Showing 1 words to 3000 words out of 141223 words
Chapter 1 - RASHIN IYAYE Complete Document by Rabi'atu Muhammad Rabi'u Oum ARQAM.txt
2/2/24, 10:13 PM - Messages to yourself are end-to-end encrypted. No one outside of this chat, not even WhatsApp, can read or listen to them. Tap to learn more.
2/7/24, 4:18 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: KOMAI NISAN JIFA free novel*
*HAKAN BA KUSKURE BANE paid book # 300*
Anda now馃憞馃徎馃憞馃徎
*RASHIN IYAYE*
*(Babbar musiba) free novel*
*馃實MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION馃摎馃枈*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.馃馃徎```
*_________________*
Ina farawa da sunan ALLAH mai rahma mai jin 'kai, tsira da aminci suqara tabbata ga shugaba ANNABI abun za'bi da alayensa da sahabbansa da matansa da ''ya'yansa da duk wanda yake riko da sunnarsu har izuwa ranar sakamako, bayan haka ina mikawa ALLAH subhanahu wata ala godiya daya bani ikon fara wannan littafi *RASHIN IYAYE* ALLAH yasa yadda nafara lafiya ALLAH yasa nagama lafiya, ALLAH yabani ikon rubuta abunda zai amfanar da al'uma, inda nayi kuskure kuma ALLAH yagafartamin馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎
Na fara rubutawa wannan littafi ranar lahadi hijirar maaiki nada 8/6/ 1444 wanda yayi daidai da 1/1/2023
*PAGE 0NE 1*
" Yaudai wata yakusa qarewa ayi salary kibani kud'ina da kika ranta" cewar wata matashiyar mata wanda a'kalla zatayi 40 years, tana kallon matashiyar budurwar da take kusa da ita a zaune, nasani aunty, ki qaramin wani kud'in dan ALLAH cewar budurwar a kalla zatayi 18 years,jin zazzakar muryarta yasani dubanta, fatabarakallah ahsanil kaliqin haka na fad'a azuciyata ni Rabiatu, saboda ganin kyakkyawar halittar da tayi magana, ALLAH ya zuba halitta anan ga kyau ga fari kuma, masha ALLAH, to shikenan zan qara miki wasu amma ana baki kud'inki biyar bazan rage miki ba saikin bani, cewar matar da aka kira da aunty,to aunty bari na dauko miki littafin da kike rubuta kud'in dana karba(... Lallai wannan abun nayine..)to cewar matar, aikuwa sai gashi ta dauko littafin matar babu kunya ta rubuta sannan, ta zuge post d'inta, ta dauko 1k tabata sannan tasa hannu ta karba tana ficewa daga gidan, itakam aunty murna take da hakan.....
Bayan fitar ta daga gidan provition taje, ta siyo milk. Sugar, lipton(... Burinta kenan anan kud'inta suke qarewa...)
Bayan tadawo gida d'akinsu ta shiga, ta cire mayafinta, sannan ta zauna tafara tunanin duniya....
Wai itace yanzu kayan da zatayi break fast dashi saita siya, kuma wacce take ranta mata kud'in itace aunty, rayuwa kenan wata rana sai labari, banda halin rayuwa ina ita ina wani rance, tunanin da takeyi a ranta kenan, bata saniba saijin hawaye tayi yana zuba daga fuskarta, shigowar da khadija tayi yasa ta kuma goge hawayenta , domin batason tasan halin da take ciki, in ma tasani ita bazatasan me takewa kukanba, haka wannan budurwa take kasancewa a kullum indai tana tuna rayuwarta to saitayi kuka musamman idan ta tuna 'yar uwarta..............
