Showing 63001 words to 66000 words out of 148334 words

Chapter 22 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2901

Yana son Yi Mata magana Amma ba fuska

Zama yayi a center carpet ya kunna tv Yana ji wayarta na ringing ta ki d'auka

Kallonta yayi yace"meyasa bazaki d'anga ba ?"

Tace"it not important"

Ya jinjina Kai yace"ok"

Daga haka babu Wanda ya kara magana ya kwaso kayan shaye-shaye shi Amma ya kasa sha,da k'yar bacci ya d'auki zeenat lokacin 12:55am Jin numfashinta ya dadu yasa shi gane tayi bacci ya mike ya bude drawer ya Ciro wani igiya ya Haye gadon yayi abinda zaiyi

Da misalin 3:15am zeenat ta bude Ido,duhu ne a d'ankin sosai rike Kai tayi domin mugun bugawa yakeyi,sai yanzu ta tuna da sunyi da Sameer zata sameshi can backyard in shaheed yayi bacci,sauke kafa d'anya tayi domin tana Jin fitsari taje Jan kafa d'anyan sai taji shi Kamar a d'aure

Mamaki ya Kama ta ta kunna bedside lamp sai ko ta gan kafarta d'aure da nashi

Kallon fuskarshi tayi ta gan bacci yake tsakaninshi da Allah Yana snooring

Sai ta Kai hanun zata kwance ta kasa,tace"ikon Allah"

Kokarin kwancewar da takeyi ne yasashi bude Ido

Tace"ko b'arayi ne suka shigo suka d'aure mu"

Cikin magagin bacci yace"Ina Zaki??"

Tace"fitsari Nike ji"

Yace"ok muje"

Tace"a Haka?"

Wani kallo yayi Mata yace"eh Mana an ce Miki ni d'an iska ne da Zan saki Baki Ina bacci ki gudu ki je wajen wani ya latse min ke ai wallahi Kar nike Ina da wayau na nasan in na kwanta sai Allah shiyasa na d'aure mu dan in Zaki fita in sani"

Zeenat Bata ce komai ba Suka shiga toilet suna dafa bango yace"Yi fitsarin"

Tace"a gaban ka"

Yace"in bazakiyi ba mu koma bacci Nike ji"

Cire wandon ta tayi ta zauna a seater ji kake shaassaaaaa"

Ya kalleta cikin wani expression yace"haba Mana madam"

Ita kanta ta ji kunya amma ta basar,da fitsarin ya Kai karshe sai ya zo da tusa Pat "

Rufe hanci yayi yace"Kashi kike ji?"

Tace"da alama ka kwance ka jira ni Zan fito yanzu"

Yace"ah'ah yi zan jira ki Ina komawa bacci zanyi ke Kuma fita zakiyi"

Aiko sI zeenatu ta Fara amsa Kiran nature numfashi da k'yar shaheed keyi yace"nidai na Shiga uku za a kashe ni da Kashi"

Tana gamawa tayi flushing Suka fito

Sallah asuba ma Kin zuwa yayi yayi a gida sukayi suka koma bacci amma ya kwance ta

Da misalin 8;am Kamar daga sama yaji muryar shaheeda,zubur ya bude Ido ya kalli gefen zeenat bacci take

Ji yayi shaheeda tace"Ina shaheed din yake sai na kasheta wallahi"

Tashin zeenat yayi jikinshi na rawa ya akayi shaheeda tasan yayi aure,zeenat tace"Yaya?"

Marairaicewa yayi yace

Afuwan=?O?=?O?=?O?

Maman Nur[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Don't read if you did not pay


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"girl ki tashi ta zo"

Zeenat ta rike kanta domin ciwo take ji tace"waye ya Zo?"

Yace"shaheeda wallahi balayaiya ce zata iya yin komai a kaina ya za ayi kenan?"

