Showing 15001 words to 18000 words out of 148334 words

Chapter 6 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2910

bari inyi fitsari Kar ta fito wallahi marata bata da karfi"

Wani kallo ya wurga mata yace"ke Wai ni sa'an ki ne?"

Girgiza kai tayi tace"ah'ah kayi hakuri please

Yace"sani ku shigo min da ita"

Gaba yayi sani security ya Kama hanunta Yana janta shi kanshi shaheed mamakin rawar jikinta yake kodai Bata da lafiya ne?

Office dinshi yayi direct Suka Mara me baya,suna Shiga zeenat ta fisge hanunta a guje ta shige inda ta gan kofa ashe wai wani d'anki ne a ciki babu abinda babu na bukata,ita ta d'au toilet ne har zata juyo ta hango kofa Wanda tana da tabbacin toilet ne,ai tana d'anga Riga ta cire wando ji kake sha kamar a murd'en Kan famfo ita kanta mamaki take da bata saki fitsarin gabansu ba,nishi take saukewa na wahala tana kuka ta dade tanayi Kan ta Gama tayi tsarki

Kamar Wanda kwai ya fashewa a ciki ta fito da hanun a Kai tana cewa Allah ka ga niyya ta ka rabani da wanan mugun lafiya abinda ya faru tsakanin mu tsausayi ne Amma yanzu nasan me rabani dashi sai Alla......"

Bata karasa ba ta ji ta buge mutum ai wani Ihu ta Kuma saki ta koma toilet da gudu

Gyra tsayuwa yayi daga crossing legs da yayi yace"ki tabbatar kin wanke min toilet Kan ki fito in ba Haka ba wallahi zanyi kasa-kasa da Ke minti ashirin na baki ki fito ko in sa a fidda min ke a tube ki a Zane min ke tsirara "

Ji yayi tace"wallahi Zan fito,dana gama wankewa"

Rufe bakin shi yayi ko me yake oho nidai kawai naji kubcewar tari ya fito ya zauna a kujera waya ya d'auka ya Kira lawyer shi

Barisster aliyu na d'angawa yace"

Maman Nur
[6/23, 1:09 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092543083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Free page


Yace"please Aliyu ka Zo office dina in 10minit please I need your help ko Kuma let me explain to you Ina son an authentic agreement stating that ta amince zatayi abinda nike so saboda damages da tayi causing"

Barrister aliyu yace"friend I don't get you,what damages and waye ita?"

Shahid ya kalli kumbar hanunshi Yana Wasa dashi yace"I will explain inda zaka gane"

Bayanin abinda yake so a me yayi

Barrister aliyu yayi murmushi b?yan ya gama yace"Kai mugu ne fa me tayi maka so bad haka to deserve all this please ka kyale Yar mutane"

Shaheed yace"wallahi bazan kyaleta ba tunda har take mingleling da enermy dina do you know yariyar Nan have the gut,the audacity,ta fad'a min magana a public she insulted me,har fa cewa tayi ita Bata gan komai na tab'awa a jikina ba Kuma in akwai mata masu niman excuse su tab'ani she is not one of them,can you imagine wata banza da ita ta fad'an min magana amalala ce ita fa she urinate in her body whenever she get frighten,but itace ke da bakin fad'a min magana Zan ko ci kaniyarta, d'an little love da takeyi da Sameer that is shaking her head I will break it"

Barrister aliyu yace"but man Kai ka Fara babu wani d'an halak da zai so a zagi iyayensa by saying ba ayi Mata tarbiya ba Kai ne da lai......"

