Showing 48001 words to 51000 words out of 148334 words

Chapter 17 - SO KO ABOTA BOOK COMPLETE BY Maman Nurool-Huda.doc

27 Sep 2025

2902

Itadai tasleem ba bakin magana gudun Kar ya Kore ta a aiki"

Hanan tace"Yaya ka fad'a min abinda ke faruwa Kan in Kira Mami"

Yace"Wai miye kike damuna?"da haushi ta fita ta bar d'ankin shiko ya fita ya shigo da Mai make up din da Mami ta d'auko

Da farko kin yarda zeenat tayi a Mata make up sai ya Kira Abba ya sanar me Inna ma ta shigo tayi ta balbaleta da matsifa,matse hanunta yayi cike da mugunta yace"wallahi in Kika kuskura kikayi abinda jama'a zasu gane halin da ake ciki sai na baki mamaki wallahi sai nasa anje gidan ku an Kama maman ki karki manta muna da issues a kasa

A inda yayi Mata magana sai yasa tsoronshi ya dawo zuciyarta jikinta ya fara rawa Yana ganin haka ya Kuma murd'an hanun yace"in kikayi Wasa zan zama sanadin da iyayenki zasu tsine Miki kin dai ji me babanki ya fad'a Miki karki Bari in sake kiranshi

Zeenat tace"kayi hakuri please karka Kira su zanyi abinda kake so "

Yace"good"dawo da ita d'ankin yayi domin dama janta yayi wani d'anki

Zeenat ta zauna aka Fara tsansara mata kwaliya tayi kyau cikin wani Marron gown sai dai fa fuska ba walwala
. Shima shiryawa yayi cikin wata farar dakakkiyar shadda ya gyra suman kanshi cikin wani irin style mai birgewa sai kamshi yake zubawa,gaban madubi ya tsaya Yana kallo yana murmushi

Hanan ko duk inda taso ta sanar da Mami abinda ke faruwa abin gagara yayi domin mutane cike suke a d'ankinta ana Shirin zuwa reception Mami tayi busy sai kawai ta tsinci kanta da yin shiru

Kan 8:pm sun Gama, a motar da shaheed ke zaune aka Kai zeenatu tasleem ta bude Mata kofa ta shiga

Jin kamshin humran jikinta yasashi kallonta itama shi take kallo sai kawai ta dukar da Kai shima ya basar

Hawaye ya fara saukowa zeenatu tausayin kanta ya lullubeta

Wani tamke fuska yayi yace"wallahi Kika b'ata kwaliyar ki sai ranki ya b'ace kin ji na rantse Miki"

Dippp zeenatu ta had'iye kukanta jikinta ya fara rawa Kamar ba ita ce ta wanka me Mari d'anzu ba


Suna kaiwa hall babu b'ata lokaci m/c yayi welcoming din amarya da ango

Kama hanunta shaheed yayi Yana murzawa sai ta kalleshi ta ganshi ba ma ita yake kallo ba

Hoto kawai ake kashe musu sai ya lura da zeenatu bata murmushi matse hanunta yayi cike da mugunta sai ta kalleshi yace"smile"

Murmushi dole tayi Aiko aka kashe musu hoto

A mazaunin amarya da ango Suka zauna babu b'ata lokaci m/c yasa aka bude taro da addu'a sanan aka Fara program

Zeenat dai ko kad'an hankalinta Baya jikinta saima jiri da take ji da Kuma sanyi

Kiran amarya da ango akayi su Zo su yanka cake??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

Ita zeenatu ma Bata ji me aka ce ba,sai data gan ya tashi ya Mika mata hanun sai itama ta tashi jiki ba kwari suka je gaban had'adiyar cake din,after the count of 3 suka yanka cake din sanan zeenatu ta yanki karami ta Kai me Baki tana rintse Ido

Murmushi yayi ya Kama hanunta ya tura a bakinshi yana lashewa,zeenat ta rintse Ido tana ji kamar ana zuba Mata wuta a jikinta

Bayan ya Gama ya yanki karami ya Kai bakin shi sanan ya Kama fuskarta hawaye ya taru idon zeenat

