Showing 30001 words to 33000 words out of 141223 words
Chapter 11 - RASHIN IYAYE Complete Document by Rabi'atu Muhammad Rabi'u Oum ARQAM.txt
Zakiyyah d'in, shikam yajima dakaiwa bango..)
**************
"Ma sha ALLAH jibo, Komai ya na tafia dai_dai, ai nasan ba ni da shakka a kanka, kana da basira Duk ta yadda zaka yiwa mutum shigo_shigo ba zurfi, ka iya, musamman ka sa mu shi isma'il D'IN irin masu son kud'in nan ne, nan dai Alhaji tallafy su ka gama magana da body guard D'IN sa jibo(.. Wanda yakoma Alhaji Abbas🤣..) sannan su kayi sallama tsaka ninsu, jibo yana girmama Alhaji tallafy D'IN.
"Oum AKEEL Lallai ka ga abubuwa Suna tafiya dai_dai, yadda Muke tuna bin abun zaizo da d'an matsala gashi ta shin farko bamu Sami matsalar ba, Lallai isma'il ya cika marar I Mani, Amma mukam sai muce Alhamdulillahi! Alhaji tallafy ya 'ka rasa zancen yana kai du bansa ga Hajiya Aisha,
" Kwarai dagaske Abu AQEEL ka ga yanzu sai hankalin ka ya kwanta, Komai yazo da sauki, nan dai suka ci gaba da tattaunawa.
'kafin da ga 'karshe Hajiya Aisha (mommah) ta sako zancen su AKEEL da AQEEL, in da suke zancen CIKIN wannan watan za suzo wutun 'karshen shekara, duk da AQEEL shikam yace, Baya son Zuwa Nigeria ne, hakan Ya
na tu na Masa da abubuwa da yawa, ba wannan karon ba duk lokacin da hutu yazo sai Alhaji tallafy yayi da gaske AQEEL yake zu wa hutu gida, shima AKEEL hakan, bayason Zuwa d'in, sai dai shi akwai sauqin zuciya, wani abun ma shine yake tausar d'an uwan idan ya botsare, Amma ba KAMAR AQEEL ba, domin shi akwai xuciya da kafewa akan Abu guda d'aya....
"Alhaji tallafy sai shirye_shirye da murnar tarbar y'ay'ansa yake, Wanda zasu ta so daga *NEW DELHI* Zuwa Nigeria kasa ta mu ta ga do, ALLAH yai Mana maganin abunda yake damunta ya gyara mana shuwagabanninmu baki d'aya tun daga na qasa har Zuwa na sama🙏
"IDan kaga Hajiya Aisha murnar da take zai kayi zaton y'ay'an CIKIN tane, zasu dawo, gurinta, ta tasarma y'an Aiki akan a guarawa triplets (fans kuji fa 🤔) d'in ta shashensu, musamman 'bangaren AQEEL akwai son tsafta, Komai Akayi ba'a iyaba,sai yace ba'a Yi shara ba ko ba'ayi mopping ba, al halin Kuma anyi,(.. nikam fans inason jin labarin wadannan ahali na Alhaji tallafy kufa...?)
**************
Kaduna state
" Hidayah sunyi waya da Hidayah Inda take gaya mata cewa sun kusa Zuwa kano, CIKIN wannan satin zasu zo,
"Hajiya Hadiyyah sai Murna ake twin's sis d'inta za tazo, an jima ba'a had'uba, nan dai sukaita hirar su ta y'an uwa,
"Hadiyyah tacewa Hidayah " idan ku kazo, kun ga ma har Baaba da Hunaif sai Muje wa Alhaji Visiting, tunda ba ku ta'ba Zuwa ba, mukwa dama CIKIN satinnan Aunty tace zamu kai Masa ziyara, sai mu ji ra zuwanku sai Muje ga ba d'aya"
"Lallai kin kawo shawara sis zuwanmu Ashe yanada amfani, ALLAH sarki Alhaji sis Yana bani tausayi, ALLAH yasa dai ya daina abunda yakeyi, Muje muganshi fes_fes cewar Hidayah tana tattausa murya ala mun tana tausayawa d'an uwanta.
