Showing 39001 words to 42000 words out of 148334 words

Chapter 14 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2920

bazai wuce wata d'aya ba"

B?yan tafiyar Sameer da kwana biyu aka
nimanwa shaheed aure ansa biki Nan da 1month

Ana sa bikin shima shaheed ya tafi Dubai wajen Yan uwan mummy



___________

Su Abba ne zaune a falon appa zeenat na kasar carpet

Abba yace"kin amince Zaki auri Wanda ammin ta zab'a Miki "

Cikin Jin dadi zeenat tace"na amince "

Appa yace"mashaallah Allah ya Sanya alkhari "

Tace"Amin "

Abba yace"yayi tafiya ko?Amma tunda kin amince yace"iyayensa zasu yi komai balle ba zai dade ba"

B?yan kwana biyar da tafiyar Sameer ta Shiga damuwa sosai domin tunda ya tafi be kirata ba in ta Kira be Shiga gashi maganar aurensu sai gaba yakeyi tana son suyi waya Amma shiru tun abin baya damunta har ya fara damunta ga Yasir din baba zulai ya takura rayuwarta a kwanakin nan Kai ka ce shine ango

Abinda yafi saka ta a damuwa shine shifa da kanshi ya siya Mata waya ana gobe zaiyi tafiya yace"da ya sauka zai kirata Amma shiru

Yau tana zaune a office tayi tagumi sai ga shaheed ya shigo da shaheeda gaisawa sukayi shi ya shige ciki

Tace"kina ji daga Sameer kuwa?"

Zatayi magana wayarta tayi Kara tana kokarin d'angawa taji an fisge yace"meyasa baki da hankali na lura this days Baki min aiki da kyau nace Miki 4bedroom flat kin min 3"

Hawaye ya cika idonta ita tasan 3 yace Amma Dan ya tozarta yanzu yace 4

Shigewa yayi da wayarta

A kwana a tashi har date din da akasa ya kusa yau walima da yike ya Bata hutu sati d'anya

Amarya tayi kyau mashaallah amarya tayi kyau ba karya sai dai ramar da tayi na rashin ji daga angonta
Gidan cike yake da jama'a harda su tasleem kawaye

Suma gidansu shaheed cike yake da Baki domin shima bikin nashi jibi ne


Washe gari ba ayi program ba a gidansu zeenat sai kitso da lalli domin program sai a gidan ango kasancewar appa baya son bidi'a,amarya ta Sha gyra sai sheki take

Sosai Mami tayi busy tana waya da Sameer

Yace"kiyi hakuri Mami Nima ba Zan so ayi d'aurin auren' bana Nan ba da daddare jirgin mu zai tashi Hanan dai ta Kai kayan wajen tela ko??

Tace"eh tun last week takai

Washe gari da b?yan sallah zeenat na zaune sai wayarta tayi Kara d'auka tayi ta duba number Sameer na Nigeria ne

Da sauri ta d'anga ta fashe da kuka

Yace"keda zakiyi farin ciki shine kike kuka ai amarya Bata kuka"

Zeenat tace"meyasa baka fad'an min ba inda nacewa su appa bana sonka fa da Inna ta fad'an musu"

Yace"ai nasan bazaki tab'a ki na ba saboda kin min alkawari na dawo Miki da surprised Zan shigo anjima da daddare

Tace"Dan baka da kunya"

Yace"zeenat Zan Kira ki yanzu zanje d'aura auren ogan ki ne"ya Kare cikin tsokana"

Zeenat tace"hmmm abinda dan wulakanci sati d'anya ya bani"

Sameer yayi murmushi ya yanke wayar

B?yan an sauko daga juma'a aka d'aura auren

Zeenat abdallah da angonta

S..........
Akan sadaki dubu hamsin


D'aurin auren' daya samu hallatan manyan mutane

Toh tambayar Anan wanene angon
.dukda jiya paid groups sunyi voting Kuma Sameer shi ya samu highest vote Kuna ganin shine angon ko shaheed da yayiwa shaheeda alkawarin aure a wata d'anya ko kuwa Yasir ne d'an ba'ba zulai ko Kuma yaya jafar a kafta kafin next page

