Showing 114001 words to 117000 words out of 148334 words

Chapter 39 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2909

yake fad'an ita Kuma rubuta important point takeyi

Tana gamawa tace"ku kaishi a duba shi "tana Gama magana ko kallon inda yake zaune batayi ba ta bar wurin ya bita da kallo

Waya ya d'auka ya Kira abbanshi (D P O)yace"tana aikin ta inda ya kamata Wai Abba Ina ka Samo ta ne?"

Abba yayi dariya yace'kuma abinda zai baka mamaki Yar arewa ce Kuma cikkakiyar bafillatana but ni kaina courage dinta da rashin tsoronta na birgeni"

Tasleem na fita office ta koma tana had'a report da zata turawa Abba

Sai kusan 12am ta Gama ta mike ta saka jacket dinta ta fita ta window Junaid ya ganta kafin ya fito har ta ja motar yace"fearless"

Gida tayi direct ta leka Mary ta gan idanunta biyu tana kokuwar kwance kanta

Bude mata Baki tayi tace"listen ki taimakawa kanki domin bazaki iya barin Nan ba"

Mary tace"ke wacece kin San kuwa me *camelion* zaiyi Miki in ya samu labari kuwa"

Ba tare data ce komai ba ta d'aure mata baki ta fita ta kulle kofar ta wuce main building din ta tube Kaya jikinta ya rage daga ita sai tight da bra ta Shiga toilet tayi wanka ta fito d'aure da towel

Latse latse tayi a wayarta ta gan missedcalls din dad dinta dana baffanta

Murmushi tayi tace"nasan bazai wuci an gama ginin ba zasu koma kenan Kai Kaka da rikici yake kana Zama cikin gari kana Jin dadi ka nace Kai kauye zaka koma kauyen ma rugga Allah ya kyauta harda cewa Kai kasar ka Keke so ka mutu"

Bin Kiran daddynta tayi sai da tayi me missedcalls uku ya d'anga cikin muryar bacci yace"baby ya dai"

Tace"lafiya yanzu na dawo aiki na gan misscalls

Yace"Kira nayi in ce miki gobe zamu je jalingo zamu mayar da kakanki zaki samu time?"

Tace"so sorry Dad wallahi case din ne ke da dan rudanin shiyasa ban dawo ba Amma Nima nayi missing dinku kuje dai daga baya na biku,ya su zainab da adnan? a gaidasu "

Yace"ok sai na Kira ki"

B?yan ta Gama waya ta kwanta bacci yayi awon gaba da ita a falo"

___________

Su shaheed ko suna kaiwa gida Suka tarar da Sameer kwance a falo Yana ganinsu ya tashi ya Zo yace"Mami kin dawo"

Mami ta me wani kallo da yasa gabanshi fad'iwa ji take kamar ta rufe d'an banza da duka

Shaheed ya wayance dan ya lura Mami b'ata musu aiki zatayi yace"Mami har yanzu fushi kike da Sameer d'inki baban gidane fa"

A rude yace"me nayi Kuma"inda yayi zaka gane bashi da gaskiya

Wanka me Mari tayi,zaiyi magana ta Kuma wanka me mari,shaheed zaiyi magana ta kuma wanka me me wani Marin tace"Kai sakare ne daman ban sani ba meyasa zaka kulle kofar asibiti gashi kasa har yariyar ta samu bakin fad'an Mana magana "

A tare Sameer da shaheed Suka sauke ajiyar zuciya

Mami ta dake tace"ni na dau ka cire ranka akan wanan birgi yariyar ashe kana ta bibiyarta ko ka manta matar dan uwanka ne gashi kasa ana Mana kallon kananan mutane"

As usual sai ya canza launin ya zube kasa Yana rokon Mami inshaallah hakan bazai Kara faruwa ba

Hanan a ranta tana jinjina lamarin shi

D'anga shi tayi ta shafa kumatunshi tace"karka damu my son na yarda da Kai, biyyaya ka na birgeni"

Rungumeta yayi Wanda taji kamar wuta aka sa mata ta bayanta yake wani murmushi,saheed ya saci kallonshi

Breaking hug din yayi yace"d'azu fa mijin ki ya dawo Baki nan ya ajiye sako a d'ankin ki"

Tace"ok Bari in duba"

Hanan tace"Yaya yaushe zaka siya min wayar?"