" Allahumma Ameen sister cewar Hadiyyah itama.
"Sister Aunty zakiyyah ta koma gidan tzuwanmut
Hidayah ta tambayi Hadiyyah"
Kekam Hidayah baki da zuciya, kamata ya yi ki daina zancen wata aunty zakiyyah in mu na waya dake,idan ba haka ba kuma zamu dai na waya dake, cewar Hadiyyah tana Jan ajiyar xuciya!
Kafin taci gaba da magana" nifa bana shiga shirgin zakiyyah, bana tausaya mata sis, har tafara ramewa saboda, Rashin cima Mai kyau , ba kullum muke samun abinci sau uku a ra na ba, Aunty tace ma adaina ba ta abinci, ALLAH ya taimaka mata ta tawo da wasu kud'in daga gidanta yanzu dai dasu take amfani, in sun qare Kum maga da abunda zataci da kanta.
Ita dai Hidayah tayi zukud'in tana saurarar Y'ar uwarta, tana kuma tunanin halin Y'ar uwarta kuma yayarta, Wanda batada hankali ko KA'DAN, nan dai suka tattauna abunda yake damunsu, kafin siyi sallama, lallai je ALLAH sarki twin's mutuwa ta rabaku, ALLAH yasa ma akwai waya kuna tattauna matsalar ku tanan.
"Duk abunda suka tattauna Baaba tanaji ta wayar, 'kwafa kawai takeyi, domin halin zakiyyah yakaita bango, ko tausaya mata Bata yi, Kuma matakin da sa'adatu ta d'auka akanta bai mata ciwo ba, HAKAN tai mata daidai, idan taji wahala Takoma gidan mijin ko ba dan ALLAH ba, ita yanzu Zeenah take tausayawa Amma ai takusa dawo da ita gareta ita kuma zakiyyah taje ta qari tsiyarta can, albasa batayi halin ruwa ba, Ummu Ruman babu ruwanta da duniya, hakama Alhaji Ammar bn Yassir shima haka, ko kaakarta miri'kiyarta Hajiya Sakinah Marigayiya Duk da halinta bata da irin halin zakiyyah.......
To fans a ina zakiyyah ta Samu irin wannan halin haka....... Kubani Amsa
Muje Zuwa fans yanzu aka fara wasan............
✍️Oum ARQAM ce ontop
2/7/24, 4:28 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: *RASHIN IYAYE*
(Babbar musiba)
Daga *Al 'kalamin✍️ Rabiat Amin (oum Arqam)*
*08128131163*
✍️ Marubuciyar...
*Komai Nisan jifa* 📚
*Hakan ba kuskure bane*📚
*_____________*
MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION📚🖊️ *(M°W°A)*
'Kungiyar d'aya tamkar da dubu masu Nazari da Aiki da ilimi burin 'kungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta Kuma wa'azantar ta Nishad'antar da masoyanta🤙
*____________*
*PAGE TWENTY FOUR 24*
"Ma sha ALLAH su AQEEL da AKEEL sun sauka a 'kasar mu ta ga do tun iyaye da kakanni wato Nigeria (ALLAH ya gyara Mana ke😰🙏) wannan dawo wa ta musamman ce dan kuwa Airport d'in malam Aminu kano ya Sa mu mutane ba bu 'karya tabbas ma su hada_hada sun san cewa Duk yadda aka yi Mani Mai mulkin ne ko me sarauta ko wani d'an gatan ne aka zo tarbar sa, ai kuwa kam hakane d'in domin wad'annan tagwaye ne babu mulki ko sarauta sai dai tsa bar ga tan kawaii, Wanda a da can Baya su ka rasashi sai yanzu.
"A cikin wad'anda suka zo tarbar su harda mahaifinsu da kuma mahaifiyarsu(Hajiya Aisha domin kam wannan matsayin suke ba ta) a gefe ga body guard d'in mahaifinsu wane su Ashirin, ga y'an uwa da abokan arzi'kin shi Alhaji tallafy d'in.