Karku manta daga wanan page din free page ya Kare

Domin samun cigaba za a biya naira danri uku vip 500 ta wanan asusun banki Aisha Mohammed 0092544083
Acess bank ko Kuma Katin mtn ta wanan number masu vtu ga mtn numberta 08148088368 sanan a turo shaidar biya ta watsaap numberta 09090112846 sai na jiku

Maman Nur
[6/23, 1:09 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Please in kin San baki biya ba karki karanta,in Kika karanta na biki bashi,please karki karanta


Bismillahir Rahmanir Rahim

Kawai ji nayi ance an d'aura auren zeenatu Abubakar zubairu
Da
S.......

Ji nayi wani Yana cewa ga angon can,hakan ne yasa ban ji sunan angon da aka Kira ba domin naje Jin kwan-kwan sai na hango Yasir sanye da farar shadda babba riga Yana zuba kamshi da murmushi suna musabaha wani

Murmushi nayi nace,Yan gida akayi kenan??"

Itako zeenatu ana cikin gida anata aikin canza Kaya a saka wanan a cire wancan balle yau tana cikin farin ciki angonta ya dawo

Sosai su tasleem ke hotuna ana d'aurawa a status yau bikin k'awa suna jira a tafi gidan ango a cashe tunda appa ya hana ayi casu anan,balle abokan ango sun cika su da kudi

_____________
Sosai su Hanan sukayi busy,hanan harda Kiran d'j ana ta rawa a tsakar gidan su

Shaheed ko b?yan an dawo daga d'aurin aure boys q yaje da friend dinshi hanan ta Kai musu abinci suna ci suna hira,wayarshi yayi Kara d'angawa yayi yace"hello baby ya dai"

Ko me aka ce sai naji yace"baby but ai kin ce sai Nan da two weeks why the change of mind?"

Nidai ban ji me aka ce ba yace"ki bari Zan Kira ki da daddare kigaida ummiki"

Bayan ya Gama waya ya ci abinci sai murmushi yake sakewa jefi jefi he can't wait a kawo me amaryarshi

Kiran Mami daya gani a wayarsa ne ya sashi mikewa yasan kila tana son ta ganshi ne

Aiko yana fita ya tarar da ita rai b'ace tana zuba matsifa a waya da alamu da Sameer take waya tace"yanzu Kai baba ka kyautawa kanka kenan?baka je d'aurun aure ba me kake nufi Kuma ka tashi da rana tsana kayi tafiya haba baba yanzu Kai kayiwa kanka adalci kenan??"

Cikin kwantar da muryar Sameer yace"Mami kiyi hakuri kema ai kin gan har na shirya zani aka Kira ni,kiyi hakuri please Mami inshaallah progrms dani za ayi sauran programs din wallahi businesses dina ne ke suffering "

Ta jinjina Kai tace"shikenan gashi nan ai"

Mikawa shaheed tayi da Kamar bazai amsa ba ta me wani kallo ya amsa

Duk maganar da Sameer yayi da k'yar shaheed ke amsa me daga karshe ma Mika Mata wayarta yayi ya tafi b?yan gida ta bishi da kallo tasan ba zai wuci zaije ya Sha wiwi ba"

. Aiko hakane Yana zuwa ya nimi wuri ya zauna ya kunna Yana Sha

Da misalin karfe bakwai bayan sallah magrib zeenat ta shirya saf cikin atamfar ta senior filtex ta Sha d'aurinta na zarah buhari gyalenta na wani irin kyalli ga takalmin ta flat me kyau

Tasleem tace"wow dear kinyi bala'in kyau Allah ya baku zaman lafiya"

Zeenat tace"Amin"

Cikin zolaya tasleem tace"hmm sai dai fa Zaki d'auki Kaya dan oga sameer ba kad'an ba"

Zeenat tayi murmushi tace"Kai ban son sharri guda nawa yake yana dai building jikine karki wani sa Mana Ido"ta Kare da murgud'an Baki"

Sadiya childhood friend dinta tace"hmmm su zeenat ba d'an Kara"

Zeenat ta fashe da dariya tana Waka tace"ko wanene zai kushen masoyi dani dashi ......"dariya su sadiya sukayi

