Showing 123001 words to 126000 words out of 148334 words

Chapter 42 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2888

hakuri na dan lokaci ne"

Zaiyi magana ta had'an bakin su aiko ya mugun shiga yanayi ya d'auketa ya kaita d'anki cikin office din nan fa komai ya canza

Sameer ko office dinshi yayi ya zauna be dade ba tasleem ta shigo tace"sir ka kirani "

Yace"kina jina ko tasleem wani business zamuyi Ina son ki min wani taimako Ina so k....."

Be karasa ba ya hango wani abin hanun Dake hanunta ya tuna wanan officer din ma tana da irin shi,kallon tasleem din yayi da kyau sai yayi murmushi ya taso

Dai-dai inda yasan ya tsoka Mata wuka ya damke sai ta saki Kara

Wani murmushi yayi yace"i see kece officer din?"
. Kafin yayi wani abu tasleem ta kaime naushi a baki ya d'anga Riga ya Ciro wuka amma ta Haye saman tebu ta ture hanunshi da kafa wukar ya Fadi

Sosai suke dambe har sun fito waje an taru a reception ana kallo dambe,babu tausayi tasleem ta Ciro karamar bindiga a waist dinta ta halbeshi a kafa

Hayaniya yasa su zeenat fitowa tana sanye da hijabi har kasa da ta bari a d'ankin domin yin sallah Suka tarar da Sameer kwance cikin jini tasleem ta take me kafa inda ta halbeshi Yana sakin ihun azaba ko kulashi batayi ba tayi ta Kiran office

Wani dariya shaheed yayi ya jawo zeenat jikinshi yace"surprised ,ka d'au Kai kadai' ne ke da brain,ko ka d'au Kai kad'ai ne hawainiya me canza launin?"

Duk abinda ya faru is plan to bring you down and mun ci riba

Zeenat tace"by sighning those paper is like ka dawo min da abinda yake nawa ne domin dukiyar mahaifina ne so aje a Sha prison malam sai mun hadu a kotu domin bazamu barka ba sai ka amshi hukunci

Kallonsu yake cike da mamaki ya akayi ya yarda da zeenat haka?Amma ai ba Gama battle din ba yanzu za a fara Basu San Wanda suke dealing dashi

Motar Yan sanda na zuwa aka d'angashi shaheed ya karasa ya rankwashi kanshi yace"shege me Kan kwakwa waye Yama San ko wani katon iyamuri ya haife d'an banza kawai aje can a karata,sai suka yake kaike yace"yanzu in nace Zan Rama dukan da kayi ta min sai a ce ni mugu ne,shiyasa Zan barka"

Dukda Sameer na Cikin azaba be hana shi cewa"I will be back ba sai na shanmace ku you guys are messing with the wrong guy "

Tasleem ta buge me Baki sai ya saki wani murmushi a haka aka tafi dashi "

Zeenatu da ta ji hankalinta be kwanta tace"tasleem hanya bamuyi kuskuren barin shi a Raye ba?"

Tasleem tace"no karki damu zamu kaishi ayi interrogating dinshi daga nan a tilasta me fad'in sunan manya dake sponsoring evil activities dinsu then from there a kaishi kotu ba abinda zaiyi muku tunda ma yanzu bashi da kudi "

Shaheed yace"hakane zeenat karki damu bazai dawo ba"

Sai tayi murmushi tace"ok muje gida mu sami Mami this calls for celebration"

Yace"yes woh mama ta Kira Wai mummy na kuka a kawo ta wajen ki "

Zeenat tace"toh why not mu Kira Mami duk mu had'u a can din ko tunda na gan Mai kanti ma na son ganin mu"

Yace"Haka ma zaifi"

Zeenat zatayi magana wayarta tayi kara ta duba Hanan ce ta kyalkyale da dariya tace"matsarociyar yariyar nan ne Hanan

Picking tayi Hanan tace"har yanzu Kuna fama dashi nidai Allah ya gani Ina son dawowa tsoro ya Hana Kuma munyi resurming har nayi missing test"

Zeenat tace"wani ya hanaki dawowa"

Tace"ni nama fad'awa anty afeeya ta nema min makaranta a can"

Zeenat tace'kin gan Ina da abinyi sai later"

Tana yankewa tasleem tace"jibi inshaallahu Zan tafi jalingo in gan kakana ya koma can da Zama "

Zeenat tace"Amma zaki dawo?"

