Showing 102001 words to 105000 words out of 148334 words

Chapter 35 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2900

zuwa rana sai in cewa Dr matata tace a sallame mu ko?".

Murmushi tayi ta Kai me duka kirjinshi yace"da zafi fa"
. Sai kawai ta kwanta,duk abinda suke Sameer na kallonsu he only pretended Yana bacci Kuma ranshi ya mugun b'aci dole ma ya ci kaniyar zeenat

Da safe misalin 11:30pm zeenat na zaune tana gogewa Shaheed Baki ta Gama bashi abinci,shi Kuma Sameer na zaune Yana satar kallonsu time to time

Zeenat bata yarda ta kalle inda yake ba

Shaheed yace"ehmm zeenat me Nike ji Mami na fad'in d'anzu Wai Yan fashi sun shiga gidan ku jiya"

Zeenat tace"eh haka naji but abin mamaki Basu tambayi komai ba sai dai sun so su halbe mama"

Shaheed yace"ikon Allah me ke faruwa ne ni an sace ni,ku Kuma an shigar gidanku da dukan alamun ba kudi suke so ba,duk inda akayi all this are connected do you know I met someone a inda akayi kidn......."


Be karasa ba jafar ya shigo dasu appa da Yaya aminu da su Jamil sai su umma

Tashi zeenat tayi ta karasa da gudu ta rungume umma tace"mama dai na lafiya ko?"


Suka ce eh tana lafiya,appa yace"ya jikin nashi zeenat tace da sauki Abba "

Yace"Allah ya kiyaye gaba"

Satar kallon Sameer yayi da ya sauko da kafarshi kasa Yana son a ji Karin bayani akan Wanda Shaheed ke magana ya gani"

Kasa hakuri yayi yace"Shaheed kana wani magana d'anzu waye ka had'u dashi kasan shi? zaka gane shi?"

Shaheed yace"eh na gan wani tso......"

Be karasa ba APPA ya zauna a inda zeenat ta tashi yace"ai wanan magana a gaban hukuma ya kamata ayi shi ko?"

Zeenat tace"koma waye ne ai yayiwa kanshi ai tunda dai baka da hakkinsu sai Allah ya tona asirin ko waye,Kuma a rayuwa ana son mutum ya ajiye sirri"

Shaheed ya kalleta sai Kuma ya tuna maganar me kanti sai yace"Bari in ajiyeshi tukkuna "

Sameer be so haka ba tunani yake a ranshi waye Shaheed ya gani dole yayi saurin kwace me dukiyarshi kafin komai ya fito fili

Bayan sun me jaje Suka bar word din zeenat ta rako su

Jan appa tayi gefe tace"akwai matsala fa appa"

Yace"na sani Kuma bamu da lokaci"

Tace"Ina son ganin mama "

Yace"ki samemu gidan Mai da yamma "

Tace'ok"

Da rana shaheed yasa a sallamesu ya fito Yana dingishi shima Sameer yace zai tafi gida zaiyi ta zuwa check up"

Komawa gida sukayi zeenat ta cigaba da Bashi kulawa

Da misalin 5pm zeenat ta roki shaheed tace"please ka bari in je in gan mama please"

Yace"ki bari in na ji sauki muje tare,yanzu in na barki sai ki tafi ki barni"

Zeenat tace"wallahi bazan dade ba"

Yace"ban yarda ba "Yana Gama magana ya gyra kwanciya ya kwanta be dade ba bacci ya d'auke shi

Zeenat na ganin haka ta d'au makullin mota tasa hijabi

Ta window Sameer ya ganta ya kira waya yace"zata fito yanzu ku bita

Gidan Mai tayi direct ba tare da tasan ana binta ba anan ta tarar da mama zaune ta

Mu hade da yamma

Maman Nur
.
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Rungume ta zeenat tayi tace"Basu dai yi Miki komai ba ko??"

Mami tace"eh babu abinda ya faru,how are you dear?"