Fuska d'aure zeenat ta koma ta kwanta tana cewa"it your problem not mine yanzu barni in kwanta bacci Nike ji"

Yi yayi Kamar zaiyi kuka yace"zeenat tunda na aureki ban samu kwanciyar hankali ba,iam alive but not resting in peace haba zeenat"ya Kare da Kai hanun zai tab'a ta tayi saurin bige me hanun cike da jin haushi shi kanshi yayi mamaki tace"daman kasan zaka nimi taimako na ka shige d'anki da wata karuwa a gabana"

Tsaki yayi ya mike yace"Zaki ji dashi wallahi mutum sai mugun hali ayi ta ganinki Simi Simi kamar wata ta kirki nan ko ba san katuwar muguwa bace,wallahi ki canza Hali in ba Haka ba in kin mutu wuta zaki,kin San ance aljanan mace yana tafin kafan mijinta in kikayi Wasa wallahi sai in danne kafar in ki d'agawa ayi ayi dani in ki d'angawa sai na gan kin gasu a wuta tukkuna kin San halina"

Zeenat ta juya me baya ta rufe kunni da filo shiko sai zabga matsifa yake,kawai sai yaji anyiwa kofar mahaukacin bugu"

Yace"waye??"

Shaheeda tace"nice bude"

Yace"sweetheart Ashe kin taho give me a minuite my shaheeda"
Shaheeda tace"ka bude please kafin in fasa kofar

Be bi ta kanta ba ya shige bayi,zeenat dake kwance ta tashi zauna idonta cike da hawaye

Wanka yayi ya fito Yana goge jiki da karamin towel ko kallo inda take beyi ba har ya Gama Shirin shi yace"Bari in je in sami farin ciki na,ke Kuma kiyi ta kwanciya"

Be jira me zata ce ba ya fita wani tsalle zeenat tayi ta diro a gadon ta Shiga wanka a gurguje ta Fara shiri cikin wani doguwar rigar abaya baki da ya mugun karb'a ta hoda kawai ta shafa tasa lipgloos tayi kyau ba laifi, Kama suman kanta tayi a sama ta yafa gylle ta fita

Tana fitowa falo ta gan Shaheed zaune ya Kama hanun shaheeda yana Bata hakuri yace"baby kin ji na rantse Mami ce tayi min wanan auren wai yariyar na da kirki Kuma kin San Allah nifa magana baya had'an ni da yariyar saboda ke Nike so"

Shaheeda tace"wallahi karya kake,na Lura Kai munafuki ne Mami bazata tab'a maka auren Dole ba ka yarda ba in ba so kake ba yau nasan halinka ai nasan ba respecting Mami kake ba balle tayi maka aure ka yarda"

Mami dai na zaune Kan dining tana kallonsu

Zeenat na tsaye hanunsu dake cikin na juna take kallo,Sameer ko na tsaye ta luby da zaka bi kake d'ankin ya jingina da bango yayi crossing legs Yana kallo inda zeenat ke kallo hannayensu

Shaheed yace"ai ga mamin ki tambaye ta a gabanta na fad'a ba bayanta ba,baby why are you like this?yanzu in ba so kike ki zageni ba kin San fa duk duniyar nan ke Nike so babu wata"

Shaheeda tace"Ina Yar iskan take Ina son in ganta,yariyar da nike gani shiru shiru ashe Yar iska ce gold digger ya za ayi tayi dating Yaya ta Kuma Zo ta auri kani wallahi gold digger ce"

Zeenat ta d'ango Kai sai Suka had'an Ido da Sameer saurin d'aukewa tayi

Shiko shaheed ya rungume shaheeda Yana lallashi

Mami ta kalli shaheeda a ranta tace"yariyar Nan wawiya ce Ina tunanin zata gyramin balarabe Amma kwata-kwata she is not active at all"

Shaheeda tace"nidai in kana son zaman lafiya ka saketa kawai bana son sharing dinka da wani"

Hawaye ya cika idon zeenat tayi baya zata fad'in Hanan tace"anty zeenat hankali"

Sai a lokacin sukayi noticing ta fito shaheeda tayi saurin kallon inda take suka had'an Ido ya Sosa Kai