Tace"eh Zan dawo bazan dade ba saboda za a shigar da Sameer kotu"

Zeenat ta jinjina Kai tace"ok sai munyi waya"

Shiga mota sukayi ita da shaheed,zeenat ta ja motar sai gidan Mai kanti anan Mami ta samesu

Yau duk suna Cikin farin ciki Hira ake sosai ana jajantawa juna abinda Sameer yayi musu,itama hafsat tana zaune ta samu sauki sosai sai dai abinda baza a rasa ba

Aka d'aura girki da babban tukkunya anty Maryam dai taki sakin jiki domin duk inda take tunanin zeenat ta wuce nan,jafar ma ya bawa zuciyarshi hakuri domin zeenat tafi karfinshi

Mama tace"yauwa jafaru wajen waye kake zuwa a gidan gona?"

Yace"gun abokina ne dake aiki a can wallahi ban masan nan aka b'oye Kaka ba"

Sai yamma su Mami Suka tashi zasu wuce mama tace"yauwa shaheed Bari in d'auko muku sakon ku "

Yace"ok"

Diamond ta d'auko ta damka musu tace"nagodewa Allah daya kawo wanan ranar ji nake Kamar an sauke min wani nauyi wallahi "

Shaheed ya kalli zeenat yace"mama ki cigaba da ajiyewa Mana in lokacin amsa yayi zamu Zo mu amsa zaifi Zama safe a hanunki"

Zatayi magana zeenat tace"please"

Tace"toh shikenan "

Sallamarsu sukayi Suka koma gida cike da kwanciyar hankali suka bude sabuwar soyyaya sanda shaheed yayi kwana biyu be je aiki ba

______________

Jalingo

Da safe misalin karfe 11:05am

Zaune suke a d'anki,hanne tayi tagumi tana sawa Mohammed Kaya maimuna Kuma na hanun abba Yana Mata Wasa

Cikin damuwa tace"mijina Wai meyasa yanzu sai kayi ta min wani yare ne,jiya ma har wani suna kayi ta Kira da kana bacci ko shah ni na mance ,Kuma ni gaske ban......"

Bata karasa ba ya daka mata tsawa yace"my friend stop disturbing me,ke wace irin Mata ce,ke har yanzu beyi occur to you cewa"I might have a family ba karki manta ni ban San kaina ba har yanzu Kuma abin na kashe ni"

Hanne ta fashe da kuka ya tashi yayi tsaki ya ajiye Mata maimuna ya fita

Toh yanzu bashi da wajen hira sai sabon gidan da aka tare gidan Zamanine kullum in ya je gidan sai yayi ta mamaki meyasa mutum me wayewa zai Zo kauye yayi wanan ginin rugga ma for that matter,Babu abinda Babu a gidan a'c da babban generator ga fridge da Kuma wasu kayan more rayuwa da sallama ya Shiga ciki aka bude me

Tsohon dake zaune a tsakar gida yayi murmushi yace"ah iro ka ce ka shigo"

Yayi murmushi yace"eh baba ya aiki"

Yace"lafiya ai gani Nan Ina karanta news paper kasan news din country dinmu is not encouraging kalli Nan?"

Amsa Abba yayi Yana karanta yace"that too bad bandict everywhere"

Baba yace"ka je next page zaka gan wani abin mamaki an Kama wani University cultist kasan waye yayi wanan aikin?_

Yace",no "

Baba na dariya yace"my grandaughter hajara do you know that yariyar alkhairi ne ce a gunmu she I......"

Be karasa ba Abba yace"yaushe rayuwa tayi tsada haka ji price din fuel inda ya d'anga"

Baba ya fisge newspaper yace"nace ka karanta hot news kana karanta business news ka karanta page 10 "

Abba yayi ta budewa da hoton Sameer yayi Karo kawai sai ya saki newspaper ya rike Kai trying to recollect things voices yake ji ga hotunan da ke zuwa kwalkwawarshi but not clear

Ya kalli baba yace

Maman Nur
[6/23, 1:12 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"this face looks familiar "

Amsa news paper baba yayi yace"ni na mance ma karamin kwakwalwar gare ka"

Abba ya mike ya bar gidan ko da yaje gida ya tarar da hanne na kuka sai ta bashi tausayi Kuma kukan nata da position data zauna ta saka Kai a guiwa reminds him of someone he maltreated a baya but who?'

