Showing 78001 words to 81000 words out of 148334 words

Chapter 27 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2907

zeenat Ashe kina da Baki Haka lallai yau zaku gan hauka "

Zeenat zata wuce ya jawo ta yace"look in to his eyes ki fad'an me to his face whatever it is ke tsakanin ku dashi ya Kare this minit"

Sameer yayi ta kallon zeenat tace"shah is that necessary?"'

Yace"it is, domin daga yau na rantse da Allah na gan ya Kuma binki ko ke na gani wajenshi mtssss zeenat Zan Miki dukan tsiya in fasa Miki jiki Kuma sai nayi Karan ku kin San karamin aikinane"

Zeenat ta kalli Sameer tace"sir Sameer duk wani abinda ya tab'a had'an ni da Kai ya Kare daga yau no messages no call ko gaisuwa bana son ya had'an mu please understand my husband is a jealous type and in ya hau dokin hauka saukeshi na wahala "

Yace"eh naji kome Zaki kirani ki kirani wallahi but bana son alakar ki dashi'

Sameer yace"Kai har kana da bakin Kai ni kotu ka mance hanyar da ka bi ne dan ka aureta dan nayi shiru toh ka sani zeenat tawa ce lokaci kawai nike jira

Naushi ya kaiwa Sameer ,a zafafe Sameer ya dunkulo hanun sai zeenat ta shiga tsakanin su wani ajiyar zuciya shaheed ya sauke,har dariya na niman sub'ucewa zeenat watoh ga tsoro ga mugun aiki'

Fuska d'aure tace"haba yayan mu ai ka ji kunya dukan mijina a gabana ko'

Shaheed ya leko yace"atoh fad'an mishi dai ni rasa yaushe zai gane na girma "

Tsaki Sameer yayi ya bar wurin

Zeenat na ganin Haka tayi gaba tana Jin Yana biyo ta Yana matsifa

Shaheeda tayi tsaki ta bi Sameer
. Tace" dole muyi wani abu fa?"

Sameer yace"kamar me fa'

Ta juya me baya tace"kana son zeenat ni Kuma Ina son shaheed ka gan we are on the same page me zai hana mu had'an hanun mu samu abinda muke so na ji yana cewa zai had'an party why not we use that opputunity mu rabasu"

Yace"how?"

Tace"by druging her,in ta bugu sai mu jata zuwa d'anki sai ka tube ka hau Samanta ni Zan jawo mutane d'ankin ko office tunda bamu San venue ba in aka Kama ku a Haka na tabbata ko Mami ma zata sa ya saketa ka gan sai ka samu damar guduwa da ita"

Yace"wallahi in Kika kuskura kikayi wani Abu to tarnish image din zeenat Zan Baki mamaki ke Baki da hankaline Ina son zeenat Amma ba Yana nufin I will stoop so low Dan in sameta ba,you no what shaheeda you are disgusting I hate you now get out"

Shaheeda tayi murmushi ta bar office din sai tayi abinda tayi niyya this time harda shi zata had'an

Tunda Suka Koma office yake ta matsifa ya bude drawer ya d'auko weed tana kallo ya zuba a abinda yake sawa ya kunna me wuta Yana zuka yaushe rabon su had'u,in ba ya Sha ba bazai samu natsuwa ba

Zeenat na ganin Haka ta mike ta d'au Jakarta dake tebu dinshi ta saka waya

Hijabi tasa ta rataye jakar

Zata fita yayi saurin riko ta yayi wurgi da abin hanunshi,cikin maye yace"iam sorry,help me to quiet girl"

Fisgewa tayi tace"in ka Kara tab'ani you will see the other side of me"

Kuka ya fashe dashi yace"zee Yi hakuri kece mamana,kece hanan,kece Mami ,kin San ya Nike ganin ki?dayawa ga ki can a bango ga ki a nan,ga ki can Kuma"

Zeenat tayi tsaki ta fita sauka tayi a reception Suka d'an tab'a Hira da tasleem tana Mata korafi Bata zo gida ta dubata ba"

Tasleem tayi dariya tace"Zan zo inshaallah"

Zeenat tayi murmushi tace"Amma kun rabu da Hamza ko?"

Tasleem tace"eh tun wanan Daren ban Kuma Bari mun had'u ba"

Zeenat tace"better ni Zan tafi gida kafana na ciwo kin gan har ya kumbura Kan in zo in kasa tafiya"

Zeenat na tafiya tasleem ta shige toilet ta Ciro waya tace"yes sir duk suna office but she just left "

Ko me aka ce Mata oho sai tace"eh sir nayi kokarin ganin mun kulla abota da ita"shiru tayi na wasu sakwani sai tace"yes sir"

Ta yanke wayar ta bar toilet din ta fito ta cigaba da aiki tana me Jin haushi yaushe aikinta zai Kare ta gaji a boring office din Nan so take ta Gama assignment dinta

___________

Mama ce zaune a office din appa yace"kina nufin zeenat ce tayi duk abinda Kika fadi?"
Tace"Nima ta bani mamaki,Ashe ta Fara natsuwa babu inda ta birgeni Kamar inda tayi taking risk ba tare da ya amince ba it means tasan what right and what wrong,yanzu tayi hankalin da zata banbance fari da Baki"

Appa yace"mashaallah su zeenat anyi hankali ai in gadon mahaifinta zatayi ai batayi komai ba ko profe......_

Katseshi mama tayi tace"Yaya ka mance ai baba d'an kasuwa ne Kuma shima ba laifi kanshi na ja tunda yayi karatu "murmushi yayi yace"hajiya kenan lokaci fa yayi da gaskiya zata bayyana Kant......"