Shaheeda ko karasowa tayi ta shake zeenat tace"yau sai na kashe ki kowa ya huta,how dare you zaki aure min miji"

Idanun zeenat sun fifito Amma batayi yunkurin ramawa ba Mami tace"shaheeda sake ta ki tafi gidan ku in Yana son ki da gaske zai je ya same ki"

Shaheeda tace"ba inda zani a nan Zan zauna har sai na gan ya sake wanan Yar talakawa mumuna kawai"

Mami tace"shaheed ka fita da ita bana son fitina"

Shaheeda tace"babu inda zanje kaima ka sani"

Shaheed yace"ok na yarda Amma ki saketa"

Shaheeda ta Kara makure zeenat,Sameer ya karaso zai jawo zeenat shaheed yayisaurin Shan gabanshi sai ya wayance ya Kama shaheeda

Yace"shaheeda ki barta Haka ko a yanzu kin nuna mata balarabe na ki ne babu Wanda zai iya kwace shi a gunki,inma tana tunanin yin Haka gomma tasan shi d'in naki ne"

Da k'yar shaheeda ta saki zeenat ta koma gefe tana huci,zeenat ta kalli Sameer sai yayi murmushi domin ya ji dadin Haka ya Fara ganin take-taken ta Kuma zai taka mata birki tun jiya ya Fara ganin canji ko me take nufi oho"

Mami tace"Sannu Yar Nan "

Zeenat ta kalli shaheed sai ta gan ya kau da Kai"

Itako shaheeda Jan Jakarta tayi ta wuce d'ankin Hanan"

Hanan ta tabe Baki tace"Mami ni Zan tafi school sai na dawo"

Mami tace"a dawo lafiya "

Zeenat ta mike ta wuce d'ankinsu

Shaheed ya bi bayanta,ko da yaje ya tarar wayarta na ringing taki d'angawa,zuwa wajen wayar yayi ya d'auka ya duba sai ya gan 2/4

D'angawa yayi ya Kai kunni yayi shiru

Cike da matsifa Sameer yace"zeenat nasan kina jina,toh in ma mafalki kike ki farka shifa shaheed bazai tab'a sonki ba in ma tambaye ki meyasa jiya Kika shareni Ina ta jiranki"

Idanun shaheed ya sauya kala ai ko baka son mace baka so ka ganta da wani ba balle wacce aurenshi ke kanta wanan rainin hankali ya Fara isarshi

Fad'an Sameer keyi Mata daga karshe ya Kare da lallashi yace"please ki fito yau da daddare I miss you Ina son muyi wata magana"

Shaheed bece komai ba,Sameer yace"ya naji kinyi shiru ne??"

Katse kiran shaheed yayi ya kalli zeenat da Bata masan yanayi ba

Yace"waye 2/4 a wayar ki??"

Tsaki tayi ta mike ta shige toilet

Jinjina Kai yayi yace"Zan kuwa Baku mamaki zaku San Kuna dealling ne da wrong person I swear "

Fita yayi fuuuuuuuhh

Yau throughout zeenat Bata da walwala Kuma cikin su biyu babu me yiwa wani magana kowa harkar gabanshi yake ita ko sai latse waya ta ma ki cin abinci

Da misalin karfe 8pm b?yan ya dawo daga massalaci ya Fara Shirin shi na zuwa club Kamar inda ya saba,Yana fitowa itama ta Shiga wanka ta fito

Yana shiri Yana wakar shi,in ba ke zuciya zatayi kunci,kinyo sauri ki zo kiyi sausauci wata Rana inda Rai Rai zai b'ace haka shi so yake in zai lalace,waye zaya ban ruwa me sanyi in Sha in Samu sauki cikin raina,ki tausaya in nai Miki laifi ki ce kin yafen mu zauna lafiya "

Data fito a gurguje ta fara shiryawa ganin shi ya gama shiri kanshi yake gyrawa yasata sauri