Be karasa ba Shahid ya gyra zama Yana juyi yace"zakayi abinda nike so ne ko kuwa?Ina magana da Kai ne a matsayin shaheed the c e o of nagarta Enterprise and as my defender you have to do as I said ko na nimi wani that is capable"

Dariya sosai barrister aliyu yayi in sabo ne ya Saba da Hali irin na mulki na abokin nasa yace"all this for a little fight kake son making life din innocent girl miserable why"

Lumshe Ido yayi ya bude su yace"bazan bari yariya da ko kanwar bayana ta girmata ta Raina ni ba never a girl of 22-23years ta Raina ni"

Aliyu yace"lallai ma shaheed Kai din guda nawa ne? You are just 27years da guda nawa Ka girmeta Kuma Kai kanka kasan kayi karya da ka had'a ta da hanan domin Hanan is just 17,Kai dai ka ce you are born with a silver spoon shiyasa ka Sami duniya a karamin shekaru shiyasa kake Jin kanka"

Shaheed da har surutunshi ya Fara isarshi yace"kana samin headache fa zakayi abinda Nike so ne ko in nimi wani"

Aliyu yace"yanzu kuwa Zan shigo I don't want to loose my client "

Yana gama waya dai'dai da fitowar zeenat ta rakube a kofar d'ankin tana shashsheka ya dade be kalle inda take ba ya cigaba da aikinshi

Karasowa tayi ta duka a gabanshi ta Kama kafarshi tana kuka hawaye na sauka a takalminshi,be motsa ba balle yayi Mata magana,ita kanta ta kasa magana sai kuka

Satar kallonta yayi dai'dai ta d'ango Kai sai yayi saurin d'auke kanshi ya ja kujeranshi baya Daman suna da Taya

Sai a sanan tace"Yaya shaheed"

Numfashin shi ne ya d'auke na wucin gadi ko meyasa oho? besan sanda ya kalleta ba sai Kuma ya d'auke Kai

Kanta a Duke tace"ka dubi girman Allah Dana iyayenka kayi hakuri ka yafe min nayi alkawarin bazan tab'a bari ka gan fuskata ba please kayi hakuri na tuba"

Yace"da' da na fad'a Miki karki Bari mu had'u Kika maidani d'an iska sai Kika dawo har kamfani na ki nuna min ke Yar tasha ce ko? toh Zan nuna miki Nima Dan garine"

Tace"eyyyah ba haka bane da ka Koreni friend ne ya bani aiki a department dinshi shiyasa kayi hakuri"

Yace"ubanwa wanene friend?"

Cikin shashsheka tace"G M"

A ranshi yace"lallai so Dadi Bata ma son kiran sunanshi"

A fili ko hade rai yayi yace"nace ubamwa waye G M"

Jiki na rawa tace"Yaya Sameer "

Ture ta yayi tayi baya yace"ke saboda rashin kamun kai ko in ce kalen dangi kowa kike Kira Yaya"

Shiru tayi tana lumshe Ido ta budesu akan shi sai Kuma ta sauke kasa

A ranshi yace'sabon salo zaki ci kaniyar ki wallahi,mayya kawai"

A fili yace"Dan gidan ku miye tsakaninku?"

Da sauri tace"we are just friends "

Yace" *SO NE KO ABOTA* "

Tace" *Abota sir"

Yace"ke a gidan ku ba a koya Miki tarbiyar bane?da har zakiyi abota da gardin namiji"

Kukanta ne ya karu,sai barrister ya turo kofa

Mikewa Shahid yayi yace"welcome barrister zauna muyi magana"

Babu alaman Wasa yayi magana shima barrister ya d'aure fuska yace"itace wanan?"

Zeenat tayi saurin kallonshi tace"me Kuma nayi"

Shaheed yace"b'arna ta min that is worth half a million domin laptop shida ta b'ata yanzu sai ayi magana ta biya ni"

Zeenat ta maimaita half a million a ranta sai ta Kara sautin kukan ta tana bada hakuri

Shaheed yace"Babu wata ja in ja ta biya ni kudina nama Mata ragin dubu d'ari biyu kenan ma a haka ko Kuma ta bani aset that is worth my money ko Kuma in Bata option "

Barrister Aliyu yace"wani course Kika karanta?"yayi tambayar ne dan ya tabbatar bata San komai about law ba dan su ji dadin yi mata inda suka so"

Tace"urban and regional planing"

Yace"good a wani University?"