******* ******
"Kiyi sauri kizo nabaki wannan kud'in daya rage kije kisiyo garri saiki jiqa kusha keda *Hunaif* cewar wata dattijuwar mata a kala zatayi 60years, wacce akayiwa magana ta fito jiki babu kwari da hijab a hannunta tana sanyawa, ina duban fuskarta bansan lokacin da book d'ina da biro na danake rubutu dashi ba suka fadi a kasaba, saboda tsananin kyaun wannan halittar, fatabarakallahi ahsanul kaliqin haka nafad'a, inq yunkurawa 'kasa domin daukar book da biron dana yar a kasa, lokacin harta qaraso wajen matar" baabah kawo kud'in, masha ALLAH jin wannan murya tata mai taushi da dad'in sauraro, mika mata kud'in tayi, tasa hannu ta kar'ba jiki babu kwari sannan ta fice cikin tafiyarta a nutse, itakam baabah ganin ta kar'bi kud'in ta fitane yasa ta koma ta zauna a kan tabarmar datake shimfid'e a d'akin..........
Tunani takeyi a ranta na halin da suke ciki itada wad'annan yara guda 2,wanda kullum saita tausaya musu, a halin da suke ciki,wai sune suke cikin wannan hali,wanda ko a mafarki bata ta'ba tunanin zasu kasance a hakan ba,koda yake dama ita rayuwa haka take, ALLAH ne me yadda yaso da bawansa, itakam taga abun mamaki sosai, koda yake babu mamaki Acikin lamarin mutane..........
Tana wannan tunanin taji sallamarta har ta dawo daga aiken, "gashi baabah nasiyo bari najiqa mana, cewar budurwar tana cire hijabinta da "to" baabah ta amsa tana cire tagumim datayi na tunani, bayan ta jiqo garri d'in ne tace "baabah gashi, bari naje ta taso *Hunaif*"(... Barcin wuya yake, na yunwar dayasha tun safe...) Yaron ta d'auko wanda jikinsa babu kwari, zaunar dashi tayi a jikin baabah, tana fara bashi ya kar'ba yafara ci hannu baka hannu 'kwarya, itama zaunawa tayi tafaraci da cokali(... Wanda har sannan bata saba dashi ba, kawai tana cine maganin yunwa, wataram har amai takeyi____ lallai FAN'S munso muji shin su wane wannan iyalai?...) itama baabah fara ci tayi, haka wannan iyalai suke kasancewa a kullum ta ubangiji, idan sun samu suci idan basu samu ba kuma suyi haquri..............
Dagajin wannan salon daban yake da sauran kudai kubiyoni domin kuji sakon danakeson isarwa gareku akwai ban tausayi da marachi da zallar cin amana da zalunci
Please COMMENT'S and SHARE in other group's 馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎
Nice dai taku Rabiatu Aminu MUHAMMAD 'yar mutan kanawan dabo馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑
2/7/24, 4:18 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: 鉁嶐煆籇aga Al 'kalamin
*Rabiatu Aminu MUHAMMAD*
鉁嶐煆籑arubuciyar
*KOMAI NISAN JIFA free novel*
*HAKAN BA KUSKURE BANE paid book # 300*
Anda now馃憞馃徎馃憞馃徎
*RASHIN IYAYE*
*(Babbar musiba) free novel*
*馃實MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION馃摎馃枈*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.馃馃徎```
*_________________*
