Showing 21001 words to 24000 words out of 148334 words

Chapter 8 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2882

kanshi da yayi domin da za a tsaga jikinshi da k'yar za a ga jinin tunda zeenat tayi magana d'azu ya fita hayyacinshi

Goge hawaye Inna tayi kamar ba ita tayi kuka ba yanzu tace"toh takura ana samun cigaba ko d'an kwarkwarsan Nan Dana ce kiyi tayi ko ogan ki ya kyasa ki dage ki bawa mahassada kunya masu ganin kwantai kikayi irin su oa ta Kare da hararan jafar

Tashi yayi ya fita,Inna tayi tsaki tace"shifa ko d'an juice din nan baya siyo min sai ya wani zo yayi min bake bake kamar na ci me bashi

Yanzu dai zeenat kawo na fatan da balagun a siyo Mana mu rakashe"

Zeenat tace"ko sisi ban dashi"

Inna tace"toh ya haka kuma ke ko dan me bada na balagun be ce Yana sonki ba Niko zamu had'an da niman taimako ne,bakin jinin ki ya Fara yawa fa takwara'ko kad'an bakiyi gadona ba ni da nike da matsoya,ke kin gan inda ake ta ribibi amma na dage sai kakanku Allahu Akbar ai nayi lokaci"

Zeenat ta tabe baki tana tashiwa tace"nidai matsala ta dake Inna,fadin ba dai'dai kin manta duk kauyen ku babu Wanda yayi bakin jininki,miye bamu sani ba shima fa Kaka tusa me ke akayi kasancewar shi d'an abokin babanki ne biyyaya kawai yayi ya aureki Amma in kin zauna sai ki ta shararowa mutane zancen,nidai kullum addu'a ta Kar Allah yasa inyi mugun gado gashi da dukan alamu ke na gado tunda so biyu ana fasa bikina aina gan ta kaina kema Inna kina cikin Wanda suka jefa ni a matsifar da Nike ciki,ke ga bakin jini ga matsifar b'arna,miye bamu sani ba ai baba zulai ta bamu labarin ku"

Inna ta saki Baki tana kallon zeenat ba bakin magana ta rasa ma me zata ce,ta dade a haka sai ga Yaya jafar ya dawo da bakar leda a hanun da murmushi a fuskarshi yace"Inna ga masoyinki na kawo miki"sai a sanan Inna ta rufe bakin ta tace"Amma Allah ya tsinewa zulai ni ta tozarta a gaban wanan fitsarrariyar yariya"

Hakuri ya Bata ya bude ledar,Inna na ganin balagun da fanta na gora me sanyi ta washe Baki ta Fara ci

Saukowa zeenat tayi suna ci,Inna na ci tace"jafar da kana min Haka me zaka Nima guna in hanaka?"

Cike da Jin dadi yace"da gaske Inna?"

Ai a halin da nike ciki yanzu ko me ka ce inyi zanyi

Ya jinjina Kai Yana me jin dadi tarkon shi ya Kama Inna

Ai hiran ta yau ta daban ne,sai fara'a take tana me alkawarika

Yace"Inna Zan kawo Miki Wanda yafi wanan gobe ai siyan balangu yanzu aka Fara"

Tace"Kai haba kace in nimi maganin ciwon hakuri"
. Yace"har sai kin gaji da ci"

Tace"babu wani gajiya da zanyi sai dai aljihun ka ya baka labarin "

Zeenat tace"toh Inna Dan d'anmin fantan Mana"

Inna tace"nidai na shiga uku je kiyi bacci ko bazaki aiki bane gobe

A ranan a nan zeenat ta kwana,da tayi sallah asuba bata koma bacci ba ta zauna tana azkar tana kallo Sameer na Kira Taki d'agawa

Inna tace"koma waye ke Kiran ki Yana da naci kamar kaskan Kare,haba yariya batayi a takurata yanzu haka ko na Kati be tab'a Baki ba"

7:30

Zeenat ta shirya saf cikin doguwar Riga atamfa d'inki A shape ya bala'in Yi Mata kyau,atamfa milk ne da ratsin ja shiyasa tasa me Jan gyale da Jan takalmi sai dai Jakarta baka ce,Hoda ta shafa da wata jar man Baki sai tayi mugun kyau,sai dai fa gabanta fadiwa yake na abinda zata tarar a office

Tana sauka a napep ta hango shi zaune a wanan shagon Yana zuke zuken sa,saurin d'auke Kai tayi ta shiga kamfanin.


