Showing 3001 words to 6000 words out of 148334 words

Chapter 2 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2890

suit

Tsit wurin yayi Suka gan Yana takawa cike da kuzari wata kyakyawar budurwa na binshi a baya da tarkarda

Zuwa gaba yayi ya zauna sai secretary tace"attention everyone the G M is here ku shirya domin yanzu za a tantance Wanda za a bawa aiki"

Zaro Ido zeenat tayi ta kalli tasleem tace"na Shiga uku na fad'a me sirrina yasan bani da natsuwa yanzu da k'yar zan Sami aiki'

Tasleem ma jikinta yayi mugun sanyi sai kawai ta maida hankali a kanshi

Sai ya kalli jama'a yace


Maman Nur[6/23, 1:08 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman noorul
Hudah

Wanan littafi na kudi ne d'ari uku ga Mai bukata zai tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed
0092544083
Acess bank
Ko katin mtn,domin niman Karin bayanin a min magana ta wanan number via watsaap 09090112817

Bismillah Rahmanir Rahim

Yace"yanzu zamu tantance Wanda ya kamata suyi Mana aiki a Wanan kamfanin ,wanan kamfanin tana bukatar nagartatun mutane masu riko da Amana Wanda zasu Kai ko Wani length dan ganin sun faranta mana,people who are not selfish,people who are responsible and honest"

Kowa ya tsargu wasu ma sun Gama yanke hukuncin bazasu samu ba domin tun safe yake cikinsu Yana Hira dasu duksun Gama zuba, ba tare da sun San ko waye ba ashe basaja yayi dan ya ji ra'ayoyinsu

Da hanun yanuna tasleem yace"you, ki koma gefe"

Tasleem ta nuna kanta tace"ni?"ya girgiza kanshi yace"ah'ah ni"my friend will you do as I said jiki na rawa ta koma gefe"

Yayi murmushi yace"tunanin ki na mace ta kasance independent da Kuma bawa Amana muhimmanci ta birgeni"

Tasleem tace"thank you sir"

Ya nuna wani Gaye yace"you too kayi gefe,tunanin ka na kawo new policies that will take this company forward ya birgeni"

Ya Kuma Kiran wata yace"kema kin birgeni na d'aukan alkawarin Zakiyi aiki tsakani da Allah"

Yanuna wani namiji yace"you get out of this building and bamu San mu Kara ganin ka,tir da halinka watoh Kai ba kallo ka Zo yi ba, you are here to make money harda cewa In ka samu slight opportunity zakayi grabbing "

Ya kuma nuna wata yace"you too get out karuwa kawai look at the way you are dressing like a prostitute ke baki ji kunya ba harda cewa kedai c e o zaki sa ya so ki dan ki ci kudi "

B?yan ya zab'i Wanda zai zab'a ya kori Wanda zai Kora, Zeenat dai na tsaye tayi wuri wuri da Ido domin ita baice Mata komai ba gashi har ya tura su tasleem wani office

Jin shiru be d'ango ya kalleta ba yasa ta juyawa zata wuce har ta Kai kofar fita sai ta ji yace"keeee"cak ta tsaya sanan ta juya tana kallon shi da idanunta dake cike da kwalla dan ta gama karaya

Yace"who ask you to live?"

Kallon cikin Ido sukawa juna sanan ta d'auke Kai ta dukar tana Wasa da yatsun ta

Yace"kema kin birgeni domin kin girmama Wanda zai baki aiki Kuma kin San muhimmanci Amana"

A lokaci d'anya murmushi hade" da kuka Suka kubce Mata tace"thank you sir"

Ya mike tare da d'anga kafada yace"in Kika je department din da zakiyi aiki za a sake Miki proper interview"

Jin akwai wani interview Kuma yasa jikin zeenat yin Sanyi ta karasa gabanshi ya lura jikinta rawa yake ko miye dalilin oho

Zeenat na kaiwa kusa da tebur ta d'anga hanun domin gyra d'aurin da taslim tayi Mata yana son ya kwance wajen sauke hanun ne ta bugi tebur sai lapto din ya Fado

Kallonta sir Sameer keyi fuska ba yabo ba fallasa itako sab'ar takaici kuka ta fashe dashi

Cike da zolaya yace"hajiya b'arnata tun bamu baki aikin ba kin fara mana b'arna

Kallonshi tayi tace"wallahi sir ba da gangan bane, sir hannu naje saukewa na bige shi kuyi hakuri"