Tace"iam fine mama but gaskiya akwai matsala jiya fa raping Dina ya so yi infact he is blackmailing me ya turo min video din gida shi ya tura gidan ku"

Mama tace"ikon Allah yanzu dai Kam zaman gidan akwai asari ki dawo kawai bazan iya ba"

Zeenat tace"mama ko Ina naje bina zaiyi gomma dai kawai ayi ta Kare yanzu ma he has threating to kill shaheed Kuma ni bazan iya tafiya in barshi ba"

Mama tace"karki damu Allah na tare da mai gaskiya,sai dai Ina son ki ajiye wanan sakarcin naki a gefe dan mu yaki wanan azzalumin you have to fight ko kadan karki nuna Masa kina tsoron threat dinshi kiyi d'anmara yaki dashi ko a mutu ko ayi rai domin shi d'in mak......"

Bata karasa ba tayi shiru

Appa yace"kina jina zeenatu?ki d'auka wanan yakin kanki kike ma ba mijinki ba shi d'in makiyin ki ne tun fil'azal,Sameer ne ya zauna a matsayinki,shi ke amsa sunan mahaifi ki,dadin da ya kamata ki ji shi ya karbe dukda ba wahala Kika Sha ba,Kuma a karshe ya kashe mahaifinki"

Zeenat ta zaro Ido tace"appa me kike nufi?"

Mama ta fashe da kuka tace"alhaji please ka bar wanan maganar karkayi planting hatred Dina a zuciyarta zeenat is my daughter my sister daughter ban gan dalilin fito da wanan maganar ba fad'an magana bashi da amfani"

Zeenat ta fashe da kuka tace"mama me kike nufi da your sister daughter?I don't get you guys ku fad'an min please "

Appa yace"hajiya kiyi hakuri we can't hide this forever lokaci yayi da yariyar Nan zata San asalinta ko Dan a kwatar Mata yance a Bata kaso a dukiyar mahaifinta it her birth right ki cire son zuciya"

Mama ta fashe da kuka tace"babu son zuciya a lamarina nidai bana son a rabani da ita ne,Kuma bana son tayi hating Dina for hiding her real identity"

Yace"karki damu na yarda da zeenat she is sensible bazata tab'a barin ki ba"

Zeenat ta duka tace"dan girman Allah ku fad'an min ashe dama ban San ko ni waye ba ki fad'an min please"

Appa yace"kiyi hakuri zeenat mama ba itace mahaifiyarki ba haka zalika baba wato bukar bashi ne mahaifin ki ba Baki da alaka ta jini da bukar d'an dama ke da hajiya domin kanwarta uwa d'anya uba d'anya ta haife ki,Kuma the most shocking news is that alhaji Kabir Bashir fulani shine mahaifinki ke cousin din shaheed ne"


Tunda ya Fara magana zeenat tayi take loosing balance dinta gradually da k'yar ta had'an kalman how comes ya akayi haka?"

Appa ya gyara zama da murya yace"watoh abinda ya faru shine........


Duk wacce take karanta min littafi Bata biya ba,na bita bashi Kuma zata biya ni a inda Bata dashi,bana son using harsh words a lamarina but abin na ku ya Zama rainin wayau,ku Kuma masu fitarwa na barku da Allah shi zai bi min hakkina

Mama Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Abinda ya faru shine,a lokacin da alhaji fulanin yaji shiru ko in ce hakurinsa ya Kare na rashin haihuwar da matar Kabir batayi ba sai ya Fara niman mafita ya Sami Mai kanti ya fad'an me damuwarshi sai Mai kantin yace me yayi hakuri haihuwa lokacine Kuma babu me badawa sai allah,still hankalinshi be kwanta ba sai yace" ya d'an Basu lokaci'damuwar falani shine shifa ya'ya uku ya Haifa Yana son ganin yaranshi sun tara me jikoki dayawa sai gashi Kuma Kabir da yayi aure shiru,fad'an Miki damuwar da kakan naki ya shiga b'ata lokaci ne,ashe duk damuwar da sauki,ai suna dawowa da Sameer a matsayin d'ansu alhaji fulani ya tashi hankalinshi yace"wanan ba d'an Kabir bane"rigima sosai akayi da hajiya Khadija domin sai ta tada tsiya Wai zata Kai alhaji fulanin kotu yayi Mata kaxafi Zina toh in ba d'an Kabir ba d'an waye ne tunda shine mijinta ba karamin rigima akayi ba sanda Mai kanti ya Zo ya shiga tsakaninsu aka zauna da kabir aka ce ya fad'an tsakanin shi da Allah d'an shine yace eh d'an shi ne,Nan me kanti ya rufe maganar yace a barshi a haka da k'yar fulanin ya yarda domin ya so yayiwa Kabir Baki Mai kanti ya Hana