"Ko da suka fito daga cikin jirgin bayan yayi landing, fuskar mahaifin su Alhaji tallafy sai wani annurin murmushi ne yake fita, musamman lokacin da idanu wansa suka yi Masa tozali da sanyin idaniyar sa wato tagwayensa,shima AKEEL HAKAN take a fuskar sa, sa'banin d'an uwansa AQEEL wanda fuskar nan take kamar bai ta'ba dariya ba, ko Kuma bai san wad'anda suke a jere sun aika musu da murmushi na Jin dad'in dawowar su izuwa gare su ba, AKEEL ne a ga ba Wanda ya nufo gurin iyayen Basu Yana Mai murmushi da dariyar murna, AQEEL yana bayansa shima Wanda ya taho fuskar nan kam sai nace🤭 koda yake bari nayi shiru.
" Da suka 'karaso gaba d'aya Alhaji tallafy ya rungume su Yana Mai farin ciki da murna, da fa kafad'ar AKEEL Alhaji tallafy yayi sannan yace
"Keel naga kun sake girma kai da d'an uwanka, lallai ne Anya kuna karatun kuwa? Ni dai nasan karatu yanasa mutum ya rame Amma ku kam ma sha ALLAH! Ya 'karasa maganar yana shafa kan AKEEL d'in.
Sai sannan Hajiya Aisha tayi magana cikin dariya
" Abu AQEEL banda abun ka yaran naka ai girma zasu 'kara Duk da karatu suke acan wata uwa duniya, karka manta basu gama girma ba yaran naka har yanzu just 25years fa, ta qarasa itama tana shafa kan AQEEL, Wanda yake kamar gunki a tsaye, sa'banin d'an uwansa.
Duk wannan Abun da yake faruwa FANS ban kai ido na ga fuskar y'ay'an Alhaji tallafy,nidai kawai ina d'auko muku rahoto ne,🤣, daka na dubi Alhaji tallafy saina dubi Hajiya Aisha sai kuma karewa airport d'in kallo da nake, kunsan abunda da Ba'a saba zuwa ba🤣, saboda kallo har Biro da littafina sun kusa fad'uwa 'kasa, sai sannan n dawo hayyacina, na tuna ban zayyano muku wad'annan y'ay'an masu abun mamaki ba🤣 kuyi min afwa RASHIN sabo ne😂
"Sai da Biro na ya kuma fad'uwa 'kasa, da'kar na lalu boshi, da na kai idona ga wad'annan y'ay'a.
"Tsarki ya tabbata ga ALLAH kawaii na fad'a a saman la'b'bana, wasu halitta nagani kusa da Alhaji tallafy masu tsananin kama da juna, Wanda badon Suna tare ba sai nace ai Duk Abu d'ayane, sai Kum banbancin fuska da suka Sa mu, wannan yana murmushi, wannan kuma fuskar sa a had'e take sannan Kum akwai glass a fuskar Wanda ba na yaba d'ayan biyu medical glass ne( zan iya ganeshi FANS saboda Nima ina ta'ammali dashi😇)
"Fuskarsu ma'abociyar saje da 'kasumba wacce ta 'kawata fuskar, sai 'kyalli take alamu sun nuna Suna shan gyara kenan 'kasumba da gemun,ido ne dara_dara ma sha ALLAH kamar Madara ma'abocin gashin ido gazar_gazar, haka ma gashin girarsu, sun had'e da juna saboda yawa, hanci ne siriri kamar boron da yake hannu na ko yafi shi tsayi ma,bana shakka Suna fito da harshen su zai iya ta'ba hancin saboda tsinin sa,bakin su dai_dai misali ne,gashi jajir dasu dai_dai hasken fatar fuskar,domin kuwa har WANI d'aukar ido fuskar take saboda HASKE,
Yanayin tsarin jikinsu kuwa, irin giant d'in nanne, akwai tsayi daidai misali ga d'an jiki, Duk Wanda yaga wad'annan y'ay'a yasan akwai lafiyar jiki,domin akwai cikar mazantaka tare dasu, Hali da sauran mu'amala ku, haka suka d'un Guma zuwa gida, Ana ciki da farin ciki da murna, sa'banin mutumin ki AQEEL da fuskar nan kamar kududdufi🤣
biyo Oum Arqam domin jin su nan gaba kad'an, Amma y'ay'an Alhaji tallafy sun cika 10% fa, saidai bamusan a ina zasu tawaya ba domin ance d'an adam Tara yake bai cika goma ba..........
