Showing 72001 words to 75000 words out of 148334 words

Chapter 25 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2919

wajen babban screen din ta Fara danne danne
. Cikin matsifa yace"karki tab'a nace Zan Kira a taimaka Mana"

Zeenat Bata kulashi ba ta kalli staff din tace"ina son kowa da kowa ya koma desk dinshi in na kirga uku kowa yayi rebooting device dinshi

Zasu shige shaheed yace"karku tab'a komai nace"

Zeenat tace"ku tafi we don't have time ya Kai 23% ku tafi and please wani ya tsaya a wajen generator gudun Kar a dauke wuta

Jawo ta shaheed yayi yace"who are you to give orders nace Kar su tafi kin ce su je waye ya Baki right na Shiga affairs Dina"

Zeenat ta fisge jikinta cike da b'acin rai tace"because iam your wife and I have every right in Kare ka Ina so ka natsu Bari in gwada tawa basirar"

Fincikota yayi yace"nace ban so"

Zeenat Bata kulashi ba ta cigaba da danne danne"
. Ganin zai Bata matsala yasa ta janshi ta turashi toilet din reception ta zare key ta fito da gudu ta kulle tana jiyo Yana bugawa ta shareshi

Duk wanan abin da ake a gaban mama da jafar daya kawo ta

Mama ta dinga bin zeenat da kallo da bata ma lura dasu ba Bata tab'a ganin ta this serious ba

Tace"accountant ka Kira banki ka sanar dasu matsalan da aka samu suyi closing account Kar kudi ya Shiga ya fita till further notice
. Yace"yes ma domin sai yanzu Suka San itace matar shaheed wasu sunyi mamaki domin da Sameer suka santa
. Zeenat tayi sauri ta Haye office din Sameer ta bude computer shi tasa pin ta fito tana mamaki koma wanene dole aiki a office dinan is not easy to hack account irin wanan

Saukowa tayi tace"kowa ya tafi desk dinshi da kun ji na Danna Bell kuyi rebooting system d'inki please ku kula domin Ina son su dawo at the same time

Wucewa sukayi dukda dayawa na tsoron bin order ta tunda ya Hana gashi suna Jin inda yake buga kofa

Zeenat ta Kira ogansu na inda tayi computer training ta fad'an me yace please Ina son ku taimaka ku min login wanan website din Zan turo muku links da code Ina son ayi slowing networt dinsu at all cause "

Yace"is against the rules"

Zeenat na goge zufa ta gyra nikab din dake saukowa tace"sir ka taimaka company mijina is at stake please ka taimaka "

Da k'yar ya amince tana Jin ya bada order tace"ku zauna da Shirin

Tana danna keyboard tana kallon screen tana Kuma waya da oganta har yace"su Yi rebooting "

Zeenat ta Danna Bell sukayi rebooting

Lumshe Ido tayi gaban ta na fadiwa domin taking risk tayi in har plan dinta beyi working ba toh zai Zama advantage wa su hackers din

Mama itama dunkule hanun tayi tana addu'a samun nasara

Zeenat tayi ta juyi a kujera

A hankali ya dawo tana Jin computer ya bada wani sighn ta zabura

Accountant ya fito yace"sun koma audit department "

Zeenat ta d'anyi latse latse sanan ta haura da gudu harda fad'iwa a stairs cire takalmin tayi ta shige office din Sameer baya ciki tayi latse latse sanan ta koma na shaheed sai gata ta fito sai zufa take a gaskiya akwai matsala
. Bude shi tayi ya wani fincikota idonshi sun sauya kala

Yace

.maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

In kin San baki biya ba karki karanta min book in kikayi Ina bin ki bashi


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"in akayi nasara akan sakacin ki zeenat Zaki Sha mamaki sai na d'aure ki da familyku Baku danya "

Zeenat ta fisge kanta tace"if I where you bazan tsaya Ina waisting time Dina akan empty threat ba,if really kana son ayi saving company ka toh zakayi cooperation domin bamu da time because ko ma su waye suke Nima ganin b?yan ka toh suna da informat a cikin kamfanin Nan muna aiki ne ana maida mu baya domin na kulle wajaje biyu and akwai Wanda ke kokarin budewa so is left for you to choose ko kayi saving company ka ko Kuma kayi loosing dinshi har abada

Tana Gama magana ta juya ta kalli accountant tace"ka Kira banki??"

Yace"eh sunyi sending code shi na kawo Miki"

Zeenat tace"akwai code a device dinka?"

