Showing 129001 words to 132000 words out of 148334 words

Chapter 44 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2899

shi da zagi akan me zaice Mohammed yayi Kama da ita tace"tunda ni danginsu ne da zaiyi Kama dani tun ban ma amince Zan aure ka ba you are already putting your mouth a affair na,na Sha fad'an maka I don't like shishigi d......"

Wani tsawa Abba ya daka Mata yace"kina hauka ne waye tsaran ki anan"
. Ba tare da tayi tunanin komai ba tace"hanne"duk da ta bashi mamaki be hanashi bude Mata Ido ba yace"maza bata hakuri "

Tayi shiru,yace"I said apologise to her"Nan ma shiru yace"don't let me repeat myself apologise to her"

A dakile tace"sorry toh"

Ta shige bedroom da gudu

Junaid ya bita da kallo Yana satar kallon abba ya kalli Mohammed

Daddy yace"iam sorry ban San abinda ke damunta ba Bata behaving haka gaskiya "

Kaka yace"tasleem is sensible Bata da wanan halin shiyasa muke mamaki"

Abba yace"it ok"

Shaheed yace"but gaskiya dana zo nayi mamakin ganin inda kuke da ita ba za a gane ba Yar ku bane ita "

Daddy yayi murmushi yace"da mukayi aure da late wife Dina munyu shekara tara bamu haihu ba sai mukayi adopting dinta tasleem alkhairi ce a gun mu tana zuwa ba ayi wata uku ba matata ta samu ciki but har ta mutu tanawa tasleem so na mussaman,"

Kaka yace"a labarin ku na gan laifin fulanin da ya takura rayuwar Khadija dan bata haihu ba,ba a takurawa mace da Bata haihuwa domin Allah shi ke badawa in be Bata ba ya ake so tayi?"

Duk sukayi shiru ,hanne ta karaso ta zauna ta duka har kasa ta gaida su Appa da shaheed"

Shaheed yayi me kallo tuhuma ya Kau da Kai yace"maman yaran nan kenan ga macen a hanunta"

Hanne ta sauke maimuna ta mikawa Junaid shaheed na kallon yariya yace"little wiffy,Abba Kama da Kai suke"

Tasleem ne ta d'aura girki da wata me aiki dattijuwa,hanne da duk jikinta yayi sanyi ta d'au ko tasleem Yar shi ce ta taso zata tayasu yanayin fuskar tasleem yasa ta bar wurin baffa ya shigo ya gaida baki ya kuma Taya su musu murna komawa gefe hanne tayi ta zauna tayi tagumi Abba ya fito yace"kina zaune Nan Ashe "

Ta dango kanta cike da rauni tace"yanzu ya muke ciki zaka tafi ka bar mu kenan"

Duk sai ya ji ba Dadi ko ba komai sun me hallaci Kuma yasan hanne na me wani irin mahaukacin so bazai yiwu ya saka musu da sharri ba,murmushi yayi yace"ku Fara had'an kayan ku hanne, tare zamu tafi,tayi murmushi tana hawaye tace"toh mun gode "

Yace"ke responsibility Dina ce bana son inyi repeating abinda nayiwa hafsat "

Bata fahimce me yace dan Haka tayi shiru,duk abinda sukeyi tasleem na kallonsu ta window

Ta d'au waya ta Kira zeenat video call,zeenat na d'angawa tace"zeenat Wai kin San me ke faruwa?"

Da sauri zeenat tace"ah'ah "domin ta Sha wani Abu ne ya Sami shaheed domin tun safe take restless

Tace"abbanki Ashe aure yayi anan harda Yara biyu"

Zeenat ta tabe Baki tace"shi ya sani ai"

Tasleem tace"kina nufin baki damu ba?,mutumin da ya bar mahaifiyar ki da cikin ki yanzu da zaku ji dadi shine zai kawo wata Mata Kuma sai ki yarda"

Tasleem tace"toh ya zanyi abinda ya faru ya rigada ya faru"

Tasleem tace"ohhhh zeenat ke wawiya ce fa in fa yace zai had'an su cutar mummy za ayi kiyi wani abu"

Zeenat ta Mata kallon tuhuma tace"ke miye naki toh?da Kika dage haka shaheed ya fad'a min irin abubuwan da kikewa matar ai"

