Showing 132001 words to 135000 words out of 148334 words

Chapter 45 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2906

da a ce nayi biyyaya a lokacin da mahaifina ya nuna baya son in auri Khadija da yau muna Cikin farin ciki,Khadija itace sanadin tarwatsa Mana rayuwar saboda son abin duniya,Bata da magana kullum sai na gado kullum tace in ka mutu babu abinda Zan samu sai na takaba"

Appa ya katseshi da cewa"abinda ya faru a baya ya rigada ya faru sai dai mu kiyaye gaba Allah ya jikan Wanda Suka rasa rayukansu ta dalilin wanan yaron"

Yace"Amin "Nan aka Fara Hiran yaushe gamo suka bashi labarin zeenat da mahaifiyarta

Abba yayi mamaki sosai that he has a beautiful daughter har 22years ji yake Kamar ya tashi yayi rawa,in Kuma ya tuna da wani called daya tab'a ji Khadija nayi da Luba sai ya gane Ashe lokacin da ya kamata tana waya da take cewa Ina son a ga bayan Cikin in ban haihuwa babu macen da zata haifawa Kabir,watoh ta Riga shi sanin hafsat na da ciki tana da informat dukda Bata tab'a nuna me tasan anyi me aure ba yasan ta sani Amma Bata ce komai ba shima yayi shiru


Wani dariya ya saki yace"son mu gan hoton sweetheart dina"

Shaheed ya Ciro waya a aljihu yana cewa Amar ku d'anya and tana da ilimi sosai"

Shidai murmushi yakeyi ya amsa wayar Yana kallo yace'she is pretty can I talk to her I mean ka Kira ta"

D'an jim shaheed yayi kafin ya amshi wayar ya Kira zeenat bugu biyu ta d'anga suka gaisa tace"kana dai lafiya ko?"

Yace"lafiya Lau your dad want to talk to you"
. Be jira amsarta ba ya mikawa Abba

Wani Sanyi Abba yaji Cikin muryarshi Mai cike da izza yace"how are you"

Zeenat dake zaune a dining hawaye na bin kuncinta Bata iya bashi amsa ba yace"talk to me please"

Kuka ta fashe dashi tace"I don't want to"

Yace"listen sweetheart kiyi hakuri don't cry in na dawo zamuyi sorting things out,I know ni Mai laifine,bana nan throughout your life ban taka rawa a rayuwar ki ba,and you have every right to be angry but please for the sake of God forgive your dad please I will make it up to you"
. Zeenat tace"you are not there when I needed you sai yanzu da na mallaki hankalina zaka ce you will make it up to me "

Kasa-kasa tasleem dake jinsu domin waya na speaker tace"as if she have sense"

Shiko shiru na wasu sakwanin,kafin yace"iam deeply sorry bab....."

Be karasa ba ya ji wata muryar da yake kyautata zaton na hafsat ce tace"kedai shirmammiya ce mutum yayi ta kuka ba ayi mishi komai ba ance Miki balarabe na lafiya"

Tace"mummy shine fa"

Tace"waye?"

Zeenat tace"wanan mutumin da.......uhrmmmm Abba"

Mummy tace"zamu je gidan su ne?"

Tace"no bashi abban ba,uhmmmm uncle Kabir"

Mummy ta Ruga da gudu ta shige d'anki ta kulle,zeenat ta mike tace"mummy Ina Zaki Kuma"

Duk Yana jinsu Kuma ya ji ba dad
di zeenat ta shiga d'ankin ta tarar jikin mummy na rawa,me hakan ke nufi?ta Fara tuna abubuwan da ya faru a baya kenan?'

Zeenat tace"mummy lafiya?"

