Showing 141001 words to 144000 words out of 148334 words

Chapter 48 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2923

ba

Zeenat ta rintse Ido ta Danna kunnama ta halbeshi a baya,Wanda sanda Sameer yayi wani bouncing ya saki ihu

D'angashi tasleem tayi ta wurga shi cikin wanan circle din Mami da Hanan suka zuba me Goran petir yana ihu Yana kururuwa kokarin guduwa take Amma ya kasa tashi

Juye me sukayi daga Kai Kamar inda yayiwa shaheed

Tasleem tace"Mami are you ready"

Zuciyar Mami ya bushe domin ba karamin b'arna yayi musu ba ya kashe Mata????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
iyaye yayanta da matarshi Kai dole a hukuntashi

Mummy ce ta d'auki ashanan daya wurgar ta kunna

Kawai gani sukayi ta wurga ya bi circle line din wani irin ihu yakeyi Yana niman taimako sai cewa yake Baku da hankaline zaku Kona ni"

Mami tace"kenan Baki ka Bazai mutu ba

Ai cikin kankanin lokacin wuta ya Kamashi Yana ihu

Tuni zeenat taje ta rungume shaheed ta hade fuskokinsu

---------------------

.su Abba sunje asibiti an fad'a musu su Mami sun d'auke zeenat appa yace"toh muje gida kila suna can"

Sunje gidan Maigadi yace"basu dawo ba

Mijin Mami ya Kira number Mami bata d'anga ba,Hanan ma haka,appa ya Kira umma bata d'anga ba yace",me hakan ke nufi?"

Junaid ne ya shigo da travelling bag abbanshi ya harareshi shiko ya shafa Kai yasan bazai wuci zuwa gidan da yayi direct ba domin ya gan take takenshi gidan yake son dawowa shi Kuma yace be tab'a ganin inda akayi haka ba"

Gaidasu yayi cikin ladabi suka amsa

Baba yace"Wai toh me suke nufi ne da basa d'aukan waya?"

Junaid yace"su waye"

Appa yayi me bayani
.Junaid yace"

[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Junaid yace"hmmm ai babu tantama tasleem ta jasu suje su kashe Sameer ne,ita fa bata abu na masu hankali in ranta ya b'ace abinda ta gan dama zatayi Kuma this time nasan Koranta za ayi a aiki"

Appa ya mike yace"ikon Allah Zama bata gan mu Kai junaidu baka San inda za a sameta ba ?"

Yace"Bari dai in Kira James nasan duk inda zata tana tare dashi"

Kiran James yayi ya tambayeshi james yace"suna wirehouse"

Abban su zeenat yace"mu je"

Kwasar kansu sukayi sai wire house a hanya Junaid yana so ya Kira office abbanshi ya hanashi yace"that will only make things worst ka bari tukkuna muje mu San halin da ake ciki kafin a Kira gudun b'atawa tasleem suna

Ko da suka Kai har Sameer ya kune kurmus sun watsawa shaheed ruwa ya farfado sai dai baya iya tashi

Kokarin taimaka me suke sai gasu Abba sun shigo da gudu Suka kalli gawar Sameer da ba a iya gane kamaninshi

Abba ya rufe tasleem da fad'a Mami tace"toh ai ba ita kadai za awa fad'a ba harda mu tunda tare mukayi komai"

Sosai abbansu zeenat yayi fushi dasu mami,baba ko yace"ban San Baki da hankali ba balkisu sai yau, meyasa zaku d'auki doka a hanunku?"