Hade bakinsu yayi yana Mata wani irin Sosa da yasa ta jin wani irin yanayi daga kanta har tafin kafarta suman jikinta sun mike

Ya dade Yana kissing dinta ana musu hotuna kafin ya saketa

Bayan sun Gama aka sa musu wani cool music

Zeenat dai a wuri d'anya take ko motsi batayi shike jujjuyata Amma Taki motsawa domin zazzabi take ji

Cikin wani salo ya Kai bakinshi kunninta yace"you are trying my petience"

Zeenat ta kalleshi ta kalli jama'a sanan ta saki murmushi da be Kai zuci ba

D'an takawa ta farayi kawai sai taji ya rungumeta ta baya ya sako fuskarta kafadanshi Yana d'an juyata

Wani irin numfashi zeenat ta ja tundaga wanan lokacin Bata Kara sanin inda take ba

3:33am

Maman Nur[6/23, 1:09 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846

Please don't read if you did not pay,


Bismillahir Rahmanir Rahim

Bude Ido tayi ta gan Kan ta kwance a gado ,hanun ta d'anga zata dafa kanta da yayi mata nauyi sai taji wani irin zafi a hanunta Ashe drip aka sa Mata

Kara ta d'an saki ouch tana kokarin tuna abinda ya faru da ita

Kunna bedside lamp yayi sai haske ya gwaraye falon

Kallonshi tayi sai ta lumshe Ido ta d'au second kusan talatin kafin ta budesu,sai Suka had'an Ido tayi saurin d'auke kanta

Fuska d'aure yace"saboda wanan banza kike son kashe kanki toh ki sani Zaki mutu da ciwon zuciya wallahi,ki mutu a banza ki Kuma je jahhanama bani da asara domin Allah zai Kama ki da laifin tunanin wani da aurena a kanki,kin sanshi Allah babu ruwanshi da baki Sona shidai sadaki ya sani da Kuma igiyar auren,nifa ko mutuwa zakiyi bazai sa in sakeki ba sai nayi niyya gomma ki hakura kawai da wanan sume sume,kawai mutum na d'an Shan current da style a wajen reception Kika wani sume,toh sumanki shi zai sa in kyaleki wallahi in kikayi Wasa sai in danne ki yanzu in amshi hakkina kiyi suman gaskiya ba ni Kika Kira yaro ba?zaki gan aikin yaro kuwa"

Zeenat ta d'anga hanunta d'aya ta dafe kai tace"kayi hakura jiri ne ya kwasheni karka min wani abu"

Karkata Baki yayi Yana kwakoyon inda tayi magana ya kare da cewa sai in falle ki da Mari yanzu in kin Isa ki ce pinnn"

Kuka ya kubcewa zeenat tace"kayi hakuri dan girman Allah kaina ne ke ciwo Kuma Ina jin ciwon Kai"

Yace"ke Kika haddasawa kanki ba wani ba dan haka ki kuka da kanki"

Zeenat tayi ta kuka kasa-kasa ya juyo yace"me kikeyi?"

Tace"addu'a nike ni banyi kuka ba kayi hakuri"

Yace"Allah yayi Miki me???"

Tace"Allah ya baka lada"

Hararanta yayi yace"ai nasan tsine min kike ko?"

Zeenat ta lumshe Ido ita kadai tasan abinda take ji"
. Fita yayi Yana fito,zeenat ta fashe da kuka tace"Allah ka gan irin mijin da ka bani fito cikin dare toh Allah ya kyauta "

Kicin yaje ya kunna gas ya rasa me zai d'aura can dai ya d'auko tukkunya ya aza yasa ruwa sanan ya bude fridge ya Ciro atta da albasa da aka markad'a ya zuba sanan ya zuba indomie Yana wakan larabawa shifa Jin kanshi yake a sama Yana wani bouncing

Fitowa Mami tayi tace"me kake min a kicin balarabe?"

