Showing 6001 words to 9000 words out of 148334 words

Chapter 3 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2914

Fara and ki sani kafin ki tafi sai kin gyra wajen Nan

Zatayi magana sai ga wata ta shigo cikin mini skirt tayi dressing co-operately tayi kyau rike take da madaidaicin tray da juice akai sai glass cup

Tace"sir ga abinda ka ce a kawo maka"

A fusace yace"sai yanzu kika gan daman kawo min,did I have to wait forever for common juice?"

Tace"iam sorry sir you said fresh juice shiyasa ya d'au loka..."

Tsawa ya daka Mata yace" my friend will you keep your dirty mounth short"

Ba sabon abu bane a gun grace domin duk wani staff yasan halinshi a kamfani

Sorry sir kawai tace
Yace"get me a bucket full of water da detergent"

Tace"ok sir"

Komawa yayi ya zauna Yana bin zeenat da kallon tsana,ita kanta yau ta tsani kanta na sakin fitsari a jiki,kukan zuci kawai takeyi tana tuna maganar da Yaya jafar ya tab'a fad'a Mata yace"zeenat ke macece ya kamata ki kasance jaruma bawai in kin tsorata kiyi fitsari ba,shin ko akwai abinda ke damun ki da bamu sani ba?meyasa Kika maida kanki sokuwa Baki da confidence in Kika cigaba da Haka iam telling you bazakiyi daraja a idon mijinki ba zai Raina ki"

Ajiye bucket din da akayi ne ya dawo da ita daga duniyar tunani sai kawai ta d'auki mopper ta Fara gyra wurin in tayi sai yace beyi ba ta dawo baya,tun tana da kuzari har ta gane wulakanci yake Mata

Sanda tayi kusan so hud'u tana Shiga bayin shi tana canzo ruwa

Kallonshi tayi suna had'a Ido ta dukar da nata yace"kije ki Kara d'ibo ruwa ki kawo"

Batayi musu ba taje ta d'ibo a toilet dinshi ta kawo gabanshi,sai ya kalli takalmin shi yace" goge ta da d'an kwalin ki"

Yanayin da yayi maganar ba alaman Wasa yasa ta dukawa tana kuka ta goge takalmin

Take hanunta yayi da kafarshi ta saki Kara

Yace"daga yau karki Bari na Kara ganin ugly face d'inki in ba haka ba ya Kai hanun wuyarshi alamun zai kashe ta

Sum sum ta juya tana tafiya yace"waye zai fita Miki da robar,dawowa ta kumayi ta d'auka tana share hawaye da d'ankwalin ta

Tana fita tace

Maman nur
[6/23, 1:08 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman noorul
Hudah

Wanan littafi na kudi ne d'ari uku ga Mai bukata zai tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed
009??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????2544083
Acess bank
Ko katin mtn,domin niman Karin bayanin a min magana ta wanan number via watsaap 09090112817

*Please duk Wanda ya tura min kudi yayi min magana da number da yake watsaap,wasu sai su tura su kirani da number da basa watsaap ta Yaya Zan saku a group toh?please in kin tura ki tura min evidence ta watsaap 09090112846


Bismillah Rahmanir Rahim

Tace"Allah ya isar min bazan tab'a yafewa ba mugu azzulumi Mara tausayi,Nima ai na tsane ka wallahi "

Sosai take kuka kowa ya ganta sai ya waiga ya kalleta har zata fita sai ta gan an rike hanunta kallonshi tayi da raunanun idanunta sai ta Kuma fashewa da kuka

Sir Sameer Yace"meya same ki?'

Zeenat ta kasa magana sai shashsheka takeyi,hakan yasa ya tausaya Mata ya jata zuwa office dinshi ya ciro ruwa ya bata ta karb'a hanun na rawa ta Sha ta Mika me glass cup din ya amsa ya ajiye a table kallon cikin Ido yake Mata ya ganta ta rakube a gafe d'anya yace"now tell me meya same ki"

Dukar da Kai tayi tana kuka kasa-kasa,ya duka a gabanta ya d'ango hab'arta yace"iam asking you what happend"