Tsaki tayi tace"Ashe kin sani kikayi shiru Daman ke wawiya ce Mai fitsari a jiki"

Baki sake zeenat ke kallonta mummy ta zo ta zauna ta leka wayar

Kura Mata Ido tasleem tayi itama tana kallon tasleem,kallon cikin Ido sukewa juna domin this is the first time da zata ce ta Mata kallon saf,mummy tayi murmushi ta d'anga Mata hanun

Itama murmushi karfin hali tayi da k'yar ta had'an kalman za....n....kir......ku anjima"difff ta yanke wayar ta juya ta gan Junaid tsaye

Yace"kin ji wani Abu ne game da ita?"

Tayi saurin kallonshi,yace how old are you"

Tace"24years"

Yace"and zeenat "

Tace" I think 22"shiru yayi yace"akwai abinda Nike tunani but zanyi find out just need your hair "dana zeenat da Kuma na Abba it possible ke da zeena....."

Tace"please karka sa ran akan abinda bazai faru ba in ba haka bane I will be heartbroken "

Yace"it better to find out ko?"

Bata ce komai ba ta fita waje ta zauna a dakali tana kad'an kafa,Abba na satar kallonta tana d'angowa Suka had'an yace"Niko tasleem me ya ja ra'ayin ki Kika shiga aikin tsaro"

Mikewa tayi ta shige Allah ya gani haushin shi take ji"

Zeenat ko bayan tasleem ta yanke wayar mummy tace"zeenatu jiya din nan a asibiti baki gan min jarirai biyu ba wana......."

Zeenat tace"nace ki daina cewa jiya bafa jiya bane ya dade"

Mummy ta juya Mata baya tace"nama fasa fad'a Miki"

Ta tabe Baki tace"iam not interested dama"

Hanan ta shigo tace"nayi waya da Yaya yace"Nan da 5days zasu dawo in da nine ke zeenat sai in Yi kitso da lalli zai ji Dadi"

Tace"banyi "

Hanan tace"in an Miki kishiya saboda kazanta Ina ruwan wani"

Mami tace"na Kira Mai lalli jibi zata Zo harda anty hafsat za ayiwa ai"

Bayan kwana biyar duk sun shirya harda tasleem dasu daddynta da zasu koma Lagos

Kaka yace"yanzu ni kadai Zan zauna za a tafi da abokina"

Abba yayi dariya Yana shafa kai,tasleem na loda Kaya a mota domin da sun shiga cikin garin jalingo zasu hau jirgi,

Hanne ce ta fito da katon Ghana most go guda biyu tana ja da k'yar Aiko nan tasleem ta sawa idonta toka bazata bari hanne tabi su Abba ba,babu inda ba ayi ba taki yarda har Abba yayi fushi ya wanka Mata Mari domin shi no no sense Amma taki karshe ma kwanciya tayi gaban motar Wai sai an kashe ta tukkuna za a tafi da hanne

Rai b'ace Abba yace"waini ubanki ne ko saurayinki ne da kike kishi da Matata"

Tasleem na kuka tace"komai zaka ce ka ce Allah ya gani tausayin mummy Nike ji bazan Bari a Mata kishiya ba "

Shaheed ya jingina a mota yace"ikon Allah Junaid yace"baby ki Bari a....."

Wani kallo tayi me ya ja bakin shi yayi shiru

Baffa yace"a bar hanne ba komai Allah ya sauke ku lafiya,in ya so daga baya ka Zo ai ka d'auke ta"

Shaheed ya Ciro wayarshi a aljihu babbace ba laifi ya cire Sim ya mikawa hanne yace"zamuyi ta Kiran ki,za a turo a d'auke ki nan ba da dadewa,in kina son kiyi magana damu ki zo Kaka ya taimaka Miki"

Da tasleem da har ta shiga mota ta gan an bawa hanne waya ta bude zata fito daddy ya dawo da ita Yana zare Mata Ido

Hanne ta koma tana kuka,duk Abba ya ji ba dadi


___________sun hau hanya a babban titi Suka rabu dasu tasleem su Suka d'au hanyar airport

Bayan tafiya awa hudu ko Rabin tafiyar Basu yi ba shaheed yace"zaiyi fitsari"

Pakawa akayi ya shiga wani daji da Goran ruwa a hanunshi,ji kawai yayi an rabka me wani ice a take ya sume Suka jashi daji a gurguje ya cire kayan shaheed yasa sanan yace"ku tafi dashi bance a raga me kuyi ta ci min ubanshi ....