Yace"girki, indomie Zan dafa"

Fuska d'aure tace"balarabe me kake shiryawa?Kuma meyasa ka auri wanan yariyar ba shaheeda ba miye alakar wanan yariyar da Sameer ka fad'an min balarabe,tun farko niman auren Nan nasan akwai abinda kake shiryawa Amma ka nace meyasa ta sume a gun reception Kuma ka hana Hanan ta sanar min jiya da Muka dawo kasan kuwa Marin da kawa Hanan ya haddasa Mata zazzabi kuwa balarabe"

Cikin ko in kula yana zuba maggin indomie yace"maganin me gulma kenan Mami kin San halina bana son gulma,da sa Ido yariyar Nan hanan ta shiga harkata dayawa"

Strickly Mami tace"that doesn't answer my question miye aim dinka na auren yariyar Nan a wajen reception din nan she seems lost kamar wacce akayiwa dole Kuma a iya sanina cemin kayi a Nan kuka had'u iyayenta sun matsa ka fito shiyasa ma ka ce Bari ka Fara aurenta Kai kasan in badan alhaji buba ba wallahi da ban bari ka aure wata ba shaheeda ba Amma Ina ganin girmanshi shiyasa na amince yanzu ka fad'a min meke faruwa because jiya yariyar Nan fainted out of frustration "

Yi yayi kamar Baya jinta ya cigaba da zirga-zirganshi

Mami ta karasa tace"balarabe iam talking to you"

Kallonta yayi yace"me kike so in ce? all I know is matata Bata Jin dadi out of stress ta Suma a hall Kuma yanzu as a good and lovely husband Ina Mata girki Mami dan girman Allah allow me to concentrate it late kije ki huta kinyi aiki dayawa tun last week ake fama go and rest and stop looking for fault in the night in ma kina da tambaya ki jira lovely son dinki the one you respect the most Wanda Baya laifi ki zaunar dashi ki ce baba meya had'an ka da wanan yariyar?I think he is in better possitin to answer you not me, because no matter what I do iam always in your black book"ya Kare da juye indomie shi daya ji curry ya koma yellow sai kamshi yake zubawa ya d'auki flask ya rasata"

Mami ta d'anga hanun tace"ya Allah ka shiryeshi Shirin addinin musulunci Amma Yana cazamin Kai"

Yana kaiwa ya tarar da zeenat na kokarin tashi yace"ke ki natsu fa toh"

Cikin kuka tace"fitsari nikeji"

Yace"ai inda baki ji fitsari ba da an canza Miki suna,yanzu ya kike so muyi ga dai drip a jikin ki"

Tace"wallahi bazan iya rikewa ba ta matseni"

Wani kallo yayi Mata yace"that night that you are kissing that idiot anyhow kin manta da Rana irin ta yau Wai Zaki iya Jin fitsari ko?"

Tace"kayi hakuri shine fa yayi ban ma sani ba kayi hakuri Kuma nace karya kumayi ai"

B'ata rai yayi yace"so nawa ya tab'a kissing d'inki??"

Zeenat tace"so d'anya ne f......"

Bata karasa ba yace"in Kika min karya saina b'alb'ala ki"

Da sauri tace"so biyar ne"

Yace"hmm so biyar girl ke bakiyi islamiya bane"

Kasa-kasa tace"Kai da kake balarabe kana romancing wacce ba matar ka ba balleni da a Nigeria aka haifeni"

Yace" me Kika ce?"

Cikin marairaicewa tace"cewa nayi nayi islamiya"

Murmushi mugunta yayi yace"ok muje in taimaka Miki kiyi fitsarin"

Tace"how?"

Ba tare da yayi magana ba ya cire drip din ya sungumeta ba komai ke fisgarshi ba illah kamshin humranta me had'in na mussaman da yike tunda aka sa bikin take sawa a jikinta sai kawai jikinta ya d'auka

Ajiyeta yayi ya koma gefe Yana kallonta

Tace"toh ka fita"

Yace"in me?*

Sai tayi shiru hawaye na bin kuncinta ba komai ta tuna ba illah Sameer Bata San lokacin data furta my Sameer Ina kake?"

