Showing 93001 words to 96000 words out of 148334 words

Chapter 32 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2922

Sona domin tasan akan ta ba Sha duka,ni banji hausa da asuba ku min larabci

Kallon juna sukayi sun rasa me ma zasu ce

Komawa black yayi ya Sami *camelion* da Mary suna hutawa

Kallonshi *camelion yayi yace


Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"ya rubuta kuwa?"

Black yace"Ina kuwa sai ma ce Mana yayi shi baya Jin hausa da safe "

Wani murmushi *camelion* yayi yace"Raina muku hankali zaiyi Amma kuje gani Nan zuwa,dole in tab'a lafiyar shi kan ya koma gida in b'ullo musu ta wani hanya yanzu dai dole inhi wining trust dinsu kafin wanan shashashan ta Gama b'ata min aiki ,Kai black Ina son ka samin Ido akan yariyar nan kamar tasan wani abu game dani"

Yace"ok "

*Camelion* ya ja numfashi Yana goge hanci yace"ku rufe me fuska yanzu Zan shigo,infact no ku Bari sai zuwa 6 yanzu hutu nike son yi ga ma Mary na jirana,amma ku canza me d'anki,wanan d'ankin bashi da tsaro and he can be very curning""

Black yace"ok"

Yana komawa ya kwance shaheed,murmushi shaheed yayi yace"yauwa ko ku fa yanzu nawa Zan biya ku?but kuyi make sure kun min video in Kuna min dukan karya Ina son matata ta Kara son......"

Be karasa babcy ya daka me tsawa yace"my friend ka ma mutane shiru mu zaka maida sakarkaru "

Shaheed ya Kama bakin shi yace"sorry sir"

Tasa keyar shi gaba sukayi zuwa d'ankin da Mai kanti yake domin yafi ko wani d'anki tsaro

Yana kwance ya ji ya jefo shaheed ya fadi,tashi yayi zaune Yana kallon shaheed

Kulle kofar black yayi ya koma

Mai Kanti yace"yaro me ya kawo ka nan gidan dake da asarin gaske"

Da dai kamar shaheed ba zaiyi magana ba ya kalli tsohon ya harareshi sai Kuma yace"nidai na shiga uku tun jiya suke ta duka na kalli fa inda Suka ji min ciwo yanzu in zeenat ta gani nasan 10% din soyyayar da take min zai ragu,d'an handsome face din dake birgeta anyi reshaping dinshi"

Shi dai Mai kanti kallonshi yake sai shafa fuskarshi yake ya fashe da kuka yace"Kuma fa Kaka jiya Nan na angwance meyasa ba a saceni tuntuni ba sai yanzu,jiya ne fa aka Fara abin Ina sauri in je gida in kaita yawo in Mata wayau in d'an latsa ta shine fa na tsinci kaina anan"

Mai Kanti ya tabe Baki yace"Kai me kayi musu?"

Yace"Ina na sani ni da farko ma na d'au irin masu niman na weed ne Ashe dai da gaske sace ni akayi ni nasan yanzu wanan wawan Sameer nacan Yana kalle min Mata"

Gyra kwanciya Mai kanti yayi Jin zancesa ba kai,sai shaheed yace"ya Ina baka labari zaka kwanta,Ina fad'a maka Ni tun ganin farko da nayi Mata na Fara sonta amma naki fad'an Mata sai ma na tasa gaba tunda ita Bata gane zuciyar mutum a kwayar idonshi,wanan ranan data kwace canji ba karamin rikita ni tayi ba but as a big boy I have to pretend sai fa da na gan in ba nayi da gaske ba za a kwace min ita,domin wanan wawan ya nace Mata kasan me nayi tsoho??"

Mai Kanti ya girgiza Kai"

Shaheed yayi murmushi yace"zuwa nayi wajen kwadayayya kakanta na had'an ta da soyyayayen nama da Fanta Ashe duk duniya ita masoyinta kenan ai sai tayi ta washe Baki tana cewa ai takwarata zeenat Tak......"

Ai be karasa ba Mai kanti ya tashi zaune yace"ita Yar wani gidane?"