Ya karasa gabanta yace"in ma da gangan ko ba da gangan bane,ki sani zamuyi deducting duk Wani damages a salary bazamu d'au asara ko Wani rashin natsuwa ko b'arna da zai Zo daga wajen ki ba hajiya b'arnata"ya Kare da sakin murmushin gefen Baki Yana kallon slippers dinta tayi saurin ja baya

Zeenat ta goge zufa a ranta tace"na shiga uku ni zeenat Yama akayi na bada labarina a gaban mutane ni nasan yanzu irin na gidanmu za ayi ta min ko bani nayi abu ni za a lakawa"

Ji tayi yace"and bari in baki shawara in Kika Shiga make sure kin natsu kinyi gathering confidence d'inki domin ba lallai shi ya d'au shirmen ki ba no no sense ne shi,Kuma bashi da hankali d'an kwaya ne,please Ina son ki natsu ki daina wanan rawar jikin da kike"

Zeenat ta dukar da Kai tace"ai daga jini yake,nidai ku tayani da addu'a Allah ya yaye min in Samu natsuwar Nan da kowa ke Fadi"

Ta bashi dariya dan haka sanda ya dara yace"toh zamu tayaki harda sadaka zamu had'an"

Tayi murmushi tace"thank you sir kana da kirki"

Murmushi yayi yace"babu komai if there is anything please kiyi min magana a 3rd floor Nike nine G M"

Zeenat na sauri zata shige sai ta buge shi har Jakarta ya Fadi

Kallonshi tayi ta shagwab'a fuska sai kawai yayi murmushi ya girgiza Kai ya bar wurin itama murmushi tayi ta bishi da kallo for the first time yau ta gan mutumin da yayi understanding condition dinta

D'aukawa tayi ta shiga inda ya nuna Mata ta tarar da tasleem zaune da sauran mutane sunfi su ashirin layi ta bi itama ta sakarwa tasleem murmushi itama ta maida mata suna nisa da juna shiyasa ba wata Hira da sukeyi

Zeenat tayi ta kallon wurin ya Bala'in had'uwa Kai ka ce gidane yanayin building din in ma gidane toh su a falo suke babba ma kuwa ga official kujeru masu kyau sai offices sai kamshin ke tashi

Kullewar kofar da akayi ne ya dawo da ita hayyacinta domin wani ne ya fito fuskarshi ba kyaun gani da alamu interview din be mishi dadi ba

Next person ya Shiga shima Rai a b'ace ya fito zeenat tace"mun Shiga uku "

Sun dade ba a zo kansu ba har aka Kira sallah ta fita ita da tasleem zuwa masallaci domin yace sai b?yan awa d'anya zaiyi lunch,bayan sunyi sallah a b'angaren Mata suka fito

Tasleem tace"ya kamata mu je mu nimi Koda biscuit ne da drinks mu Sha muma, duba fa to 2pm"

Zeenat tace"ni naji ma banji yunwa jikina yayi sanyi da wanan mutumin ki duba fa cikin wa'yanda suka shiga mutum biyu kawai ne ya basu aiki"

Tasleem tace"eh da alamu the man is strict Kuma mugu ne"

Zeenat tace"jikina duk ya mutu"

Data fuskanci wanan shagon tasleem ke so ta ja ta kin zuwa tayi wai
Zata jira ta ta je ta dawo cikinta ke murd'awa

Tasleem tace"ko dai kashi kike ji?"

Yatmusa fuska zeenat tayi tace"miye na wani kiranshi gasau haka kedai je ki dawo"

Tasleem na barin wurin ta Fara tunanin abinda tayi d'azu sai yanzu ya dame ta, ta Ciro kudi a jakarta tana dubawa takirga d'ari bakwai da arba'in ne tace"kenan dama 840# ne na kwace inshaallah gobe Zan maida kudin shagon in Basu hakuri

Tasleem ne ta dawo da cock na gora guda biyu sai biscuit ta Mika Mata tace*toh ya ciwon cikin?"

