Showing 69001 words to 72000 words out of 148334 words

Chapter 24 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2903

ce inda ka iya Kiran matata haka kake sauke hakkin daya rataya a wuyar ka da ka huta

Tana kokarin sa skirt ya jawo ta ya manne ta da bangon ya Kai bakinshi fuskarta zeenat ta lumshe Ido

Light kiss yayi mata yace"ko in sauke yanzu ne?"

Tafiyar Susa yake Mata zeenat ta shiga wani yanayi

Ji tayi ya kwance towel din sai tayi saurin rungumeshi tana Shaka kamshi shi

D'angata yayi sai ta rataye hanunta a wuyarshi yayi murmushi ya kwantar da ita a gado yayi Mata rumfa

Wani irin yanayi zeenat ke ji Mara misaltuwa tana shafa fuskarshi har sumanshi duk ta hargitsa me

Sosai ya d'an latsa>?#? duk shima ya hayyacinshi sai kawai ya mike yace"fyade Zaki min*

Zeenat ta ji wani kunya ta jawo blanket ta rufe jikinta sai Kare gabanshi yake baya so ta gani domin jallabiya ce jikinshi

Bayi ya shiga ita Kuma ta mike tana murmushi ta saka wata doguwar Rigar atamfa Mai kyau ta maida Riga da skirts din da ta Ciro

Komawa tayi gaban madubi tayi ta fara d'aurin d'an kwalinta tana sa d'an kunni ya fito

Tabe baki tayi tace"agwagwa "

Yace"eh din na fiki ai tunda bazan samu watsi watsi in zanyi ibada ba"

Tace" ai ni ban sa jaraba a Raina ba

Yace"hmmm shiyasa na gan kina ta wani layi kamar maciji "

Zeenat Bata Kuma cewa komai ba tana ta kokarin sa sarka ya Zo ta baya ya amsa yasa Mata tana ta kallonshi ta madubi har ya gama,yanka tissue yayi ya goge kazar da ta ja yace"I don't like it"

Shagwab'e fuska tayi tace"but why?"

Yace"Haka kawai bana son wanan da Mata keyi yanzu canza musu kamanin yake"

B?yan ya goge ya gyra Mata Sanan ya Kai bakinshi dai'dai nata ya tura halshen shi ciki wani irin numfashi ta ja can sai ta gan lashe lips dinta yake

Kallon kanta tayi a madubi tace"ka b'ata min kwaliya yanzu sai na Kuma sa jan baki ta Kare da d'auka zata sa sai ya kwace yace"matsalata dake rashin fahimtar abu "

Shiryawa yayi saf cikin suit masu kyau ya karasa inda ya gan wandonshi zai d'auki wallet ya gan comdom juyowa yayi ya kalleta sai tayi Kamar bashi take kallo ba sai yayi saurin d'auka zai sa a aljihu abin ya Fadi sai ya tura karkashin gado da kafa

Ya Zo wajen madubi yace"tashi in gyra sumanna"

Tashi tayi ya zauna tace"ai shi ya kamata ka gyra Kan kasa Kaya

Yace"ai bazai yiwu ba in na gyra wajen sa Kaya zai b'ata min Riga tunda Ina shafa Mai Kuma hairstlye din zai lalace

Zeenat ta d'au cumb ta Fara tacewa tace"da sauran ruwa ai"

Yace"toh ya zanyi ke baki tayani shiri

Dauko dryer tayi ta jona ta Fara me drying tace"kana da Suma "

Yace"that why ake cemin balarabe kin san mum dina balarabiya ce my dad fulanin taraba dole ai"

Zeenat tace"hmmm kenan mum dinka kake Kama?"

Yace"babu abinda na Bari nata Hanan ce me Kama da dad kin San me???"
Tace"ah'ah"

Kina Kama da Hanan fa as in kina min Kama da uncle Kabir da hasken da komai kin gan wanan birth mark din na hanun ki shima Yana dashi a same spot kin San dad dina da uncle Kabir suna Kama sosai shiyasa mutane ke ganin kaman Hanan dashi nifa Ina mamakin kaman ku Sam Baki yanayi da Yan gidan ku

Zeenat tace"but ai ni ance da Kakana Nike Kama shi na biyo

Yace"Ina yake meyasa ni ban sanshi ba?"

Zeenat ta dibi Mai ta shafa me tace"Nima ai ban sanshi ba ance ko randa aka haifeni ko ran sunane aka sace shi"

Juyowa yayi yace"tell me something Daman ana sata mutum"

Sosai tayi dariya tace

Maman nur

Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"ko kai in baka daina yawo dare ba wata rana sai an sace ka"

Yace"aniyar ki ta bi ki"

Tayi murmushi tana yafa gyalle

Yace"Amma bada gyalen zaki fita ba ko?