Shaheed ya rike hab'a yace"oh ni jikan alhaji fulanin badai kwace min matata zakayi b......"

Wani zabura me kanti yayi yace"Kai jikan alhaji Bashir fulanin ne?"

Shaheed yace"eh ni d'an Mohammed d'an sa ne"

Wani irin murna ne ya baibaiye Mai kanti jikinshi na rawa yace"alhamdullilah Allah nagode maka da ka bani ikon sauke nauyin daya rataya a wuya na ya rabbi nagode maka ko yau na mutu bani da sauran takaici"

Shaheed yayi ta kallonshi sai yace" Kai wanene"

Mai Kanti yace"

Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

9?? 9?? -1?? 0?? 0??

Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"sunana alhaji zubairu Mai kanti,in na fahimce ka Kai jikan Bashir Fulani ne ko larabawa Kamar inda fulanin ke Kiran ka"

Shaheed yace"eh Kaine abokin shi?"

Yace"eh,yaro yau shekara na ashirin da biyu a killece sanadin amanar da kakan ku ya bani"

Shaheed ya gyra Zama yace"ban fahimta ba"

Murmushi Mai kanti yayi yace"ka natsu ka saurareni da kyau akwai rudani a lamarin sai dai kafin in maka bayani Ina son in San wata zeenatu ce matar ka domin a lissafina jikata zeenatu ya kamata a ce tana shekara ashirin da biyu in Allah ya raya ta,na ji ka ambaton Fanta da balagun Kuma kace ita takwaran kakan ta ne hakane?"


Shaheed yace"eh Inna kakar zeenat ce "

Mai kanti yace"ko Zan iya sanin sunan mutane biyu a gidan?"

Sunan Matata zeenat maihaifinta Kuma alhaji abubakar,sai appanta hmmm mema naji tace sunanshi ya shiga tunani ehrmmm Musa sai abbanta shima sunanshi hmmmm.......mtssss na manc.....ehmmm sunanshi dauda tana da Yaya Jamil aminu sai abdulraza........"

Be karasa ba Mai kanti ya fashe da kuka yace"yauwa gidan ne,yaro Ina fatan dai ahalina na lafiya "

Shaheed yace"tsoho duk ka tsorata ni Kaine kakanta daya b'ata ?"

Yace"so nawa Zan gabarta maka da kaina amanar ku na hanun na Ina mahaifin naka da alhaji jibo "

Sai Shaheed yanzu Gama yarda tsohonya sanshi "

Yace"mahaifana sum rasu shekaru biyar da suka wuce"

Zaro Ido Mai kanti yayi yace"shi Kuma kabirun fa??"

Yace"duk a tare sukayi asarin Wanda da dukkan alamun kashe su akayi "

Girgiza Kai Mai kanti yayi yace"toh gaskiya akwai matsala bamu da lokaci domin zasu shigo yanzu tunda gari ya Fara haske in Allah yasa kana da tsawon Rai nidai ko yau na mutu Zan mutu cike da farin cikin na sauke nauyin daya rataya a wuyana,in ka koma ka Sami,Musa (appa) ka ce in ji mahaifinsa nace ya baka abinda yake naka Kai da zeenatu,kasancewar ita jinin kawun ka kabiru ne"

Zaro Ido Shaheed yayi da mugun shock yace"jinin Kabir Kuma kana nufin zeenat da Sameer Yan uwane"

Wani murmushi Mai kanti yayi yace"yaro wanan abin da na fad'an maka yanzu ya Zama sirri domin Kuna da makiya masu yawa in na kalli idonka har tausayi kake bani domin zaku fuskanci kalubale,sanan Kuma makiyan sun Fara tambayar wacece zeenat,in sirrin ya fito rayuwarta na cikin asari

Shaheed yace"Dan girman Allah ka sanar Dani abinda Nike son sani ga dukkan alamu kasan komai su waye suka kashe min iyaye Kuma miye alakar zeenat da uncle Kabir