Ina farawa da sunan ALLAH mai rahma mai jin 'kai, tsira da aminci suqara tabbata ga shugaba ANNABI abun za'bi da alayensa da sahabbansa da matansa da ''ya'yansa da duk wanda yake riko da sunnarsu har izuwa ranar sakamako, bayan haka ina mikawa ALLAH subhanahu wata ala godiya daya bani ikon fara wannan littafi *RASHIN IYAYE* ALLAH yasa yadda nafara lafiya ALLAH yasa nagama lafiya, ALLAH yabani ikon rubuta abunda zai amfanar da al'uma, inda nayi kuskure kuma ALLAH yagafartamin馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎
Na fara rubutawa wannan littafi ranar lahadi hijirar maaiki nada 8/6/ 1444 wanda yayi daidai da 1/1/2023
*PAGE TWO 2*
Bayan tagama tunanin ta tashi ta fita, d'akn aunty ta shiga, sannan tace mata, Aunty me za'a girka ne yau naga yamma tayi, me za'a girka kuwa *HADIYYAH* kinsan dai yau babu abun girkawa, Alhaji baiyi aikeba, wayyo Aunty yunwa nakejifa, gashi Zahrah itama zata dawo daga school kuma, cewar *HADIYYAH* tana nuna alamun tausayawa ga rayuwarsu gaba d'aya, sallamar 'yan makaranta khadija, Farouk, Haydar zeenah, suna zuwa kowanne ya cire takalminsa Farouk yafara magana Aunty ina abincin mu? Hakan ne yasa aunty d'ago kanta ta zubawa wad'annan yara idanu, ba komai takeba sai tausayinsu , wai abinci shine yake musu wahala? Rayuwa kenan wata rana sai labari, yau babu abinci Farouk sai haquri abunda aunty ta fad'a masa kenan, sauran khadija Haidar da zeenah jikinsu sanyi yayi suka koma gefe d'aya suka zauna ko sucire unifoam, itama *HADIYYAH* yaran sun bata tausayi sosai, tashi tayi ta koma d'akinsu, tashiga tunani, itakam da ace kud'in data keyi na lession mai yawane aida ta ringa siyowa 'yan uwanta kayan abinci, to amma 5k nawa take me zata siyo musu da ita, wannan tunanin take azuciyarta, to amma kuma ai kud'in itama a provition yake qarewa , to in hakane meyasa Aunty in tana da kud'i bazata dinga musu girki ba saidai ta dinga ara mata ita? Wannan tunanin takeyi a kullum , Farouk ya leqo d'akin yaya *HADIYYAH* kizo inji aunty, ganinan zuwa to, fitowa tayi ta nufi d'akin da aunty take sannan tace "gani Aunty" ok dama aikenki wajen Maryam zanyi kice tabani sakon,to aunty, idan tabaki kije kisiyo shinkafa rabi sai kuma man kuli da barkono, da maggi,kizo adafa to Aunty cikin murna ta fad'a, suma yaran murna suka fara jin abunda Aunty tace, taje ta kar'bo Aiken ta siyo komai, ta dawo gida, sannan Aunty tabawa khadija kud'i tasiyo icce a makota(... Nifa mamaki ya kasheni sosai da tambayoyi, kuma nasan haka FAN'S, in gaya muku, wlh gidane me kyau gini iya gini, gashi gidan daga gani irin na masu kud'in nanne, amma kuma a haka gidan yafara lalacewa, ga abun hayaqi, ko ina kam gashinan sai a hankali...) Haka khadija takawo icce d'in khadija ta kunna wuta, lokacin kuma har angama tsintar shinkafar, aka d'ora abincin, khadija ta daka yaji, har aka gama kowa aka zuba masa babu yabo babu fallasa dan bata ishesu ba, kuma lokacin zahra(... Yayar HADIYYAH ce daka gani...) ta dawo itama daga school(naga kam university take zuwa, school of hygyne, to ya haka kuma FAN'S suda abinci yake musu wuya, aina take samun kud'in hidimar school d'in? Muje dai zuwa) d'in, taci abincinta itama, haka suke rayuwa kullum..............