Ta marairaice tace" zafi fa ake"

Yace"that is not an excuse bari in ciro miki hijab"

Zeenat tace"ni bazan sa ba ni sai kayi ta takura min in sa hijab Kuma ita kana barinta tana yawo da duk abinda take so ni Kuma ka takurani cikin zafi"

Yace"Ashe dai Kin bata matsayin kishiyarki gaskiya na tayata murna tunda kin bata matsayin ki"

Zeenatu tace"me kake nufi"

Ya karasa ya d'auko blue hijab Dan ya Shiga da kayan jikinta dama blue mayafi ta d'auko yasa Mata Sanan ya d'aura Mata nikab

Tace"da k'yar fa Nike numfashi cikin shi "

Yace"Zaki Saba soon "

Kama hanunta yayi Suka fito Dadi kamar ya kashe zeenat so take su had'u da shaheeda a haka ta ji haushi

Amma Mami Suka tarar a falo tana zirga-zirga da me aiki wani kunya zeenat ta ji ta karasa ta amshi tray din hanunta ta Kai dining tace"Ina kwana Mami"

Mami ta amsa cikin fara'a tace"aiki zaku?"

Tace"eh Mami"

Shaheed ya karasa yayi pecking Mami yace"morning Mami"

Tace"morning son ya rashin ji my boy"

Yace"aini ba kurma bane "

Mami ta ja kunninshi tace"son is 7am da sauri zaku Haka"

Yace"eh Mami Ina da meeting by 7:30 Kuma kin San nayi kwana biyu ban je ba dole in je in duba presentation din kafin mu Shiga dukda Ina da confidence akan Wanda tayi plan din "ya Kare magana Yana kallon gefen zeenat idonsu na had'uwa ya harareta

M???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ami tayi murmushi ta shige

Abinci Suka ci a gurguje suka kama hanya office shi yaja mota da kanshi

Suna zuwa babu b'ata lokaci aka Fara Shirin Shiga meeting sai dai ran shaheed ya b'ace ganin Sameer be iso ba

Kallon zeenat dake had'a files din yayi yace"Kin gan Wawa Nan shiru har yanzu bayan yasan how important meeting din nan yake mun raba shi zaiyi sauran yanzu bashi ba files"

Zeenat ta bude jaka ta Ciro waya tace"let me call him"

Shaheed ya fisge wayar yace"did I ask for your opinion?"

Tace"sorry I told you needed help,but Ina ne shi zaiyi handleling may be zan iya"

Yace"ok Kira tasleem ki tambayeta ko yabar musu file din sai su baki"

Tace"ok"ratsa shi tayi ta jawo telephone tayi placing call audit department sai aka d'auka ta tambaya aka ce ya bari

Zeenat tace"Bari in sauka in amsa"

Yace"no give order su kawo Miki bana son kina yawo "

Zeenat ta Kira cike da kunya ta bada order a kawo

Kwashewa tayi sai ya amshi laptop din yace"bani karki min b'arna ki maidani baya"

Murmushi tayi ta rufe fuska da file tace"ai na roki Allah ya bani natsuwa Kuma ya bani"

Shima murmushi yayi yace"toh sauke nikab din"

Kafin ma ta Kai hanun ya Kai ya sauke Mata

Suka Shiga hall din da aka tanadar domin yin meeting din

Tsayawa yayi a gaba Yana musu bayanin inda komai zai kasance yanayi yana nuna musu da wani d'an ruler a projector sanan Yana latse laptop lokaci zuwa lokaci ".

Har ya gama Sameer be xo ba Dan Haka zeenat ta tashi a madadin Sameer zata Fara magana b?yan projector din ya Nuno buiding din sai shaheed ya Mike ya Zo ya gyra Mata nikab domin duk maza ne a wurin mace d'anya ce cikinsu

Cikin kwarewa ta Fara bayanin shima shaheed yayi mamakin inda take bin komai d'aki daki ya natsu Yana kallonta tana ta zirga-zirga a nan

B?yan ta Gama duk aka tafa ana cikin yin tafin sai ga Sameer ya shigo da jaka a rataye yace"sorry iam late Ina aka tsaya?"

Shaheed ya wani harareshi Yana kallon agogo yace"karka damu an ma Gama wacce tafi ka sanin Kan aiki Kuma take bawa lokaci muhimmanci tayi replacing dinka"

Sameer be ce komai ba har bakin Suka gama tautaunawa shaheed yasa hanun domin an Basu contract din

Cike da farin ciki ya rungume zeenat yace"yes we made it"

Tayi murmushi tana hararan Sameer

Sai duk yaji ba dadi watoh jiya fushi tayi kenan da ya fad'an Mata maganganu"

Shaheed ya sallami bakin sanan ya Fara tattara kayanshi zeenat na had'an files

Sameer ya Mika me hanun yace"congrat bro na Taya ka murna"

Shaheed ya dakatar da abinda yakeyi yace"duk da nasan be Kai zuci ba zance maka thank you,I know you always wanted the downfall of this company but inshaallah bazaka gani ba,this is my dad legazy bazan bari komai ya wuce ba"
. Da mamaki Sameer ya kalleshi yace"meyasa kake magana haka?munyi fad'an ne?"