Mai Kanti yace"tunda ka ji su Musa Basu damka maka diamond dinku ba toh kasan Kura be lafa ba,larabawa,kakan ka Fulani ya bani ajiyar diamond a randa aka haifi zeenatu ya kuma ajiye wasiya ko b?yan baya Raye a bawa larabawa da zeenatu mallakinsu ne halak malak na kune domin ku ya sani a matsayin jikokin amma yanzu na samu labarin kayi kanwa ko kasan fa duk ina Jin labaran ku"

Shaheed yace"ni ba komai Nike son ji ba miye alakar zeenat da uncle Kabir Ina fahimce ka kana nufin zeenat Yar uwata ce ta jini"

Yace"kwarai kuwa a gidana babu Wanda ya haifi zeenatu,abinda ya faru a wanan Daren shi......."

Bud'o kofa akayi sai Mai kanti yayi saurin kwantawa shikuma shaheed ya kalli kofa idanunshi sun sauya kala,dole yayi bincike kenan an zalunce su ne,ba zai mu sa maganan Mai kanti ba domin it obvious zeenat jinin uncle kabir ne Kamar ta b'aci,meke faruwa ne he feel as if besan kanshi ba kuma kenan zeenat da Sameer Yaya ne da kanwa?but meyasa za a Hana Sameer share din diamond din?Kai wanan abin akwai rudani how can zeenatu be his cousin in Haka ne meyasa aka boye ta na tsawon shekaru?but does zeenat knows ita Yar uwarsu ne?"

Katse me tunani bk yayi ya jawo shi yana rufe me fuska

Mai Kanti yace"Kai yaro Yi me a hankali mana,ka tuna rayuwa bata da tabbas shi buba ai mutumin kirki ne anyi zaman mutunci sai dai fa sirri ana son a barta a sirri,rayuwa bata son garaje in aka bi komai a hankali sai ayi nasarar Kamar dai ita matan nawa bana son Ina gaggawa bayyana Mata ko ni wanene cikin hikima Zan bi komai,kasan fa cikin gidan namu akwai wanda mukawa zaton shi tsintaciyar mage ne Kuma kasan fa Basu fiya Zama mage ba abi dai komai cikin hikima,sai dai Ina gargadin matar nawa da ta kula sosai,Nima kaina Zan kula bazan baiyanawa kowa abinda na sani ba Koda kuwa uwata ce "

Tsaki bk yayi yace"Wawa mahaukacin banza,ka Fara sambatun naka kenan "

Shiko shaheed kokarin had'an maganganun yake Amma ya kasa,but for show ya gane Mai kanti is trying to send a message magana yake fad'an me but ya za ayi ya gane

Fitar dashi akayi Suka sauka

Camelion na zaune yayi crossing legs da yike fuskar shaheed a kulle yake be gan komai ba

Naushi ya kaime shaheed ya tsaki Kara gashi a d'aure shi

Sanda ya d'auko yayi ta makawa shaheed ba tare da yayi magana Kar ya gane voice dinshi tun shaheed na numfashi har karfinshi ya Kare ya zube kasa

Sanda ya tabbatar ya galab'aita da hanun yayiwa su bk alama da su shirya

Komawa yayi bakin kofa sai bk ya budewa shaheed fuska
. Da gudu Sameer ya shigo ya Kama shaheeda yace"are you ok"

Shaheed da jini ya wanke me fuska ya kalleshi ya girgiza me Kai,Yana me kallon me ya kawo ka nan


Sameer ya mike yace"ku su waye me yayi muku "hanun ya Kai zaiyiwa bk mari sai black ya rikeshi babcy yayi ta dukanshi da wani katako Suka me jina jina,shaheed sai Mika hanun yakeyi Yana cewa karsu cutar da Sameer ,Kamar ance Sameer ya d'anga Kai sama sai ya hango Mai kanti ya rarrafo domin ya dade Baya tafiya

Cikin tashin hankali Sameer ya d'an tab'a babcy yayi me nuni da Ido

Haurawa bk yayi ya Kama Mai kanti Suka fitar dashi ta kofa baya dai'dai Nan Yan sanda Suka karaso

Da gudu Suka sauko aka kwashe su Sameer su babcy sun gudu

Shaheed Kuma aka saka shi a mota


Hmmmm Wasa farin girki mu hade a book2 in nayi hutun 1week>?#?>?#?=?D?=??