Be karasa ba ta kawo wani topic tace" duk na gansu dukkansu biyu but shi babban na Lura da son zeenat yake na gan irin kallon da yake Mata Kamar zai had'iyeta Kuma da take Jin zafin kafa Kamar ya shige jikinta"

Appa yace"toh fah>??wata sabuwa matar kanin nashi"

Mama tace" Nima dai shi na gani Kuma ai bazai yiwu ya aure ta ba Koda mutuwa shaheed yayi sa Kai wahala dai"

Appa yayi murmushi yace"Nan fa d'anya hajiya me zai hana ai da aure tsakaninsu Basu da dangin iya bare na ba,ni da ke mun San zeenat ita ka dai ce Kamar inda yake shi kadai ai Babu alaka ta jini tsakaninsu meya had'a bir........"

Mikewa Mama tayi tace"Daman zuwa nayi in sanar da Kai zasuyi party Kuma zuciyata be kwanta da wanan party ba"

Appa na dariya yace"kedai Baki son gaskiya ke da kike nuna Baki son ta shine yanzu kike tsoron gaskiya ta fito"

Mama tace"Ni nayi karatu na,Ina nuna hakan ne Dan an San hausa fulanin da kawaici in aka gan Ina nuna Mata so zargi zai Shiga zukatan mutane,Kuma karka manta zeenat ya'ta ce ta fari"

Yace"indeed,toh miye abinyi??"

Tace"baka ganin dama ne na bincike"

Appa yace"ok Zan sa a sa min ido _

Mama ta fita ta bar office din

______________
Ko da zeenat ta bar office gida tayi a Keke napep kafar duk tayi tsami


Shiga tayi tana dingishi Mami ta taso ta rungumeta tana Mata godiya Hanan ma Haka

Murmushi tayi tace"waye ya sanar daku?"

Mami tace"d'anzu babangida ya Kira Yana fad'an min mun gode Allah yasa kiyi nasarar canja min balarabe tunda na lura Yana sonki"

Zeenat a ranta tace"so Kuma?"

Taimaka Mata Hanan tayi taje ta kwanta,ta lullube da bargo

_ko da ya dawo ya ganta a kwance tana rawar sanyi ya kalleta yace"meyasa Kika dawo Baki sanar Dani ba?"

Zeenat Bata tankashi va,shirun ta ne yasa shi zaton ko fushi tayi ya zauna bakin gado sai ya ji tana nishi

Kai hanun wuyarta yayi ya ji wani irin zafi,sai ta fashe me da kuka tace"kaina ciwo,kafana zafi ban iya tafiya,idona zafi yake min"

Wani tausayinta ya ji sorry Bari in baki abinci Kan Dr ta iso yanzu Zan kirata"

Mikewa yayi domin zuwa d'auko abinci sai ga Mami ta shigo da abinci

Shi da kanshi yayi ta Bata a Haka Dr ta shigo ta same su

-------------------


Yau ranshi a b'ace yake,alhaji buba yace"gaskiya nayi mamaki a ce karamar yariyar ce zatayi defeating dinmu"

Wani irin matse glass cup din dake d'auke da expensive wine yayi ya tarwatse hanunshi ya fara zubar jini

Yace"no,Ina ganinta wawiya Ashe tana da wayau I underestimentedher,sai ma ka gan inda tayi busy tana yawo"

Buba yace"miye abinyi?"


Yace"party "

Buba yace"me kake nufi?"

Yayi murmushi yace"



Maman Nur


Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Karki karanta in baki biya ba


Bismillahir Rahmanir Rahim

Party zasu had'an he want to celebrate his victory'

Wani dariya alhaji buba ya kece dashi yace"har suna ganin sunyi nasarar da zasu yi celebration Basu San yanzu za a fara wasan ba"

*Camelion* yace" ai yanzu za a fara battle din me akayi ko?"

Alhaji buba yace"me za ayi a party"

Wani murmushi *camelion* yayi yace"bani zanyi ba yi min za ayi,babu Wanda ya isa ya rabani da wanan familyn din,da farko sun kwace duk wani abinda ke nawa,na biyu Kuma sun rabani da abinda Nike s....."

Be karasa magana ba sai ga b k d'anya daga cikin boy dinshi ya shigo yace"oga *camelion* an d'aukota "

Ya jinjina Kai yace let her in"

Shigowa shaheeda tayi duk a tsoroce take,kallonta *camelion* yayi Yana wani murmushi Yana gyra zaman mask dinshi

Kallon cikin Ido tayi me sai Kuma ta buga kanta kamar me son gano wani Abu

Katseta yayi yace"karki b'ata lokacin wajen dogon tunani kedai kiyi abinda ya kawo ki kawai,na samu labarin kina son shaheed Kuma Zaki iya yin komai a kanshi hakane?"