********* ********
Ki shiya kizo ku tafi makarantar nan *HIDAYAH* tun d'azu *hunaif* yake jiranki fa, dad'i na dake akwai nauyin shiri, cewar baabah tana gyatawa hunaif takalminsa, sunje islamiyyah sun dawo kam, *HIDAYAH* take cewa baabah yaushe zamuje KANO? Nikam nayi kewar 'yan uwana ALLAH, taqarasa maganar cikin shagwa'ba, itakam baabah kallon *HIDAYAH* takeyi tana mamakinta, sannan tayi magana, lallai yarinya abinci namana wuyar samuwa, balle kud'in motar zuwa KANO, kina kallon wata yayi nisa kawunki bai mana aikeba, kuma kud'in da ake kawo mana naku wata yayi nisa, kina kallo munci bashi, ana kawo kud'in zan biya bashi ragowar kuma mu siyi abun bu'kata, KANO a rabu da ita ba Yanzu ba , baabah taqarasa tana kallon idon *HIDAYAH* shikenan baabah, ALLAH yakawo mana kud'i mai yawa, mufita daga wannan halin, ta qarasa magana idonta nakawo ruwan hawaye,baabah tace kidaina kuka man kina tadamin da abunda ya sameni shekarun baya fa, ki dinga addua kinji ALLAH yana sane damu zai kawo mana mafita,to baabah ina addua kullum ai yawwa 'yar albarka.......
Kullum maganar *HIDAYAH* kenan yaushe zamu kano baabah, naga 'yan uwana? Hakan yana sa baabah cikin kunqi da tunanin abunda ya sameta, amma kuma in sha ALLAH zasuje KANO, ko dan tagano 'yan uwa da 'ya'ya da jikokinta wadanda ta jima bata gansu ba.........
Baayi kwana biyu ba aike yazowa baabah, ta kudi 10k da sabulu da man shafawa, haka ake kawo musu lokaci zuwa lokaci , amma wani lokacin ba'a kawo musu, wuri, ranar cikin walwala suka tashi, ta biya abunda ake binta, sannan tasiyo musu abun bu'kata, haka suke Rayuwar su..............
In sha ALLAH next page zamuji Tushen labarin ta yaya wad'annan iyalai, kubiyoni wannan salon daban yake akwai fadakarwa da waazantarwa da ban tausayi........
Please COMMENT'S and SHARE in other group's
2/7/24, 4:18 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: 鉁嶐煆籇aga Al 'kalamin
*Rabiatu Aminu MUHAMMAD*
鉁嶐煆籑arubuciyar
*KOMAI NISAN JIFA free novel*
*HAKAN BA KUSKURE BANE paid book # 300*
Anda now馃憞馃徎馃憞馃徎
*RASHIN IYAYE*
*(Babbar musiba) free novel*
*馃實MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION馃摎馃枈*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.馃馃徎```
*_________________*
Ina farawa da sunan ALLAH mai rahma mai jin 'kai, tsira da aminci suqara tabbata ga shugaba ANNABI abun za'bi da alayensa da sahabbansa da matansa da ''ya'yansa da duk wanda yake riko da sunnarsu har izuwa ranar sakamako, bayan haka ina mikawa ALLAH subhanahu wata ala godiya daya bani ikon fara wannan littafi *RASHIN IYAYE* ALLAH yasa yadda nafara lafiya ALLAH yasa nagama lafiya, ALLAH yabani ikon rubuta abunda zai amfanar da al'uma, inda nayi kuskure kuma ALLAH yagafartamin馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎馃檹馃徎
Na fara rubutawa wannan littafi ranar lahadi hijirar maaiki nada 8/6/ 1444 wanda yayi daidai da 1/1/2023
*PAGE THREE 3*
Malam Yassir yanada rufin asirinsu sosai, saboda komai yanawa 'ya'yansa, matarsa guda d'ayace mai suna sakinah, sunada 'ya'ya biyar, bilkisu, zainab, isma'il Ammar, Asiya sulaiman...
