Showing 144001 words to 147000 words out of 148334 words

Chapter 49 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2924

ya mikawa abba,yace"ina ta doubting tun Randa na Fara ganin ka Abba da Kuma inda tayi ta kishi akan hanne dukda ba wani Kama kuke ba Amma akwai inda kuke yanayi duk Wanda zai natsu ya kalli tasleem zai San tafiyar ka take Kuma kwayar idon ku iri d'anya da wanan tab'on na hanun ka itama tana dashi,sanan in za ayi musu kallon saf da mummy toh za a gano yar'ta ce,shiyasa ranan a asibiti nasa a muku test an tabbatar zeenat da tasleem Yan biyu ne Kuma Kaine mahaifinsu"

Tasleem ta karbi paper ta karanta itama tayi mamaki sosai

Ta fashe da kuka ta rungume mummy Allah ya gani tana son matar tun farko"

Mummy tayi tawa Allah godiya

Abba ya rungumeta Yana hawaye,itama kukan take Bata tab'a expecting zata gano iyayen ta ba sai gashi Allah ya Bata mamaki"

Tuni murna ya cika su,Abba yace"no wonder Nike Jin sonta,ya kalli Junaid yace"thank you son,nagode sosai"

Duk wanan abin su zeenat basu sani ba suna can suna Shan soyyayarsu shi shaheed ba lafiya ne dashi ba Amma rashin hakuri yaki hakura ya samu sauki"

Mama ce tace"Ina ita zeenat din?"

Mami tace"wa???ai suna can d'anki 'duk akayi dariya sai b?yan awa biyu sai ga zeenat ta shigo da shaheed da ke kyalli kamar sabon ango Dan ma ciwo Basu Gama warkewa ba'

Tarar da su Mami Sukayi har Abba ya shirya zasu gidan Mai kanti"

Zeenat tace"Ina zaku?"

Mama tace"gidan mu akwai good news in Kuna son ji toh muje"

Shaheed yace"baby Zaki iya driving?"

Tace"eh Bari in d'auko key"

Cika falon appa yayi kowa na mamaki Wai tasleem twin ne da zeenat,ita kanta zeenat tayi mamaki Suka rungume juna,b?yan sun gama zancen


Mai Kanti yayi gyran murya yace"hafsa ki shirya gobe za a gyra aurenki da Kabir kuyi hakuri da abinda ya faru a baya Kuma kiyi zaman ya'yan ki"

Mummy tayi shiru da zata iya mishi musu da tace"Bata so Amma bazata iya ba,sai tace"toh Kaka shi yace Yana so ne?"

Da sauri Abba yace"wallahi Ina so,haba hafsat Ina ta baki sighn fa kawai dai ban gan fuska bane shiyasa nayi shiru,Amma kiyi hakuri Ina da wata matar da Yara biyu an ma tafi daukosu"

Bata ce komai ba

Inna tace"Allah ya Baku zaman lafiya ya kauda fitina tsakanin ku'

Aka amsa da Amin "

Washe gari aka maida auren mummy da Abba

Bayan sati d'anya aka Fara maganar auren Junaid da tasleem komai a gidan Mai kanti akeyin shi, tuni hanne ta dawo har Yan rakiyarta sun kona Wanda ko kad'an basa jituwa da tasleem Abba yayi sulhu yayi lallashi ya gaji Amma tasleem ta takurawa rayuwar hanne

Mami ta koma gidan mijinta Kuma suna zaman lafiya da maman Junaid

Zeenat dai duk wanan fad'an tasleem da hanne babu ruwanta tana b'angarenta sai in ta gan dama zuwa,mostly saboda mahaifiyarta take Shiga part din gaisuwa ke had'an su da
hanne,hakan ba karamin haushi yake bawa tasleem ba Wai zeenat Bata San ciwon kanta ba

Mummy ma ta Mata fad'a taki itadai jinin ta be had'u da hanne ba tun Abba na daurewa har ranshi ya b'ace har yaran ta hanasu sakewa

Yau tun safe mummy ke Mata fad'a tace"Wai ke wace irin yariya ce da baki da hankali hanne kishiyarki ce ko ni? Da Zaki dinga dukkan kanne ki a banza

Fitowa Abba yayi yace"tasleem kneel down"

Da Bata so Yi ba Amma ya d'aure fuska sai tayi

Ya d'auki igiyar caja yayi ta lafta mata amma ko gizau,gajiya yayi dan kanshi ya ajiye sanan ya Kama hanunta ya ja zuwa wani d'anki ya kulle

Wai a hanun shi zaiyi punishing dinta Yana barin wurin ya b'aale buclary da wani karfe ta fita tana sauri a gaban part din su zeenat ta tarar da zeenat zata aiki

Zeenat tace"tasleem Ina zuwa kike sauri Haka?"

