ta d'ango ta kalleta idonta cike da kwalla,ga mugun ciwon da cikinta keyi,Abba ya kalli d'ankin yace"yanzu miye abinyi"

. Canza fuska yayi yace"me zai hana mu kaita asibiti a dubata kafin abin ya girmama

Mummy tace" ya'ta kake so ka Kai asibitin mahaukatai shaheed"

Yace"mummy is for her own good ai"


Mummy zatayi magana ya katseta da cewa ni kina ganin Dadi zanji a Kai matata Kuma Yar uwata wanan wurin dole kamawa take Yi"

Dukawa yayi Yana shafa kanta kasa-kasa yace"pretend you are mad ko in sa a kashe shaheed"

Zeenat ta mike ta Fara abu irin na mahaukata har tana kokarin guduwa"

Abba da hankalinshi ya mugun tashi ya rungumeta Yana hawaye tuni Sameer ya Kira mota

Ba Jima ba sai gasu sun zo

Ya saka zeenat a mota har za a tadda mota

Abba yace"is this neccesary "

Yace"Abba ba gomma mu nimi magani tun yanzu ba,kafin abin ya fi karfin mu"

Mijin Mami ya dafa shi yace"is just for a couple of days za ayi examining dinta ne da sun gano matsala sai su Bata magani a dawo gida"

Mami ta fashe da kuka,mummy ko tana ta fad'a babu Wanda zai fitar da zeenat a gidan"

Su Abba suka bi bayanta ,

Dr Emma ya fad'a musu abinda zaiyi favouring Sameer harda Bata gado"

Abba duk ya damu sosai har Kuka yayi da k'yar ya yarda suka koma gida domin cewa akayi ba a ajiye masu jinyan sai dai suyi ta zuwa"

Zeenat ko ta koma gado ta kwanta tana kuka tana shafa cikinta sai Kiran shaheed da tasleem takeyi ta rasa dalili yau tana mugun son ganin tasleem"

Da misalin 1 am

Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

1am ya shigo asibitin,duk inda ya so zeenat ta bashi had'in Kai kin yarda tayi,karshe ta fasa me wani kwalba daya ajiye a loka din asibitin Kai ya fashe sai jini ,ranshi ya mugun b'aci ya Kira Dr Emma Wai a sa Mata shocking


Haka ko akayi shocking aka sa Mata tayi ta ihu ga ciki tuni ta fita hayyacinta,gefe d'anya ga haushin iyayenta Kuma ga rashin tasleem"

B?yan an kashe shocking din tayi ta Kiran sunan tasleem


Wanan mugunta shi ake tawa zeenat harna tsawon sati d'anya tana da kwana uku a asibitin cikin jikinta ya zube Kuma ya hana a fad'awa su mami,shi Kuma James hanyar da zai taimaketa yake nima"Amma ya rasa shima gudun yake Kar ya cutar da shaheed da Yar'shi

Zeenat na zaune duk ta canza kamanin a bed har yau kukan cikinta daya zube takeyi gashi ba wani kulawa aka bata ba sai azaba tayi Baki ta rame

____________

U s

Tunda suka je tasleem ke zirga-zirga a school dinsu Wai sai nan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login