Cikin kuka ta zayyane me komai ta Kare da Kai hannu Baki tace"wallahi ni ba b'arauniya ba ce,Mai adaidaita sahun ne yake da niyyar kunyatani shiyasa naje na kwace kudin Kuma fa ba a hanunshi na kwace ba a hanun me shagon ne Ina da niyyar Zan maida mishi kudinshi nasan in na roka ba ara min zaiyi ba,I have no choice shiyasa na fisge kudin but ya kirani da b'arauniya,zagin iyayena yayi ni Kuma na fad'an me magana ba tare da nasan ko shi waye ba ni banma kalleshi ba wallahi amma ya dinga zagina harda cewa ya tsane ni daga yau zai bani lokacinshi dan ganin ya ruguza min farin ciki"

Lumshe Ido sir Sameer yayi ya budesu tare da mikewa ya koma ya zauna a kujerar shi yace"tunda kin San ba laifin ki bane miye nayin kuka"

Zeenat ta dukar da Kai ya kalleta sama da kasa yace"miye ya jika Miki Kaya Haka"

Zeenat ta ji wani dummm kunya ya lullubeta cikin ko in kula yace"ba dai fitsari kikayi ba?"

D'angowa tayi da sauri ta kalleshi sai ta gan ba ita yake kallo ba

Sai ji tayi yayi murmushi yace"shirun ya tabbatar min fitsarin kikayi ko?"

Cikin Jin kunya hade da borin kunya tace"kubce min tayi,Daman Ina yawan samun matsalan in na tsorata"

Wanan karon d'angowa yayi ya kalleta yace"are you sure you are a graduate?"

Itama kallon nashi tayi domin tambayar tashi ya bata mamaki cikin nauyi tace"yes sir"

Yace"then why are you behaving like halfdone I mean wacce kanta be cika ba,kwata kwata ke baki da selfconfidence da wayau someone insulted your parent kinyi retaliating and now you are here felling guilty kina cewa inda kin San shi wanene da baki rama ba,does that mean tunda kina niman aiki a karkashin shi he is free ya zage iyayen ki?"

Zeenat tayi saurin kallonshi shima ita yake kallo duk ya tsareta da Ido Yana Mata kallo kurrulah

Sai duk taji ta tsargu tayi ta wasa da yatsunta

Yace"anyways Bari in fara magance fitsarin da kikayi a jiki kafin muyi magana ki fad'an min matsalanki da abinda yasa jikin ki ke wanan rawar"

Kallon hanunta tayi aiko rawar jikin nata keyi a ranta tace"ya rabbi ka magance min wanan matsala na rawar jiki

Tana jin shi yana cewa please Ina son jallabiya"

Kallonta yayi ya d'an nisanta wayar da kunninshi yace" wani size?"

Murya na rawa tace"54 sir"

Manna wayar yayi a kunni yace"54,hmmm I don't care which colour a dai kawo da wuri"

B?yan ya ajiye waya yace"Ina Jin ki hajiya b'arnata"

Tace" na me sir"

Yace"miye ke damun ki,miye matsalanki ki fad'a min,miye ke damun ki da har zakiyi fitsari a jiki"

Kuka ta fashe dashi tace"I don't know ni haka Allah yayi ni,ni kaina na rasa meke damu na there is this fears in my heart in zanyi abu sai ya taso min,wanan tsoron shiya maida ni abin dariya a gidan mu I don't like it when they mock me I really don't like I.....kuka ne ya ci karfinta

Besan lokacin daya taso ya zo inda take tsaye ba ya rungumeta Yana bubbuga bayanta

Sai ta ji wani banbarakwai itafa bata tab'a rungume wani baligi ba wanan abin ne ya Kara mata rawar jiki

Janye jikinshi yayi yace"matsoraciya kawai"
Ki koma ki zauna a inda Kika taso domin bazan bari ki zauna min a kujera ba katuwar banza kawai' me fitsari a jiki

Rufe fuska tayi da tafin hanunta tana dariya tace"ai kamawa tayi,yo fuskarshi a murtuke babu alamun wasa,tunda nike ban tab'a ganin tsanata a kwayar Ido wani ba sai shi"

Dariya sosai Sameer yayi yace"Haka fa yake shi Kuma tunda ya furta wallahi kin Shiga uku"

Zeenat tace"Daman akwai mutane Haka a duniya baka musu komai ba su tsane ka wallahi abin yayi yawa

B?yan awa d'aya sai ga wani ya shigo da shopping bag suka gaisa da Sameer ya amshi bag din ya ciro wallet ya Mika me 15k amsa gayen yayi Yana godiya ya bar office din

Mika Mata yayi yace"Shiga toilet ki gyra jikin ki"

Amsa tayi cike da kunya ta taka ta murd'a kofar da take tunanin toilet ne ta Shiga shiko ya cigaba da aiki a system

Fito da rigar tayi sai ta gan har inner wears ne a ciki pant da bra zaro Ido tayi


Tace

Sir Sameer ko dai?ko dai????