Suka amsa da toh,fitowa yayi Yana sauri sai yayi Karo da Junaid confidently yace"ya dai"

Junaid yace"muna ta K
Jira ai yanzu ma Abba ne ya ce in biyo ka in gan ko lafiya Ashe tsayawa kayi kana canza hairstyle dinka sai na gan ma kamar ka rage suman"

Murmushi yayi yace"duk kwaliyar ai na zeenat ne

Junaid ya




Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Ta mike murya na rawa tace"Sameer "

Wani dariya ya kyalkyale dashi ya Fara Waka twinkle twinkle Little star how a won.......urmmmmm"

Zeenat tace"karka ka Kara Kiran number na Kuma Zan sanarwa hukuma lafiyar ka kalau,how do you even get acess to a phone "

Dariya ya kyalkyale dashi yace"ai mune hukuma,Dan Allah kifi kuda gudu"

Zeenat zatayi magana ya yanke ta bi wayar da kallon tace" me hakan ke nufi,Bari in Bari su dawo Kar in d'anga musu hankali"sai dai fa ta Shiga damuwa ta rasa meyasa zancen shaheed ya tsaya Mata a rai,all of a sudden ta Zama restless

Kiran shi tayi ya d'anga da alamu ya Fara bacci yace"ya dai baby ya jikin na so Kiran ki in fad'a miki mu kai lafiya but nace Kar in tashe ki tunda dare yayi "

Tace"baby iam feeling strange as if you are in danger "

Yayi murmushi yace"don't worried just pray and sleep karki saka damuwa a ranki I will be fine,Ina kike yanzu??"

Tace"d'ankin mami "

Yace"gwamma da Kika je can"

Tace"ok Bari in Bari kayi bacci gobe zamuyi waya"
. Yace"meyasa baki tambayi abban ki ba?"

Tayi dan jimm sai Kuma tace"ni Ina ruwa na dashi"

Yace"ki yafe me please zeenat nasan shima yayi nadama"

Kuka ta fashe dashi tace"ni nasan be ma san Dani ba ni mistake ce a gunshi tunda be so akayi cikina ba,ni ba kowa bace a gunshi face mis....'

Shaheed yace"let bygone be bygone let face the reality,"

Tace"I will try"tana fad'in Haka ta yanke called din ta juya tana facing bango hawaye takeyi ta d'ango ta leka mummy Dake kwance kusa da ita domin bar musu d'ankin Mami tayi taje na Hanan dukda akwai d'ankuna dayawa but bata son takura musu domin zeenat ta nace a d'ankin ta zata kwana,Wai sauran d'ankunan na warin ampiclox,niko nace toh fah

Ba ajima ba bacci me nauyi ya d'auke zeenat


***************

D'aure shaheed yake Sameer na azabtar da shi da bugu duk ya fasa me jiki duka yake me bana Wasa ba,sai yace"Kai babcy dibo min ruwan zafi,wani babban 20liters water heater ya bude ya juyo ruwan a wani bucket ya kaiwa Sameer d'aukan bucket din yayi sama ya Kama kasar da d'anyan hanun daga sama ya juye me tafasassen ruwa,wani ihu shaheed yayi jikin shi ya kwaye

Dai-dai nan zeenat ta bude Ido ta saki ihu

A razane mummy ta farka,Mami da Hanan Suka shigo tace"Yaya?"

Wani kuka zeenat ta fashe dashi tace"wallahi karya yake ba hauka yake ba ya d'auke min shaheed Mami ki taimaka da ruwan zafi Suke azabtar min da miji"

Ganin bata hayyacinta yasa Mami Kama kafardata tace"relax zeenatu shaheed na Nan lafiya is just a bad dream "

Zeenat tace"no is real"

Hanan ta d'auki wayarta ta Kira shi bugu biyu ya d'auka ta Kai kunnin zeena

Muryar shi taji yace"Hanan lafiya?"

Zeenatu tace"kana lafiya?wallahi na gan shi ya sace min Kai ko?"

