Showing 126001 words to 129000 words out of 148334 words

Chapter 43 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2883

don't see anything wrong with that

______________


Asibitin mahaukatai

Da misalin danya dare

Tsit kake ji babu wani hayaniya Dan ba Kamar Rana ba

Dr Emma ne gaba Yana biye dashi ya rufe fuskarshi da wata bargo suna kaiwa ward din da yake Suka tura Kofa police biyu ne tsaye Amma Basu hanasu abinda Sukayi niyya ba

Wani zaman takama yayi yace"bk miye labari?"

Bk yace"na samu labarin kamar ciki gareta domin budurwa ta kanwar kanwata ce rabi naje Mata a mutumin kirki"

Yace"bani cocaine din"

Ya Ciro a aljihu ya Mika me yace"Dr ya gama aikin?'

Yace"ah'ah cewa yayi sai Nan da kwana biyar "

Yace"sak fa irin na shaheed din za a min ai ka tura me hoton shaheed din ko?"

Bk yace"eh na tura me har an kusan gamawa,but sai na gan kamar ka fishi jiki shi Kuma shaheed Kamar zai fika tsayi ga haske baza a gane ba?"

Yace"karka manta da kad'an ya fini hasken tsayin Kuma bazai wuci 1inches ba jiki Kuma ba wani sosai bane Kuma mutane na kib'a in hankali ya kwanta,Kai dai ka sa musu Ido "

Yace"ok"

James na son sanarwa tasleem Amma sun sace me ya' tare da barazanar in ya sanar da wani zasu kasheta

Tashi yayi yace"na kusan barin Nan zeenat ta dawo"ya kyalkyale da dariya


___________

Washe garin da asuba tasleem ta d'au hanyar jalingo driver ta d'auka ya jata zata biyashi dan bazata iya tuki Mai nisa ba

Kusan kwana sukayi a hanya saboda nisan shi da asuba suka Isa garin Bata Sha wahala ba ta gane gidan domin shine kadai gidan sauran bukkoki ne

Lokacin da driver ya paka Abba na zaune Yana kallonta Amma Bata ganshi ba tayi sallama Adnan ya fito ya bude

Wani Ihu ya saki yace"yeah anty hajara is here"

Ta saki murmushi ta shiga main building din tasa a kaiwa driver breakfast

Zo ku gan murna a gunsu kamar su had'iye ta

Sanda tayi breakfast ta shiga tayi wanka sanan ta kwanta

B?yan kwana uku sun ta da gen sai aka buga kofa ta fita ta bude

Bude Baki tayi ganin shi tsaye,shima ya tsaya Yana kallonta

Sanda ya gan Bata da niyyar bashi hanya yace"baba baya gidane?"

Ta matsa me ya ratsata ya shiga Yana mamakin kallon da take me

Da sauri ta bishi ta tarar dashi a falo suna gaisawa da Kaka ta d'au wayarta cikin dabara tayi ta me hoto

Ya dade a gidan suna kallon news da baba sanan ya mike yace"zai tafi"

Har ya Kai kofa tace"uncle Kabir"

Juyowa yayi ya




Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Juyowa yayi ya kalleta tace"shaheed da hajiya saratu sun ce in gaida ka"

Yayi shiru Yana kallonta yace"su d'in su waye?"

Zatayi magana baba ya fito yace"me ke faruwa?"

Tasleem tace"Kaka wanan mutumin me yake a wanan kauyen?"

Kaka yace"ai muma Nan Muka same sa,na dai ji ance Kamar ko accident ya tab'ayi 5-6years back yayi losting memory dinshi har dai Suka me aure Yana da Yara biyu Kuma ilimi gare shi kamar hauka,but kin San me??

Ta girgiza Kai,ya Kai murya kasa yace"ni kallon kwarkwar Nike me,Rai b'ace ta Harare Kaka domin taji haushi tace"haba Kaka you don't just called mutum mad"

Cikin matsifa yace"toh ubanki ne?"