Mama Bata kulashi ba

Junaid yayi ta kokarin kashe wutan sanan ya d'auki gawan ya saka a d'anya daga cikin drums din dake wajen sanan suka had'an hanun suna turawa har suka fito dashi waje

Junaid yace"gangaren can akwai wani rafi a wajen zamu jefar dashi kowa ya huta"

Suka jinjina Kai da k'yar Suka gangara wajen Suka saki drum din ya gangara cikin rafin

Suka koma ciki lokacin har su mama sun fito da shaheed

Tasleem na binsu a baya,kamar ance Hanan ta juya sai ta gan bk ya tashi ya nufo tasleem da wuka a baya

Wani ihu tayi ta ce tasleem bayanki"

Juyawa da tasleem zatayi kawai ya caka Mata wuka a gefen ciki"
. A tare su Junaid Suka karaso

Zeenat ko wani Kara ta saki tana Kiran sunan tasleem

Yana kokarin karawa tasleem ta rike wukan jini yayi ta tsiyaya a hanunta

Junaid ne ya halbeshi har lahira domin a goshi ya same shi ya halbe sauran biyun dake kwance har yanzu hodar be sake su ba"

James dake rike da daughter shi exther ya saketa ya karasa wajen tasleem da gudu ganin ta fadi,Amma sai Junaid ya Riga shi

Tana kaiwa kasa zeenat itama ta Fadi kasa Domin a zaton ta mutuwa tasleem tayi

Haka dai su Abba Suka dibe su sai asibiti domin tasleem na fidda jini sosai duk sun tsorata

Suna kaiwa wani babban Private hospital aka shigar da ita emergency,shima shaheed aka Fara bashi kulawar gaggawa domin Yana bukatar kulawa,zeenat ma Haka amma ita sai an Mata wankin ciki ma

Su mama sai Kai komo sukeyi a asibitin likita ya fito fuskarshi ba walwala mummy da tafi kowa damuwa tace"ya jikin nata?"

Yace"a gaskiya tana bukatar jinin sosai Kuma min gwadata mun gano jininta irin jinin nan masu wahalal samu is very rare so gudun Kar mu b'ata lokaci muna son a Kira mahaifinta I mean her biologycal father "

Duk suka kalli juna sai Abba yace"a gaskiya sai dai ayi cigiya domin bamu San iyayenta ba adopted child ne"

Junaid yayi saurin cewa"Abba ka je kawai kila a dace"

Abba zaiyi magana Junaid yayi saurin katseshi da cewa"ka je please"

Abba ya bi b?yan Dr da tuni yayi gaba suna shiga office ya rubata me wani takkadar ya bawa Abba yace"ka je lab ka Basu"
. Abba ya amsa Yana barin office din Junaid ya shiga ya zauna yace"Dr a asibitin Nan Kuna D N A test?"

Dr yace"babu abinda bamu dashi muna da ingantattun kayan aiki
. Yace"good"mutumin Nnan nike so ayiwa DNA da wanan yariyar ta emergency da wacce take gyanae clinic ni Ina zargin twins ne"

Dr yace"but ai be kamata ayi ba tare da izininsu ba is against the hospital rules

Junaid yace"please Dr ka taimaka "

Dr yace"ok Zan sa nurse ta je ta d'ibi jinin wan can ta gyanae clinic din ita na emergency din muna da sample dinta,kaje can inda ake biyan kudi ka basu wanan paper din ka biya zasu sa stamp ka dawo min dashi sai a Fara aikin

Yace"ok sir zanyi inda kace

Bayan an d'ibi jinin abba,sun Yi mamakin ganin yayi matching Dana tasleem an samu inda ake so abin har mamaki ya bawa Dr mamaki amma bece komai ba ya cigaba da aikinshi har akayi nasarar ceto rayuwarsu har shaheed anyi dreesing ciwon jikinshi anme allurar bacci,itama zeenat da sauki sai kawai suka nimi alfarma a Basu ward d'anya

Ward din da mutum d'anya ne a ciki akayi shifting dinshi zuwa wani ward aka ajiye su tasleem.