Zeenat ko har dukawa tayi tana cewa"Ina sonshi "

A tare suka ce maimaita,sai ko tace"nace Ina sonshi shima ya Sani"

Wani shewa sukayi Suka fito da ita gwaggo Fatima ta rike ta za a kaita ta sallami mutan gidan

Bin b?yansu su tasleem sukayi a tsakar gida babu abinda ke tashi sai kid'an kwaryar da baba zulai keyi Inna da kawayenta na rawa,duk da appa ya hana Amma sunki ji

Sashin umma aka fara kaita ta duka tana kuka nasiha me ratsa jiki umma tayi Mata tace"zeenatu ki bi mijinki sau da kafa,bana son in ji ance kinyi ba dai'dai ba karki b'ata Mana suna Allah yayi miki albarka ya albarkacin aurenku ya bada zuri'a d'anyaba ki kasance me matar rufin asiri,Kuma Dana ce sau da kafa bawai Ina nufin kije kina sakarci ba kamar ma'u"

Zeenat ta Kara karfin kukanta ta rungume umma tace"zanyi kewar ku"da k'yar aka b'anb'are zeenatu daga jikin umma aka kaita d'ankin ummi itama dai nasihar ta mata sanan Suka fito za a kaita d'ankin mama da tun jiya taki fitowa Wai saboda kunya zeenat ta fisge hanunta

Gwaggo Fatima tace"muje mana kuyi sallama da mahaifiyar ki"

Zeenat tace"bazan je ba"

Tace"saboda me??"

Tace"Bata Sona"a takaice"

D'an jimm gwaggo Fatima tayi anty batul tace"ai abinda ake fad'an mata kenan toh gashi dai yariya tace bazata je ba "

Gwaggo Fatima ta Fara lallashinta da Mata nasiha tace ki daure"

A fusace zeenatu tace"akan me zanje wallahi ba inda zanje matar da bata damu da damuwata ba,ta dai haifeni ne Amma bata Sona ko na ma je ma tashi zatayi ta barmu"

Anty batul,(nayi mistake wajen sunan autarsu appa batul ne ba Bintu ba)tace"ka ji ki da wata Batu waye zai haifi d'an yace baya sonshi kunya ce da girmama al'ada yayiwa mahaifiyarki yawa amma tafi kowa sonki"

Zeenat dai taki zuwa aka Kaita shiyar su anty Jamila sosai anty Jamila ke kuka Yaya aminu ya shafa fuskarta yace"Allah ya Sanya alkhairi hajiya b'arnata a natsu banda birgi birgi "

Murmushi tayi tace"Kai Yaya "

Ya Mika Mata wani tsadaden tsarka yace"all the best dear"

Ta karb'a ta mikawa tasleem ta rungumeshi tana kuka"

Wajen anty Maryam aka Kaita ta na zaune da Yan uwanta suna Hira tace"yau dai Zan samu bacci wallahi"

Kawarta sameera tace"Ina shi jafar din yake?"

Ta tabe Baki tace"ai wahalalen na ciki Yana bacci kin San ai ance son maso wani wahala tun shekarar jiya be fita ba sai amai yake ko bacci kirki yakiyi in ma ya daukeshi ji zakiyi Yana cewa wallahi saina aureta zeenat tawa ce,Niko jiya nace me a wata duniya dai,ba wanan ba ai zeenat ta maka nisa "

Wani dariya Suka kyalkyale dashi harda tafawa

Sallama da suka ji ne yasa su yin shiru

Anty Maryam tace"ah anty batul har kin fito ku ce dai tafiya za ayi kenan da Yar kanwar tamu toh Allah dai yayiwa rayuwa albarka ya baku zaman lafiya dan Allah zee karkiyi abinda zai sako ki, d'an kyakyawa dashi irinsu ba a sake su kubce ki natsu kina ta dai Shan kayan da na Baki ko?"

