Showing 105001 words to 108000 words out of 148334 words

Chapter 36 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2925

Da muka tambayeshi meyasa sai yace"mu dai mu rike me amana ana farautar diamond din Kuma ya lura mafarauta zasu iya ganin b?yan kowa dan su samu diamond din,Yana ji a jikinshi akwai tashin hankali a gaba Kuma Yana so a b'oye identity din zeenatu domin ya lura matar Kabir Bata da mutunci Bata ganin kowa da mutunci in ko Allah yayi Yana da tsawon rai zai dawo ga amsa da kanshi

Shiko Mai kanti ya mikawa mama domin ya yarda da ita dari bisa dari,alhaji fulanin na son yin magana baba ya shigo da farin Cikin shi ya amshi baby sai murna yake an me haihuwa wanan murna tashi shiya kashewa kowa jiki ana ganin in an fad'a me gaskiya jikin shi zaiyi sanyi,mama ta gan rashin dacewar sanar me tana son yin magana Mai Kanti ya Hana ya mike yace"fulani muje shago zan koma"

Appa yace"Nima dana yi sallah Zan biyo ku in taya ka sayar da kayan"

Fita sukayi mama ta koma Cikin gida ta nimi wuri ta b'oye diamond din dake mugun sheki da walkiya

A take baba ya sa miki sunan Inna yayi Miki abinda ya dace ya maida ki cikin gida toh tun wanan lokacin bamu sake sa Mai kanti a Ido ba tun muna kuka da cigiya har mun gaji har yau babu labarin sa,b'acewarsa ne ya Kuma tabbatarwa fulanin akwai matsala in other su nunawa makiyansu babu wata alaka da familyn sai kawai sukayi relocating living everything behind harda gidansu sai dai sun zuba Yan haya a bq sai Kuma Mohammed dake dawowa lokaci zuwa lokaci ya sauka a gidan bamu kara Jin d'uriyarsu ba sai da su Kabir Suka rasu akayi ta sanarwa thou da dadewa mun Samu labarin rasuwar fulanin da matarshi a Kano,kafin rasuwar su kabir

Wanan kenan zeenatu ke Yar kabi......"

Be karasa ba Suka ji zubewar zeenat

Mama na kuka tace"ka gani ko sai da nace karka sanar da ita ka gan abinda hakan ya jawo ko??"

Hankali tashe yace"ga ruwa Miko min a watsa Mata"

Ruwan ta kawo ta zuba mata amma ko motsi batayi ba,appa besan lokacin daya d'auketa ba ya kaita motar da tazo dashi mama ta shiga tayi ta jijjigata,a guje ya ja ya bar gidan Mai din

Da mamaki bapcy ya bi motar ganin an daukota Yana tuki Yana waya da Sameer yace"kamar fa asibiti zasu ta sume?"

Yace"Suma Kuma?meya same ta"
Yace"ban sani ba but Ina binsu I will keep you updated"

Yace"dole akwai wani abu tsakanin su uku in ba baka ba me yake da matar kanin kullum take zuwa gidan Mai and now zeenat me suke nufi?"tunanin shi ya bashi akan diamond ne kila so suke su bawa Shaheed shiyasa zeenat ke zuwa,dole yayi wani abu he has to be a step ahead of them,Kuma da dukkan alamun sun San shi ba d'an gida bane shiyasa zeenat ta gane"wani Jan numfashi yayi Yana goge hanci ya koma ya zauna ya jawo table ya fasa ledar cocaine ya Fara Shaka

Ana Kai zeenat asibiti aka Fara Bata taimakon gaggawa

Mama sai kuka take tace"alhaji in wani abu ya Sami zeenat wallahi I will hold you responsible,irin wanan gaskiya wuyar digesting yake shiyasa na ki fad'an Mata Kai ya zaka ji in ance mutane da ka sani a matsayin iyaye in a second a ce basu suka haifeta ba,I can imagine what my daughter is going through ita kadai Nike gani in ji Dadi ita ke tuna min hafsa"

Appa dai baice komai ba yayi ta zirzirga

A lokaci d'anya wayar mama da zeenat sukayi kara,na zeenat hubby ne na mama kuma Rabia ce

d'angawa tayi jiki ba kwari sai taji muryar baba cikin b'acin rai yace"Wai ina kike zuwa ne da baki ganin yamma tayi"

Katseshi tayi da cewa"alhaji kayi hakuri ina asibiti ne zeenatu ba lafiya "

Zaro Ido yayi yace"wani asibiti ne?"