Yace"eh"zai fad'a mata tace"muje"

Binta yayi a baya sun Shiga elevator abin yakiyin aiki hakan yasa ta sauko da gudu tana kokarin hawa stairs hijab ya Sha gabanta sai ta Fadi
Wani Kara ta saki domin ta ji zafi

Mama zata karasa sai shaheed ya Riga ta ta d'auketa suka hau

Suna kaiwa ya ajiye ta a kujeran acountant"

Zeenat ta Fara danne danne keyboard din Kai ka ce Wasa takeyi,shi dai shaheed mamaki yake,she is fast

Ta kalleshi ta Kuma maida kanta Kan aiki tace"karka damu yanzu Zan kulle account din baza suyi nasara ba da yarda Allah"

Yayi murmushi yake zeenat ta cigaba da aiki

Kallon accountant tayi tace"code din"

Ya Kira code din tayi ta sawa tana gamawa tayi sending abin ya cigaba da roaming
. Dukawa shaheed yayi a b?yan ta Yana kallon screen ya gan successful

Wani relieve ya ji ya sauke ajiyar zuciya zeenat ta goge zufa ta kwance nikab din tana kallonshi
Tace"munyi solving 50% matsalan mu saura 50

Yace"ni ko a Haka nagode Allah "

Zeenat na kokarin mikewa taji wani zafi a kafa ta saki Kara yayi saurin zuwa ya duka yace"Ina ke Miki zafi "

Murmushi tayi tace"bamu da lokaci yallab'ai"

Yace"lafiya shine komai"

D'aukarta yayi suka sauka ya ajiyeta a kujera zeenat tace"kowa ya zauna da Shirin zan duba data's dinmu in Allah yace muna da rabo zamu gan abubuwan mu sai mu sake downloading

Suka ce"yes ma"

Aiki take da sauri tana yatmusa fuska lokaci lokaci tana dafe kanta domin ciwo yake Mata idanunta na ganin dishi dishi


Mama ta karaso ta ajiye kulanta tana kallon aikin da zeenat keyi sai a lokacin ta lura da mama ta kalleta cike da rauni ..

Mama ta lumshe Ido ta Kuma budesu tace"you can do it I trust you my child"

Zeenat ta kalli shaheed ta kalli computer da ya Nuno wasu numbers da rubutun China tace"listen balarabe muna gab'ar da dole sai munyi taking risk is either mu samu abinda muke so ko kuma mu rasa gabaki d'anya,bazan b'oye maka ba the chances is slim 30% ne"

Ya girgiza Kai yace"ba wata hanya?"

Ta Danna keyboard ta ce kalla second one din zaiyi taking time

Yace"mu bi shi gaskiya I can't take risk"

Zeenat tace"ok"tana cire hijab domin dukda sanyi a/c ta jike shakaf da zufa
. Farawa tayi tanayi tana haurawa office dinshi
.

Kusan awa biyu ana Abu d'anya duk ta galab'aita hawar samanta yafi so goma,ganin ba sarki sai Allah Kuma dole sai anyi taking risk yasa ta cewa"kaje office dinka wanan abin dake rubuce zakayi "ta Kare da bashi wani paper ya amsa ya duba

Yace miye code din?"
. Har zata fad'an me sai Kuma taji be dace kowa yaji ba
. Dukawa yayi ta Kai
Bakinta kunninshi ta fad'an me ya ruga aguje
.
Taking risk din kuwa tayi ba ayi minti biyu ba sai computers office din duk suka mutu


Rike Kai tayi yafi 20 minit be dawo ba duk sun tsorata zuciyarta na bugu sai ga shaheed ya sauko Rai b'ace ya fincikota ya wanka Mata Mari cikin b'acin rai yace"sanda na ce karkiyi taking risk Amma kika bi son ranki kamfani na ne ko na babanki ne?da zakiyi ta wani shishigin nace bana so dole ne?"

Zeenat tace"kayi hakuri nasan bazai gagare ni ba shiyasa nayi"

A Fusace yace"Dan Allah yiwa mutane shiru ke har wani ilimi kike dashi ko kin manta Nan kike Mana fitsari a jiki kece Zaki seta computer

Jafar ya karaso yace"wanan cin fuska ne"

Aiko sai shaheed ya Fara zaginshi abin ya so ya Zama musu rigima da k'yar mummy ta shiga tsakaninsu

Yayi ta zagin zeenat "wallahi in na rasa kamfani nan sai na d'aur......."


Be karasa ba accountant yayi wani ihu ya daka tsalle duk Suka kalli computer

Zeenat dake hawaye dan taji zafin marin ta kalleshi tace

Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"a tsarin wanan hanyar da na bi sai ya d'auki 30minit in be dawo ba an rasa komai toh gashi komai ya koma normal Ina taya ka murna dawowar kamfani na komai ya dawo Kuma nayi kokarin sa tsaro inda ko da Nan gaba anyi yunkurin yin abinda akayi bazai yiwu ba,sanan Ina baka hakuri na shishigin da nayi dukda nasan ba kamfanin ubana bane"

Wani kunya ya rufeshi kuka ya fashe dashi ya rungume zeenat gam yace"iam sorry you have no idea what I went through in the past few hours nayi zaton Zan rasa komai ne wallahi I don't mean any of those words baby forgive me"

Zeenat ta tureshi tace"abinda zakayi ka birgeni shine ka Kira a daureni na maka shishshigi"

Mama tayi murmushi zeenat ta zauna domin kafarta yayi tsami harda kumburi
. Jafar ya Kai hanun zai rike ta domin taimaka Mata