Alhamlilahi suna ta samu sauki,

B?yan kwana uku yau ake sa ran resul din D NA zai fito

Da misalin karfe hud'u na yamma Junaid ne zaune a office din Dr

Dr sani ya kalleshi sanan ya mayar da dubanshi kan result din yace"


Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Ajiye paper yayi yace"result din ya nuna dukanninsu Yar shi ne Kuma Yan biyu ne su"

Wani ajiyar zuciya Junaid ya sauke domin shi kanshi zai so a ce ya aure Yar asali Yana son mace Mai root saboda yaranshi shiyasa ya dage

Karb'a yayi cike da farin ciki da Kuma mamakin me ya rabasu haka da su kansu basu San su twins bane"

Tashi yayi, yayi folding result din yasa a aljihu ya bar office din cike da farin ciki

Zeenat ce kwance tana Shan tea me zafi

Tasleem ko tana zaune Kan plastic chair rike da waya tana latsewa da hanun hagu domin daman nada ciwo

Shaheed dake facing zeenat yace"ni gaskiya na gaji a sallame mu baby,duk a takure nike"

Zeenat tace"wallahi Nima,duk an sa Mana Ido"

Tasleem ta kalleta kasa-kasa tana tabe Baki"

Shaheed yace"nidai da Dr ya Zo Zan ce ya salleme mu,mu barsu mama anan"

Kafin zeenat tayi magana tasleem tace"toh babu Wanda ya isa ya bar nan banji sauki ba,tare aka kawo mu tare zamu koma"

Zeenat tace"bakin ciki Kamar mu muka hanata aure"ta Kare da murgud'an Mata baki"

Mama ce ta shigo rike da basket din abinci tayi sallama tace"daughter ya jikin na ki"

Tasleem tace"da sauki mamana"

Zeenat ta fashe da kuka tana girgiza kafa harda kifar da tea din wai mama ta daina sonta

Mama na murmushi tace"ai ke yanzu na barki da mummynki tasleem ce tawa"

Tasleem ta kyalkyale da dariya tana Mata gwalo Wai itace Yar gaban goshi"

Dr na shigowa shaheed yace"please a sallamemu na gaji da zaman asibitin nan?"

Yace"but ciwon jikin ka is fresh ka Bari Nan da 3days"

Yace"ah'ah wallahi ni gida Zan tafi haka kawai kasan rabona da gida,Kuma kwana biyu ban latsa matata b......."be karasa ba domin sai yanzu ya tuna mama na d'ankin itako yi tayi kamar bata ji me yace ba ta basar

Zeenat ko rufe bakinta tayi tana dariya kasa-kasa"

Dr yace"ok ka Bari gobe a sallame ku in ka Gama karb'a allura "

Yace"Allah ya kaimu"

Tasleem dai latse waya take Junaid take son gani amma bata son ta Kira shi Kar ya rainata

Aiko kamar yasan tana missing dinshi sai gashi ya turo kofa"
. Murmushi ya sub'uce mata,shaheed yace"munafuka ana so ana kaiwa kasuwa"

Cikin dare su uku ne a ward din domin Mami cewa tayi ta Gama jinyarsu Wai su zeenat na rashin kunya gabanta aka barsu tunda jikin da sauki,Kuma suna it's yiwa kansu komai tasleem ne ma tafi su Jin jiki'

Zeenat ce zaune a gadonta kasa-kasa tace"baby Kamar tayi bacci"

Yace"ai da alama Zo mu kwanta anan?"

Zeenat ta tashi a hankali ta karasa ta rungumeshi tace"I miss you"
. Ya hade fuskarsu har hancinshi na gogan na juna yace"miss you more Kuma Ina alfari dake my zeenat,sorry we lost our baby da munje gida I will work hard mu Sami wani"

Tace"in Ina tare da Kai nothing else matters to me,Kai din rayuwa na ne Ina addu'a Allah ya bamu tsawon rai,in ma mutuwa ne ya d'auke mu tare"

Ya ja hancinta yace"you are the best"

Rungumeta yayi Yana smushing dinta har zasu wuce Gona da iri tasleem tace"I swear to God Zan sauya Muku kamanin,can't you wait till tomorrow,a asibiti muke for God sake "

Shaheed yace"zeenat Allah kaimu gobe mu huta da sa idon wasu"
. Zeenat tace"Amin "