Bata kulata ba ta wuce abinta,zeenat ta bi ta da dariya

Kwana uku tayi Bata dawo ba ,cikin kwana ukun nan sanda tasan inda tayi aka Kama senator haliru yanzu ana Shirin kaishi kotu Kuma Mary ce zata bada shaida,Dan tuni babcy ya mutu,shima Dr Emma an Kama shi anyi Kuma large license dinshi

Asibitin da mummy ta haifesu suka je da mama suna niman Dr da ya amshi haihuwar Amma aka ce ya rasu Suka fito zasu wuce mama tace"ga d'anyan nurse din can"

Komawa ciki sukayi suka rufe ta da tambayoyi da farko ta nuna ta manta Amma da mama tayi Mata bayani sai tace"


Maman Nur
[6/23, 1:13 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Book>??


Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"eh abinda ya faru a wanan ranan shine wata hajiya Luba ce ta zo,ta biya Dr makudan kudi akan a bata Yar da aka haifa ya nuna baya so,da k'yar dai ya amince ya bata babban wacce ta Fara fitowa saidai ya b'oye Mata Yan biyu ne,nice ma na dauko ta domin an bani nawa kaso,kuma ita ta bada allurar da akayi mata ta rasa hankalinta "

Ajiyar zuciya mama tayi tace"yanzu kin kyautawa kanki kenan??"

Kuka ta fashe dashi tace"ku yafe min tun daga wanan lokacin na rasa farin cikina duk abinda na malllaka sanda na rasa shi saboda ina fama da diabetes "

Mama ta mike tace"tasleem muje Allah ya rigada ya saka muku a ce dan rashin tsoron Allah ki raba Yara tun suna kanana?toh Allah ba azzulumin kowa bane shiyasa Bata wahala ba ta samu mutane masu tsoron Allah gashi Kuma Allah ya dawo da ita "

Tasleem ta kasa cewa komai Haka suka baro asibitin

Mama tayi ta Mata fad'a a mota tace"Wai meyasa baki son hanne yariyar da kewa mahaifiyar ki biyyaya haba tasleem kiyi hakuri please ku zauna lafiya,abban ki b?yan Jin dadin abinda kike Yi wallahi

Tasleem ta tsuke fuska tace"toh akan me zaiyiwa mummy kishiya b?yan saboda shi ta Sha wahala na tsawon shekaru nifa kin gan wanan abban ba sanshi nike ba wallahi,sai zeenat tayi ta rawar Kai akanshi"

Mama ta Kai mata bugu ta shafa wurin tace"driving fa Nike mama Zaki sa muyi asccident"

Mama tace"Kuma ance kwanan ki hud'u Baki koma gida ba"
. Tace"toh in na koma me Zan musu,ai kowa yasan Ina da gidana in suna son ganina su biyo ni "ta Kare da murgud'an Baki"

Mama tace"ah lallai Alhaji Usman be kyauta Mana ba daya koya Miki rayuwar turawa,ya baki freedom"

Tasleem ta hade rai tace"daddyn nawa ne be kyauta ba toh daya barni a titi fa Ina ta gantali kila zaku fi Jin dadi"

Har gidan ta shiga ta paka mota ta bud'ewa mama

Mama ta fito tace"Amma yau Zaki koma gida ko??"