**************
"Kamar yadda Hidayah tacewa Hadiyyah wannan satin Suna hanya, aikuwa sun cika al 'kawari, sai ga mutanen Kaduna sun hallara a Kano, fad'ar irin murnar da wad'annan tagwaye Hadiyyah da Hidayah sukayi 'bata baki ne, kuyi hasashe, hakama sauran y'an uwa Zahra da khadija da kuma Zeenah anjima Ba'a had'uba,
"Hunaif Zeenah ta so d'auka, saidai Kuma ta kasa, yaron akwai saurin girma ma sha ALLAH, saura kad'an ya kamo mata a tsayi, an samu d'an uwa fa sai Murna takeyi, tana kewar ABIE, ALLAH yaso ta samu yarinya Hafsat (Y'ar wajen Sa'adatu in baku manta ba wacce Alhaji Ammar ya mutu ya barta da cikinta, shi kuma Hunaif yana d'an wata goma)
Haka dai wannan ahali suka kasance cikin farin ciki, ALLAH sarki rayuwa in Banda mutuwa Mai yanke buri Mai zai sa y'ay'an Alhaji Ammar bn Yassir, su watse haka, shi ko yaye irin Wanda ake kai Yara Baya barin akai masa y'ay'a, kullum Suna tare dashi,Amma yanzu gashi Hidayah da Hunaif ma basa kano gaba d'aya, itama Zeenah tana wajen Zakiyyah, ALLAH sarki rayuwa, uwa uba Kuma ga Alhaji ma yana can wata cibiya ta horar da Yara da ba su tarbiyyah, Wanda Alhaji ya lalace yana shaye_shaye ne rayuwa kenan ALLAH ya tallafo wad'annan yaran ya duba bayan su.
"Bayan Duk gama Wannan murnar, ne akayi gaishe_gaishe tsakanin Sa'adatu da Baaba, da godiya wajen kula da tarbiyyar jikokinta da takeyi,(lallai FANS har WANI Kula dasu Zahra Sa'adatu takeyi?koda take ai tayi ko😂)
'Hajiya Baaba ko takan Zakiyyah Bata biba wacce take gaishe da ita,(da yake Suna y'ar wasa da Baaba na jika da kaka)
"Tsowuwa kina ji ina magana kin min shiru, ko kishin ne Yasa haka? To ki kwantar da hankalin ki miji ne dai na bar miki kishi ya 'kare!
Cewar Zakiyyah tana da fa kafad'ar Baaba
Zakiyyah ta ta'bowa in da yake wa Baaba 'kaikayi, nan ta zage tana ci mata mutunci Akan baro gidan mijin ta da tayi, tazo ta na zaman kare a karofi babu rini babu ma tsa ita ba bazawara ba ita bame Aure ba,
"Mene nawa aciki Zakiyyah? Zaman gida Kika za'ba gaki ga shinan babu Mai kuma miki magan,tunda baki da Hankali ko rashin zuwan 'kanin mahaifinki ya isheki ishara, yanzu in da Alhaji (mahaifinsu) Yana raye ai wannan abun bazai faru ba, isma'il yaci amanar zumunci, yashe rabon da ya nemi su Hidayah da Hunaif? Ko aiken da yake musu Duk wata yadaina, kuma nan Hadiyyah take cewa yadaina zuwa gidannan, Kuma yadaina baku kud'in cefane, da sabulun wanka Dana wanki,shinkafa ce sai yqga damar ajiye musu, shine dayake baki da Hankali Kikayo 'kundun bala Kika dawo cikin gidan, ai gaki ga shinan cewar Baaba tana ingije hannun Zakiyyah daga kafad'ar ta.
