Showing 120001 words to 123000 words out of 148334 words

Chapter 41 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2917

asuba aka buga news papers duk labarin camelion ya cika ko Ina wasu suna da labarinshi wasu Kuma Basu ma San da zamanshi ba,wasu Kuma ya kashe musu Yara iyaye, kanne, domin in ka shiga group dinshi ka kuskure ka Saba doka kashe ka zaiyi

Tasleem ta nace sai Dr ya sallameta amma Junaid ya hana Aiko daya shiga toilet ya kulle kofa ya tafi da makullin ta bi window

Office ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? tayi direct taje office din commander ta sara me,rai b'ace yace"hajara Usman an sa Zama na mussaman akan ki,domin kina Wasa da aiki da shishigi Kuma Baki bawa na gaba dake girma akan me zaki tafi daji ba tare da izini na ba"

Wani kallo ta me tace"with dew respect sir ni a ganina ko ya naje the aim is a Kama criminal Kuma tunda aka bani cikaken iko akan case din ban gan amfanin jiran izini ba and sir nasan ban fad'awa kowa ba Kai ya kayi ka San na tafi Kama Sameer har ka Kira officers su dawo"

Cikin in-ina yace"saboda nine babba a wanan division dole in San me ke faruwa"ya Kare da Mika Mata farar takkada yace"gashi wanan paper ne na transferring d'inki inda Kika fito an d'aura wani a case din

Tasleem ta amsa tana dariya tace" thank you sir but bazan tafi ba sai na zauna da press,a had'a. Min press conference"

D'angowa yayi Yana cire glass din idonshi yace"ai wanan case din inside case ne ba a bukatar bayyana shi"

Tace" sir a stage din da muke akan case din ya kai stage din da za ayi declaring dinshi wanted and ai kafin in yi handling case din wa sabon da za d'aura dole sai na bashi hujjoji da da Kuma sunayen manya masu b'ata min aiki,sir da alamu baka karanta daily trust yau ba toh in ka duba zaka gan inda mutane da Kuma yan jarida ke niman Jin wani Abu daga case din,yau wani staff din BBC yayi min waya that suna son suyi interviewing dina game da case din Kuma nasa nan da 2pm ka gan dole In fad'an musu inda Muka Fara case din har zuwa yanzu da Kuma dalilin dayasa za a saukeni "

Wani had'iye miyau yayi yace"ki fita ki jira ni,ki bani minti biyar"

Tayi murmushi ta fita,wayar shi ya d'auka ya Kira senatoh haliru yace"sir abinda kuke tunani bazai yiwu ba yariyar ta wuce inda muke tunani ku kunna tvn ku yanzu zaku gan me ke faruwa a Lagos ana ma niman yin zanga zanga"

Senatoh haliru yace"kana nufin ba mafita"

Yace"babu Nan da 24hrs dole ayi declaring dinshi wanted Kuma bana son a Kara sakani a wanan maganan kaima Zan baka shawaran ka cire hanun ka muna da yara bazamu Bari akan wani banza mu rasa mutum ci mu ba"


Senator haliru yace"ya kamata ka gane baz......"

Diffff commander ya katse Kiran domin a ganinshi wahala senatoh ke son saka shi yasan karamin abu zaiyi wanan fitsarrariyar ta yad'an shi ba

Inda ko tasleem ta tsara Haka komai ya kasance by 2pm tayi meeting da Yan jaridu Kuma sunyi kokari sun watsa labarai,wanan abin shi yasa aka Kara Mata iko tun daga Abuja yanzu she is not answereble to kowa a Nan sai can


A lokacin da Sameer ya Sami labari lokacin yana wani b'oyayen gidanshi dake hanyar erena likita na dubashi shima ba laifi jikinshi da sauki hankalin shi ya tashi ya Kira senatoh haliru da duk wani d'an siyasa da yake da contact dinsa wasu sunki d'auka wasu Kuma sun d'auka sun ce karya damu

Wani dariya ya kece dashi sai kuma ya tsuke fuska yace"hmmm yanzu za a fara wasan "

B?yan sati d'aya alhamdullilah jikin tasleem da Mai katin da sauki har an sallameshi Kuma a hankali mummy ke samun lafiya yanzu haukan ba Kamar da ba har ta Fara sallah Kuma zeenat na Bata kulawa

____________

Zaune suke a falon tasleem ta d'auko Mary da ta rame tayi fayau fuska duk kumburi da wuya zaka gane Mary ce saboda irin azabar da tasleem ke gana Mata"

Tasleem tace"ki bamu secret number shi da ake samun shi Kuma a Ina kike gani za a sameshi"

Mary tayi shiru kamar me tunanin"

Tasleem tace"bazaki fad'a ba?"