B?yan wanan rigimar suka koma uk,hmm sai Kabir ya daina dawowa gabad'aya,alhaji fulanin ya shiga damuwa sosai,toh da yike lokacin kanwar hajiya watoh Mama na Zama da ita,hafsat yariya ce,me hankali da natsuwa da Kuma sanin ya kamata kuma marainiyar Allah ce dama iyayensu sun rasu Kuma duk yaninta sunyi aure itace autarsu shiyasa take Zama da mama ke da itama ta zo aure

Kullum in Mai kanti ya Zo gidan aka shimfid'en musu taburma a zaure itace ke Kai musu abinci,inma shago ne ita ce Mai kaiwa domin a lokacin babu ya' mace mazan Kuma suna makaranta ita Kuma tana dawowa da wuri

Natsuwarta shi ya ja hankalinshi har yayi kwadayi aurawa Kabir ita,ko kad'an Mai kanti be so lamarin ba kasancewar ba kabir ya ganta yace"Yana sonta ba,Amma ya ji nauyin hana alhaji fulanin,Kiran hafsat akayi aka tambaye ta ko ta amince toh da yike yariya ce me biyyaya sai tace duk abinda iyayenta Suka yanke dai-dai ne ta amince"

Mai Kanti ya zaunar da alhaji fulanin yace"wanan Yar Amana ce a gunmu Kuma marainiyace in kasan auren nan ba zai haifar da d'an Mai Ido ba a hakura bana son ta wulakanta "

Alhaji fulanin yace"a gaskiya ka bani mamaki kana tunanin Zan bar hafsat ta wulakanta ne?nifa na haifi Kabir bashi ya haifeni ba ko Yana so ko baya so dole ne ya so ta"

Wanan assurance daya bawa Mai kanti yasa ya amince Mai kanti ya bada sadaki dubu ashirin sanan yasa akayi abubuwan da akeyi na al'ada da addini aka d'aura aure,auren da ba ango

Dukda hafsat Bata son auren domin rashin zuwan angon d'aurin auren kadai ya isa ya tabbatar Mata babu so a lamarin amma ita me biyyaya ce Bata son ta sab'awa na gaba da ita

Bayan an daura aure Mai kanti da kanshi ya kaita d'ankinta domin ba wani biki akayi ba

Nan fa Kuma aka Fara sabon yaki tsakanin alhaji fulanin da d'anshi Kabir domin nunawa yayi Sam shi be son auren Kuma bazai zauna da ita ba,Mai kanti yace"in dai har ba so yake ya sauka a matsayin d'anshi ba ya dawo gida Kan rayuka su b'ace still be dawo ba har na wasu watannin,ganin fa bashi da niyyar dawowa yasa alhaji fulanin Kiran d'anshi dake saudiya watoh Mohammed ya dawo kasar ya daukeshi Suka tafi uk ya tasa shi gaba Suka dawo tare ashe duk lokacin da suke wanan dramar hajiya Khadija na labe taji Wai aure aka me a take ta d'au alkawarin ganin b?yan Wanda ta aure Mata miji sai ta Kira kawarta luba dake tsaye Mata akan komai nata suka Fara shige-shige akan kar Kabir ya kusance ta,Amma sai ta nuna Bata San komai ba,Haka ko akayi ko da suka dawo Nigeria aka me dole sai ya shiga d'ankin ta har ya Gama kwanakin da zaiyi a kasar Nan babu abinda ya shiga tsakaninsu ya koma ko kad'an hafsat Bata tab'a nunawa kowa halin da take ciki ba mussaman inda a fili yake nuna Yana sonta in sun rage su biyu babu abinda take fuskanta illah wulakanci da tozarce

A haka kwanaki sukayi ta tafiya watanin Suka ja,shekaru suka shud'en Yana dawowa Kamar inda alhaji fulanin ke so Amma fa baya shiga harkarta