Maman Nur
[6/23, 1:08 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman noorul
Hudah

Wanan littafi na kudi ne d'ari uku ga Mai bukata zai tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed
0092544083
Acess bank
Ko katin mtn,domin niman Karin bayanin a min magana ta wanan number via watsaap 09090112846

Assalamu alaikum nayi mistake din numberta nasa 17 instead of 46 please ku min uzuri ga number da za a min magana 09090112846


Bismillah Rahmanir Rahim

Gaskiya mutumin Nan be da kunya but ban ji lokacin da yace a had'o harda su ba ko dai text yayi Masa"ganin tunanin ba zai tsinana Mata komai ba kawai sai ta tube babu abinda babu a cikin toilet din towel sabulu komai na bukata

Sanda ta Tara ruwa a bath din sanan ta Shiga ta ji dadin ruwan sai murmushi take saki wanka tayi saf sanan ta fito ta goge jikinta saf cikin nishad'in tasa sabon pant dinta da bra abin mamaki dai-dai yayi mata

Sai ta saka dogon maroon Dubai abayar da aka kawo mata,yayi kyau irin me ciki da wajen Nan ne sanda ta saka na cikin sanan ta saka ta wajen Wanda yaji adon duwasu taje gaban madubi ta gyra taje kanta ta Kama da bakin riborn tayi Rolling fuskarta dai yayi wani iri domin ko Mai bata shafa ba balle powder sai dai fa ita ta gan kyaunta


Fitowa tayi ta tarar dashi da mopper a hanun Yana saftace office din tayi saurin karasawa ta amsa mopper tace"sir Kai da kanka kawo in gyra"ta Kare da lumshe ta bude su

Murmushi yayi

yace"karki damu na Gama I like doing things myself"

( *My number is 09090112846 nayi mistake ne a previous pages na 17 instead of 46* a wanan zaku sameni

Tace" sir thanks for your kindness I appreciate I don't no why i feeel like I know you for ages nagode Allah ya biya ka"

Yasa hab'arshi a mopper yace"is nothing dear I don't mind in kina son mu Zama friends "

Tace"I don't mind sir ka Zama friend dina you are kind sir"

Ya ajiye mopper a cikin bucket ya koma ya zauna Yana kallonta d murmushi a fuskarshi yace"daga yau mun zama friends Ina son muyi Abota da babu irinta,Abota da babu cin amana"

Tayi murmushinta Mai kyau tace"ok sir"

D'an latse latse yayi a laptop dinshi sai ya mike yaje ya zaro wata farar takarda da ya Gama typing ya Mika Mata yace"congratulations"

Zeenat ta amsa ta karanta Wani ihu ta sake tace"an appointment later with the salary of 55,000 wow thank you,you are indeed a good friend, a friend in need ka fidda ni kunya bazan tab'a mantawa da kai ba,Allah Nima ya kawo ranan da Zan faranta maka,yanzu dai ka fadi komai Zan maka inshaallah in be kauce hanya ba Zan maka shi"

Yace"not now my friend but I will definitely ask one day"

Tace"ok ni Zan tafi sai munyi waya"

Har ta kai kofa sai yace"toh taya zamuyi waya b?yan bamu da number juna?"