Fad'an me tayi yace"gashi Nan zuwa"

Kallon wayar zeenat tayi ta gan still Shaheed na Kira d'angawa tayi yace"zeenatu Ashe bana hana ki fita ba?"

Mama tace"sorry ba zeenat bace mama ce"
Cikin kunya ya gaidata ta amsa tace"kayi hakuri ni na Mata Kiran gaggawa Kuma ta sanar min kana bacci Amma nace ta Zo yanzu ma muna hospital ne "

Yace??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????"lafiya mama,waye ba lafiya?"

Tace"wallahi zeenat din ce tana can likitoci na bata kulawa kayi hakuri please na Shiga hakk....."

Bata karasa ba yace"wani hospital take?"

Ta fad'an me yace"gani nan zuwa,mama tace"no da kayi zaman ka Kai da baka Jin dadi

Tace"no Zan sa Hanan ta kawo ni"

Yana yankewa yasa Riga a saman wandon dake jikinshi ya tafi b'angaren Mami ya sanar da ita tace"ikon Allah bari duk muje jirani "

Yace"ok"Sameer dake zaune yace"meya sameta haka suddenly Ina d'anzu ta fita"

Yace"ban sani ba gaskiya saidai naje"yayi kokarin bugar ruwan cikinshi Amma be fadame komai ba,can dai ya mike yace"nima bari in sawo Riga muje"

Yace"no bro kayi zaman ka baka Jin dadi "

Yace"no I insist "

Shaheed yace"karka damu"

Zamanshi yayi domin yasan in ya nace zaiyi zargin wani Abu sai yace"yauwa Shaheed waye ka had'u dashi a gun da aka Kai ka"
Sha re shi Shaheed yayi yaki bashi amsa Daman shi be fiya son mutum me son sanin komai ba

Mami na fitowa suka bar gidan da Hanan asibiti sukayi direct Suka tarar da an fito da zeenat ta farfado tana zaune ta jingina da gado ta kurawa gefe d'aya Ido

Tana Jin su Mami da Shaheed sun shigo ta kalli kofa sai Kuma ta


Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Sai ta d'auke kanta tana kallon ceilling

Mami tayi mamaki ta karaso tace"zeenatu ya jikin naki Wai me ma ya same ki ne?"

Zeenat ta kau da Kai ba tare da ta amsa ba tana gyran kwanciya,shaheeyace"ba dake ake ba?wani kallo tayi me sai ta Kuma d'auke Kai abin sai ya bashi mamaki ya kalli mama yace"me ke damun ta ne?why is she behaving like this "

Mama zatayi magana zeenat ta mike a zafafe tace"to miye hadina da ku da Zan amsa muku gaisuwa ku fita nace,I hate you I hate the entire fulanin family,I hate you guys,wallahi bazan yafe muku ba tunda har aka wulakanta min uwa abinda Kabir yayiwa mum Dina bazan yafe ba watoh Nim,I was a mistake ba Haka ya so ba wallahi bazan yaf......"

Wanka Mata Mari mama tayi tace"kina hauka ne me kikeyi haka zeenat,kina da hankali kuwa"

Cikin kuka zeenat tace"gaskiya ne bani da hankali mama iam loosing my mind ku taimaka in dawo hankalina how can I be kabir's daughte. ...... Daman gaskiya ne da ake cewa Ina kama dashi "

Da sauri Mami ta Kuma kallon mama tace"wani Kabir din"

Mama ta saci kallonta zatayi magana baba ya shigo zeenat taje ta rungumeshi ta fashe da kuka duk jikin shi yayi sanyi yace"meya same ki,zeenat ki dawo hankalin ki please"

Zeenat ta janye kanta tana kallon shi ta nuna kanta tace"Wai baba da gaske ne Kai ba mahaifina bane,baba ai Kaine mahaifina ko??"