Washe gari aka sallamesu Abba ya kwashe su a mota

Zeenat da Shaheed na baya

Tasleem na gaba

Abba na tuki Yana waya da hanne yace"hanne ki daina kuka please na fad'an Miki gobe za a turo driver ya d'auke ku karki damu,wani uzuri ne ya rike ni ku taho da baffa shima ya gan inda kike da duk Wanda ya nuna Yana son biyo ki Zan sa a maidasu"

Tunda ya Kira hanne tasleeem ta b'ata rai,ta d'aure fuska,zeenat Basu ma San anayi ba soyyayarsu suke Sha a baya"

Shaheed yayi kissing hanunta dake cikin nashi,ta madubi Abba ya gansu

Strictly yace"in kukayi repeating nonesense din Nan sai na paka kun fita,meyasa baku da kunya"

Turo Baki zeenat tayi tana kunkuni

Har suka Kai gida babu Wanda yayi magana

Sun tarar su mama suna jiransu da umma sai Mami dake Shirin komawa gidan mijinta domin hanne zata dawo gashi ana Shirin dawo da auren mummy da Abba"

Hira suke sosai,mummy tace"Yaya balikisu Wai Ina d'anyan ya'ta ai su biyu ne"

Mama ta d'au ciwon ne ya taso Mata tace"ai zeenat ce kadai "

Mummy ta girgiza Kai tace


Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Tace"a wanan ranan Yara biyu ne Mata,kafin wata Mata ta shigo na ji suna Magana da Dr ban San me suke Fadi ba,sai na gan ya fita,kamar hajiya Luba naji ya kirata"

Kafin ya dawo wata nurse ta d'auke d'anya"

Duk sukayi shiru suna saurarenta,Mami tace"Ina ga fa da gaske takeyj domin kullum sai ta tambaya"

Mama tace"tirkashi daga Ina za a fara"

Umma zatayi magana Abba ya shigo rike da hanun tasleem domin da k'yar take iya tafiya

Ta zauna tace"Hanan ta kawo Mata ruwa"wayar ta yayi Kara ta duba ta gan Junaid
. D'angawa tayi ko me yace?"

Sai tace"so sorry na manta ne ban fad'an maka ba zamu dawo gida yanzu ma muna gida,ok toh sai ka shigo"

Mami tace"Yaya akwai matsala fa anty hafsat tayi insisting Yan biyu ta Haifa"

Mama tace"Kuma mu dai d'anya aka bamu"

Tasleem ta d'ango da sauri tana kallon mummy"

Mummy tace"wallahi Yan biyu ne duk Mata wanan Dr ne yasan inda yayi da d'anyan Kuma shi yayi min allura Wanda tunda yayi min ban Kara gane miye hankali ba sai da na samu lafiya"


Abba ya zauna yace"wanan irin matsifa har Ina yanzu daga Ina zamu Fara"

Mummy tace"mu koma asibiti mu nimi likita ya fitar min da ya'ta

Abba yace"zanje in Sami alhaji Musa da Mai kanti halin da ake ciki daga Nan zamu San abinyi wallahi sai na nunawa wanan Dr yayi kuskure"

Tasleem dai Bata ce komai ba,sabar rud'ewa Abba ya kasa tashi dadi zaiji ko me "

Jikin shi har rawa yake,sai ga Junaid ya shigo da leda a hanun ya duka ya gaishesu a yanayin fuskarsu ya gane akwai matsala"

Yace"Mami lafiya duk kukayi jigum?"

Mami tace"Ina fa lafiya Allah ya jarrabce mu,yanzu Kuma anty hafsat ke cewa zeenat yan biyu ce,shine duk Muka rasa Ina zamu Fara niman yar'uwarta"

Yayi murmushi yace"tana zaune anan miye amfanin zuwa nimanta"

Duk Suka kalleshi,yace"yes,ko shakka babu tasleem da zeenat Yan biyu ne"

Mikewa sukayi da mamaki"

Ya Ciro test result

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login