Kuka ta fashe dashi tace"Zan fad'an"a hanyar erena Za a sameshi a bakin rafi in ya aikata abinda yasan za a nime sa nan yake zuwa sai komai ya lafa ya dawo "kwatancen wurin tayi Musu

Tasleem tace" Zaki iya zuwa zeenat

Zeenat ta sauke ajiyar zuciya tace'life is all about taking risk muje"

Shaheed yace"no zuwa wajenshi ganganci ne mu kyaleshi kawai nasan ma bazai Kara bibiyar mu"

Tasleem tace"in ka gan ka huta da Sameer to ya daina numfashi baya give up"

Da k'yar akayi convincing dinshi


Washe gari zeenat tayi kwaliya cikin wani matsesen jeans sanan tasa wani red top ta baje sumanta tayi mugun kyau

Suka d'auki hanya da tasleem suna Kai kusa da wurin zeenat tace ai mun kusa kaiwa please zeenat da kin gan alamun danja kiyi alerting Dina karki yanke called din mu ai kina da kudi ko a waya?"

Zeenat tace"eh "

Wani gida ne bazai wuci 2bedroom ba Kuma babu fence tunda zeenat ta shigo Yake kallonta ta window har ya had'an bindiga ya b'oye Yana sa Riga ya kalli bk dake zaune yace"ga wata mota ban San ko waye ba

Bk yace"ai ba kowa yasan nan ba may be mistake ne ko b'atar hanya

Zaiyi magana ya gan zeenat ta fito tana kulle mota

Sai Kuma ya ji wani sanyi domin Allah ya jarrabce shi da son zeenat

Har ta karaso tana buga kofar falo Yana kallonta

Kafin ya bude yace"ka bi kofar baya bk ka zaga ka duba min ko ita kadai ce in ita kadai ne ka kirani"

Bk yace"ok "

Sanda bk ya fita ya bude kofa

Zeenat na ganinshi ta saki murmushi ta ratsa shi ba tare da ta jira ya Bata hanya ba tace" ya dai,ya Kuma aka ji da b'uya"

Kulle kofar yayi ya bita ciki

Bin ko Ina da kallo takeyi cikin takama tace"nice place "

Zama yayi yace"why are you here?ko Kuma in ce ya Kika San Nan"

Zeenat ta dake tace"inda akayi nasan Nan bashi ne Mai muhimmanci ba,iam here for business Ina son mu had'an hanun domin abinda nike hari shi kake Hari?"

Yace"I don't get you be clear please"

Tace"I want to take revenge,I want to deal with fulanin family "

Yace"me sukayi Miki"

Tayi wani juyi tace"Zan iya cewa kusan abinda Sukayi maka yanzu zan baka shocking news,uncle Kabir mahaifina ne ko ka yarda ko Kar yarda"

Ya kalleta yace"ya akayi aka same ki domin nasan is obvious shi d'in mahaifinki na dade Ina son gano asalin ki but tsohon Nan yaki fad'an min"

Tace"ni Yar hafsat ce matar da ya aura duk da baya son auren tsausayi ya gibta ya sadu da ita aka same ni"

Yace"yanzu me kike so and how can I trust you"

Zeenat tace"ko kayi trusting Dina ko karkayi trusting dina one thing is certain babu Wanda zai hanani ganin b?yan fulanin family Kuma Nan dinan dana Zo na na Zo ne in taimaka maka in maida ka gida dukda nasan zuwa yanzu sun San ko Kai wanene"

Yace"turo ki akayi"

