Showing 138001 words to 141000 words out of 148334 words

Chapter 47 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

4467

da 10days ko time Bata samu na zuwa kamfani samun sim ba,gashi she is restless ji takeyi kamar b'arin jikinta ana same wuta gashi Wanda aka turo su tare yaki Bata space ko fita zata sai yace ko zata had'an wani abu ne

Yau dai tace"zata Kira gida,sauka tayi kasa ta ari wayar wani a reception din hotel din da suka Kama, ya Kira dadynta Suka Sha Hira

So take ta Kira Junaid girma Kai ya hana,sai ta Kira number zeenat be Shiga ba thank God tana da number Hanan ta Kira bugu biyu Hanan ta d'anga da sallama

Suka gaisa tace"Wai Ina zeenat?"

Hanan ta kwashe komai ta fad'a Mata kasa tsayuwa tayi ta zauna tace"yanzu Babu Wanda ya yarda da zeenat"

Hanan tace"Kuma Nima na Fara yarda da maganar zeenat bazai yiwu shaheed ya canza Haka ba daga tafiya akwai bambanci sosai daya kamata a duba sosai "

Tasleem ta ji duk zuciyarta ba Dadi cikin b'acin rai ta ajiye waya ta haurawa ta Fara had'an kayanta, officer tunde na ganinta yace"Ina Zaki ?"


Fuska d'aure tace"Zan tafi zasu turo min ta email inyi printing a can ina da better things to do back home"

Yace"but ai b....."

Tace"I said I have better things to do back home,if you want to stay sai ka tsaya but as for me yau Zan bar kasar Nan"

Bata bashi Daman magana ba taja trolley dinta

___________

Abba ne zaune da Mami yace"yau ni da Kai zanje in dawo da zeenat koda nayi fad'a nace su daina sa Mata wanan shocking din Basu daina ba Ina da Raina a ce ya'ta na cikin wanan wahala bazai yiwu ba ko da a ce zatayi ta yawo tsirara ne gomma ta dawo gida"

Mami tace"Nima tana Raina cikin kwanakin nan har ban son zuwa saboda inda Nike ganinta "

Hanan tace"Mami zeenat fa ta fi mu gaskiya is possible ba yaya shaheed din bane Dan ko wani hauka zeenat keyi nasan Yaya shaheed ba zai tab'a Kaita wanan wurin ba ki Lura sosai da wanan sabon shaheed din har tafiyar su ba iri d'anya bane Kuma shekaran jiya naji yana waya Yana cewa babu wata hanyar da za a iya sayar da company Taki saka hanun"

Mami tayi shiru tana tunanin itama fa a d'an kwanakin nan ta lura da abubuwa da dama na canji tattare dashi"

Mikewa Abba yayi yace"ko shaheed ne ko ba shaheed ba zanje in d'auko ya'ta har hafsat da Bata da cikkaken lafiya ta fimu sanin ya kamata saboda wanan maganar tayi fushi ta bar gidan Nan yanzu Haka Mai kanti yace Yana son ganina,I really hope zeenat will forgive me this time"

Yana Gama magana ya mike ya fita Mami tace"ban gan ta Zama ba wallahi binka zanyi

Sameer dake lab'e yace"I see, sun Fara ganewa toh yau Zan kashe shaheed koda kunyi saving zeenat baza ku iya saving din shaheed ba"

Yana Gama wanan tunanin ya bi kofar baya ya fita

Mami tasa hijab suka tafi gidan me kanti

Mama kuka take sosai tace"shin ko kun San cikin jikin zeenat babu shi yaron nan nefa ya dawo da fuskar mijinta dan ya cucesu jiya dana je ta fad'a min komai da inda yake blackmailing dinta tayi abubuwa in Bata so ya kashe shaheed tun jiya na so in dawo da ita amma muna gudun ya cutar da shaheed shiyasa"

Abba yace"I fail you daughter nidai Mai laifine wallahi"

Mami ma ta kasa magana

Umma tace"miye abinyi toh "