Zeenat tayi ta kallonta da mamaki matar da ta tsaneta Amma tun da aka sa bikinta tayi ta janta jiki

Anty Maryam ta gyra Mata gyle tace"Bari in Kira yayan naki kuyi sallama"

Bata jira amsar su ba ta wuce ciki tayi ta dukan jafar a kafa ba dan yayi niyya ba ya fito

Gwaggo Fatima tace"ya jikin na ka jafaru'

Yace"da sauki gwaggo "

Tace"Allah ya baka lafiya"

Yace"Amin"

Zeenat cikin shagwab'a tace"Wai Yaya meke damun ka ne?"

Zaiyi magana anty Maryam tayi saurin cewa"babu komai d'aurawa Kai wahala ne kawai da son abinda yafi karfinshi ya me nitsa yanzu, ai dole ya dangana "

Zeenat ta Kuma turo baki tace"Wai meye wanan Yaya Basai ka siya ba ka huta"

Murmushi takaici yayi ya girgiza Kai yace"ba komai kudi ke siya ba zeenatu,Amma alkawari ne sai na mallaki wanan abin ko ta halin ka'ka ai da jafar ake zancen"

Anty Maryam ta hura hanci tace zance iska da burgan banza"

Anty batul tace"Kai tafiya fa zamuyi ana Kiran mu'

Murmushi ya sakarwa zeenat itama ta maida me zata rungumeshi anty Maryam ta tare tace"kinga zeenat bana son sakarci yanzu fa ke matar wani ne,Kuma kike kokarin rungume min miji"

Anty batul tace mudai mum tafi

Anty Maryam ta ja gyle tace"ai duk damu za a Kai amaryar ai"

Daga nan sa gun su Abba suna addu'a samun zaman lafiya Suka yi Mata

Cikin kankanin lokaci aka fita da amarya waje inda aka paka motorci

Yan d'aukan amarya sun shige an saka amarya Amma Inna na b'ata lokaci domin kayanta ta kwaso wai mijin yayi Mata alkawari da ita za a tare babu inda ba a yi da Inna ba Taki maida kayan kawai sai anty Khadija tace" a barta domin dare yayi

Haka dai aka tafi da Inna appa sai fad'a yake

G R A

Babban gidane na bugawa a jarida gidan ya had'u irin na karshen nan

Kallo d'anya zakayi ka Gane biki ake domin mutane sun cika harabar gidan

Horn da akayi ne yasa security bude gate din

Maman Nur
[6/23, 1:09 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Please don't read if you did not pay


Bismillahir Rahmanir Rahim

Convey din???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? d'auko amarya suka shigo,kusan amare da farin jini duk aka mike domin ganin wacece amaryar

Hanan ta karaso tana murmushi tace"Wai Ina amaryar take ne ?"

Anty Khadija na fitowa a mota tace"Kai banson sakarci fa miye Haka Kuma"ta fad'a cikin halshen larabci

Su tasleem Suka budewa zeenat kofa dake cikin farin ciki murmushi take cikin gyalenta yace"finnaly Mrs Sameer "

Kama hanunta akayi aka Kaita ciki Mami sai Sannu da zuwa take musu ta bude fuskar zeenat tace"mashaallah allah ya zaunar daku lafiya"

Zeenat tayi murmushi,sai ga Hanan ta karaso tace"Nima Bari in Bude in gan fuskar matan yayana

Har ta d'anga gyallen anty afeeya tace"ke rufe Mata fuska bana son sakarci ko kin gan sa'an ki anan?"

Kawai sai ta saki gyallen ba tare da ta gan fuskarta ba

Ciki aka Kai amarya da danginta tarban ban mamaki kowa sai kallon gidan sukeyi da masu hassada dai sunayi bara ma su anty oa su Inna ko an kame gefe d'anya ana kallon dukiya,baba zulai tace"Allah yasa ba d'an yankan Kai bane

Amarya dai sai yanzu jikinta yayi sanyi,kewar gida ya Fara shigarta sai ta fashe da kuka

B?yan su anty Jamila sun ci abinci sunyi sallah isha'i suka Fara Shirin tafiya amarya tayi ta kuka Wai bazata Bari su tafi ba hankalinta be tashi sanda ta samu labarin su tasleem ma tafiya zasuyi su dawo gobe tunda gobe da daddare za a fara program

Da k'yar dai aka lallasheta tare da dabara Suka tafi da farin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login