Appa yace"me ke faruwa ne meyasa kike magana Haka?"

Tace"ya za ayi a ce in a blink of eye komai ya canza why baba why?ni ku na sani Kuma mama ta cuce ni da ta bari na auri jinin Wanda suka cuce mahaifiyata"

Baba ya kalli mama yace"hajiya Wai meke faruwa ne?"

For a moment shaheed ya zata ko she is mad din ne da gaske but maganar mama yasa shi kallonta data ce muje gida in maka bayanin ba maganar da za ayi a asibiti bane"

A zafafe zeenat tace"babu wani zuwa gida da za ayi ai a asibiti aka Fara komai meyasa zaki ce aje gida? "

Mama ta rasa ya zatayi domin tasan ran baba zai mugun b'aci,bama shi kadai ba duk Wanda akayiwa irin haka dole zaiji ba dadi"

Shaheed yace"zeenat ya kike abu kamar mahaukaciya what wrong?'

A fusace tace"everything is wrong karka wani Yi pretending Kuma ka rubuta min takkadata wallahi bazan zauna da Kai ba"

Idanun shaheed sun canza kala yace"stop this nonesense zeenat meke damunki?_

Baba yace"dear meke damun ki?"shi kanshi baba ya Shiga rudanin Allah yasan duk cikin ya'yan shi ya fi son zeenat kawai Yana dai sharewa ne Kar sauran yaran su ji ba dadi

Tace"baba ba appa bane yace"kai da mama Baku kuka haifeni ba"

Baba ya kalli appa shima ranshi ya fara b'acc wani irin maganar banza ne wanan yace"Yaya meke faruwa?"

Appa ya dukar da Kai yace"gaskiya ne"

Shaheed ya tuna da maganar me kanti yace"tsohon nan ashe gaskiya ya fad'a"

Zeenat ta bar ward din da gudu tana kuka appa na binta Taki kulata,sosai take kuka idanunta ya canza launin abinka da farar mace tafiya take a gefen titi ta rasa wani tunanin zatayi,bakin cikin wanan canji zatayi ko Kuma bakin cikin real mahaifinta ya rasu,addu'a zatayi me na samun Rahama ko kuwa addu'ar Allah ya hukunta shi bisa rashin adalcin da yayiwa mahaifiyarta a fili tace"toh Ina ita mummyn tawa,wani fad'iwar gaba taji data tuna ance hauka tayi toh ta mutu ne ko kuwa"

Duk Wanda ya gan zeenat in Yana da imani dole ya ji tausayinta domin a situation data tsinci kanta Yana cike da rudani is not easy a ce all your life ko in ce for 22 good years kana rayuwa a duniya baka San asalinka ba wanan feeling is unexplainable "

Wanan rudanin yasa zeenat ta fita hayyacinta da kafa take tafiya tana had'awa da gudu

Shaheed yayi ta nimanta Amma be ganta ba

Hawa titi tayi ba tare da ta sani ba ji kawai tayi an ja birki ta juya


Fitowa tasleem tayi domin da mugun gudu ta doso tana sauri taje wani club inda bincike ta ya tabbatar Mata Nan mary ke zuwa budurwar Sameer yau tana so ta sace ta

Kama zeenat tayi tace"baki dai ji ciwo ba ko?"

Zeenat ta d'ango ta gan tasleem ce,itama tasleem tayi mugun mamaki tace"zeenat meya faru na ganki haka"rungumeta zeenat tayi ta saki kukan bakin ciki,tasleem tace"muje ciki in kaiki gidana muyi magana"

Ta tura ta mota ta rufe ta shiga mazaunin driver ta ja motar

Ta madubi ta hango wata motar sai ta canza hanya tana gudu shima babcy ya Kara speed tana kaiwa wajen wani checking point ta paka ana duba bayan motorci