Mama tace"James dai ko wa yake yace"mu Yi Kamar bamu gano shi ba,shi zai bincika inda ya b'oye shaheed din shima yar'sa na hanun dan banza"

Mai Kanti yace"yaron beda mutunci
_______________

Tasleem ko duk inda ya so ta dawo gida 9ja da wuri abin gagara yayi,sai yamma jirgin zai tashi,takaici yasa tayi ta kuka kamar zata shid'e tana Kiran sunan zeenat tana tunanin hukuncin da zatawa Sameer

____________

Kusan tsakar dare ta Isa garin ta duba agogo ta gan 3-15am gidansu zeenat ta Fara zuwa ta buga gate Mai gadi ya bude,ta bangaje shi ta Shiga ciki,a kofar falo ta tsaya ta Kira Mami

Mami dake Kan sallaya ta d'anga

Tasleem tace"gani a kofar falo"

Mami ta mike da mamaki Kuma cikin Jin dadi ta bude

Tasleem ta ratsata ta shiga ciki fuska d'aure ta shiga ta ajiye Jakarta Mami na Mata magana Taki kulata har Abba ya fito sanye da jallabiya yace"welcome back dear"

Wani kallo tayi me ta bude Jakarta tana d'aukar abinda zata bukata

Mami tace"meke damun ki Ina fad'an Miki abinda ya Sami zeenat kinyi biris"

A mugun fusace tasleem ta juya tace"as if kun damu da ita Ina da yarda ku aka Kaita wurin ni bana son munafurci.... "

Abba zaiyi magana ta d'anga me hanun tace"your case is different,bana son inyi waisting time dina akan worthless father like you"

Tana Gama magana ta ja zip din Jakarta ta fita

Abba yayi baya cike da rauni yace"indeed iam worthless wanan sunan yayi fitting dina"

Tasleem na barin wurin asibitin tayi tana shiga ta tarar da james na kiranta domin ta kirashi ya fad'an Mata komai "

Shi yayi Mata jagora zuwa ward din da zeenat take

Zaune take a kasa sanye da hijabi tana rera kuka tana Kiran shaheed da babynta

Can dai ta gyara Zama tace"tasleem meyasa Zaki barni a wanan lokacin? you are my streanghth please come back"ta Kare da fashewa da kuka

Tasleem dake tsaye itama kuka ya sub'uce Mata tace"gani Nan zeenat na dawo gare ki "

Kamar a mafalki zeenat taji maganarta ta mike ta karasa inda take,sai Kuma ta ja baya tace"na ma San ba ita bace gitzo take min"

Tasleem tace"ni ce zeenat"Kama hanunta tayi sukayiwa juna kallo cikin Ido,zeenat ta fashe da kuka tana shafa kirjinta tana so tayi magana shashsheka ya hana,sai cewa takeyi tas.....leem my ba.....by,.....ban San inda shah"kuka take sosai

Tasleem ta rungumeta gam tace"ba sai kin ce komai,I understand what you went through, ki bani Nan da 5hrs sai nayi Miki presenting gawan Sameer"

Tana gama magana ta janye jikinta,zeenat ta Kuma shigewa jikinta kukan nata ya kashewa tasleem jikinta, ta shafa kanta tace"don't worry it over"tana Gama magana ta fita James ya bi bayanta Yana fad'an Mata abinda ya sani domin yawanci plan din a gaban shi sukayi shi

Zeenat tace"kasan asibitin da akayi me surgery ?"

Yace"eh gashi Nan a rubuce anan "

Karb'a tayi tace kaini gidan "

Kaita yayi ta kwashi bindiganta ta


Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahi Rahmanir Rahim

Ta fito ta leka baya inda gen dinta ke ajiye ta d'auki Goran Man
Petrol dake cike da petir ta saka a booth duk James na kallonta

Shiga tayi shima ya Shiga ta ja motar wayarta yayi Kara ta duba Junaid ne

Rai b'ace ta d'auka ta rufeshi da matsifa tace"sanda na roke ka akan ka kula dasu ashe tafiyar kayi ka barsu "