"Duk maganar da ake Sa'adatu bata Sanya musu baki ba, tana cikin flourn tazo yiwa Baaba sannu da zuwa,
Baaba yace "Sa'adatu kinaji inaiwa Y'ar ki fad'a Amma kinyi shiru? Kinason zaman nata tare dake. Kenan?
"To Baaba mezance? Nan ta kwashe irin fad'an da sukayi ita da zakiyyah, yanzu haka ma bata Mara magana,
Baaba ri'ke baki tayi sannan tace "lallai ne Zakiyyah abun naki azimun ne gaki ga duniyar ga zaman gidannan saboda gidan ubankine babu Mai hana ki, rayuwa ce ta isheki ishara, rasuwar mahaifanki data kaakarki mari'kiyarki bai zamar miki ishara ba, naga abunda zai zamar miki ishara shashashar banza Mara tunanin da lissafi, Ranar Baaba tai mata tatas babu 'karya, nayi tunanin ai zakiyyah ai zata ra ma, sai naga tayi shiru tana muzurai tana mammotsa baki, Mara kunyar banza😡 haka tun zuwan Baaba zakiyyah tazama sukuku, batada power ko kad'an sai zaman d'aki, babu Mai kulata ko d'aya, sai Y'ar rainon ta Zeenah 😂
Kwanan su 'Daya da zuwa, Hunaif ya damu sai an kaishi GIDAN miemie(Indo uwar goyonsa idan baku manta ba) yaro kam yari'ke al 'kawari har yau bai manta da ita ba,
Indo tayi murna ita da mijinta da zuwan Hunaif, abokin shayarwarsa Abul_khair si murna yake, yaga Hunaif d'an uwansa, Duk da sa'i da lokaci Indo tana Kiran Baaba can kaduna state su gaisa ta had'a Hunaif da Abul_khair aita shirme.
" Saida sukayi kwana uku da zuwa sannan, aka Fara shirye_shiryen zuwa visiting d'in Alhaji, Baaba ta tawo Masa da d'an kayan ma'kulashe ga abunda sa'adatu ta tana dar Masa itama gone in ALLA Yasa muna raye suke Shirin zuwa wajens,
Tun kafin zuwansu dama Saida aka Kira Wanda yake kula da Alhaji yagaya Masa cewa' za'azo visiting d'in sa, haka tsarin tallafy foundation take idan zakazo wa d'an ka visiting saika sanar ta waya,
Aikuwa Alhaji sai murna yakeyi da wannan ziyara, musamman dayaji ance su Hidayah sunzo rasu za'azo, saboda tun suna Yara tasu tafi zuwa d'aya da Hidayah, saboda ita shiru_shiru ce batada hayaniya, itakam Hadiyyah abokiyar fad'an sa ce, batada barin
Takwana Akayi maya saita rama, yaji wannan labarin a bakin Hadiyyah,dan da aka Kira Mai jiran su Alhaji d'in Saida Hadiyyah tace abawa Alhaji zasuyi magana.
Tun sannan Alhaji yake lissafin Ranar zuwansu gashi lissafinsa yabashi gobe ne zuwan y'an uwana a karo na farko yi Masa ziyara...........
muje next page domin muji abunda zai faru a ziyarar da iyalan Alhaji Ammar bn yassir zasu kaiwa d'an uwansu a *TALLAFY CHARITY FOUNDATION*
✍️ Oum ARQAM ce ontop🥰
2/7/24, 4:28 PM - Rãbi'atou Aminou {Oum ARQAM}: *RASHIN IYAYE*
(Babbar musiba)
Daga *Al 'kalamin✍️ Rabiat Amin (oum Arqam)*
*08128131163*
✍️ Marubuciyar...