Ta Ciro waya tace"ban shigo rayuwar ku ba sanda nayi bincike na dade Ina niman daman cutar dasu daga Kan had'uwa na da Kai fitsari a jiki da Kuma aurena da shaheed is all plan just to take revenge of what Kabir did to my mother Wanda har yanzu tana hauka"

Yayi shiri Yana kallonta ita ko ta kafe shi da Ido

Tashi yayi Yana dingishi Yana zagaye ta yace"in na gane wanan duk plan ne dan a kamani Zan kashe ki"

Zeenat tace"ni ban zo Nan dan in tabbatar maka da gaskiya na ba,domin with or without you Zan Gama dasu

Ta zauna ta aza kafa d'aya kan d'anya tace"cause iam the real *camelion* that changes colour,when needed,so zaka yarda in taimaka maka ko Kuma inyi komai on my own?domin taimakon ka zanyi ta Gama b'arewa da Kai yanzu "

Yaje gadan-gadan zai cafko ta ta d'anga me hanun cikin dauriya tace"back off"

Yana kokarin Kama rigarta zeenat ta fidda bindiga ta halbi iska"

Komawa yayi ya zauna Yana nazari can yace"me kike so in Yi Miki"

Zeenat tace"I will go straight to the point tunda police na niman ka Ina son kayi sighning document dinan da zai nuna ka sayar min da dukiyarka ka gan ko da Kama ka akayi Zan cigaba da kula da dukiyar har in Samu hanyar fidda ka, ka gan ko baka nan Zan samu reasources din yin abinda ya dace"

Yayi shiru Yana nazari,can yace"ni bazan Baki dukiya ta ba what if bakin ki d'anya da su shaheed"

Wani dariya tayi tana juyi tace" kalli Nan"

Tab ta fito dashi ta d'anyi danne danne ta nuna me videon din shaheed a d'aure ya jigata fuskarshi duk ciwo Wanda duk plan dinsu ne tace"kad'an kenan daga aiki na yanzu ma as iam talking to you na kwace gidan nasu da wasu kadarori and diamond na tare dani"

Ya zaro Ido yace"in gan diamond din "

Zeenat ta nuna me hoto,toh kun San an ce greedyness leads to early grave Yana Jin diamond sai ya yarda da ita a ranshi yace"na kwana biyu ne indirectly you have made my work easy zanyi sighning daga baya Zan San inda zanyi in kwance komai in kashe ki,ko Kuma ki koma matsayin Mary "

Katseshi tayi tace"nasan me kake tunani,watoh inda zaka kwace komai ko a karshe,is better you stop dreaming cause na wuce tunanin ka"

Ya shafa Kai,tace" you have a week kayi tunani,but tare da Kai Zan koma gida Ina son in gan fuskar shaheed in ya gan mu tare, we will pretend to be lovers"

Ya ji dadi har ranshi yace"ok let go"hakan da yayi ya tabbatar Mata ya yarda da ita

Ita taja motar a hanya duk hotunan shi ne manne "

Yace"Ashe dai da gasken ana Nima na"

Ba tare da ta kalleshi ba tace"10million aka ce za a bawa Wanda ya bada information akan ka"

Yace"hmmmm they are playing with fire zan ci uwar wanan officer din"

Bayan tafiya Mai tsawo suka Isa cikin gari gida ta kaishi direct Mami na ganinta ta duka tace"barka da dawowa hajiya"

Sameer ya kalleta sama da kasa Mami cikin shigar Yan aiki yace"Haka Kika mayar da matan Nan?

Tayi murmushi tace"miye son ranka,ai bani da buri days wuce in gan suna cikin wahala?"