Ta jinjina Kai tace"eh hakane wani b'angare ne na jikina bazan iya rayuwa babu shi ba

Ya jinjina Kai yace"ba komai yasa nasa aka kawo min ke ba dukda dare ne ni na Kira ki nace ki fito akwai motar dake jiranki a waje in har kina son ki samu shaheed,fitowar ki ya tabbatar min ke din me kaunar shaheed ne Kuma Zaki iya yin komai dan ki sameshi"

Cikin tsoro da Kuma mamakin had'arin wurin da aka kawo ta Wanda da k'yar zata iya gane wurin saboda anyi blindfolding dinta

Mikewa yayi ya karasa gabanta ya rungume kawai ji tayi ya Fara latsa Mata nono

Jikin shaheeda ya Fara rawa cikin rawar murya tace"please don....."

Janye jikinshi yayi yana Yi Mata wani shu'umin kallo yace"haka Nike jikina b'ari yake in na gan mace

Had'iye miyau shaheeda tayi

Mika Mata wani kwalba yayi yace"duk inda za ayi ki tabbar kunyi adding wanan a drinks din da zeenat zata Sha at all cost sauran instruction din zanyi ta baki a party "

Tayi murmushi tana kallon kwalbar tace"thanks"

A tare dashi suka bar gidan gona suna kaiwa cikin gari ta ji an canza Mata mota domin anyi blindfolding dinta

Cikin kankanin lokaci aka Kaita gida aka sauketa

Shigewa tayi tana waige waige a lokacin 4:50 tayi

Tana tura gate ta ji shi a bude abin sai ya Bata mamaki

Sameer ne ya fito cikin jallabiya da alamu massalaci zashi ya bita da kallo,itama kallonshi take har ya b'ace Mata da gani ta Kuma Jan numfashi tana shakar iska

Shigewa tayi ta koma d'anki ta tarar da Hanan kwance itama sai ta kwanta tana mamaki Ina maigadin gidan ke shiga da har za a bude gate be sani ba,Kuma ai akwai securities

______________

Tunda ta Sha maganin ta samu karfin jikinta sai dai taki kula shaheed babu inda beyi da ita ba taki amsashi karshe ma da yayi magana sai ta fashe da kuka,ji yayi tamkar zai haukace yace"ki Fadi komai girl Zan Miki but please bana son wanan basarwar da kike min na rokeki"

Zeenat ta juya me baya tace"ai dama nasan haka zaka ce tunda ni bani da amfani Kuma ka maidani wawiya haka ranan ka shige d'anki da wata karuwa kuka yi iskanci ku,ranan ma haka ka tafi da shaheeda kuka yi iskanci harda comdom aini daman nasan ka tsane ni shiyasa ka hanani auren me Sona nima Ina sonshi dan kawai ka kuntatawa rayuwata amma ba komai akwai Allah,Kuma ni ka sallameni in je in auri my same....."

Bige Mata Baki yayi fuska d'aure yace"ki auri wa?"

Turo Baki tayi tace"in auri my shaheed"sai Kuma ta toshe bakinta,dariya yayi har dimple dinshi Suka lotsa bude Mata hanun yayi ta shige suna dariya yace"how long"

Tace"ban fahimta ba"

Yace"how long Kika Fara Sona?_

Zaro Ido tayi tace"ni nace maka Ina sonka?"

Yayi Mata kallon cikin Ido yace"that the difference between ni dake Ina fahimta sak'on zuciyarki by looking into your eyes but ke bakiyi Kuma hakan na b'ata min rai"

Tashi tayi tana dafa bango tace" ai in bani da fahimta ya kamata ka fahimtar dani sak'on tunda kana da baki"jinjina Kai yayi ya shafa sajenshi

Yace"wani sak'on ya fi karfin Baki ta furta saidai zuciya ta isar,domin shi Baki yana iya fad'in abinda ba dai-dai ba Amma zuciya Bata karya "

Tace"hmmm"

Yace"Ina Zaki je ne?"

Tace"wanka zanyi inyi sallah tunda Kai na gan baka sallah"

Zaro Ido yayi yace"

Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"karki min sharri,so kike in zanyi sallah sai nayi announcing zanyi sallah ai ya Zama Ina tallata aiki na kenan ni da kike gani na ban iya pretending ba kamar wasu duk wani halayena kin sansu Kuma Ina addu'a in canza just for someone to be happy"

Tace"I now is for shaheeda "

Yace"you are entitled to your opinion ke Kika fad'an bani ba"

Sungumanta yayi zuwa bayi ya taimaka tayi wanka da brush,zata fito yace"that is cheating you know"

Tace"me nayi Kuma?"

Yace"ni na taimaka Miki kinyi wanka instead ki jira Nima inyi shine Zaki fita ko?"

Ta juya ta kalleshi Yana cire boxers yace"heyyy iam the petient here not you so don't expect any help"

Yace"but ai zuciya bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login