Mummy na cusa Kai a filo tace"mugu ne,jiya yayi min mugunta ya gudu"

Zeenat tace"bafa jiya bane har an shekara ashirin da wani abu mummy"

Tace"itafa jiya yayi Mata mugunta"

Ya ji ba Dadi Kuma ya tausaya Mata ya yanke Kiran yace"Kiramun saratu"

Kiran Mami yayi Suka Sha Hira tayi farin ciki yanzu tace"yaushe zaku taho"

Yace"soon"

Shaheed yayi ta kallon Mohammed ya jashi jikinshi yace


Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Junaid yace"ai sai muje ko tun d'anzu ka ishe mu da zancen kamar ba gida zaka ba,Nima dai Allah ya bani sa'a tasleem ta so ni in Shiga daga ciki ko Zanji abinda ake ji"

Dariya Sameer yayi don'tan tuni yayi gaba zai Shige gaban mota Junaid yace"malam koma baya please ni amai Nike in na zauna a baya yanzu Kuma dan rigima ka dawo gaba"

Komawa baya yayi Abba yace"son kunyi waya da saratu kuwa?"

Ya jinjina kai yace"yanzu dai Zan Kira ta "

Abba yace"yi dialling ka bani wayar akwai abinda Zan fad'an Mata"

Yace"toh"wayar Shaheed da ya cire a aljihunshi ya fito dashi ya rasa ya zai bude,Abba nata kallonshi yace"bude Mana"

Shafa Kai yayi yace"calibration din waya tana da matsala jiya dana bawa maimuna ta buga min shi a kasa gashi Taki buduwa"

Appa yace"ai matsalan irin wayoyin Nan kenan "

Yace"wallahi "

Sai kusan 10:30Pm suka sauka

Zeenat da ta ci ado cikin wata tsadaden lace mai background Baki da torches din golden color lalli hanunta ya Kara haskata ta Sha d'aurin house wife,mummy ma an mata kwaliya cikin atamfa Riga da zani zeenat ta Mata make up,ta zauna a kasa tana kallon wani film din zobie a mbc2

Zeenat ko a zaune take a dining tana latse waya taji Mai gadi ya bude gate

Ta leka ta gan motar su ya shigo wani sanyi ta ji a ranta tace"wallahi su ne"

Hanan ta diro daga 3seater da take kwance tace"da gaske"

Ta jinjina Mata Kai,zeenat ta gyara d'an kwalinta tace"how do I look?"

Hanan tace"perfect sister in-law"

Mami ta fito sanye da hijabi tace"ku jero abincin dining"

Da sallama Junaid ya turo kofa falo ya Shiga Sameer ya bi bayanshi sai Abba

Wutan falon a kunne yake ko allura ya Fadi zaka gani

Mami ta karasa ta rungume d'an uwan nata cike da so da kauna dukanin su sunyi kewar juna harda hawayensu

B?yan ita Hana n taje zeenat ko Kau da kai y
Tayi, murmushi shi yayi ya karasa ya rungumeta"

Mami tace"Allah dai ya tsinewa wanan yaron daya rabamu,wallahi sai Allah ya saka Mana"


Janye jikinta tayi daga na Abba tace"ya ka tsaya a baya baby don't you miss me"

Murmushi yayi yace"so nike ku gama emotional drama dinku"

Kallon mummy Abba ya sata sai ta mike da sauri ta dawo b?yan zeenat murmushi zeenat tayi tace"mummy ba abinda zai Miki ai muna tare ko"

Ta jinjina Kai,shiko jikin shi yayi mugun sanyi'

Mami tace"muje a baku abinci"

Zeenat ta Kama hanun shaheed ta shagwab'a fuska tace"Wai Ina appa ne?"