Mami ta fashe da kuka tace"babangida Ashe sharri da tasa akayi maka kenan

Ya zauna yace "babu sharri Haka dama Nike ko har yanzu baki yarda ni din camelion bane toh Bari in baki laharina"daga farko har karshe ya fad'an Mata

Zeenat ta kyalkyale da dariya tace"Ina zata yarda kasan dakikiya ce,maza Shiga ki d'auko me abinci da ruwan Sha in Kuma kuka Kira Yan sanda Zan Baku mamaki"

Yace"wow you are fast in your plan"

Tayi murmushi tana waya tace"a sako d'an banza ya dawo yayi min wanki"

Tashi yayi Yana son tab'a ta tace"babu wanan a tsarin"

Janye hanunshi yayi a ranshi yace"nan Da d'an lokaci kad'an Zaki kawo kanki"

B?yan kwana uku ba abinda zeenat keyi sai bada order har tausa take sa shaheed yayiwa Sameer ya Gama yarda da ita"Kuma abinda ke faranta me irin ya gan shaheed na kuka Yana rokon zeenat,duk wani hanya da zai gane plan ne sun toshe shi

Tafiya take a passage taji an jawo ta a firgice ta kalleshi shaheed ne yace"miye Haka Kuma Baki zo jiya ba yau ma na gan alamun baki da niyyar zuwa"


Tace ya sa Mana Ido karka b'ata Mana aiki"

Kissing ya Kai Mata zaiyi magana suka ji tafiyar mutum

Fuskar d'aure tace"Kai jahilin Ina ne haka ake mopping?"

Shaheed ya marairaice yace"Yi hakuri na goge Amma Zan sake

Ta gefen Ido ta hango Sameer ta basar kawai sai ta wankawa shaheed Mari tace"gobe in nasa ka aiki ka tsaya tsanya shashasha ba tare da ta nuna ta gan Sameer ba ta bar wurin

Yaji dadin Haka sai ya karaso ya kalli shaheed yace"it fun to see you suffering"

Zeenat dake lebe tana lekensu ta sauke ajiyar zuciya ta kalli hanunta ta bar wurin

Washe gari shi da kanshi ya Kira zeenat. Yace"kawo papers in sa hanu n I don't trust them most expecially saratu(Mami) husband zata iya sanar me a b'oye"

Biro ta Mika me da paper ya karb'a babu b'ata lokaci ya

Maman nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Babu tunanin komai yasa hanun Yana kallon Mami yace"wallahi saratu ko kin sa mijin ki ya kamani Ina da Wanda zata cigaba daga inda na tsaya "

Mami tace"Sameer me mukayi maka Daman da biyu kake Zama damu toh Allah ya Isa tsakanimu da Kai"

Tashi yayi ya tura Mami zata Fadi zeenat taje zata rike ta sai sameer ya kalleta wayancewa tayi da take kafar Mami tace"ki d'au taimaka Miki zanyi?_

Yayi dariya ya shige ciki,zeenat na ganin haka ta shige d'ankinsu na da ta b'oye papers din ta fito

Washe garin ta fito cikin atamfa Riga da skirt baground dinshi sea green ne,sai flowers din mix ne da purple da fara,pupple mayafi tasa me sai farar jaka da takalmi tayi mugun kyau tana shiga mota ta gan kawai ya shigo

Tace"ya Haka?'

Yace"office Zaki Zan biki na gaji da zaman gida"

Tace"baka tsoron a Kama ka"

Yace"I don't care akwai aikin da nike son inyi Kin san akwai business da mukeyi da accountant 30 percent of kudin Dake shigowa company a wata account dina yake shiga"

Tace"fraud kenan?"

Yace"yes ai mutumina be shi,so I want to see him domin ko jail naje Ina son Kan na fito account dina ya cika"

Ta jinjina Kai sukayi office

Tunda ya shigo ake kallonshi wasu sun tsorata ma

Zeenat tayi Sama ya bita har office din shaheed ta hakimce a kujeran shi

Yace"kina jina ga hanyoyin da ake samun kudi,bari in nuna Miki "

Dukawa yayi Yana danne computer sai manne mata yakeyi a haka shaheed ya shigo ya same su

Cikin dabara zeenat tace ka turo min ta email Dina kasan komai na bukatar sirri *

Shaheed ya hade rai Kamar had'ari har zeenat ta tsorata amma sai ta dake tace"miye haka malam maza shiga ka wanke min toilet "

Fita yayi Yana Jin dadin yanayin da ya gan shaheed

Yana fita shaheed ya kulle kofa ya karaso yace"Haka mukayi dake zakuyi ta shakar numfashin juna?"

Zeenat ta taso ta rungumeshi tace"baby ban son muyi fad'a please iam trying my best,Kayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login