Yace"karki damu dana d'an samu sauki Zan fita na siyo Miki,kin gan taimaka min muje ciki ki had'amin ruwa"

Hanan tayi ciki da sauri tace"Kashi Nike ji gaskiya"ta Kare da rugawa da gudu ta shige d'ankinta ta kulle tana sauke numfashi

Shaheed Kamar ya fashe da dariya amma ya dake yace"muje in taimaka maka"

Yace"da ka barshi in ta fito sai ta had'an min ai

Shaheed yayi gaba yace"I insist "

Da sauri ya bi b?yan shaheed shiko shaheed be tsaya kallon d'ankin ba ya shiga cikin toilet Yana had'an ruwa ya jiyo shi Yana waya yace"what do you mean Mary is missing Banji daga wurin babcy ba and now Mary is missing this are two of my truste....."

Be karasa ba shaheed ya fito yace"akwai matsala ne Yaya na gan kamar ranka a b'ace "

Yace

Maman nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Sameer yace"what?"

Shaheed ya bi b?yan kunle da gudu har suna rige rige Shiga elevator"

Suna sauka shaheed yace"ina take?"

Kunle yace'ga security dinta can tana mota"

A fusace Sameer yace"who the hell is she?,me take nufi da mun sayar mata da company"

Fita yayi shaheed ya bi bayanshi

Wajen motar zasu wasu katti majiya karfi suka Sha gabansu

Wani kallo Sameer ke musu na irin kun san ko ni waye ko
kuwa?"

Ko damuwa da kallon da yake musu basuyi ba

Budewa zeenat motar akayi,kafarta daya Sha lalli ne suka Fara fitowa

Sameer sai leke yakeyi

Fitowa tayi kamar bata son fitowa tana cika tana batsewa

Daga kasa Suka Fara kallonta har suka Kai fuska

Zaro Ido duk sukayi ganin zeenat ce

Sameer ya kalli shaheed yace"what happening? "

Shaheed ya karasa inda take yace"ke miye Haka?"

Cikin basarwa zeenat ta cire bakin madubin idonta ga hannayenta sun ji gulagulai wuya ma haka ga Kuma kunnin sanye take cikin wata dakekiyar lace riga da zani blue ne lace din Amma torches din fararene sai tasa farar takalmi da farar gyale irin d'aurin house wife ta kashe sanan ta yafa silky gyalen a kanta Jakarta Fara ce

Ganin shaheed hanunta yake son kamawa yasa ta kalli d'anya daga cikin security din tace"ku bashi Kashi, dan yasan ba Wasa ya kawo ni ba"

Rufe shaheed da duka sukayi zeenat ta ratsa su zata wuce sai Sameer ya Sha gabanta yace"heeey miye ke damun ki, ki fita ko in sa a fitar dake"

Zeenat tayi wani murmushi tace"bafa zeenat da ka sani da bane wanan zeenat din sabuwa ce in ka kuma yin magana zan sa ayi maka duka wallahi tana Gama magana tayi ciki

Suka bi bayanta staff sun sake Baki suna kallon ikon Allah

Zama tayi a reception tayi crossing legs

Sameer yace"I think I have to called the police"

Itadai Bata tanka shi ba tayi relax tana juyi a kujera

Shaheed yace"ke miye kike nufi Kuma ya kamfaninmu ya Zama naki?"