Mota uku ne tsakanin su da babcy ana Kai Kanta ta leko Kai da ta lura officers din suna son cewa ta wuce Dan sun gane ta,suna kokarin tsara Mata tace" pretend you don't know me"kafin yayi magana ta fito ta bude booth shima yaje yana dubawa kamar da gaske kasa kasa tace"kayi delaying motar dake bayana the fourth one"

Rufe booth tayi ta koma mota ta ja zeenat dai mamaki take

Aiko sunyi delaying babcy sanda sukayi searching komai nashi har suka gano akwai bindiga tattare dashi suka tasa keyarshi gaba

Wani had'aden gidan tasleem ta Kai zeenat gidan ya tsaru iya tsaruwa da mamaki zeenat ta kalleta tace"who are you"

Tana murmushi tace"mu Shiga ciki Mana zeenat kin tsaya a waje kamar baki sanni ba"

Zeenat tace"ba inda zan Shiga sai kin fad'a min ke wacece"

Tasleem ta fito da I d card dinta tace"sunana ~dictective~ hajara Usman a senior officer ina aikinne da DSS but a Lagos State nike an kawo ni nan ne inyi handling case din Sameer watoh the camelion,kin san fa ya addabi rayuwar student a Lagos ke ba Lagos kadai ba duk fadin Nigeria University an San dashi"

Zeenat ta kalleta da mugun mamaki tasleem ta Kama hanunta tace"muje ciki muyi magana"

Suna Shiga ciki zeenat ta duka kasa tace"ki taimakeni tasleem Ina son ayi punishing dinshi for all the crime he has committed I want to see him suffer,ya kashe min mahaifi,shi yayi taking life din daya kamata a ce nike enjoying please see to it that ya girbi abinda ya shuka,tasleem do you know ban San iyayena ba lokacin da Zan sani Kuma ya kashe min su "labarin komai ta Bata jikin tasleem yayi sanyi tace"karki damu komai zai Zo da sauki but ni yanzu sauri nike Amma bari in Miki bayanin plan din

Bayanin komai tayi Mata tace"lokaci yayi da Zaki Zama boss lady, da tuni mun Kama shi but bamu da evidence kuma muna son kwatar muku dukiyar dake under his name so ki dake ku ajiye duk wata soyyaya gefe dole mu fuskance shi yanzu,gaba da gaba "

Tace"ok inshaallah zanyi inda kike ce"

Tasleem tace"ki koma gida becarefull he is watching duk inda mukayi a club I will contact you gobe da safe ma za a bamu warrant din arresting buba"

Zeenat tace"nagode Allah ya taimaka please becarefull"

Tayi murmushi zeenat ta sallameta


Gida zeenat ta koma ta tarar duk Yan gidansu hankali ya tashi sunyi jigum jigum ga baba dake da sauke ruwan matsifa,Inna tace"ni abinda ban gane ba anan da aka ce ita ba d'an bukar bane Zina tayi ta sameta"

Appa yace"inna dan Allah ki Bari abi komai a hankali ya Zaki jefa ta da mugun kalma haka"

Mami dai na zaune ranta na fad'a Mata Yar hafsat kenan tasan lokacin da akayi ta rigimar"

Baba yace

Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Baba yace"wallahi Balkisu in kin San kin kulla wani mugun abu kiyi gaggawar fad'an min,ya za ayi shekaru ashirin da biyu Ina tare da ya'ta farat d'anya a ce bani ne mahaifinta ba ai haka ba Mai yiwu bane iskanci kenan kike Yi ko"

Shaheed yace"Mami Yar uncle Kabir ce sister Sameer"

Mami tace"mashaallahu I thought as much tun Randa na Fara ganinta yanzu Ina hafsat din"


Shigowar zeenat ne yasa duk Suka kalleta

Abba yafe"mashaallah duk muje palour ayi magana muna cikin duhu muna son Yaya da balkisu su warware Mana komai"


Ai anty Maryam na Jin Haka harda tuntube gulma ke cinta so kawai take taji ance zeenat shegiya ce ta tsane ta"

Babba falon gidan suka Shiga yayun zeenat maza sun Shiga kanneta ne kawai ba a Bari sun Shiga ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login