Kusa a ranku da ba ayi komai ba yanzu za a fara buga wasan
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book2?? >??


Bismillahir Rahmanir Rahim


Bayan tafiya Mai tsawo Suka Isa cikin gari,asibiti akayi dasu direct sanda aka kaisu,Abba ya Kira su mama yace"an dawo dasu amma suna asibiti yanzu domin condition dinsu is bad

____________

Zeenat dake zaune tayi tagumi duk fuskanta ya kumbura domin kwana tayi tana kuka tana Kuma yiwa mijinta addu'a domin tunda Sameer ya fita jiya taji hankalinta be kwanta ba tasan shine mugun,da farko ta gan code a wayarshi Kuma ta gan camelion rubuce a screen din phone dinshi Amma ya Mu'sa,sanan ranan wanan party ta ganshi Yana hawa sama but he pretended ba office din shaheed zashi ba,and shaheeda ta kirata warning her to stay away from him he is dangerous infact ita ta sanar Mata shine *camelion* ta gane shi ne ta hanyar kamshi tularai shi

And wanan Daren party ta ji a ranta he will try something stupid shiyasa tayi tasa me Ido

___________
Mikewa Mami tayi tace"oh gamu Nan zuwa yallab'ai"

Da sauri zeenat ta mike tana Kuma fashewa da kuka tace"ya kashe min shi ko??".


Mami tace"sun dawo suna asibitin cikin garin Ni'ima specialist "

Zeenat tayi ta kuka ta fita da gudu,fitowa Mami tayi tsanye da hijabi,Hanan na binta a baya

Koda suka fito sun tarar zeenat ta Shiga zukeken motar shaheed da aka dawo dashi jiya da yike auto ne har ta Fara ja dukda Bata kware ba domin tun tana makaranta Yaya jafar ya koya Mata driving

Da mamaki Suka bi motar da kallo Mami ta shiga nata motar Hanan ce ta jasu sai asibitin da Abba ya fad'an musu

Zeenat na pakawa ta Ruga ciki da gudu ta tambaya wata nurse ta kaita,a hankali ta bude kofar ta shiga Yana kwance fuskarshi duk bandage jini ya taru a bakin shi,da gudu ta Ruga ciki ta rungumeshi tana kuka

Shasheheka kukanta ne ya tada shi daga bacci daya ke ya bude idonshi kanshi na mugun bugawa yana shakar kamshin jikinta

hanunshi d'anya ya Kai bayanta ya shafa ta,sai ta d'ango Suka had'an Ido cikin karfin hali ya sakar Mata murmushi


Murmushi me haden da kuka tayi tace"how are you?"

Da Kai ya amsa Mata Yana dafe kanshi yace"fine all thanks to Yaya Sameer shi yayi saving dina does guys wanted to kill me,Allah yasa dai ba abinda ya same shi"

Zeenat ta girgiza Kai tana yatmusa fuska tace"baby don't trust anyone,Sameer is behind your kidnap"

Ya harareta yace"let this be the last time da zaki Fadi Abu akan sameer we might hate each other but we are still brothers,meyasa Zaki d'aura me laifi a duk wani abu Mara kyau daya same ni,ranan ma kin ce shi ke niman kwace min company,meyasa zai kwace kamfani da already Yana da shares,zeenat ni da Sameer a cousins Kuma duk rainin da Nike me be tab'a kulani ba,da Yana da niyyar cutar dani da yayi tun da dadewa zeenat please in bazaki shirya mu ba karki Shiga tsakanin mu,Kuma Ina son ki sani henceforth dukanin mu biyu zamu bashi girman da yayi deserving wallahi zeenat I will not tolerate any stupidity a gunki so be warned"

Lumshe Ido tayi hawaye na bin kuncin ta cikin zafi da Kuna Rai tace"


Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login