Turo baki tayi tace"I like the man I don't know why"

Abba ya dawo ya zauna yace"please daga Ina kika Zo Kuma me Kika sani akaina the fact that Ban San identity ba Yana damuna "

Tace"bazan ce komai ba saboda ban tabbatar ba Amma Wanda Nike zaton Kaine an dade da kukan mutuwarshi "

Yace"please ki had'an ni da familyn din zai iya Zama akwai misunderstanding"

Tasleem ta Ciro waya ta Kira number zeenat ta Mata missedcalls kusan biyar Bata d'anga ba,tsaki tayi tace"ban San yaushe matar Nan zata daina shirme ba"

Kiran shaheed tayi,ya d'anga yace"sorry bamu Kira munji ko kin sauka ba,ya hanya"

Tana murmushi tace"alhamdullilahi,na Kira madam shiru bata d'anga ba ko lafiya"

Yace"tana bedroom tana bacci Nima falo na dawo Ina kallo na gaji da Jin tsami tasleem ki Mata fad'an hanya in zeenat tayi haihuwa uku Zan iya Shan ruwan hanunta kuwa sai kin gan kazanta da take narkawa duk kujeru sun kamu da warin tsami,nidai na gan ta kaina wallah......"

Be karasa ba sakamakon ganin zeenat da yayi tsaye,da gefen Ido ya kalleta yayi gyaran murya yace"kina ji ai zeenat akwai safta jiya ma wani tuwo ta had'an da kuli ta ci abin sai San barka ga wanka so shidda a rana kamar agwag......"

Zeenat ta karaso Rai b'ace tace"Kuma a Haka ake takurani da daddare ai sai ka fad'anwa koma waye kake gulmana dashi cewa yanzu ma ka Gama bidirin ka a jikin kazamiya ka fito falon,Kuma wurin Mami Zan koma har sai Allah ????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ya bani lafiyar yin wanka in dawo "

Me tasleem zatayi in ba dariya ba harda tafawa"

Mikewa yayi ya bi bayanta yace"ba haka Nike nufi ba baby wallahi Wasa Nike Bata saurareshi ba har suka Kai part din Mami duk falon kamshi

Zeenat tace"baki zamuyi ne na gan yau abincin na daban ne tun safe ake shiri

Hanan tace"yaran Mami ne zasu Zo suna hanya"

Zeenat ta karasa ta bude warmer din ta d'auko plate ta dibi fried rice din Amma Banda nama ta dawo ta zauna tana ci a falo

Shaheed yace"kiyi hakuri Mana"

Tace"toh ka je ka had'an min ruwan dole ma inyi wanka ga lokacin sallah ya gabato amma duk Randa naji kana fad'awa mutane bana wanka za a jimu"

Hanan tayi murmushi

Kiran tasleem ne ya sake shigowa ya d'anga tace"na tura maka wani hoto ta watsaap ka duba please"

Dubawa yayi ya bude hoton,zaro Ido yayi ganin ta da uncle Kabir da sauri ya Kira ta back

Yace"tasleem Ina kika gan uncle Kabir domin babu tantanma shi d'in ne please ki min bayani"

Labarin komai ta bashi ta Kare da cewa"ga ma shi Nan Bari in bashi

Bashi tayi cikin muryarshi me cike da izzah yace"hello"

Shaheed ya lumshe Ido yace"daddy how are you"

Shiru yayi Yana rike kanshi,kuka shaheed ya fashe dashi yace"wallahi Kaine"

Su tasleem basuyi aune ba suka jishi a kasa ya sume

Tasleem da Kaka suka had'an baki wajen cewa subhannallah "

Daddynta ya fito ya jashi ciki zuwa falo Suka Fara bashi taimakon gaggawa

Tasleem ko waya take da shaheed dasu Mami ke tsaye suna me kallon tambaya tunda ya ambaci uncle Kabir

Yace"please ku kaishi asibiti in na zo I will settle the bills ko Kuma bani details d'inki please"

Tasleem tace"Kai dai ka me addu'a kudi ba matsala bane,dad dina na bashi kulawa

Yace"akwai aikin da zanyi Zan taho Nan da five days please take care of him"

Tace"toh Karka damu he is also my father,sorry I mean he is like a father to me"

Yace"thanks"

B?yan ya Gama zeenat ta d'anga me gira tace

Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"me ke faruwa?"