Yace"ai tun muna city gate ya Kira jafar muna kaiwa junction ya sauka jafar ya d'auke shi"

Tace"Allah sarki appa"

Mami tace"Allah ya biya shi "

Zeenat ce tayi Serving dinsu ta koma palour ta zauna tana jiyo hiransu"

B?yan Sameer ya Gama yace"Mami bari inje in watsa ruwa daga nan Zan kwanta na gaji"

Mami tace"Wai mura kake nebalarabe muryar ka ta canza"

Yace"Mami sow throat ya Kama ni "

Abba yace"shine bakayi magana ba a amso maka maganin "

Yace"Ina ta Sha it will take a week or 2weeks ai"

Mami tace"toh Allah ya yaye "

Ya jinjina Kai yace"muje ko baby"

Zeenat ta kalleshi da kyau tace"Wai me ka je kayi ta ci da ya mayar da Kai Kato haka in 5days Kuma sai na gan ka rage tsayi "

yace"shirme ki tayi yawa wallahi"Yana fadin haka ya fita da sauri ta mike ta bishi "

Mami tace"Hanan maza kulle min kofa"

Suna fita Mami suka bude shafin Hira babu ma alamun zasu je su kwanta hira kawai ake "

____________

Zeenat na binshi ta tarar dashi a falo taje ta rungumeshi ta baya tace"meyasa ka rage suman kanka"

Yace"I thought Zaki so in na canza hairstlye"

Tace"da ka tambaye ni,I don't like this ko kad'an "

Yace"sorry "

Kokarin cire me botton take sonyi ya rike hanunta

Yace"wanka zanyi"

Tace"eh na sani Ina son in taimaka maka ne"

Murmushi yayi a ranshi Yana ayyana inda zai raya daren yau tare da ita hanya zai gaji da ita kuwa,kila yayi sanadin zubewae cikinta ?"

Zeenat na cire me Riga ta Kura me Ido harda Kara haska torching wayarta,ganin Haka sai yayi saurin ratsata ya


Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Ya haura sama,zeenat ta bishi da kallo Zama tayi a kujera

Ganin almost 20 minit Bata ji motsinshi ba yasa ta mikewa ta haura sama-kasa kasa taji Yana waya ta Kai kunni amma Bata ji komai ba,ta rasa me yasa ta Zama restless sunddenly

Zama tayi bakin gado tana jira sai gashi ya fito d'aure da towel yana ganinta ta d'an firgita dan be ji shigowarta ba ganin inda ta tsareshi da Ido ya sashi waskewa yace"nikam kyau na Kara Miki ne"

Zeenat ta kau Kai tace"iam observing changes ne tattare da kai,Wai in tambaye ka da ka je jalingo aure akayi maka"

A d'an firgice yace"changes miye ya canza tattare dani Kuma meyasa Kika ce haka"?"

Zeenat ta mike tace"baby ya na ji baka ce mun komai ba ko ka manta da maganar mu kafin ka tafi"

Ya karaso yana kokorin jawo ta beyi aune ba ya ji ta wanka me Mari cikin kunar rai tana huci tace"who the hell are you"

Rike wurin yayi yace"zeenat kina da hankali kuwa meyasa Kika mare ni,are you insane??"

Zeenat ta nuna shi da yatsa tace"the next time you called that name from that filthy and smelling mounth wallahi I will surprised you,ni nasan mijina and believe me when I said Kai ba shaheed bane so kayi magana kafin in Tara maka jama'a"

Zai Kama hanunta ta bige me hanun tace"Allah ya Isa rungume ka da nayi malam Ina ka Kai min miji ne please ka fad'a min tun muna shaidan juna "

Marairaicewa????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
yayi yace"Wai me ke damun ki what has come over you?'

Zeenat ta Kuma kai me Mari tace"are you stupid Me ka mayar dani,ina matsala a brain ko kuwa me???"

Zaiyi magana zeenat ta Kama hanunshi ko Kaya ta Hana shi sawa tayi ta janshi Yana binta a baya suna kaiwa waje ta turashi

Cikin ihu tace"ka bar gidan Nan before I called the police"

Hayaniya ne ya fito dasu Mami da Abba Suka tarar da zeenat ta shake shi tana cewa ka fito min da mijina"

Abba ya karasa yace"what wrong?"