Shaheed yace"nidai na fad'an maka I know your plans"

Bayan ya kwashi komai yace"girl Shiga gaba"

Zeenat tayi gaba ya bi bayanta

Sameer yace"ikon Allah"shifa duk maganganun shaheed be tab'ashi ba kamar reaction din zeenat ba why the sudden change"

Binsu yayi zeenat na komawa ta zauna a inda take Zama shi Kuma yace"Zan shiga in kwanta if you feel like resting ki shigo ki huta

Zeenat tace"no Ina da aikin da zanyi I really want to pay you so that you can free me from that burden,Ina son ka sallame ni da wuri "

Shigewa yayi yace"kin fiya surutu yanzu,girl Dan na Baki fuska ko?"

Ko awa d'aya beyi ba da Shiga sai ga shaheeda ta shigo tana wani cin cingum tanawa zeenat kallon banza

Wani Abu ya tasowa zeenat tayi saurin mikewa ta Sha gabanta tace"Ina Zaki shiga?"

Shaheeda ta tafa hanun cike da mamaki tace"how dare you stop me karki manta you are nothing to him ke staff dinshi ne so stay within your limit"

Zeenat tayi dariya tace"yanzu Zan nuna Miki ni matanshi ce,Kuma Zan nuna miki Baki Isa kiyi ta kwana da mijina right under my nose ba,so in baki so ki gan the other side of zeenat live bafore I loose my temper"

Shaheeda tace"babyna na jirana ki bari in tafi "

Zata ratsa ta zeenat ta wani jawo ta ta wanka Mata Mari da yayi sanadiyar d'aukewar wutan ta na wucin gadi

Zatayi ihu zeenat ta make ta ,ta toshe mata baki,tayi ta murd'awa tace"shaheed is my husband the next time na gan wanga dirty legs d'inki kusa dashi Zan sauya Miki kamanin "

Ture ta zeenat tayi ta saki Kara tana Kiran shaheed

Jin alamun zai fito zeenat tayi saurin komawa ta zauna a wurin zamanta tana aiki

Tana ganin an murd'an kofa ta mike tace"shaheeda lafiya Kika shigo a guje?"

Shaheed ya kalli shaheeda yace"lafiya?"

Cikin kuka tace"baby ka kori yariyar nan ka saketa baby dukana tayi tace bazan shiga ba,nidai ka saketa"
. Zeenat ta kalleshi da mamaki a fuskarta tace"me nayi miki shaheeda nayi laifi dan na tambayi meya same ki"
. Shaheed ya kalli fuskar shaheeda daya tashi bakin ma ya Fara tashi yace"meya same ki"

Ta mike da k'yar tace"ita ce baby ta mareni "

Shaheed ya kalli zeenat sai ta fashe da kuka tace"wallahi karya takeyi sir yanzu fa ta shigo a guje Nike tambayarta wallahi karya takeyi,Dan kawai ta gan ka nuna Mata baka Sona shiyasa take niman yi min sharri wallahi karya take min"
. Shaheeda zatayi magana yace"kin san bana son karya ni nasan zeenat Bata da gut nayin abinda Kika ce please drop it "

Zeenat tayi ta kuka tace"ni kenan shikenan dan kawai ka nuna ta fini muhimmanci shine zata nimi ta min sharri me nayi Mata a rayuwa,taje an Mata duka a wani wuri zata ce ni"

Zaiyi magana sai ga accountant ya shigo da gudu yace"sir akwai problem anyi tempering da account din mu gradualy abubuwan system dinmu na wiping ya kamata ayi wani Abu"

Zeenat ta dube shi tace"kasan me kake fad'an kuwa"

Shaheed yace"me ke faru ne?"

Accountant zaiyi magana sai ga kulen da the same complain

Shaheed ya shiga office dinshi ya rikece ya kunna computer dinshi ba abinda ke nunawa

Ya fito yace" akwai matsala anyi tempering da website dinmu

Zeenat ta juya ta duba nata shima ya Fara wiping

Sauka sukayi duk an taru a reception

Office dinsu tasledm Suma cike yake

Jikin shaheeda ya Fara rawa me ke faruwa multibillion naira company mahaifinshi da ya Sha wuya a Gina shi zai tafi a banza,in har sukayi nasara mutuwa zaiyi Dan kamar yayi failing dad dinshi ne"

Zeenat ta juyo zatayi me magana sai ta gan ya zube kasa Yana hawaye wani tausayinshi taji Bata San lokacin data d'angoshi ba tace"basu gama ba suna kan trying please ka natsu yanzu ba lokacin breaking down bane"

Yace"kina nufin Basu Gama kwashe abubuwa ba?"

Tace"yes cikin kaso d'ari Basu Kai 19% ba kalli can"

Ta nuna me screen din reception din

Yace"ok Bari in Kira agaji daga UK Ina da friend computer wizard nasan zaiyi nasara
. Zeenat ta d'anga nikab din tace"we don't have such time yaushe har yayi booking flight ya iso Nan
. Let me try

Yace"kina hauka ne me Kika sani akai karki Kara dagula komai "

Zeenat Bata saurareshi ba ta karasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login