Da murmushi a fuskarta tace"da sauki "

Tasleem tace"Sha Mana kin gan harna kusan gama Shan nawa ki duba mutane sun Fara shigewa "

Zeenat ta turo baki tace"ni ba wani saurin da zanyi ai shifa yace"1hr toh miye na sauri in je in shake Kuma kin San cock gas ne dashi "

Tasleem ta ida shanyewa ta mike tace"nidai na shiga ciki mu zamu jira shi ba shi zai jira mu ba,tayi mamakin ganin ko mikewa zeenat batayi ba tayi wucewarta

Zeenat ta d'au lokacin a wajen Sanda ta gan time ya d'an ja ta mike rike da cock a hanunta ba tare da ta rufe Goran ba tana tafiya tana Sha tana Shiga ciki ta Fara sauri domin taji tsit ba tare da ta Lura ba ta take b'awon ayaba da alamu wani cikinsu ne ya ci yayi wurgi dashi kawai sai ta zame,irin mugun zamewar nan

Yana tsaye Yana waya kawai sai yaji mutum a bayar shi ta zuba me cock a jiki

Tace"Dan girman Allah kayi hakuri zamewa nayi kayi hakuri"

Juyowa yayi ya kalleta idanunshi sun sauya kala fuskar Nan a murtuke yace"are you stupid baki gani ne?"

Zeenat da kanta ke durkushe Bata ma kalleshi ba tace"kayi hakuri bawan Allah b'awon ayaba na taka"

Yace"I don't blame you da a ce iyayen ki sun Baki tarbiya da kin San haramu ne mace Kamar ki ta tab'a namiji,I mean miye ke damun ku Yan matan yanzu baku da kunya always looking for an opportunity to touch a man,but ban gan laifin ki ba I blame your parent sune Basu Baki......"


Katseshi zeenat tayi domin bazata lamunce cin fuska ga iyayenta, ba tare da ta Kare me kallo ba tace"I made a mistake which I apologise miye ya kawo zancen iyaye a ciki,ka sani duk Wanda ke zagin iyayen wasu baya daraja nashi ne,you don't know me Nima ban San ka ba miyesa kake zagin iyayena,maganar tab'a ka Kuma Ina son ka sani ni bana cikin wanan matan in ma akwai matan that are looking for opportunities to torch you iam not one of them,Ina son kasan cewa aiki na zo which I soppose kaima shi ka Zo nima please muyi respecting kanmu and please ka rage wanan girman Kai na ka it will lead you to no where,mtssss Ina mamaki macen da ma zatayi stopping so low just to torch you,who are you?are you a celebraties or barrack obama or the president of Nigeria ka sani ni d'in nan ko a cikin tomatoes na gan ka cirewa zanyi in wurga domin a baje Zan d'auke ka"ta Kare magana ba tare da ta kalleshi ba domin in ta kalleshi zatayi loosing confidence dinta

Tafiyarta tayi ba tare da ta Lura da mutane dake kallonsu ba a reception din ta shige

Sir shaheed ya kalli ko Ina ya gan duk kallonsu ake harda masu kumshe dariyar su

Wani kunya yaji tunda yake be tab'a Jin irin ta ba sai yau ai ta Gama dashi besan lokacin daya zauna ba a kujerar da ya tsana a cewar shi kowa na Zama akai ya dukar da Kai tare da rike Kai ya fi 5minit sai ya Kuma d'agowa ya gan still kallonshi ake kallonsu yayi sai Suka Fara tafiya d'anya b?yan d'anya tunanin hukuncin da zai yanke Mata yake,wata zuciya tace me kasa security su fitar da Yar banza ka nuna Mata Kai ba bajen tomatoes bane

Wata zuciya tace"heeyyyy no in kayi haka ai ta ci bulus kenan kawai ka Mata hukuncin da har ta mutu bazata manta kanta ba

Tashi yayi ya shige ba tare da ya San takamammen abinda zaiyi Mata ba

Koda ya shiga ya tarar dasu zaune Amma ita zeenat hankalinta na Kan wayar tasleem tana duba pic bata Lura da ya shigo ba kowa ya gaishe shi ban da ita yayiwa inda take zaune kallo d'anya ya d'auke Kai ya shige main office dinshi Mai tashin kamshi da sanyi a/c Jan cotton yayi ya rufe ko Ina Dan office din yayi duhu ya bude laptop Yana danne danne kafin ya Kira secretary dinshi yace ta turo next person

Tasleem ce ta shiga suna had'a Ido ta had'iye miyau domin babu alamar dariya a fuskarshi cikin rudewa murya na rawa tace"Sannu da aiki sir"

Da Kamar bazai amsa ba ya d'au more than 10 minit kafin ya d'ango cikin muryar shi me Kama da an tilasta shi yayi magana can ciki ciki yace"speak English"