Dafa ta tayi ta d'ango suka had'a ido yace"sorry "

Bata fahimce shi ba amma ta gane hakuri ya Bata tayi murmushi ta rungumeshi tace"karka barni please Ina son ka mijina "

Yayi murmushi


_______________

Shirye shiryen Kai Sameer kotu ake Amma sai ya Fara musu hauka a cell,babu b'ata lokaci suka kaishi asibiti a dubashi babu b'ata lokaci likitaci suka tabbatar da Yana da matsala a kwakwalwarshi

Wanan dalilin yasa aka d'anga zaman kotu sai ya samu lafiya


____________

Sosai zeenat ke kwasar soyyaya da mijinta Hanan ma ta dawo ta Fara zuwa school komai normal yanzu

Zaune take a falo tayi d'aurin kirji tana cin popcorn ya shigo


Kallo d'anya tame ta maida kanta kallonta Kan tv

Ya karaso ya zauna kusa da ita yace"baby watsaap baki ganni bane"

Hararanshi tayi tace"in na gan fa"

Shakar iska yayi yace"kamar Ina Jin tsami da warin hammata "

Zeenat tayi kicin kicin da fuska tace"in ka ji warin Kuma fa? ka ga ni ban son takura koma can ka zauna ka barni inyi ta warin "

Yace"baby har yanzu bakiyi wanka ba?"

Tace"ah'ah banyi ba, ko akwai matsala ne?,I don't think Zan iya yin wanka for the next 1week "

Ya zare Ido yace"for the next 1week fa Kika ce zeenatu Amma zamu raba d'anki Danni gaskiya bazan iya fama da tsami ba for goodness sake zeenat kwana ki uku bakiyi wanka ba ya kike ibada"

D'anga me hanun tayi tace"ah'ah karka shiga tsakanina da ubangijina atoh"

Shi mamaki abin ke bashi mutum bazaiyi wanka ba,yaushe zeenat ta Zama kazama "

Tashi tayi da gudu taje toilet zatayi fitsari ya bita ya kulle kofar

Tace"bude min min in fita malam"

Be kulata ba ya had'an ruwa yace"maza shiga kiyi wanka"

Yatmusa fuska tayi tace"da nayi wanka zazzab'i ke rufeni dan Allah kayi hakuri bana son inyi wanka zansa spray"

Yace"ke Baki San in wari ya had'u da kamshi wani abu yake badawa ba daban"

Da k'yar da karfin tsiya ta yarda yayi Mata wanka aikuwa sai ta fara rawar sanyi daya bashi mamaki yace"Daman Baki da lafiya ne?"

Tace"ai na fad'an maka kaki ji"

D'aukarta yayi ya kaita d'ankinshi ya rufeta da duvet still rawar sanyi takeyi ga jikinta yayi mugun zafi kamar garwashi

Yace"Ashe cuta gareki Bari in kira Mami"

Zuwa yayi part dinsu ya tarar da mami na zubawa Abba abinci da alamun yanzu ya Zo,ko gaishesu beyi ba

Yace"Mami ba lafiya zeenat dai cuta ya kamata na rashin wanka sai tayi kwana uku batayi ba Kuma dana tursasata tana can tana abu kamar b'aran d'aya Fadi a ruwa"

Mami tace'ni ban gane ba"

Yace"muje dai ki ganewa idonki"

. Suna zuwa Mami ta gan zeenat hakora na bada Kara tace"ikon Allah ba d'anzu ta bar side din mu ba"

Yace"daga yin wanka dai ta Zama haka"

Mami tayi murmushi tace"Zaki iya takawa muje asibiti?"