Ta watsa me wasu takkadu tace"this are the photocopy na document din sighn by you and this *camelion*"

Kafin Shaheed ya tattara shi ya kwashe Yana karanta zaro Ido yayi yace"this is fraud bansan ya akayi nayi sighning paper din ba"

Zeenat ta tashi tsaye tana juya wani puzzle tace"it doesn't matter how I get your signature what matter is kunyi sighning,yanzu Kuna da zab'i biyu,ko ku bar company nan ko ku yarda kuyi aiki a karkashina in yi ta biyar ku ko duk Wanda kuka zab'a let me know please,and Kai in particular bazan barka ba I will take revenge abinda Kayi min,it wi be fun to see you guys working under me "

Suka saki Baki suna kallonta,Yan sanda da Sameer ya Kira suka shigo wurin

Sameer yace"arrest her she is claiming our property "

Zeenat tace"an ce maka su sakarkaru ne? officers Ina son ayi arresting dinshi he is trying to scarm me sun sayar min da kamfani sun ansa kudi and they are still trying to claim it"

Officer yace"zamu iya ganin takkardu ownership din"

Zeenat ta Mika musu takkardu,tace"officer please arrest this guy he is trying to scarm me

Officer ya kalli Sameer yace"I think we have to arrest you"


Yace"but officer for wha......"

Be karasa ba Suka Kama wandonshi yace"Shaheed ka Kira Mami please

Shaheed ya zube kasa Yana rokon zeenat yace"ki dawo da kamfanina please na mahaifina ne he has worked hard to build this company"

Ta kalli staff tace"ku cigaba da aikin ku and duk Wanda ya gan bazaiyi aiki under me ba zai iya rubuto resignation"

Haurawa tayi zuwa c e o office ta zauna sai Shaheed ya bita

Yana Shiga ya rufe kofa ya karasa ya rungumeta,dariya Suka kyalkyale dashi harda tafawa yace"you acted well yanzu what the next step?tace"tasleem muke jira ai we have to search his room"

Murd'an kofar akayi Suka kalli kofar

Zeenat tace"waye ne?"

Tasleem tace"ni ce"

Budewa sukayi Suka rufe

Tasleem tace"yanzu zanje gidan na ku ai Amma banzan shiga ba officers Zan sa suyi searching d'ankin in Allah yasa Muka gan sauran takkadun kamfanin toh mun huta"

Zeenat ta Mata godiya tace"Mami na Nan tana jiranki"

Tace"ok"

Tana fita Shaheed ya kulle kofa ya d'au matarshi Suka shiga d'anki ya Fara nuna Mata so sosai Suka birkita juna sanda ya Kai main abin sai ya gan pad,zaro Ido yayi yace"ke dama Baki d'au ajiyar ta ba?"

Ta kyalkyale da dariya tana kissing wuyarshi

A Haka suka shiririce

Ana Kai Sameer cell aka tura shi ya zauna Yana mamaki me ke damun yariyar nan,me take nufi,meyasa ita tayi abinda ya kasa yi for years ya akayi ta samu signature dinshi how?"wanan tunanin nashi na needing urgent amsa,a fili yace"harda sawa a dake Shaheed I can see his hatred in her eyes


Gida tasleem taje,Mami tace"barka da zuwa Abba na zaune yace"ya na gan ki ke kadai

Tace"I change my mind domin a bayanin Mary ya tabbatar min akwai manya masu taimakonsu baza muyi trusting kowa ba domin bazai rasa informat ba Cikin Yan sanda"

Yace"muna gudun camera ne sunce akwai a d'akin nasa

Tace"na zo da abinda zaiyi dictating Zan ciresa"

Yace" muje"

Zuwa sukayi ta Fara bin ko Ina da na'urar wajen flower vast dake saman bedside sai abin ya Fara Kara

D'aukan flower tayi ta cire cameran ta Kuma zagawa ashe har uku ne ta cire sanan Suka Fara searching d'ankin sun gan bindiga shida da su cacaine sai wasu makamai su Adda da Cutlass

Takkadu suke dubawa amma Basu gani ba sai wani akwati madaidaici Amma sai an sa me pin

Sunyi trying yaki buduwa sai kawai tasleem tace"Zan tafi da akwantin "


Mami da tsoro ma ya Kamata tace"yanzu gyara me d'ankin zamuyi? "