Zama yayi ya nuna Mata hoton da tasleem ta turo,zeenat ta kurawa hoton ido,in ta kalli uncle Kabir sai ta kalli tasleem"

Mami tace"matsala na dake yar gado ce ba a nuna muku abu"

Zeenat ta turo Baki tace"Mami hanun taslem Nike kallo kalli na....."

Tsaki Mami tayi tace"sakarcinki tayi yawa wallahi "

Hanan tace"lah na gan abinda take son nuna Miki kalii f....."

Mami ta kalli shaheed tace"ita Kuma miye had'inta dashi da zata had'an hoton su"

Yace"Mami ba had'awa bane ta gan uncle Kabir ne a jalingo har ta bani mun gaisa"

Mikewa zeenat tayi hanunta na rawa tace"be mutu bane dama?"

Yace"Daman ai Babu tabbacin domin gawan da aka kawo a matsayin nasa ba a iya recognizing dinshi"

Mami ta saki salati tace"Ina gan abinda alhaji na ya so fad'an min kenan,bazan manta ba kafin ya mutu ya cire oxygen din bakin shi yayi tacewa Yana Raye Dana ce waye Yana kokarin bani amsa rai yayi halinsa,Allah dai ya Isa tsakanina mu da wanan d'an banza yaron

Suna cikin magana Junaid ya shigo hankali tashe ya zube a kasa yace"zeenat ki taimakeni she is not picking my call"

Zeenat ta harareshi dan ta Fara gajiya da wanan makahon soyyayar su,kullum abu d'anya ita shegen taurin kai shi Kuma shagen naci"

Yace"ki taimakeni Mana"

Zeenat tace"nidai na gan ta kaina wallahi na gaji"

Ya marairaice inda yayi da fuska har abin ya Basu dariya yace"yi hakuri Yar kanwata karki gaji"

Shaheed yace"ka shirya in 5days zamu tafi inda take,da gobe zamu Amma kasan duk na sallami staff dina domin Sameer yayi currupting dinsu it difficult a gane good ones din so an zuba wasu"

Yace"Niko ya zance accountant din"

Yace"gobe Nike sa ran zamu Mika sa hanun Yan sanda domin na tattara hujjoji "

Junaid yace"good"

Mami tace"Amma yanzu zamu tafi gidan me kanti ko?'

Yace"eh"

Tace"ok Bari in je in sawo hajibi"

Zeenat tace"Nima zani"

Yace"ah'ah Yi zaman ki ke da Baki wanka"

Junaid yace"hohoho kedai kin Shiga uku saura kiris a buga ki a jarida na rashin wanka"
. Shaheed yace"babu ruwanka,Hanan je ciki ki had'an Mata ruwa ki zuba su humra please "

Tace"toh "

Da Mami da Junaid suka tafi gidan Mai kanti as usual har anyi shimfid'an matar wasu na sallah a corridor,mazan Kuma sun tafi massalaci

B?yan sun gaisa da umma sukayi alwala a gindi famfo Suka tafi massalaci su ma

Mami tayi nata a gidan

Sai bayan isha'i suka dawo tare cikin farin ciki appa sai tsiya yakewa shaheed yace"Wai ya kuke da b'arnata,ta Nan tana b'arna"

Yace"Kai appa da ne fa yanzu ta daina,ya Kai murya kasa yace"Amma jiya da daddare ta murd'e Kan famfo sai ruwa sha a toileit,ni Jin ihunta nayi tace"na shiga uku Allah ka bani natsuwa"

Dariya Suka kyalkyale dashi domin sun ji abinda yace"

Baba na dariya yace"sakarya "