Hmmm Amma ance in rabo ya rantse Kuma tsakanin Mata da miji sai Allah,wani zuwan da yayi hafsat ta sashi gaba tana me tijara kun san ance me hakuri be iya fushi ba ta cire kunya tace ya saketa ya Bata takarda bazata iya Zama da shi ba,sanin fa in ya saketa ya tabbata tsinenanne tasa shi kin sakinta sai ma ya fita ya barta tayi ta kuka bakin ciki,hmmm Allah da ba ayiwa wayau Yana dawowa sai ya tsinci kanshi da bukatar mace gashi hajiya na uk iya daurewa yayi amma ya kasa hakuri kawai sai ya afkawa hafsat yayi Mata fata fata,sanda ya Gama aika aika ya dawo hayyacinshi yayi bakin cikin Haka sai kawai ya tattara Inashi inashi ya bar gidan a hotel ya kwana washe gari ya nimi ticket ya Kara gaba ba a Kara Jin d'uriyarshi ba kaninshi yaje inda suke Zama ance sun bar nan,wanan shine inda akayi aka same ki zeenat bayan wata biyu da faruwa hakan sai ciki ya bayyana a jikin hafsat dole Mai kanti ya dawo da ita gida Kuma yayi fushi sosai da alhaji fulanin yace"inda yasan be Isa da d'an shi ba da be aura me marainiyar ba "

Data dawo babu abinda ta rasa iya gata tana samu Kuma watanin cikinta d'anya dana yayarta kasancewar ita mama ta d'an samu jinkiri Allah be Bata da wuri ba

A Haka har aka Kai wata tara wata ranan alhamis mama ta tashi da akud'an gadan gadan aka Kaita asibiti ta wahala sosai har lahadi Bata haihu ba,cikin ikon Allah sai itama hafsat ta Fara nakud'an aka Kaita same hospital,a ranan alhaji fulanin yaje shagon kanti domin wata magana me muhimmanci aka ce Yana asibiti hankali tashe ya bisu nan ya tarar ana fama da yamma hafsat ta haifeki ita Kuma mama sai dare da misalin 8:03 ta haifi namiji,a lokacin an Kira baba a wajen aikinshi ana nimanshi a shago shi sai nace ya tafi baya Nan ni kadai ne da Mai kanti sai fulanin a ranar na lura Yana cikin damuwa muna taaye Dr da ya karbi haihuwar hafsat ya fito yace" akwai matsala"duk hankalin mu ya tashi Muka Shiga ward din sai Muka gan hafsat na hauka,hauka Mai tsanani,hmm hankalin mu ya tashi sosai sai alhaji fulani yace"a bawa mama babyn hafsat domin suna da enermies dole a b'oye identity ta,sai kawai Muka sanar da mutane mama ta haifi ya' mace d'an hafsat Kuma ya koma"

An sallami Mama aka bar hafsat a asibiti domin samun kulawa a daren ne Kuma fulanin ya Kuma dawowa b?yan ya sallame mu da diamond ya mikawa Mai kanti a gabana yasa aka Kira mama yace"ko b?yan ya mutu naki ne Dana shaheed a rike me amana".

Sai

.na so gamawa labarin zeenat a page din nan Amma dare yayi Kar kuyi ta jirana
Inshaallah gobe da safe za a cigaba


Maman Nur
[6/23, 1:11 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Da ku nike masu sharing book dina ba tare da kun biya ba Wanda ko kun biya baku da hujjah yin haka tunda kun San dokar,abinda Nike so ku gane anan shine ku sa kanku a takalman marubuta shin inda kece marubuciya kike b'ata lokaci kina typing kuma akayi Miki haka ya Zaki ji,ya kike ji in an zalunce ki??wallahi rayuwa ta wuci haka karki bari akan son farantawa wasu ki shiga hakkin wani babu kyau,ba a niman suna da zufar wani,be dace ba,bazan ce Muku ku daina ba domin nasan ko nace Muku bazaku daina ba sai kunyi niyya Amma ku sani hakkin wani na bibiyar mutum shiyasa dayawa mutane ke ganin ba dai-dai ba,masu fitar min da littafi b?yan tun farko nace duk wacce tasan zata fitar min da littafi ta fada min in maida me kudi kuka amince da doka ta daga baya kuka sab'a alkawari toh ki sani karatun novel na d'an lokaci amma hakki na bin mutum ni bana damuwa da irin Haka domin nasan akwai Wanda ko ya Kayi dasu basa ganewa,na fad'a da babbar murya duk wacce ta karanta min novel Bata biya ba ko tayi sharing toh ta kwana da sanin cewa Ina binta bashi



Bismillahir Rahmanir Rahim

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login