Yace"tasleem easy please,tura ni dake aiki at the same time set up ne yanzu na gane Kuma nan da awa Zan shigo cikin garin Minna tafiyar dare nayi sai yau abbana ya kirani yake sanar dani abinda ya faru Kuma yau din anyi sa'a ne na shigo inda akwai service,domin kauye aka turani "

Tasleem tayi tsaki ta yanke wayar domin ita kadai tasan ya take ji

Kiran Paul tayi tace"Ina son ka shiga futmi ka sace min Yar senator haliru tana agricultural department ne"

Yace"ok"

Driving take tana zuwa duk inda tasan sameer na zuwa Amma ba information har gari yayi haske

Ta kalli James tace"har yanzu dj be Kira ba"
. Yace"karki damu zai Kira ya tabbatar min zai bishi ai Kuma kin San na bashi kudi da ya gigitashi yace ko jiya ya zo club dinsu"

Tasleem tace"I hope so domin ko wani minit in na tuna Sameer na Raye ji nake kamar inyi hauka,Kuma duk inda akayi d'an banza ya gane an gano shi shiyasa yake b'uya

Yace"I understand "
. B?yan 1hr sai ga djn ya kirasu yace"ka naji?na gashi na biyo shi wani wirehouse na b?yan gari,Kuma na gan ya fita da jarkan petir Ynxu dai shigewa zaiyi"

James yace"thank you very much karka Bari g
Ya ganka please"

Wani irin fisgar mota tasleem tayi ta koma asibiti lokacin har 9:30 ta buga

su Mami da mama mummy a zaune da umma sai Rabi'a ansa zeenat ta ci abinci

Cikin kuka tace"bazan iya ci ba sai na gan shaheed dina,tasleem tace in jira ta nan da awa biyar yanzu sauran 1hr"

Mama ta rasa me zata ce,Dr Emma ya Zo wai su mama su fita za a Bata maganin

Zeenat ta b'oye b?yan mama tace"wallahi shocking zasu samin karya yake umma ku taimakeni"

Mama ta d'aure fuska tace"Wai abinda ban gane ba anan Babu wasu likita ne sai shi ko nan ba a shifting da kullum shi muke gani in munzo?"
. Wani miyau Dr ya had'iye Yana in Ina tasleem ta Shiga ta me wani kallo tace"ka zauna da Shirin rasa license dinka tana fad'in Haka ta taimakawa zeenat tana tafiya da k'yar suka fita Mami suka bisu a baya

Dr ya kasa kwakwaran motsi zai zufa yake

Suna fitowa Mami tace"Ina Zaki kaita"

Tasleem ta saka zeenat a mota tace"Ina son tayi witnessing mutuwar Sameer ne wanan kadai zai Bata kwanciyar hankali

Mami ta had'iye miyau tace"muma zamu je"

Motar s Mami mama Suka shiga sanan Suka dau hanyar barin garin

A nisa da wajen tasleem ta faka kawai gani sukayi ta Goya zeenat gani take zata b'ata mata lokaci domin da k'yar take its tafiya

Suna shiga wire house din suka Fara jin warin petir

Yaran sameer uku ne kacal tasleem ta sauke zeenat tayi ta Shaka musu wata Hoda a hanky dinta

B?yan ta Gama dasu ta IDs shiga a hankali tace"mama ku ku b'oye b?yan drums din nan in ba nayi tafi ba karku fito'

Mama tace"ki ajiye zeenat din Mana?"

Ta d'auki zeenat a kafada tace"no tare zamu"

Mama tace"Allah ya taimaka zamuyi ta muku addua

Suna shiga suka gan Sameer yayi wani layin round shaheed dake kwance Kamar babu Rai a jikinshi na cikin circle line din ya bishi da petir Kuma da alamu ya zubawa Shaheed petir din

Jikin zeenat ya Fara rawa

Shiko dariya Sameer yayi Dan be gansu ba yace"Zan baka mutuwa mafi wuni in ya so ki daga baya aka kasheni nasan nayiwa familyn fulanin illah"

Zeenat zatayi ihu tasleem ta rufe Mata baki tace"zauna a Nan karki fito"