Tace"no,b'ata me key zanyi ki kula Mami kiyi inda nace daya dawo muna son muyi provoking dinshi ne"

Tace"ok"

Cikin 5minit tasleem ta b'ata expensive key dinshi ta tafi da akwantin da kayan da Suka gani a ciki"

Abba ya bita da kallo yace"sometimes Ina tunanin yariyar Nan criminal ce ko officer ta kware sosai a aiki "

Sai yamma Abba yaje station domin bailing sameer an sake shi

A mota yace" Baka gan wulakanci da tayiwa balarabe bane amma ya nace Yana rokonta

Abba yace"Ashe daman Bata da Imani Haka Kuma criminal ce,d'anzu Mamin ku tayi min waya tana kuka cikin mugun damuwa na tambayata ta dai ce in je in Fara Ciro mata kai,Raina ya b'ace a ce tun safe kana ciki ba a sanar min ba,shine tace sai d'anzu ta sani"

Suna kaiwa ya Tarar da Mami na kuka yace"subhannallah lafiya?"

Mami tace"Ina fa lafiya?yariyar nan na niman yi maka sharri dan nasan babu Wanda zai Yi maka irin haka in ba ita ba d'anzu fa wasu Yan sanda uku suka Zo gidan nan,Suka ce min ana suspecting dinka wai ko ko lion ko suka ce snake no *camelion* "

Wani dummm yaji a ranshi

Suka ce min da have a warrants to search your room naki yarda Suka tureni wai sun Kama karuwar ka ko grace? ko Mary?eh Mary Suka ce,ka musu bayanin tare da Basu adreess dinka,wallahi fasa kofar sukayi nayi Kiran officer be d'auka ba

Yace"hajiya Amma na fad'an Miki ai wayar na mota lokacin"

Sameer ya canza fuska jikinshi na rawa

Mami tace"ba anan tashin hankalin yake ba babangidan bindiga shidda Suka gani ga akwatin cocaine ga kum......"sai ta fashe da kuka duk wanda yayi maka wanan sharrin Allah ya Isa ban yafe me ba,Sameer dina da baya Shan komai babu ruwanshi ni nasa......"

Bata karasa ba ya bar wurin da gudu harda tuntube ya Shiga ya gan komai a hargitse

Ya duba tab dinshi be gan komai ba infact babu camera a dankin yanzu waye ne zaiyi me wanan iskanci


Wani ihu yayi Yana naushin glass din window yace"waye yake son ya gan baya na Ina Mary da babcy suke"

Mami ta shigo ta rike hanun ya ture ta ta Fadi,be ta kanta ba

. A fusace ya d'au makkulin mota ya fita dole yaje ya Sami su bk"


Yana fita Mami ta Kira tasleem tace"tsinanne,sai Allah ya tona maka asiri yanzu ka Fara shiga tashin hankali"

Tasleem dake kofar gidan ta bi bayan motarshi har bayan gari inda Suka Koma yanzu

Ko kad'an be Lura da motar ba,tana tuki tana waya

Har ta gan ya paka a wani wuri ya fito Yana kalle kalle kawai sai ta wayance ta shiga uturn

Da kafa ya shige ta bishi har suka kai hideout dinsu

A hankali ta Kira Abba yace na turo su zasu karaso in 5minit

. Mask tasa baka ganin komai sai bakinta da idonta wurin abandoned uncomplited buiding ne anyi roofing Kuma gidan sama ne hawa hawa da gani company ake ginawa, ta kofa gaba ya bi

Ita ko hawa saman takeyi ta wani dogon karfe sanan ta Kama first floor din tayi ta hawa sama har ta kai 3rd floor tana kokarin hawa window sai ta hango me kanti kwance ya takure wuri d'anya domin wurin babu Ko glass window the place is open"


Shiga tayi tana tab'ashi ya firgita

Tasa hanun a bakinta ta me shhhhhshhhh"


Daukarshi tayi ta rasa ya zatayi dashi wani kofa zata bi?""


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login