Showing 84001 words to 87000 words out of 148334 words

Chapter 29 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2921

Tace"toh Allah ya kaimu

Hayewa gadon tayi suka Fara Hira suna shirya inda party din jibi zai kasance"

Shaheeda ko tunda ta dawo tayi ta mamakin abinda ya faru jiya waye wanan *camelion* din?"

Washe gari shaheed ya Kai zeenat gida da kanshi da yike da safe ne sai be shiga ba yace"sauri yake Yana da meeting in ya dawo da yamma sa gaisa "

Sun ji dadin ganinta sosai mama kamar ta had'iye ta tayi ta janta a jiki wanda hakan ya bawa Yan gidan mamaki


Su Rabi na dawowa school suka mata kitso kanana

Inna tayi ta Nan da ita tace"naji kewar ki takwara,gashi gidan ku ba wurin zuwa bane"

Da yamma ya Zo ya d'auketa har ciki ya Shiga ya gaida mutane gida har Inna da ta natsu

B?yan sun gaisa zeenat ta fito Suka tafi

Ko kadan be ji dadin kitson da aka Mata ba shi baya son kitso tace"ko in kwance?"

Yace"eh gaskiya bana son kitso"

Tace"ok Bari in kwance"Kiran Hanan yayi Wai ta tayata kwancewa

Hanan tayi ta mamaki kitso Mai kyau Haka Aiko haka suka kwance shi tas .


Washe gari aka tashi da Shirin party duk sunyi busy

Da missalin karfe 8pm zeenat ce tsaye Sanya da


Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Sanye take cikin wani had'aden gown maroon ya bala'in Yi Mata kyau ga kayan yabi lafiyar jikinta ya kwanta luf b?yan an Mata jela ta baya dake ja kasa Kamar wedding gown

Suman kanta daya Sha gyara take tajewa tana kokarin kamawa da ribborn ya shigo cikin suit da ta me kyau sai sheki yake

Yace"ya na gan kina ta fama ne?Ina ita me make up din"

Waro idanunta tayi tace"ai nace ban so ashe fa namiji ne make up artist din"

Zaro Ido yayi yace"namiji fa Kika ce?"

Tace"Nima I was surprised when I saw him Wai turoshi akayi nace ba dani ba,Mami ta kirashi Wai kafin ka karya me kafa"

Waya ya Ciro ya Kira nice torch beauty house yace"ya nace ku turo min make up artists zaku turo min namiji"

Manager yace"no ba namiji Muka turo ba gaskiya macece "

Tsaki yayi cike da b'acin rai yace"Zan muku Karya ne?"

Fisge wayar zeenat tayi tace"but ai nima na iya ban gan abinda yas???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a ka nace ba Kuma nasan make up din nan ba sonsa kake ba Bari yanzu Zan Gama

Kwace ribborn din yayi ya Fara combing Kan nata ya mata wani tsaga a gaba ya shafa ma suman Mai ya kwanta
. Kallon madubi zeenat tayi sai ta lumshe Ido
Hoda ya shafa Mata yasa Mata Jan Baki,ai sai tayi bala'in kyau

Yana kokarin sa Mata wani d'an net sai wayarta yayi Kara har ta tsinke Bata d'anga ba sai Kuma aka sake Kira ta kalla

D'auka tayi sai ta ji an kece da dariya,kallon shaheed tayi tace"ikon Allah sai a Kira mutum ayi ta dariya"

Ajiye cumb yayi ya Kama hanya toilet yace"may be it a prank caller "

Tabe Baki tayi ta ajiye wayar zata mike sai aka sake kira ta d'aga dariya aka Kuma kecewa dashi Bata yanke ba tace"waye please'

Wani irin razananne murya ta ji yace"masoyiya Baki gane muryar masoyinki ba, *camelion*"

Maimaita sunan tayi tace"waye Kai"

Yace"masoyin ki soon you will find out "

Zeenat zata yanke wayar kamar ya sani yace"karki yanke masoyiya Kira nayi in Miki albishir da cewa Daren yau zanyi sanadin rabuwar ki da so called mijnki"

Zeenat tace"da kuwa ka ci ubanka"

Dariya ya kece dashi yace"what if nasa akayi playing wanan videon da Zan turo Miki watsaap yanzu "

Zeenat tayi saurin yankewa ta shiga watsaap ta kunna data sai ko gashi ya turo video

Kallon videon take a natse,videon ta ne a kwance wani a kanta,kallon environment din take itafa tasan Bata gane wurin ba Ina ne wurin sai dai ta gane yaron Kamar saurayin tasleem Hamza how comes akayi Mata irin wanan videon dashi?tunawa tayi da Randa akayi drugging dinta tace"duk inda akayi ranan akayi Mata wanan videon

Kiran tasleem tayi tace"please kina Ina ne?"