Yace"no zeenat control yourself please babu abinda ya same ni Iam fine "

Zeenat tayi ta kuka harda birgima nidai ka dawo ban yarda da wanan wurin ba,itadai mummy sai kallonta take,Mami ta fisge wayar tace"kefa sakarcin ki tayi yawa yace"Yana lafiya ko?"

Zatayi magana mummy tace"maza kwanta kiyi bacci you need rest"

Komawa sukayi d'ankinsu mummy ta kashe musu wuta,ko rintsawa zeenat batayi ba,jin hanun mummy tayi a jikinta sai ta gyara kwanciya .


Washe gari su Shaheed na farkawa sukayi sallah b?yan sun idar sukayi ta Hira tsakaninsu sai kusan 8am aka kawo musu lafiyyayen breakfast suka ci sanan kaka ya aiki tasleem ta je ta Kira abba,domin tun jiya yake zaryar dubawa lokacin Basu iso ba,sanda kaka yace yaje ya kwanta"

Shaheed yace"Wai har yanzu bai tuna komai ba"

Daddy yace"ya tuna wasu part wasu Kuma a hankalin zasu dawo me nasan in ya gan ku zai tuna komai "

Shaheed ya gyara Zama,Junaid dai abinda ya dame shi daban ne tun safe tasleem ko kallon inda yake batayi ba a ranshi yace"wanan jan ajin shi zai Kai ni early grave"

Tasleem na zuwa bukka su Abba ta tarar basu tashi bacci ba,sallama tayi sai ga hanne ta fito ta tsaya tayi crossing legs dinta a kofa Cikin hausanta irin na bafulatana asali tace"lafiya? domin haushin tasleem take ji inda kwana nan take mannewa mijinta Kuma ta samu labari daga birni ta Zo gashi in ta duba sai ta gan suna d'an yanayi dashi karfa da gudu Mata da miji"

D'aure fuska tasleem tayi tace"Ina abbana "

Cike da matsifa hanne tace"ban sani ba "

Kama hanunta tayi ta jata gefe ta shiga bukkan ta tarar da Abba kwance da maimuna a kirjinshi wani abu Taji ya soke kirjinta a zuciye ta karasa ta sauke maimuna cike da matsifa tace"sai ka tashi bakin sun iso"da murmushi a fuskarshi domin yariyar na bashi dariya inda take da matsifa jiya ma cewa tayi ya kwana gidansu karya koma gida ai yana da matarshi a can wanan ma da an gano asalinshi ya saketa Yar kauye ce

Da dariya a fuskarshi yace"good morning angel"

Tana yatmusa fuska face"morning Abba"

Zaro Ido yayi yace"meyasa kike Kirana haka?"

Tace"just that, Kuma your daughter is my friend"
. Yace"daughter?I don't have a daughter that is big as you are"

Ta gefen Ido ta hango hanne tsaye tana tasleem ta Haye gadon irin nasu ta fulani tayi pecking dinshi

Satar kallon hanne yayi ya mike da sauri yasa Riga yace"ko Zaki bimu?"
Kuka ta fashe dashi tace"a biyo mutum har gida a ci me mutunci "

Tasleem ta mannewa Abba ta Kama hanunshi

Cikin filatanci Mohammed yace"Zai bishi "

Tasleem tayi kicin kicin da fuska tace" waye Kuma shi?"

Yace"my first son"

Wani abu ta had'iye kutttt sanan ta kau da Kai shidai mamakin ta yake

Ya d'auki Mohammed Suka fita

Da sallama Suka shiga falon Shaheed ya juya ya kalleshi mikewa yayi yace"uncle Kabir "

Ajiye Mohammed yayi yace"Shaheed "

Yaje da sauri ya rungumeshi suna kuka,Gam ya rungume Shaheed Nan ko a hankali yake recollecting abubuwan da Suka faru a baya

Sun dade a Haka kafin appa yayi gyran murya yace"toh alhamdullilah godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki Mai kowa Mai komai,dole muyi me godiya da jarrabawa da Kuma ni'imomin da yayi Mana,alhaji Kabir Ashe kana raye "

Ya zauna Yana goge hawaye Amma sun ki tsayawa Cikin kuka yace"na cuci kaina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login