Cike da farin ciki ta dawo ta bashi number sai tsalle take kamar wata yar yariya ta fita da gudu

Ko a titi sai sakin murmushi take har ta hango inda fuskar su Yaya aminu zai kasance in suka ji ta samu aiki tace"Yan bakin ciki"

A kofar gida Mai Keke ya d'auketa ta Shiga tana d'aure fuska

Anty Maryam ce zaune a faradar falo ta shinfid'e taburma tana tsince wake

Anty Jamila ta fito da dadduma a hanun tana sanye da hijab tace"maman Amar gafa shashashan ta dawo"

Anty Maryam ta d'ango kai tace"au hajiya b'arnata kin dawo ne,miye Kuma ya samu fuskar ne na ganshi a murtuke haka"

Anty Jamila ta tab'e Baki tace"ya wuci ba a dace ba kema fa kin san aikin Nan ba samun shi zatayi ba kedai Allah dai ya shirya kawai"ta Kare da shinfid'e dadduma ta kabbara sallah

Itadai zeenat bata ce komai ba ta shige ciki

Anty Maryam ta bita da kallon tsana a ranta tace"shegiya b'allagaza ko Ina ta samu wanan tsadaden rigar Kuma oho yariya Kamar mayya ai wallahi in har Ina Raye bazan bari ki ji dadin rayuwarki ba Yar banza kawai me Kama da aljana ni ban masan meyasa wanan Aliyu din ya fasa auren ta ba maimakon ya dibeta ya rabamu da Kaya

Zeenat na shiga ciki d'ankinsu babu kowa a ciki da alamun duk su Rabi sun tafi islamiya

Zubewa tayi saman gado tana murmushi tana kallon sillin ta rungume appointment later a hanunta tace" I can't believe yau ni ce na samu aiki a babban kamfani irin wanan da salary me tsoka irin Haka"a fili ta furta"nagode my friend Allah ya Kare min Kai"

Tunawa tayi da Mr arrogant sai tayi tsaki tace"very rude and wicked sai Allah ya saka min wallahi bazan yafe maka ba,tashi tayi ta shiga toilet ta d'auro alwala ta fito ta shimfid'an sallaya ta saka hijabi ta tada sallah cikin natsuwa,ta d'aga hanun tana addu'a bayan ta gama ta shafa,Haka kawai Yaya jafar ya fad'o Mata a Rai hoton shi kawai take gani Yana Mara murmushi,duk inda taso ta goge abinda ya faru tsakaninta da sir Shahid abin gagara yayi sai dawo Mata kwalkwalwar da yakeyi,rintse Ido tayi ta girgiza kai a fili tace"bana son ma tuna ka"

Sai Kuma sir Sameer ya fad'o Mata a rai mikewa tayi taje gaban madubi ta zauna tana murmushi tace"bazan manta da kai ba my good friend Allah ya saka maka da alkhairi"

Lumshe Ido tayi ta kuma bude su tana lashe bakinta Wanda hakan dabi'ar ta ce,maimata sunayen mazajen ukun tayi tace"Yaya jafar,sir Shahid domin ta gan sunan rubuce a kofar office dinshi,ta lumshe Ido tace"sir Sameer bude idanu tayi tana kallon madubi tace"why do I feel as if akwai connection tsakanin mu hud'u nan,anyways time shall tell but iam having a bad feelling about all this"

Kiran sunanta da akayi ne yasa ta fita zuwa b'angaren umminta domin muryarta take ji

Tana zuwa ta duka ta gaida ummi,ummi ta amsa fuska d'aure as usual domin daman Bata sakar Mata fuska Wai ita kunya Yar fari dogon Hira Bata shiga tsakaninsu sai dai ta gan sunayi da su Rabi

Ummi tace"Wai kee yaushe zakiyi hankaline,su Maryam ne zasu Miki girki ke kina zaune "

Wanan abin na ummi na b'atawa zeenat rai Amma sai ta daure tace"ummi yanzu fa na shigo gidan sallah kawai nayi ummi ko ki tambayeni ya interview Dina ya kasance"

Tashi ummi tayi ta bar Mata d'ankin a ranta ko cewa take ni nasan ai ba abin arziki zaki tsinana ba,ba Zan tambaye ki ba in kwasa takaici"..........

Hawaye ne ya gangarowa zeenat ta mike ta koma d"anki ta canza kayan jikinta ta fito Suka Fara aikin girki

Kafin a ce 6:30 mazan gidan sun dawo lokacin har sun gama girkin sun kwashe a babban kula

An shimfid'ewa su Abba taburma a inda aka saba,su ma su ya aminu an shimfid'e musu nasu,sai su ummi suma an shimfid'e musu sai na yaran gidan

Kowa ya shige domin yin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login