Tasleem tace" Ina kamfani na Zo party ku ake jira"

Cikin tashin hankali zeenat tace"akwai matsala fa tasleem yanzu wani Wai camelion ya turo min video da Hamza ki taimake ni wallahi he is threatening me da cewa zai turawa shah......"

Bata karasa ba Suka had'an Ido da Shaheed tace" Ashe k.....a fi.....t....."

Be jira ta karasa ba ya fisge wayar ya kalla videon tsaki yayi,ya kalleta yace"you think ni Wawa ne da zanyi falling cheap trick din wani Mai hassada wallahi ko videon ki akayi namiji na lalata dake bazan sake ki ba domin ni din Mai Kau......."

Be karasa ba ya shafa kanshi yace"you are looking beautiful tonight sweetheart"

Rungumeshi tayi tace"thank you for having faith in me "

Yace"shhhhhhhh karki damu let go dear"

Jawo hanunshi tayi tace"me kayi a toilet?"

Ya shafa Kai Yana murmushi,hade rai tayi,tace"sorry na daina

Ko da Suka fito falo su Mami sun shirya saf,shima Sameer ya ci had'aden suit dinshi daya fito da kyauwun shi

Zubawa zeenat Ido yayi itako tunda tayi me kallo d'anya ta d'auke Kai"

Mami da ta Sha ado tayi kyau harda Hanan sukayi gaba


Gidan suka Bari domin a kamfani za ayi party

A mota wayar zeenat yayi karar text ta bude

Sai ta gan an rubuto:the camelion is every where"
Tsaki tayi ta nunawa Shaheed yace"rabu da kowa gobe Zan sa a min bincike mu had'an shi da Yan sanda"

_______________

Suna fita su bk Suka duro ta katangan gidan Bude kofar baya sukayi Suka shiga su hud'u ne duk fuskarsu a rufe Torchlight Suka kunna suna haskawa domin duk an kashe wutar gidan basa so su kunna su jawo hankali security

D'ankin shaheed sukayi direct Suka Fara aiki daya kawo su suna saka cameras sun dade Kan su fita su bar wurin

____________

Suna kaiwa babu b'ata lokaci aka Fara party shaheed sai introducing zeenat yake as his wife tana gaisawa da manyan mutane

Shaheeda ce ta shigo ta Sha kwaliya cikin wani had'adiyar Riga da wando tayi kyau,karasowa tayi ta Kama hanun shaheed d'anya sai ya fisge
Zeenat ta mugun Shaka Amma sai ta daure

Shiko cike da b'acin rai ya daka Mata tsawa,da sauri ta sakeshi ya kalli zeenat yace"iam sorry"

Tayi murmushi komawa gefe tasleem tayi tana duba text dinta na cewa duk inda zakiyi stop shaheed daga kusantar zeenat yau at all cost "

Shakar iska tayi Jin kamshin tularai camelion ta dudduba shiru

Tana kokarin barin inda take tsaye tayi Karo da jafar

Tsaki tayi ta bar wurin domin yiwa waiters magana,d'anya daga cikin waiters din ta Kira cikin dabara ta Mika me kwalbar da kud'ade masu yawa ta nuna me zeenat"

Murmushi yayi yace" inshaallah za ayi inda kike so"

Party dai yayi party an d'an kunna kid'an zeenat da Shaheed sun yi romantic dance,rungume ta yayi gam suna d'an juyi can ta hango su ya aminu da jafar ta karasa suka gaisa

Shaheeda ko sai kalle kalle suke tabbas taji kamshin tuleran the *camelion* toh waye shi?koma waye Yana kusa da wanan familyn biyu sai yanzu ta tsorata what does he want?,because tasan he is dangerous"

B?yan zeenat ta gaisa da Yan uwanta ta juya tana Jin jawabin da godiyar sheheed a gareta

Yace"ya godewa Allah daya bashi beautiful wife kamarta Wanda da ba dan ita ba yau da ya rasa kamfaninshi"

Sameer dai na zaune bashi da wani kuzari jikinshi yayi Sanyi kishi zeenat na cin shi a inda ya gansu yasan bashi da chance ..

Mikawa zeenat hanun shaheed yayi ta karasa Suka rungume juna ..