A reception ta tarar da Sameer Yana up-down waya a hanunshi Yana kiranta

Yana ganinta ya karasa yace"what the meaning of this zeenat meyasa baki d'aga wayana,me nayi Miki"

Zeenat tayi tamkar Bata ji ba ta d'an aura stairs din da zai sada ta da elevator

Binta yayi harda had'awa da gudu shima ya shiga yayi ta Mata magana ta shareshi

Hankalin Sameer ya tashi sosai ya jawo ta cikin lallashi yace"zeenat ki fad'a min me nayi Miki in akan abinda ya faru jiya ne kiyi hakuri"

Zeenat Bata tanka shi ba ta fita ta shige office din shaheed ya bita
..cikin tsawa Sameer yace"me nayi Miki zeenat ki fad'a min,zuciyata bazata iya jurar fushin ki ba"

Zeenat zatayi magana taji ance me Zan gani Haka a office Dina?"

Zeenat ta zaro Ido tace"wallahi shi ya biyo ni bance ya biyo ni ba"

Cike da mamaki Sameer yace"friend what wrong meya kawo ki office dinshi"

Rungume hanun shaheed yayi Yana murmushi yana kallonsu zeenat na had'an Ido dashi ta gane gargadi yake Mata

Maganan Sameer ke son yi fuska d'aure zeenat tace"get out"

Zaiyi magana tace"I said get out"

Kallon shaheed dake murmushi yake ya girgiza Kai ya fita zuciyarshi na tafasa

Yana fita shaheed yayi murmushi ya karaso yace"kin Fara gane karatun girl"

Yana shiga ta fara aikinta

Duk inda Sameer ya so yayiwa zeenat magana kin yarda tayi a haka har akayi sati d'anya mamaki ya cika shi gashi in ta Shiga office Bata fitowa sai yamma ko Kuma in tare zasu fita da Shaheed outside work,yayi ta zuba mulki Yana me dariya

Sameer ya Shiga wani Hali Kamar zai haukace ya rasa me yayi Mata ta canza me

Zaune yake a office Yana juyi a kujeran shi ya rasa tunanin da zaiyi kawai sai ya Kira audit department yace a turo me tasleem

Bayan minti goma ta shigo da sallama

Mikewa yayi ya

Na so paging yafi Haka yawa Amma masu Kira da flashing sun Hana nace Ina typing Kuma ana ta Kira in na d'auka ayi shiru haba ga daishinan ba editing Dana Fara sai a maidani baya

Maman Nur
[6/23, 1:09 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

I Bismillahir Rahmanir Rahim

Mikewa yayi cike da tashin hankali yace"tasleem what wrong meya faru da zeenat all of a sudden,zeenat ta canza she dont want to see me,she don't talk to me,bata kulani meke faruwa in ta fad'an miki please karki b'oye min"a rike ce yake maganar sai ya mugun bawa tasleem tausayi

Kallonshi tayi tace"sir but meya hana ka d'aukar wayarta a wanan ranan?kaima ai ya kamata ka gane ba Kiran lafiya bane,but kaki d'aukaw....."

Bata karasa ba yace"toh meya faru da zai b'ata Mata rai haka?a iya sanina lafiya Lau na barta,look zeenat ya Kara kwantar da murya yace"I agree I was angry ranan but ai na hakura meyasa zata dau zafi haka"

Tasleem tace"sir bayan ka bar office din something bad happen ,kana tafiya ta fito domin zuwa lunch but unfortunately for her sai......"labarin komai ta kwashe ta bashi ta Kare da cewa and jiya da daddare da mukayi waya da ita na tambaye ta reason din reaction dinta akan ka domin nayi noticing, nan take bani labarin ta Kira ka ne ka cece ta Ashe lawyer ya Kira yasa ta gaba sai tasa hanun a agreement wallahi yayi tsauri domin ciki harda cewa akayi komai yasata zatayi and if ko daga baya an biya shi kudin bazai amsa ba har sai shekaran nan biyu ya cika,sir zeenat tayi fushi da Kai akan rashin d'aukan wayarta tana ganin you are responsible for abinda ya far...... "