*Komai Nisan jifa* 📚
*Hakan ba kuskure bane*📚
*_____________*
MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION📚🖊️ *(M°W°A)*
'Kungiyar d'aya tamkar da dubu masu Nazari da Aiki da ilimi burin 'kungiyar a koda yaushe shine ta fad'akar ta Kuma wa'azantar ta Nishad'antar da masoyanta🤙
*____________*
*PAGE TWENTY FIVE 25*
Seerat zakiyyah qawarki tana miqo gaisuwa tace kece kike qaunarta duk cikin Rashin iyaye fans group🤔😂
". Nikam kwana biyu me gida naga sai sagada_sagada kakeyi, baka dawowa gida da huri, ince ko lafiya!?
Cewar Hauwa matar kawu isma'il
"Hauwa kulu kenan,wani bud'i ne yake daf da shigowa cikin rayuwar mu gaba d'aya"
Inji kawu isma'il Wanda yake 'ko'karin cire hularsa yana kishingid'a"
"Ban gane abunda kake fad'a ba me gida? Wane bud'i kuma gayan Wanda muke ciki?
Hauwa ta 'karasa tana Mai ri'ke baki cikin jimami!
Kafin taci gaba da magana" kayi min 'karin haske Mana me gida! Kabarni cikin duhu
" Sannu uwa ta sannu ubana, idan ban miki bayani ba du kana Zaki yi?
Cewar kawu isma'il cikin d'aga murya
" Ha haka bane Mai gida!naga yanxu manya da ya ra, harkar Yahoo suke shiga, nan Danan sai kaga mutum yana da rufin asirinsa Amma saiya jefe kansa a wannan hanyar, kuma abokai ne masu yin shigo_shigo ba zurfi, sai sukai mutum su baroshi!
"Hauwa ta 'karasa zancen tana duban fuskar mijinta, ko zata hango gaskia Akan maganar da ta fad'a, domin ta na da tabbacin zai aikata HAKAN, tunda shi dai kud'i komai nasa kud'i, in dai da kud'i babu magana.
" Kawu isma'il katse mata tunaninta yayi da cewa'
"Kwantar da hankalin ki Hauwa kulu, ba abunda kike tunani bane, kamfanin da yake sarrafa fata na lagos... Nan ya Bata Duk labarin yadda sukayi da Alhaji Abbas, karshe yace miliyan goma ale bu'kata ga Duk wani sabon ma'aikaci yabayar, in Sha ALLAH kafin shekara zai Sa mu riba Mai tarin yawa, ko kuma ya ninka kud'in sa fiye da hakama kawu isma'il ya 'karasa zancen yana Mai sakarwa Matarsa Hauwa murmushi.
"Mai gida tabbas nasan da wannan kamfanin na sarrafa fa ta a Lagos, Kuma Ana samun alkhair, dan ina jin labarin sosai a gari, ko a social media ana xancen! Sai dai wani han zari ba gudu ba,aina Mai gida zaka samu wad'annan kud'in? Kai da kace ba ka da kud'i! Hauwa ta'karasa zancen CIKIN kallon tuhuma ga mijinta isma'il Yassir
" Duk naji tamba yoyinki kuma sai wacce naga damar amsawa, zancen inada kud'i ko bani dashi Bai ta soba, kuma idan ina da kud'i saina Gaya Miki ko? To Babu ruwanki cikin hurimina idan baza ki min adduar alkhair ba ki saurara min kar raina ya 'baci!
cewar kawu isma'il cikin 'karaji!
Kafin ya d'ora zancen da uwata ba ma iya kamfanin sarrafa fata kud'ina ya tsaya ba bari jiki!
" nasa hannun jari ma, a WANI kamfani da yake china, shi kuma cibiyarsa tana ogun state(abaekuta) Suna shigo da kayan electronic ta jirgin ruwa, to in Sha ALLAH komai yakusa tabbata, na tura kud'in nawa sai Shirin Ranar order kawai nakeyi, Kuma shima Ana samun alkhair fiye da wannan na fatar(kuji son Kai fans wai Wannan yafi Alkhair fiye da wancan da yabayar da kud'in