Tasleem bata ji ba sai ta d'au kamar yace"ta zauna ne har ta ja kujerar zata zauna ya daka Mata tsawa yace"in Kika kuskura Kika sa filthy ass d'inki a kan kujerar nan sai na Baki mamaki kin ji na rantse Miki"

Jiki na rawa tasleem ta ja da baya ta ajiye credentials dinta a table sai ya d'auka Yana dubawa tsaki yayi ya d'an mata tambayoyi ta bashi amsa

Yayi tsaki yace"resume work on Monday da kin zo a kaiki audit department"

Cikin murna tasleem ta me godiya ta fito

Sanda mutane biyu Suka Shiga Kuma duk be Basu aiki ba kafin zeenat ta Shiga

A lokacin da ta shiga ya bawa kofar baya Yana waya Yana Lilo a kujera

Zeenat ta sauke ajiyar zuciya kasa-kasa tace"sai yanzu na ji dadi a/cn nan yafi na ko wani office aiki"ita a zatonta a ranta tayi maganar,yaji abinda tace domin ji ne dashi kamar d'an maciji

Tafi minti goma Sha biyar a tsaye be jiyo ba Kuma ya Gama waya abin har ya Bata mamaki tace"sir "


A hankalin yayi ta juyowa har suka had'a Ido

Zeenat ta

Maman Nur
[6/23, 1:08 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman noorul
Hnoorulg
Wanan littafi na kudi ne d'ari uku ga Mai bukata zai tura naira d'ari uku ta wanan asusun banki Aisha Mohammed
0092544083
Acess bank
Ko katin mtn,domin niman Karin bayanin a min magana ta wanan number via watsaap 09090112817


Bismillahir Rahmanir Rahim

Zeenat ta zaro Ido nan take jikinta ya fara rawa jiki na rawa tace"good afternoon sir,no good morning si....."

Bata karasa ba ya murtuke fuska,zeenat a ranta tace"iam doomed kudin shi na kwace d'anzu inallillahi wa inailahi raji'un"

Fuska d'aure yace"me b'arauniya ke min a office?"

Goge zufa tayi tace"I can explain sir wallahi condition ne yasa nayi maka wanan abin ba halina ban...."

Bata karasa ba ya mike Yana buga table yace"explain what?what part of your nonesense attitude do you want to explain? The part din insult dina da kikayi few minuite ago ko Kuma the part that you snatch my change an ran away which part are you soory for?cikin tsawa ya karasa magana hakan ya bala'in firgita ta, ta fashe da kuka

Karasowa yake inda take tana ja da baya Yana matsowa har ta Kai jikin bango ya Kai hanun shi bango ya dafa Yana Mata wani kallon tsana da yasa ta rintse Ido hawaye kawai ke bin kuncinta tace"iam sorry sir ko ba zaka bani aikin ba ka bari in tafi"

Yace"I hate you,I hate you with passion,I hate you with every drop of my blood I hate you,na tsane ki,tsanar da ban tab'a yiwa d'an adam ba a rayuwa,na tsane ki sosai,I hate you with passion,ko dabba ban tab'awa tsanar da nike Miki ba"da iyakar gaskiyar shi yake magana hakan yasa zeenat bude Ido Aiko ta hango mugun tsanarta a kwayar idonshi ita kanta ta tsorata da abinda ta gani a idonshi,hawaye kawai takeyi ita Bata San ko shi waye bane d'azu shiyasa ta fad'an me magana Amma Kuma ai shi ya tab'o iyayenta

Katse Mata tunani yayi da cewa"kinyi disgracing dina a gaban staff dina,kin fad'amin magana ni Kuma zan baki mamaki wallahi daga yau Zan zame Miki matsifa duk wani abinda yake naki Kuma na gane farin cikin ki ne sai na rabaki dashi,daga yau zan addabi rayuwar ki sai na kasance inuwanki daga yau,ki godewa Allah shaheed xai baki lokacin shi I most said kina da sa'a but I promise baza......"

Be karasa ba fitsari ya Fara bin kafar zeenat

Jin abu kamar ruwa na sauka Yana gangarowa yasa shi kallonta Aiko ya gan abu na gangarowa ta kasa

Ya kalli setin ta sai ya ganshi a jike

Fuska d'aure yace"ai baki ma Fara fitsari ba ko,yanzu Za ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login