Bata karasa Sameer ya fita kamar zai tashi sama,Yana tafiya Yana cewa"you have cross the limit shaheed I won't spare you wallahi"

A haukace ya tura kofar office din har zeenat dake sungune tana drawing a board ta tsorata

Daman itace farko kafin a shiga office din shaheed

Yana zuwa a zuciye ya fisgi hanun zeenat idanunshi har sun canza kala yace"daga yau aikin ki ya Kare anan"

Fisge hanunta zeenat tayi tace"me ya kawo ka nan ka fita please karka kara sakani a matsala "

Fuska babu alaman Wasa yace"ki Zo muje zeenat Kan ranki ya b'ace"

Zeenat zatayi magana taji shaheed yace"in bata je Kuma bafa me zai faru?"harda d'anga me Kai irin ya Raina shin Nan

Wani murmushi Sameer yayi yace"is like kana son ka Sha dukar da tafi na last time,toh dan uwarka in ka Isa ka hanani tafiya da ita"daga yanayin maganarshi zaka gane ranshi a b'ace yake

Shaheed ya karaso yace"dan ubanka ka tafi da ita in ka Isa"

Hanan da shigowarta kenan tace"Wai miye haka Yaya me kukeyi haka ne a Nan ma sai kun nuna hali?haba kuyiwa kanku fad'an mana ku kadai ne a Nan da zakuyi ta nuna Hali?'ta Kare da ajiye basket din abinci a table din zeenat

Zeenat ta hade hanun tace"sir please get out ka tafi ka kyaleni I don't want to talk to you dole ne?"

Sameer yace"wallahi zeenat ba Zan bar nan ba saida ke sai yaushe Zaki gane ya Raina Miki wayau"

Shaheed na murmushi Yana shafa sajen shi yace"malam tace ka fita dole ne?yariyar Nan batayin ka amma ka nace kamar wani kaska'

Sameer ya d'auki zeenat a kafada yace"in bazaki je da kafafun ki ba ni Zan kaiki"

Zeenat na zillo sameer yaki sakinta har suka fito wajen office din

Sammer na cikin tafiya ya ji wani Wawa bugu a baya

A hatsale ya sauke zeenat ya juyo ai sai shaheed ya Kuma kaime naushi a fuska har hancinshi ya Fara fidda jini

Zeenat ta fashe da kuka tace"please ku Bari zaka kashe shi fa"

Shaheed na huci yace"kana tunanin zanyi folding hannaye na ne in bari ka tafi da ita eh? toh in ka Isa ka Kara tab'a ta"

Sameer ya goge jinin da hanki yayi murmushi yace"d'an kanina bazan rama ba domin nayiwa mamin mu alkawari bazan Kara biye maka ba but Ina son wanan wasan ya tsaya anan domin in ka Kara yunkurin hanani tafiya da zeenat yau a gadon asibiti zaka kwana"

Hanan tace"Yaya Wai bazaku bari ba?ko in Kira Mami ne"


Sameer yayi murmushi ya Kama hanun zeenat wanan karon Bata hanashi ba Yana gaba tana binshi a baya

Har sun Danna elevator zeenat taji an Kama d'anyan hanunta

Shaheed ya wani jawo ta ta fad'o jikinshi

Wanan shi ya Kara b'ata ran Sameer ya fito domin shi har ya saka kafa d'anya

Kama d'anyan hanunta Sameer yayi ai yana jan d'anya shaheed na ja d'anyan,zeenat ta fashe da kuka tace"wayyo jama'a ku taimakeni wallahi zasu kasheni zasu tsinke min hannaye,wayyo Allah hammata na zai daina aiki wayyo ni zeenat ku taimakeni,wayyo appana,baiwar Allah ki taimakeni wallahi zasu kasheni ji kake karrrrr yagewar rigar zeenat ta hammata


Cikin tashin hankali tace"shikenan sun yaga atamfar sallah nidai na gan ta kaina"kassss kake ji hanun zeenat ya bada Kara

Zeenat ta b'are Baki tace"shikenan sun karya min hanun na gan ta kaina Wai ba mutane ne da zasu taimakeni?"