Ammar wanda ake kira da *BIN YASSIR* mutum ne mai haquri sosai haka tun tasowarsa, har yayi Aure, inda ya auri matarsa mai suna *Ummu Ruman* sun zauna cikin rufin asiri a gidan haya, har suka haifi ' yarsu ta farko mai suna Zakiyyah, lokacin kuma ALLAH ya fad'awa bin yassir kofofin arziqi, domin yakai mahaifiyarsa ta sauke farali, mahaifinsa kuma dama shekararsa d'aya kenan da rasuwa,lokacin Arqizi yayi yawa shima yaje ya sauke faralin, kuma ya canza musu gida mai tsarin kyau ankashe kud'i wajen ginin, haka Ummu Ruman takoma sabuwar unguwa itada yarinyarta zakiyyah, arziqi yanata yawa ga Bin yassir, sun kuma haifar yarinya mai suna zahra, lokacin kuma ALLAH yabawa Bin yassir Ikon qara aure, inda ya auri *Sa'adatu* tunda tazo gidan tasamo fada a wajen mai gida, saita farawa ummu Ruman makirci,ta had'ata da mijinta, tana ganin magrib tayi zata wanke kanta dama ta tsefeshi tafara ihu , alamun asiri wai, gashi tana ganin yadawo zata shige d'aki tadinga raku'bewa wai ummu Ruman ta takurata, a wannan hali ALLAH ya azurta ummu Ruman da haihuwar tagwaye duk mata, wad'anda ALLAH yazuba musu kyau, yarane tun suna jarirai farare ga hanci masha ALLAH, ko mamansu daqar take ganesu, gaskia ansha shagali iya shagali a haihuwar twins, wanda Bin yassir yayi bajinta sosai, Sa'adatu yabada kud'i yace taje tayowa twins siyyayah suda mamansu, haka kuwa taje tacinye kud'i tasiyo abunda takeso ta kawo, ALLAH sarki ummu Ruman babu abubda tace, tabarta da ALLAH, Ranar suna kuwa in kunga dangi FAN'S ba'a magana, Maman Bin yassir kwana tazo tayi a gidan washe gari tawagarta 'yan taro sukazo, haka akasha wannan budiri yara sukaci sunan HASSANA ana kiranta da (Hadiyyah) HUSSAINA kuma (Hidaya) ake kiranta, haka wad'annan twins masu kama d'aya suka taso suda 'yan uwansu Zakiyyah da zahrah, kunga kenan FAN'S Ummu Ruman batada d'a namiji ko d'aya, shekarar 'yan biyu 1 a duniya, lokacin sunyi wayo abunsu, kamarsu ta dad'a fitowa, ga gashi masha ALLAH, ta abu daya ake banbancesu ta Hadiyya akwai kulafuci bata yarda da kowa sai Ummynta, itakuwa Hidayah batada rigima haka ake zuwa d'aukarta raino takai yamma acan amma Hadiyyah kullum tana gida.........
Lokacin kuma Sa'adatu itama ALLAH ya azurtata da haihuwar d'a namiji, mai suna Yassir ana kiransa da Alhaji wanda 'kiri_'kiri Bin yassir yasanyata a mota da d'anyen jiki suka tafi siyayyar haihuwa, wai itakam tace bataso Ummu Ruman taje ta siyo mata, haka Ummu Ruman tasa musu ido, sa'adatu irin mata masu kissa da kisisina be, domin wani fannin kissa tafi asiri......
Wata sabuwa kuma ai tun lokacin da sa'adatu ta haifi d'a namiji sai, hajiya sakina wato uwar miji da sauran 'yan uwa aka farawa ummu Ruman habaici, ai yanzu Ammar yasan ya haihu, amma kizo kicikawa mutane gida da 'ya'ya mata, itakam ummu Ruman idone nata, domin shagali da bidirin da akayi ko twins lokacin sunansu ba'ayi hakan ba, a haka dai Ummu Ruman tadinga ganin ikon ALLAH a sarari qiri qiri ake nunawa ya'yanta banbanci wai don suna mata......
Arziqi ya fad'ad'a ga Ammaru, lokacin yasiyi motar hawa, yanawa iyalinsa komai na rayuwa, ita dama zakiyyah tana wajen kakarta wato hajiya sakinah, kuma tana nuna mata kulawa, saidai an sangartata gatanande dai komai bata iyaba tun tana qarama
Ummu Ruman bayan twins, ta haifi zeenah da, khadija..