Zeenat tace"wanan ba shaheed bane Yana pretending to be shaheed ku sa Baki ya fito min da mijina"

Mami tace"zeenat me ke damun ki wanan shaheed ne?"
. Zeenat ta Mata wani kallo tace"kin bani mamaki Mami wanan ne mijina Baki San balarabe ba yau,ko kad'an basa ma yanayi In ka cire fuska"

Sameer yace"me ke damunta Mami meya faru da ba nan Ina tsoron zeenat ta samu matsala a kwakwalwa fa,da farko ihu ta farayi tana cewa ta gan dodo and suddenly ta Fara cewa ni ba mijinta ba iam worried"

Zeenat tace"hmmm you have make it clear that you are not shaheed in har Kaine shaheed what is the need to lie"
. Abba yace"wani Abu ya faru ne"

Mami tace"eh toh duk dare sai tayi ta ihu Wai an d'auke Mata Shaheed toh ban tab'a kawowa matsala bane,na d'au mafalki ne kawai"

Daddy yace"this is serious"

Tsaki zeenat tayi ganin karfin da yaji suna niman manna Mata hauka

Police station tayi direct ta shigar da Kara aka had'anta da Yan sanda biyu Suka biyo ta

Daman tana fita yayi ta kuka Wai zeenat dinshi ta haukace"

Abba yace"don't worry stress ne"

Yace"I really hope so"

Nan ko wani murmushi yake a ranshi yace"it mattter of days Zan tura ki gidan mahaukata inda uwarki ta fito

Police na zuwa ya mike lokacin har ya shiga ya saka jallabiya

Karasawa yayi ya Mika musu hanun

Zeenat tace" officer arrest him "

Yace"zeenat Wai meke faruwa ne?"

Police din suka ce please ka biyo mu akwai tambayoyi da zamuyi maka

Confidently yace"muje"

Suna zuwa aka zaunar dasu aka Fara musu tambayoyi Sameer ba bada makarantar da yayi har paper aka bashi yasa hanun Aiko yayi signature din shaheed domin ya dade da iyawa,

Zeenat tace"wanan Sameer ne I can feel that my husband is in danger "

Sameer yace


Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Sameer yace"kuyi hakuri my wife is going through emotional stress,Kuma kun gani with the evidence i present ya nuna muku nine shaheed,itama tayi confirming wanan shine hoton shaheed ku duba hoton ku kalleni miye difference tace"nafi mijinta kib'a,laifine mutum ya Kara kiba,to end this nonsense me zai hana muje asibitin since she is insisting nine Sameer muje a duba ko Sameer na ciki"

Police suka jinjina Kai cikin gamsuwa,kallon mahaukaciya suke Mata ya za ayi Sameer ya Sami fuskarshi is not possible,(kusan irin wanan suggery din is not common a 9ja)

Zeenat tace"muje iam sure bazamu ganshi ba"

A motar police Suka je ana pakan motar suka shigo police na gaba,zeenat da Shaheed na binsu a Baya
. Dr Emma Suka tarar Dan shine incharge Suka me magana suna son su gan Sameer

Ya mike suka bi bayanshi suna zuwa Suka tarar da mutum kwance ya bawa bango baya Dr Emma yace"ga Sameer nan yanzu muka same shocking shiyasa haukan ya lafa,gaskiya mahaukacin gaske ne

Officer ya mikawa James hanun yace"waye wanan kwance "

James da bashi da inda ya iya yace"Sameer the camelion domin Yar na hanunshi

Zeenat tace"a bude fuskarshi mu gani Dan mu tabbatar"

Dr Emma ya karasa Dan apart from juya musu baya da yayi ya rufe fuskarshi

D'anga zanin Dr Emma ya Fara yi ya Kai sama sai yace"officer shine yanzu ya kwanta in Muka tashe shi zai Hana mu bacci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login