Yace"no Bari in Kira Dr ta Zo"

Mami tace"toh"

Dr na zuwa ta duba zeenat gwajin farko ta tabbatar musu cikine da zeenat tace"in ta samu karfin jiki sai ka kawota ayi scarning a gane ko kwanakin shi nawa"

Magani ta rubuta me da drip tace"yaje ya siyo "

Yana dawowa aka sawa zeenat drip ta nuna musu inda zata Sha maganin

Sosai yayi farin cikin wanan abin ya cire agogon hanunshi ya bawa Dr tana ta mamaki domin Mai tsada ne

Rungume Mami yayi yace"yess I made it nasan na office ne ya Shiga"

Mami ta Kai me bugu tace"baka da kunya ko na Zama Kakan ka"

Ya kyalkyale da dariya Yana Jin farin ciki

Tuni news din cikin zeenat ya zagaye dangi kowa na tayasu murna

Mummy ta nace zata zo ta ganta mama ta kawota abinda ya Basu mamaki tunda ta gan zeenat na amai ta damu ta shiga kicin tasa Hanan ta kunna Mata gas ta fara had'awa zeenat paten acca duk sunyi mamaki da taji ta a toilet zata bita tace"Sannu Yar nan,domin Bata Kiran sunanta sai murnan ya Zama biyu domin ta samu lafiya sosai dukda su mama sun ce Yana tashi lokaci-lokaci Amma akwai improvement sosai"

Bayan ta gama ta kaiwa zeenat ta Fara ci ba dadin shi take ji ba but Kuma tana son shanyewa because wanan shine farkon girki da zata ci na mahaifiyarta

Mama sai murmushi take domin a falon suka baje suna Hira shaheed ya Basu wuri

Hira sosai ake domin yanzu an zama d'anya zeenat ko kwanciya tayi a 3seater Kuma cikin ikon Allah batayi Aman ba

Tasleem ce ta shigo da sallama Suka amsa gaishesu tayi cikin ladabi
.suka amsa da murmushi mama sai satar kallon tasleem itama tasleem tana kallon Mami

Mama tace"ya labarin wanan d'an banza"

Mami ta yatmusa fuska tace"ni ko zancensa bana son ji "

Tasleem tace"ai Yana can asibitin mahaukatai Wai Yana hauka "

Mami tace"ba dole ba yaro sai mugun Hali ai hakkin mutane bazai barshi ba wallahi tsinanne,shiyasa yaran gidan marayu nan sai a hankali yanz....."

Katseta tasleem tayi tace"ba duka ba mama domin iam one of them tun Ina karama alhaji Usman yayi adopting dina kuma ban tab'a saka me da mugunta ba sai ma ganin girman shi da nikeyi ai kowa da halinshi just that we have to be careful of irin mutane da zamu kawo gida "

Jinjina Kai sukayi suna mamaki"

Mama ta mike tace"Bari mu Baku wuri ke da kawar Taki"

Tayi murmushi fita sukayi mummy ta bi bayansu

Zeenat ta gyara Zama ta d'auko gwagwanin da take zuba miyauvta zuba tace"ya aiki"

Tasleem tace"alhamdullilah zeenat na Zo in sallameki ne gobe Zan tafi jalingo daga nan I don't think Zan dawo nan zan bi iyayena lagos,zeenat you have to be careful and observant banyi trusting Sameer ba I don't think haukan gaskiya yakeyi,but duk Dr da ake Kira sun tabbatar Yana haukan ne but ban yarda ba just that bani da evidence ne to back my claim"

Zeenat tace"ok thanks you are such a good friend,but Zan sake rokon ki tasleem give Junaid a chance he loves you'

Ta mike tana cewa"if he loves me zai bini duk inda naje "

Zeenat zatayi magana tasleem tace'wanan ne mahaifinki"ta Kare tana kallon wani hoto a falon "

Zeenat ta tabe Baki tace"Wai fa"

Tasleem tace"Kamar ku d'anya"harararta tayi tace"ni da mahaifiyata Nike Kama"

Tasleem tace"you cant change the fact that he is your dad"

Zeenat tace"ko ruwa ban Baki ha ki je ki d'auko"

Tace"ni ko indomie ne kisa a dafa min"

Zeenat tace"sai dai ki je part din ammi akwai abinci,ni nasan yanzu suna can suna hiran malamin dake duba mummy Wai fa aurenta yake so

Tasleem tace"I

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login