Tace"futmin sir but Ina da knowledge akan computer domin nayi diploma a weblink "

Tabe baki shaheed yayi ya cigaba da latsa waya"

Barrister Aliyu yace"kinji abinda yace"kina da right ki Kira lawyern ki yayi defending d'inki and Zaki biya shi kudin ne ko ya Baki option"

Zeenat ta lumshe Ido ta bude su tace"ni bani da lawyer Kuma gaskiya bani da kudi masu yawa haka'

Murmushi Aliyu yayi yace"Zaki iya involving parent dinki kila su biya"

Har ta mike tace"toh Bari in Kira appana sai Kuma taji jikinta yayi sanyi domin dariya za a Mata Kuma Yan gidan zasu rainata a fili tace"be kamata su sani ba,but Bari in Kira friend"

Tace"barrister give me 20minit"

Yace"Daman in baki dashi, agreement ne zamu ajiye na ki me aiki na tsawon 2years without pay ko Kuma ayi ta Baki 10% sauran 90 za ayi ta biyan damages din da kikayi Kuma a department dinshi zakiyi aiki in kin yarda kiyi sighning wanan paper shikenan komai settled

Zeenat taji jikinta ya fara rawa bazata iya aiki dashi ba gaskiya mutumin da present dinshi na tsorata ta zuciyarta yayi ta mugun bugu beside mugu ne tasan kullum zaiyi ta cin kaniyarta Dan mugunta

Buga tebur shaheed yayi dayasa ta tsorata ta fashe da kuka yace"ke ki zab'a d'aya I don't have time to waist "

Tace"still ku bani 20minit ta fad'a cike da tsoro zanyi waya ne?"

Shaheed yasan Sameer take son ta Kira sai yace"no"

Barrister ya d'anga me hanun yace"let be fair,she has the right ki Kira Wanda Zaki Kira"

Tace"thank u sir ta Kama hanyar waje har ta Kai kofa yace"Ina zuwa"

Tace"bag dina na reception ko Kuma wajen tasleem Bari in anso wayana na ciki

Yace"dawo you are not going anywhere sai mun ajiye agreement Zan Kira a kawo Miki bag din"

Dawowa tayi tana kuka ta zauna a kasa ya Kira sai gashi an taho da jakar


Duk inda ta so tayi magana da Sameer abin gagara yayi har na tsawon 50minit baya d'aga waya

Shaheed ko har rintse Ido yayi a ranshi Yana addu'ar Allah yasa Kar ya d'anga

Barrister a ranshi yace"mugu kawai"a fili Kuma yace"munyi kokari zeenat Abubakar,mun Baki kusan awa kenan hakurin mu ya kare ki zab'i d'aya kawai

Zeenat na kuka sosai cike da haushin Kin d'aukar wayar da Sameer yayi gashi shaheed ya hanata fita tace"I will sighn the papers

Wani wawan ajiyar zuciya shaheed ya sauke,Aliyu ya ajiye takarda a tebu ba tare da ta karanta ba ta

So sorry my fans afuwan
,Nasan iam late

Maman Nur
[6/23, 1:09 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Free page


Bismillahir Rahmanir Rahim

Sa hanun a takardun tayi Rai babu dadi,kuka take sosai tana gamawa ta d'ango Kai ta kalleshi idanunta sun canza kala

Barrister yace"ya kamata ka Kira staff dinka su sa hanun as witness"

Shahid ya Kira 3 of his staff dinshi suka sa hanun sanan ya sallamesu

Tabe baki yayi ya kalli barrister yace"kawo takkadar ayi photocopy a baki copy daya ta rike Yana da kyau dan tayi ta tunawa da rules bana son shirme and dole ta bi rules dina,wanan loose maranki toh ki nimi magani domin ba zanyi tolerating nonesense ba,ki zo kinawa mutane fitsari

Zeenat Bata Kara cewa komai ba saima hawaye dake saukowa babu abinda ke b'ata Mata rai kamar inda Sameer yaki d'aukar wayarta,haba Daman da gaske fushi yake da ita,Ashe har yayi fushin da zaiki d'aukar wayarta,bayan yasan matsalanta meyasa da ya gan tayi me more than 40missed calls beyi tunanin a matsala take ba shiyasa take me wanan mahaukaci Kira Haka,


Akwai photocopy machine dan Haka mikewa yayi ya Mata photocopy ya Mika Mata ta amsa tasa a jaka

Cikin tausayawa barrister aliyu yace"sai ki kiyaye rules din"

Zeenat tace"wani aiki Zan maka I mean a Ina zanyi aiki?