Yace"I LOVE YOU sweetheart "
. Kallonshi tayi sai ta rufe fuskarta da tafukan hanunta this is the 3 magic words she has been waiting for har hawayen farin ciki sanda tayi"a lokaci d'anya jafar da Sameer suka dunkule hanunsu

Zeenat tace"I love you more my heartbeat"kallonta Sameer yayi suka had'an Ido tayi kasa da nata

Nan fa aka cigaba da party suna rawa kawai sai wuta ya d'auke

Mami dake zaune bacci take ji amma shaheed ya nace sai ta Zo ta kunna hasken wayarta

Cikin duhu zeenat ta gan Kamar mutum a samar building din"

Dawo da wutar akayi tace"baby Ina zuwa"shi shaheed ya d'au fitsari zatayi domin yasanta da yin fitsari minti minti

Shiga elevator tayi,ta duba saman Bata gan kowa ba sanan ta sauko


Tasleem na ganin haka ta fito daga b'uyar da tayi ta Kira oganta tace"sir I was unable to identify him,but Ina ji a jikina yayi attending party "

Ko me yace"oho "

Sai tace"wanan ba karamin aiki bane sir is not going to be easy domin shi sir Sameer din Baya kula Mata but I will try"

Magana yake Mata zatayi magana sai ta gan Sameer na haurowa

Saurin shigewa office dinshi tayi ta b'oye karkashin table tana leke har ta gan ya zauna Yana waya duk ta ji abinda ya fad'an b?yan ya gama ta gan ya Fara abinda yake in ranshi ya b'ace

She was schocked ganin bashi da niyyar barin office din ga kafafuwanta yayi tsami yasata cire gyalenta ta rufe fuska dashi ta fito

Yana ganinta ya zabura Amma tuni ta bi window tayi tsalle
. Ya leka ya gan har ta sauka waya ya Fara latsawa da sauri


______________

Saukowa zeenat tayi sai ga waiter ya Mika Mata drinks Daman tana Jin kishi sai ta karb'a ta shanye shi tas

Tasleem ta hango tana shigowa ta main door,zeenat ta karasa inda take tace"please tasleem Ina son sanin wanene Hamza I feel as if plan ne wanan ranan birthday din dan kawai ki kaini wurin
. Tasleem tace"ni ban San komai nashi ba Amma karki damu zai shigo hanun ai"

Zeenat zatayi magana ta rike Kai wani murmushi ta kece dashi ta cire net din kanta ta Fara rawa

Tun shaheed na d'aukan abin Wasa har ya tsorata ya Zo ya rungumeta

Mikewa Mami tayi tana kallonta ya aninu yace"me ke faruwa?"

Zeenat dai tayi ta misbehaving shaheeda tace"what do you expect from karuwa wacce ke soyyaya da Yayar mijinta ai bazamuyi mamaki ba in ance tana shan Abu "

Wani tsawa shaheed ya daka Mata ya d'au zeenat ya Kai mota ya rufe, ya dawo ciki ya tara waiters din yace"uban waye yayi serving dinta drink?"

Duk shiru sukayi Hanan tace"wan can ne na gan lokacin da ya bata drinks din"

Wani Mari shaheed ya Kai me yace


Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"me ka zubawa matata a drink?"

Tuni staff Suka natsu,kowa ya gan ranshi ya b'ace,jikin shaheeda ya Fara rawa

Tuni yaron yace"sorry sir wan can matar ce ta bani kudi da wani Abu a kwalba in zuba mata"

Kallon shaheeda shaheed yayi ya karasa ya fincikota ta saki Kara ya nuna Mata yatsa manuniya yace"gobe da safe ki kwashe Ina ki ina ki ki bar Mana gida,at first I was felling guilty ban kyauta Miki ba I was like dole in aure ki domin ke din me kaunar ta ce but you have proving to me that ke din Mai araha ce and you can stoop so low,so by doing this kin yi freeing Dina now I will leave happily with my wife"

Shaheeda na kuka tace"Iam sorry Shaheed wallahi ba laifina bane wani ne me suna *camelion* ya bani yace in sa nikuma Ina son ka dawo gareni please forgive me and Ina son in fad'an muku rayuwar ku na cikin hatsari the guy is very dangerous

Be saurareta ba ya Kama hanun Mami da Hanan Suka bar building din

Mami tace"Ina baba?*

Yace"may be ya koma gida"..duk Kiran da tayiwa Sameer be d'auka ba dan Haka tafiyarsu sukayi gida


Tasleem ta Zo ta Kama shaheeda tace"sorry dear kema da bakiyi haka ba you went to far "

Cikin kuka tace"I was confused Ina son shaheed shiyasa Amma daya saurareni na fad'a me komai"

Tasleem tace"waye Kuma *camelion* ?"

Shaheeda tace"wani gaye ne me had'arin gaske Kuma from all indication is very close to them infact he Wasa here"

Tasleem ta zaro Ido tace"nan Kuma?"

Tace"eh na ji kamshin tularai shi"

Tasleem tace"ai daga kamshi bazaka Kama criminal ba"

Tace"you won't under........."

Bata karasa ba text ya shigo wayarta ta duba,hhhhhhahhh you have mess up kuma kin amsa sakamako ba haka na so ba,but duk d'anyane ki d'auka wanan Koran da yayi Miki shine hukuncin ki"

Tana Gama karantawa ta mike gobe zata bar kasar Nan bazata iya ba wanan gayen bashi da Imani"

Barin wurin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login