Itama sa'adatu bayan Alhaji, dayake tare suke haihuwa ta haifi Farouk da haidar......
Kuma a wannan shekarun saida sa'adatu ta 'kulla makircin da Alhaji Ammar ya saki Ummu Ruman akan abunda bashida dalili...........
Yanzu aka fara, wannan salon daban yake da sauran kuci gaba da biyoni 'yan amana
Please COMMENT'S and SHARE in other group's
2/7/24, 4:19 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: 🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️ *RASHIN IYAYE*
(babbar musiba) 🎗️🎗️🎗️🎗️🎗🎗️🎗️🎗️🎗🎗️️🎗️🎗️
✍🏻Daga Al 'kalamin
*Rabiatu Aminu MUHAMMAD*
✍🏻Marubuciyar
*KOMAI NISAN JIFA free novel*
*HAKAN BA KUSKURE BANE paid book # 300*
Anda now👇🏻👇🏻
*RASHIN IYAYE*
*(Babbar musiba) free novel*
*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻```
*_________________*
Ina farawa da sunan ALLAH mai rahma mai jin 'kai, tsira da aminci suqara tabbata ga shugaba ANNABI abun za'bi da alayensa da sahabbansa da matansa da ''ya'yansa da duk wanda yake riko da sunnarsu har izuwa ranar sakamako, bayan haka ina mikawa ALLAH subhanahu wata ala godiya daya bani ikon fara wannan littafi *RASHIN IYAYE* ALLAH yasa yadda nafara lafiya ALLAH yasa nagama lafiya, ALLAH yabani ikon rubuta abunda zai amfanar da al'uma, inda nayi kuskure kuma ALLAH yagafartamin🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Na fara rubutawa wannan littafi ranar lahadi hijirar maaiki nada 8/6/ 1444 wanda yayi daidai da 1/1/2023
Note........ 'yan amana kuci gaba dasani acikin adduar ku akan ALLAH yabani lafiya, yanzu dai ga wannan babu yawa, da babu gwara babu dadi, idan naji sauki ssai zan dinga muki POST mai yawa wann ma karfin hali nayi wlh
*PAGE FOUR 4*
Yau da gobe taqi karfin wasa a wannan hali ummu Ruman taci gaba da zama acikin gidansu gaban iyayenta,kuma tana cigabata da addua akan ALLAH yadawo mata da hankalin mijinta akanta, domin tasan wannan tuggun Sa'adatu ne ba komai ba, Amma Babu abunda zatacewa Ammaru domin iya soyayyah da tattali ya nuna mata, wannan abun yasamo asali ne tun daga lokacin da ya auro sa'adatu shikenan, yafara sauya mata, ta taallaka hakan da makircin Sa'adatu(... Aikuwa kam ki kiyayi kanki sa'adatu akwai ranar kin dillanci ranar da ko kud'i aka baki bazakiyi hakan ba....), itakam zakiyyah lokacin dama tana gidan hajiya kaaka, kuma har lokacin batada saiti, goyon kaka ce , amma kuma tana zuwa wajen ummunta tunda dama unguwa d'aya suke, ita kuma zeenah ce kawai a hannunta, can gidansu kuma akwai zahra *Hadiyyah* & *hidayah* sai kuma khadija(.... Wad'annan yara ALLAH ya kiyayeku ya albarkaci rayuwarku dai...........
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
Bangaren su Zahra da 'yan biyu da khadija kuwa abun gashinan dai yau shuni gobe daud'a, domin qiri qiri sa'adatu take saka zahra wanke wanke, wanda kuma suna dame musu, amma kuma sai tacewa yarinyar da take musu aikin, qaleta wasila itama tafara koyon aikin saboda itama macece,(.....lokacin fa zahra tana 6years fa....) Kuma babu abunda mahaifinsu ya raga musu dashi, amma zalunci irin na sa'adatu, sai wani alfahari takeyi