Akwatinta ta sauke inda kananun Kaya suke ta ciro wani jeans blue sabo ne anty Jamila ta siya Mata Wai tayi tawa miji gayu

Sawa tayi ta d'auko wani Riga armless baki kuma transparent tasa,kallonta ya tsaya yi itako ko kallonshi batayi ba ta Zo gaban mirrow ta d'an bankade shi ya koma gefe

Zama tayi a stool tayi ta shafe shafe

Ganin abin nata babbane yasa shi cewa Ina Zaki

Mikewa tayi tana baza dogon gashinta tace"na shirya"

Zaro Ido yayi yace

Maman Nur
[6/23, 1:10 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"muje Ina??"

Tace"inda zaka mana kasan jiya I was not properly dress shiyasa yau na ce Bari in shirya kar muje ka ji kunya ka gan in ka shige cakumowa Mata nono Nima sai in Sami Wanda Zan makalew......"

Wani kallo yake mata tsuke fuska yayi ya koma sir shaheed dinshi na office,yace"ah lallai kin gan gadon kwana na girl,ni kike fad'awa magana?duk da ta tsorata Amma ta dake saboda zuciyarta wani irin tafasa yakeyi"

Yace"who even told you dake zanje in the first place??"

Zeenat tace"ai jiya ma da zaka Dani ba fad'an min kayi ba sanda ka Gama shiryawa "

Yace"I will deal with you In na dawo yanzu sauri Nike"

Zai fita zeenat ta rike me wando ta fashe da kuka tace"wallahi sai na bi ka tunda dai jiya dani ka je"

Yace"sakeni Kam ranki ya b'ace girl Zan wanwanke ki da Mari fa"

Cikin kuka zeenatu tace"ai ba yau ka Saba ba ka tab'ayi dan yanzu kayi ai bazaka bani mamaki ba har Kona ni kayi"

A fusace yace"zee sake min wando before I loose my temper"

Zeenat zatayi magana sai ga shaheeda ta shigo tana cewa"baby na Gama Ina ta jir......."

Position din da ta gamsu ne yasa ta tsayawa

Shaheed na kokarin kwace wandonshi Amma zeenat Taki sai kuka take me"

Yace"ikon Allah Zan suman dake fa"

Zeenat taki sakinshi,babu abinda beyi ba Kuma baya so ya dake ta Amma ya lura ta Fara kaishi bango

Shaheeda tace"baby me kake jira ka wanke Yar iska da Mari"

Da k'yar shaheed ya fisge wandoshi ya ruga da gudu zeenat ta tura shaheeda ta bishi

A falo ta samu nasarar cafke rigarshi tace"wallahi baka Isa ba sai na bika ka ji na rantse maka"

Mami dake zaune da alhaji buba ta mike tace"balarabe Wai miye Haka?"

Yace"yauwa Mami ki jawa yariyar Nan kunnin Zan ji Mata ciwo fa,yariyar Nan ta addabi rayuwata Wai sai ta bi ni kalli fa inda tayi dressing"

Mami tayi murmushi tace"Ina haka kake so jiya ai da ita ka je"

Sameer da fitowar shi kenan zai fita ya gan zeenat a shigar da be tab'a ganin tayi irinshi ba,tsayawa yayi ya rungume hanun Yana Kare mata kallo zuciyarshi kamar an hura wuta kishi na cinshi ya lura alhaji buba kallon kurulla yake me daman Kuma basa wani Shirin shifa haka kawai alhaji buba beyi me ba"

Shaheed ya na ganin Sameer ya kama d'anyan hanun zeenat dake kuka idonta ya rufe yace"kina son in tafi dake?"

Zeenat tace"eh "

Yace"ok na yarda Amma ba haka ba Zaki saka hijab"

Tace"toh"

Shaheeda cikin Jin haushi tace"sai ka wani lallashe ta wanka shegiya Mari"

Be kulata ba yace"muje toh ki wanke fuska kisa hijab duk kin b'ata kwaliyar ki"

Zeenat tace"toh "

Kama hanunta yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login