Had'an Ido sukayi sai ta gan Yana Mata wani kallo haba sai jikinta ya fara rawa tace"Dan girman Allah kayi hakuri"

Bece komai ba ita ma batayi fitsarin ba

Fita yayi sai ta sauke ajiyar zuciya ta d'anga doguwar rigarta ta Fara fitsari

Fita tayi tana dafe Kai domin mugun Sara Mata yake ta zauna bakin gado yace in kin gan dama kici abincin

D'aukar cokali tayi ta dibi indomie ta Kai baki

Wani irin furzar dashi tayi ta Fara fidda halshe yaji ga maggi tayi yawa

Ganin yajin na Mata zafi bakinta kamar an hura wata kawai sai ta saki kuka

Fisgewa yayi yace"bani abina in bazaki ci ba an ce Miki na tab'ayin girki ne Amma dan kawai na tausaya Miki na b'ata lokacina Zaki maidani d'an iska Nima ai yunwa Nike ji Kuma zan ciye"ya Kare da Kai indomie baki

Kallonta yayi ya Kuma kallon indomie yace"me Kika zuba a ciki??"

Kallonshi takeyi zatayi magana sai ga Mami ta shigo da tray tasan zeenat bazata iya cin indomien ba shiyasa ta had'an Mata abinci Mai sauki

Ajiyewa tayi tace"ya jikin?"

Zeenat ta dukar da Kai tace"alhmdulillah"

Mami tace"ok cinye kinji kiyi sallolin dake kanki in akwai"

Zeenat ta Fara cin abinci a hankali tana gamawa ta Sha magani sai ta mike taje toilet ta Kuma yin fitsari ta fito ta kwanta domin babu sallah a kanta kasancewar tayi Isha kafin a Mata make up"

Washe gari

Zeenat ko waje bata leko ba domin sanyi ya kamata ta kundudune cikin bargo Hanan ce ta Kai mata breakfast kuma har 12pm bata ci ba, tun sallah asuba Bata iya tashi ba Kuma tunda ta tashi Bata ganshi ba

Mami na zaune tana fad'an Ina yaje ya bar Yar mutane domin ita a zaton ta ko jiya ya wahalal da ita ne shiyasa zazzabi ya kamata

Hanan dai jera abincin tarban Sameer take a table domin Yana hanya


Shigowa shaheed yayi da bana na hotunansu na jiya da akayi ya Fara mannawa a bangon falo

. Mami tace"ikon Allah anan zaku zauna Ina a can b'angarenka zaku zauna"

Murmushi yayi Yana mannawa Yana hango fuskar Sameer in ya gan hoton yace


Maman Nur
[6/23, 1:09 PM] +234 703 129 7709: =?D?=?D?=?D?=?D?=?D?=?D?
*SO KO ABOTA*
=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?=؋?
By maman nurul
Hudah

Wanan littafin na kudine d'ari uku ga Mai bukata za a tura naira d'ari uku ta wanan account number I 0092544083
Aisha Mohammed
Acess bank,ko katin mtn domin niman Karin bayani ayi min magana ta wanan number=?I?09090112846


Bismillahir Rahmanir Rahim

Yace"gaji Mami da wata magana Kuma ni Zan iya rayuwa ba tare da ke ba kuwa?ai muna Nan Kamar tip da tyre babu wani b'angaren da zani"

Mami tace"ban gane anan zaku zauna ba,Ina a can akayi Mata jere miye na wani Zama anan"

Ya tabe Baki Yana manna gum yace"sha re zancen wani jere nidai Ina nan"ya kalleta yace"kodai korata kike?"

Mami tace"Zan ci kaniyar ka balarabe yaushe na Zama kakan ka da zaka maidani abin Wasa yariyar nan fa kayan ta na can shiyar Kuma ka ce anan zaka zauna "

Be Kara kula ta ba ya shige ciki ta bishi da kallo

Hanan tace"Mami yaufa akwai tashin hankali gidan nan,ya balarabe niman magana yake,wallahi budurwar Sameer ya aura,itace fa zeenatu"

Mami ta mike tace"inallillahi wa inailahi raji'un ya akayi hakan ta faru"

Hanan tace"oho*

Mami na son tayi magana sai suka ji tsayuwar mota

Lekawa tayi ta window ta gan Sameer na kokarin Ciro trolley ta juya ta kalli Hanan tace"nidai balarabe bazai kasheni ba hanya bazan gudu in bar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login