Kuka Hanan ta fashe dashi ta Fara kokarin taimakon zeenat domin duk idanunsu ya rufe,shi Kuma Sameer baya so ya dake shaheed ne,sun dade a Haka staff na kallo Kuma babu Wanda yayi give up a cikinsu ,shifa shaheed ya gaji Amma Baya son yayi acepting defeat

Tasleem tayi ta ihu domin ta gan inda zeenat ta fita hayyacinta har wuyar rigar ta ya yage thank God tana da kokarin sa vest

Wani marayan kuka zeenat ta sake dayasa Sameer dawowa hayyacinshi ya saki hanunta ya rufe shaheed da duka,hakan yasa shaheed saketa domin Kare kansa

Komawa gefe zeenat tayi,tayi zaman dirshen tana kuka hannaye a sama

Tasleem ta karaso tace"Sannu fa"

Zeenat tace"toh ni miye nawa in so suke su kashe kansu?miye na sakani wallahi da k'yar in hannaye na zasu Kara aiki ni zeenatu na gan ta kaina"

Dambe sosai su shaheed keyi sai dai shaheed yafi dakuwa domin bashi da karfin taro

Hanan tayi ta kuka tana Kiran Mami ta sanar da ita

Duk inda aka so raba su abin gagara yayi,zeenat na zaune kawai shaheed ya fad'o Mata

Zeenat ta saki ihu tace"wayyo na Shiga uku na lalace ya kasheni"

Saurin d'ango shi Sameer yayi ya cigaba da dukanshi abinka da farin mutum tuni shaheed ya sauya kamanin

Zeenat ta mike da k'yar tasleem ta taimaka Mata tayi gefe tana kuka

Wani irin kuka zeenat keyi tasleem tace"Bari in samo Miki ruwa"

Ruwan ta Samo Mata ta Bata zeenat na Sha taji abu na sauka kasa tace"ya na gan ruwan na sauka ko ledar ta fashe ne?"

Tasleem ta kau da Kai tace"ko dai kina fitsari ba"

Waro Ido zeenat tayi ta shige wani toilet dake passage din ai ji kake shaaaaaa kamar an kunna famfo tana gamawa Taki fitowa ta kulle kofa tana kuka jikinta ciwo most expecially hannayenta


Mami ce ta shigo da gudu tana kuka da ka ganta Kansan tana cikin tashin hankali haurowa tayi tana kaiwa wajen ta gan.......

Nifa kullum Ina fad'a muku ku bini da sannu,komai na rayuwa da sannu ake binshi bawai ayi ta kirana ba naci kudin mutane dole in musu typing ai,ni kaina bana son ajiye ku Kuna jira,please mu bi juna a sannu kamar inda ma'u ta bi Yaya ilu a sannu ai kun gan sun Gama da duniya lafiya>?#?>?#?>?#?>?#?a 30 free page zai Kare so Wanda ke da niyya ya hanzarta dan Kar ayi bashi ko ita


Ina rokor wata number me kirana akai-akai in Kuma na d'auka sai ayi shiru ko in mun gaisa baza ayi magana ba,Dana yanke a sake Kira tun shekaran jiya ga uban flashing in Ina typing ta takurani,dan girman Allah in Mai number ta gani tamin Rai ta sakar min Mara inyi fitsari,bana son Ina takura fans ko in ki d'aukar wayarsu but please muyiwa juna adalci cikin dare kin addabi rayuwata,dana d'auka sai cewa kikayi ayi Mana typing da wuri gobe haba 2am sai ka ce aljana>??>??>?-?


Maman Nur
[6/23, 1:09 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Ta tarar da Hanan kwance tana jijjiga shaheed tana cewa'ka tashi Yaya balarabe ga Mami ta zo ka tashi please Yaya na"

Mami ta kalleshi kwance yake Kamar gawa baya motsi ga ko Ina a fuskarshi a kumbure

Kallon Sameer tayi tace"nagode da sakkayar da zaku min ai tunda kuka ce bazaku bar wanan halin ba Nima ku kasheni ku huta,nagode kaji babana,bazan ce komai ba Amma Zan rokeka ka karasa shi,ka kashe shi ka huta ka gan nima sai in huta ko?bugu take kaiwa Sameer tace"ka tattake shi nace babangida ka kashe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login