Yace"as from today you are my assistant duk inda zani dake zanje so Zan d'auke Abdul anan ke Zaki maye gurbin shi

Kallonshi tayi da idanunta da Sukayi jazur saboda kuka,shima kallon nata yake,irin kallon kin shigo hannu Nan

A ranta ko tace"duk inda zai tozarta ni yake Nima Allah ya fishi ai

Shima juyi yake a kujera Yana sakin wani murmushi ba komai yake haskowa ba illah fuskar Sameer he can't wait to see his reaction in ya gan zeenat na aiki karkashin shi ,sai Kuma ya kalli zeenat Yana shafa sajensa da ya kwanta luff yace"this is going to be fun"

Mikewa barrister yayi yace"if there is any prob give me a call tunda witness sun Sa hanun

Sallama sukayi Yana wucewa Shahid ya dinga bin zeenat da kallon banza a ranshi yace"mayya farar har tayi yawa ko ni da nike half balarabe ba abinda Zan nuna,look at those lips,they are pathetic,ya kalli kafar ta,yace"hanya ma Bata had'awa da Mai kuwa"

Tsaki yayi ya kuma kallon fuskarta yace"da masu kudine sai in ce surgery aka mata ji hanjin har ta fita ana masu hankali,kunni Kamar Ganda,jela sumanta ya hango yace"ke wani Mai kike shafawa?"

Sai a sanan zeenat da kanta ke Duke ta d'ago domin tana ta Jin idanunshi na yawo a kanta tace"lemon fresh Vaseline"

Yace"karya kike bleaching kike?"
. Tace"ka ji na rantse maka Ni me zanyiwa bleaching?"

Yace"saboda rashin addini har attarch kike sawa akai"

Zeenat tace"wallahi haka gashi na yake ban tab'a karawa ba"

Be yarda da maganarta ba sai ma cewa yake yarinyar nan ta Raina ni zatawa karya I will found out ai"

Jawo drawer yayi ya Ciro tab'an shi ya Fara zuga,hayaki na bin sama ya bar zeenat tsaye,tun warin baya damun ta har ya Fara sai tari take,abinda ya Bata mamaki sanda ya kusan Sha Rabin kwalin ya ajiyeshi ya Ciro wani Roba Fara karama ya bude ya d'iba busashen weed din ya d'auko irin karfen da tsofofin ke Shan tab'a da sai dai nashi morden one ne alamu ma sun nuna ba a kasar ya siya ba zuba weed din yayi sai ya Ciro wani Abu ya Canna me tuni ya Fara hayaki

Zuka yake sosai,zeenat na tari Kamar zata mutu sun dade a Haka har ta duka kasa numfashinta Kamar zai fita tana hawaye

Bayan ya Shanye wanan ya kara,zeenat kamar zata mutu ya taso ya Zo har inda take Yana murmushi da idanunwanshi da Suka sauya kala

Ya d'angota,ya Kai fuskar shi yayi dai-dai nata for a moment I thought he is going to kiss her domin kusanci tayi yawa jikin zeenat na rawa,sai Kuma na gan ya Kai hanun ya matse bakinta da karfin tsiya

Zeenat ta fashe da kuka gashi yaki sakinta ga warin na tashi

Kaiwa yayi dai-dai bakinta Yana sniffing hancin shi yalce"you wanna have some?"

Zeenat tace"no sir, please kayi hakuri bana son war....."

Kara damke bakin yayi yace"how dare you,Zaki ce my baby na wari?"

Zeenat

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login