Hawaye kawai zeenat keyi ta rungume hanunta

Har ya kefta ashana zai wurgawa shaheed tasleem ta


Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin b na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Tasleem tayi saurin d'aukar wani dutse ta seta dai'dai hanunshi ta halba

Da sauri yayi baya ashana ya Fadi kasa akayi sa'a ta mutu"

Juye juye ya farayi Yana niman Wanda yayi halbin
Amma be gan kowa ba tasleem ta b'oye "

Yayi ta juye-juye Yana cewa waye Kai bk Ina kak..... '

Be karasa ba tasleem ta sauko gabanshi daga saman wani drum

Yana kokarin Ciro bindiga ta halbe shi a hanun yayi ihu ya Kama inda ta halbeshi da hanun danya "

Ta Kuma halbin shi a kafafuwanshi duka biyu-tuni ya zube kasa yana ihu

Katako tasleem ta d'auka tayi ta dukan shi tuni ta had'en me jini da majina,gashi ba gashi ba halin ranawa be ma iya tashi

B?yan ta ci ubanshi tayi tafi

Su Mami da mama dasu Rabi'a Hanan da Suka fito


Mama dama ta kinkimo Goran petir

Tasleem ta ja iska tace"zeenat"

Zeenat tayi ta taso tana tafiya tana layi har ta karaso

Mami ta cire takalmin ta tayi ta Marin shi dashi tana cewa"me Muka maka dan ubanka daga halakci sai ka addabe mu "

Ya hade hanunwanshi biyu yace"kuyi hakuri karku kasheni na tuba nayi alkawarin zan bar kasar Nan har abada

Mama ta wanka me Mari ta take shi da kafa tace"zeenat din kake niman ganin bayanta??dan ubanka, ka d'au Bata da gata ne? Kai da ka kwace Mata rayuwa,ka hanata Jin dadin iyayenta ka rayu a daula da ya Kama ta a ce itace ta rayu dashi,sanadin ka zeenat tayi shekara ashirin da biyu ba tare da iyayenta ba, ita Bata nimi ganin b?yan ka ba sai Kai"

Mummy tace"nayi rabin rayuwata Ina hauka duk a dalilinka yau babu Wanda ya isa ya cece ka"

Tasleem tace"kwanta gaban zeenat ka Kama takalminta ka Bata hakuri Dan ubanka"
. Cikin azaba yace"wallahi zanyi"

Kwanciya yayi ya Kama slippers din zeenat yace"kiyi hakuri please"

Wani numfashi zeenat ta ja seeing him like this a haka Yana sata farin ciki"

Zeenat ta take hanunshi dai'dai inda aka halbeshi tace" mijina ka azabtar?da a ce ni kadai ka tab'a Zan iya kyale ka Amma tunda ka tab'a min miji yau ka Zama gawa"

Take kanshi tayi ya saki ihu

Tasleem ta Kama hanunta ta damka Mata bindiga tace"kiyi blowing brains dinshi"

Zeenat ta karb'a

Ta seta hanunta na rawa tana hawaye domin wanan ne first time dinta na rike bindiga tuni su Mami suka ja shaheed gefe

Ji sukayi Sameer ya fashe da kuka yace"kaicona nayi kuskure mafi Muni a rayuwa,na kasance mugu Mara Jin magana na sakawa Wanda Suka min hallaci da butulci Amma dan Allah bayan na mutu in Allah ya kawo Yan uwana kila su zo Nima na ku fad'awa mahaifiyata itace ta cuceni,Wai a ce uwa ta haihu ta ajiye a titi ko drum din shara,duniya Ina Zaki damu,ku fad'a Mata ban yafe Mata ba sai an Mana hisabi"ya fashe da kuka yace"labarina zai Zama izina ga masu hali irin nawa"

Tasleem tace"me kike jira ko kin manta camelion ne,yanzu zai canza launin da Zaki tausaya me,don't be fool by his fake emotional words,ya matsawa fulani family dan haka jinin fulanin ne zasu gan bayanshi,yau Zan cikawa alhaji fulanin Burin shi da iyayen shaheed da da Basu ji ba Basu gani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login