Tace"I will think about it"

Mama tace"toh Allah ya shirye ki hajara,muje ki gaida su umma ko"

Tace"eh ki shiga sai na Fara zuwa gun Inna tace ta rage min balagun da Fanta bari in je in ci,amma wallahi na Zo wata mace ta min kallon banza zaneta zanyi tun tun wanan anty Maryam din me yiwa mutum gani gani"

Mama dai Bata ce komai ba tayi gaba

Tana Shiga part din Inna da sallama ta tarar da Mai kanti na ta fad'an Wai Inna ta birge me Kan Torchlight ta fiya b'arna"
. Inna tace"kayi hakuri malam juya ta najeyi sai ta birge"

A fusace yace"toh waye yace ki juya ta"

Tasleem ta kyalkyale da dariya tace"maigida kyalle wanan kishiyar tawa b'arna ne yayi Mata yawa,Zama da ita yasa zeenat ta koya"

Gaisawa sukayi Inna ta d'auko Mata abinci ta Fara ci cikin kwanciyar hankali sai ga harun ya shigo da sallama

Inna tace"lafiya ka Zo min d'anki"

Zama yayi fuska d'aure yace"ke bani number Hanan

Tasleem ta kalleshi ta harareshi a sace,tace"ai ban da numberta Yaya harun"
. Cikin zare Ido yace"ke Wai ni sa'an ki ne,ki bani number sako Zan bata"

Toh nidai gaskiya ka bita gida bani dashi"

Tashi zaiyi ta mike ta bar d'ankin ya bita,Shiga tayi ta gaida umma sanan ta bar gidan

Gidan ta koma straight ta tarar da Junaid zaune a falon ta yayi bake bake"

Da mamaki tace"malam miye Haka waya baka makkulin gidana"

Yace"Babu ruwanki,zauna muyi magana"

Zama tayi taki Bari su had'an Ido

Yace"tasleem zuwa nayi in tambaye ki kina Sona ko dai ni kadai Nike hauka na,Ina son in San ko dole aka Miki ki aureni"

Tace"wani irin magana kenan Junaid"

Yace"amsa Nike bukata domin Baki tab'a nuna min alamun kina Sona ba,

Murmushi tayi ta rufe fuska da tafukan hanunta tace"sosai ma kuwa Ina sonka"

Ajiyar zuciya ya sauke zaiyi magana mummy da zeenat sukayi sallama"

Tasleem ta bude musu"

Mummy ta d'aure fuska tace"je ki kwaso kayanki mu koma gida"

Zatayi magana mummy tace"sai in iya wanka Miki Mari yanzu baki da hankaline "

Kasa cewa komai tayi ta harari zeenat domin ita kadai tasan gidan"

Junaid ya gaida mummy ta amsa

Hakuri ya bata Amma mummy na ta fad'an sosai domin ganinshi da tayi a gidan ya Kara b'ata Mata rai

Sai ga tasleem ta fito da babban trolley tana saukowa zeenat ta karasa tace"kawo in tayaki"

Ture hanun zeenat tayi har ta bige da bango

Tace"ai kece munafuka,babu Wanda yasan gidan nan sai ke Zaki wani kawo ta ayi ta wani yiwa mutum ihu"

Zeenat ta fashe da kuka,mummy ta karasa tace"tasleem ni kikewa rashin kunya? a gabana kike dukanta dan ta kawo ni gidan ki toh ba komai muje gidan "

Tasleem ta Fara kuka tana magana ni yaushe nayi Miki rashin kunya in Banda sharri za a min Kuma ni na Dake ta ne"

Zeenat tayi gaba tana yarfa hanun

Tasleem ta saka trolley a motar zeenat ta shiga baya Junaid ya rufe gidan ya shiga motarshi ya tafi office

______________

Suna kaiwa gida suka tarar Abba ya dawo aiki Yana zaune falo da news paper su maimuna da Mohammed na wasa a falo,hanne da ba laifi tayi kyau mummy na wayar da ita ta saka doguwar Rigar atamfa ta zauna a kasa tana kallo

Sai ga mummy ta shigo tana dukan tasleem da alamu wani abin ta karayi

Hanne ta mike ta karasa tace"kawo in tayaki"

Tasleem tace"ba ruwana fa,akanki ake min matsifa,yanzu in na baki trolley sai a iya cewa nayi rashin kunya"

Mummy tace"maman Yara kyaleta kawai ba hankaline da ita ba"

Kicin mummy tayi sai gata ta fito da karamin tray d'auke da jug da cup

Ta ajiye a gefen Abba tace"ya aiki yallab'ai?"