Shaheed yace"Amma bance ku fad'an Mata na Baku labari ba in shiga ni shaheed"

Junaid yace"wallahi a kunninta nifa gobe ma Zan dawo gidan ku da Zama daman mummy ke hanani amma ba tare da saninta ba Zan gudo"

Mami tace"dana ji dadi kuwa d'ana "

Shaheed ne yaje b'angaren mai kanti ya gan Inna ta kwanta ta aza kanta a cinyarshi yace"ohni balarabe,tsohohi ma bazasu barmu mu Sha iska ba da soyyaya"

D'anga Kai Inna tayi ta me dakuwa tace"ka gan amshi naka"

Yayi dariya ya taimakawa Mai kanti sukafito Inna na binshi a baya

Sanda Suka ci Suka koshi ya Kora musu bayani

Appa yayi kabbara yace"ai Zama be gan mu ba yaushe zamu je?"

Yace"akwai aikine a kasa Ina ganin Nan da 5days sai mu je Daman zeenat ce ke taimaka min Amma bata Jin dadi"

Abba yace"Allah ya kaimu "

Jafar yace"Nima zanje "

Suna cikin magana Rabi'a ta mike domin amsa Kira kawarta "

Kawarta tace"ya na gan kina cikin farin ciki"

Rabi tace"hmmm ai mahaifin zeenat aka gani ashe be mutu ba yanzu ma ana Shirin zuwa garin da yake jalingo"

Ihu tayi tace"wow Iam so happy for you"hirar su suke tana Bata labarin saurayinta da kyautar da yayi Mata

____________
Me Kanti ko yayi shiru Yana tunanin yace"toh dole za a dakatar da d'aurin auren' hafsat da malam farouq ko?tunda an gan mijinta bamu San ya komai zai kasance ba"

Da sauri Mami tace"Haka ne dai Kam a bashi hakuri "

Sunyi na'am da wanan maganar sai 10pm Suka tafi harda mummy data ce zata bisu

Bayan kwana biyar

Kwance yake a asibiti fuskarshi rufe da bandage,kallo d'anya zakawa asibitin ka Gane ba Nigeria bane da taimakon senator yake samun inda take so

Babban madubi ne a gabanshi,Dr yace"are you ready?"

Yace"yes "bude me fuska akayi ni kaina sanda na zaro Ido ganin shi sak shaheed har skin dinshi an gyra ya Kara haske

Wani murmushi yayi yace"yanzu zanyi maganin ku"

Wayar shi tayi Kara ya d'auka yace"sun Isa jalingo ne?"

Ko me aka ce oho yace"jibi Zan shigo "

___________

Sai dare sosai Suka Isa garin

Tasleem ta fito ta bude musu gate suka shiga

Shaheed ne da Junaid sai appa daya biyo su Wanda da k'yar Mami ta yarda zata jira

Kaka yace"a Basu wuri da abinci su ci in gari ya waye sai a San abinyi "

Zeenat ce kwance wayarta tayi Kara tana d'angawa taji muryar da batayi zato ba

A razane ta mike ta

Maman Nur[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"uncle d'an ka ne?"

Da sauri tasleem tace"ah'ah they are just neighbors"

Abba ya kalleta da mamaki zaiyi magana sai ga hanne ta shigo Abba na ganin ta sai ta bashi mugun tausayi

Tasleem ta hade rai tace"meya kawo ki?"

Cikin tsoro tace"ai shi yace in biyo ku in Ina so"

Tasleem tace"toh koma muna familyn meeti....."

Bata karasa ba daddynta ya daka Mata tsawa yace"are you stupid hajara ko kin Fara Shan Abu ne ban sani ba,what your business with this woman da Kika takurawa rayuwarta tun shekaran jiya

A tare da hanne Suka fashe da kuka hanne na kukan inda tasleem ke wulakantata ita Kuma kukan daddy ya Mata matsifa

Junaid yace"Kuma wanan yaron da ita yake Kama,haba da tasleem ta fara wanke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login