Mama tace"Kai ban son sakarci "

Ita ta ja zeenatu gefe shiko shaheed ya daskare he can't believe zeenat days Raina ce ta taimake shi

Shigowa Sameer yayi da gudu yace"meya faru yanzu aka sanar Dani abinda ya faru"

Wani kallo zeenat tayi me shima kallon nata Yake ganin mama na matse kafafunta ya karasa yace"what happend?*

Shaheed ne ya Fara me bayani Kamar wasu abokai ya Kare da cewa all thanks to her da yau mun rasa komai"

Sameer yace"but waye ke niman ganin b?yan mu da har za ayi yunkurin kwace Mana kamfanin "

Shaheed yace"I will find out"

Jafar ko juyawa yayi yace"mama ni Zan tafi "duk ranshi a b'ace
. Duk Kiran da mama tayi me be tsaya ba

Haka kawai suka ji shaheed na murmushi yace"staffs this calls for celebration not one but 3 na farko na contract da muka samu da safe na biyu na defeating scammers,na uku Kuma na party biki na da girl da ba ayi ba"

Hararanshi tayi ta jawo kulan da Mami ta kawo Mata abinci ta bude,zaro Ido tayi ganin abincin da tafi kauna ne watoh shinkafa jellof ta manja taji busashen kifi da daffafen kwai tace"thank nagode mama,but meya canza ki mama har kike tab'a ni Haka keda in Ina wuri Baki Zama anan"

Mama tace"kedai kin iya surutu"

Karasowa yayi yace"ni bazaki bani in ci ba"
. Zeenat Bata kulashi ba ta cigaba da ci

Ya zauna yace"toh aini mama ta kawowa bake ba"
. Mama na murmushi tace"ah'ah ni b'arnata na kawowa bake ba "

Zeenat dai ko uffan Bata ce ba Kuma hakan ya bala'in tab'ashi

Sameer yace" Bari in shiga office "binshi da kallo mama tayi har ya b'ace Mata da gani

Bayan zeenat tayi nak tace"mama mu tafi gida zazzab'i nike ji ga kaina na ciwo,Ina ganin dishi-dishi

Mama tace"zeenat Baku Jin magana yaushe rabon da kisa glass d'inki dole ki ji ciwon Kai ga idanuwanki sai ruwa suke kin dade kina kallon screen "

Yace"mama tana da eye proem ne?"

Tace"eh Haka aka haifeta in zai Fara da ciwon Kai yake zuwa anjima idanun nata zaiyi jazur Kuma sai tayi zazzabi"

Yace"ikon Allah exactly like my uncle abban Sameer shima Haka yake me mama do you know zeenat Kama take dashi gashi Kuma suna da ciwo iri d'aya wanan wani irin coincidence ne wallahi in badan nasan Sameer ne d'anshi kawai ba da zan ce yar shi ce"

Nan take mama ta rude tace"wanan wace irin magana ne zaka had'a ya'ta da wani,zeenat ya'ta ce bana son in Kara Jin ka sake irin wanan maganar"

Yace"but mama ai ba cewa nayi shine baban ta ba kawai Ina fad'an Miki kamanint....'

Be karasa ba ta d'anga me hanun tace"na samu labarin cewa"Kai mashayi ne so babu abinda bazaka gani ba"

Duk da maganarta ya tab'ashi sai kawai yace"sorry in na b'ata Miki rai "

Tsaki tayi ta mike ta dauki Jakarta tace"sorry for yourself ke Kuma in kin samu lokaci ki Zo gida Ina niman ki"

Bata jira cewar zeenat ba ta bar wurin ba shaheed ba harta zeenat binta tayi da kallon mamaki

Mama na fita ta tari napep a hanya sai tunani take tana tunanin karta yi abinda za a zargeta meyasa ta kasa hakuri Allah yasa Kar ya d'au maganar nata da wata fuska itafa ko za a bada diamond a bayar Amma Bata son sirrin dake tsakaninta da zeenat ya fito,sirri ne da su hud'u Suka sanshi da ita da alhaji fulani appa, sai Kuma Mai kanti ko baba besan wanan sirrin ba,bazata yarda Rana d'aya a rabata da zeenatu ba never inshaallah zatayi ta janta a jiki har su Saba inda ita kanta zeseatu bazata so a rabasu ba"

Mama na tafiya shaheed ya mike yace"strange"

Zeenat dai Bata ce komai ba ji tayi ya d'auketa tare da kulan abinci

Cikin matsifa tace"saukeni malam Zan shake fa,ka saukeni Ina zaka kaini ko ka manta ba kamfanin ubana bane ba"

Murmushi yayi yace"karki min sharri yaushe nace uba cewa nayi baba"

.a fusace tace"what difference does that make "

Yace"baby why are you so aggressive this days"

Fisgen kanta take son yi sai kulan abincin ya Fadi ya zube kuka ta fashe dashi tace"ka ga ka zubar min da abinci ko?"

Yace"Yi hakuri my zee"

Tabe Baki tayi ta lumshe Ido tana sosawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login