Dangowa yayi ya kalleta ya sakar Mata wani murmushi Wanda ita kadai yakewa irinta"

Tasleem tace"wow Abba wanan murmushi Haka Bari in muku hoto"

Aiko sai tayi ta kashe musu itama ta shiga tsakiyarsu sukayi selfie

Yana satar kallon hanne ya gan ko inda suke Batayi kallo"
. Zama tasleem tayi tace"Abba next week Zan tafi gun daddyna a Lagos bashi da lafiya "

Yace"ok tare zamu,and in kin samu time kiyi ta leka company aiki nayi Mana yawa nida son ga zeenat ma na kokari "

Turo Baki tayi tace"ban da time fa an d'aurani a wani case "

Yace"bance kullum ba ko twice in a week ne"

____________

Zaune yake a falo zeenat ta shigo da sallama ya mike da sauri yaje ya rungumeta yace"na dawo Baki nan naje part dinsu mummy anty(hanne)
Tace"kun tafi dawo da tasleem,ya na gan ki a Haka?"

Turo Baki tayi tace"toh ba ita bace ta buga min hannun ba,kaje ka Mata duka"

Ya shafa Kai yace"ke meya hana ki rama ba Rana d'anya aka haifeku ba?"

Zeenat tace"ai tafi ni karfi ko?Kai kaje please ko Mari d'anya ne ka Mata"

Yace"yanzu fa Kika ce karfi ne da ita nikuma ban son dambe wallahi kiyi hakuri kinji baby"

Bige shi tayi ta shige ciki ya bita Yana dariya

A kwance ya tarar da ita ya Fara rarrarshin ta daga Nan kuma aka Shiga niman baby >?#?

Bayan wata d'anya akayi bikin su Hanan Wanda had'awa akayi da tasleem da Junaid,Hanan ta auri Yaya harun Kuma gidan me kanti aka Kaita sai dai Abuja zasu zauna,ya samu aiki anan

Daddyn tasleem yayi retire ta d'auko shi,shi ke Zama gidanta

Su maimuna da Mohammed an Zama Yan birni shaheed ya sa su a makaranta Mai tsada,hanne da mummy suna zaman lafiya da sai dai son mummy na daban ne a zuciyar Abba

Junaid suna zaman lafiya da tasleem Kuma gida d'anya suke da Mami sai dai ita part dinta na nisa dasu Mami

Bayan wata bakwai da bikin su tasleem
._________

Zeenat ce tsaye da shaheed tana kuka tace"kwana uku zakayi fa haba meyasa Abba zai ce Kai zaka tafi"

Yace"karki damu ai zamu yi ta waya ko baby? ki kula da kanki da babyna"ya Kare da shafa katon cikin ta d'an wata takwais

Jin shirun yasa Abba lekowa yace"bana son sakarci balarabe tun d'anzu muke jiran ka a mota'

Zeenat tace"Abba karka Kara kwanakin Kamar last time Dan Allah ku dawo a kwana ukun"

Yace"toh uwata"

Turo Baki tayi tana kunkunin"

Shaheed yace"anty fa na jiran ki"

Tace"yanzu zanje ai"

Hijabi tasa ta kulle part dinta tana tafiya da k'yar domin kafafunta sun kumbura

Tana shiga ta tarar da tasleem na kwasar tuwo miyar kuka da hanne tayi ta ji man shanu"

Tace"anty Zan Kara"

Cikin Jin dadin hanne tace"toh Bari in kawo Miki"

Zeenat ta zauna tace"yaushe Kika zo tasleem ko ki leko ni"

Tasleem tace"yo na gan alamun mijinki na Nan in leko cibi ya Zama Kari"

Zeenat tace"hmmm ya nauyin jikin?"

Tasleem tace"alhamdullilah, Mami ta bani sako in Baki Yana jakana bude "

Mummy ce ta fito rike da jaka ta Sha kyau tace"anty na Gama shirin Zaki je ne ko kin fasa"

Tace"Ke kije kawai tunda tasleem ta Zo"

Mummy tace"ok ni na wuce sai na dawo"

Zeenat tace"Ina Zaki?"

Tace"gidan Mai kanti Hanan Bata Jin dadi harun ya dawo da ita daga Abuja"

Zeenat ta mike da k'yar tace muje tare nayi kewarta"

Tasleem tace"kema anty je ki shirya muje ohh"

Sosai hanne ta ji Dadi inda tasleem ke nuna tana sonta har yaranta Wanda itama yanzu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login